Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

yi mawa wannan matan ,wanda cikin sauri ya juya moton shi da yayi parking yana debo kudin da baisan adadin su ba ya nufo ta yana bata hadi da kara mata godiya...da fari taki amsa ,amma ganin yanda ya nace yasata amsa tana mai kara masa alkawarin ya dawo nan da kwana uku zata kaisa rugar SURBAJO .

Da shugarsa moto ya kai hannun sa yana dukan stiyari hadi da sakin ihun farin ciki ,kamin a zuciyar shi ya kudurta ba Aure ne da Shatu ba Allah yasa Y'ay'ane gareta sai ya aureta duk yanda zaaayi sai dai ayi ,don babu mai rabashi da shattun sai mutuwa a cewan shi kenan .

*********

Zaune Anwar yake a kasan Capet yayin da iyayen nashi kedaga saman Cushines din falon ,fuskan Momyn nashi ya kalllah sam babu rahama ta daure fuskan yayin da wuyan ta ya cika da tsoka irin ta masu kibannan sai tukuki take . Shikam Alhji Jalingo fuskar sa Ba yabo babu fallasa a sake .

Cike da kaunan Yaron nashi ya dago idanun shi yana sakin murmushi don a kullum kaunan yaron nashi mai yawa ce a zuciyar shi . Dafa kafadan shi yayi yana murmushi hadi da kirar shi da cewa SADAUKI na . Sunan da ya saba kirar shi da shikenan dama ,koda ake sakaya sunan nasa shi mai haifin sa ba kasafai yake boye sunan ba .

Dago da lulun idon sa yayi wanda yake firgita ba mazan ba ba matan ba yana sakin mawa mahaifin nashi murmushi wanda sai da hushiryarsa ta bayya na kamin yace " Daddy sannu da hanya ka dawo lafiya lau?.

Lafiya Soja na ,dama na kira ka ne don na shaida maka kuma na sanar maka da Auren da nasa Aka daura maka a wani garin fulani ,nasan bakasan da mgnan ba shiyasa na fadi maka don kaje sun bada nan da kwana bakwai xaa taho maka da matar ka , bakuma don komai na fada maka wannan ba sai don ka shirya a cikin gida jena ka za6i daya da zaku zauna can ,kuma ina so a sati dayannan kayi mata kayan komai da komai yanda aka saba yi mawa Mace kaje ka duba gidan idan da akwai abun da kk bukata na chanjawa sai a sauya su...zan saka Maman ka Rahmatu ta yo komai na kayan lefe gidan zaa wuce dashi direct amaryan ta tadda shi can...Alhji tambuwal ya karke maganan yana kallon Anwar da ya sunkuyar da kanshi kasa ,a xucuyar shi cewa yake " Daddy mai yasa baka son ganin farin ciki na ,har matan da zan aura dad kai ne zaka xa6a mun?? Daddy xanyi biyya nasan tun ina karami farin ciki na kakeso da nayi tunanin akasin hakan sai naga Hakan ne .

Nisawa yayi kamin yace "Tom Dad inshaallh nayi maka alkawarin zama da ita har abada ,na karbi xamin da kayi mun Allah yasaka da Alhrri dad ,amma mgnan gida A gidana xata zauna ,zan tafi da ita Can gidana na bariki mu zauna can kaman hakan zaifi Daddy .


Mashaalllh Allah yy maka Albarka cewan daddy wanda kamin ya kare maganan muryar Hajiya Haula ya katse su tana fadin ,Tom shikenan Alhji tunda kayi masa za6in matar Aure dama komai za6a masa kakeyi ,nima da akwai nawa za6in da zan masa ,ina da matan da Anwar zai aura ku gama kujiba kujiban aura masa karfan kafan ,daganan ne ni kuma xan fiddo masa da tawqn ,sai naga zaku ce Aa ne....

A hankali Alhji tambuwal cike da son kwantar mawa Dr Haula da hankali ya bude baki zai mgn amma sai ta datse shi tana mai cigaba da yarfa tsiya ,wanda tun tasowar Anwar bai ta6a ganin tayi irin shi ba .

Momy Sorry plz kiyi hakuri Daddy baiyi hakan donn...kai rufamun baki Anwar cewan momy a fusace,lokaci daya idon Anwar ya kada don allah yy shi da zuciya ,abun da mahaifiyar tasa bata ta6a masa ba amma a yau tayi masa akan wannan Yarinya.

Tashi ka tafi part din ka Anwar zamuyi mgn da Momyn ka kaji kar ka sama ranka damuwa cewan Daddy yana ta6a kafadan Anwar din .

A hankali Anwar ya mike yana fice daga falon Daddyn nashi ranshi a vace ,sosai yake kara jin tsanan wannan yarinyar fulanin .

Koda ya isa Part din sa kaiwa da komowa ya hauyi yana tunanin irin wahalar da zai vaima wannan yarinyar da tayi gigin shigowa rayuwar sa...Alkawarin azabtarwa ya dauka iri da kala akan Shatu ,wanda sai tayi nadamar shigo masa rayuwa .

A washe gari ya tattara badon yaso ba don kawai bai son ganin Iyayen nashi cikin wannan hali da suka ki fahimtar junan su ya sashi komawa bakin aikin sa yana nufan Barikin su .................


_________________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR
Call 08066268951
_________________________

_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_
_Vip grp 500_
_Spc group 1k👌_

_Idan kati xaki turo MTN ne ._
_Idan kuma ta account ne ta nanan👇_
_0028799846_
_Farida Hashim stanbic bank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne na Airtel ta wannan number na kasa👇_
_+22797780373_
_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

_*Maman teddy🧸*_
*🐄WALIJAAM🐄*

Free page
23_24

_Free page na dab da karewa ,xan kammala free page a shafi na gaba ,inshaallh daga page 25 free page zai kare indai kin tsinci wani page na Walijaam to na sata ne ,kar ki karanta mun indai ba biya kikayi ba👏 ._
Alheri writer'a asso📚.
_________________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE* *I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills .*
*Ga masu bukatar sayan wannan datan zasuna iya magana ta wannan Whatsapp OR*
*Call number 👇*
08066268951
_________________________

"Koda ya isa barrack din gidan shi ya nufa ,tsawon kwana biyu baya da walwala sai dai kaman yanda yayi mawa mahaifin nashi alkawari bai sa6a masa ba domun kuwa tun ranan da ya sauka yasa aka fara sauya masa komai na gidan , Sam su Sadeq basu damu da ganin wannan sauyin yanayin daga gareshi ba don dama sun dade da sanin halin Anwar din ,sai ya kwana ya wuni bai ce mawa kowa komai ba indai ba kaine ka tanka shi ba, wannan kadanne na daga miskilancin Anwar .
Zaune duka suke kowa na abun da ya saba ,shi Sadeeq na can yana fira da mata Yayin da Anwar ke sana'ar sa Shikam Abbas sai wani murmushin nishadi yake yi don yau gurun shi ya cika ,ya jiyo labarin inda wannan yar fulanin take da zama ,a yanxu abu daya ya rage masa shine tayanda zasu na haduwa da ita .

Abbas lafiya sai wani murmushi kakeyi kana fara'a sai kace an maka albishir da gidan Aljjana?. Cewan Sadeeq yana mai datse wayan tashi hadi da kallon Abbas da har wannan lokacin murmushi yakeyi ,shikam Anwar sai a sannan ya lura da mood din Abbas din a yau hakan yasa shi bin shi da kallo da son jin mai zai fadi .

Hmm nisawa Abbas yayi har da dagowa yana mai gyara zaman shi kamin yace " ba dole nayi farin ciki ba ,wacce na dade ina nema zuciyata tana marari allah ya kusa cikamun burina , nan take ya kwashe masu duk yanda zasukayi da wannan tsohuwar bafullatanan ya fada masu .

Mamaki ne ya kama Anwar Haushi ya ciyo zuciyar sa ,wai a yanxu fulanin ne Abbas ke so ,ta6 a da kam ba ruwan shi dasu ,amma sanadin wannan yarinyar yaji ya tsane duk wasu fulani . A miskilamce yace ma Abbas " wai kai fulanin ne kakeso?? Abbas don allah ka rabu masu da yar mutane nasan halinka ,kana samun yar mutane wlh ko baka aureta ba ,kasamu kayi abun da kakeso da ita zakace ka janye ka dai na son ta, ka rabu masu da yar mutane plz... Yana mgnan ne hadi da lumshe lulun idon sa . Murmushi Abbas yayi yana lasan lips nashi na kasa kamin yace " bana mawa kaina tsammanin irin wannan son nake mata Anwar . Ina son ta kuma duk idan na tunanota a zuciyata ina jin shaawar ta fiye da kowacce diya mace ,kaga ko ai hakan akeso ana son ayi aure tare da so da Shaawar juna ina son Aysha kuma zan Aureta ,babu mai hanani sai Allah sai kuma mutuwa ,amma indai ina raye da numfashi na wlh baxan yarda a rabani da Shatu ba .

Ikon allah Lamarin babba ne cewann Sadeeq dama shi dan zugo ne ,kamin ya saki wata irin dariya yana cewa " Har ka san sunan ma diyar fulanin ,lallai nesa tazo kusa ,sai ya kuma bushewa da dariya harda tafa hannu yana buga kafa . Abbas Wai ahhh ni na ma rasa me zance ,like is not real kai ne zakace kanason yar kauye ,wai ma yar kauyen bafullatana , Amazing abun da mamaki kam ,kai dakace bazaka auri yar nigeria ba duk wayewan ta sai kuma a yanxu naji kana fadin Yar kauyen wai bafullatana ...kawai Ya kuma bushewa da dariya . Kai oga sir ya isa haka ! Cewan Anwar don bashi yake mawa ba amma yagama kuluwa don shi Abbas baiga Auren nashi ba ,shiko yaga feture din nashi ,hmmm kana wani dariya gomma Abbas bai Aureta ba ,amma niko an aura mun fulani wife ,wanda nafi tsana a rayuwa ta na duniya na tsani fulani ,amma wai itace Dad ya auro mun kaiiii ,ya karke maganan yana dafe kai hadi da cije la66ansa na bakin ciki ,a lokaci daya idon shi ya sauya ya chanja daga fari zuwa ja.

Mamaki ne ya kamasu duka Abbas da Sadeeq ,Wai ban gane mai kake nufi ba Anwar ,plz yi mana bayani yanda zamu fahimta kaji ". Cewan Abbas yana fiddo da idon sa waje don mmki ,shi yama kasa fahimtar mgnan Abokin nasa .

Cike da dakewa Anwar yace ina nufin Daddy yy mun aure va tare da sani na ba ,kuma nan take yafara basu lbrn komai da yafaru da yanda Daddy ya aura masa matan don yakara masa bayanin komai da baiyi a gaban Dr Haula ba ,don tamaki tsayawa ta fuskance Alhji Jalingo din .

Inalillahi Anwar kaine Aka aura mawa bafullatanan??cewan Sadeeq yana fiddo da idanun sa waje kaman wanda aka kamasa yy karya .kai dallah malam Dan rufe mana baki ,a hamdalah zamuyi ma Allah domun ko samun Bafullatana a yanxu dace ne sai wanda Allah yaba . Cewan Abbas yana daukar cup din dake gaban Anwar yana shan ruwan giyan dake ciki .

Kallon Banza su duka suka watsa masa ,kamin Abbas ya cigaba da cewa " ni wlh kaga ma faduwa tazo dai dai da zama ,idan zamuje dauko amarya sai na tsaya neman tawa matan ko ya kukace . Kallon shi Anwar yayi kaman zai masa mgn sai kuma ya ta6e baki don ma baida lokacin sa yafara tunanin Abbas ba a hankalin sa yake ba . Uhmm mikewa Anwar yayi yana cewa kai kumu hade a wurin training yana fadin haka ya fice yabar Sadeeq da baki bude ,shi kuma abbas na cigaba da kwarara gear din sa .

**********

Bangaren Dr Haulat kam abun duniya ya dameta sam bata da walwala ko dariya ,fuskan ta kullum a daure yake babu fara'a sam ,abu daya take tunowa taji sanyi shine cewan da Zabeenart tayi a yanxu Anwar yana sakin mata fuska har suyi mgn amaimakon da baya .

Nisawa Mom Anwar tayi tana mgn a fili da cewa " tun a sali ni najawo mawa kaina ai ,da na fadi abun da nakeso anwar yayi da tuni ya Auri Zabeena da yanxu ban zauna da tagumi ba mtsww taja karamin tsaki tana cigaba da bin ma'aikatan da take hango su ta haraban gidan a jikin windon ta kowa na aikin sa .

Ji tayi an hugging din ta ta baya an rungumeta sanyaayyar turaren ta na mamaye ilahirin falon Dr Haulan ". Murmushi tayi kamin ta juya tana jagayo da zabeena ta gaban ta tana mai fadada fara'ar ta ganin zabeena ta saki jikin ta fiye da kullum , sanye take cikin shiga lace riga da skirt blue da milk colour nasa sai karamar mayafin dake rike a hannun ta mai launin milk ,takalmin kafarta mai dan tudu .

Kissing din ta Dr Haula tayi kamin tace " yau kuma Daughter na ina zataje ne da sanyin safennan ?. Murmushi Zabeena tayi tana far da ido kamin tace "Ai mom jiya na yanke shawarar zuwa zaria naje wurin Anwar acan gidan sa xan zauna don in shiga tsakanin su da wannan shegiyar yarinyar don Mom bazan dawo ba sai naga Aurennan ya mutu ,ya zama nice kadai a zuciyar Anwar sannan . Inaso naje mukara sabawa da juna sannan .

Murmushi Dr Haula tayi cike da jin dadin maganan Zabeena kamin tace " kai da kyau Daughter na ,nima kaina ina nan inata tunanin ta yanda zan bullo mawa al'amarin ,kije ki zauna tare dashi ya ware maki dakin ki ,Komai da yake faruwa a gidan mu rinka communicate kinji diya ta . Yanxu kamin ki isa Zan kira Anwar din maxa allah shi tsare ya kiyaye mun ke Zabeena .

Ameen Mommy na tafi ,tayi mgnan ta na juyawa hadi da ficewa daga dakin tana barin mum tana sakin murmushin farin ciki don zabeena itace wacce zata sa ta lalata komai na wannan tsakin . A zuciyar ta tana mai kara jin tsanar Hajiya Rahamatu da ta dauki komai na ragamar kayan lefe . Tuni dangi aka dauka masu farin ciki nayi masu taya hajiya Haula bakin ciki nayi ,duk da masu farin cikin sunfi yawa ,don kowa yasan makirci na Hajiya Haula ,taki kowa a dangin mijin ta ,babu mai ra6ar arxikin ta na d'anta da mijin ta ,wannan dalilin yasa da yawa suke farin ciki da wannan auren ,dama shi Alhji jalingo mutum ne da bai damuwa da Talaka da mai kudi dukka ya dauke su yan uwa kuma nashi ne .

*********

Tun da Anwar ya shiga barikin sojojin bai dawo gidan sa ba sai magriba don bai san da zuwan Zabeena ba .

Tun da ya shiga falon gidan nasa a saman cushunes din falon yaga jakar mace da mayafi . Mmki ne ke ciyosa a zuciya amma abunka ga muskili sai ya dake yana nufar bedroom din shi toilet ya fada hadi da watsa ruwa yana dauro alwala . Bai fito falon ba sai da yy sallan magriba kana ya fito sanye da jallabiya . Muryar Zabeena yaji a kitchen ita da mai kulada komai na girkin sa daniel . Mamaki ne ya kamasa matuka sai ya nufi daya daga cikin kujerun falon yana zama dai dai Zabeena na fitowa.

Da gudu ta nufesa cike da kissa da yaudararriyar murya ta ke fadin oyoyo wlcm back dear tana hayewa saaman cinyan sa hadi da rungumesa . Tana manna masa kiss a saman lips din shi .

Wani irin yarrr yaji tsikar jikin shi na tashi ,wanda cike da murtike fuska yace " Zabeena mai ya kawoki da wannan lokacin har a yaushe xaki koma gida ne ".

Yana mgnan hadi da rabata da jikin sa ta mike daga jikin sa badon taso ba .. Lokaci daya taji ranta ya baci ya kuma sosu ,murtike fuska yayi ganin yanda ta kafesa da ido ta rashin kunya ,don bayason raini sam .

Ba magana nakeyi maki ba?? Yayi maganan yana kare gimtse fuskar sa tamau . Abunka ga yar duniya ,tuni tafara matso kwallah tana jah da baya a hankali hadi da cewa" yo dama don na taho gidan ka shikenan nayi laifi ,baxan zauna gidan ka ba ,ai mom tace zata fada maka zan zo 😣, Amma shikenan tun da bakayi farin ciki da zuwa ba ba kaso ba ba damuwa kayi hakuri nayi laifi .

Tana fadin haka ta juya tana nufar dakin ta da tayada zongo da komai nata ...dafe kanshi yayi don sai asannan ya tuna da Kwarai kuwa Mom ta fada masa zuwan ta . A hankali ya mike yana bin bayan ta don yasan yanxu kayanta zata hada tace xata bar gidan...!!

Abunko da yayi tunani hakan ta faru don kuwa har ta gama hada kayanta tana daukar jakarta .

Zama yayi zaman royal bed din yana kallon ta kaman bazai mata mgn ba sai kuma yace " Ina ne kike hada kayanki zakije . Shiru tayi bata basa amsa ba don tukukin bakin cikin dake ciyota ,sai kuma a gajarce tace " zan koma inda na fito gidan Mom nasan ita baxata wulakantani ba ko bayan ran iyayena bare kuma dasu a raye .

Tana maganan hadi da daukar jakarta tana takawa hadi da nufan kofa...bai tankata ba sai danna wani lock remote da ya rufe ko ina Bedroom din . Burda kofan tayi da zummar ficewa daga dakin nan taji ta a rufe .

Kara murdawa tayi nan ma taji a rufe yake hakan yasa ta juyowa don ta tayi masa mgn ,amma cike da mmki ta bude baki ne ta ganshi ,shi ya koma ma ya kwanta ne abun shi bama ya ta kanta ,sai idon shi dake akan wayan hannun shi fuskan shi na kallon sama.


Mu tare a page na 25 kuma na karshen free page inshaallh💃💃

Hazarta wajen biyan naki kudin littafin Kar ayi baki ,domun kuwa lbrn yanxu take yanxun zaa fara💃💃

_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_
_Vip grp 500_
_Spc group 1k👌_

_Idan kati xaki turo MTN ne ._
_Idan kuma ta account ne ta nanan👇_
_0028799846_
_Farida Hashim stanbic bank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne na Airtel ta wannan number na kasa👇_
_+22797780373_
_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

_*Maman teddy🧸*_
08081202932
*🐄WALIJAAM🐄*

LAST FREE PAGE
25

_Daga wannan shafin free page yak'are mai bukatar cigaban wannan labarin zai iya biyan kudin sa ta wannan number....08081202932...Vip payment 500...normal payment 200...Special payment 1k. Zaku iya turo da katin MTN ko ta wannan Account din Hashim Farida Stanbic Bank 0028799846... Yan nijer zaku iya tura 500f airtel sai ku tuntubi wannan number +22797780373_
_Don Allah kar wasun ku su jira fitowar na sata ,babu abu mai muni da yakai cin hakkin mutum ,wannan Hakki na ne dana 6ata shi tsawon lokaci don kawai na isar da sakon da nakeso... akan wannan dan kud'a d'en bai kamata ku karanta shi a bulus ba Don nasan dai 200 babu wacce zata ce batafi karfin shi ba indai kina media... kar ki ci Hakkin wani wlh masiba ne cin hakkin da banaka ba mu kiyaye don Allah..._
_________________________
"Bin shi da kallo kurum Zabeena ta tsaya tana yi kamin ta koma ta ajiye jakar nata...tana zama gyefen gadon hadi da karkade kafarta don tagama har zuka da lamarin Anwar a yanxu". Tsawon lokaci suka kasance a hakan babu wanda yakara ce mawa dan uwan sa ci kanka ,kamin daga bisani ya mike yana nufar kofa hadi da ficewa daga bedroom din yana kara sa mawa Kofan key...murmushi zabeena tayi tana tunanin abubuwa da dama data kudurta yin shi a wannan gida ,ta lashi takobin tarwatsa duk wata farin ciki na Anwar indai akan wannan bagidajiyar bafullatanan ce...

"Tun ana saura kwana biyu tarewan Shatu Hjy Rahmatu ta sauka a gidan Anwar na barack din da masu room decoration wanda suka kara kayata Gidan matuka wanda sam bazaka ce wai a cikin wannan barikin sojojin yake ba...Bata damu da ganin Zabeenart ba duk da taasan zuwan nata da akwai dalili akwai kulalliyar da suke shiryawa ita da Dr Haulan ,amma ta kawar da lissafin su a kwakwalwarta don tariga da tasan komai zasuyi aikin gama yagama ihu ne bayan hari kawai .

Kullum sai Zabeenart ta nemi ribatan Anwar akan su sheke ayar su kaman yanda ta ribace a wancen lokacin amma kuma Allah yakasa bata sa'a ,koda ta shige jikin sa tana kissing nashi sai yayi kaman zai biye mata sai kuma Allah ya haneshi ,Hakan yakesa abun nasu sai dai ya tsaya a iya romamce suyi ta tatta6e junan su suna lagwije juna sai tafiya ta tafi sai yayi gigif ya mike ya bata wuri ,wannan abun sosai yake bakanta ran Zabeena matuka. Wanda kullum sai tayi kokarin jan jansa da salon ta amma yake kaurace mata . Takan ji dadi ne kadan don ko bai shige taba yana sakin mata jiki tayi abun da takeso a jikin shi ,kuma yana sakin mata fuska babu daurewa kaman na da baya a dan zaman da tayi da Anwar ta fahimce Shi din waye akwai shi da jaraba sai dai yana kokarin gujema aikata zina hakan yasa shi duk dare yana aikin shan cofee da lemun tsami ,idan taga hakanne tasan yana cikin halin bukatar mace sai ta yi saurin nufarsa da bukatar ta hadi kissa da munafurci...

Yauma kaman kullum kaman kuma yanda ta saba tana zaune a falo tana waya da Dr Haula hadi da fadun mata feedback da kuma yar nasarar da galaban da suka fara ci akan Anwar din ,wucewan shi tagani ya nufi fridge yana daukar lemun tsami gyefe guda kuma daniel ne dauke da Cup din cofee ,kar6a yayi daga hannun nashi yana nufar bedroom din shi don kallon inda Zabeena take baiyi ba .

Murmushi Zabeena tasaki wanda yake kunshe da ma'anoni dabam iri kuma da kala ,sannan tayi saurin mikewa tana nufar bedroom din ta ,Jikin ta tabi ta fashe da Wata irin humra wanda duk idan dana miji yajiyo kamshin ta ko bai ta6a yin zina ba wlh sai yayi.... Masu son wannan Humra zakuna iya mun mgn ta pc don banason fadi a page dina bansan ina zaije ba, iya matan Aure ne zan fadi maku sunan wannan hadin humran wlh duk rashin kulawan da miji yake maki kikayi amfani da wannan sau 1 shikenan ,baa sanya shi da rana sai da dare yowa".

Shafe duk wata ga6a ta jikin ta tayi dashi kamin tayi shigar wani irin segxy sleepdress na irin gogaggun nan ka rantse matar shi ce zata taryeshi ya dawo . Irin kayan da karuwai da suka amsa sunan su suke sakawa ,don matan auren da tasan darajar jikin ta sam bazata sanyasu ba... Riga ce mai hade da Bra da pant sai ta dakko Doguwar rigar kimonu ta dora akai tana ficewa daga dakin hadi da nufan bedroom din shi ...

Zaune ta same shi har ya kammala zuba lemun tsamin yana kur6a a hankali idon shi a lumshe yake bin shi da kallo tayi hadi da lumshe idon ta tana bin la66an shi da wani irin kallo ganin yanda suke sheki pink din lips din nashi .

Wani irin kamshi yafara jiyowa wanda lokaci daya yaji sha'awa ta taso masa babu sanya kaman bs mgni ne yake sha a yanxun ba . Sakin cup din yayi ba tare da ya sani ba yana dafe marar sa da ta rike masa ,ganin hakan yasa Zabeena saurin karakowa inda yake tana dagosa kaman batasan komai ba... Anwar Anwar lafiyan ka kuwa meke damunka? Baka da lafiya ne??...kamin ta rufe bakin ta ne taji ya damkota yana hadeta da jikin shi hadi da sauke wani irin nannauyan numfashi hannun nasa still na kasan marar shi...Ahh washhhh abun da yake cewa kenan. Hannun ta takai kasan marar nashi tana shafowa hadi da kallon fuskar sa da idon sa da suke a lumshe ,Nan shafa maka.

Da sauri ya daga mata kai kaman bashine yake mata korar kare ba .

Shafa marar nashi take tana watsa yatsunta tana shafashi a hankali ,a maimakon yaji sauki shi kara dauree masa marar tasa ma take saboda wannan turaren nata da yake shak'a .

Murmushi takeyimasa don tasan bazai ta6a samun yanda yakeso
DOWNLOAD
DOWNLOAD

3 Comments On WALIJAAM
avatar
hannatu-8

7 months ago

Reply

Great

avatar
asiya-aliyu-5

4 months ago

Reply

Masha Allah

avatar
asiya-aliyu-5

4 months ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment