Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

��ࡱ�>�� ^������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������[����

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~�Root Entry�������� �F_
WordDocument����1�0Table���������Data
�������������������� P�F�KSKS�1�#?�������rr''''� �4�<'����������$���*r''��''''��� �� �� ��'  [03/11 1:51 pm] * +234 802 874 8204, : =��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
" " " Alqawarin da ciwo 1" " "
=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��

Asalin iyaye na mutanen katagum ne ta jahar bauchi. Gidanmu babban gidane a garin katagum,kuma ALLAH ya albarkaci daukakain zuri'armu da arziki dai dai misali,sakamakon muhimmaci da iyayenmu suka dora akan harkan noma. idan ka shiga gidanmu, zaka iske sassa guda ukku, na farko na wan mahaifina ne baba sada da matansa biyu da 'ya'yansa,sai mahaifiyarsu babanmu itama anan sassan take. Kana matsawa sassan kanin malam sada ne wanda maihaifina ke bi masa . Sai namu sasssan shine na karshe a gidan da mahaifinmu malam habibu da mahaifitarmu inna amina, ita kadaice gun mahaifinmu da 'ya'yansu biyar duk hudun maza ne sai ni kadaice tilon mace a tsakiyarsu. Ni sunana RAHMA amma yawancin "yan gidanmu sukan kirani da Ramatu amma sam babban yayanmu ya hana a kirani da sunana sai dai RAHMA don kuwa yace shine asalin sunana ko a cikin ALKUR'ani. Ranar da aka haifeni mahaifina ya shigo gidan ckn murna don kuwa lkncn da aka haihu yana gona sai wani daga ckn yayyena ya hau keke ya garzaya ya shaida masa. Bakin mahaifina bai iya rufuwa ba sai da yazo ya ganni. Ya dauke ni ya kura min ido tare da tofa min addu'o'i yana mai gdy ga ALLAh DA YA AZUrta shi da samuna sannan gashi na dauko kamannun mahaifiyata, ita asalinta bafaulatanar Ningi ce. Ana cikin murna ne sai ga babban yayanmu mai suna Aliyu ya shigo dakin cikin hanzarinsa bakinsa washe sbd murna,kasancewar duk gayyar 'ya'yan gidanmu babu diya mace sai yau akaina aka fara haifo mace. Mahaifina ya mikowa yaya Aliyu ni ina nade cikin zani , ya amshe ni ckn murna da bata misaltuwa, ya kura min ido na tsawan lokaci yana jinijina irin baiwar kyau da Allah ya bani. Har kusan awa guda ina rike hannun yaya ALIYU(Babansa shine babban wansu mahaifinmu baba sada kenan)
[03/11 1:51 pm] * +234 802 874 8204, : =��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
" " " Alqawarin da ciwo 2" " "
=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��

Irin dumbin addu'oin da yaya aliyu ya tofa min a wannna lkn basu misaltuwa, mahaifina ya sake shigowa ya iskeni rungume bisa ikin yaya aliyu, ya dube shi yana murmushi yace'A'A alyu har yanzu kana nan gurun jinjira ne? lallai wannna diya ta iri tuta ta ko dai itace matar?" yayi dryr jin dadi ckn jin kunya aliyu yace "ni wlh baba kyan yrnyr nan har tsoro yake bani, da ace idan ta girma zata yadda da hadin aurenmu ai da sai ince utace natar kawai, don wlh ina sonta babal baba na yayi murmushin gamsuwa da maganar yaya aliyuya dube shi yace" ai shike nan aliyu in dai har kana son diyar nan wlh na dau alkawarin baka aurenta sai dai in kaine da kankakace ka fasa auren amma babu fashi in sha ALLLAHU" Aliyu yayi murmushi ya sake duba na yace'haba baba duk fa ckn zuri'armu ba a taba haifan wanda ya kama kafarta a kyau ba'baba yayi dry yace ' haka dai kake ganmi amma ai kuma kunyo gadon kyau kuna maza n shiyasa kake ganin haka to wanna shine asalin alkawarina ure na da yaya aliyu tun ranar da aka haifeniina ckn tsumma kenan. gsk na tashi cikin kulawa da shagwaba ta ko wane fanni gun uwa da uba kai da dukkan illahirin zuri'ar gidanmu babu ma kamar gun yaya Aliyu. Wai shi dole tattali na yake a matsayin matar da zai aura idan mun girma. Shi yaya Aliyu duk cikin dangin mu shine ya sami isashen ilimin zamani mai zurfi shima a dalilin wani makwabcinmu da ALLAHJ ya hada jinin dansa da yaya aliyu har zumunci mai karfi ya kullu tsakanin iyayenmu. Makwabcin namu Alhaji yakubu mutum ne mai arziki sai ya zama ya koma da shi garin bauchi sbd a lokacin sun kammala karatunsu na sakandire. Duk gidanmu dama su kanyi karatun firamare da na sakandire daga nan sai su kama kasuwanci. Nima ba a bar ni a baya ba na sami yin karatun firamare tare da kulawar Aliyu nake samun daukakar karatuna, don kuwa ya dauki son duniya ya dora a kaina duk zuwan da zaiyi daga bauchi in da yake karatu sai ya siyo min abin da yasan inaso ko kuma wanda zai sani farin ciki. haka kuma baya komawa sai ya tabbatar ya koya min wani abuna daga karatun islamiyyah da boko.
[03/11 1:51 pm] * +234 802 874 8204, : =��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
" " " Alqawarin da ciwo 4" " " =��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��

Dakin mahifiyarsa muka wuce kuma har a wannan lokacin aliyu rike yake da hannuna muna shiga ta kalle mu tayi murmushi,tace " har kun gama gaisawa da gwaggo" yace" eh, mun gaisa kin san nace maki yanzu bauchi zanje ina son gobe in dawo nan jibi sai in koma lagos" nayi karaf nace" wlh yaya nima zan bika bauchin" ya dubeni yace " kinga yamma tayi bari idan zan sake zuwa sai inje da ke" na make kafada nace " wlh yau na ke so" ganin na bata fuska na soma masa kuka sai yace" come on, meye abin kuka? shikenan je ki shirya kizo mu tafi" innarsu tace " ai dama kai ke bata rahaama gidan nan dole in tace sai tayi abu babu yadda za'ayi ta hanu, yanzu in aka yi auren haka zaka ci gaba da sangartata sai abinda take so za'ayi?yayi murmushi yace, " to ya zanyi inna? kin dai san rahama yarinyace dole in dinga bin lamuranta a hankali kinga yanzu idan ina matsa mata sai ta tsane ni ko an tashi yin auren tace bata so na kinga anyi ba ayi ba kenan" inna ta tabe baki tace " yayi maku dai dai sai kuje kuyi ta kwamacalarku mudai muna nan yan kallone da bada shawara" yayi dariya yana kallona nima shi nake kallo yace "kije ki shirya mana ko ince na fasa zuwa dake" nayi tsalle cikin murna na fice da gudu zuwa dakin gwaggo don kuwaa nan komai nawa yake ku san ma itace ke rike da ni. ina cikin shiryawa ne ya biyo ni dakin gwaggo a lokacin na saka riga ina kokarin zage zip din" ya jawo ni gabansa inda yake zaune a gafen gado har yafara zagemin zip din sai ya fasa yace" gsky ki canza wasu kayan wadannan basu da guga, ina riga da wandon da na siyo maki a lagos"nace " suna nan ban ma taba sawa ba kunya nake ji a ganni da wando kamar namiji" yayi dariya yace "lallai rahama da sauranki to ki shirya idan muka yi aure riga da wando sune kayan sawanki ko anguwa zamu kuwa" na fiddo ido nace" haba yaya aliyu ai sai ayi min dariya duk in da muka shiga" yayi murmushin sa da ke birgeni yace"ai mu a lagos ba ruwan kowa da kowa, kowa harkar gabansa yake yi kinga sai muci karenmu ba babbaka ko? na rike baki abinka ga yarinta sai nace " yaya kare ake ci a lagos din? ya tintsire da dariya har hular kansa na faduwa ya dube ni yace " kai rahama ba dai yarinta da shirme ba. tunda baki gane nufi na ba shike nan a bar maganar maza jeki chanza kayan mu tafi yamma tana yi" da yake dakin gwoggo ciki daya ne kuma kaya na a dakin suke shi yasa dana dauki wanda zansa sai nayi hanyar fita zuwa wani dakin don in canza , sai aliyu ya rikoni ya na dariya yace " lallai rahama wato yanzu an soma girma ba za'a iya tubewa a gaba na ba ko? yayi kyau da kika fahimci haka" cikin dariya nace" malamin islamiyyan mune fa yayi mana wa'azi yace babu kyau mu nuna tsiraicin mu ga kowa" yace " sai ga wa akace ku nuna? na sha mur nace " ni ban sani ba' yayi murmushi yace " to ai ya kamata ki tambayi malam din don kar insha wuyar fahimtar dake nan gaba" ya sake ni na fice ni ba komai yasa a lokacin na tsane tubewa a gaban mutane ba illa yan nonuwan da suka soma fitomin. amma shekara daya da ta wuce sam bana jin kunyagaban kowa tubewa nake hatta wanka a tsakar gida na kan yi abina tun innata na min fada har ta gaji, yaya aliyu ko da bulala yake ritsani har ya samu na daina.
('('('('('('('('('('('('('('('('

Zaune nake gaban motar yaya aliyu akan hanyar mu ta zuwa garin bauchi sai shara gudu yake yi ni kuma sai zuba masa surutu nake yi yana kwasar dariya, ana sallar magariba muka iso gidan Alhaji yakubu inda suka rike yaya aliyu har sai da yasami aiki a lagos snnan ya bar gidan . Duk da yake ina karama suka bar garinmu katagum amma basu manta ni ba haka nima ban manta wasu daga ckn yaran gidan ba. haka suka shiga dawainiya da mu har sai da suka ga mun yi salla mun ci abincin dare sannan hankalinsu ya kwanta. ina zaune cikin yaran gidan a babban falonsu ne yaya alyu ya shigo shi da babban amininsa dan alhj yakubu kuma shine babban da a gidan. kabir ya dube ni yace"sannu rahama bakin bauchi" nayi dry ta na risina na gaida kabir yaya aliyu yace " gata nan yau ta makale mini dole sai ta biyo ni bauchi" suka yi dariya kabir yace "ah! to ai gara ta zama cingam din aliyu tun da ta san kaine mijin" aliyu ya dube shi yace " ki taso muje can gidan kabir sai ki kwana gurin madam din sa" ba'a son ranta ba na mike suma yaran gidan suka rikeni wai su sam kar in tafi sbd sabon da muka farayi da su dama gani bani da bakunta. yaya aliyu ya shiga lallashinsu da cewa " kuyi hakuri gobe da sassafe zan kawo maku ita sai ky yini tare kafin mu koma katagum da yamma " haka suka hakura suka kyale ni muka nufi gidan kabir, duk zaman da suke yi na hira a babban falon gidan kabir da matarsa sakina da yaya aliyu uffan ban iya cewa sbd hirar tasu ta manyace ni nama fi maida hankali na ga kallon da aka saka a falon. kabir da sakina watan su biyu kenan da aure shi yasa sam basu iya boye sirrin soyayyarsu gaban kowa duk yawancin hirar da suke yi na lura sakina sai wani mannewa take a jikin mijinta shi kuma yana yi yana shafar sumar kanta. tsananin haushinsu ya kama ni a raina nace " yau ga yan iska dama abinda suke yi kenan? kai ALLAH ya dai kyauta musu daga sun zama miji da mata kuma sai su kama halin yan iska ni kam ko anyi auren mu da yaya aliyu ba ruwa na da wannan iskanci". na cigaba da sake saken abinyi kawai sai na tsinci kaina da yingyan gyadin karya don dai in bar falon karin cigaba da kallon abin haushi. kabir ne ya fara lura da gyangyadin da nake yi gashi duk na wani takure cikin kujera tamkar mai jin sanyi. kasancewar kujerar 1 seater ce. ya ce "subhanallahi, aliyu mun bar diyar mutane na gyangyadi" ya dubi matarsa yace "sakina a ba karamar amaryanmu gurin kwana" ta mike cikin hanzari tace " duk na san gajiyar hanya ce ta so muje rahama" ni kam duk na kosa in bar falon don tsoro da haushi. cikin tsakar dare na tashi na nemi sakina a gadon na rasa kuma na san tare muk shiga bargo muka yi bacci to ko ina taje oho? sai da safe bayan nayi wanka ina shafa mai sannan ta shigo dakin sanye cikin rigar bacci ta dube ni tace"A'a rahama har kinyi wanka? na ce 'eh yanzu nayi tun cikin dare nake nemanki, ina kike ja? tayi murmushi tare da gyara maballin gaban rigarta ta ce"wlh daga zuwa kaiwa kabir kayan shayi shine bacci ya kwashe ni a dakin sai yanzu natashi" na yi shiru a raina ina cewa, " kya ji da shi kuna can kuna iskancin banzanku, ni na tsane ku yanzu zan bar maku gidanku" ta dube ni tace " bari inje inyi wanka nima' nace" to sai kin dawo" ba tare da na kalle ta ba. mun kasance a babban falon su. bisa dinning table muna yin kalaci cima iri-iri sakina ta shirya mana. muna kammalawa na mike na dubi aliyu nace " yaya aliyu ni dai mu tafi can gidansu ummasalma" (ummasalma kanwar kabir ce kusan sa'annin muke da ita) ya dubeni yace" amma kya bari nima in yi wanka ko? wai meke faruwa ne duk kin wani canza ko shagwabarce zata taso? na sha kunu abina yayi dry tare da mikewa ya nufi kewaye. hakika jama'ar bauchi sun karramamu,musamman iyalan alhj yakubu don kuwa da zamu tafi abin arziki iri iri suka bamu. sbd kaunar da suka nuna min sai naji kamar kar in tafi har kuka sai da mukayi ni da kannin kabir. jininmu ne kawai ya hadu da yaran gidan cikin kwana daya da yini daya da nayi tare da su. bamu isa katagum ba sai bayan sallar magriba kasancewar sai yamma mu ka barbauchi. washegari shikuma yaya aliyu ya koma gun aikinsa a lagos **** ***** ***** *****
[03/11 1:51 pm] * +234 802 874 8204, : =��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
" " " Alqawarin da ciwo 3" " "
=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
Tun ina yar shekara goma na iya karatu da rubutun hausa haka nan na turanci na kan iya karantwa ko in rubuta. Ina dada girma kyauna yana kara fitowa sutura sai wadda na zaba nake sanyawa kuma iri iri masu tsada shiyasa na fita daban da sauran kawayena,ko kudin scholarship yaya aliyu ya samu duk a kan hidima ta suke karewa. Ina yar shekara goma sha daya yaya aliyu ya kammala karatunsa na jami'a digiri guda biyu ya samu. Ba tare da wani bata lkc ba ya sami aiki a lagos kuma mukami mai girma ya samu. nan da nan ALLAH ya daukaki yaya aliyu ga mota sabuwar yayi ya saya sannan ya gyarawa iyayenmu gidan da muke zaune komai dai yaji a gidanmu. a wannan lokacin da daukakar yaya aliyu tayi kamari shekaru na sha biyu amma zaka dauka na kai sha biyar sbd girman jiki. shi kam maihaifina har ya fara shakku akan al'amarin aurenmu da aliyu sbd yadda yaga yanayin da aliyun ya shga na azurcewani kuma gani ba wani girma nayi ba duk da yake a cewar baba ba zan wuce shekaru sha biyar ba za'ayi aurenmu da yaya aliyu, akwai wani zuwa da aliyu yayi daga lagos lokacin ina zaune a sassan mahaifan aliyu a dakin kakarmu ina ninke mata kayan sawanta kawai sai ganin mu2um nayi yayi sallama ya shigo ckn dakn. sanye yake cikin lallausan bakin boyel sai kyalli yake yi, habawa ban san lkcn da nayi wurgi da kayan dake hannuna ba nayi tsalle na rungume shi tare da fadin "lah! yaya aliyu oyoyo". shima cak ya daga ni sama ya rungume sannan ya sauke ni kasa muna kyalkyala dry ya dubeni fuskarsa cike da fara'a yace,"rahama naji kin kara nauyi ne me su inna suke baki ne idan bana nan?" nayi dry nace,"Allah yaya aliyu duk kayan dadin da kake kawo min ne daga lagos suke sani yin kiba", yayi murmushi yace,"zo mu zauna ki gani ga wasu na siyo miki" muka zauna bisa gadon gwaggo(kakarmu kenan), ya dubeni yace"ina gwaggo ne? nace, "tana bayi yanzu ta shiga" yace" ok, ai na aza ta tafi anguwa ne' ya fiddo min da kwalayen biskit zuwa su chakulet da wasu irin gwangwanaye na biskit wasu na sansu ya saba siyomin irinsu wasu kuwa ma ban taba ganinsu ba, ya bude biskit din kwali yace," bude bakinki kiji irin wannan akwai dadi", ba bude bakin ya bani na gutsura ina ci tare da gyada kai alamun yana da dadi ko?" na gyada kai nace, "wlh very sweet". yayi dry tare da ja mini labba yace,"uhm rahaman kwadayi", muka saka dry. nima na dauko biskit guda daya nace," nima yaya aliyu bude bakin ka in baka",ya kuwa bude bakin na bashi muka yi ta dry. ya sauko cakulet yana saka min a baki kenan gwaggo tayi slm ta shigo. hannunsa na bisa baki na muka tsayamuna kallon gwaggo, ta duni aliyu tace," yauwa ka dawo har ka fara sangarta ta ko? sai ka tafi ka barmu da jijalin shagwaba, ka riga ka shagwaba ta da bata abinci a baki shi yasa idan ka tafi take zama da yunwa" ya fiddo ido cikn mamaki yace "ashe zama da yunwa kike yi rahama? to daga yau na daina baki abinci a baki" gwaggo tace"ah! to ku dai kuka sani yrnya 2un tana karama ka koya mata dabi'un turawa ai in agama an kusa ayi aurenku mu huta ku tafi can ku karata". ya ware ido cike da mamaki yace " wana irin aure gwaggo? shekarun rahama fa sha biyu ko kin manta ne? haba ai ko za'ayi aurenmu sai ta kai shekaru sha bakwai zuwa sha takwas". gwaggo tace" ba dai a gidan nan bane za mu bar rahama ta kai shekaru sha akwai tsanani sha biyar, to ba ga sa'anninta ba nan duk an yi musu baiko wasu ma har an sa musu rana" yayi ajiyar zcy a ransa yana tunanin ALLah dai ya taimake shi su bar rahama ta dad girma kafin ayi auren su. tabbasa yasan rahama yake so har kn ransa to amma aurensu ba yanzu ba duk da yake ko sun yi aure ba zama zata yi ba cogaban karatunta na sakandire zata yi har zuwa jami'a maganar haihuwa ma in sunyi aure in sha ALLAHu BABU ITA SAI AN KAMMALA KARATU. GWAGGO TA KATSE MASA TUNANI da cewa, "ali ko dai ka canza ra'ayin aurenka akan rahama ne? naga daga yin maganar auren ka canza fuska kwata kwata" yayi ajiyar zuciya yace " wlh ban canza ra'ayina game da aurenta ba, ai ko don in faranta maku rai zan yarda in auri rahama balle ma har ckn raina ita nake so" gwaggo ta saki wani murmushin jin dadi dangane da maganar yaya aliyu tace, " to Allah ya nufe mu da ganin lokacin auren" yace "amin ba wai na dauke shi da muhimmanci bane, illa dai kawai na kanji dangi nace min matar aliyu nima haka na dauka wani lokacin har baba aliyu na kance masa amma sai inji yace kar in kara kiransa baba sai dai yaya.bayan sun gaisa da gwaggo suka dan taba hira ya kawo irin turarrurrukan da ya kan siyo mata a lagos masu kamshi da tsada ya bata sannan ya riko hannuna muka baro dakinta tana ta shi masa albarka.
[03/11 1:51 pm] * +234 802 874 8204, : =��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
" " " Alqawarin da Ciwo 5" " " Aliyu ke zaune a babban falon gidansa dake birnin lagos, wanka yafito a wannan lokacin da agogo ya nuna karfe biyar na yamma. sanye cikin jallabiya farasal sai dan karamin stool da ke gabansa wanda ke dauke da tiren kayan marmari, ya dauki wani koren apple ya gutsura tare da cigaba da kallon tauraron dan adam din da ya kunna, kararrawar falonsa da yaji ana dannawa shi yasa ya rage sautin talabijn din ya mike yaje ya bude kofar. babban aminisa ya iske a kofar wato sagir gurin aikinsu daya a nan hannu suka tafa tare da dry, suka karaso cikin falon, sagir na cewa " ban yi expecting zan same ka ba na dauka yauma tafiyar dare zaka yo" ya ce " kai last two weeks da nayi tafiyar dare ban ji dadi ba shi yasa nayo asubanci ko 20 mins ban yi da isowa ba" sagir yace" you are welcum" ya ce" 10q" suka zauna aliyu ya turawa sagir tiren kayan marmarin nan gabansa sannan ya nufi firij ya kawo masa maltina da ruwan sanyi. sagir "ai tun kafin in fara da komai bari in isar maka da sakon mutuniyar taka tun da ka tafi ta hana ni sukuni" ya ce" hala taiba don na san ba mai nemana garin nan sai ita" yace " kai ma aikasani cewa tayi mun inzo inyi checking ko ka dawo in yi mata waya yanzu zata zo sannu da zuwa" aliyu ya kurbi ruwa ya aje tambulan din yace" don ALLAH sagir share ta kawai gobe ma hadu ofis don wlh yanzu a gajiye nake ban son tazo tadame ni da surutu" sagir yace" ni kuma gashi zuwa nayi ka rakani gurin mutuniyar kasan har mutanen zariya sun zo ran friday bayan tafiyarka sun kawo sadaki da komai da komai har sun tsaida ranar biki 1 mnth aka sa shine nake so muje da kai ayi arrangin abubuwan" aliyu yace "ashe kayi (serious) akan auren nan? to Allah ya sanya alheri" ya ce"amin" ba su bata lkc ba suka nufi gidansu safiya. asalinta haifaffiyar kano ce aiki ya kawo iyayenta lagos yawancin rayuwarta duk a nan lagos din ta yi ta. washe gari a ofis duk wata hanya da aliyu zai bi ya kaucewa gainin taiba yayi hatta ofis din da ya gargadi masinjansa kada ya bar kowa ya shiga. ba komai yasa aliyu ya tsani haduwarsu da taiba ba illa azalzala masa da take yi da maganar ya aureta shi kuma ya san abu ne mara yiwuwa na farko alkawarin aurensu da rahama abu na biyu kuma sam iyayensa ba zasu amince masa ya auri bayarabiya ba dk da yake itama musulmace to amma da kamar wuya wai gurguwa da auren nesa. yana dawowa gida wanka da sallar la"asar kawai yayi sai ga taiba a gidansa. ya bude mata kofar falonsa tana shigowa ta rungume shi tace ' haba (darling u came back since yesterday) amma sai zilliya kake min a ofis yau, to gani ba biyo ka ko sannu da zuwan nawa ne baka so? ya dan yi gajeren murmushi da bai kai zuci ba sannnan yasa hannu ya banbare taiba daga jikinsa yace" no! ba haka nake nufi ba kinsan yau monday akwai ayyuka masu yawa a ofis dina dole in ga sun kammalu shi yasa tunda kinzo shikenan ko?" ta isa kan kujera 2 seater ta zauna a maimakon ya zauna a kusa da ita kamar yadda ya saba zama a'a sai ya nemi kujerar gefenta ya zauna sannan suka gaisa. Ta tashi da kanta ta nufi firij dinsa dake falo ta bude ta zabo mango juice ta dawo ta zauna tana shan juice tana masa hira amma shi sam hankalin shi baya tare da ita illa ma wasu takardu da yafi maida hankalinsa a kansu yana sa hannu.Ta dube shi tace,"Aliyu yaya su inna a bauchi duk suna lfy? ya amsa mata,suna nan kalau suna gaisheki shi kanshi sai da ya dan murmushi saboda karyar daya shirgawa Taiba yanzu na cewa su inna na gaisheta. Shi koda wasa bai taba furta musu yana neman wata Taiba ba balle susan da zamanta. Murna ce ta bayyana a fuskar Taiba saboda taji surikanta suna gaisheta. Tace, ina amsawa,wai darlin yaushe zaka kaini in gaidasu ne? Gaskiya ya kamata in sansu suma su sanni. Yayi ajiyar zuciya yace, zuwan ki ba zai yiwu ba yanzu ba tunda ba wata kwakkwarar maganar aure tsakaninmu, amma ki bari nan gaba zasu sanki idan kin zama surikar su. Dadi ya lullube ta saboda jin maganar aure yau a bakin Aliyu. Haka dai ta cigaba da damunsa da surutai akan maganar aurensu sai da aka kira sallar magriba sannan tayi niyyar tafiya saboda ganin yayi wo alwala zai fita salla masallaci sannan suka fita tare.

('('('('('('('('('('('('('('('('

Duk bayan sati biyu Aliyu ya kan ziyarci mahaifarsa katagum ko yayi kamar ba zai je ba idan ya tuna Rahamarsa da irin shirmenta na yarinta sai kawai yaji ita yakeson gani. Ko yabi jirgi in yamma tayi in kuma ba yamma sai ya tafi a motarsa. Yauma kaman kullum ranar jumaa da hantsi yayi sallama da ofis ya nufi katagum. Karfe takwas na dare ya iso gida dakin Gwoggo ya fara isa saboda duk ya leka dakunan su innarsa bai gansu ba ya iske gwoggo tana jan casbaha ta

1 Comments On ALKAWARIN DA CIWO
avatar
raulat

3 months ago

Reply

Babu complete?

Please Login or Register in order to submit comment