Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

tayi barci anyi Mata aiki an cire 'ya mace saidai yarinyar Bata zo da raiba i'tama aunty fati rai yayi halinsa Allah ya karb'in abinsa fitowa Likita yayi Yana sanar da uncle halin da ake jiki wani Kara rauda ta saka tare da yin kasa da sauri ta taryota jikinshi Amma duk da Haka Saida numfashin ta ya d'auke Bata farka ba har Saida aka kwana biyu uncle da k'ansa ya saka matarsa a kabarinta Addu'a sosai ya mata yayi kuka yayi kuka domin yayi rashi domin Fatima wata barine na rayuwarsa Yana matukar kaunarta Yana mutuntata Yana darajata domin ta bashi Farin ciki Bata ta'ba kuntata masa ba, i'ta tayi ruwa tayi tsaki ta nima mishi Auren Rauda komai i'ta tayi sadaki ne kawai nashi hatta lefe da kud'inta tayi duk don ta faranta mishi Anya kuwa akwai i'rin matan Nan a duniya wayyo Allahna ubangiji ya jaddada rahamarsa a gareki keda d'anki Allah ya gafarta muku.
Littel tayi kuka jin mamarta ta mutu Koda rauda ta farka Tasha kuka domin tayi rashin abokiyar zama ta gari matar da ba ruwanta kai Allah ka jaddada rahamarka ga 'yan uwa musulmi Baki d'aya 'yan uwa da abok'an arziki duk sunzo mata kamar umma da Abbu Hajiya Hajiya saratu zeey d'in zayyan Rabi'a shema'u Fai'z gundura Nagari da Fahad kowa yazo mata taji dad'i sosai Kuma tayi farinciki Anan take samun labarin Auren rafi'a ya mutu munnir ya saketa Bayan ya mata shegen duka ga Kuma tsohon ciki lokacin asirin da aka Masa ya karye Allah ya kyauta shine kawai abinda tace Bayan arbain sai gidan ya Mata shuru daga i'ta sai uncle da littel lokacin ne kuma auren Aminanta biyu ya ƙankama Fahad da Nagari ta rasa wacce gudumawa zata Basu domin sun taka rawar gani a rayuwarta Nan ta Sami uncle domin ya Bata shawara babu Bata lokaci yace ta Basu gidanta kansacewar ba kowa Kuma su haya zasu Kama Nan take tayi na'am da maganarsa kiransu tayi ta bawa nagari makullin juyawa yayi yace "namenene ? Gidana na Baku tawa gudumawa Kenan uncle Kuma yace zai Gyara muku ya cirewa kowa part d'insa da matarsa wayyo zokuga murna sosai sukayi godiya har Gida sukaje suka sanar wa Abbu da Hajiya abin arzikin da Rauda ta musu suma sunji dad'i sosai anyi biki saidai ban samu damar Zuwa ba kasancewar nayi nauyi lokacin cikina na shiga wata Tara na haifi d'a namiji sak uncle ba abinda ya barshi anyi murna sosai Naga alheri .
Bayan shekara Goma Sha biyar lokaci ya'yana uku da uncle Inada Usman sai ta biyu Mace wacce taci sunan aunty fati Ina kiranta Sajida sai ta uku Aysha wacce muke Kira da Basmah (murmushi) ga sayyadi ga Kuma littel rauda wacce ta Zama budurwa shekararta sha takwas misalin takwas da rabi uncle ne ya shigo Gida tunda ya tafi sallar isha'i sai yanzun yake dawowo kasancewar ya shiga Gurin mai Martaba mota ya gani Wanda ya tabba na Ibrahim ne saurayin rauda harya huce sai Kuma ya dawo ganin kofofin motar a rufe kuma ba hasken Huta tsayawa yai ya kurawa glass d'in motar i'do Nan idanunshi ya hasko littel da lbrahim Suna romacing junansu Gabad'aya Suna cikin wani yanayi innalilahi kawai ya furta tare da barin Gurin jikinsa na b'ari yana shiga cikin Gida direct dakinsa ya shige ya kasa zaune ya kasa tsaye sai kaiwa da komowa take yayinda zuciyarsa ki bugawa da k'arfi rauda ce ta shigo "lafiya uncle na ganka haka" shuru yayi alamar baijita ba Saida ta ta'ba shi kafin ya juyo gareta ganin yanayinsa yasa Hankali ta Kara tashi jiki a sanyayye ya sanar da i'ta abinda ya gani dafe qirjinta tayi da sauri kuma ta d'auki wayarsa ta Danna number littel wanda Gabad'aya basa hayyacinsu lokacin lbrahim na kok'arin fingering dinta da sauri ta tureshi daga jikinta jin wayarta na Kara dafe qirji tayi tare da furta "Dady mayar da rigarta tayi cikin hanzari tana Shirin fita ya rikota "haba baby ki taimaka mana plz ki cema Dady zan turo Allah na gaji da kwana da Ciwon mara" batare da ta kulashi ba tayi cikin gida Saida ta saita nutsuwarta sanna ta nufi upstai zaune ta iskesu "Dady gani" kallon ta yakeyi sosai zuciyarsa na Kara hasko masa yanayin daya gansu "kicewa lbrahim gobe ya turo magabatansa" Wai wani dad'i ne ya lullub'e zuciyarta Cike da jin kunya tace to fita tayi daga d'akin ajiyan zuciya ya sauk'e shida rauda babu wani Bata lokaci lbrahim ya turo magabatansa aka saka ranar aure Nan rauda da kanta ta shiga gyaran littel Alhamdulillah anyi biki lafiya amariya ta tare a gidanta inda uncle ya kashe mata kudi Gurin Gyara mata d'akinta rauda ma Haka da daddare Bayan yan biki sun watse uncle na zaune da Rauda a falo lokacin duk yara Suna Gurin mai Martaba kallonsa tayi tare da kwashewa da dariya dukan wasa ya Kai mata "wallahi uncle har mamaki kake bani Wai Kaine da suruki yau ? "Nid'in wasa ne ko ban kai ba?" Ya fad'i Haka tare da jawota jikinsa "harka huce ma saura jika Allah Sarki littel ta tafi gidan Saida dad'e shuru nasan yanzun lbrahim nanan zai saukewa yarinyata nauyi a jiki Daman gata ba gwanar kiba ba. Hancinta yaja "Wallahi Toya zatayi sai hakuri Nima Hankalina ya kwanta gwara dana aurara da i'ta yanzun zuciyata ta Sami nutsuwa. "Hakane ubangiji yabasu zaman lafiya Allah Sarki aunty fati yau ga 'yarki a d'akin miji wayyo rayuwa nayi kewar abokiyar Zama ta gari" ta fad'i Haka hawaye na bin fusk'anta rumgumeta yayi a jikinsa "Rayuwa Kenna Allah ya jaddada rahama a garesu" da Amin ta Am'sa "yau gashi ba Sajida ba aunty fati da Farouqna Kuma duk sun taka rawar gani a rayuwata sunada matsayi na musammam a zuciyarta kai MUTUWA mai'yank'an K'auna Allah ya ji k'anku ya haskaka makwancinku.. "Amin Amin matata ta k'aina Rabin Raina hasken zuciyata sanyin idaniyata "taso muje kiji dani" kafin tayi magana yayi d'auketa kamar wata jaririya yayi d'aki da i'ta saman Gado ya direta tare da fad'awa samanta take suka rumgume junansu "Kai uncle kafa tsufa gaskiya kalli har furfura a kanka" d'an dariya yayi kafin yace "akai na tsufa amma Banda... Dariya tasaka Nan ya shiga Mata cakulkuli daga Haka suka fad'a duniyar ma'aurata can can suka lula filo uncle ya hurgo min tare da min gwalo "to Aunty Aysha sai a bamu guri kar a kalli... Makalewa nayi jikin labuble tare da fad'in "haba uncle wani sirri kuma Bayan na Gama kallewa .. i'do d'aya ya kashe min tare da furta "wannan na daban ne na musammam ne domin kuwa *sirri ne* ai da gudu na fita ganin ya had'e bakinsu.....

END....😎

Hakuri
Ina mai bawa makarantan Wannan littafin hakuri tabbas nasan ni Mai laifice Amma KU yafe min bisa ga jinkirin da nayi kusan d'an Adam ajizine ...

Godiya

Ina Mika godiya ka dubban mabiya wannna littafin Nagode Nagode kwarai da nuna K'auna Ina son ku sosai kuma sak'onku na isowa gareni Nagode matuka....

*Sadaukarwa*
Na sadaukar da Wannan littafin ga masoyiyar Asali kaunarki a jinina yake AYSHA A BAGUDO mmn sudais lovey lovey na sweetheart Allah ya Kara miki basira ya tsaremin ke Son son fisabidillahi

Gareku masoyana Yan Wattpad wallahi Ina mugun kaunarku Ina sonku i'rin manya manya 🤗 Allah ya barmu

*Maman Yusuf kema ban barki a baya ba, masoyiya masoyiyar Alkawarin mu Ina gaisheki sannunki da kok'ari, ga duk masoyin littafin Alkawarin mu Ina gaishe shi much love🌹*

*Taku ce har kullun 'Yar Benue Aunty Aysha J.B*


Subahanakallahuma wabi hamdika nash'hadu Allah'ilah ha'illah anta nastagfiluruka wa'atubu'ilai .....

Sai sai Asma'u da Mujaheed Alkawarin mu💗


To be Continued...
SIRRI NE
Last updated: Oct 22, 2020


NASRULLAH
07055852908
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment