Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

.
"Taya Kika ce haka Harira yafa kamata ki tausasa zuciyarki a gani a yanzun Kan Babu Wanda zai Auri Rauda ya ganta da kima da mutumci kamar Umar bawai inna so bane a'a misali nake Miki koma ince hak'an ce " girgiza Masa kai umma tayi sannan tace. "haba Kabeer mai yasa kake fad'in Haka wlh bazan ta'ba yarda umar ya Auri rauda ba Gwara ta Auri Munnir d'in " Zama yayi Kusa da i'ta tare da riฦ™e hannunwanta yana murzawa cikin nasa sannan yace "umman rauda kiyi Hakuri ki sassauta ma yarinyar nan haka inna so daga yau ki ja yarki a jikinki karki barta tayi nesa dake plz nasan kina sonta Kuma kin ji zafin abinda ta aikata Amma Babu yanda zamuyi mu kaucewa Kaddarar mu "kwanciya tayi a jikinsa sannan ta fashe Masa da kuka "shik'enan Kabeer inshallah zanyi yanda kace Ubangiji ya bamu i,kon cinye wannna jarrabawar " "Ameen Umman rauda"

*****

Rauda dake Durkushe sai kuka take yi gabad'aya ta rasa mai'ke Mata dd d'agata Hjy tayi suka nufi part d'inta dai dai bakin kofar hajiyar mom da rafi'a dake tsaye suka tuntsire da dariya ko kallonsu basuyi ba haka suka shige ciki zama hajiya tayi a bakin bed rauda ma ta zauna kan kujeran robar dak'e d'akin.
sai da hajiya ta mata kallon tsaf sanna tace. "rauda gaskiya kin bani mmk yanzun da ace UMAR d'anane na cikina ya kike ganin mutane zasu kalle mu , kina fa ganin yanda kishiyar mahaifiyar ki take dariya yanzun kin kyauta ma HARIRA ?" girgiza kai kawai rauda takeyi domin bazata i'ya fad'ar ko kallama d'aya ba dan in har tace za tayi magana kuka ne kad'ai a bakinta sai yanzun take nadamar abinda ta aikata sai yanzun ta gane kuskurenta.

Fad'a sosai Hajiya ta Mata sanna tace . "Wannan cikin kuma baza'a barshi ba Dole sai an zubar domin mud'din maganar Nan ya fita batun Auren ki da wannan yaron nasan da kyar ya yuhu" tashi tayi ta d'auki mayafinta tana sababi tare da fad'in. "Shima Ummarun zai gamu dani ki zauna ki jirani Daman ba dad'ewa zanyi ba" ta fad'i Haka tare da ficewa daga d'akin karo taci da Abbu ya fito zai tafi masallaci duk jikinsa a sanyaye Kallo d'aya zaka Masa kasan yana cikin matsanancin tashin hankali. "Kabiru ni zanje K'auye Amma bazan kwana ba ka saka i'do sosai a k'an Rauda" gyaษ—a Mata K'ai yayi ba tare da yace Mata kala ba.
Mikewa Rauda tayi jikinta duk ciwo yake Mata sakamakon matsan da Tasha a Gurin Ummanta a hankali take taku har ta bar d'akin Hajiya part d'inta ta nufa kallon kofar d'akin Ummanta tayi Nan i'danunsu ya sarke cikin na juna, Gaban rauda ne ya bada rass ganin Mahaifiyarta tsaye bak'in kofa tana Kallonta i'danunta duk ya kunbura still yanzun ma hawaye take yi , juyowa tayi da niyar karasowa gareta da sauri Umma ta dakatar da i'ta da fad'in . "Karki karaso gareni mud'din kina son Kwanciyar Hankali !"

"Wayyo Ummana Karki min Haka plz .. ki gafarce ni nasan na aykata kuskure Amma ki yafe min in kika ki yafe min zan dauwama cikin Kunci da bak'in ciki Umma kiyi Hakuri na tuba na hakura zan Auri Munnir d'in in har hak'an zai faranta ranki .." sakin labulen d'akin Umma tayi cikin Zuciyarta tana jin wani i'rin Tausayin Yar tata har ga Allah taji zafin abinda ta Mata.

Amma Dole ta nuna Mata kurenta Dafe da Mara rauda ta karasa shiga d'akinta wayarta ta d'auka ta Kira Zeey cikin Kuka ta fara magana. "Zainab kina lna Dan girman Allah kuzo Ina bukatar Ganin KU wlh lna cikin mugum matsala" da sauri Zeey dake jikin Ta ta mike tare da fad'in. "Hasbunallahu wani'imar wakil Mai ya faru Rauda?" Murya a dusashe rauda tace. "Dan Allah kuzo komai ma ya Faru ciki gareni Zainab Umma Abbu duk Suna fushi Dani Dan Allah kuzo KU rarrasa min su plz ... Ki taho dasu Shema" katse Wayar tayi tare da wanciya rik'e da marar ta,

Da Sauri Zeey tace. "Zayyan matsala ta taso fa kawata Rauda ciki gare ta" mikewa yayi a razane tare da fad'in. "What ! Gaskiya banji dad'in haka ba yanzun in aboki na naji wannan labarin fa ya zaiyi Anya zai Aure ta ma kuwa shida yake son salihar mace...." Katse shi Zeey tayi cikin masifa "dallah rufe min Baki Yaji Mana Dan buran'uba waya kaishi isk'anci Ai wlh sai ya had'u da Karuwa i'rinsa Wai shi zai Auri Ustaziya ance Masa Rauda sonsa take ni Wlh dama zai fasa da munfi kowa jin dad'i Kai bani da lokacin Shirmen KU Shege ne Abokinka Bunsurun banza .." kiss ta manna Masa a goshi tare da d'aukar himar da makullin mota,
Sai da ta biya ta d'auki Kawayen nasu sanna suka nufi Gidansu Rauda isk'eta sukayi kwance sai kuka take Gabad'aya tamabayar suke . "Rauda Taya a'kayi ciki ya shiga Daman Baku d'auki mataki bane" mikewa tayi da kyar ta riฦ™e hannun Shema sanna tace. "Shema'u wlh bansan zanyi ciki ba" Zeey tace . "Yanzun Shi Uncle Farooq d'in ya sani" girgiza musu Kai tayi d'aukar wayarta rabi'a tayi cikin fusata tace Gwara shima yaji dan yashiga damuwa bai kamata ace KE d'aya ce Zaki zauna cikin damuwa ba number Uncle tayi darling tare da mikawa rauda.

Aysha J.B
43&44

1.5K 34 0

by ayshajb
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
SIRRI NE
๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
(SEX STORY)

*STORY & WRITTEN*
*BY*
*AUNTY AYSHA J.B*



*Ki biya kafin ki ka/ karanta d'ari Biyu ne cakal , 200 ki tura katin MTN ta wanna number 08062068839 sai ka ki/ min screen shot ta WhatsApp number na 07061631956* +

ยฎ๐ŸŒ

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..๐Ÿ“š๐Ÿ“š*
{{ฦ˜ungiya Domin wayar da ฦ™an mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

โ˜…{{F.J.W.A}}โ˜…๐Ÿ“–๐Ÿ–Š๏ธ

https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680/

_DEDICATED TO _
*AYSHA A BAGUDO*



Page 43_44

https://www.facebook.com/auntiaisha.jb

ta ษ—aga tukunyar kama hannunta tayi suka nufi part ษ—inta kan kujera ta nuna mata "Ki kwanta rufda ciki" ba musu tayi yanda tace wani barcine ya kwashe ta cikin barci ta fara jin cikin ta na wani i'rin juyi tare da mararta da kyar ta mike ta nufi toilet tsugunawa tayi danyin fitsari Nan take taji maranta ya riฦ™e maimakon taga fitsari sai taga jini ya zuba kamar fanfo da k'arfi ta kwalawa Hajiya kira "Hajiya kizo jini na zai kare" da sauri Hajiya ta karaso Toilet d'in kamata tayi Rauda sai jujjuyawa take "ki nutsu gudan ya fad'i" a razane ta kalleta cikin rashin fahimta tace "Gudar me ?" Kwantar da i'ta Hajiya tayi tare da ware kafafunta tana mammatsa cikinta A hankali "Cikin Mana " wayyo Allah sarki rauda wani kuk'an bakโ€™in ciki ta fashe dashi sai da tayi kuka sosai Sannan tace "yanzun shik'enan Hajiya kin zubar min da ciki nifa lna son Cikina ko ya yake...." Umma da shugowarta Kenan ta buge Mata baki tana hararan ta shuru rauda tayi Amma cikin zuciyarta zafin abinda Hajiya ta Mata take ji Bata so a zubar Mata da ciki ba sun kwashi mintuna sanna Hajiya ta Gyara Mata jiki ta Bata ruwan zafi tayi Tsarki sannan suka fito wayar Rauda ce tayi Kara da sauri ta d'auka cikin kuka take sanar Masa abinda ya faru, runtsa i'danunsa yayi shima bai so Haka ba Amma Babu yanda zaiyi kasancewar Hajiya tace Dole sai anzubar da cikin haka ya ringa rarrashinta har tayi shuru,

*Bayan Sati biyu*

Shirye shiryen biki sosai ake a b'angare biyu Uncle Gabad'aya ya sadakar domin Zuwa wannna lokacin ya yarda Wanin sa rauda zata Aura bashi ba gashi yanzun wayarta a rufe baya samunta i'tama anata b'angaren hakane Shema'u da sauran kawayenta sune Basu shirin biki Amma i'ta duk Bata cikin hayyacinta Gabad'aya ta susuce umma ta kwace wayarta Bata jin muryan Umar gashi sai jita jita take ji Wai shima zaiyi Aure "Ashe uncle zai i'ya cin amanarta Ina Soyayyar da yake i'kirarin Yana Mata ? Ashe zai i'ya taraiyya da wata macen ba i'ta ba wayyo Allahna wayyo na hakura uncle na tuba umma Gwara na bi iyaye na ko zanga dai dai a rayuwata" kuka sosai ta saka dafata da taji anyi ne yasa ta juyo da sauri Ummanta ta Gani fusk'anta cik'e da damuwa fad'awa tayi jikinta tare da sakin wani marayan kuka.
"umma ki yafe min bazan Kara Miki gardama ba plz .. ummana" shafa k'anta umma tayi cikin tsananin farinciki take Magana. "Mamana na yafe Miki Ubangiji ya Miki Albarka Allah ya albarkaci Rayuwarki kiyi hakuri Nima ki yafe min..." Girgiza mata K'ai rauda tayi cikin sauri tace "umma ba abinda Kika min na yafe miki Amma ki taya ni da Addu'a Allah ya ciremin Son Uncle Umar a raina" cikin tsananin tausayi umma ta shiga rarrashinta Gyara sosai take mata sannu a hankali lokaci yake tafiya gashi yau biki saura kwana uku Amma Babu labarin ango rashin ganin Sa bai dameta ba domin baya gabanta umma ce ma take ta damuwa.

Da yamma tana zaune ta rafka uban tagumi sai rabzan kuka take sakamakon labarin Auren Uncle umar daya risk'eta , Zee da rabi'a ke rarrashinta domin sauran kawayen sun fita amso d'inki i'ta kuwa ko Nan da can umma Bata barinta , wani yarone yazo tare da fad'in ana Sallama da i'ta gyale ta Zara tayi waje da sauri i'ta a zatonta UNCLE ne Amma sai taga sabanin haka Munnir ne tsaye da Rafi'a Suna Hira tare da shewa tana karasowa suka Kuma kwashewa da dry abin ya kular da i'ta sosai Amma sai tayi shuru "wow Karuwar Gida how fa" ji tayi jiri na kokarin kada i'ta Amma sai ta mazge tayi kamar ma Bata ji shi ba, wani kati ya hulla Mata tare da fad'in. "Gashi nid'ai banzan Auri sauran wani ba dan Haka ayi gaba ga amariyata muna gayyatar ki" karaf sai a kunnin Abbu dake kok'arin fita kafin yace wani Abu tuni Munnir yayi tafiyar sa i'ta kuwa zubewa tayi a kasa sumammiya Rafi'a na ganin Haka tayi Gida tana dariyar jin dad'i domin i'ta burinta bai huce Rauda ta dawwama cikin bakin ciki ba,

....... K'anta Abbu yayi ya d'auketa duk da shima karfin hali yayi direct part d'in Ummanta ya nufa da i'ta ga gidan kuwa ya cika da yan biki Nan hankali kowa yayi k'ansu cikin fargaba umma tace . "Kabeer lafiya kuwa ?" Hajiyama tambayar da take Kenan zufa ya share sannan ya sanar musu da komai Yana cikin Magana wayarsa yayi Kara d'aukawa yayi ganin Aminsa ne yasa shi fita domin tarbansu kasancewar Baki sai Zuwa suke .

Zaune suke a falon Baki kallon tsaf ya Masa sannan yace. "Kabeer lafiya duk Naga baka cikin nutsuwarka ? mai ke faruwa domin ban ta'ba ganin damuwa i'rin haka tattare da kai ba" kwashe komai Abbun rauda yayi ya fad'a Masa kasancewar basa boyewa junansu komai hatta cikin da Rauda tayi sai da ya fad'a Masa satali Alhj sai'd yayi sannan yace "Amma gaskiya Munnir bai kyauta ba" Abbun rauda yace "wlh matsana d'aya yanda zan fad'awa jama'ar da suka taru an fasa Auren Nan gashi gobe ne d'aurin Aure .." katse shi Alhj sa'id yay "karka ji komai a bokina a cigaba da shiri sai a d'aura da nawa Umar d'in" _(Alhj sa'id abokin Abbun rauda ne sosai Amma basa gari d'aya shi Yana katsina'ala Yana da Mata da 'ya'ya Amma duk Mata ne sai d'an autarsa Mai suna umar Wanda tun daga k'ansa matarsa saratu Bata sake haihuwa ba Umar K'yak'yawa ne d'an kimanin shekara 27, yanada ladabi sosai ga iyayensa)_ "Kai kai karmuyi Haka Sai'd taya za'a shiga hakkin Faruq gaskiya ban yarda da hak'an ba" Bata Rai Alhj sa'id yayi sai da ya nuna fushinsa sosai kafin Abbun rauda ya yarda rumgume sa yayi Yana Masa godiya domin yaji matukar dad'i sosai.

Nan take Alhj ya sanar da yan uwansa Bala'i sosai matarsa saratu tayi ta inda take shiga ba Tanan take fita ba Shareta Alhj sa'id yayi daga karshe ma ya kashe wayarsa Kiran Faruq yayi sai da ya Masa nasiha kafin ya sanar dashi komai game da Rauda harda Auren da za'a d'aura dashi kasnacewar sunzo tare dashi ganin Faruq yayi shuru ne yasa Alhj sa'id fad'in. "Nasan ha da biyayya umar Ina so a wannna gabar ma kamin biyayya Ubangiji ya maka Albarka ya baka 'ya'ya nagari wanda zasu bika sahu da kafa kamar yanda kake bin umurnin mu" d'agowa yayi fusk'ansa cike da murmushi "inshallah Allah Alhj na amince Allah ya Sanya Alkhairi" sosai Alhj yaji matukar dad'i Nan ya shiga saka Masa Albarka, bayan Faruq ya komawa masaukinsa d'an dariya yayi a fili ya furta. "Alhamdulillah Daman na dad'e da kaunarki tun kina karama Ubangiji ya bamu Zaman lafiya na yarda da kaddara Haka Allah ya tsara min ni ban kasance mazinaci ba Amma Allah ya had'ani da macen da ba Virginia ba duk da Haka Inna Kara gode maka bisa ni'imominka gareni Zan riฦ™e ta bisa gaskiya da Amana bazan ta'ba Mata Gori ba a zamantakewar mu Allah ka Sanya mata so na a cikin zuciyarta.




*Tofa ya wannna lamarin zai kasance ? RAUDA ta rabu da Umar ga wani Umar d'in๐Ÿ™ƒ shin zata Amince da wannan Auren ya labarin Uncle ne*

Aysha J.B
41&42

1.6K 39 0

by ayshajb
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
SIRRI NE
๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
(SEX STORY)

*STORY & WRITTEN*
*BY*
*AUNTY AYSHA J.B*



*Ki biya kafin ki ka/ karanta d'ari Biyu ne cakal , 200 ki tura katin MTN ta wanna number 08062068839 sai ka ki/ min screen shot ta WhatsApp number na 07061631956*

ยฎ๐ŸŒ

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..๐Ÿ“š๐Ÿ“š*
{{ฦ˜ungiya Domin wayar da ฦ™an mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

โ˜…{{F.J.W.A}}โ˜…๐Ÿ“–๐Ÿ–Š๏ธ

https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680/

_DEDICATED TO _
*AYSHA A BAGUDO*


Page 41_42

https://www.facebook.com/auntiaisha.jb

misalin ฦ™arfe takwas, dai dai umar yayi parking motarsa a kwanar gidan su rauda shuru ya tsaya yana karewa anguwar kallo wayarsa yaciro tare da darling num ษ—in Rauda .
i'takuwa tunda ta tashi yau jikinta a sanyaye gashi hajiya bata dawo ba i'ta da tace ba kwana zatayi ba ษ“angaren iyayenta ta shiga da sallama Abbu ne kawai ya amsa mata cikin sakin fuska sabanin ummanta da ta haษ—a rai lokacin da suka haษ—a i'doma harara ta zanbga mata jiki a sanyaye ta karasa shiga ษ—akin tare da durkusawa har kasa muryanta na rawa ta fara gaishesu. "Abbu an tashi lafiya" hannunta ya kama ya matso da ita inda yake sanna ya amsa mata gaisuwar yana shafa fuskanta, kallon ummanta tayi suna haษ—a ido ta sauke ฦ™anta kasa a hankali ta miฦ™e tare da karasawa inda take sosai ta matso tare da kama hannunta. "Ummana .." kasa karasa maganartayi sakamaฦ™on wani banzar kallon da umma ta watsa mata, "karki kuskura ki kara kirana da wannan sunan na faษ—a miki domin ni ba ummanki bane" tana gama faษ—ar haka ta miฦ™e zata fita da sauri rauda ta kama kafarta tare da rushewa da kuka runtsa i'do abbu yayi domin inda abin da ya tsana a duniya bai huce kuฦ™an rauda ba i'ta ฦ™anta umma ji tayi kamar ta rumgumeta amma bazata i'ya haฦ™an ba ..

"Ummana dan Allah kiyi hakuri karki ce haka nasan har yanzun kina tare da bacin raine amma na roฦ™eki dan girman Allah ki yafe min nasan na aikata ba dai dai ba amma umma ..." katse ta tayi ta haryan faษ—in. "ya i'sheni haka rauda ...bana son jin wata kalma daga gare ki dan haka sake min kafa na huce!" cikin fushi ta karasa maganar kuka rauda takuma rushewa dashi kallon inda Abbunta yake tayi ganin shima su yake kallo a hankali cikin rawar murya tace. "Abbuna kasa baki umma ta yafe min plz ..." girgiza mata kai yayi dai dai lokacin da umma ta kwace kafarta ta fita daga ษ—akin kira abbu ya kwala mata amma lna tayi nisa ko waigowa batayi ba , kifa kai rauda tayi tana rera kuma abin ganin ban tausayin haka abbu ya miฦ™e yazo har inda taฦ™e ษ—agota yayi tare da rumgumeta yana rarrashinta shima ji yayi kamar yayi kuka dan tsananin tausayin ฦดarsa,

da kyar tayi shuru janta yayi suka nufi inda brkfs yake sai da ya haษ—a mata komai kafin yace . "ki daure kici bari na rarrasa ummanki" kai kawai ta gyaษ—a masa ษ—akin sa ya nufa inda ya tarar da Umman rauda zaune ta rafka uban tagumi karasowa yayi tare da zare hannunta cikin kwantar da murya ya Kira sunanta. "Harira ya kamata ki sassauta ma yarinyar Nan Haka haba ponisme d'in yayi yawa gaskiya yanzun fa kamata yayi ki ja 'yarki a jiki ba Wai ki watsar da lamarin ta ba kidubi halin da take ciki jiya kwana tayi tana kuka haba ba kya tunanin wani Abu ya sameta karfa ki manta ba i'ta d'aya bace ki duba halin da zata shiga" d'agowa Umma tayi da jajayen i'danunta kallo d'aya ta Masa ta Kara fashewa da kuka Daman kuk'an take jin shugowarsa ne yasa tayi shuru. "Kabeer yanzun ya kake so inyi ya Zan Mata lna cikin fargaba inhar Munnir yace ya fasa Auren zan shiga Kunci inhar Munnir da sauran Dangi suka fahimci Halin da Rauda take ciki gaskiya nasan nayi sakacin da tun Farko banja Rauda A jiki ba nasan laifi nane Amma Dole i'tama na nuna Mata ta aikata ba dai dai ba, Wlh ni basan Yanda Raina yake min rad'ad'i in naji kuk'an Rauda .." karasa maganar tayi tare da fad'awa jikinsa tana Kuka da k'yar ya rarrasheta duk da shima dauriya yake domin Yana cikin zulumin abinda zaije ya zo.
Yana bari Gurin Rauda ta mik'e ta nufi part d'inta domin Abinci Sam baya ranta gashi wani i'rin tashi zuciyarta KE Mata direct to toilet ta nufa amai take ta kwarara tana jin wayarta na ringing Amma ta kasa karasawa ta d'auka Kira ne ya karashugowa so ba adadi dole ta lallaba ta d'auki wayar ba tare da ta Duba mai Kiran ba, "Hello Baby kina lna ki fito ta kwanar layin lna jiranki" da k'yar ta iya kwato maganar bakinta . "Uncle zan za... Mut .." kasa karasa maganar tayi sakamakon Aman daya zo Mata ba Shiri Nan ta ringa kakarin Amai Amma Aman yaki Zuwa sakamakon rashin abincin da Bata ci ba, duk abinda ke faruwa Uncle yana jinta cikin tashin hankali yace. "Baby sorry kiyi kokari ki fito plz ...kinji" girgiza Masa kai tayi kamar Yana gabanta a Hankali i'tama tace. "Wlh Uncle bazan i'ya ba plz kazo kazo ... Wayyo Cikina Zan mutu ne Uncle" Wayar ne ya fad'i daga hannunta sakamakon rashin kuzari jikinta ya sake numfashi sama sama take fitarwa.

Kiranta yake da k'arfi tana jinsa Amma bazata i'ya Amsa Masa ba babu shiri ya fito daga motar da sauri sauri ya nufi bakin get d'in d'an lekawa yayi Nan yaga Mai gadi Yana zaune da redio signed ya Masa da sauri Mai gadi yazo Yana washe hakwara . "A a Yalla'bai Kai ne .." hannun Uncle ya d'aura Masa a Baki alamar yayi shuru aikuwa shurun yayi a hankali Umar yace . "Mutanen gidan sun tashi ne?" Girgiza Masa kai yayi alamar Basu tashi ba cikin jin dad'i Uncle ya Ciro kud'i masu yawa cikin Aljuhunsa ya danka Masa . "Nuhu zan fita da Rauda cikin sirri plz... Karka yarda ka fad'a musu nazo kaji" da sauri nuhu yace. "Ba matsala Yalla'bai" da hankali ta hanyar baya ya nufi part d'inta Yana Zuwa ya bud'e kofar har bedroom d'inta ya nufa a kofar toilet ya tarar da i'ta tana kwance riฦ™e da cikinta ,

Da sauri ya karasa ya d'auketa kamar zaiyi kuka ya fara Magana. "Beby yanzun Haka Kika Zama dubi yanda Kika koma duk ni na ja Miki wayyo gaskiya bazan yafewa k'aina ba" d'agowa tayi ta kallesa murmushin karfin hali ta sake Masa muryanta a hankali yake fita. "Uncle Nah kaine" Gyaษ—a Mata Kai yayi kawai domin baijin zai i'ya Magana shigewa jikinsa tayi sosai tana lumshe i'don d'aukarta yayi ya fita da i'ta gun motarsa ya nufa.
Duk abinda ke faruwa a k'an i'don Abbu domin yaji motsin mutum lokacin da zai shiga d'akin Rauda lafewa yayi a bakin kofa yaji duk abinda suke fad'a girgiza K'ai kawai yayi ganin Uncle ya fita da i'ta komawa yayi d'akin sa. Direct Gidansa dake gra. Ya nufa da i'ta sai da ya Mata wanka ya wanke kayanta sannan ya lallabata ya Bata Abinci shima da k'yar ta i'ya ci.

kwantar da i'ta yayi a Gado Yana Shirin sauka ta rikoshi kallonta yayi Cike da tausayin halin daya jefata yace . "Baby mai'ke Miki ciwo yanzun ?" Girgiza Masa K'ai tayi alamar babu komai Sarai ya ganota duk da shima Yana cik'e da bukatar ta Amma bazai i'ya sex da i'ta a halin da take ciki ba, Kara matsoshi tayi sosai tana shigewa cikin jikinsa tare da shak'ar ni'imantaccen kamshin sa babu yanda ya i'ya tunda har tana cikin bukata Dole ya biye Mata had'e bak'insu tayi tana tsotsar lip's d'insa sosai tana mammatse nipples d'insa wani mahaukacin Feeling da bai shirma sama bane ya bijiro Masa da kyar ta barshi ya cire musu kayan jikinsu Nan ya shiga aikama da zazzafar romacing take suka birkice zura harshen sa yayi cikin kunninta Yana tsotsa tare da busa Mata i'ska tsigan jikinta ne suka mimmike take ta Kama Joystick d'insa dake harbawa shafawa ta farayi tana wani i'rin moving a jikinsa Gabad'aya sun fita a hayyacinsu babu abinda suke bukata kamar sujisu a duniyar Sex kama nononta yayi ya saka d'aya a Baki d'ayar Yana matsawa. Sai Kiran "washhhh Ashhhh" take tare da Kara bankaro masa Kirjinta susucewa Uncle yayi jin yanda take wasa da Jiniyarsa gangarowa yayi kasanta fingers d'insa ya saka Nan yashi taki shiga Gurin ya matse gam.

Harshen sa ya zura a hankali ya shiga tsotsar durinta "wayyo Uncle hahhh dad'i wawwwww kici kacini plz .." Kara zura harshen sa yayi yana karkad'awa Gabad'aya ta kanannayeshi da hannunwanta sai wasa da sassan jikinsa take hawa k'anta yayi tare da saita Buransa sai cikin Durinta lokacin da ya Seta Buransa bakin kofar gindinta ya ki shiga Gabad'aya ya rasa ya zai Mata gashi sun Kai kololuwa Gurin kwad'aituwa da junansu.

Zurawa yayi tare da zarewa yayi hak'an so 4, ana biyar NE ya zura Gabad'aya i'hu ya suka saka a tare i'ta tana ihun jin zafi shi kuwa na dad'i domin wani mugum dad'in da bai taba jinta dashi bane ya ziyarce shi sosai yake hak'arta Yana bada sty a cikin Durinta sai da ya Mata ci biyar mai'kyau kafin ya barta a hak'an ba bai koshi ba tausayawa Mata kawai yayi ganin ta galabaita wani bacci Mai dad'i ne ya kwashe su Basu suka farka ba sai tsakiyar Rana wanka sukai kafin ya kaita Gida da kyar suka rabu shiga sai da suka Sha romacing junansu sosai duk ta nannarke Masa ta hanasa sukuni Cike da karfin zuciya ta nufi Gidansu ta hanyar baya ta shiga d'akinta .

...... Bata Jima da shiga ba saiga Hajiya ta shugo da wani tukunya na kasa (tulu) da alama dawowarta Kenan domin ko mayafinta Bata cireba , kallonta tayi sannan tace. "Maza tub'e kayan jikin ki" babu musu tayi tukunyar ta Ajiye ta Bata umarnin Tsugunawa a kai takai minti Goma kafin Hajiya ta d'a tukunyar.


Aysha J.B
45&46

1.5K 41 0

by ayshajb
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
SIRRI NE
๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–
๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—๐Ÿ’—
(SEX STORY)

*STORY & WRITTEN*
*BY*
*AUNTY AYSHA J.B*



*Ki biya kafin ki ka/ karanta d'ari Biyu ne cakal , 200 ki tura katin MTN ta wanna number 08062068839 sai ka ki/
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment