Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ku tunda naga kin warke"

Dariya Abdussamad yayi ya ce "ba dole ta guduba kawai ka dinga to mata allura,ko ai miki wata yanzu Nana?"

Fashewa tayi da kuka ta ce "Allah Daddy na Dena kulaka "

murmushi yayi ya ce "ai yarinya kinyi kad'an"

Dariya Doctor yayi sannan ya ce
"Shikenan Nana rabu dashi fito na dubaki sai ku tafi sauran sai Daddynki yayi miki"

Da kyar aka samu ta fito ya dubata sannan yayi discharging d'in su daga asibitin.

Next Day

Fitowarshi kenan daga wanka ya ganta zaune tana game a system d'inshi, k'araso wa kusada ita yayi ya ce

"To sarkin game ki kullum bakida aiki saidai kici abinci,kiyi game ki kwanta ko?"
Kwabe fuska tayi ta ce "to Daddy me zanyi ,ni dan Allah kayi sauri ka shirya mu tafi"
Ok yace sannan ya hau kintsawa.

Knocking d'in kofar parlon da taji anayi yasata ta mik'e dan ganin waye,tana budewa taga Hafsa tsaye hannunta d'auke da food flask had'e rai tayi ta ce

"Wa kike nema?"

Da mamaki Hafsa ta ce
"Nana baki ganeniba?Hafsa ce fa"

murmushi Nana tayi ta ce
"Nagane ki mana ,shiyasa ma nake tambayarki gurin wa kikazo"

Cikin b'acin rai Hafsa ta d'aga hannu ta wanketa da wani wawan Mari dai-dai lokacin Abdussamad ya sakko.


Story and written by
Nanameera



Meera Love's yhu
[12/26/2023, 10:19] Nanameera: https://chat.whatsapp.com/DlFBkx450nJA8CYpdTTx8B

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*

Naanah

Mallakar
Amina I Ibrahim
(Nanameera)


PAGE 1️⃣5️⃣&1️⃣6️⃣


_____________✍️Da sauri ya k'araso Jin kamar kukan Nana, yana zuwa Nana ta tafi gurishi ta fad'a jikinshi tana kuka ,d'ago fuskarta yayi ya ce"Nana meya sameki?" Fashewa tayi da kuka ba tareda tace komai ba, ganin haka yasa ya tallafi hab'arta sosai yaga fuskanta yayi ja ga kuma shaidar yatsu afuskarta ta,kallon Hafsa yayi ganin yanda ta had'e rai yasa ya ce " Hafsa lafiya? Me ya hadaki da Nana? " fashewa tayi da kuka ta ce

"Yanzu yaya me ne laifina dan nazo wajenka?ace har nayi lalacewar da Nana zata zageni kuma akan idona wannan wace irin rayuwace?kawai dan banyi aureba dan na tabbata danayi aure bazata fad'a min hakaba,amma yanzu saboda tana ganin ita matar aure ce ni kuma banyiba shiyasa ta rainani " ta k'areshe maganar Dana goge idanta.

Tunda ta fara Maganar yake kallon ta yana karantarta dan ya tabbata Nana bazata tab'a yi mata hakaba, amma bayason yayi mata abinda zataga kamar ya k'aryata tane yasa ya ce

"Shikenan Hafsa dan Allah kiyi hak'uri bazata k'araba" ya kalli Nana ya ce

"Nanah dama Hafsa sa'ar wasanki ce?kodan kinga tanai miki dariya yasa kika rai nata?to wallahi daga yau sai yau idan nasake Jin makamancin haka saina b'ata miki rai bata hak'uri" ya fad'a cikin sigar fad'a.

Jikinta har rawa yake ta kalleta ta ce
"Dan Allah kiyi hak'uri bazan k'araba"

Kallonta yayi ya ce "Hafsa dan Allah kiyi hak'uri kinji" murmushi tayi ta ce
"Bakomai yaya na hakura"
Murmushi shima yayi ya ce "nagode sosai sannan ya kalli Nana ya ce" ke kuma wuce muje, da sauri tayi gaba tana goge idanta.

Murmushi Hafsa tayi ta ce "ummh yaya ina zaka ne?"
Gaba yayi ya ce "kinga wai shopping zan kara ta" shuru tayi sai kuma ta ce"zan iya rakaku dan nima nagaji da zaman gidan " murmushi yayi ya ce "why not? Bismillah muje mana" dariya tayi ta ce"thank you,Sannan ta bude motar ta shiga.

Kasancewar driver zai yi tuk'in yasa shima yashiga bayan ,yana shiga Nana ta kalleshi ta ce"Daddy ina zata?"Danna wayarsa yake ya ce "tare zamu ko akwai matsala ne?"
Idanunta ne yakawo ruwa ta ce"Daddy kawai ku tafi ni nafasa " kallonta yayi ya ce "ko??" Ta gyada mishi kai yace"to zoki fita" a hankali ta sauka daga motar suka driver yaja suka tafi..

Kallon motar ta dinga yi har suka b'acewa ganinta sannan ta ruga da gudu tayi part d'in Mama tana kuka.

Tana shiga ta fad'a kan Mama tana kuka kamar ranta zai fita Ma'a da fitowarta kenan ta kalleta ta kalli waje ta ce"Nana lafiya? Ke dawa?ina Abdussamad d'in? "Ta jera mata tambayar lokaci guda,shuru tayi banda shashekar kuka Babu abinda takeyi shata kanta Mama tadingayi kusan five minutes sannan ta fara sauke ajiyar zuciya ahankali ,saida taga ta sami nutsuwa sannan ta kalleta ta ce
" Nana waya tab'aki?ina Abdussamad yadawo yake?"

Kallon Mama tayi ta ce "Mama na daina Kula Daddy har abada banasonshi tunda shima baya sona,ta fad'a idonta na kawo ruwa". Shuru Mama tayi sai kuma ta ce" to yau kuma da Daddyn naki kikai fad'a? Fadamin me yafaru " gyara zamanta tayi ta basu labarin duk yanda akayi,kallonta Ma'a tayi ta ce "shikenan kiyi hak'uri ki bari ya dawo nasan bada gan-gan yayiba" turo baki tayi ta for "ni karma yazo saboda ko yazo bazan kulashi ba " murmushi Mama tayi ta ce "Allah ya kyauta"

Tashi tayi ta ce "niyanzu wajen Amma da kawu zani kuma ko Daddy ya dawo karku gayamasa inda nake please" murmushi Ma'a tayi ta ce "shikenan dota yi tafiyarki karkiji komai" sannan tayi waje abinta.

Sai wajen takwas na dare suka dawo saboda biye-biyen da sukayi, suna parking suka fito Hafsa ta kalleshi ta ce "to nagode sosai yaya Allah ya k'ara arziki nagode sosai" murmushi yayi ya ce "haba Hafsa ai yiwa kaine yanzu dai ki gaida mommy da Daddy nizan wuce" daga haka sukai sallama kowa ya tafi.
Sanin yasan bazai sameta agida ba yasa ya huce part d'in Mama

Yana shiga Bayan sun gaisa ganin bai gantaba ya ce "Mama wai ko ina mutuniyar taki ne?" murmushi tayi ta ce "tunda kasan ka tab'ota ai dole ka tambayeta,to yanzu ta shiga d'aki wai sallah zatayi" Dariya yayi ya ce
"Nana rigima to yazan mata ,dukda nasan bata aikataba amma ai bazan goyida bayanta ba" kallonsa Mama tayi ta ce "nima tunda ta fad'a min nasan hakane ya kasance" dai-dai nan tafito daga d'akin, k'araso wa tayi ta ce "Mama zubamin abinci" murmushi Mama tayi ganin bata kulashi ba tace "toh,sannan ta tashi ta shiga kitchen". Kara had'e rai tayi yayi dariya sannan ya tako yazo inda take ya kalleta yana murmushinsa mai kyau ya ce"


Story and written by
Nanameera



Meera Love's yhu[12/26/2023, 10:20] Nanameera: https://chat.whatsapp.com/DlFBkx450nJA8CYpdTTx8B

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*

Naanah

PAGE 1️⃣2️⃣


_____________✍️Takowa Aliyu yayi har inda yake sannan ya ce

"Dude dan Allah kayi hak'uri karka duba abinda su Daddy sukayi ,kadubi rayuwar yarinyar, Nana yarinya ce kafi kowa sanin hakan hasalima batasan kai mijinta bane ,ta d'aukeka matsayin Uba ,to dan Allah Dude kaima ka rik'eta matsayin y'a " .

Murmushi Abdussamad yayi sannan ya ce


"Haba Dude idan kaine akayiwa haka za kaji dad'i? Ya sukeso nayi? nasan Nana yarinya ce amma datake da k'arancin shekaru wane yake d'awainiya da ita? Ba ni bane?.

D'aga kai Aliyu yayi alamar Eh

Ajiyar zuciya ya Sauke sannan ya cigaba da fad'in

" to Mene nasu na damuwa? Wallahi zan koma Nigeria ne kawai saboda rayuwar Nana ,amma da tasu ne da wallahi sai sun manta Dani sannan zanje "


Murmushi Aliyu yayi ya ce

"Yawwa bro ko kaifa,kasan wani ko ma kuwa?"

Gaba yayi ya ce
" ni ina ruwana banason naji karka fad'a min please ",



Dariya Aliyu yayi ya ce

" shikenan kayiwa kanka "

Tsaki Abdussamad yayi ya ce

" banza kawai ,daga haka ya shiga daki dan shiryawa su tafi.

Nigeria

Misalin k'arfe goma na dare suka isa gida suna shiga ganin yayi hanyar part d'inshi yasa Aliyu jawoshi yace

"Bawan Allah ina zuwa?"

Doke hannunsa yayi ya ce


"Dallah ina ruwanka? Banza ni cikani"

Had'e rai Aliyu yayi ya ce

"Dan Allah stop joking kazo muje gurin Nana first daga nan sai katafi gida"

Kallonsa yayi sannan ya ce

"Toh Ubana ni ba haka nashirya ba ,sai naje nayi wanka tukunna saboda nasan Nana bazata bari najeba "


Murmushi Aliyu yayi ya ce

"Daddyn Nana! Yanzu Dude da ace anzubar da cikin shikenan kun rabu?"

Tsaki Abdussamad yayi ya ce

"Wai dan Allah kai baka iya shuru,banza sai shegen tambaya "

Dariya Aliyu yake harda tafawa sannan ya ce

"Kome zakace kace ni Babu ruwana "

Girgiza kai yayi sannan yayi murmushi sukai gaba gwanin sha'awa.


Sallama sukayi sannan suka shiga, tana kwance kamar koda yaushe tana aikin kiran Daddynta.girgiza kai yayi sannan ya k'arasa wajenta ya zauna ya r'ike hannunta sannan ya ce


"Yarinyar Daddynta! Nana wake up! "

A firgice ta Mike tana rikeshi gam tama kasa magana wajen two minutes sannan tace


"Daddyna!! Daddyna!! Daddy please karka tafi Nana bataso katafi tana fad'in hakan ta fashe da wani rauna taccen kuka"

Rungumeta yayi yana cewa

" ya isa Nanah I'm sorry kinji bazan sake tafiyaba stop crying kinji babyn Daddy "

Wajen five minutes tana kukan sannan tayi shiru sai sauke ajiyar zuciya take.

Murmushi Aliyu yayi sannan ya ce

"To Love birds nima zan tafi Allah ma yaso ni ba gwauro bane I have my own wife"

Dariya Abdussamad yayi sannan ya ce

"Ok to kagaisheta saida safe"

Gyad'a kai yayi sannan yayi waje ya rufe musu kofa .

D'ago kanta tayi daga kirjinshi sannan ta ce

"Daddy bazaka sake tafiyaba ko? Dan Allah Daddyna karka tafi kabarni kaji dan albarka na"

Hancinta ya ja sannan ya ce

"Insha Allah bazan sakeba ,amma yanzu zakici abinci ko?"

Girgiza kai tayi ta ce

"A'a na k'oshi sai gobe"

Murmushi yayi ya ce

"To Allah ya tashemu da rai da lafiya"

Ta ce"Ameen sannan suka dinga hira har bacci ya d'auketa..

Next day

Zaune suke akan gadon Wanda kwata-kwata baya kama dana marasa lafiya, sanye yake da wani wando three quarter black colour da wata farar Riga armless yayi kyau sosai yayinda Nana tasa wata T-shirt pink colour sai skirt blue colour an gyara gashin nan kai bama zakace itace Mara lafiyar ba .

Sallama akayi suka amsa sannan aka shiga su Daddy ne da kawu sukazo duba Nana, suna zama ya gaishesu sannan ya mik'e zai fita Kawu ya ce


"Abdussamad zo nan "

Babu musu haka ya dawo ya tsuguna gaban Kawun nashi .Kallonsa yake sosai sannan ya ce

"Abdussamad naji duk abunda yafaru kuma ina mai baka hak'uri please sorry kaji ,nayi maka alk'awarin irin wannan insha Allah bazai sake faruwa ba kaji dan Allah kayi hak'uri kaji Son"

Murmushi yayi sannan ya ce

"Babu komai Kawu ya huce ni ban rik'i kowaba Babu komai wallahi"

Gyada kai Kawu yayi sannan ya ce

"Allah yayi maka Albarka"

Murmushi yayi ya ce

"Ameen Kawu nagode sosai"

Daddy ne ya ce
"Abdussamad dan Allah kayi hak'uri nasan duk Nina jawo wannan abun but I'm so sorry please kaji"
Murmushi yayi ya ce

" wallahi Babu komai Daddy yahuce"

murmushi shima Daddy yayi ya ce

"Nagode kaji Allah yayi muku Albarka ya bada zuri'a dayyiba"
Ameen ya ce sannan suka tashi suka tafi

Suna tafiya ya koma kusada Nana ganin yanda ta had'e rai yasa yayi dariya sannan ya ce "


Story and written by
Nanameera


Meera Love's yhu
[12/26/2023, 10:21] Nanameera: https://chat.whatsapp.com/DlFBkx450nJA8CYpdTTx8B

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*

*Naanah*

Mallakar Amina I Ibrahim
(Nanameera)


PAGE 1️⃣7️⃣&1️⃣8️⃣

____________✍🏻 Yana murmushinsa mai kyau ya ce"Y'ar gidan Daddynta ya akaine?waya tab'a ki?" K'ara d'auke kai tayi irin anyi fushin nan,hannunta ya kama ya jata kan kujera ya zauna sannan ya d'orata akan cinyarshi ya ce" shikenan abar maganar wasa nasan nine to kiyi hakuri kinji I'm sorry dear" fashewa tayi da kuka sannan ta tashi ajinkishi ta ce"niba ruwana da kai Daddy tunda kafison ta shikenan nima daga yau Karka k'ara kulani " kallonta yake dan yayi mamakin fusatar ta girgiza kai yayi yace"ok kindaina kulani?" D'aga mishi kai tayi ,tashi yayi ya ce"shikenan naji natafi ko zaki Bini ?" Shuru tayi tana kallonsa sai kuma ta ce "ni bazan bikaba kayi tafiyar ka zan zauna da Mama"dai-dai nan Mama tafito daga kitchen d'in ta ce" lafiya? Naganku a tsai-tsaye?" Murmushi yayi ya ce"bakomi Mama dama tafiya zanyi ne"kallonsa tayi ta ce"to baka tsaya taci abincin ba?" Murmushi yayi ya ce"A'a Mama ita anan zata kwana"da mamaki Mama tace"kwana kuma??" Gaba yayi ya ce "Eh haka tace" kallonta Mama tayi ta ce "kuma zaki zauna Nana ?kada sai dare yayi kice amaida ke kinga babu Wanda zai mayar dake" dariya yayi ya ce"Wallahi kam dan bazan dawoba". Turo baki tayi ta ce"Eh ni anan zan kwana"tafiya yacigaba ya ce"Mama saida safe"Allah ya tashemu lafiya ta ce sannan ya fita.


Yana fita suka had'u da Aliyu ahanya,ganin shi kadaine yasa ya ce
"A'a Dude ina Nanar kuma?"

Dariya yayi sannan ya bashi labarin duk abinda yafaru,tunda yafara magana Aliyu yake dariya harya gama sannan ya ce

"Ai gaskiya kaima baka kyautaba ya za'ayi itace da gaskiya sannan kuma a tauyeta,nidai nagoyi da Bayan Nana"

Murmushi yayi ya ce "to wai ya za'ayi nabata gaskiya agabanta?"

Katseshi yayi yace"to dabaka bata gaskiya meyasa kuma ka tafi kabarta?kuma yanzu kamata yayi ka rarrasheta kabata hak'uri har ta hakura sannan "

Kallon kayi hauka yayi masa ya ce"ni zan zauna bata hak'uri har saita hakura? To ai niba yaronta bane nabata hak'uri taga bata hakura ba shikenan sai kuma gobe kuma wallahi ko zatayi kukan jini bazan dawo d'aukar ta ba"

Shuru Aliyu yayi sai kuma yace "Dude ka fadan gaskiya kodai ka fara san yarinyar nan Hafsa ne?"


Harararshi yayi ya ce "dallacan banza kawai uwar Santa nake"
Dariya yayi ya ce "oho idan tayi tsamari maji"

Gaba yayi ya ce"bakada abinyi shiyasa"

murmushi yayi ya ce "Dude nawa" sannan yayi gaba .

Gama shiryawarta kenan ta fito parlon dan cin abincin dare,zama tayi lokacin Mommy tana kitchen ita kad'ai take murmushi abinta fitowar Mommy taganta tana dariya ,k'arasawa kusada ita tayi ta ce "Daughter lafiya? Wannan dariyar fa?" Rungeme Mommy tayi ta ce "wallahi nafara yin nasara!wallahi Mommy kitayani murna nakusa zama surukar Mama" kallon y'ar tata hajiya Fadeela tayi sannan ta ce "Hafsa kenan to Allah ya tabbatar da Alkhairi" murmushi tayi ta ce "Ameen Mommyna" shigowar Daddy yasa su yin shuru, zama yayi Hafsa ta kalleshi ta ce "welcome back Daddy" murmushi yayi ya ce "thank you daughter ya karatun?" Alhamdulilah tace sannan ta tafi kan dinning table dan yin dinner.


Wajen k'arfe sha biyu na darene sai juye-juye take akan royal bed d'in ta kasa bacci saboda rashin sabo da kwanciya ita kad'ai ta Saba da kwanciya jikin Daddynta,ganin takasa baccin yasa ta tashi tafito daga d'akin ta tafi dakin Mama tana shiga ta tarar da Mama sai barcinta take abinta,fashewa tayi da kuka hakan yasa Mama tashi daga baccinta kallonta tayi ta ce "Nana meya faru?ko bakida lafiya ne?" Cikin shashekar kuka ta ce "Mama gurin Daddy na zani ni nafasa kwana anan" kallonta Mama tayi ta ce "to shikenan za'a kaiki amma ki bari sai gobe idan Allah ya kaimu" fashewa tayi da kuka ta ce "ni A'aaaa wallahi yanzu nakeso kuma yanzu zan tafi" Shuru Mama tayi ta ce"shikenan bari nakira Abdussamad d'in yazo ya d'aukeki "daga haka ta mik'e ta dau wayarta tashiga kiransa ,sanin za'a iya nemansa yasa ya kashe wayarsa gaba d'aya haka ta dinga gwadawa amma shuru kakeji ,ganin wayar akashe kuma ita sai kuka take abinta yasa takira Aliyu kira biyu kuwa ya d'auka ,Bayan yayi sallama Mama tace " Aliyu kana gida?" Eh ya amsa dashi sannan ta ce "dan Allah alfarma zakayi min kaji" cikin tashin hankali ya ce "subhanallahi haba Mama wace irin alfarma me zan miki?" Murmushi tayi ta ce "kaga Nana ce taketa kuka wai gida zata kuma nakira wayarsa akashe shine nace dan Allah ko zakazo ka kaita" Tom ya ce sannan ya kashe kiran .

Not to Lin yashigo ya ce "to y'ar rigima tashi mamaki tafi" murmushi tayi ta ce "toh sannan suka tafi .
Suna zuwa security suka bud'e masu gate suka shiga sannan ya nufi bedroom d'in shi da ita,wajan two minutes yayi knocking sannan yazo ya bud'e masu, ganin shine yasa ya ce" Dude lafiya naganka da daddaran nan?" Harararshi yayi ya ce "ban saniba,to wannan yarinyar ce ta tasoni" ya fad'a yana nuna mishi Nana data makale abayansa" da mamaki ya ce"what? Kuma ka taso?"

Tsaki yayi ya ce "to ya zanyi ta sawa Mama kuka kai kuma wayarka akashe sai ni Mama takira nakawota ,saida safe" ya fad'a sannan ya juya.
Kallonta yayi ya ce "zoki shige" sim-sim tazo ta wuce tana shiga ta hau kan gado tayi kwanciyarta,girgiza kai yayi sannan ya rufe kofar ya koma ya kwanta tana ganin ya kwanta tashige jikinshi, yana jinta kusan five minutes sai kuma bacci da yauketa murmushi yayi ya ce "rigimammiyata" sannan yayi mata addua shima ya yi bacci.

Story and written by
Nanameera



Meera Love's yhu[12/26/2023, 10:21] Nanameera: https://chat.whatsapp.com/DlFBkx450nJA8CYpdTTx8B

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*

Naanah
Mallakar
Amina I Ibrahim
(Nanameera)


PAGE 1️⃣9️⃣&2️⃣0️⃣


_____________✍🏻Misalin k'arfe takwas nasafe, suna zauna suna breakfast Nana ta kalleshi ta ce " Daddyna yaushe zamu koma America ne? ni nagaji da zaman Nigeria please "

D'aga ido yayi ya kalleta ya ce "Nana mene matsalarki da zaman Nigeria?" Kwabe fuska tayi ta ce "kawai nagaji kuma inaso nakoma makaranta shiyasa" shuru yayi sai kuma ya ce"so kike kikoma school d'in? " d'aga mishi kai tayi sannan ya ce "shikenan babu matsala,zanyiwa shugaban makarantar gidan nan idan yaso saiki fara zuwa kafin mukoma " murmushi tayi ta ce "shiyasa nake sonka Daddyna nagode sosai Allah yasa kafi haka" murmushi fal fuskarshi ya ce "Ameen Nana kema Allah yayi miki Albarka" Ameen ta ce sannan suka cigaba da breakfast d'insu .



Gama shiryawarta kenan zata tafi makaranta yayi sallama yashigo, amsa sallamar tayi sannan ta ce " Uncle sai yanzu? naga kuma kashirya sai ina?"
Ajiyar zuciya yasauke sannan ya ce"I'm sorry Jalhan wallahi dakyar aka samu wainar shinkafar gashi kuma yanzu zan raka Dude company "
Murmushi tayi ta ce "Allah sarki uncle nagode sosai nida harna hak'ura " tashi yayi ya ce "toh! saina dawo " Allah ya tsare ta ce sannan yayi gaba...



Zaune suke a garden d'in company suna magana Aliyu ya ce" yanzu Dude haka zakayita zama babu aure? gaskiya wannan ba shawara bace " kallonsa yayi ya ce "toh yanzu Dude ya kakeso nayi ?"cikin kwantar da murya yace" Dude kamata yayi kayi aure wallahi baka cuci Nanaba, karka manta kaifa namiji ne kuma ace mutum mai shekarunka bashida d'a kuma bashida niyyar yinsa ai da matsala babbama kuwa" harararshi yayi ya ce "kajishi irin kai d'an ne dakai, kuma naga itama Nana ga ciki nan ajikinta"

Murmushi yayi ya ce "naji banida d'a amma ai kasan matata tanada ciki ko? kuma Jalhan ta girmi Nana, sannan kuma dakake cewa tanada ciki ni nasan idan bawani ikon Allah ba wannan cikin sunansa b'ararre"
Tsaki yayi "kagani akanka banza kawai" dariya yayi ya ce "Eh naji muje ahaka".daga haka hirar tawatse nikam nace inda sabo ansaba..



Shigowarshi kenan misalin k'arfe tara nadare, yana shigowa ya zarce bedroom d'inshi saboda wani azababben ciwo da mararshi ke masa. Yana shiga d'aki yahuwa bathroom ya sakarwa kansa shower kusan rabin awa sannan yayi wanka ya fito, har yagama gyarawa baiga Nanaba dan haka ya fito parlon dukda dakyar yake tafiyar nanma bai gantaba, Jin kamar motsi a kitchen yasa yashiga ciki yana zuwa ya tarar da ita tana dafa indomie sanye take da wasu English wear masu kyau farar T-shirt da bakin mini skirt tayi kyau sosai masha Allah hakan yasa yaji ranshi ya biya da ita k'arasawa yayi ya rungumeta ta baya ajiyar zuciya tasauke sannan ta ce" Daddyna " Jin yanda naman jikinshi ke rawa yasa tajuyo ta ce"Daddyna meyasamaka?bakada lafiya ne naji kana zazzabi?" Shuru yayi mata banda kakkarwa Babu abinda jikinshi keyi kamar me jijjaga, hakan yasa taji tsoro tarik'eshi gam sannan ta tafi d'aki dashi . Kwantar dashi tayi zata tashi yayi saurin r'ike hannunta hakan yasa ta kalleshi ta ce "sannu Daddy bari nakira Doctor yazo ya dubaka " tashi tayi yasake jawota da k'arfi hakan yasa tawad'a jikinshi , rumfa yayi mata sannan ya ce cikin tsananin azaba "Nana karki kira likita kinji yau kece likitan please" da mamaki ta kalleshi ta ce"Daddy nikuma?" d'aga mata kai yayi sannan ya ce "Eh Nana please kiji tausayin Daddynki karkice a'a please kizama jaruma" ganin dagaske bashida lafiya yasa ta ce"shikenan Daddy nazama jaruma mezan maka?" Kallonta yayi da idanunta dake k'ok'arin rufewa ya ce"haaa" a hankali tabud'e bakinta shikuma ya sanya bakinsa cikin nata , sundad'e ahaka dukda tanajin abinda yake mata amma tayi shuru, amma Jin abinda yake shirin yimata ne yasa tafashe da kuka tana cewa"Daddy dan Allah dan Annabi karkayi please wallahi mutuwa zanyi , duk irin magiyar datake masa Wanda da'ace ahayyacinsa yake toda sai yafi kowa Jin tausayinta amma ko alamar yana jinta ma baiyiba ahaka har yasami abinda yakeso sannan ya iya rabuwa da ita .



Story and written by
Nanameera



Meera Love's yhu
[12/26/2023, 10:21] Nanameera: https://chat.whatsapp.com/DlFBkx450nJA8CYpdTTx8B
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*

*Naanah*
Mallakar Amina I Ibrahim
Nanameera


PAGE 2️⃣1️⃣&2️⃣2️⃣

___________✍🏻Ahaka tun tana kuka har tahakura tayi bacci amma daga ganin yanda take baccin zaka gane bana dad'i bane.Bayan an idar da sallar asuba ya zauna gefanta ya ce "Nana tashi kiyi sallah kinji" fashewa tayi da kuka batare da tayi maganaba , sosai shima yake tausayinta amma bashida wani zabin shiyasa ya aikata haka cikin lallashi yadinga yimata magana har tahakura ta tashi kai daga ganin tafiyarta kasan tanajin ciwo sosai dakyar tayi sallah sannan takoma baccin nikuwa nace ran first night ya akayi??...


Sai wajen sha d'aya nasafe ta tashi , sosai take shagwaba yanda takeso shikuwa sai lallab'ata yake . Bayan tagama shiryawa ya ce"sannu kinji, yanzu kiyi breakfast saiki kwanta ko?" Kwabe fuska tayi ta ce"a'a nina koshi kawai ka kaini wajen Mama"

Shuru yayi ya ce "gurin Mama kuma Nana? Mezaki awaje keda bakida lafiya" kuka tasaka tace"ni kawai ka kaini Daddy " OK yace sannan ya ce "tashi kisa hijab sai mutafi". Taimaka mata yayi tasa kayan sannan suka fito ....




Sallama yayi sannan suka shiga parlon suka zauna, wajen three minutes saiga Mama tafito parlon zama tayi sannan tace" Abdussamad lafiya? " murmushi yayi ya ce "lafiya lao Mama muntashi lafiya?" Alhamdulilah ta ce sannan ta kalli Nana ta ce"takwara naga ranki ahade ko kukan kikayi?" Tasowa tayi ta kwanta akan cinyarta Sannan ta ce"Mama zanci abinci "OK Mama tace sannan ta tashi zata shiga kitchen, mik'ewa yayi shima ya ce" toh Mama sai anjima " OK tace sannan yayi waje itakuma tashiga kitchen..



Bayan tagama cin abincin ta cewa Mama "Mama kiban magani zan mutu kafata ciwo yakemin" kallonta Mama tayi ta ce"bakida lafiya ne?" Fashewa tayi da kuka sannan ta ce "Mama Daddy yakusa kasheni naita bashi hak'uri amma ya'ki hakura kuma dazafi " shuru Mama tayi sai kuma ta ce"shi Abdussamad d'in? " daga kai tayi ta ce "wallahi Mama kuma dama nace saina fadawa Kawu" ajiyar zuciya Mama tasauke sannan ta ce "Allah ya kyauta"..

Wajen k'arfe uku narana tafito daga part d'in Mama batare da tasani ba tafiyar wajen seven minutes tazo apartment d'in Kawun, sallama tayi parlon gidan mami tace " manyan gari daman ana ganinku Nana?" murmushi tayi ta ce "sosaima amma ni ganina sai ancike form shiyasa yanzu dai Kawu Nanan?" Dariya mami tayi ta ce "Nana kenan ainasan dama wannan zuwan banawa baneba yana ciki" murmushi tayi sannan ta hau benen gidan.


Zaune yake yana karanta Al-qur'ani tashigo tazauna.Wajen five minutes sannan ya idar da karatun ya kalleta yayi murmushi yace "y'ar rigima yaushe agari" dariya ta kyalkyala ta ce"Kawu kenan ina huni" lafiya lao yace sannan ta ce "yawwa Kawu k'ara nakawo maka" murmushi yayi ya ce "k'ara kuma Nana?kararwa?" Kwabe fuska tayi sannan ta ce "ba Daddy

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment