Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*

_MONDAY 8/4/2024 APRIL_

*Page 11 to 20*

..............Kiran gaggawa sukasamu daga wasu y'ansanda kansusamesu Asibiti, mamaki Daddy keyi kanmeye had'insu da y'ansanda kuma, Koda suka Isa wani d'akin daban akashiga dasu mutane sukagani Kwance anrufesu dafarin k'yallin jini haryana b'ata k'yallen, dukansu razane suke bama kamar Adeel dakejin *ZUCIYARSA* tanawani irin bugawa, baigama tsinkewa ba saidayaga Sauran Ahlinsu sun iso gurin hardasu Maimartaba banan mahaifiyarsa, da yayan mahaifiyarsa Wazirin gida wato tajo shine mahaifin Abid dukansu taresukazo, kallon fuskokinsuyayi dukansu arazane suke da tashin hankali, kumaduka sunyi tsaye Had'id'a zuwa gawarwakin ido, cikin k'arfin hali Adeel yak'arasa gabansu Hannunsa har rawa yake Ahankali yayaye mayafin fuskar Ammy yaci karo da ita, duk tab'aci dajini amma Kuma kamar zata ansa magana idan kayi mata, tamakar zautacce haka yadinga tsallakasu yanadubawa dukansu sunmutu kumabawanda baiji mugun rauniba fuskar K'arnensa Ameer tayi damage dayawa, wani ihu yasake tareda matsawa baya wani irin kuka yazomasa, tareda dafe kansa,

Cikin sauri Abid ya'isagareshi Had'id'a rik'eshi shima Kukan yake amma cikin dauriya cewa"kayi hak'uri d'an Uwa damaduka mairai mamacine Kayi hak'uri Dan Allah"

"Abid" yakirashi cikin wani irin sound "waikaima fad'amun zakayi Ammyna tamutu kuma Ameer husna yusif Asna dukawai sunmutu Wai kodai mafalki nake nake ne," yafad'a tareda dukan kansa ganin Asibitin take goshinsa yafashe yasoma jini, saurin rik'eshi Abba yayi Cikin hawaye yace"kayi hak'uri my son kada kazautu mana, k'addarararsu kaima k'addarar kace Kayi Imani da Allah Adeel"

Fiske Hannunsa yayi tareda komawa kansu yad'ago husna yarungume wani irin kuka maizafi yasoma rerawa sabbatu yasoma saki"meyasa husna zakimutu yanzu bayan kince zakigirma taredani," sakinta yayi yakoma gun Ameer "kace nine k'arfinka Ameer amma ni Yau waye k'arfina Ameer!! Saboda me zakamutu," komawa yayi gun Ammy yana rik'ota"kince zamuyi Rayuwar farinciki Amma kuntafi dadukan farincikina Wai Dan allah Abid meyasa Ni banbisuba Meyasa Ni banmutuba meyasa!!!," yak'arasa maganar cikin k'arad'i had'id'a mik'ewa tsaye, rik'osa daddy yayi dashima kuka yake Sosai fisge hannunsa yayi yasoma tafiya yana had'a hanya idansa rufe wani irin jiri yakeji kansa saramasa yake tamakar zaifita daga wuyansa *ZUCIYARSA* zafi zogi harwani d'aci takemasa yanajin yanayin bugawar *ZUCIYA* tayasauya bakamar Kullum ba, idansa Suka soma lumshewa ganinsa ya d'auke difffff *ZUCIYARSA* tadaina halbawa kansu Ankara kawai ganinsa sukayi yafad'i k'asa.............

Cikin tashin Hankali su daddy sukayi kanshi suka d'aukeshi zuwa Asibiti, taimakon gaggawa akashiga bashi wanda dak'yar akasamu dawowar numfashinsa Saidai Sam baifalkaba Kuma bugawar *ZUCIYARSA* baidawo normal yarda akesoba, har'akagama kwana Uku Adeel baidawo baifarfad'o Shiba matacce ba shiga rayayye ba, ganin yak'idawowa hayyacinsa sukafita waje dashi k'wararrin likitoci sukaduk'ufa kanshi bayan sati d'aya yafarfad'o, Ahankali yaware idanuwansa kan rufin d'akin rintse idanuwansa yayi take komai yadawoma sabo, kuka yasaki maitab'a *ZUCIYAπŸ’”πŸ”* nikaina Saida hawayen tausayinsa sukazubomin,

Lallashinsa Abid yasoma shida Daddy dak'yar sukasamu yadaina kukan sati Uku sukayi yawarke sukadawo Nigeria, Saidai tinda sukadawo Saidai yakeb'e kansa gefe yayita kukansa dayawan tinaninsa har ciwon *ZUCIYA* yakamashi ganin sunadaf darasashi Abban Abid yamaidashi wurinsa k'ok'ari suke wurin bashi farinciki Ahankali yasoma dawowa harya koma karatunsa bayan wasu Shekaru Yadawo gida, nanne Daddy yatsaya kaida fata Saida yadawo gidansu lokacin Daddy yayi Aure harda yaransu 2. Kulawa soyayya sosai yakenunawa Adeel Wanda harmamakinta yake domin kosanda Ammy take raye baisamu kulawarba amma yafi d'aukar hakan saboda ganin baida kowa saishi kuma danyana buk'atar zamansa taredashi, amma Bansan meyasaba kodan tinfarko baisamu shak'uwa dasakin jikibane taredashi yasa haryanzu baiwani sakewa dashi, lokuta da dama yakanga banbanci tsakanin Sauran yaran gidan shiyasama baicika zama gidanba yafison zama gidansu Abid koyabar k'asar, yaran Mom 2 Khaira da Anir Mom tanamugunson yaran Afili takenuna Masa sune yaranta, yaran suna girmama Adeel kuma suna k'aunarsa sosai musamman Anir, Umma kubura itace K'anwar Mahaifiyarsa wadda uba suka had'a ba Uwaba, Umma kubura tanada yara 4 Macce 1 maza 3 Naina itace Autarta Wanda yanzu hakatanada Shekara 20 naina kyakykyawace ba laifi farace Saidai siririyace komai nata k'arami Batada hayaniya Saidai tana tsananin son Adeel fiye da Yarda alk'alamina zaikwatantamuku duka Ahlinsunsan dahakan shikanshi yasani Amma yakan d'auke hakan kamar dan sunhad'a jinine Kuma Umma kubura tana Masa Abubuwa dadama saboda y'arta hakan yasa yakeji aransa Koda baisonta zai iya Auranta Amma badan yana wani sontaba Saidai jinkunyar mahaifiyarta,. Wancan Lokacin daya had'u da wannan budurwar daya buge itace Naina ba lafiya Mom tasakasu suje dubawa...........

*MUNDAWO CIKIN LABARIN........(BACK TO STORY)*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617
OR
07031012948

*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```

_APRIL (4) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*

*Page 21 to 30*

......Zaune yake Cikin k'asaitaccen office d'insa Wanda yak'awatu Ababen more rayuwa, manyan files ne gabansa ya zubamusu Ido Kawai yakasa aikin komai, ba'abunda *ZUCIYARSA* ke Muradi sai wannnan budurwar dako sunanta baisaniba, Hannuwansa duka biyu yasaka cikin lallausan sumar kansa yasoma yamutsawa yana B'ata fuska Alamun gajiya damuwa sukabayyana take a fuskarsa kansa yasoma saramasashi da k'arfi, Jin K'wak'walwarsa naneman tarwatsewa hakan yasa yafito office d'in da Hannu kawai yama security d'insa Alamar yarufe office d'in, fitowa yayi tareda shiga motarsa yafice daga Asibitin, wani k'aramin Gardiner yagani kan hanyarsa takomawa gida baitab'a attempting shiga irin wurarenba saboda kowa dakowa yakanje Shikuwa baison hayani, amma Haka kawai yau yatsince kansa dashiga, wani k'eb'antancen guri yasamu yazauna shik'ad'ai kukan tsuntsaye Kawai yakesaurara saiko k'arfin bugawar *ZUCIYARS* jin anamasa magana dawata murya kalar Wadda yatab'aji Kuma yake buk'atar sakejinta yasa yabud'e idanuwansa dasauri Had'id'a saukesu gareta, Cewa take"Y'allab'ai meza'a kawo maka,"

Itad'ince hakan *ZUCIYARSA* tafad'a masa, Ajiyar Zuciya yasauke still yana kallonta baiyi Magana ba,

Itakanta saiyazu takeganeshi take taji *ZUCIYARTA* tanawani halba tareda sauke numfashi Mai k'arfi, amma Saboda dakewa irintata saita murgud'a musa baki tanafad'in "Ashe Kaine nand'inma waikai baka iya Magana bane,"? Tafad'a tanak'ara kafeshi da Manyan idanuwanta,

B'ata fuska yayi kamar k'aramin yaro yanawani farda ido yace"kada kicinye kyakykyawa mana"

Dariya tasub'uce Mata domin yabata dariya Sosai kamar wani yaro wai,

Shima kallonta yake yana murmushinsa Maikyau,

"Ashe kana magana Kenan amma shine baka bani hak'uri ba," tak'arasa maganar tanawani d'aure fuska

"To aikece kika Shiga bayan motarmu," yak'arasa maganar yanawani tura Baki

"Oh kacika shiririta kaikam Jan K'osai,"

Murmushi yasaki Had'id'a rintse idanuwansa yasake bud'ewa "Nine Jan K'osai d'in ko,"?

"Eh" tafad'a Had'id'a murgud'a masa Baki,

"Saina cizge bakin idan kikasake juyaminshi" yafad'a yana had'e gira

Saikuma yamata kwarjini harda nauyinsa taji, cikin kunya tajuya zatawuce

"Ahankali taji muryarsa maisanyi yanacewa"Au kema bazaki bani hak'uri ba"

"Kayi hak'uri tafad'a" tanasun kuyarda kanta k'asa

Wayarsa tasoma ringing jin kalar ringing d'in yatabbatar Masa daga Asibiti ne, baikoma takantaba yamik'e dasauri yabar wurin yana ansa Wayar.

D'ago kanta tayi taga yawuce cikin Sauri Wanda tafiyarsa maid'aukar Hankalin ce saika iya kafesa da ido zakagane sauri yake,

Kallonsa takecikin shauk'in dajin wasu Abubuwan gamedashi Wanda duka duk a *ZUCIYARTA* hakan kefitowa Saida yab'acewa ganinta Sannan tad'auke kanta harzata wuce sai idanuwanta suka fad'a Kan k'aramin wallet d'insa d'auka tayi taduba k'aramin photo tagani sak'ale na passport d'insa dasunansa harda Kud'i saurin rufewa tayi sannan tawuce,

Saida tagama Aikin bayantakoma gida tahuta takafe photon nasa dakallo Tabbas yanzu tagama Aminta tana k'aunarshi ne,

Washe gari weekend bazuwa Aikin k'awarta Samina tazosuka wuce Islamiyya, Samina babbar k'awartace Bata b'oyemata komai hakama itama duka Unguwar Ansansu, labarinsa tabata Had'id'a nunamata wallet d'in,

"Eyyerh yanzu haka wllh yanacan yananemansa ga Alamama wannan na aikinsane ma, bari mugani Koda number sa," Cikin sa'a kuwa suka Samu da Wayar Anisa sukayi Amfani gurin Kiransa amma Saidai ba'a d'agaba,

Shikuwa lokacin yanacan kansa yad'auki zafi domin Naina tazogidan kuma sainacinta takemasa gashi yayi neman duniya baiga wallet d'insaba Kuma harda I'd card d'insa yanaciki, dafe kansa yayi yanatinanin mata yanajin Wayar tana K'arawa amma kasancewar daga d'ayan Wayarda Akesamunsa ko inane yasa baima kalle wayarba balantana yad'auka,

Abid ne yashigo d'akin ganinsa hakan yasa yahau tanbayarsa lafiya, fad'amasa yayi lokacin Kuma Wayar tasakeyin ringing, "wayarkafa saikira ake,"

Baiko kalleshiba balantana ya ansa, hakan yasa yad'auka gaisawa sukayi Bayan sallma tareda Fad'ar dalilin Kiran, "okay mungode Sosai yanzu inazamu sameku mu ansa,"?

"Yanzu munkoma gida Saidai kuzo gidanmu," kwatantamasa tayi

Kallonsa Adeel yayi baiyi magana ba, kamar zaishare Kuma yace"Waye"

"Wasu y'anmatane Kuma d'ayan itace ta tsince wallet d'innaka Yanzu kazo muje muk'arba tamun kwatance indazamu samesu"

Fitasukayi sukanufe Unguwar hardai suka Isa k'ofar gidan, Unguwar ta talakawace Adeel kuwa tausayin mutanen Unguwar Kawai yake Mutane nata wucewa zuwa Aikin gabansu,

Cansaigasu sunfito, mamaki sosai Abid yayi Ganin itace tasami wallet d'in, shikuwa baiyi mamakiba Dan yasan yahad'u da ita, da sallama Suka K'arasa gurin, Abid ya ansa Bayan sungaisa tabashi Godiya Abid yayi harzasu wuce Adeel yace"Nagode" cikin Sanyin muryarsa.......

Kwanakin sunsoma tafiya izuwa yanzu shak'uwa sosai tashiga tsakaninsu hartakaiga Adeel yafad'a mata Sirrin *ZUCIYARSA* Bayan wani d'an lokacin Kuma ta Amince dad'i sosai yaji, Cikin sati Uku soyayya shak'uwa maitsanani sukashiga tsakaninsu take Duka *ZUCIYOYINSU* Suka Gama Aminta dajuna, har yakasance kowa yanajin idan ba d'aya toba rayuwa domin kuwa *ZUCIYA* zata iyasamun matsala musamman Adeel, Ayanzu duka gidansu Anisa bawanda baisan Adeel ba har baba ya Amince da Rok'onsa kanyaturo Manyansa...................

*ANADARA SAIGA DARE YAYI....HUMMMMMMM AKWAI LABARI GABA FANSS KUDAI KUBINI AHANKALI DATARIN COMMENTS SHARING D'INKU DOMIN CIGABA,.. AMMAFA DA AIKI GABA DAN AKWAI K'URA........*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617
OR
07031012948

*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```

_APRIL (4) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*

*Page 31 to 40*

*MASHA ALLAH ALHMDLLH INATAYA D'AUKACIN AL'UMMAR MUSULMAI MURNAR GAMA AZIMIN RAMADHAN LAFIYA, UBANGIJI ALLAH YA K'ARB'E IBADUNMU 🀲 ALLAH YASA BAMU WUNI DA YUNWA K'ISHIRRUWA NA BANZA BA 🀲 ALLAH YASA MUNACIKIN WAD'ANDA AKA Y'ANTA DAGA WUTA ZUWA ALJANNA MAD'AUKAKIYA 🀲 ALLAH KABAMU LAFIYA DA ZAMAN LAFIYA 🀲 WAD'ANDA SUKA RIGAMU GIDAN GASKIYA UBANGIJI ALLAH KAJIK'ANSU KAMUSU RAHAMA ALLAH YA HASKE DUKA KABURRURANMU HARDAMU DAZAMU SHIGA ALLAH KAIMUNA AFUWA RANGWAME YAFIYA SASSAUCI 🀲 ALLAH KA K'ARA MUNA LAFIYA DAZAMAN LAFIYA DA ARZIKI MAI AMFANI 🀲 ALLAH YA K'ARAMIN ILIMIN ALLAH 🀲 ALLAH K'ARAWA K'ASARMU NIGERIA ZAMAN LAFIYA 🀲🀲🀲 INATAYA KOWA MURNA DA ALLAH YASA MUKAYI TSAWON RAI ALLAH YASA MUGA NA SHEKARU MASU ZUWAMA🀲🀲 RAMADHAN KAREEM βœ¨πŸŒ™ DAY 30 FINALLY DAYπŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³ TUESDAY 9/4/2024 APRIL*

.....Cikeda murna yanufo gida dukwanda yaganshi yau zaiface yanacikin farinciki, Abun mamaki Kuma saiyatarar da palourn cikeda Sauran Ahlinsu harda Sarkin gabas Wanda shine babba yanzu Ahlinsu Saidai yatsufa Saidai jikinsa maikyau ne bazakaga tsufanba,

Sanye yake Cikin farin yadi da hula bak'a harda safa, murmushinsa yak'aru dayashiga palourn da sallama,

Ansawa sukayi,

"Ah likita bokan turai yanzu akedawowa tind'azu muketa nemanka,"cewar Hajiya fulany matar Sarkin gabas Wanda Shine kakansa itace kakarsa dama mata 2 gareshi itace dai jininsa yafi had'uwa danata danharzama gurinta yayi ada,

Murmushinsa Maikyau yayi Kafin yace"inacan amma jikina yabani nayi Bak'uwace babba shiyasa nadawo da sauri" yafad'a yana zaman k'asa kusadasu Sauran y'ayan Gidan k'ananan dasukazo tare sukazo duk Suka yab'eshi, Adeel da son yara Aikuwa yabiyesu sai surutu sukemasa iyakacinsa murmushi,

Sarkin gabas yayi gyaran murya tareda Kiran sunan Adeel,

Hakan yasa duka palourn sukayi tsittt domin sunsan Abunda zaifad'a Mai Mahimmanci ne, Sakin yaran yayi sukayi waje dagudu shikuwa yamaida Hankalinsa ga Sarkin gabas tareda ansawa,

Cikin dattako yafara magana yace"Adeel yanzu kaiba yaro bane idanhar bazan mantaba Yanzu kayi shekaru 35 kenan Aduniya, kanada Ilimi kanada Kud'i tobabu Abunda zaka tsaya nema yanzu saboda haka aure muke buk'atar kayi Umarni ba Shawaraba kanada wadda kakeso yanzu komune zamu baka,"

Kafin yayi magana Mom tacafe zancen dacewa yanada mana aikowa Anan yasan soyayya da shak'uwa dake tsakaninsu da Naina yanzu saka Rana Kawai yakamata ayi musha biki,"

Tindatafa Magana yakejin wani zafi da haushinta, wai itasai yaushe zatadaina Masa katsalandan cikin rayuwarsa,?
Tinaninsa ya katsene da Sarkin gabas yace"Hakane Adeel"

Cikin ladabi yaduk'arda kansa yace"Allah yak'ara Mai martaba lafiya, zancen Gaskiya ni inada Wadda nakeso yanzu hakadaga gidansu nake Kuma harsunbani dama Kan naturo iyayena Ayi maganar Auran danbanason Abun yajima inada tafiya dazanyi shiyasa nakeson Agama komai kannatafi"

"Kanada wadda kakeso Adeel!!!,"? Mom tayi tanbayar cikin mamaki tana zamowa daga kanjurarda take Zaune,

Abid dai yakasa magana dan yasan Akwai k'ura dan Adeel yad'auko dala ba ganwone,

"Eh Mom nasamo Wadda zan Aura Gaskiya ni itanakeso,"

"Wacece ita y'ar gidan wane Minister ko commissioner ko wane sarkin ce da harkafad'a soyayyata Kuma bayan kasan dawata gabanka Y'ar waye,"?

Dukansu idanuwa sukazuba masa domin jiran Ansarshi,

"Ba y'arkowa bace face mutumin kirki Mai Addini dama mutunci ni Matar kirki nakeso bawai Mai matsayi da dukiya ba, Kuma...."

"Kaidakata Mana yaushe kafara musayar yawu dana samadakai Adeel itad'in fa matsayin uwatake gareka kasaita halshenka kasan yarda zakamata magana,," Cewar daddy cikin fad'a

"To ai haryanzu baka bada Ansar tanbayar ba nikaina Inason Sanin wacece itad'in,"? Cewar Sarkin gabas

"Ni barina fad'amaka ko y'arwacece Naina tafad'a dakeshigowa palourn fuskata duk tayi jage jage dahawaye ga Alama tajima tsaye tanacin duk mesuke fad'a,

"Mom Acan layin Unguwar talakawa take y'armatsiyatace itakanta Awani k'aramin Gardiner take Aiki babanta k'aramin shagon saidakaya garasa na biscuit da alawa intak'aicemaka magana itad'in ba y'ar kowabace face matsiyata wad'anda ko Amasu Aikinmu basukaiba, saboda itanema yak'i zuwa dubani bayan nayi wannnan accident d'in nasamu labarin Soyayyarsu daga wurin k'awata Kuma saigashi dazuwana Domin naji Gaskiyar Lamarin sainakejin tabbacin labarin daga bakinsa Mom wllh Inason Yaya Adeel kumabazan iya had'a numfashi da y'ar matsiyataba," tak'arasa maganar cikin kuka Had'id'a fad'awa jikin Mom.................

*WASHHHHHH NAGAJI WLLAHI KUYI HAK'URI MUHAD'U NEXT PAGE......*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WHATSAPP NUMBER 07064904617
OR
07031012948
*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```

_APRIL (4) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment