Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

him?.."tayi shiru...ya sake cewa"am talking to you"..still kasa mgn tayi sbd kuka da yaci karfinta...shi kuma ya sake juyawa ga Sab ya sakar mashi wani kyakykyawan harara tareda nunashi da finger dinshi yace"and you...kaima baka kama girmanka..kawai sbd anyi maka deleting abu sai kace ita tayi?..kasan kanason abun mai yasa bakayi saving before going out ba...this is going to be the very last warning da zan baku wlh...duk na sakeji wani cikinku yace wani yayi mashi wani abu duk sai nayi maganinku...C'mon get lost"..tun kafin ma ya rufe baki duk suka juya sum sum suka koma inda suka fito...Aunty Sumy da har yanxun hankalinta ke kan abunda takeyi tace"na rasa wnn rigima dake tsakanin Miemie da Sab a gidan nan...ace yara kullum cikin fada kaman wanda aka haifesu a iraq?.."Mummy ma girgiza kai ta shigayi tana fadin"har yanxun akwai sauran yarinta a tattare dasu ne amma inshaAllah watarana zasu daina just continue praying for them...kai kuma Bobby go and freshen up sai ka fito kaci abinci"...baiyi mata musu ba ya mike tareda kama hanyan Flat dinshi walking majestically like a king...wani dogon corridor naga ya shiga snn yabi ta wani kofa kawai sai ganinshi nayi cikin wani parlon...fadin haduwa da tsaruwar wurin is a waste of time...bai tsaya nan parlorn ba ya wuce bedroom dinshi kai tsaye ya rage kayan jikinshi tareda fadawa toilet...ni kuma nayi amfani da wnn daman na shiga karema dakin nashi kallo...komai na cikin dakin white ne daidai da curtains,sofas da carpets duk farare ne...snn dakin yanada girman da zai iya daukan almost 2 sets of bed bayan wanda already suke zube a cikinshi...ko ina tsaf tsaf dashi ga wani kamshi dake tashi ko dakin amarya albarka...a jikin bangon dakin katon picture ne na wani mutumi dake sanyeda Uniform na Nigerian Custom da alama yana tafiya aka dauki hoton...a can kasa an rubuta COL ATTAHIR ADAMU WAZIRI sai in bracket aka rubuta CONTROLLER GENERAL NIGERIAN CUSTOM SERVICE 2014-2018...a kallon farko da nayiwa mutumin na tabbatar da shine mahaifin Bobby dan yana kama dashi sosai unlike Aunty Sumy da Sabeer da sukafi dauko kamannin Mummy...asalinshi bafulatanin Gombe ne mahaifinshi Alhaji Adamu Abdullahi Wazirin Gombe...shine first son din waziri snn yanada tarin siblings maza wanda suka hada uba daya domin bayan shi mahaifiyarshi saida ta dauki lokaci kafin ta sake haifan qanwarshi Munubiya wanda tun daga ita kuma Allah bai sake bata haihuwa ba...ya hadu da Mummy(Nadia)a kano lokacin tana karatu a Buk nan take kuma yaji yana kaunarta...saida aka kai ruwa rana sosai kafin aka bari ya aureta kasancewar ba bahaushiya bace...Sumayya itace first daughter dinsu an sa mata sunan only sis din Mummy data rasu gab da haihuwarta sai Bobby da yaci sunan Dad dinshi Attahir shi kuma auta Sabeer yaci sunan Waziri Adam knn...Miemie kuma daughter din Aunty Sumy ce da younger sis dinta mai suna Ilham(idan muka juya labari zakuji bayanin komai in detail..this is just an introduction).


Washegari ya gama shirya kanshi cikin suit as always ya nufi parlon Mummy don yin breakfast saidai ga mamakinshi Miemie kadai ya samu zaune a dinning tana pressing phone dinta...sanye take cikin uniform dinta complete da alama ta gama shirin tafiya school...tun kafin ya karasa dinning din data hangoshi cikin igbo tace"Uncle Bobby Iboola chi"(Uncle Bobby good morning)...yace"kedu ka odi"(how are you)..tace"adimm ma"(i am fine)...yana gyada kai yace"where is everyone?.."tace"Aunty dai ta shiga kitchen yanxu...Mummy da Uncle Sab kuma basu fito ba"..baice komai ba ya juya ya kama hanyan dakin Mummy...zaune ya sameta gefen gado waya kare kunnenta..karasawa ciki yayi ya zauna tareda kama hannunta har ta kammala wayan snn yace"Iboola chi Mummy"...Mummy ta dan kirkiri murmushi tana shafa uban gashin kanshi da yasha gyara tace"iboola chi..how was your night"...yace"fine Mummy"...tace"yau ka kusa makara"...yace"wlh Mummy bacci ne ya daukeni..kuma baki tasheni ba"...murmushi ta kara saki before tace"ai ba aikina bane tashinka a bacci Bobby...aure ya kamata kayi kawai"...ya bata rai yana turo lips dinshi yace"Mummy stop it plss"..ture kanshi tayi daga jikinta tace"i will not stop...haka nan kake tunanin zakayita min zaune a gida without getting married?..you better wake up cox you are dreaming"...sake bata rai yayi yana squeezing face dinshi kaman zaisa kuka yace" Mummy please!"...daria ya ba Mummy sosai ganin yanda yake bubbuga legs dinshi...gaskian Sumayya da take cewa ko Sabeer bai kai Bobby shagwaba ba...saida ta gama dariyan snn ta dan daidaita face dinta tace"da gaske so nake kayi aure Bobby...i want to see your kids running all around this house before i die..i really want to see that"...shiru Bobby yayi yana sauraronta bai san me ya kamata yace ba...sam baison promising nata abunda yasan bazai iya ba...ba wai aure ne baiso ba aah dalili guda daya ne yake ganin zai mishi katanga da yin aure har abada...wnn dalilin kuma shine dangin mahaifinshi...yasan definitely duk ya dauko aure dole familyn uba sune suke taka rawan gani...shi kuma a yanxu bashida makiya da suka wuce familyn dad dinsu..he hates them to the extent that duk wani bafulatani a duniya yakejin ya tsaneshi especially those from Gombe sbd munanan abubuwa da suka aikata musu shi da Mum dinshi da kuma siblings dinshi...wnn dalilin yasa ya yanke ma kanshi hukuncin indai saida dangin mahaifinshi zaa bashi aure to ya gwammaci bazaiyi aure ba har ya koma ga mahaliccinshi...wnn shine dalilinda duk yanmatan dake rushing dinshi baya kulasu cox he will never get married...Aunty Sumayya ce ta shigo dakin tana sanye cikin dogon riga na wani blue lace tayi daurin dankwalinta das da alama ta gama shirin office itama..kyakyawa ce sosai gata da wani irin haske mai daukan ido dukda ba kama sukeyi da Bobby sosai ba kana ganinta zaka gane thesame blood ke running a veins dinsu...a fuska idan ka kalleta bazaka ce ta haifi Miemie ba sbd kyawun jikinta sak na Mummyn su ne...itama a ido ba kowa ke yadda ta haifesu ba kuma har yanxun jikinta nada kyau kaman bata fara tsufa ba...ta karaso ciki tana dan hararanshi tace"Mummy Allah ki dena bari yana kwanta miki a jiki haka...qatoto dashi instead of yaje yayi aure shine zaizo yanama mutane shagwaba like a small baby"...da sauri ya dago da kanshi yana kallon Mummy jin again Aunty Sumy na mgnr aure..smiling yaga tanayi sai ya juya ga aunty sumy itama yaga haka kawai sai yace"hada baki kukayi koh?.."Mummy ta dan dungure mishi kai tace"ba wani hadin baki gaskia ne kawai..kuma idan bakayi wasa ba da kaina zan samo matar da zan aura maka"..Bobby ya wani kwabe fuska kaman zaisa kuka aunty sumy na daria...Mummy kuma mikewa tayi zata fita daga dakin tace"oya ku fito ayi breakfast"..duk cikinsu ba wanda yace komai har ta fita daga dakin...shima Bobby ya mike hannayenshi zube cikin pockets dinshi ya saki wani smile da kana gani zaka san na tsokana ne kafin yace"Aunty Sumy don't worry dama da akwai wani doctor a Hospital dina da yaketa min nacin yana sonki..ina ganin i will just have to talk to him indai da gaske yakeyi kawai ya fito ni zan bashi aurenki"...tun kafin ya karasa mgnr Aunty Sumy ta kai masa rankwashi a kai tana daria...shima yana dariyan suka fita daga dakin.
Jennifer cook dinsu na gama jere abinci kan dinning Miemie ta mike tareda fara serving...saida ta zubama kowa sai ga Sab ya shigo yana ta yatsine fuska...kai tsaye kujeran dake kusada Mummy ya zauna bayan ya matsar da kujeran kusada nata sosai kawai ya dora kanshi shoulder dinta yana dan yatsine fuska yace"Mummy am sick"...a hankali Mummy ke shafa kanshi tace"meke damun dan autana?.."fuska a kwabe kaman zaisa kuka yace"headache ne Mummy..jiya ko bacci ban samu nayi ba sosai"..dago kanshi Mummy tayi tareda kai hannu tana feeling temperature dinshi tace"eyya sorry love.. yanxu ka samu kaci wani abu sai Bobby ya dubamin kai kafin ya fita"..ba musu Sab ya gyada mata kai ita kuma ta janyo plate ta fara serving nashi...Bobby da tun dazun yake kallonshi yana hararanshi yace"yanxu headache din kakema wnn abun ko Sab?..only headache kakema wnn kwararaton"...langabar da kai Sabeer yayi without saying anything... Aunty Sumy na smiling tace"kai da kake fake auta ma kayi shagwa6a bare shi da yake authentic auta"...harara kawai Bobby ya watsa mata bai sake cewa komai ba...kowa ya maida hankali kan abincin da yakeci...suna dab da gamawa Aunty Sumy tace"umhum Bobby mgnr interview da na fada maka this coming monday zaayi inshaAllah..hope you'll come over?.."girgiza kai yayi yace"nima i have alot on my table so kuje kuyi interview dinku Allah ya bada sa'a"..tun kafin ya rufe baki ta sake cewa"hope bada gaske kake ba?..why zakace baka zuwa a matsayinka na proprietor?.."shima tana rufe baki yace"Aunty you are the MD zaa iyayin komai a gabanki ba sai dole naje ba..a kyaleni ma inji da aiyukan Hospital dana sauran colleges din"...Mummy dake sauraronsu tace"wich interview are you talking about?.."da sauri Aunty Sumy tace"Mummy interview da nace maki zamuyi na new teachers da zamu dauka...primary section muna buqatan Islamic and Basic Science teachers...secondary section kuma English and Geography..dan Allah Mummy talk to him kada yace bazaiyi attending ba please..zuwan nashi is very important besides ba dadewa zaayi anayi ba"...juyawa Mummy tayi tana dubanshi tace"ya kamata kaje Bobby..i see nothing wrong with that"...kasa cewa komai yayi sai kai kawai daya daga mata...tunda Mummy tasa baki kuma ai mgn ya kare..itama Aunty Sumy sanin hakan ne yasa tayi involving Mummyn a mgnr sbd tasan bazai taba tsallake umarninta ba...a iya saninta da Bobby abu daya ne yake jayayya da Mummy shine idan tayi mgnr familyn dad dinsu wnn kam ko mgnr baya bari yayi nisa yake stopping nashi sbd bayason yakai limit dinda zata umarceshi da yaje garesu shi kuma ya watsa mata kasa a ido...yau shekara biyar knn da rasuwar mahaifinsu kuma tun daga ranar babu wani cikinsu daya sake yin koda hanyan Gombe idan ka cire Sabeer dake Police Academy Wudil...alqawari ne ya daukan ma kanshi babushi babu zuwa Gombe har abada..haka ma Mummy da siblings dinshi duk babu mai zuwa...ko Wudil din ma da Sab keyi watarana sai yaji kaman ya cireshi sbd bai son yin hanyan Gombe at all...ba don bai son katse mishi karatunshi da yayi nisa ba da babu abinda zai hanashi cireshi daga makarantan.
Suna gama breakfast kowa ya tashi Miemie da Aunty Sumy mota daya suka shigo zuwa school shi kuma Bobby saida ya fara duba Sab kmr yanda Mummy tace snn ya shiga nashi motan shima suka wuce College. Mummy da Sab kuma suna gida kasancewar shi Sab din yana hutun makaranta.


FCNM Female Hostel.


Da sauri take shiryawa tanayi tana duban time sbd bata son suyi latti..tasan idan Billy ta shigo taga bata gama shiryawa ba masifa ne zata sauke mata shi kwando kwando...daure take da dan towel dinta red daya tsaya daidai laps dinta...white skin dinta na nan sai glowing yake kaman wata amarya...gashin kanta sai digar da ruwa yake wich makes it look sexy...tana kokarin sa uniform dinta Billy ta shigo dakin cikin nata uniform riga da wando sai hula a kanta ba hijab...ta karasa ta zauna gefen gado tana duban Aysha daketa faman shiryawa tace"Lamido kinsan meke faruwa cikin Hostel din nan kuwa?.."Aysha dake kokarin jona hand dryer jikin socket tace"bani insha qawata"...Billy na tabe baki tace"ina yarinyar nan Binta Gumel?.."Aysha tace"what about her?.."sake tabe baki Billy kafin tacigaba"kinsan dama tun muna 100 level take son Sir Abdool shine in fada miki jiya taje har office dinshi ta fada mishi wai ita sonshi take shi kuma ya koreta a office dinshi bayan ya kora mata warning kar ta sake zuwa inda yake shi yanada wadda yakeso...shine sbd karamar 'yar iska ce ita tazo ta tara friends dinta a Hostel tana fada musu wai kece kika shiga tsakaninsu kika rabashi da ita..wai da ita yakeso amma kina fara kulashi ya fara mata wulakanci..kinji fa shegiya sai kace bamu san tun da can ita kadai take haukanta ba..na tabbata Sir Abdool bazai taba kula wnn qazamar ba mtsstsstww some people are annoying wlh"...ta karasa mgnr da jan dogon tsaki...Aysha batace komai ba saida ta gama drying gashinta tayi combing tareda yin packing snn ta zauna tana fuskantar Billy tace"Allah yasa dai ba zuwa kikayi kika kulata kukai rigima ba"...harara Billy ta wasta mata mai kyau kafin tace"kema ai kinsan bazan kyaleta ba...zuwa nayi na tona mata asiri na fadama kowa yanda take nace mishi bayan ko damuwa da ita baiyi ba"...tana gama fadan haka ta kamo hannun Aysha ta rike cikin nata tareda dubanta sosai tace"Lamido dan Allah ki duba mgnr Sir Abdool din nan plss...mutumin nan fa da gaske yake sonki kuma he wants to marry you...kina ganin yanda mata suke rushing akanshi zaki san ba abun yarwa bane...kinga he's handasome he's rich snn yanada kyawawan dabi'u kuma bashida son mata he's a husband material Lamido dan Allah ki reconsodering mgnr nan plss"...ta karasa mgnr in pleading tone...hannunta Lamido ta sake kamawa itama tana dan murmushi tace"wlh Billy na rasa abunda mutumin nan yayi miki kike mugun sonshi haka...nifa ba cewa nayi bana sonshi ba kawai dai yanxu ba time din soyayya bane a wuri na..kin manta deal da mukayi da daddyna?..yace indai na kammala makarantan nan successfully yayi min alqawari zai turani abroad karatu kaman yanda naso tun a baya kuma ina tsayar da miji kema kinsan Lamido cewa zaiyi ya fito ayi biki kawai ni kuma gaskia am not yet ready for marriage nafiso in gama cin zamani na yanda ya kamata..besides idan na shirya yin auren ma sugar daddy zan aura kin sani"..ta karasa mgnr tana wani blushing...Billy bata bari ta rufe baki ba tace" amma dai nasan a cikin deal din naku baiyi mentioning banda kula samari ba koh?..kuma karki fara cemin sbd karatu ne baki kulashi dan nasan you are lying...ko da soyayya ko babu soyayya babu abinda zai canxa brain dinki Lamido you are genius ko bakiyi karatu ba passing exams dinki kike dan Allah give him a chance kinji..dan Allah please!.."murmushi Aysha ta saki har yanxun suna rikeda hannun juna sai kuma ta dan turo lips dinta tace"But i told you sugar daddy nakeso fa.."dogon tsaki Billy ta saki zata mike ta bar wurin Aysha ta dawo da ita da sauri still tana smiling tace"shikenan shikenan naji zan bashi chance and it's only because of you..yanxun ki tashi mu karasa shiryawa mu fita nasan yanzu bus na can yana jiranmu"...rungumeta Billy tayi tana fadin"thank you so much qawalli tah...thank you bestyn Sa'eed"...Aysha ta mike daga gadon tana daria tace"kin tuna da mutuminki knn?.."itama Billy mikewan tayi still smiling tace"dan rainin hankali ba...tunda uwata ta haifeni ban taba ganin dan rainin hankalin mutumi kaman Sa'eed ba..he is so annoying"..Aysha ta fashe da daria tana tsokananta wai ko son juna suke..itadai Billy banza tayi da ita as batada abunda zatace mata...a gurguje suka karasa shiryawa kowa ta zura hijab dinta da ko boobs bai gama rufewa ba snn suka fita bayan sunyi locking dakinsu...haraban Hostel din suka fita inda students da dame ke wajen suna jiran bus da yake kaisu school yazo...baa jimaba kuwa yazo nan kowa ya fita suka shiga ciki suka tafi.

Hostel din nasu nada girma da kuma tsari sosai dan gate har biyu ne dashi...gate na farko gidaje ne guda uku wanda matrons da suke kula dasu suke zaune da securities guda biyu hadda police officer...shima yana shimfide da katon compound kafin ka isa next gate inda kana shiga zaka tarar da another compound mai cikeda shukoki sai kuma apartments kusan guda 12...ko wanne apartment sama da kasa ne snn each apartment has 6 rooms uku upstairs uku downstairs...each and every room kuma na dauke da two sets of medium bed a gefen kowane bed akwai bedside drawer me daukeda bedside lamp akai...sai study table dake ajiye each side of the bed sai kuma babban drawer na jikin bango shima on each side.. a tsakiya kuma human sized mirror ne kafe jikin bango sai toilet dake can gefe sai kuma dan kitchen madaidaici...inshort tsayawa fadan tsaruwan da rooms dama gaba daya Hostel din nasu sukayi bata lokaci ne..kawai dai yana da kyau da kuma tsari kaman ba college Hostel ba.







Remeber we are still on our free pages so keep on subscribing before free pages su kare🤩

Masu bukatan siya zasu tura 300 zuwa 2208991344 Aisha Ahmad Tijjani Zenith Bank...sai a tura evidence of payment ta 07063800556.









Rano✨








🤍Dr.BOBBY🤍

By Aysha Rano✨

Wattpad@aysharano22



04



Tafiyan almost 10 mins ne ya kawosu area classes...direct driver ya karasa inda aka tanada domin parking school bus din yayi parking snn students suka fara fita...Lamido da Billy ne karshen fita daga cikin motan as always...suna fitowa sukaci karo da Sa'eed dake jingine jikin motanshi yayi crossing legs dinshi yana kallonsu...murmushi kyakykyawa Aysha ta saki tareda nufan inda yake tana fadin"Besty nah"...shima murmushin ya sakar mata yace"yes my besty how are you?.."tace"ina lafia bsty yau kazo da wuri"..murmushi ya kara saki zaiyi mgn ya hango Billy dake tsaye dan nesa dasu tana tattabe baki irin a dole batasan da zamansu a wurin ba...daria sosai ta bashi ganin yanda take basarwa Aysha ma ta juya inda yake kallo sai taga Billy tsaye a wurin nan take itama dariyan ya kwace mata...saida sukayi me isarsu Billy ta gama cika taf saura kiris ta fashe Aysha ta karasa tareda kamota da sauri still tana smiling tace"haba mana Billynmu...me yayi zafi haka why are you frowning your face like this?.."harara Billy ta watsa mata tareda janye jikinta tace"malama let go of my hand badai ni kukema daria ba?..gani mahaukaciya koh"..da sauri Aysha ta sake riko hannunta tana jinjina rigima irin na Billy tace"Billy please mana..besty come and help me i can't handle her alone"...ba musu Sa'eed da har yanzun bai dena dariya ba ya karaso inda suke yana rungume da hands dinshi yace"C'mon mana Billy..we are not laughing at you sorry"...kyakyawar harara shima ya samu daga gareta kafin ta dan tabe bakinta murya can kasa tace"it's ohk na hakura and not because of you"...tayi pointing Sa'eed da hannunta..da sauri ya shiga gyada kanshi yace"hakan ma nine da godia hajia Bilkisu mai gadon zinare"...if you see yanda Billy ke tabe baki kaman wanda taga poopoo...mutanen nata kam banda kunshe daria ba abunda sukeyi...wato Billy is verry funny and annoying sometimes and yet she is the most coolest and amazing girl they both have ever come across...suna kokarin barin wajen wani saurayi ya karaso inda suke da sauri yana sanye da uniform exactly irin na Sa'eed idanunshi kacokam akan Aysha yace"Lamido i need to talk to you plss"...kallo daya tayi mishi tareda gyara tsaiwanta tana rungume da hands dinta tace"go ahead ina sauraronka"...kallon Sa'eed saurayin yayi then back to Billy before ya sake dubanta yace"Lamido in private plss...i can't talk in front of everybody"...tun kafin ya rufe baki Billy da tazo wuya tace"hello who are you referring to everybody...see tun wuri ma ka kama hanya ka bar nan cox she is not interested in talking to you and she will not listen to you"...fuskanshi na nuna tsantsan bacin ran da yake ciki ya sake tsayar da idanunshi kyam akan Aysha baya ko kiftawa yanaso yaga me zatace...ganin irin kallon da yake mata ta juya ta kalli Sa'eed sai taga shima kallon nata yake...ta juya ga Billy still itama idonta a kanta sai ta tsayar da idon kan saurayin da har yanxun ko blinking baiyi ba a hankali tace"am..Tajuddeen am sorry plss..i can't talk to you right now"..tun kafin ta rufe bakinta yace"really?..sbd friends dinki basa sona right?.. Lamido dan Allah why are you doing this to me?..tell me is it a crime to love you?..do you think bansan ciwon kaina ba da nake chasing dinki after all wulakancin da ke da friends dinki kukeyi min?..Lamido bakisan irin son da nakeyi miki bane..i love you so much wlh"...ya karasa mgnr cikeda rauni sosai...nan take Aysha taji tausayinshi ya kamata..koba komai Tajuddeen sonta yakeyi and duk mai sonka bai cancanci wulakanci daga gareka ba...amma she have no choice bataso tayi deceiving dinshi tunda ba sonshi takeyi ba...ganin yana kokarin barin wurin tayi saurin cewa"Tajuddeen am so sorry plss...kaga yanxun it's almost time for lecture amma i promise during break time zan nemeka"..da sauri ya juyo yana kallonta with a little smile yace"Really?.."daga mishi kai tayi a hankali nan take sai ga fara'a sosai kan fuskanshi yace"thank you so much Lamido..thank you"...bai jira jin me zata fada ba ya juya ya bar wurin da sauri...Billy ma ta bar wurin kaman zata tashi sama...Aysha ta juya tana kallon Sa'eed tareda langabar da kanta tana squeezing face dinta kaman zata fashe mishi da kuka...daria kawai Bestyn nata yayi tareda girgiza kanshi yana dan hararanta yace"what?.."hannu ta kai ta kama both ears dinta tareda narke murya tace"am sorry"..sake girgiza kan nashi yayi yana daria...ko minti biyu basu kara wurin ba suka nufi classes dinsu...a first floor suka rabu Sa'eed ya wuce class dinsu itama ta wuce 2nd floor inda nasu class din yake...direct seat din Billy ta nufa saida ta gama aikin rarrashi snn ta mike tana kokarin zama a seat dinta ta hangoshi ta window dan haka da sauri ta bar seat din nata tareda komawa can baya ta zauna sbd seat dinta a gaba ne and batason yanda yana lecture kuma gaba daya hankalinshi a kanta...kilan yau idan yaga bai ganta a gaban ba zai hakura...tana can ta fada tunani sai ji tayi colleagues dinta na fadin"Good Morning Sir"..shi kuma gaba daya hankalinshi ba kan gaisuwar da suke mishi yakeba so kawai yake ya lalabo inda take da ya sanyata a eyes dinshi ko zai danji dama dama...extreme end of class din ya hangota dan haka ya shiga takawa zuwa wurin idanunshi gaba daya suna kanta...yana sanye cikin yadin kufta dark arsh dinkin kaftan..kanshi babu hula sai gashinshi da yasha gyara yanata kyalli abunshi...right hand dinshi na sanye cikin pocket dinshi ya karasa gareta...daidai seat din da take zaune ya tsaya tareda zuba mata eyes dinshi...a jikinta taji yana kallonta amma sam ta kasa dagowa..tasan yanxu kaf class din hankalin kowa na kansu har wani shiru class din yayi ko tari ba maiyi duk sun tsaya kallon love...saida suka dauki almost 5 mins a haka ganin babu sarki sai Allah Aysha ta dago kanta a hankali tareda langabewa tana dan turo lips dinta ta sauke idanun a kanshi...wani murmushi taga ya saki kyakykyawa hadda gyara tsaiwa still kuma yana kallonta...a hankali ta dan daga kan nata aikuwa taga gaba daya class din an juyo ana kallonsu sai ta sake narkewa kaman zata fashe da kuka tana mishi signal ya dena kallonta amma sam kmr ma hankalinshi ba jikinshi yakeba...saida ya gaji da kallon nata dan kanshi snn ya juya har yanxun hannunshi cikin pocket dinshi ya dawo gaban class din ya tsaya...nan da nan duk suka dawo da kallonsu gareshi masu kuskus nayi masu kunshe daria ma sunayi...sai yanxun ya zare hanunshi daga aljihu tareda rungumewa ga chest dinshi yana fuskantar yan class din yace"class do you really want this lecture to take place?.."nan take suka hada baki wajen cewa"yes sir"...saida ya sake rungume hannunshi snn yace"then ask your class rep to come back to her normal seat"...yana rufe baki kuwa suka juya gareta kowa na fadin albarkacin bakinshi"Lamido come back to your seat plss...Lamido dan Allah ki dawo...Class rep ki taimakemu ki dawo...Lamido this Lamido that"..kowa dai yana fadan abunda yaga zai iya shi kuma gogan yana tsaye rungume da hannu yana kallonta...ganin yanda duk suketa faman yi mata magiya ta mike daga wurin fuskan nan ba sarari ta dawo front seat dinta ta zauna tareda folding hands dinta...Billy dake zaune bayanta banda smiling ba abunda takeyi...ko Allah yasan tana matukar son union din Lamido da Sir Abdool sbd ba karamin matching juna sukayi ba...shi kuwa saida yaga ta zauna snn ya sake takawa zuwa gabanta ya ajiye mata marker dake hannunshi yana binta da wani sassanyan kallo yace"you are going to be the lecturer today"..dagowa tayi da sauri tana kallonshi sai kuma ta shiga girgiza kai tace"Sir Please!"..shima girgiza nashi kan yayi yace"Lamido please!"..nan take class din ya dauki tafi da sowa...da yawa daga yan class din sunsan dama Sir Abdool nason Lamido coz ba iya boyewa yake ba...masu farin ciki nayi hakama masu black belle irinsu Binta Gumel🤪nayi...Bilkisu kam yau

Please Login or Register in order to submit comment