Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»Ώ*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```

_APRIL (4) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š (MRS_MLM)*

*5/4/2024 FRIDAY APRIL (DAY 26 OF RAMADHAN KAREEM βœ¨πŸŒ™*
β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’

_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_

*Page 1 to 5*

..........Ahankali yake driving d'in k'asaitacciyar motarsa, tare yakeda Babban Amininsa Kuma d'an Uwansa Abid fira yake faman zubamasa Amma shi Sam Hankalinsa bayama gurinsa domin shiba mutum bane Maison Surutu dayawa musamman idan yanajin miskilancinsa, yauma miskilan suna gida, kallonsa kawai Abid yayi yagirgiza baisake Masa Magana, go_slow ne yatsaidasu siririn tsaki yaja tareda kaima staring motar doka tareda Fad'in "Ya Allah"

Kallonsa Abid yayi yakalle titin ganin motoci dayawa sunajira harma baka iya gano meke faruwa can gaba saboda Yawan jama'a,

"Oh Allah Yau meke faruwane Unguwar budurwar taka,"? Abid yafad'a Cikin takalar fad'a

Wani kallo Adeel yawatsa Masa cikeda harara yajuya, baiyi magana ba yasoma k'ok'arin komawa danbazai iyajiran wannan Uban go_slow d'inba

"A'a Adeel yahaka mekake nufi,"

"Gidazamu koma Dan Wallahi bazan iyajuran wannan Uban go_slow d'inba inada abunyi"

"Amma kasan Abunda zaikaimu maimahimmancine ko,"?

"Koma meye ni Wllh bazan iyaba, wani lokacin naje kuma ai su Mom sunje sodama ni bawani damuwa dason zuwa nayi ba," cewar Adeel dake Magana kamar anmasa dole,

"Amma kasan bazakaje ba kaje hargida kad'aukoni,? Waimeke damunka ne Watarana kamar baka Faye damuwa da damuwar wasu mutanen ba, kaaa,.... " Maganarsa takatse ne ganin Adeel yana fidda idanuwa Alamar yadake wani Abu tabayansu, tsaida motar yayi bayan yagama fidda motar Cikin go_slow d'in,..

Ganin go_Slow d'in dayawa shiyasa kawai tayi tinanin bitabayan motar tawuce gida ganin yamma takusa, Amma shine dan walak'anci wannan zaidawo baya Batareda yadubaba gashi yatureta tafad'i k'asa hartanajin zafi Ahannunta, dubawa tayi taga tad'ankuje rantane yayi mugun b'aci kumawai haryanzu bawanda yafito balantana yabata hak'uri, nufarsu tayi Cikin zafi da b'acin rai,...

"Adeel ga'alamafa mutum kature, Amma katsaya kana sakin murmushi idan taji ciwofa,"? Cewar Abid yana k'ok'arin fita yaduba, rik'e Hannunsa Adeel yayi yana Masa nuni da idansa gawanda suka buge Nan gabansu,..

D'anzuge glass d'in motar Adeel yayi yakalleta ganin saiwani huci take tana zare ido yak'ara bashi dariya gajikinta duk yayi k'ura, wannan karon dariyace tasub'uce masa, Wadda tak'ara k'awata kyakykyawar fuskarshi,

"Okay wato kamada mahaukaciya namaka kabigeni kajimin ciwo kab'atamun jikina Kuma baka fitoba shine harda dariya Dan tsabar walak'anci, wato Kai gaka d'an masu Kud'i ko," tak'arasa maganar cikin zafi harwani rintse idotake Saboda tsabar masifa,.

Tinda tafara magana yake kallonta yanacigaba da murmushi yakasa cewa Komai, domin kallo d'aya zakamata tabaka dariya,

"Au kodai dakurma nake magana ne,? Kai mlm tanuna Abid "idanma wannan ninar Ranar kurmane to kayi Magana dashi kan Abunda yamun kobai iya bada hak'uri bane? Saifaman sakin ido yake kamar Wanda Awakansa suka B'ata,"

Shikanshi Abid zancen nata yabashi dariya musamman data nuna Adeel tanacemasa ninar Rana Kuma Wai Wanda Awakansa suka B'ata, gimtse dariyar yayi cikin kwantarda murya yace"Kiyi hak'uri bada gangan bane, muna Sauri ne Amma kiyi hak'uri bayana sane yayiba yanzu dai kiyi hak'uri,"

"Dan Kuna Sauri saiku nemi halakani? Mtswww dankawai kunshiga mota, kaikuma bakada Baki konuna fuskar nadama kobada hak'uri ba, Banza Jan K'osai kawai, tamurgud'a masa baki tareda wucewa Abunta fuuuuuu"..

Dariya Sosai yasaki wannan karon harda Abid, cikin dariya yace"Gaskiya mutumina watarana bakada kyau kabige y'ar mutane Kuma kamata dariya ai gashinan tafad'e siffarka Jan K'osai," Aiko suka sake tintsirewa da dariya,
Janmotar yayi sukawuce,

Wani k'asaitaccen gida sukayi Hong nantake Akawangale musu gate d'in suka shiga, gate biyu suka wuce Kan su Isa Cikin gidan, fitowa Abid yayi yawuce Abunsa yana k'orafin kan Rashin isagidan dabasuyiba Sam Adeel yanzu baya takatsantsan da halin mom,

Yajima zaune amotar shik'ad'ai idansa rufe yana murmushi yarasa dalilin Jin shauk'in had'uwa da wannan Yarinyar, saida yagama shank'anshinsa, sannan yafito, baibitakan Abid bama balantana yashiga part d'in Mom direct part's d'insa yawuce cikin tafiyarsa maid'aukar Hankalin duk Wani maikallonsa, Masha Allah Kawai nafad'a Danayi arba da K'awataccen palourn sa komai na palourn yatsare yake karantse da Macce cikinsa komai na d'akin White and pink ne harta glops dake haska d'akin kalar Pink ne, sakin ido nayi inatabin ko Inada kallo gwanin ban Sha'awa, bank'ara tsinkewaba Saida nabi bayansa nashiga bedroom d'insa, Yasalammmm shine kawai Abunda na iya furtawa ni Matar mlm, Fad'ar kyawo tsaruwa had'uwar d'akin b'ata lokacine kawai reader's ku hasko Sauran dakanku nabaku Dama,.

Kaitsaye gaban madubi yanufa ya k'urawa kansa Ido soyake yagano ta'ina yake kamada Jan K'osan?

Nimadai Matar mlm k'uramasa Ido nayi " ya ilahiiiii" Abunda nace kenan, Adeel yahad'u takowanne fanne, dogone shi basosai ba, Farine Amma farinsa maijane kallo d'aya zakamasa kasan kwanciyar Hankali hutu naira daula Arziki sunsami mafaka Ajikinsa, fuskarsa d'auke da K'awataccen lallausan sajensa daya k'awata fuskarshi zuwa gemunsa duka Suka had'e, bakinsa k'arami tamkar Abunda akatsagamasa dawuk'a idanuwansa Manya farare tasss tamkar Madara wad'anda zamu kirasu golding eyes, kai tako wanne fanne Adeel kyakykyawane matashi maijida Kyau Kud'i mulki dama Ilimi Ayanzu Shekarunsa 35 ne amma kuma kyansa zai iya b'oye Shekarunsa.... Murmushinsa Maikyau yasake saki bayan yagama kallon kansa tamadubi domin eyee yes tanada Gaskiya tamkar K'osai d'in musamman Wanda akasoya da manja, sakin murmushi yasake yana Fad'in *ZUCIYA* Kan yafad'a toliet d'insa........................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948

*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```

_APRIL (4) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*

*Page 5 to 10*

........... Abid nashiga palourn yahad'u da Mom tanasaukowa Kan step d'in d'akin Abba, tace"A'a badai harkun dawoba,"?

Sosa Kai yasoma dakame kame Yana tinanin mezaicemata Wayarsa tafara ringing hakan yasama dad'i dan harwani gajeren numfashi yasaki yace"Inazuwa Mom Bari na ansawayar,"
Baijira ansartaba yafito da sauri, Saida yagama wayar yanufe d'akin Adeel yasamu zaune gaban laptop d'insa yana Aiki,

"Auwai harkasami damar zama katab'a laptop bayan kabarni cikin chakwakiya, harfa tanbayana Mom tafara Allah yataimakeni Kira yashigo wayata dabansan mezance mata,"

"K'afad'amata Gaskiya bamujeba mundawo shine Kawai Abunda zaimaka wahala,"

Pillow ya d'auka tareda wurgamasa afuska "Au sokake nagayamata Gaskiya tace dama hanyarmu d'aya ai Kuma bason zuwa mukayi ba, nikam ba ruwana Wllh kaga ni yanzu Barin gidannan zanyi tinkan tasami labarin"

"Hunmmm dadai kadaina Jin wani tsoronta dayafi maka,"

"Hunm Adeel kenan kana sakaci da farincikinka a gidannan,"

"Watarana nemana zasuyi surasa ai soni yanzu bawani Abunda zaisake sani ciwon Kai Agidannan"

"Kadai kiyaye arabamu lafiya, Jan K'osai" yak'ara maganar cikin dariya

Murmushi yayi shima tareda ture laptop d'in

Yace"Inason nak'ara ganinta she is funny,"

"Zakabata hak'uri Kenan"

"Chabbb ai Dr Adeel baya bada hak'uri musamman ga Macce Kawai tanaban dariya ne,"

"Kodaiwai Abokina ka fad'a ne,"? yak'arasa maganar cikin zolaya

Lumshe idanuwansa yayi tareda cewa"bansaniba nima Amma dai inajin *ZUCIYA* tanason maimaita ganinta, gobe zamu koma Unguwar"

"Lalle Abokina gani d'aya saikawai *ZUCIYA* tafad'a dawuri haka,"

"Nima Abun yanaban mamaki amma inajin *ZUCIYA* tanabuk'atar sake ganinta,"

Adeel"Allah yasaba soyayya kafad'a da itaba domin yin hakan Babban k'alubalaine gabanka"

Gyara zamansa yayi Had'id'a zubamasa ido Alamar tanbaya Kan maganar tasa,

"K'warai kuwa Abokina kasan Naina tanasonka sosai Kuma kaima inada Yak'inin kanasonta Sannan itad'in yarinyar k'anwar mahaifiyarkace kasan tanasonka bada wasaba Kuma duka Ahlinku Susan da hakan Kuma kasan Yarda k'awance maitsanani take tsanin Umma da Mom so inabaka Shawara tunwuri ka gargad'e *ZUCIYAR* kadajanyo Abun magana"

Abid"Ni yarone daza'amin zab'i ko asani dole? Idanma inasonta kotana Sona aini mijin macce 4 ne, kumani zancen Gaskiya bantab'a jin *ZUCIYATA* tadamu dasake songanin wata Macce ba saikan Yarinyar nan inada tabbacin yarda sonta yayi tasiri cikin *ZUCIYA* Babu Abunda zaidakatar dani, Addu'arka kawai nake buk'ata Allah yasa itama yarda *ZUCIYARTA* ta aikowa tawa sak'o cikin k'ank'anen Lokaci Allah yasa nimatawa tabada wannan sak'on acikin tata *ZUCIYA*"yanagama maganar yamik'e.......

.........................

Da sallama tashiga d'anmatsakaicin gidan nasu, duka d'akuna 3 ne Ajere tsakar gidan saiko na 4 dake zauren gidan Wanda shine d'akin yayansu, talakawane Saidai ba Irin mugun talaucinba amma ko Kama k'afarsu Adeel Kai koma ay'an aikinsu baza'a kirasuba,

Wata mata tafito daga d'anzagen kwanonda sukayi d'akin girki dashi da mafucin wuta a hannunta, kallonta tayi ganinta bud'un bud'un tace"A'a ke lafiya kikayi K'ura haka,"?

Aikuwa kamar jira take tazauna tasoma bawa mama labarin Abunda yafaru, dariya kawai mamatayi tareda cewa kidai k'ara hak'uri janira ,

"Gayamata dai yarinya sai tsiwar tsiya Batada kunya Watarana saina b'alla bakin," cewar Yaya Anas yanaficewa gidan

Tura Baki tayi tana gunguni tashige K'aramin d'akinsu, Allah Sarkin d'akin k'aramin gadone kawai harta ledar d'akin duk ta yayyage gurare da dama kanaganin simintin d'akin, wanka tayi taci Abinci takwanta Saidai me fuskarsa takemata gizo yana mata murmushi, tin tana d'aukar Abun awasa har taji *ZUCIYARTA* tanason kawomata wani Babban sak'one,

............ .............. ...........

_PLASH BACK 25 YEAR'S AGO_

Dr Elmansur yaqub dala
Shahararren d'ankasuwa maijida nera, domin duk wasu Manyan k'asa kamadaga y'ansiyasa y'ankasuwa bawad'anda basusanshiba harturawa suna kulla hark'alla dashi, domin manyan daloli yake harkadasu, yashahara Aduniya, matarsa d'aya Aisha sai yaronsu Adeel bayan yacika shekara 10 tasake Haihuwa kusan y'an Ahankali dai harta haife yara 4 Suka Zama subiyar, basusan matsala ba ko talauci Kullum Rayuwar farinciki suke Saidai Aisha macce ce maitausayi da jink'antalaka domin tafito daga gidan sarauta ma, amma ko kad'an Batada son duniya Kullum d'ora yaranta kanhanya maikyau take, Daddy mutum ne da duk Abunda kazamasa dashi muddin yasan bacutarwa kuma yanemi Shawarar mafi kusanci dashi suka Amince tofa za'ayi Abun amma muddin sukabasa nakasun Abun tofa duk yarda Ahlinsa zasuso Abun bazaitab'a yinsaba, baiya mu'amala datalakawa tinda Shid'in baima cika zama k'asar Nigeria ba, Saidai idan mutum yazo neman wasu lokutan yakanbasu wasu lokutan Kuma Sam bayabari suganshi....

(TO KUNDAI SAN HALIN MASU KUD'I BASAI NAFAD'A BA DAMA BASU CIKA K'AUNAR TALAKA YARAB'ESU BA, DAMA SHI TALAKA UBANGIJINSA KAWAI KE K'AUNARSA SAI DANGINSA TALAKAWAN.... WANDA KUMA HAKAN BAIDAIDAI BANE KUSKURE NE DOMIN ALLAH BAFINSA KAYIBA YABAKA SHIKUMA YAHANASA A'A TAYUMA DAN GWADA IMANINMU NE ALLAH YAYI HKN SO WALAK'ANTA MUTUM HAKAN BADAI BANE KUMA BAYACIKIN AIKIN MUTANE MASU TAUHIDI... ALLAH YASA MUGYARA.. WANNNAN SHAWARAR MATAR MLM AMMYN KHAUSAR CE HAD'ID'A TINATARWA......)

Zaune suke lafiya dajunansu gatako dukansu sunsamu musamman Adeel domin wani so Daddy yakemasa Saidai kasancewar ba mazauniba yasa bazaka iya gano soyayyarda yakewa Adeel ba,..

A yanzu Adeel yacika Shekara 25 Kuma yakammala karatunsa na Jami'a yadawo, Nan yatarar Ammynsa ba lafiya Ashe harwaje anfiddata amma basauk'i Andawo, Kullum sunatare dashi da y'an uwansa suna kuka nasihar rayuwa takemasa Kan kada yak'i talaka duk Abunda zaizama Arayuwa,. Aikesan Daddy yayi kan yak'arbo wasu magungunnanta, Bayan yaje Ciwon ya matsa ganin yajima ga ciwon yana k'aruwa yasa Daddy binbayansa bayan suntafi abun yak'ara tsananta hakan yasa Ameer dakeda girma ya kwashesu duka suka nufe Asibiti, tsautsayi baya wuce Ranarsa domin kuwa wata k'atuwar tanka tayo kansu Ameer yafirgita sosai ga yanayin mahaifiyarsu k'ok'arin Kan yakauce hakan tafaskara daga K'arshe dai motar tak'wacemasa tadaki tankin tafad'i tasoma tafiya dasu, Kan Akawomusu d'auki tuni Dukansu sunrigamu gidan Gaskiya................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617 OR 07031012948

*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```

_APRIL (4) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment