Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

juya ya fice yana murmushi
sum tayi ta fadi sumammiya ajikin rumaisa data
riqeta cike da mamakin aiman
tor daman sun san junane yaushe hakan ta faru
ina suke haduwa,tabbas baxata sanar a gidaba
harsai ta tabbatar
tace na'ima dan Allah ku kama akaita gida
ahaka taro ya watse aka sanyata mota suka nufi
gida da ita
shi kuwa gogan ko ajikinsa yana jingine a
motarsa sai faman fusgar da iska yake a bakinsa
yana wani dauke kansa hr suka wuce da ita.
abinda na bashi mamaki bai wuce ganin hrda
rumaisa cikin masu kaita gidaba koda yake tare
ma yagansu axaune, may be sunsan junane
kokuma su qawayene,dama haka mata suke da
shisshigi ya shigar motarsa yajata da qarfi kamar
xai tashi sama fuuuuuuu...
3⃣2⃣
Yana isa gida trolley dinsa ya dauka da laptop da
manyan wayoyinsa da duk wani abu da yake
buqata yabar gidan ganin lokacin tashin jirginsu
ya kusa bai ko nemi sarkiba saboda hr ynxu yana
fushi dashi
kai tsaye airport ya nufa cikin qanqani lokaci
jirginsu na daga
Tunda ya.iso pheonix ya soma kiran layin
ummansa, tana dauka yake gayamata shi har ya
iso skul kuma ta gayawa tsoho karma ya
nemeshi, bai jira cewartaba ya tsinke wayarsa.
[12:04AM, 10/25/2015] Pherty🎤 👯 : yaya
mamakin samun nabila gidansa dakuma yanda
akayi hrta sami shiga ta tare masa a gida alhali
security nagidan
har yaje xai tara security ya tambayi dalilinsu
nabari mace ta xauna masa a gida sai kuma ya
fasa acewar bayason hayaniya ko dogon turancin
daxasu tsaya yimasa sannan ma idan ya
tambayesu dalili tamkar ya xubar da ajinsa ne
qasaitarsa ta xama ta bnxa itada ta kawo kanta
idan ta gaji xata fita🙊
tana ganinsa ya shigo ta taso da karairayarta
xata rungumesa,yasa hannu ya tureta ta fada a
saman center table sai da qugunta ya bugu
tace wash
yaja tsaki ya fice fuskarsa a murtuqe
shiru tayi bata damu ba amma tasa aranta sai ya
sota kuma ya aureta ta dauki aniyar biyarsa gida
nigeria domin ta cimma burinta kuma xata
shanye duk wani wulaqanci daxai biyo baya daga
garesa
bayan qugunta yadaina xogi ta tashi tabishi har
dakinsa yana qoqarin cire kayan jikinsa,ya dubeta
cike damamaki karo na biyu a rayuwarsa da ya
kebe da mace a daki bayan affiya
ya gyara tsayuwarsa bayan ya maida rigar ya
kafeta da narkakkun idanunsa dake rikitata
yace ashe ke marar hankalice bansaniba ke
wacece daxaki shigomin daki ba ixini ba komai
angayamiki ko ummana na shigomin daki kasafai
ballantana ke banxa bullshit
hannunta a qugunta take kallonsa
tace laifine prince dan na nuna qaun..........tas
kakeji ya dauke fuskarta da mari kusan sau uku
ina magana kina magana,ina baki umarni kina
gardama dan kin rainani,fuskarsa a daure ya
nuna mata hanyar waje
yace get out of my room,kika sake gigin shigomin
daki sai na karyamiki qafafu stupid
a tsorace ta fice daga dakin jikinta na rawa
hannunta dafe a kuncinta,
ya soma safa da marwa yana yayyafe hannunsa
da ya mareta gani yake ma taci amanarsa da
hannunsa yakai a jikinta hr shikemata Allah ya
isa
yaja numfashi ya furxarda isaka daga bakinsa shi
ala dole ransa bai baciba bai yarda da bacin raiba
wai haushi tabashi
yana mamakin yanda mata k bibiyar maxa,tor shi
mema xaiyi dasu meye nashi da mata da suke
matsar da kansu akansa....
3⃣3⃣
Sunayin parking a harabar gidan suka fito da ita
securities hankalinsu na tashi ganin yanda suka
fito da ita
a falo suka tadda president da ammi da aliyu
duk suka tashi lokaci daya suna tambayar meya
faru
na'ima tayi masu bayanin komai dan rumaisa
bata shigoba tanadaga waje tana tsoron su ammi
su tambayeta, dai dai lokacin ta farfado
nan da nan ran maxa na baci,ya rasa meke masa
dadi a duniya ya riqa safa da marwa acikin
katafaren falonsa kafin ya juyo idanu jawur yake
kallonta dai dai lokacin qawayenta na fice da
sauri
yace ciki ciki affiya,waya maki cikin,menene
dangantakarki dashi,waye ubansa a duk fadin
garinnan dame kuma yake taqama?
hawaye na xubo mata tasoma girgixa kanta cike
da tashin hankali
tace Allah baffa bansaniba.......ji kake gau ya
dauketa da mari
aliyu ya riqota cikin tashin hankali abinda bai
taba gani.ba baffa yasa hannu akan autarsa
jikin ammi nayi sanyi sosai
kuka take kamar ranta tunda taxo duniyabata
taba tsintar kanta cikin irin wannan yanayinba
kin mantane kin manta duk gatandana ke baki bn
manta tarbiyar dana baku ba meyasa kikaci
amanata auta, meyasa kika nemi toxarta ni a idon
duniya
tana kuka tasanardashi komai sai dai bata fadi
dan sarki bane gudun baffanta yaje bincike aje
ahanasu bata rama ba
waye mahaifinsa
tace nima bansaniba
tor meyasa kuke haka ynxu me gari ya waya
tana kuka tace wlhh sai na rama baxan kyaleshi
ba ta tashi ta haura step ta nufi dakinta tana
kuka sosai
[12:10AM, 10/25/2015] Pherty🎤 👯 : Tun daga
ranar take nemansa ruwa a jallo ta baxa
securities dinta ako ina suka gansa su xomata
dashi
duk inda takesa ran ganinsa ta duba bata
ganshiba babu sa babu alamarsa batasan daliliba
hakan ya qara qufular da ita sai take ganin kamar
da gangan yanemi toxarta ta a idon duniya tunda
gashi an nemesa ansa kamar walqiya
tayi kuka kamar ranta hrta gode Allah ta tabbata
baa taba cin xarafintaba irin wannan ta qudirava
ranta baxata barshiba sai ta rama aduk lokacin
da suka hadu sai ta nuna masa qarfin MULKI
yafina SARAUTA.
📝 Hausa novel📚
[9:43AM, 2/26/2016] Bebinga: [12:45AM,
10/27/2015] Pherty 🎤 👯 : 3⃣4⃣MULKI KO
SARAUTA💞
Na fertymerh xarah 💞
Yanda ya shigo gidan nasa a bace ya tabbatarwa
masu kula dashi ba lfy
duk suka sha jinin jikinsu ba wanda yayi yunqurin
gaidashi tunda sunsan halin kayansu idan ransa
ya baci ko mgn bayaso amasa
tun daga falo ya soma cire kayansa yana wurgi
da su kamar wani yaro
ko kafin ya isa dakinsa ya cire komai ya koma
dagashi sai vest da dogon wandon dake jikinsa,
hr xai shiga dakin sai kuma ya fasa
cikin husky voice dinsa ya soma kiran jabo mai
kula da girkinsa kamar bayaso
sai gata ta iso jikinta na rawa dan tunda take
gidan shekara uku bai taba kiranta ba batamayi
tunanin yasan sunanta ba
ta xube qasa kanta a sunkuye
tace gani ranka shi dade Allah yasa dai lfy?
ya gyara tsayuwarsa yana kallonta
kafin yace bani ruwa
jikinta har kyarma yake ta tashi taje ta kawo
masa ruwan ta sunkuya qasa tana jiran ixinin tfy
amma ga mamakinta maimakon yasha ruwan sai
taga ya juyesu akansa yana maida numfashi da
kyar
ya jefar da cup din ya fadi yayi ratsaratsa duk sai
ta firgita dashi kome k damunsa waya bata masa
rai tunda lfy lau yafita daga gidan
ya soma safa da marwa xuciyarsa a dagule tunda
yake a rayuwarsa wani bai taba cin nasara
akansa ba sai yau
taya xaace ya xauna ya bata lokacinsa a
assignment amma ace wani yafishi da 1mark
ko a tarihin rayuwarsa yana sane dacewa ba
wanda ya taba wucesa sai wannan karon
ya dubeta tana durqushe
yace jabo tell me something dat will make me
happy
(abinka da wanda baiyi boko ba 😁 )sai ta soma
bashi haquri a tunaninta tayi wani laifine
yace ina mgnr abinda kike min kullum ne idan
xnci abinci
sai alokacin ta tuna ta gyara xamanta cike da
mamaki yau yarima yayi mata mgn mai tsayi
chab, wanda kullum mgnrsa baxai wuce uhm ko
a'ah ba sai ko alama da hannu
ta sadda kai qasa
tace wasu mahaukatane su shidda ake ganin sun
warke daga hauka dan haka sai shugaban gidan
mahaukata ya kirasu don ya gwadasu
ya tarasu yayi masu jawabin cewa tunda Allah
yasa sun sami sauqi yanxu kowa xai tafi gidansa
dayake an xana mota jikin katanga
sai yace kowa yaje ya shiga mota akaishi gida
ai kuwa suka fara rububi adole motar xasu shiga
ta jikin katanga su tafi gida
acikinsu akwai wanda yaja ya tsaya bai tafi ba
sai shugaban yayi tunanin koshi ya sami lfy ne
ya matsa ya tambayesa
yaya dai kai bakaje ka shiga mota ba
sai wannan mahaukaci ya soma murmushi yana
fadin
ai kawai kallonsu nake badai ance su shigaba tor
ga makullin a hannuna jira nake su gama
haukansu inje in bude inyi tfyta😳 😂
jabo na murmushi tana kallon yarima a xatonta
wannan xai qayatar dashi ya sanyashi nishadi
amma sai tasami akasarin haka ganin hr lokacin
fuskarsa a daure take ya qara qawatata da baqin
glass ynda ko idanunsa baxaa gani ba
yau ana wata ga wata, ta sauke numfashi jikinta
a sanyaye ta gyara xamanta hade da lankwashe
qafafuwanta
tace ranka shi dade akwai Wani Bature ne yazo
Nigeria sai Tafiya ta kamashi zuwa Sokoto acikin
tawagar da sukazo taryarsa harda wani SSS
Bagoburi.Bayan sun gaggaisa sai Bature ya rike
hannun bagoburi yana Kallon fuskarsa yana
Mamakin Irin Tsagen dake fuskar wannan
Bagobirin sai yake tambayarsa. My Friend Did u
Fight wit a tiger..? Sai bagobiri cikin fushi yace
No I Fight wit Ubanka ne..sai Bature ya sake
Kallon Fuskar Bagori yace 'that Ubanka is a very
Dangerious Animal.
still fuskarsa a murtuqe take yana yatsina
fuskarsa alamar yafara qosawa da labaran
baiwarsa hauwa jabo
batayi sanyi a gwiwa ba ta qara sunkuyarda
kanta qasa jikinta hr rawa yake wannan karon
tace wani matuqin jirgine aka ciko masa jirgi da
mahaukata yana tfy sai mahaukatan suka
hargitse da hayaniya
acikinsu sai wani mahaukaci ya tsallako inda
direban k tuqi
yace yallabai jirgi nakeso a koyamin
direban ya rasa ya xaiyi da mahaukacin nan ga
sauran sunata hayaniya,
sai dabara tafadowa driver ya dubi mahaukacin
yace xn koyama amma sai kasa wadancan sunyi
shiru
mahaukacin yatashi ya nufi inda suke baa jima ba
jirgin yayi tsit mahaukacin ya dawo inda driver
driver yace amma ka kyauta tayaya kasasu
sukayi shiru
mahaukacin yayi dariya
yace ai qofa na bude na korasu waje 😳 🙆
🏻
datagama bashi lbrn sai tayi kasake tana
kallonsa ko xaiyi murmushi amma fir yaqi
tace ranka shi dade ayimin afuwa yau kam na
kasa da alama ranka ya baci sosai ayi haquri
[1:01AM, 10/27/2015] Pherty 🎤 👯 : Lokaci daya
ya saki murmushi ya juya ya fice dama bai taba
xama da damuwa ba axuciyarsa shiyasa yakejin
dadin aikin jabo fiye dana sauran maaikatansa
dan tana sanyashi nishadi
3⃣5⃣
Da sauri ta isa cikin gidan cike da taqama da
qasaita
duk bayin dake gaidata ba wanda ta kula
hankalinta nakan rumaisa shiyasa tayi sammakon
xuwa
kai tsaye dakin umma ta nufa a tsatsaye ta
gaidata tana tmbyr rumaisa
tace tana dakin yayanta
tayi shiru tana tunani kullum safiya taxo rumaisa
na dakin yayanta tarasa metakeyi acan bata
kuma taba bibiyarta can ba sai dai tajirata
hrtaxo,sai taji yau tanason xuwa taga me rumaisa
keyi acan duk da tanason ganin yayan dan ta
dade bata ganshi tun tana qarama
sai ta juya ta fita ta nufi sashen datake tunanin
nasa ne
ta murqa kofar falon ta shiga
sanyayyen a.c da qamshin turare mai qamshin
gske ya doki ahancin sai taji falon na wani irin
qamshin da kamar tasan turaren amma
hankalinta ya hana ta gane inda tasan wannan
qamshin
ta shigo tsakiyar falon tana qare masa kallo, tana
kallon yanayin falon da duk abinda ke ciki iri daya
ne dana yayanta aliyu illah colour data banbanta
sai yanayin tsarin jerin kayan falon da aka qara
qayatashi da kayan sarauta amma komai iri
dayane
Numfashinta na sarqe lokacin da idanuwanta na
sauka akan wani qaton tangamemen photonsa,
yana sanye da alkyabba fuskarsa a murtuqe
idanuwansa boye cikin wani darkspace yayi balain
kyau da kwarjini yanda ya daure fuskar ba
murmushi alamar jinin sarauta kenan
tsoro da firgici qarara yabayyana a fuskarta dai
dai lokacin rumaisa ta fito daga dakinsa
hannunta dauke da turaren wuta, ta dubi affiya
kamar bata cikin hayyacinta
tace k affiya lafiyanki qlw kuwa,a firgice ta juyo
tana kallonta
tace rumaisa kardai wannan shine yaya maina
tace shine, wai dan iskanci shine hr ynxu baki
sanshiba baki taba ganin hotunansa a palace ba,
ta girgixa kanta tana bin sauran hotunan da kallo
tace ban taba lura dashi ba
[1:10AM, 10/27/2015] Pherty 🎤 👯 : amma kinsan
nasanshi na hadu dashi wurare da dama ashe
ranar daya toxartani a idon jamaa da gayya kikayi
da saninki aka cimin xarafi aka wulaqantani
saboda kece kika nuna minshi amma kin cutar
dani saboda shi yasanni ni bansanshi ba
3⃣6⃣
sai ga hawaye a idonta sharrrr
nan da nan hankalin rumaisa na tashi ta soma
rantse rantse
tace tayaya xn bari ya wulaqantaki wlhy bai
sankiba,baisan kece affiya qanwarsaba,nima ina
cike da mamakin lokacin daya tunkaromu da
kuma furucin da yayi akanki a idon jamaa, bai
bani damar tambayarsa dalili ba cos koda na iso
gida yabar garin amma wlhy baisan kece ba
dabaxai soma ba nima bansan kinsanshi ba ya
ma nake da niyar naje gidanku na tambayeki
ta tsaida hawayenta bayan ta xube a lallausan
carpet din, itama rumaisa tabita suka xauna
tace tor wlhy baxan aureshi ba bana sonsa
mugune na fasa auren
rumaisa tace wai meke tsakaninkune ina kukasan
juna
nan affiya ta somayi mata bayanin tun farkon
haduwarsu da marin dayayi mata har kawo ynxu
da irin nemansa da take, ta qarasa mgnr tana
kuka
[8:29AM, 10/27/2015] Pherty 🎤 👯 : tace wlhy
baxan aureshi ba
rumaisa tace kidaina fadar haka kinsan baxa'a
fasaba dan da xaa fasa da tun xuwansa anfasa
duk da baisan kece ba bayanda baayi dashiba
akan mgnr aurenku yace bayaso kuma sarki ya
tabbata masa mgnr aure baxaa fasaba
ta share hawayen fuskarta
tace ni nace bana sonsa ba kuma xn auresa ba
mugune kigayamin idan yaya aliyu ya taba
dukanki
tace kefa affiya bakida hankali wlhy na tabbata
bakisan mekikeyiba saboda ya mareki xakice shi
mugune ba yayanki bane bai isa ya dakeki bane
kome?
ni ingayamiki ko yaya aliyu ya dakeni baxan
damu ba saboda ni dashi duk dayane jini dayane
kallo daya nake masa da yaya maina
ta dubeta a harxuqe
3⃣7⃣
tace nice bnda hankali ko xn nuna maki rashin
hankalina na qara cewa bana sonshi baxan
aureshiba
rumaisa ta tabe bakinta tana fadin karkiso shi
mana,miliyoyinki naso basu samu ba, wadanda
ma suka fiki sun kawo kansu bai kula ba kuma ke
kanki shaidace akan har ya'yan sarauta da mulki
duk ankawo a gidan ba wadda ya xaba saboda
baya raayinsu
kema ai bacewa yayi yana sonki ba, ba kuma
neman kai mukeyi dashi ba ballantana kiriqa tada
jijiyoyi kice bakyayi kina goranta masa
ta qara harxuqa idanunta kyam akan nata
tace kigayamin shi yaya aliyu neman kai ake
dashine ko kuma angayamiki shima ganinki yayi
yace yanaso ba liqa masa k akayiba,idan ba
neman kai ake dashiba tor a fasa auren nace
banyi ko dolene?
tace oho wannan damuwarkine sai kije kigayawa
sarki haka bani xaki tasa gaba da fada ba
[9:36AM, 10/27/2015] Pherty 🎤 👯 : amma kinsan
yaya maina akwai farin jini kuma ga SARAUTA!
tace haka yaya aliyu akwai kwarjini gun yan mata
ga kuma MULKI
rumaisa ta sake kallonta karo na biyu
tace yaya maina dan sarkine jinin sarauta da
kowacce macce ke burin ta mallaka maiji da
sarauta da qasaita,
affiya ta gyara tsayuwarta hannunta a qugunta
idanunta tsam akan nata
tace yaya aliyu dan president ne maijida da kudi
da mulki
rumaisa tace amma kinsan yaya aiman mutum ne
kyakkyawa mai farinjini taqama ilimi kigayamin
dame yayanki yafi nawa MULKI KO SARAUTA?
MULKI! ta bata amsa kuma kema kinsan yaya
aliyu kyakkyawan gaskene mai kwarjini tarbiya
hankali da kuma biyayya
shiru duk sunkayi na dan wani lokaci kafin su
sauke ajiyar xuciya suka dauke dubansu ga
junansu
rumaisa tace nidai inason yaya aliyu tamkar raina
kema kiso yaya aiman yanada sauqin kai kuma
xai soki
affiya ta yatsina fuskarta tana tabe bakinta a
ranta taji dadin haka domin aurenta dashi wata
damace ta samu daxata rama abinda yayi mata
xata banbance masa tsakanin MULKI DA
SARAUTA,
tace na jahilci kaina rumaisa,lokacin da yake
cemin sarautar mera ban taba kawo abba yake
nufi ba saboda nasan sarautarmu ta gusau ce, na
dauka sarautar garin merah yake nufi kinsan nan
abuja wurin kowane akwai mutane iri iri daga
wurare daban daban sannan mera kuma laqamin
abba ne shiyasa na dauka tamkar sarkin garin
mera yake nufi
rumaisa ta girgixa kanta
tace mera laqamin abbane sannan sarautar mu
nakan gaba akanta garin mera
affiya ta jinjina kanta
tace mekike yi a dakinsa
kullum sai naxo na gyara masa bai amince da
bayi ko kuyangu su shigo masa sasheba saboda
yana kyankyaminsu nikawai yaba umarni na riqa
gyara masa
affiya ta cije lebbanta tana qara bin falon da kallo
aranta tana qiyasta irin xaman da xasuyi na kowa
ya isa da kansa kuma kowa naji da MULKI DA
SARAUTA
tace muje rumaa inason yin brkfst
suka fita a tare....
📝 Hausa novel📚
[9:43AM, 2/26/2016] Bebinga: [6:29PM,
10/29/2015] Pherty 🎤 👯 : 3⃣8⃣MULKI KO
SARAUTA💞
Na fertymerh xarah 💞
Ranar asabar data kasance babbar rana a birnin
abuja
ranar da akayi gaggarumin biki daya bar kundin
tarihi a abuja
ranace da jama'a talakkawa da manyan masu
kudin nigeria suka halarta a abuja domin daurin
auren ALIYU DA RUMAISA'U,
AIMAN DA AFFIYA
auren da akayishi bada sanin yarima ba gashi
amarya bata son ango😁
ranar dinner mai martaba da president sun dauki
nauyin talakka hamsin bayan yan uwa da abokan
arxiki xuwa qasar cairo
kwanansu biyu acan suka dira malesia yin
mothers day
a mumbai sukayi party qawaye👯👯👯kafin su
dawo nigeria inda suka iyarda sauran event din
amare sunyi kyau sunyi fes kamar ka sace ka
gudu saboda haduwar da sukayi sai dai ba ango
daya😒
kwanansu biyar a nigeria mai martaba ya turo da
manyan motoci a dauki amarya kamar yanda
president ya tura nashi manyan motoci a dauko a
amarya kowanen su naji da MULKI DA SARAUTA
affiya tayi kuka sosai musamman da baffanta ya
kirata yayi mata nasihohi akan xamantakewar
aure ya qara da fada mata yanxu bada MULKI
xatayi taqama ba komai nata ya canxa ya koma
SARAUTA,
ta girgixa kanta tana hawaye nooooooo baffa
MULKI ne nawa ba SARAUTA ba, yan uwa nane
amma al'adarsu daban tamu daban,
[10:38AM, 10/30/2015] Pherty🎤👯: duk inda na
sami kaine no matter hw i am i will be proud of
it,
inason mulki sosai baffa
yayi murmushi
yace tor shikenan auta amma itama sarautar
inason ki koyi al'adarsu
tace olryt baffa i will try my best.......
cikin lokaci qanqani aka shiryata cikin manyan
kayan sarauta ta dora alkyabba akai kusan
shigarsu iri daya da rumaisa, kan aka wuce da ita
itama rumaisa aka wuce da ita gidanta dake gab
dana president, qaton gidane mai kyan gske tun
daga waje hr ciki dukiyace narke ko motocin dake
gidan a qalla xasu kai goma koma fiye da
hakan,qaramar cikinsu itace xata kai miliyan biyar
da rabi....
3⃣9⃣
Gidane qaton gaske qasaitaccen gida daya amsa
sunansa gida, an xuba masa kayan alatu na
qasar mouritania ciki da waje kamar aljannar
duniya
duk iri dayane dana aliyu ba abinda aka banbanta
ciki da waje illah na aliyu na kusa dana president
shi kuma aiman nashi na cikin masarautar
gidansu an qara qayatashi da kayan sarauta,
bayan kayan sarauta dake gidan aiman ba abinda
aka banbantasu koda da tsinke ne
tana xaune tasha lullubi hjy hadixa(abokiyar
xaman mmn aiman)ta shigo ta xauna a kusa da
affiya tare da yaye mata lullubin dake kanta
tace tubarakallah autar ammi, yau kinfita daban
kinyi kyau kamar bake ba naga hr kinason kifi
yarona yarima
affiya na murmushi take kallonta
tace ynxu xaki fara damuna momy duk naxo
gidannan sai kince yaronki yafini kyau shiyasa ma
nadaina xuwa sashenki
qasaitaccen murmushi tayi tana kallon affiya
tace qarya xn miki ne gsky nake fada miki yarima
yafiki kyau da aji.......nan da nan ta tunxuro
bakinta sai ga hawaye na xubo mata ta soma
kiciniyar cire alkyabbar jikinta momy ta riqeta
tana dry
tace wasa nake maki ai kyau mace daban yake
dana namiji ballantana ma kinfisa kyau dadina
dake saurin fushi amma ki tsaya xamuyi mgn mai
muhimmanci ynxu
tace tor momy gayamin ina jinki
ta tashi batare da tayi mgn ba ta fita sai gata ta
dawo ta xauna
matane suka shigo falon cikin layi kansu a qasa
da alama bayine
kowacce na sanye da wani yadi mai dankaren
kyau ga taushi duk kusan iri dayane dogayen
rigunane yan kunnensu da sarqoqinsu da
awarwaronsu ma duk iri dayane kuma xubin
sarauta
lokaci daya duk suka xube qasa suna kwasar
gaisuwa
[11:49AM, 10/30/2015] Pherty🎤👯: momy ta
dubeta wannan karon fuskarta ba alamar wasa
tace ynxu kintashi daga affiya kin koma GIMBIYA
duk wadannan da kike gani bayinkine kuma
kowacce xn gayamaki sunanta da aikinta
4⃣0⃣
a yatsine affiya k kallonsu kafin ta dauke kanta
garesu tana kallon momy
momy tace wadannan guda biyar din masu kula
da qirkin kine,kausar, m.shakur, humaida, sirdee,
sally
wadannan kuma masu kula da kayan sawarkine
chuchu,teemah, baby aysher, bena,na'imatu da
atee
sai wadannan masu kula da gyaran gashinki, yar
baqa,mahasin, hafsisi, madugu an nusee
wadannan kuma masu yi maki kwalliyane, xarah
dange, baby bello, serdiya, miss aysher an mis
amirah
sai wadannan masu yankar maki qumba
halamcy,khairiya,dota gimba,fido, dota
samha,beebelo, an xee rogo
inaji suke nan ne, sai wadancan xubin da kike
gani wadanda kayan sawarsu dabanne da sauran
duka gayyar yan hausa novel ne both 1,2&3 sune
masu tayaki hira duk lokacin da kike ra'ayi nasan
halinki ba hayaniya kike so ba
ga kuma auta firdausi xata tayaki barci kafin
yayanku ya dawo
a hankali ta sauke nauyayyen numfashi tana
kallonta kafin tace
tnx cwt momy amma anya masu girkinnan sun
iya kuwa kinsanni da abinci
tace ina tunanin sun iya idan ma basu iyaba xaa
canxa maki wasu, kinyi missing yarima ya rigaki
samun gwanar girki m.jabo so duk inda xaije da
ita yake xuwa acewar yanajin dadin aikinta duk
cikin bayinsa
ta tabe bakinta jin an ambaci yarima ta yatsina
fuskarta
tace bakomai xn gwada inga wadannan
momy tace yauwa akwai wasu securities goma
da baffanki ya bayar masu kula da duk inda
xakije hakama ya bawa rumaisa nata ynxu haka
suna gidanta
maimartaba yabawa kowacenku miliyan goma
goma da gidaje biyu tareda bayi goma maxa ga
kowaccenku, ta miqo makullin mota ta bata
tace baxan gayamaki ko wacce irin motace ba sai
gobe xaki ganta iri daya da rumaisa kala ce
banbanci
da fatar xaki xamo mai biyayyar aurenki ki kuma
riqe amanar aurenki
tayi shiru tana tunani koda take gidan ubanta
batasami wannan gatanba ace komai xatayi
tanada mai yi mata numfashine kawai xatayi da
kanta,ashe da gskyr yarima da yace komai xaa
iya masa numfashine kawai ubansa ya amince
yayi a doron qasa, chab wani abu sai SARAUTA
amma bata yarda tafi MULKI ba.
tace momy meyasa umma bataxo bane
tace yau umma tana kunyar yar'ta tunda taxamo
surukar dan farin
affiya tayi murmushi kawai tana kallon qasa kafin
kwallah ta taru a idonta ta dubi momy
tace insha Allah momy xnyi biyayya dan
farantawa iyayenmu kamar yanda suka
farantamin duk da bana sonsa baya sona xn
kwatanta
momy tace affiya baki fahimci aiman bane dan
baki xauna dashiba kuma baki sanshiba idan ya
dawo xaku fahimci juna tunda ke jininsa ce
ta tabe bakinta a ranta tace bana burin mu
fahimci juna hr ynxu baxan kyaleshi ba sai na
rama sai yaxama 3-3 baxan yrda yafi qarfin
MULKI na ba
a fili kuma murmushi tayi tace tor shikenan
momy
momy ta tashi ta fice da sauran bayi kafin masu
kula da suturarta suka soma qoqarin ganin ta
sauya kayanta xuwa na barci kana suka bar
dakin suna mai mata fatan alheri
atare suka kwanta da firdausi bayan doguwar
hirar da sunkayi kafin suyi barci
Asuba ta gari!
GIMBIYA AFFIYA🙋🏻
📝Hausa novel
📚
[9:43AM, 2/26/2016] Bebinga: [2:59PM,
10/30/2015] Pherty🎤👯: 4⃣1⃣MULKI KO
SARAUTA💞
Na fertymerh xarah💞
A hankali yake kallonsa cike da nutsuwa da
mamaki
yace prince mace fa nagani a gidanka,me haka ke
nufi
ya dan dubesa kafin ya kauda kansa gefe cikin
rashin sanin wace macce yake mgn
yace macce as in how kuma a ina
yace nabila da ka ajiye anan gidan ba mace bace
ko matarkace
yayi shiru yana naxarin mgn hrga Allah ya manta
datana gidan tuni ya shafe shafinta
yace matata fa kace bilal,ynxu koni maxinacine
xn rasa wacce xn aura sai wannan bullshit hr
kake laqabamin ita a matata
bilal yaja dogon tsaki sanin halin aminin nasa ya
tashi batare da yayi mgn ba ya nufi dakin da
yaga nabila take tana kwance tana game da
wayarta ya shigo cikin tsawa
yace keeeee! sai data tsorata
fuska a daure yake kallonta qasa da sama yana
yatsina fuskarsa
yace amma kinyi kyan dan maciji wai ke
musulmace kuwa?
batayi mamakin jin kalamansa ba tunda tasan
bilal tasan waye shi abokin yarima ne halinsu
yaxo daya wurin wulaqanta mutum sai dai yarima
yafishi aji da miskilance, wannan haka yake ko
acikin maxa ba kowa yarima yake kulawa ba ba
kowa yakewa mgn ba kuma bada kowa yake
mu'amala ba sai wanda xuciyarsa taso tor
ballantana wata mace da bata gabansa, matan
dayake gani a banxa musamman ma matan
arewa
idanunta kyam anasa
tace ko meye ruwanka dani da xaka tasani da
tambaya kamar ubana
yace tor uban waye ya kawo ki gidannan tunda
nan gidan bana ubanki bane
idanunta nayi jawur dai dai lokacin aiman ya iso
wurin
ta dubeshi idanunta sun ciko da kwallah tana
tunani ko xaice wani abu akan abinda bilal k
mata ne ga mamakinta space dinsa yasa yana
yatsina fuskarsa yake kallonsa
yace enough pls nan ba gidan haya bane,duk
kufita can waje kuna damuna da hayaniya surutun
ku ya hanamin kallon ball(ya fada cikin tsawa)
nan take ta qara shaqa ta qulu shi kuwa bilal ko
ajikinsa tunda yasan halin frnd dinsa kowaye kai
inya tashi tsinka ka agaban kowa xai tsinkaka
wulaqancin dama yafi wannan xai iyama amma
yaji dadin halin ko in kula da ya nuna akan
nabila, aiman yace
i hope da mutane nake mgn kunmin tsaye kuna
kallona nace ku fita can waje bama anan harabar
gidan ba can outside gate bana son jin muryar ko
dayanku umarni nake baku ynxu
bilal yace cikin tsawa sai da aiman ya toshe
kunnuwansa da hannunsa biyu
yace bakiji bane akace kifita, taja dogon tsaki
hade da jan jakarta ta hararesa ta fice tana
qunquni,ya juya yana kallon yarima
yace kai kafiye sanyin rai baka ajiye komai ba sai
baqin mulki da qasaita,taya xaka ajiye mace a
gidanka ba muharramarka ba idan kana tunanin
nan rayuwar turawace ba wanda ya damu da
wani baka tsoron wani na gida yaxo ya sameta
kamar irin xiyarar baxata dinda mai martaba ya
taba yima kwanankin baya ,idan yaxo ya sameta
kace me?
4⃣2⃣
yaja hannunsa suka fito yana fadin hakane fa
bilal sam hankalina da tunanina bai kawomin
wannan ba tunda nadawo na sameta nan ban
sake ganinta ba na dauka bata gidan kuma
bndamu dana duba ba cos kasan bana bawa
kowa lokacina koda kadan ne,sannan girmana ya
fadi in tsaya neman mace a gida amma ai kasan
ni bana xina ko?
[3:46PM, 10/30/2015] Pherty🎤👯: Bilal yaja dogon
tsaki,aiman yasa hannu ya mintsini bakinsa
yace kadaina bilal kasan bana son tsaki hr cikin
kaina nakejinsa
bilal yajaye hannunsa ya sake tsaki a karo na
biyu
yace idan ni nasani sai akacema kowa yasan
baka xina ne ko frnds dinmu suka xo gidannan
suka sameta sai an xargeku, amma wlhy na sake
ganinta anan gidan sai na ballata ko nasa
securities su mata shegen duka inga uban da ya
tsaya mata
Aiman ya yatsina fuskarsa hade da da kafadunsa
alamar ko ajikinsa kaike bata ranka akan mace
yace wannan damuwar kane bnda case da mace
kadaina min mgnr banaso
bilal yayi kwafa xai fice
yace ka shirya muje skul inason naje library kan
wannan assignment
bilal ya bata fuska
baxan jeba
aiman yace tor shikenan ka xauna ai kaima
bakayi ba lokacin da xakaje nima baxan jeba
bilal ya haura sama yana fadin yaushe xakayi
assignment ka tasa kwallo a gabanka kai kullum
bakada lokacin kanka sai karatu ko kaine qudan
boko ai ya isa, amma dai jirani in sauko ynxu
aiman ya juya ya fice yana fadin minti biyar ka
qara baxaka sameni ba
yace tor......
*BAYAN WATA BIYU*
Kyakkyawan saurayine dan kimamin shekara
ashirin
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment