Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

tsalle kaman bananan su yanda takeyi idan suna bukata . Kamawa yayi yana karkadawa da yatsar sa a hankali kamin ya kai bakin shi zuwa kasan Hq din ta yana tsotsa....wani irin ihu Mimi ta saki hadi da sambatun dadi ,a haka ita kadai take Controlling nasu duka sun gama ficewa a hayyacin su sai ihu suke yi da gurnani kaman wasu masu nakudar haihuwa 🤨 .

Shikam Anwar mikewa yayi ba tare da ya kuma bin ta kansu ba ,ya nufi fridge hadi da zuba gwalaben sa ,kamin ya tsallake su yana nufar bedroom din falon.

*****
Wannan wani irin rashin sa'a ce a nake dashi haka ? Habawa Asmah wai shun kinsan cewa " naje gidan Hjy Dr Haula amma ban tadda Sojan ba ? Ni wlh duk ma na sare ban san tayaya xan jawo hankalin shi gareni ba ,nafara tunanin yanke shawarar tun karar mahaifiyar shi da mgnan sosai muke mutunci da ita . Hhh wani irin dariya Asma ta sheke dashi kamin tace har yanxu ke yarinya ce Teema ,tayaya zaayi wannan matar me ji da fadin rai da faharin arxiki xata amince dake wai ki Auri mata zukeken d'a ,d'an da takeso tamkar ranta shikenan mata fa a duniya ,tab tom ni wlh ina tunanin da akwai wani abu a kasa tsakanin ta da Leutanant Anwar ,tabbas da kwai kila wacce takeson bashi ne ,inb hakan ba meyasa bata ta6q damuwa da dibar karen mahaukaciyar da yake mawa mata ,sai kace mu mata munyi masa wani abu ? Sam ban baki shawarar tun karar Dr Haula ba ,don wlh tafi dan rashin mutumci ,a gidannan mutum daya ne mai kirki shine Alhajin gidan gashi tsayayye ya isa da gidan shi da mulkin da Hjy Haula zatayi ai da mun shiga uku . Nisawa Teema tayi kamin tace tabbas hakanne Asma amma meye mafita ne?? .

Dafata Asma tayi kamin tace" ki natsu ki kwantar da hankalinki ,mu fara sa idon mu kan Hjy Haula ne ,da kuma wannan yarinyar da take yawon zuwa gidan Alhajin musan ya take da Leutanant .

Cike da gamsuwa hadi da zakuwa teema tace wlg kaman kin san zuwan ta gidan na bani mmaki ban san ya suke ba ,kuma ni ina hasashen wani abu tsakanin ta da Anwar . Kuma ni nafi ganin Dr Haula ne keson kulla halaka tsakanin su ,ban damu bane saboda yanda yake mun haka itama kallon kirki bai hadamu dashi .

Tohh ai shiyasa nace maki sakarya , kar ki mawa Dr mgnan komai ,Anwar ne burinki a yanxu ,to ki tsaya ki maida hankali a kansa ,ki kokarin ganin kinyi duk wani abu da xai waiwayo masa da hankalin sa kanki .

Inshaallh Amsa'u ,wlh ni ma ina mamakin wannan mata kullum tana gidan duk idan yana gari nan ,kuma fah abun haushin kaman ba budurwa ce ba ,ta ta6a aure . Jin mgnan Teemah yasa su duka shekewa da dariya hadi da tafawa Asma'u tana fadin lallai kam iska na wahalar da mai kayan kara .

Bangaren Shattu kaman yanda yagwalgwal ta fadi mata tafiyar tasu cirani kiwo haaka ta kasance domun kuwa da subahi sukayi sallaama suka dauki hanyar daji suna kutsawa , suna tafiya suna tafiya har rana tafito a haka suka bar RUGAR surbajo suna fadawa makotan su daganan har suka fara shiga dajin da ma basu san shi ba .

Idan sunyi kusa da wasu kauyakun sai su dakata su yada zongo a wurin da yake da sunkuru suyi kwanaki suna kiwo kamin su kara gaba su cigaba da tafiyar tasu hadi da rearing din da suka saba dama su ahaka sike rayuwa har sai mace tayi aure sannan take dainawa sai kuma ta koma saida nono a kasuwa da wajen gari .

*****
Wani irin gida ne na hango a Sardauna road zaria , Wanda girman gidan da tsaruwar sa ba'a magana don gida ne yayi kayatu ko na turawa samun irin shi sai dai_dai...Bin wannan gida nayi da kallo wanda inba don Albarkacin sojojin da suke tsaron wannan gida ba da aka bazasu tun daga farkon wannan layi da babu shakka wani irin katafaren masana'anta xaka ce .

Gida ne wanda akayi masa gini dogon bene ko ina nasa glass ne baka ganin komai amaimakon kaga bango sao dai kaga glass mai duhuwa mai launin Dark green ,idan rana ta haska wannan gida xo ki gani hjy baa mgn ma . Get ne kadai aka kyewaye gidan dashi amma bayan wannan daga cikin shi komai glass ne ... Tsayawa nayi nikaina uwar teddy ina mamakin wannan gida da kuma son ganin mai mallakin ta .

Kamin na cigaba da waiwaye dason gano maku kwam . Idona ne ya sauka akan wani babban sign bord da naga an rubuta JALINGO STREET . Tofa abun da nace kenan a zuciya ta kamin na cigaba da kalle_kalle ko xanga abun fadi ,aiko karaf idona ya sauka akan Wani babban barack na sojoji ,wanda ban lura dashi ba sai a yanxu . Jiki na ne ya fara tsuma kaman na ruga amma sai na daure na cije ni burina naga mamallakin wannan gida .

Yanayin yanda naji wurin yayi tawai tawai ga shirun da ya dauka har kuda ya daina motsi na yan mintoci . Cikin takon sa na ingarma da mazantaka yake takowa wasu sojoji na mara masa baya ,wasun su kuma na kame mawa wannan matashin ,wanda da gani kaga arxiki da wadata ya tsima shi fuskar sa sanye take da bakin glass wanda ya kara masa kwarjini don baka ganin kwayar idon shi . Sanye yake da kakin sojoji fuskar sa ba murmushi bare kasa masa ran ganin hakorin sa ko fara'a .

Jah baya nayi ina tunanin inda nasan wanga fuska ,kamin na ankare ne naga tuni har ya shiga moton sa ,anja hadi da nufa dashi wannan barikin sojojin ....Bayan moton na tsaya ina bi da kallo ganin a daga kasa an rubuta OMAR FAROUQ kenan wanda akafi sanin shi da LEUTANANT ANWAR B JALINGO .

Labarin WALIJAAM na kudi ne akan sassakar farashi 👌
Normal payment 200
Vip payment 500
"Yan SPC nason bakwa bukatar grp ta pc kukeso ku ma zakuna iya biyan kudin ku dai dai bakin aljihun ku 1k👌 .
Zakuna iya biyan ku ta hanyar yin mawa marubuciyar magana ta whatsap link nata 👇
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
ko na saman page din nan👆.

Yan niger kudin ku zaku tura katin 500f ne kacal normal grp kenan .
Idan kuma Vip kuke bukata 800f ne kacal👌
Zaku tura katin Airtel ta wannan number 👇
+22797780373
_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_
_Vip grp 500_
_Spc group 1k👌_

_Idan kati xaki turo MTN ne ._
_Idan kuma ta account ne ta nanan👇_
_0028799846_
_Farida Hashim GTbank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne stock na Airtel ta wannan number na kasa👇_
_+22797780373_
_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

_*Maman teddy🧸*_
*🐄WALIJAAM🐄*

_Maman teddy🧸_
_Page 5_6_

*Tun daga farkon littafin WALIJAAM har karshe sadaukarwa ne ga duk fulani🐄*
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din 👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

Alheri writers asso.📚

*****

A haka motocin su ya 6'ace ma gani na sai dai sunan leutanant da yayi mana saura kamin shima ya yi ma idanun mu kaura don tuni suka kule hadi da shigewa cikin wannan barikin sojojin .
Tafiya ce yayi tafiya abunka ga fulani kunsan yau su yada zongo anan gobe acan ,a haka Shattu ta shigo binnin wannan gari wanda ita kanta batasan ina ne ba. ta bayan sungurun garin Zaria take bi don nan ne da Wurare sunkuru dajijjiaka ,ga ruwa wadattace da ya yawalwace ta ita da shanayen ta . Ita dai batayi aune ba kuma ba tare da ta sani ba ta cinci kanta a cikin Wannan barikin sojoji . Hango Sojojin tayi a jere a layi sahu sahu layin ya mika . Sai Leutanant Anwar Jalingo dake daga can nesan dasu . Bin wani gunki tayi da kallo wanda ya rike Bindiga yayo saitin ta .

Kallon Abun Shattu take ana ta tunanin mutum ne ke barazanar cutar da ita da makamin yaki . Ga wani abu da taga anxuba jah da kyelkyeli ba dai kyau gani abun kaman penti yake . Hannun ta ta daga da sauri hadi da daga sandar hannun ta tana saita wannan gunkin da take masa kallon mutum ne ta saita hadi da jifan wannan gunki da shi . Ganin yanda abun yake tsaye kyekam yasata nufan Gunkin sojojin nan da shanayen ta da suka bita diiiii a baya ,kunsan dai bafullatani da gayyar Shanun sa ,duk inda xaije suna tare .

Ganin ta kuma daga sandar tana kokawar doke wannan gunkin yasa daya daga cikin shanun ta majiyi karfi babban ciki tun karar wannan gunki da yake tsaye hadi da yi masa wani ingixa ,ko su ma sun dauka hanya ne allah ma sani dai . Aiko nan take gunkin wannan babban sojan ya fadi ji kake damm yayi kasa . Ahhhhh iyyyy Ahhhhhh Ohhhhh......kaji muryan sojojin ya kawade tsakiyar barak din . Wasu na nufo inda Shattun take wasu kuma na dafe kawunan su don sun rasa ma me xasuyi mata . Ga shanayen ta da sukabi duk suka bata masu adon kyelkyelin da sukayi mawa Ogan nasu Wato Leutanant Anwar B Jalingo .

Ganin yanda Sojojin sukayo kanta yasa shattu babu tsoro don ita har ga Allah bata ta6a sanin wasu mutane wai su sojoji ba . Don babu su a rugar su haka a tafiyar da ta sabayi bata ta6a haduwa da su ba.

Shattu me kikeyi anan Ya ilahi ,mai yakai kinan?! Cewan Yagwal gwal da isowan ta kenan daga can nesa da itama garken shanayen ta . Sojojin ne sukayi mawa Yagwalgwal rumfa hadi da bin ta da wani irin kallo sun rasa wani irin ixiya zasu yanke mawa wannan fulanin dajin . Hakan yasa yy mawa Shattu katanga da jin abunda Yagwalgwal din take fadi mata .

Ganin yanda sojojin suke zagaye Shattu yasa Leutanant saurin dakatar dasu ,yana mai takkwa cikin sassarfa zuwa inda Shattun take a tsaye rike da sandarta tana cikin tsakiyar shanayen nata .

Moton sojojin ne wanda da'alama fita zasuyi su bar barikin sukagano wannan danyar aikin da Shattu tayo masu nan suma suka nufo da moton su ixuwa gaban shattu .

Ganin yanda sojojin sukayi baya ne yasa shattu tunanin ko wani abun xasuyi mata aiko bb zato suka kuma jin Ta daga sandar ta buga mawa glass din moton nasu na gaba . Ahhhhh wani soja yayo kanta dakatar dasu Leutanant yayi ,yyn da ita Shattu shidin mai karetan ne ya bata haushi a ganin ta kunsan fulanin daji gashi babu hausa babu turanci bare taji wani abun kirki ,gani take Duk wannan sansanin sojojin Anwar ne ya tara mata su .

Shikan shi a wannan karon ganin barnar da ta kuma yi masu ya sashi dafe kai kurum . Sukam sojojin nan motsi duka sun kasa ganin Shugaban nasu ya dakatar dasu . Wani irin kallo tabi Anwar dashi tana Hararan sa hadi da daga sandar ta tana kado shanayen nata suka kuma bi takan wannan shine_shine din suna mikar hanya hadi da tafiya tana kutsa kai hadi da barin barikin ,ganin wqnnan ta asa yasaka yagwalgwal saurin takawa tana bin bayan shattun har tafi ta sauri ,don ita barin shanayen tayi bata wani tsaya kadasu ba . Ta cikin sunkuru suka bi hafi da bin dajin kubanni dake cikin garin zaria ... Shanayen na biye dasu don har na yagwalgwal sai dai suka biyo baya .

Itakam Yagwalgwal har fitsari na digo mata saboda tsaban firgici da fitinan da Shattun ta jawo mata .

Takaici tare da bakin ciki fa kunyar duniya duk ta ishe Leutanant B jalingo ,abunda tun yana yaro bai yarda dashi amma a yau an samu wacce tayi masa karamar yarinya wacce batafi shekara sha uku ba ,ta masa rainin hankali hadi da cin mutumcin sa ,don wannan abun da tayi masa yafi komai bata masa rai . Gashi ya hana ko wanni Soja daukar mataki akan shattun .

Lokaci daya yaji wani irin masifaffan tsanan Wannan bafullatana ya shige sa . Kasa maruri yayi gashifa moton daya daga cikin motocin sa ta buga da sandar nata . Tattarawa yayi yana ficewa daga barikin don baya tsammanin zai iya samun wani natsuwa jin yanda zuciyar sa take maasa . Don tun da yake a rayuwarsa ko sa'ar sa bai ta6a yi masa abunda Shattu tayi masa bare kuma Wai wata diya mace ,macen ma karamar yarinya !!!

*****

Bangaren shattu kuwa Sam yagwalgwal bata samu natsuwa ba ,sai da taga sunyi nisa sun nitsa daji sosai babu yanda xaayi sojojin nan su biyosu sannan hankalin ta ya kwanta ta fara yi mawa Shattu fada ,da fadi mata sudin su waye . Koda ta fada mata ita sam bata damu ba ,don bata ga abun da tayi badai dai ba . A haka suka cigaba da tafiya suna kiwo ,kamin wani lokaci daga yagwalgwal din har shattun sun manta da wani leutanant da abun da yafaru tsakanin su .

Bangaren Anwar kam a wannan rana gaba daya ya kara zama wani hero . Ko sakin fuskan ma ds yake yi ana jin dadi yanxu ya daina ,ko mgn su Su Abbas sukayi masa bai basu amsa ,sai aikin tukukin rai hadi da daddakan kwalaben sa . A washe gari bai mgn da kowa ba ya dauki hanyar Garin Abuja don Mahaifiyar tashi ce kadai zao iya sanar mata da wannan mummunan lbrn ,ta kuma rarrashe shi . Toh waye ma Leutanant Anwar B jalingo???!

"Anwar ya kasance d'ane ga Alh Bashir jalingo ,wanda wasu ke kirar sa da Alkalin alkalai na abuja. Mahaifin shi shine shugaban kotin koli na nigeria . Shi kadai ne Allah yabaimawa mahaifin shi haka ma mahaifiyar shi wato Hjy Dr Haula. Wannan yasa suke son dan nasu tankar bugun zuciyar su , don ko sojan sbd shine ambition nashi tun yana yaro shiyasa Mahaifin nashi amince masa har a yanxu ya taka matsayin sa na Leutanant . Anwar matashi ne wanda ashekarun shi na haihuwa baifi shekara 30 zuwa 32 ba . Iyayen nashi suna son shi fiye da komai sun gatantashi fiye da kansu da komai suka mallaka .

******
_Mai duguri_
Ummie ummie Ki taimaka mawa Diyana n ta ki , bani da kowa bayan ki ,Ummie ki fadamun mai ke damunki waye kike yawon ambaton sunan shi a baccin ki ? Ummie dama kina da d'a ne a duniya bayanni? ,a iya sanina baki ta6a haihuwa ba .nice kadai y'ar ki .

Wata kyakykyewar budurwace mai kama da balarabiyan shuwa ke maganan cikin sanyayyar muryar ta ,fuskan ta dauke da damuwa hannayen ta nasaman gwiwowin dattijuwar wanda ashekaru zataiyi Hamsin . Amma kyawun fuska n ta dana jiki ya boye shekarun ta baxaka ce ba ,musamman idan kayi duba ga diyar nata Diyana da batafi shekara 25 ba ,kuma acewan ta itakenan mata . Don haka wannan zaisa bazaka ta6a bata wannan shekarun ba . Kuka Dayana tasa hadi da dora kanta bisa gwiwar ummin nata a tunanin ta da akwai abun da Ummin ke boye mata ne a rayuwar su . Cike da muryar kuka cikin harshen larabci take fadin " _ana ahibuki ya Ummie."_

D'agota Ummien nata tayi hadi da gyara jallabiyar jikin ta tana dora Diyana saman cinyanta hadi da manna mata kiss saman kumatun ta tana mai sa hannun ta hadi da dauke mata hawayen dake saukowa daga idon ta ". Kamin Ummien nata ne ta kuma mgn Diyana ta kuma cewa "
_"ya ummie billah guline wushefik wush indeik allamni izamagulni mafi ahat yaalam_ .

( Ummie na , ummie ,idan bansan damuwar ki ba wazai sani a yanxu ?. )

Rungumeta Ummien tayi tsam a jikin ta tana dan bubbuga bayan ta da taffan ta alamun rarrashi a cikin sanyayyar murya na uwa idan tana son rarrashin da ko yar ta ta fara mata mgn da murya mai kama da rad'a da cewa " _"shufi ya binti Diyana , inti maalum ana ma inde iyal anama aulat walawahik ana manikazzif alaiki_ ( _Diyata Diyana kaman yanda kika sani ni ban ta6a haihuwa ba ,hakan yake baxan maki karya ba kinji ?._ ).

kece kadai Y'ata a wannan duniyan kece kadai na haifa har zuwa lokacin da Abi din ki ya rasu . _Ana ahibuk ya bint ,ina sonki yata bani da kowa sai ke kinji!_

Numfashi diya ta sauke hadi da kara rumgume Ummien nata tana murmushi hadi da daga mawa Ummien nata kai ,itama Ummien murmushi tayi mata hadi da kokarin son ta kawar mata da duk wani damuwa . Zuciyar ta kuma yana tunano mata abubun da suka faru a lokaci baya da suka shude ,wanda wannan shine tambayar da Diyanan ke yi mata .

******

Hangosa tayi zaune a sopa cushine sunan rana ne amma ya rufe ko ina na bedroom din nashi ,ya kuma kashe hasken dakin ,hakan yasaka hasken dakin kadan ne kake hangowa .

A hankali ta kai hannun ta hadi da kara hasken dakin , kana tafara takawa cike da takon ta wanda da kagani kasan da kasaita da mulki ga boko a wannan wurin .

Shigar Hausa fulani ne a jikin ta ,don atampha ce supar ta saka wanda akayi mata dinkin riga da zani. Sosai ya kama wannan Hajiyar . Idanun ta sanye suke cikin medical eye glss . Hjy Haula kenan . Zama tayi gyefen Anwar tana dago sa hadi da kirar sunan sa cike da tausasshiyar murya " My lovely son". Ta kira sunan sa cike da sanyar murya tana shafa sumar gashin kanshi .

Lumshe ido yayi a hankali ya cije labban sa kamin yayi mata mgn ne ta kuma ce masa " sorry my son nasan da akwai abun dake damun yaro na ,waya tabamun Habibi na ?! Tayo maganan cike da muryar sokana hadi da son kwantar masa da hankali .

Murmushi yayi wanda sai da faffadan hushiryar sa na da ya raba hakoran sa na gaba y bayyana .

Sosai taji dadi ganin yanda y sauka lokaci guda ,don dama itace kadai mai kwantar masa da hankali da saukosa duk idan ya shiga halin bacin rai . Mom na tsane ta ! Banason ganin wannan yarinyar ....

A hankali take kallon sa kamin ta bude baki cike dajin dadin kalmar tsanan da ya ambata ,don batason ganin ko wacce diya mace ta ra6a mata Anwar yaron nata ,saboda tana da wanda takeson ta bashi.

Budan bakin ta cewa tayi My Love calm down ohk ? Fada mun wacece ka tsana haka??. Nisawa yayi yana mikewa daga zaune yana cewa " Mom banason duk wani FULANI dake gidannan da sunan aikatau . Mom a koresu duka! .

Murmushi tayi kawai ,kamin tace shikanan Son inshaallhu babu wani fulani da xai kara ko zata kara kwanan gidan Daddyn ka . Ka kwantar da hankalin ka dear . Muskutawa tayi tana mikewa daga tsaye hadi da cewa yanxu xatasa duk kan fulanin dasuke aiki subar mata gidan ta .

Rufo masa kofan bedroom din nashi tayi tana takawa hadi da sauka daga kasar stairs .
Ina kuke masoya littafan marubuciya maman teddy...🧸? Nasan ko waccen ku ta daga hannun ta tana amsa mun da "Gani ".
Ta baje maku kolin littafan nata gama su tambaya tare da bukatan su :
Bafullatanan ruga #200
Gidan kwarata #300
Y'ar Aiki na! #100
Dijama y'ar fulani 200
Kwaryar sama #300
Zuma da mad'aci #200
Siyasa taah #300
Y'ar maula #200
Kawaliya #200
Habiby Da'iman free
Y'ar Waye!! #100
Bintoto free👌 yanxu kuma na dawo maku da gawutacce kuma kayatacce wato WALIJAAM🐄 .
Shikam yaxo maku ne akan sassaukar farashin Vip payment 500 .
Normal payment 200
Special Payment 1k .
Masu bukatar wannan jeran giyar littafan duka xaku yi mun mgn ta hanyar dannan wannan blue din link din 👇 .
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

*****

*******

Watanni sun shud'e wanda kusan watannin Shattu goma kenan da tafiya ciranin kiwon nata ,nan suka rabu da yagwalgwal akan cewan xata dawo rugar su ,sosai shanayen ta suka ha6aka wasu suka haihu sinyi mata albarka matukar gaske .
Sanin idan ta dawo sai tarewan ta gidan mijin ta ne yasata shirya komai nata tsaf .hadi da tarkatowa ta nufo rugar surbajo . A kwana a tashi tafiya tayi nisa har ta kusa dawowa rugar tasu baifi sauran Garuruwa uku ba ta isa .

Tsallakar wani hanya ta zoyi ,wanda titi ne abun hawa na wucewa ita kuma xata shiga ta wannan dajin dake gyefe ta ritsa ta cigaba da tafiya zuwa rugar su .

Mmkine ya kama shattu hango wata moto da tayi akamu dai mai moton yana bukatar taimako . Saurin karasawa tayi da shanayen ta ,wanda ganin matan rike da jaririya a durkushe daga wajen moton yasa Shattu saurin karasawa tana dukawa inda take . Kaman a lokacinne akace mawa Jaririyar cigaba da ihu .kawai sai kukan jaririya ya fara karade wannan wuri .

Cikin gwarancin Hausar Shattu ta kalli matan da duk ta jigata da alama matafiya ce da abun hawan ta . Ina kike ne ? Ina zaki ? Ki bata ruwa jariri na kuka . Abunda shattun tace kenan tana karban jaririyar hannun matan da take a wahalce cikin jini alamu ya nuna anan kan hanyan ta haiho yarinyar .

Amaimakon taba Shattu amsa n tambayar nata ,sai kawai rike mata hannu tayi tana mai xubar da kwallah mai ban tausayi da tsayawa arai . Yar fulani ga Amanar yata nan ,na baki halak malak ki rikamun ita kyauta na baki kuma Amana .

Idan mahaifin wannan yarinya tawa ya ganta ko kin ganshi ki bashi ita ,idan kuma baki ganeshi ba ki riketa har mutuwa don Allah...wani orin numfashi wannan mata tajawo da kyar kamin ta ciro wani abu mai kama da sarka amma dagani kaga irin na jarumannan ne . Gashi yar fulani ,ki samawa diyata aduk lokacin da kk nishadu ,inason wannan sarkar saboda na mahaifin ta ne . Koda ya manta da komai navrayuwa na dashi da kuma soyayyata tom baxai ta6a mantawa da wannan sarkar ba ,saboda mah......wani irin tari ne ya kwace mawa matan wanda nan take jini yafara fita ta bakin ta ,na yafe masa kome yy mun so....salati ta fara yi kamin kawai jikn ta ya saki hannun ya ragwab .

Tofah wannan shine mafarin labarin WALIJAAM🐄.
Rudewa Shattu tayi sosai lokaci daya hawaye ya fara zuba mata ,ga jaririya tana mata ihu babu kakkautawa . Urincewa tayi rasa abunyi yasa Shattu kawao saba yarinyar tans dorata saman gadon bayan ta ,yarinyar ko kaya babu bata damu da jinin jikinta ba ta dorata a saman bayan ta tana kwance dankwalin kanta hadi da daure jaririyar da shi . Ba tayi tunanin komai ba don tarasa yarinta kawai sai ta cire wani mayafi da ta gani gyefen matan ta yafe jikin ta dashi tana nufar cikin dajin da zai sada ta da rugar su itakam Jaririya sai uban tsala ihu take....

Jaririya na kuka shattu na sharce kwallah ita burin ta taga inda zata samu ruwa ta baima Jaririyar ko ta daina kuka .



_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_
_Vip grp 500_
_Spc group 1k👌_

_Idan kati xaki turo MTN ne ._
_Idan kuma ta account ne ta nanan👇_
_0028799846_
_Farida Hashim GTbank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne stock na Airtel ta wannan number na kasa👇_
_+22797780373_
_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

_*Maman teddy🧸*_
_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_
_Vip grp 500_
_Spc group 1k👌_

_Idan kati xaki turo MTN ne ._
_Idan kuma ta account ne ta nanan👇_
_0028799846_
_Farida Hashim stanbic bank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne na Airtel ta wannan number na kasa👇_
_+22797780373_
_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

_*Maman teddy🧸*_
*🐄WALIJAAM🐄*
_Free page_
_7_8_

*Tun daga farkon littafin WALIJAAM har karshe sadaukarwa ne ga duk kan fulani🐄*
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din 👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
*Alheri writers asso.📚*
______________________
"Ba tare da Shattu tayi wani dogon tunani ba ta cigaba
DOWNLOAD
DOWNLOAD

3 Comments On WALIJAAM
avatar
hannatu-8

7 months ago

Reply

Great

avatar
asiya-aliyu-5

4 months ago

Reply

Masha Allah

avatar
asiya-aliyu-5

4 months ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment