Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

murmushi yayi tare da shafa kirjinta "raudata Kenan nima inna sonki sosai bazan iya rayuwa babu ke ba,

Son danake miki yayi tasiri domin bana kallon ko wacce d'iya mace sai ke kece kad'ai a zuciyar Umar kuma inshallah nasan yaya zai bani ke domin nasan komai nake so yana so ki mana Addu'a kawai kinji baby'na" Gya่“ทa masa kai tayi sannan ta kwanta luf a kirjinsa wasa da sassan jikinta ya farayi da sauri Abban rauda ya sauke labulen zuciyarsa na wani i'rin bugawa i'danunsa sun kad'a sunyi ja "kabar wannna maganar domin a yanzun babu wanda zan iya aura bayan kai koda wani ya Aure ni sauranka ne domin bazai ta'ba jina yadda yake zato ba innalilahi yana inna ake wannan barnar a gidan sa me nake yi da *BAN FARGA BA* {kunama kusha labari littafin Mrs Muh'd Farhat} , ji kawai yayi hawaye ya wanke masa Fuska "duk nine sanadi da inna Zama inna lura da halin da 'ya'ya na suke yi da hak'an Bata faruba da inna tsawatarwa da hak'an bai faruba da Halira na jan Rauda a jiki da hak'an Bata kasancewa ba, Amma sakaci da nuna Halin ko in kula da take gwadawa dole rauda zata aikata fiye da hak'an da tana Sanya i'do a k'anta da hak'an Bata faru ba .....wayyo Allah wayyyo Allah Astagfirullah Astagfirullah Allahumma a jirni,fi musibati wa'aklifni khairan minha, " Haka ya rainga karanto Addu'a har ya samu zuciyarsa tayi sanyi part d'insa ya nufa jikinsa a sanyayye domin wannan lamarin ya d'aga masa hankalin Dole yayi ma abin ,tufkar hanci...
Uncle kuwa sai rud'a mata jiki yake yi biye Masa tayi daga nan ta bada kai bori ya hau ya morjeta sosai har sai da taji gindinta na mata zafi sannan ya barta tare sukayi wanka ya shiryata ta dawo d'akinta..

*BAYAN SATI UKU*

"Lissafina yau tsawon sati uku Kenna da tafiyar Uncle hankalina na idan yayi dubu ya tashi domin bana samun wayarsa tunda ya tafi na rasa wazan tun Kara da maganr uncle domin Ummata ta watsar da lamari na Abbuna Kuma baya zaman gida Hajiya ma Bata nan tayi tafiya ... "Assalamu Alaikum Aunty kizo wai ana kiranki a waje" mikewa nayi da sauri a zatona Uncle ne ya zo inna fitowa na tarar da mutum a tsaye "Assalamu Alaikum " juyowa yayi fusk'ansa kwance da murmushi ....."Munnir meya kawoka Gidan mu... Cikin rawar murya ta karasa maganar ...."Allah sarki Amariyata Zuwa kawai nayi na ganki naji kuma me kike shiryawa "what?? Me nake shiryawa kamar ya fa..? "Ohh sorry sweetheart na manta fa har yanzun kina cikin duhu baki Farga ba har anyi me wiyar ga labari d'ai tun randa na sauk'e ki na koma Gida na kasa zaune saboda inna masifar kaunarki dalilinka na d'aga hankalin iyayena har Saida suka zo kuma Alhmdllh an karb'i kud'in Aure lokaci kawai nake jira " innalilahi wainnailai raji'un ni zaka ma Haka Ance maka inna sonka ne to wlh ka sani bazan ta'ba Aurenka ba domin inna da Wanda nake so..." Sanin baki sonane yasa na bi takan manya Zaki so ni kiyayyar mace kad'an ne...... daga Haka ya juya yayi ficewarsa da ihu ta nufi cikin Gida "wayyo wayyo Umma umma inna kike wayyo Zan mutu ni za'a ma Auren Dole to wlh bazan yarda ba bana son Munnir uncle nake so ko Zan mutu bazan Auri Munnir ba wlh....."aikuwa Zaki mutu RAUDA domin da Raina k'an ni Halira wallahi Tallahi bazaki Auri Umar ba sai d'ai in kasa ya rufe i'danuna Amma nik'an bazan taba amincewa ba..... Da gudu rauda ta durkusa kasa ta Kama kafar umman ta "plzzz Ummana nasan kina Sona dan Allah karki fad'i Haka zan Mutune wlh mud'din ba'a bani Umar ba wlh shi nake so....." Tass tasss taji wasu tagwayen maruka umma tace "Ashe kuwa Zaki mutu amma Munnir kan sai kin Aureshi..........

*AYSHA J B
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
SIRRI NE
๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
(SEX STORY) +

*STORY & WRITTEN*
*BY*
*AUNTY AYSHA J B*


https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/

*Ki biya kafin ki ka/ karanta d'ari Biyu ne cakal , 200 ki tura katin MTN ta wanna number 08062715485 or 08062068839 sai ka ki/ min screen shot ta WhatsApp*

_DEDICATED TO _
*AYSHA A BAGUDO*
_BOSS_

'''MATAN AURE KAWAI'''

Page 31_32

"Wayyo umma karki min Haka dan giramn Allah wlh inna son shi bazan iya rayuwa babu shi ba wayyo ki tausaya min dan Allah..." Wani kallo umma ta hurga Mata tare da jan doguwar tsaki ta nufi cikin d'akin ta kuka sosai rauda take a haka har zazzafar Zazzab'i ya rufeta take ta fara rawan sanyi hakwaranta na had'ewa ji tayi k'anta yayi wani ,i'rin sarawa dafe gefen k'anta tayi cikin Haka mahaifinta ya shugo da sauri ya karaso inda take "subahalillah autata mai ya same ki Haka ? " Kai kawai ta shiga girgiza masa da kyar ta I,ya kwato mgn tace "Abbu ka temaki rayuwata zan mutu umma zata kashe ni wlh inna son shi kamar raina bazan ,iya rayuwa babu shi ba kayi hakuri Abbu Wayyo k'aina zan mutu ne Zan mutu , i'dan Baku bani za'bin Raina ba ..
"Waiii Zan mutuuuuu "daga Haka i'danunta suka kakkafe ko mutsi batayi da sauri Abbu ya kwalawa umma kira "Halira Halira !!! .. rai a bace umma ta fito tare da fad'in "lafiya da wannan Kiran abbu ? " Nuna mata rauda yayi rikice yace "yanzun fisabid'illahi kin kyauta mata me take so ne ma tukun .... Tsaki umma taja sannan tace "aikin banza sai ka tambaye ta gaka ga ,i'ta nan ai"

rumtsa i'danunsa yayi cikin zafin Zuciya yace "wlh tallahi Halira zanyi mugum Saba miki ak'an yarinyata Daman na lura ba Sonta kike yi amma babu komai.." kama rauda yayi ya d'auki sauran ruwan dake gurin ya watsa mata Amma ko gizau batayi ba hankalinsa i'dan yayi dubu ya tashi ..."kard'ai ciwonta ne ya tashi in kuwa Haka ne lallai akwai matsala Umar kad'ai shi zai iya dasu mud'din bashi yayi musu magana ba babu yadda za'ayi su sauka ak'anta" a hankali ya fara karato Alqu'rani maigirma ko motsi basuyi ba magiyar duniyar nan Abbu yayi dan suyi mgn amma inna sunki mgn ga i'danunta bud'e duk ya juye bazaka ta'ba cewa rauda ce a kwance ,ba domin duk kamanninta ya saura fisk'anta ya juye cikin tashin hankali umma tace "nashi uku me Zan gani haka Junnu daman Basu bar jikinta ba innalilahi..."

kala abbu bai ce Mata ba domin wani i'rin haushin ta yake ji da sauri ya fita yana karasowa falon Hajiya tace "lafiya naganka Haka ? Girgiza kai yayi cikin tashin hankali yace "inna fa lafiya rauda har yanzun Bata farka ba.." tun k'afin ya kai karshe uncle ya mike da sauri riฦ™e Hannun Abbu yayi tare da fad'in "yaya meya same ta ? "Wlh nima bansan taka mammen abinda ya tadasu ba.. mikewa Hajiya tayi suka nufi part d'in umma suna zuwa uncle ya ,kasara da sauri zai ta'bata cikin tsawa umma tace "Umar karka ta'ba min yarinya.." cak ya tsaya da hannunsa zuciyarsa na bugawa gabad'aya hankalinsa ya tashi ba abinda umma ta masa bane ya d'aga masa hankalin a a ganin yadda suffar Rauda ya canza lokaci Guda ne ya d'aga Masa hankali ,

cikin bacin rai yaji Abbu na magana "wannan wani i'rin hulak'anci ne Halira? Me kike yi Haka kina da hankali kuwa kisan babu wadda zaiyi magana su Sauka daga kanta kamar Umar ko ....? Wlh ki kiyaye ni ki kiyayi bacin raina zan Saba miki....

Sai da umman,rauda ta kalleshi sama da kasa sannan tace "Abbu ak'an me zai ta'ba min "Ya? ita ba muharramarsa bace ta'ba ta da yayi a baya ma rashin sani ne tunda komai ya bayyana karka kuskura ka ,Kara ta'ba jikin ta ..

Jiki a matukar sanyayye uncle ya juya zai fita "domin bazai iya ,tsayawa Abbu na musayar miyau da matarsa ak'ansa ba shi wanene ma bare wadda bashi da alaka ko d'aya tare da su dole ma yabar musu gidansu kai dama garin su baki d'aya zai je ya ga mahaifarsa.

cikin karfin hali Hajiya tace "Umar zo " yaki juyowa bare tasa ran zaizo a hankali Abbun rauda ya karasa ya kama hannunsa har kan kujeran da take kwance , i'dan ran umman rauda yayi dubu to ya 'baci Bata da yadda zatayi NE Amma zata ma abi tufkar hanci kwafa kawai tayi tana huci kana ganin fus'kanta kasan ranta a matukar bace yake.........

*Manage plz.... Wayana Babu charge nepa sun,ki barin wuta ..,*

*AYSHA J B*
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
SIRRI NE
๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
(SEX STORY)

*SORY & WRITTEN*
*BY*
*AUNTY AYSHA J B*

ยฎ๐ŸŒ

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..๐Ÿ“š๐Ÿ“š*
{{ฦ˜ungiya Domin wayar da ฦ™an mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

โ˜…{{F.J.W.A}}โ˜…๐Ÿ“–๐Ÿ–Š๏ธ

https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680/

*Ki biya kafin ki/ka karanta d'ari biyu ne cakal๐Ÿ‘Œ๐Ÿป,200# ki/ka tura katin waya or transfer ta wannan number 08062068839 sai ka/ki min screen shot ta WhatsApp number na 07061631956*

_DEDICATEN TO _
*AYSHA A BAGUDO*
BOSS

_MATAN AURE KAWAI_

Page 35_36

"Ummana well bazan ta'ba iya ,rayuwa da wani ba uncle Umar ba, umma bazan ta'ba ma wani biyayya ba uncle d'ina ba wlh duk Wanda ya kuskura ya Aure ni ya aurawa ,kansa masifa da bala'i ne ,duk wanda ya Aure ni , tamk'ar mutuwarsa ya Aure wlh , Zan kashe shi sannan kuma na kashe kai na bazan ta'ba iya ,rayuwa Babu Umar Faruq ba shi ne za'bin Raina shine farin cikin ruhina shine hask'en Raina inna son uncle inna kaunarsa kamar yadda nake Kaunar raina umma ki tausaya ki agaza ki tallafawa rayuwata uncle na Sona inna sonshi ...... in gizata umma tayi da k'arfi take ta buga 'kanta da tea's d'in dake gurin da sauri Hajiya Kaka tayi k'anta cikin masifa tace "Halira Haka kike da muguwar Zuciya Ashe Baki sonta..? Lailai kina so RABO ya kashe ki to wlh ki sani , mud'din Rauda matar Umar ce kamar yanda kike ce sai kasa ya rufe Miki i'do ki rubuta ki ajiye RABO RABO i'dan ba kiyi hankali ba zai kashe ki ki duba yarinya na Kuka da had'aki da Allah Amma ki Mata wannna mummunar aikin haba haba i'dan hankali ya gushe hankali ke maidashi , wlh wannan halin Sam Bai kamace ki ba ,
Ko kala umman rauda Bata ce ba tayi shigewarta d'akinta kuka sosai rauda keyi kamar ranta zai fita hajiyace ta d'aga ta suka Soma tafiya wani jiri ne ya kwashe ta take ta tafi luuuu zata fad'i da sauri Abbu ya taryota jikinsa domin komai a,Kan i'donsa ya faru yaji matukar tausayinta sosai sai d'ai bazai iya mata abinda tak'e so ba da wani i'do zai kalli iyayen Munnir yace "ya fasa bashi rauda kai gaskiya bazai ma yuwu ba Dole ta Aureshi ...." Jin kamshin turaren jikinsa yasa hanjin cikin ta hautsinewa kakarin Amai ta fara Nan tashiga amayar da duk wasu abinda ta ci still aman yaki barinta karshe suma tayi lumfashinta na sama da kasa cikin mugum tashin hankali Abba ya shiga shafa Mata ruwan sanyi Amma inna tayi nisa domin ko motsin kirki ,batayi.
Da sauri Hajiya Kaka tace "innalilahi kad'ai asibiti zamu tafi NE? d'aukarta Abbu yayi da sauri ya kwalawa drive Kira Yana Zuwa ya mud'e masa motar da sauri yaja motar sauka nufi asibiti Hajiya Kaka kuwa masifa ta ringa surfawa sai da tama duk ,yan gidan tatas sannan ta sa aka kaita asibitin ..

Motsin kirki Rauda batayi da kyar likitoti suka samo numfashin ta drp suka d'aura mata sannan suka rufo kofar , Abbu na ganinsu ya nufesu da sauri yana fad'in "doctor ta farka...? Girgiza Masa kai doctor yayi sannan yace "gaskiya Alhj kunyi sakaci kuma Allah ya auna arziki da bakuyi saurin kawota ba a Yanda jininta ,yayi mugum Hawa ,zaku ,it's rasata... Kadan ya rage zuciyarta bata buga ba"a kiyaye bacin ranta a guji d'aga mata hankali sannan KU samarwa ,yarku da abinda take so domin bincike ya nuna akwai abinda take tsananin so...... Abbu yace "inshallah doctor zamu kiyaye" kwanan ta biyu sannan aka sallamosu ko lekowa Umma bayi ba Suna Zuwa ,gida direct part d'inta ta huce wayarta ta d'auka ta shiga Kiran kawayenta harda Zeey sai da ta Kira, cikin mintinan da Basu huce Goma ba Gidan ya d'au d'umi Rauda ce zaune ta farka Uban tagumi sai hawaye take fitarwa gabad'aya ta rame sai fari data kara "kawata kiyi hakuri kiyi Addu'a nasan wlh ,Haka kawai Uncle bazai ki nimanki ba kiyi masa Uziri sannan abinda Umma tayi Sam ,Bata kyauta ba wlh gaskiya ta Bata min rai sosai ,ita Bata I,sa ta Hana abinda Allah ya rubuta ba inshallah da yardan rabbin samawati Allah Zai mallaka muku juna dake da Umar ki dage da Addu'a sosai kawata" a hankali rauda tace "inshallah kawa"

Story continues below

........

Hira suka ringa Mata sosai suna kwantar mata da hankali d'aya daga cikin Kawayen mai Suna Rabi'a tace "rauda ni sai inna miki gani kamar wata mai ciki Kinga yadda nonuwanki suka cicciko Anya babu Ajiyar uncle a wannna marar ? " Murmushi rauda tayi sannan tace "kawata Kenna Allah Babu komai Amma Allah yasa ya Zama gaskiya inga ta inda za,a lakabamin wani d'an rainin sens...

"Kai kawata ba Amin ba bazaki kashe mana umma ba har sai ta k'aiki d'akin uncle" ......."hummm motuwa lokacine kawata uwatace bana kaunar mutuwar ta yanzun domin inna sonta sosai duk da ,ita yanzun ta watsar dani...." Dafata Zeey tayi sannan tace "Raudan uncle ba Haka bane Babu Wanda ya Kai umma kaunarki , i'ta dai yanda na lura Maganar Umar ne Bata so kodan taga ya manyanta ne bansani ba ta wanni b'angaran tana ganin Munnir yaro batasan katon d'an i'ska bane Shege mai fuska biyu wlh ,yafi su Zayyan isk'ancewa kad'ai fa ayi sha'ani kawata Munnir ya zarce tunanin mai karatu domin da mata biyu yake kwana , Shiyasa Zayyan yace da umma ta yarda ta bari kawai ayi da uncle domin yasan halin abokinsa ba tsakani da Allah yake sonki ba jikinki kawai yake ,so...

*******

Rabi'a tace "Cin biredi da ruwan tsuliya he amma anyi katon d'an kutumar buran'uba shege ai kuwa bazai Aure ki ba bare ya mayar dake karamar bazaura kamar yanda muke zaune gidan Mazajen mu dole kema Haka Zaki ,zauna daran dam barni da kananunnan Zan juya akalan ya koma ,kan Rafi'a.... Zata ci ubanta ne " wani i'hu suka saka sannan suka ce "Kai Kai Rabi'a Baki da dama..." Innafa zanga dama sai hagu wlh ,sai na maida Auren ya koma ,kanta taje yaci ubanta da k'yau bari naje ma na dawo....

Minti Goma sai gata ta dawo a firgice tace "he nashiga uku an fasa Aure na hehhhhh Amma wannna mutanen anyi mugaye .....da sauri Zeey tace "KE lafiyar ki menene ya faru bata d'auki maganar bane? "innafa ta d'auka kinsan kidahumace zata , d'auka wani batu tamin wanda ya d'aga min hankali... "Wai boka sukasa ya musu aiki suka turo ma rauda Junnu shiyasa suke yawan tashi akai akai tace ta bar uncle domin ta tabbata bazai Aureki ,ba Kuma zata je Gurin , bokan ya Mata aiki Ak'an Munnir kai.... kawata abin ba dad'i wlh"

"Wayyo Allah Mena tsare musu dan Allah wlh bansan meyasa matar nan Bata Sona ba ...Zeey tace "Dan kinfi 'ya'yanta k'yau ne shiyasa Bata sonki wayar ta ne yayi Kara da sauri ta d'auka ganin bakuwar number yasa bata d'auka ba "haba d'auka mana" cewar Rabi'a Rauda tace "bansan no d'inba.... "kefa wawiya CE to Kika sani ko Umar d'inne... Ai Bata Gama rufe bakinta ba Rauda ta d'auki Kiran , "Ahankali taji ance ki fito waje Zaki ga wani bak'in mota karki Bata lokaci ki shiga ,kawai kitttt taji an katse Kiran Mikewa tayi jikinta na rawa tace "wlh shine shine muje mujen KU kawai banga ta Zama ba " mikewa sukayi gabad'ayan su suka nufo waje gab da zasu bar falon umma ta kwala Mata kira "mamana inna Zaki je inna ce Baki da lafiya...? Ko juyowa rauda batayi ba Haka taci gaba da tafiya magana umma KE Mata Amma ta Mata banza domin haushin ummanta take ji , na rashin Zuwa dubata ,a asibiti.

Tana Zuwa kuwa suka ci karo da wata bakar mota gidan baya taga an bud'e mata Zeey tace "kawata mu zamu huce sai gobe" ok ba damuwa nagode sosai Allah ya kaiku lafiya "Ameen suka ce sannan ta nufi motar tana shiga kuwa taji anja motar a guje Gidan SA dake cikin gari , suka nufa motar na parking taji an bud'e inda take sama kawai taji anyi da i'ta har cikin bedroom sai da ya sauk'e ta saman bed tana ganinsa ta fashe da kuka zuba mata i'do yayi yana kallonta sai da tayi kuka sosai hannunta ya kama a hankali ya jawota jikinsa ya matseta Gam "kiyi hakuri nasan ban kyauta miki ba amma ki min afuwa kina Raina lokaci dana je gida dangin sunyi Murna sosai na nimi wayata sama da kasa na rasa gashi lokacin an zuba min tsaro sosai tunda naje ban ta'ba fita ba dalilin da yasa kika ga ban nime ki ba Kenan, Amma kiyi hakuri Raudata" ya Gama maganar tare da rumgumota jikinsa wani ajiyan zuciya ya sauk'e lafewa tayi sosai a jikinsa "uncle wlh har nayi fushi inna CE ka barni ne kasan tashin hankali da nashiga kuwa ? Nan ta shiga zayyano Masa komai maganar Auren su day Munnir har kwanciyar da tayi a asibiti ransa ya baci sosai a hankali yace "karki ji komai duk runtsi inna tare dake bazan ta'ba barin ki ba" Nan ya shiga shafarta beye masa tayi har ya samu ya zare Mata kayan ,jikinta.

Sucking d'inta ya fara yi yana matse Bambom d'inta nonuwanta da suka Kara girma ya shiga murzasu sosai suka jiyar da Junan su dad'i bayan komai ya kammala ya d'auketa har kofar Gida ya kaita tare da Bata tsarabar ta sannan ya kalleta yace "Gobe zan dawo plz ki cire damuwa a ranki ki say ranki ni naki ne har abada inshallah lumshe i'don tayi sannan tace "inshallah Allah uncle na" fita tayi daga motar dai-dai lokacin da Munnir ya fito daga motarsa ransa a had'e yace "daga inna kike? Tun d'azun nake zaman jiranki "inda ka aike ni mtssss karamin d'an i'ska kawai Wawa Banda baida Zuciya" tana fad'ar Haka ta huce abinda ta...

*AFTER ONE MONTH*

Shirye shiryen biki ake sosai inda umma da k'anta take Gyara ,yarta gabad'aya rauda ta rame gashi yanzun Bata samun fita bare su kebe da uncle duk ta rame sai fari da ta kara kwance take Ak'an gado sai juyi take yi Umma ce ta kwala mata Kira Ahankali ta mike jikinta a salu'be ta nufi part d'in umma kofi ta Miko Mata Wanda yake cik'e da tsumi Bata Fuska Rauda tayi sannan tace "gaskiya umma na gaji da shan wanna abubuwan na gaji marata kullewa take yi....." Au kullewa kad'ai innace fashewa take yi oya d'auka ni ki shanye durkusawa rauda tayi sannan tace" umma dan Allah ki barni ni i'dan ba uncle za,a bani ba wlh Babu abinda zansha na Gyaran jiki Haka da nake ma na Masa plz ki tausaya min na Auri Umar.... Rauda Rauda !!! Wlh bazaki Auri Umar ba sai d'ai ki Mutu d'auki maganin nan ki Sha ki bani guri, tana kuka ta d'auki kofin bak'inta ta kai da sauri ta Yar da kofin jin wani amai daya taso mata, nan ta fara kwara Amai tana hawaye riฦ™e ta umma tayi sai da ta Gama duk jikinta ya mutu kwantar da i'ta umma tayi a kujera ta gyara Gurin doctor su ta kira cikin lokaci kalilan sai ga ta tazo umma tace "Doctor duba min yarinyar nan har yanzun Zazzab'i yaki barin jikinta ...

Gwajin farko Likita taga ciki harna tsawon wata uku da sauri ta kalli Rauda dake kwance ta kuma kallon abbunta Wanda shugowarsa Kenan Hajiya Kaka dake zaune gurin tace "Likita mai ke damunta? Sai da ta d'au lokaci sannan tace "inna Zuwa Bari naje na gwanda jininta .... BAYAN minti talatin sai ga likitan ta dawo tak'arda ta mikawa umma , kar'ba tayi ta bud'e da sauri ta rufe i'donta ta Kara ,bud'ewa tabbas i'dan ba gizo i'danunta KE Mata ba , ciki ta gani har na wata uku..... Wani Kara tasa tayi kan Rauda da mugum gudu wani Mari takai mata sannan tace "ciki ciki fa rauda waya miki ciki Uban wa ya Miki ciki har na wata uku ki fad'amin nace........ Matse wiyar rauda tayi sosai i'takuwa rauda saukar maganar kawai taji kamar s'aukan a radu............

*AYSHA J B*
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
SIRRI NE
๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
(SEX STORY)

STORY & WRITTEN
BY
AUNTY AYSHA J B

*Ki biya Kafin ki ka/ karanta min littafi d'ari biyu ne kacal๐Ÿ‘Œ๐Ÿป200, Zaki tura credit ta wannna number 08062068839 , sai ka ki/ min screen shot ta WhatsApp number na 07061631956 ,*

~Duk wacce ta karanta min littafi ba tare da, ta biya ba Allah ya i'sa ban yafe ba .... !~

_ DEDICATED TO _
*AYSHA A BAGUDO*

'''Matan, Aure kawai๐Ÿ‘Œ๐Ÿป'''

Page 37_38

"Waya miki ciki RAUDAH ? Waya miki ki fada min wlh Kona kashe ki ni Zaki ma Haka? dan nace bazaki Auri Umar ba shine Zaki jajibomin abin kunya Ey RAUDAH..."har yanzun hannunta na Kan wiyar rauda wacce take ta Nishi sama sama Abbu ne yayi saurin kwatanta cikin fad'a yace . "Haba Harira mai haka kashe min 'yata zakiyi ko me? "Gwara na kashe ta na Huta ni zata tsozarta , ni zata tsonawa asiri ni zata sa kishiya tamin dariya wlh Gwara ta mutu Wlh rauda nayi nadamar haihuwar ki wlh da haihuwar i'rinki , gwamma b'arin ki..... " Hajiya tace . "Ya isheki Haka Harira ki rufewa mutane baki koma menene ke Kika ja mata ace Uwa bazata ja 'yarta a jiki ba Wai kunya , Yar fari to aii , ga i,rinta nan da yarinya tazo gare ki sai ki ringa kak'kaucewa Baki da lokacin da Zaki ja yarinya a jiki kuyi Hira wanna wacce i'rin rayuwa CE ....? Yanzun fa an daina wanna shirmen so nawa inna Miki fad'a ki ringa shan Rauda a jiki kina jin damuwar ta, Amma sam kin ki kula da Magana ta sai d'ai kice toh yanzun wa gari ya waya ke kuma" juyowa tayi ga Rauda taci gaba da fad'in .

" Waya miki cikin jikin ki ? Magana zaki min ba shuru ba kinyi tsuru tsuru kina kallon mutane " da kyar Rauda ta i'ya fad'in . "Uncle umar ne ....." Bata kai ga karasa maganarta ba taga Abbu'nsu yayi kasa dafe zuciyarsa yayi sannan yace "Umar fa Kika ce Rauda Anya kuwa? Hawaye ne ya wanke Mata fuska cikin sheshek'an kuka tace. "Dan Allah dan darajan manzonsa kuyi Hakuri nasan nayi kuskuren na biye wa zuciyata na Aikata ba dai dai ba Amma kuyi Hakuri ku yafe min Tabbas Cikin jikina na Uncle ne saboda shi kad'ai ya sanni a matsayi na d'iya mace nasan mun aikata ba dai dai ba a gani na hak'an zaisa KU barmu mu mallaki junanmu Amma iyayena gani na durkusa bisa gwiwowina na rokeku da KU yafe min ku yafe min ...."

Durkusawa tayi har kasa ta had'a hannunwanta biyu girgiza'kai kawai Abbu yayi sannan yace "Allah ya yafe Mana baki d'aya " kawar da kai Ummanta tayi daga karshe ma ta huce d'aki zuciyarta na wani i'rin Suya Zama tayi bakin Gado tare da rafka uban tagumi Bata Ankara ba taji , hawaye na sauka Mata a fili ta furta . " Tabbas maganar Hajiya Gaskiya ce Amma wlh duk runtsi bazan yarda umar ya Auri rauda ba sam bazan lamunta ba
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment