Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*

*Alhmdllh Alhmdllh Alhmdllh A yau 10/4/2024 Mukayi k'aramar sallah INATAYA D'AUKACIN AL'UMMAR DUNIYA 🌍 BRK DA SALLAH, Ubangiji Allah yak'arbe ibadunmu 🀲 Yasa mudace 🀲 HAPPY EID MUBARAK βœ¨πŸŒ™ TAQABALALLAHU MINNA WAMINKUM πŸ₯°πŸ€ Allah yamaimaita muna harta bad'in bad'ad'a 🀲 Sak'on Taya murna daga Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausa QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š (MRS_MLM)*

*Page 41 to 50*

"Kiyi hak'uri Naina indaimun isadashi todolene ya Aureki Saidai infand'aremuna zaiyi Kuma Bai isaba in Sha Allah, Sannan bazaka kwasomana y'artalakawa a Wannan danginba Wllh," Cewar Mom

"Kunga Abu Abun Ahankali ai zamanta talaka bashine zaisa ace baza'a bari ya auretaba Saidai Abun yanada buk'atar azauna ayi magana kanshi,"cewar Sarkin gabas

"Mai martaba ai wannan Abun bamazaiyuba fa, yanajinin sarauta kumaga tarin dukiya hutu gaba da Baya bazai b'atama muna record ba dole ya hak'ura magana ta K'arshe yanzu Kawai Nanda sati 2 tindahar yagama shiri kaikoda baishiryaba nizanbashi gidan zama Inason Ad'aura Aurensa da y'ar uwarsa gatanan magana tak'are," cewar daddy cikin fusata

Tindasuke zantukan yajikansa yad'au nayi tamkar and'auramasa dutse, *ZUCIYA* batabuk'atar bak'on al'amari mik'ewa yayi harduhu duhu yake gani baice Komai ba yabar part d'in duka direct part d'insa yakoma yazauna bakin gado Had'id'a dafe kansa dakemasa wani irin sarawa, shigowa Abid yayi yasoma lallashinsa Amma Sam bayajin meyake fad'a domin *ZUCIYARSA* tagama nisa,

Kama hannunsa Abid yayi cikin tausayi dakwantarda murya yace"Adeel dan Allah Kayi hak'uri idan itad'in matarkace Kuma rabonkace wllh koba yanzuba saika mallaketa kasan Abunda kedamunka Sarai Dan Allah kada kasalwantarmuna da rayuwarka ko lafiya dan Allah Adeel," yak'arasa maganar cikin wani yanayi,

Kallonsa Adeel yayi tareda jinjina masa Kai Kawai, amma shik'ad'ai yasan meyakeji a *ZUCIYARSA* Kuma muddin batasamu Abunda takesoba tofa dakwai gagarumar matsala,.

Sungama yanke Hukuncinsu Kan Naina kawai zai Aura da wannan suka watse,..

BAYAN SATI BIYU

Adaddafe yayi kwanakin batareda zuwa indatakeba Sam yakasa cireta a *ZUCIYARSA* to tayama zai iyatinda yanasonta Anya kuwa sunsan mecece *ZUCIYA*?

Zaune yake a office d'insa Abubuwa duksungama kwab'emasa tinanin mafita yake gashi yanzu Saura sati d'aya sumasa Auren da Naina zancen Gaskiya bazai iya hak'ura da itaba yanasonta wllahi yanasonta kamata yayi yaje yayi magana da ita tabari Ad'aura tareduka su biyun, da wannan tinanin yamik'e yanufe gidansu Cikin fad'uwar gaba danbaisan mezai faruba,
Yana Isa yayi parking motarsa yasami yaro yatura yakiramasa ita,
Komawa yayi Cikin motarsa yakwanta idanuwansa rufe amma k'ofar motar bud'e,

Fitowa tayi ganin motarsa yasa tayi mamaki domin baitab'a zuwa yatsaya cikin motar ba Kuma k'a'idane saiya Fara sanarmata zuwansa kanyazo Kuma idanyazo tawaya zai fad'amata kuma saiyafara tsayawa ta shagon baba sungaisa, Ahankali ta Isa bakin motar tazagaya k'ofar bud'e take da sallama tashiga amma shuru domin yayi nisa Cikin tinaninsa, bubbuga gaban motar tayi dad'an k'arfi hakan yasa ad'anfirgice yabud'e idanuwansa, zubamata Ido yayi bayako k'iftawa sanye take Cikin rigada zane na Atamfa Kuma tasaka hijab babba.

"Ah Wai lafiya dear irin Wannan kallon hakasaikace yaukafara ganina? Waima meke damunka tinaninme kake dahar nazo bakasaniba Kuma nayita sallama nanma shuru,"

Azuciyar Zuciya yasauke tareda d'auke kansa daga gareta shuru yaratsa wurin ganin kamar halin nasana miskilancinsa ne yamotsa saita sharesa itama batasake magana ba, hartacire ran zansake magana saitaji yana Fad'in"Khairynaaaaaa" Saida yajasunan hakan yasatajin wani irin yarrrrr Ajikinta tazubamasa Ido domin Karon farko dayafara Kiran sunanta,

"Kinasona har *ZUCIYA*,"? tanbayarda yajefatama bazata kenan

Kallonsa tayi damamaki Kuma ganin ba wasa kanfuskarsa saita fasa yintanbayarda tasojefamasa,

"Eh inasonka Wanda *ZUCIYA* tace D'auke dashi bawainiba"

"Zaki Amince da Aurena takowanne yanayi,"?

"Waimeke faruwane dear k'afad'amun mana,"

"Ki Ansamun tanbayana Khairynaaaaaa,"

"Eh Zanyi"

"Kiyi hak'uri amma kubiyu Zan Aura lokaci d'aya Kuma Nanda sati d'aya,"

Jin maganar waisu biyu zai Aura tamkar saukar guduma Kan *ZUCIYARTA* "Bangane Ina maganarka tadosaba," tafad'a tana k'ara kafesa da idanuwanta,

Duk Abunda yafaru yafad'amata Saidai yab'oye Cewar basasonta dantanajin talaka kawai yanuna mata y'ar uwarsa sukajima dazancen aurensu,

Girgiza kanta tayi Domin tanaji Ajikinta Tabbas dawata k'asa Kuma zancen Gaskiya bazata iyahakanba Abu saikace Film,

Hawaye suka soma silalomata Ahankali tashare tace"damanasan nayi ganganci fad'awa soyayyarka Adeel domin kuwa wutsiyar rak'umi tayi nesa da k'asa Kai d'anmasu Kud'ine dama nasan abune mawuyaci subari mumallake juna wannan ganganci *ZUCIYATANE* bansan Sanda tafad'a Sonkaba kantafad'a sonka Saida tajima cikin tausayinka *ZUCIYA* batada k'ashi Sam mutum baya iya hanata Abunda take buk'ata musamman b'angaren so, Amma yazama dole gareni dana tilastawa tawa *ZUCIYA* dole tabarka Domin kafi k'arfina, katafi Adeel kada kasake dawowa indanake na hak'ura dakai banasonka!!!!," Tanagama maganar tafice da gudu,

Adeel kuwa tamakar Andasashi babu Abunda kemasa yawo sai kalmar karki "banasonkaba na hak'ura dakai!!!," Wani Irin yanayi yaji yafad'a yajima Kan yawuce Gida...............

*Kuyi hak'uri kunsan inada matsalar Ido bazan iyayin dogon Typing ba*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617
OR
07031012948

*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```

_APRIL (4) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*

*Page 51 to 60*

_11/4/2024 Thursday April_

.........tin A parking space yahad'u dasu daddy da itakanta Naina, tamkar baigansuba musamman yanayinda yakejin kansa ciki,

"Sannu shafaffe damai wato yanxu duka munzama mak'iyanka ba, shine kakewani d'aukekai tamkar bakaganmu ba," cewar daddy yana kafesa da ido.

Tsayawa yayi tareda sunkuyarda kansa k'asa sam baiyi magana ba, shik'ad'ai yasan Abunda kedamun *ZUCIYARSA*

"Kazo mujedakai siyen wasu kaya zamuje, Kuma Ina k'ara gargad'inka dakacire maganar wannan yarinyar domin kunada tazara tsakaninku,"

Durk'usawa yayi k'asa Cikin sark'ewar murya yace, dan Allah Daddy kabarni dazab'in Raina kunbani zab'inku na K'arb'a nayimuku biyayya dan Allah Nima kubari Nima Nasamu nawa farincikin *ZUCIYA* ba inda Auranta kedanakasa kamar yiwa Allah ganganci ne idan kuka kafe kanwannan Ak'idar ka..,"

Marinda yazabgamasa ne yakatse Masa Sauran managanar tasa,

Cikin fad'a Daddy yace"Au Adeel harkayi girmanda Zakayi musayar yawudani yauni zaka koyawa Addini yaushe Kai harkasan daidai dahar kakemin kallon nibana kai Duka saboda y'artalakawa shine kake musayar yawudani,? Yasalam Lalle talaka mugun mutum ne yanzu sabodasu kake musayar yawudani? tobazaka aureta bazaka tab'a auromuna jinin talakawa anan gidanba,"

"Daddy kodahakan yana nufin rasa farinciki," Adeel yafad'a hawaye suna silalomasa k'asan kumatunsa.

"Bahakan yana nufin rashin farincikinba Adeel Koda hakan yana nufin mutuwar ka bazan sauya maganata ba baka ba Auran jinsin talaka Anan gidan," fuuuu yawuce Mom tabi bayansa Naina kuwa *ZUCIYA* bak'ashi musamman Kan Abunda takeso saikawai taji jikinta yayi sanyi wani irin tausayin Adeel yatsargu aranta tabisa da Ido saida mom taja hannunta sukawuce,

Dak'yar yaja k'afafunsa yashiga d'akinsa k'asa yazauna tareda dafe saitin Zuciyarsa dakemasa wani irin bugu yanzu yakejin mutuwar Ammy tadawomasa sabuwa ful domin yasan da'ace tanaraye da itakanta bazatak'i zab'insa ba, rintse idanuwansa yayi wasu hawaye masu zafi da rad'ad'i sukasoma zubarmasa zuciyarsa Tamkar zata fito waje saboda tsananin bugawarda takemasa, mik'ewa yayi dak'yar yasoma salloli da Karatun Alqur'ani, yana gamawa yafice gidan direct gidan gonarsa dakebayan gari yawuce nan yayi zamansa baisake waiwaye gidanba Wayoyinsama duka yakashe Atsaye yake amma Kuma ciwo nacinsa duk Abunda yake dauriyane kawaiyake,...

Khairy kuwa Akwanan biyun duk tarame Lalle yanzu tashaida k'aunarsa badaga jikibane daga *ZUCIYA* ne duk k'ok'arinta takasa cire soyayyarsa a *ZUCIYATA* tinakan gidansu sufahimce da matsala harsuka fahimta, Bata b'oyemata komaiba tafad'amata, fatan Abunda yafizama Alkhairy Kawai tamata,

Neman neman duniya Akayiwa Adeel amma basuganshi hakan yak'ara b'atawa daddy rai domin gatarin jama'a domin d'aurin Aure amma ace ba ango shida d'ansa amma ace Bai isadashiba mom Kuwa k'ara zugashi kawai take, Umman Abid tasashi gaba sukaje Nemansa gidan gonar Cikin sa'a kuwa suka sameshi dak'yar Umma tasakoshi gaba sukadawo tindayashiga gidan yakejin jiri kansa yake Mugun saramasa zuciyarsa, baiko kalle kowa dake harabar gidanba d'akinsa yawuce Kiran khairy yake amma tak'i d'auka daga K'arshe kawai yaji Wayar kashe hakan ba K'aramin k'ara d'aga Masa Hankali yayi ba, kiran Samina yayi Cikin sa'a tad'aga tinkan tayi magana yace"wane hali Khairynaaaaaa take ciki Meyasa bata d'aga Kirana,"

Cikin jinhausa Samina tace"Saboda bawata Alak'a tsakaninku yanzu kadama kasake nemana Nina Kuma itama Auranta yaune da Wanda yasan darajar talaka Malam kadakasake nemanmu," k'ittt takashe Kiran

Da kallo yabi wayar Tamkar samina d'ince gabansa bugawar zuciyarsa yasauya jiri yasoma d'ibarsa, Abid yazo yaja Hannunsa saboda daddy yana Kiransa Yana palourn

Ahankali yaketakawa amma Sam bayaganin gabansa mutane dayawa palourn musamman danginsu, Kan steps step's d'in soka somawa takawa danzuwa palourn Daddy Abid shine gaba, jiganinsa ne Suka d'auke lokaci d'aya yana taku nabiyu Aikuwa yadawo baya jikake kiffffffffffff yafad'i k'asa..................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617
OR
07031012948

*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```

_APRIL (4) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*

*Page 61 to 70*

_13/4/2024 SATURDAY APRIL_

.......Jink'arar fad'uwar Abu bayansa yasaka Abid saurin juyowa Saidai me Adeel yagani Kwance k'asan yagama gangarawa k'asa, "innalillahi wa'inna ilaihin Rajuun" yafad'a yanasaukowa dasauri shikanshi daddy dake d'akin yaji k'arar fad'uwa dasauri sukafito shida Mom tacan k'asan ma hakanne wad'anda ke palourn sukayo kanshi, kamashi Abid yayi zuwa jikinsa yanajinjigashi amma ko motsi baiyiba goshinsa kuwa saijini yake fitarwa indayabige,

"Subhanallah Abid d'aukeshi muje mota" Daddy yafad'a cikin rud'ewa yana fita waje

Dataimakon Sauran abokansu sukakaishi mota, Koda Suka Isa Asibiti Emergency room akashiga dashi taimakon gaggawa sukashiga bashi sunfi Awa Uku kansa Kan numfashinsa yasoma dawowa duk da Hakan Saida Suka samashi Oxygen,

Fitowa Dr Ashir yayi yasoma fad'a"Nasha fad'a muku kada kubari yakaiga Shiga cikin Wannan condition d'in yanzu gashi zuciyarsa ta kumbura tana dafda bugawa Ma'ana dai yanadaf da rasa ransa Domin dakwai Abunda keci zuciyarsa,"

Kuka Naina tasaka batason rasa Adeel Amma tafi k'aunar tarasa farincikinta samada yarasa rayuwarsa sulalewa tayi tabar gurin Batareda kowa yafarga da itaba,

Duk kansu shock suka shiga amma adakewar Daddy Wannan baikai dalilinda zaisa yabari ya auro y'artalakawa ba, shifa yatsane talaka Arayuwarsa,

Saidatafita waje takira Abid yazo tasashigaba sukatafi,

"Naina ki hak'ura dashiga gidannan bamusan wane tarba zasumiki ba,"

Share hawayenta tayi Cikin k'warin guiwa tace"koma mezasumin zand'auka ya Abid saboda ceto Rayuwar farincikin Ya Adeel" tagama fad'ar hakan tafice motar

Shiga gidan tayida sallama tanak'aremasa kallo domin tsit tsakar gidan bakowa Tabbas Kam talakawane lalle tayarda wani Aikin Saidai *ZUCIYA* indabadan *ZUCIYA* ba mezai kawo d'angaye maijida nera Ilimi neman Aure cikin wannan Akurkin? Tabbas *ZUCIYA* Batada k'ashi kumabatajin k'wab'a Akan Abunda takeso, sakeyin sallama tayi karo na Uku Mamace tafito band'aki d'auke da buta Ahannunta Cikin mamaki take kallonta Domin kallo d'aya zakamata kasan y'ar masu Kud'ice sanye take Cikin koren lace maitsada wuyanta yasha sark'ar gold Hak'ik'a ko Naina kyakykyawar Macce ce Ajin farko,

Dafe zafinda takeji daga cikin zuciyarta tayi tace"Inawuni,"?

"Lafiya Qlu Saidai banganeba yarinya daga ina,"? Cewar mama

Murmushi Naina tayi"Eh mama bakisanniba Gaskiya nima haka kusan yaunema nafara zuwawa gidannan inafatan banyi kuskuren gano gidanba nanne gidansu Ummul Khairy Sa'ad,"

Fitowa Khairy tayi damamaki itama tana kallonta tace"eh nanne Amma Lafiya Kuma daga Ina,"?

Maida kallonta tayi daga indatajiyo Magana taga wata kyakykyawar matashiyar budurwa tafito eh Kam tanada Kyau Abunda Naina tafad'a a zuciyarta kenan Afili kuwa fad'ad'a murmushinta tayi tace"basai Nasake neman wani K'arin saniba kece Khairy d'in, shin kozakiban wuri nazauna domin magana nazo muyi daku,"

"Amma taya zamuzauna dake bayan bamusankiba," Cewar Samina tanakafeta da Ido,

Guntun murmushi tayi"idan Kika kalleni dak'yau watak'il idanuwanki su iya ganarmiki cewa banyi kamada Wadda zata sace wani abunba"

"Hakane Gaskiya kiyi hak'uri baiwar Allah kizauna kekuma kada kisake Magana Samina kirik'a sanin Abunda Zaki fad'awa mutum"

Zama tayi kantadube Ummul Khairy takama hannunta tarik'e fuskarta tasauya zuwa kalar kuka tace"mekika fad'awa Ya Adeel bayan yakiraki d'azun"?

Sauyawa fuskar Ummul Khairy tayi Cikin d'aure fuska tace"mekike tinanin zanfad'a masa,"? Saiyazu takehango kamanni tsakaninsuma

"Shin Kinsan Abunda *ZUCIYA* keji idan tanagaf darasa Masoyinta,? Ya Adeel yana matik'ar Sonki so Wata k'aramar Matsalace kawai tagifta amma Kuma Hakan bazai tsaida soyayyarku please kibari Ad'aura auranku,"

"Nifa yanzu bana k'aunarsa"

Hunmmmm"Wannan zancen bakinkine Kawai Amma banda zuciyarki tabbas kina k'aunar ya Adeel kallo d'aya namiki na fahimce hakan, Tabbas *ZUCIYARKI* tanamasa k'auna maiwuyar fassara, Ayanzu yakamata kibayyana hakan domin lokaci yanadaf da k'ure Miki, bantab'a Rok'on kowanne d'an Adam Alfarmaba kodakuwa mai Kud'i ne balantana talaka amma a yau Ina Rok'onki dakiceci Rayuwar yayana daga MUTUWA,"

Cikin razana tace"mutuwa Kuwa,"

"Eh naduba wayarsa Kuma naga numberki dawata Samina Ak'arshen Kiransa Wanda inada tabbacin Wannan Samina d'in tafad'amasa Abunda yayiwa zuciyarsa nauyi, da zanganta saina d'auke mummunan mataki kanta domin Neman salwantarda rayuwar Rabin jikina datayi"

"Samina!! Khairy tafad'a Had'id'a kafeta da idanuwanta sunkuyarda Kai tayi

"K'warai Samina yanzu maganar da nakemiki Ya Adeel yana Asibiti bashida lafiya ko rayuwa ko mutuwa,"tak'arasa zancen tana hawaye.........

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WHATSAPP NUMBER 07064904617
OR
07031012948

*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```

_APRIL (4) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment