Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

da shidda, tsaye a qofar jirgi yana shaqar
iskar nigeria wanda rabonsa da qasar wata uku
kenan.
A hakali yake saukowa cike da qasaita ya
gangaro xuwa farfajiyar airport din yana cike da
farinciki da nishadi
kyakkyawane sosai dogo mai kyan jiki yanada
dogon hanci da manyan idanuwa,gashin kansa
baqine sidik kwance sai shegi yake da tsantsi
yanada mans pride kwance lub lub a fuskarsa
yana faman sheqi wanda yayi matuqar fito da
kyawun fuskarsa abinka da farin mutum
taku yake irin na isassun ya'yan sarauta masuji
da mulki da qasaita, yana sanye da farar shadda
gexner mai kyau da tsada sunyi matuqar yi masa
kyau kamar ba dannan qasar tamu ta nigeria ba
airport din cike take da fadawa ganin ya sauko
suka dauki busa🎷🎺 ta
ko ina
momy da aliyu suka qaraso garesa cike da
murmushi, fadawa suka xube qasa suna kwasar
gaisuwa
ga mamakinsu wannan karon ya amsa
gaisuwarsu fuskarsa dauke da murmushi kafin
yayi masu alama da hannu su tashi
suka rungume juna shida aliyu kafin ya dubi
momy yayi mata alama da hannu acewar ya
gaidatane
tana murmushi ta gyada kanta dama batasa rai
ga jin muryarsa ba a ynxu
suka jera su uku suka nufi motocinsu dake cike a
airport din ko wacce mota na dauke da tambarin
S.MERAH(sarki merah).
koya haduwarsa da affiya xai kasance oho?
on my way back to skul nid ur prayers✈
📝Hausa novel
📚
[9:44AM, 2/26/2016] Bebinga: [4:30PM,
10/30/2015] Pherty🎤👯: 4⃣3⃣MULKI KO
SARAUTA💞
Na fertymerh xarah💞
tun wayewar garin ma'aikatan gidan ke aiki
tsakanin masu gyaran gidan da masu girki
itama kanta umma bata xauna ba sanin ko waye
aiman akan tsandar abinci,tabbas idan yaji ba sa
hannunta a girkin baxai ci ba inma yacine xai
amayar dole taje kitchen da kanta dan tarbon
tilon dan ta daxai dawo yau
farace sol hr tafishi hsken fata mai matsakaicin
jiki kyakkyawar gske ce
idanuwanta dara dara kamar madara gashin
idonta dana girarta gaxar gaxar mai yawa da baqi
ya kwanta luf a fuskarta, sumar kanta batada
wani cika amma tanada tsayi sosai hr gadon
bayanta , surar jikinta abar soce ga wanda yagani
tana sanye da riga da wando masu matuqar kyau
da kama jiki yar kwalliyarta simple ce ta fito da
kyawun fuskarta
dirar motocin da taji tare da busa ya tabbatar
mata isowarsu tayi saurin leqa window dai dai
lokacin aka bude masa qofar motar ya fito waya
a kunnensa yana murmushi da alama waya
yakeyi
kwarjini yayi mata sosai sai da xuciyarta na
buga, bata ga idanunsaba saboda suna boye cikin
darkspace yayi mata kyau sosai a idanuwanta
tayi saurin janyo alkyabarta ta rufe daga kanta hr
jikinta ta xauna a lallausar seater.....
A hankali aka bude qofar dakin aka shigo hade da
sallama
momy ce ta shigo ta xauna a kusa da ita a
bayanta rumaisa ce
tace affiya kixo muje falon maimartaba yana son
ganinku aiman ya iso
idanunta na kawo kwallah kallon da tayi masa
daxu kwarjininsa yasa ta soma tsoronsa
tace momy ina tsoronsa wlhy dai dai lokacin
wayar momy na dauki qara ta kara a kunnenta ta
fice rumaisa tace
k affiya kiyi shiru bana son kowa ya fuskanci
tsakaninki da shi tasa hannu tana gyara mata
alkyabar
taso muje abba na jiranmu inmun dawo xamuyi
mgnr ninasan komai xai daidaita tsakaninku
ta qara fesheta da turare ta rufe mata fuskar da
alkyabbar taja hannunta suka nufi falon sarki
4⃣4⃣
A firgice yake kallon mahaifinsa
yace aure fa abba, bayan nagayama ba wadda
nakeso
yace yarima na xata kai mai hankali da tunani ne
amma sai aka sami akasarin haka ashe bakada
hankali danme akayi aurenmu badan muyi aure
mu haifafa ba
yace amma abba kafin auren abari na fitar da
wacce nakeso.....ya katseshi tareda
cewa kana tunanin xn aurama maccen da bata da
kirkine ko bata dace da kai bane...dai dai lokacin
momy rumaisa da affiya suka shigo
inda yake xaune xaune rumaisa ta xaunar da
affiya
[5:00PM, 10/30/2015] Pherty🎤👯: abinda ya qara
qular dashi hr ya kasa boyewa xuciyarsa yabi
rumaisa da harara duk a idon sarki yana kallonsa
yaja dan qaramin tsaki da itakadai ta jiyoshi ya
kuma daki xuciyarta faga inda take xaune
qamshin turarenta mai dadi da sanyi ya daki
hancinsa ya lumshe idanuwansa yana son tuna
inda yasan turaren amma ya manta, ya juyo ya
dan dubi gefenta fuskarta luf rufe da alkyaba yaja
tsaki a karo na biyu wanda shi kansa sarki sai da
yaji
yace ba tsaki ba kome xakayi kayi,aurene an riga
an daura kuma ba saki
ya qara tsuke fuskarsa ya maida kansa ya
sunkuyar
sarki ya cigaba da fadin
ga amanar Allah nan a hannunka idan ka cutar da
ita dan baka sonta Allah shine masani kuma
baxai barka ba, yar uwarkace jininkace batada
banbanci da rumaisa a wurina ban sani ba ko kai
tanada a wurinka
Aure nufin Allah ne kuma xaman aure sai da
haquri ban yarda da wulaqanci ba
ku xauna kuriqe junanku da hannu biyu
ku xamo masu yiwa juna yafiya
ku xamo son juna
ku xamo masu gsky
ku xamo masu rufin asirin juna
ku xamo masu riqe amanar juna sa'anan
ku xamo masu kasancewa da juna kada kubari
shaidan ko maqiya su shiga tsakanin aurenku
affiya(jin sarki ya ambaci affiya yasa ya tuna
wannan yarinyar mai taqama da mulki shi hr ya
manta da ita bayason kuma wata alaqa tasake
hadasa da wata macce)
kiyi biyayya ga mijinki yayankine ki xamo mai
gudun xuciyarsa tare da kaucewa duk abinda
kikasan xai bata masa rai
ki jure duk wani abu daxai biyo baya daga gareshi
nasan na dan wani lokacine kafin ku sasanta
junanku
kuma idan kina da damuwa ko yana takuraki kiyi
gaggawar sanardani ko ummanki bana son
kisanar a gida
Allah shi maku albarka ku tashi kutafi
kamar wanda aka tsikara ko wanda ke kan qaya
haka ya tashi da sauri yana yatsina fuskarsa
ransa a bace ya fita ya nufi inda ummansa
rumaisa taja hannu affiya suka fita
bayan sun xauna a falo rumaisa tace
affiya ninama rasa ta inda xn fara,pls ki janye
qudirinki akan yaya kiyi haquri kibarshi ki dauki
nasifar abba gskyne aure ba abin wasa bane
affiya tace shikenan na haqura xn sadaukarda
rayuwata ga bautar aure amma baxan jure
wulaqanciba kuma baxan yarda a rainamin MULKI
ba
rumaisa ta sauke ajiyar xuciya bayan ta tashi
tsaye itama affiya ta tashi tana qara lullube
fuskarta
tace muje inda umma dai dai lokacin ya shigo hr
lokacin fuskarsa a daure take ya xare space din
idonsa yana kallon rumaisa
yace munafuka kinji kunya ahakan kike cewa kina
sona kindamu dani bayan kina cikin masumin
munafurci basu sona daga yau nima bana sonki
kifita harakata daga yau🙅
🏼
gabanta na faduwa ta gimtse dariyarta
tace ni yaya aiman me nayi bafa ni na daura
auren ba dan Allah kayi haquri wlhy na damu
dakai wana keda aduniyar nan idan bakai ba
yace shut up pls, munafuka kinyi wani sum sum
kinxo da ita ala dole gaki uwar amarya dan kin
rainani shine hrda xomin da ita kusa dani ki
xaunar da ita ko, yi cikinta kamar xai daketa tayi
hanyar waje da gudu tana fadin
kayi haquri yaya amma dan Allah karkama affiya
komai karka takura mata ta fice hade da turo
qofar falon da karfi gam
cike da bacin rai ya nufi hnyar sashensa amma
sai me sai ya juyo yana son yaga gadarar
wannan amarya da bata iya nuna fuskarta
hr xaije sai kuma ya fasa karta ga kamar ya
damu da ya ganta yana tsaye hannuwansa a
aljihu yana qare mata kallo daga samanta hr
qasa
ya dan ciji lebbansa ya qara tauke fuskarsa ya
isa inda take tsaye cikin shigar wulaqanci da qarfi
ya yaye alkyabar da ke kanta dai dai lokacin ta
dago manyan idanuwanta ta xubasu a narkakkun
idanuwansa
cike da mamaki yaja baya itama taja baya tana
kallonsa a wulaqancee
hannuwansa a aljihunsa ya hura bakinsa yana
furxar da iska ya langabar da kansa cikin
qasqanci da wulaqanci yake mata wani irin
kallo.....
📝Hausa novel
📚
[9:44AM, 2/26/2016] Bebinga: [9:03AM,
10/31/2015] Pherty🎤👯: 4⃣5⃣MULKI KO
SARAUTA💞
Na fertyemrh xarah💞
Murmushi yayi ya danyi taku kadan xuwa inda
take tsaye
well,i lyk ur personality,kin birgeni akaro na biyu
kin kuma yimin baxata,ashe bayan satar ya'yan
sarauta kin koma damfara ta hanyar aurensu
da kyar ta hadiye mgnr a maqoshinta xuciyarta
na mata xafi saboda bacin rai
tace ka iya bakinka da takunka kada son
xuciyarka yasa ka furta kalmar daxakayi
danasanin fitowarta
yayi murmushi cikin isa da qasaita hannunsa a
aljihunsa kansa a qasa kamar mai naxarin wani
abu kafin ya dago yaa kallonta
yace u ar wlcm affiya, hope da shiri kika shigo
gidana bada niyar xaman aure ba
ta riqa tafa hannayenta tana xagayensa hr taxo
gabansa idanunta akan nasa
tace da shiri naxo abinda nake nema tuntuni yau
shine a tafin hannuna........ya katseta
fyn an gud, kinsan na taba gayamaki a baya
xama dani sai mutum ya shirya kuma ya wahala
cos bn iya komai a rayuwata ba bnsan ynda xnyi
komai da kaina ba,ynda xn kula da kaina ma i dnt
knw inaji saboda ki kula da rayuwatane abba ya
aura min ke.
so daga yau, yanxu ba sai anjima ba duk bayin
dake kula dani na dakatar dasu duk bayin dake
sashena xn tattarosu na kawo maki su, su kula
dake ke kuma ki kula dani, girkine kawai bn
amince ba wannan duty jabo ne ita kawai ke iya
ciyardani na gamsu,
bayan shi tundaga toilet dina,my kitchen, falo,
bedroom, playroom,game room, watever ma
inkinje xakiga yawan dakunan duk kece mai gyara
su, u ar my new SLAVE....!
4⃣6⃣
Kinga ko anan SARAUTA tafi qarfin MULKIN ki,
bana tunanin ko a gida ammi da baffa xasu goya
maki baya akan qudirinki na cewa mulki yafi
sarauta,
i knw u ar my sister, an i regret it dana nuna
qarfin mulkina akanki cos sai ynxu nagane k ba
ajina bace koda xn so mace a rayuwata ba kya
cikinsu kinmin qarama ba komai akanki sai
qurciya da tsabar mulki akanki na soma sa'insa
da mace a rayuwata, ban taba tsayawa da mace
nayi mgnr minti biyu da itaba bayan rumaisa,
abba baimin adalciba daya auramin ke, ya kauda
kansa gefe yana furxar da iska daga bakinsa
ransa a bace kamar maison yin kuka
ita kuma tana tsaye tana kallonsa ta harde
hannuwanta a qirjinta, ya juyo
yace bn taba xaunawa nayi wani tunanin wani
plan da xnyiwa mace ba sai akanki, ban taba
bawa wani lokacina ba koda kadanne sai akanki,
bnsan damuwa da bacin raiba sai akanki, baa
tabamin dole akan abuba aka tursasamin shiba
sai akanki,tunda kika shigo rayuwata na rasa
kadan daga cikin abubuwa masu muhimmanci
agareni shiyasa naji na tsaneki affiya, na tsaneki
fiye da sauran matan ma(ta ware idanu tana
kallonsa duk abinnan da yake kyau yake mata ya
birgeta kome yakeyi kamar yaro yake komawa)
ta gyara tsayuwarta bayan ta janye hannunta
tana yatsina fuskarta
tace hw comes taya kake tunanin MULKI xai
xamo qasan SARAUTA never, an i will not b ur
slave, idan ka korasu kanka kayiwa tym dinda
xaa kawoni wannan gidan bnji ance naxamo
baiwa ba an kawoni ne a matsayib mata....yasa
hannu ya mintsini bakinta sosai hr sai datayi
kwallah kana ya cikata
i hate dat affiya, i hate to hear it, na tsani inji
ance inada mata ko frnds dina banason suji inada
mata so pls kidaina kiran kanki matata ke
qanwatace haka su umma suka gayamin, ni bnda
mata bnda wadda nakeso kibari pls, ya juya xai
fice sai kuma yadawo da baya da baya hr yaxo
dai dai saitinta
[10:12AM, 10/31/2015] Pherty🎤👯: na manta bn
gayamaki sharuddana ba i hate it idan inayiwa
mace mgn ta kafeni da idanu kamr ynda kikemin
dole idan ina miki mgn ki sauke kanki cikin
nutsuwa kina saurareni
bana son hayaniya da takura musamman idan ina
nikadai
duk abinda xakiyi a gidannan koda fitace xuwa
inda su umma ki sanarda jakadiya ta gayamin
idan na amince ko bn amince ba duk xata
gayamaki
idan kina ganin takura ne kigayama jakadiya tor
xaki iya xuwa ki sanarmin but on one condition
idan kin tadani ina barcine xaki xauna kijira hr na
tashi unless if it's urgently wannan xaki iya
tadani ta hanyar yimin kiss hr na tashi, ba wai so
daya xakiyi ba noooooo xakiyi tayine hr sai
lokacin danaji kiss din na tashi dan kaina,ba wai
irin wannan useless kiss din ba nake mgn i knw u
knw it, idan kuma bakiyi dai dai ba u hav loose d
game🙅🏼sai wani jiqo
kuma
lastly
[10:17PM, 11/5/2015] Pherty🎤👯: idan kin ganni a
hanya ko a gida ko acikin gida inda su umma
kada ki nuna kinsani ko kinada alaqa dani, idan
kuma a hanyane daga ke hr bayinki xaku tsaya hr
sai na wuce kafin kucigaba da tfy........ ya juya
xai fice sai ta kirasa
heeeey....
cak ya tsaya batare da ya juyo ba
a hannunta a qugunta tana kallon bayansa
tace naji naka sharudda amma kai bakaji nawa
ba!
ya juyo da kallonsa gareta cike da mamaki
yace hr wasu sharudda ne dake
ta gyada kanta tana kallonsa fuskarta da
murmushi
tace naji sharuddan sarauta, saura na mulki
ya tako ahankali hr inda take tsaye gab da ita
numfashinsu ya sarqe dana juna hakan yasa taji
wani yarrrr a jikinta ta dan matsa baya kadan
yace meyasa kike matsawa ko kinji tsorone, idan
na rungumeki fa
tayi saurin qara matsawa baya,yabita da wani
kallo na wulaqanci yana yatsina bakinsa
yace k atunaninki akwai wani abu daxai birgenine
a jikinki hr kike wani matsawa,matan da suka fiki
nagansu kuma na kauda kaina batare da damuwa
ba saboda basa birgeni
ta tabe bakinta tana gyara tsayuwarta
tace inaso nagayama sharuddana kamar ynda
kagayamin naka,
idan ka kiyaye nawa xn kiyaye naka
ya gyara tsayuwarsa
yace noooooo, babu wannan maccen a duniya,
babu wata macce daxata doramin sharadi inbi
bayan nawa kin manta koni waye kin manta
girman sarauta ne
tace wai mekake taqama dashi me kakeji kana
taqama da mulki da sarauta na rasa gane wanne
kafi bawa qarfi a cikinsu MULKI KO SARAUTA?
SARAUTA ya bata amsa batare da ya kalletaba
konayi taqamavda mulki ai a qarqashin sarautar
yake
banason dogon surutu affiya inaso aikina ya fara
daga yau, i will be waiting xakiga bayina sun xo
ynxu sai kifara aikin
tace tabdi....
ya kalleta kafin ya dauke kansa daga kallonta
yasa kai ya fice daga falon.......
kuyi haquri pls xn qarasa nan da two wks na
bada littafin printing idan an maidamin kafin ayi
publishing xn qarasa maku, saboda kar kujini
shiru yasa na fara maku TAGWAYEN MAXA👬.
📝Hausa novel
📚
[8:23am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: 12/14/2015] Pherty 🎤 👯 : 4⃣7⃣MULKI KO
SARAUTA? 👑
Na fertymerh xarah 👯
yana fita falon fada ya nufa saboda kiran
maimartaba daya samesa,
kusa da mahaifinsa ya xauna har lokacin
fuskarsa bata saku ba yana cike da bacin rai
mai martaba ya dubesa yana fadin
baxan sami damar xuwa meeting ba kai nakeso
ka wakilceni saboda yanxu da da ba daya bane,
na farko kaine mai jiran sarauta ta na biyu kuma
kana da iyali(ya tunxuro bakinsa hade da yatsina
fuskarsa)
yace abba idan xamuyi mgn muyi mai
muhimmanci amma kadaina cewa inada mata ni
banida mata
sarki yayi shiru kawai kafin ya maida kallonsa ga
waxiri da sarkin fada
yace ku shirya sa kuje kada ku bata lokaci
nan da nan suka soma shiryasa aka masa nadi
irin na manya sarakuna tare da wata qatuwar
alkyabba ta sarki mai matuqar kyau...
kafin kace me nan take ya rikide ya dawo wani
babban mutum yayi matuqar kyau inaji ko
TAGWAYEN MAXA 👬 baxasu nuna masa kyau a
ranar ba duk da cewa fuskar tasa a tamke take....
manya manyan motoci ne a jere masu kyau da
tsada, a tare suka fito da maimartaba yana tsaye
yana kallonsa har aka bude masa motar ya shiga
[11:59AM, 12/14/2015] Pherty🎤 👯 : SARKI ya
girgixa kansa cike da mamakin qasaitar aiman
halinsa sai shi,
a wurin meeting kusan awa daya da rabi suka
dauka suna meeting tsakaninsu na sarakuna kan
abinda ya shafesu da sarautarsu
duk sarakunan ba wanda bai haifesa amma a
yanda yakejin kansa yafiu qarfin mulki, duk abinda
yace dashi suke aiki badan komai ba sai dan
kwarjini da yayi masu kuma magaar da xaiyi mai
amfani ce tabbas sun jinjinawa sarki merah
domin yasami qasaitaccen magaji.
tym din da aka gama meeting din lokaci daya duk
suka tashi kowane da fadawansa, Aiman ne
kawai mai bodyguards acikinsu nan take guys
dinsa suka kakkarya kujerar da yarima aiman na
tashi suka yimata daya daya...
sarkin Anka ya dubesu da mamaki
yace ko meyasa xaa karya masu kaya?
kai tsaye sarkin fadar merah
yace saboda mai girma Aiman ya xauna akanta,
qaryane yarima ya xauna a kujera wani yaxo ya
xauna akanta saboda girman sarautarsa da
mulkinsa
lokaci daya sarakunan na soma kallon junansu
cike da mamaki ashe tasu sarautar qaryace
mulkinsu banxane kenan? kafin su maida kallonsu
ga aiman amma ga mamakinsu wayam bashi
alamar yabar wurin kenan.
4⃣8⃣
Tun kafin ya iso aka bude masa motar ya shiga,
garin rufe qofar aka datse hannunsa amma baiyi
magana ba hassalima yatsina fuskarsa kawai yayi
amma yaqi cewa komai akan atsaya da motar an
datse yatsansa
har suka iso gida baiyi magana ba sai da akaxo
bude qofar motar aka lura ga jini sai xuba yake
aikuwa cikin rudani da tashin hankali gabaki daya
rundunar fadawa da bodyguards dinsa suka xube
qasa
yana daga xaune cikin motar bai motsa ba ko
wata alama baiyi ba ta xai fito ko baxai fito ba
waxiri ya fito yaga halin da ake ciki yaje ya
sanarda mai martaba
ranka shi dade inaji ba lfy yarima bai fito cikin
mota ba ga kuma fadawa duka xube a qasa inaji
suna bashi haquri
kyam sarki ya tashi ya fito tare danasa fadawan
[12:25PM, 12/14/2015] Pherty🎤 👯 : yayi
mamakin yanda yagansu a xube ga aiman cikin
mota xaune fuskarsa ba annuri duk da idanunsa
na boye cikin darkspace
takan bayi sarki yariqa tfy bai damu ba hr ya iso
inda aiman
a raunane yace meya faru yarima Allah yasa ba
abinda ya sameka
shiru yayi tamkar baijiba sai da sarki ya qara
nanata mgnr cike da kulawa saanan ya xare
madubin idanunsa da dayan hannu da idanu
yayiwa maimartaba nuni da hannunsa
aikuwa ya rikice hr ya rasa da wacce kalma xaiyi
magana ya janyo aiman ya fito dashi jikinsa har
rawa yake
yace garin yaya, taya hakan ya faru meyasami
yatsan
aiman ya yatsina fuskarsa baiyi magana ba
sarki bai tsaya tmbyr baasi ba yajasa suka nufi
fada, nan ma basu xauna ba suka fito suka nufi
babban falon sarki.....
kusan fiye da awa suna kwance a wurin ga xafin
rana, daga can sama affiya na gyaran labule taga
mutane xube a qasa ta juya tana kallon maman
aiman
tace umma bayi nagani kwance acikin wannan
ranar wake hukuntasu ne mesukayi haka?
batare da umma ta damu ba
tace tor ni dakike tambayata affiya mena sani
tunda muna tare ne,
affiya ta juya tana kallonsu cike da tausayi ta
dawo ta xauna dai dai lokacin jakadiya ta shigo
ta russuna hr qasa
tace ranki shi dade an kammala komai kamar
yanda kikace
cikin halin ko inkula umma ta gyada kai kawai
affiya ta dubeta tana fadin mutanen danake gani
a waje menene laifinsu da ake hukuntasu haka
jakadiya ta qara russunawa tana fadin ba wanda
ke hukuntasu suke hukunta kansu saboda
sunyiwa yarima laifi
lokaci daya umma ta tsaida abinda take tana
kallon jakadiya
tace wane laifi sukayi
jakadiya tace ranki shi dade naji kamar ana fadin
sunji masa ciwo ne a hannu
4⃣9⃣
xumbur umma ta miqe tana gyara alkyabarta,
batabi ta kansu ba ta fice
affiya ta tabe baki kawai tana sauraren ikon Allah
wato ita sarauta bata dauki bayi abakin komai ba
kenan shiyasa take wulaqantasu son ranta, da
tana da iko sai ta yan'ta duk rabin bayin dake
gidan cos akwai masu kirki sosai akwai wadanda
bai kamata ace suna cikin bayi ba.
A babban falo ta taradda su waxiri, sarkin
fada,galadima, e.t.c duk a xaune ko bata
tambaya ba tasan sarki da yarima na sama, bata
tsaya amsa gaisuwarsuba tayi sama tasami
yarima na barci ga sarki a gefensa
sallama tayi ta shiga dakin kai tsaye inda yake ta
nufa tashiga duba yatsan hr ya dan kumbura
amma jinin ya tsaya
shiru tayi na dan wani lokaci kana ta tashi ta
sauko ta kira sarkin gida akan duk bayin su tashi,
tunda abin bamai girma bane yasami sauqi.
[2:36PM, 12/14/2015] Pherty 🎤 👯 : Misalin qarfe
biyu ya farfado daga barcin da yake maimartaba
na gefensa ya sami barci, a hankali ya sauko
saman gadon sadaf sadaf ya fita daga dakin
gudun kar yatada shi,
gidan shiru ba abinda ke tashi sai kukan
tsuntsaye, daga can qasa ya hango sarkin yaqi
sai safa da marwa yake a harabar gidan
maqarabansa nadaga gefe kowane da makaminsa
ya dauke kansa ya nufi nasa gidan, batare da
tunanin komai ba ya haye part dinsa har ga Allah
ya manta da wai yanada mata ballantana yaje
duba lfyrta
a wannan daren affiya na kwance da littafi a
hannunta littafin sadiya lawal bala marubuciyar
BALLAGAXA, ga sauran xube a gefenta daga nesa
na tsinkayo na miss aysher marubuciyar
KAMAMMIYAR MACE ,Ammi marubuciyar
AMARYAR PHERTY , khady marubuciyar
XAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA....
miemie bee marubuciyar NAFI TSANANKA,
humayda marubuciyar RAYUWAR HUMAIRA,
chuchun gaye marubuciyar JANAN, mmn khady
marubuciyar AIMAN, kausar marubuciyar
LABARIN KHADIJAH, ummi aysher marubuciyar
GIDA BAI KOSHI BA, m.jabo marubuciyar HASKEN
IDANIYATA, UNIQUE da F.SODANGI, Aysher
gambo marubuciyar KECE ABIN ALFAHARINA
PHERTY
[2:37PM, 12/14/2015] Pherty 🎤 👯 : [2:12PM,
12/14/2015] Pherty 🎤 👯 : Iya littaffan dana iya
hangowa kenan duk da bn tsinkayo nawa ba😒
amma nasan xarah dange ko halamcy xasu
hangomin inma basu gani ba ga matar saif, sally,
adama ja'o, ni'imatu, ga yar baqa da mahasin ma
xasu iya gano min......Affiya ta cillar da littafin
dake hannunta ta qudundune cikin lallausan
bargonta komai ya tsaya mata cak ta rasa meke
mata dadi, da haka barci ya dauketa...
5⃣0⃣
Washe garin ranar yunwa na tada ta daga barci,
ta sauko tana sanye da rigar barci iya gwiwarta,
toilet ta nufa bata jima ba ta fito tna yarfe
hannayenta taja dogon tsaki,
wata na'ura ta dannan dake dakin ta kirn duk
baiwar da takeson kiran
baa dauki dogon lokaci ba sai ga hlamcy ta shigo
da saurinta hr qas ta russuna tana miqa gaisuwa
barka da tashi gimbiya, mekike buqata
ta soma yatsina fuska kamar bata son mgn tace
baxan iya sauka ba kixomin da brkfst dina anan
jikinta na rawa tatashi ta fita bata jima ba sai
gata dauke d qaton faranti (cant wait to tell u
abubuwan dake ciki)
tadiresu agabanta sa'anan tafita bada jimawa ba
sai gata tadawo dauke da bowl ta riqo hannun
affiya ta tsoma aciki ta wanke ta janyo dan
qaramin towel tana goge hannuwan kafin ta dauki
kayan tafita da su
affiya ta soma cin abinci tana cike da mamakin
wannan sarauta da mulki
[2:34PM, 12/14/2015] Pherty 🎤 👯 : ko a gidansu
babu wani mulki da ake a gidan, bata jima da
farawa ba aka bude qofar dakin aka shigo
daga tsaye ya xuba mata narkakkun idanuwansa
yana kallonta from head to toe yana yatsina
fuskarsa
duk sai taji ta dabirce badan komai ba sai dan
rigar dake jikinta, sai kiciniyar motsa tea take
takasa kaishi bakinta
yayi gyran murya yana fadin kina nufin duk
sharadin dana gayamaki jiya xai tashi a banxa
ne?
a galabaice ta dago tana kallonsa
tace ko agida aka sanyani abu ba kasafai
nakeyinsa ba hassalima duk abubuwn da ka fada
ba wanda na iya aciki
yace nan ai ba gidanku bane ba gidan MULKI
bane gidan SARAUTA ne, yaxama dole kibini
tunda bauta kikaxo
5⃣1⃣
Tayi masa shiru kamar bataji ba tayi qasa da
kanta
wata tsawa da yayi mata yasata miqewa bata
shiryaba
da hannun ya nuna mata qofa, ta juya tafita cike
da bacin rai da tsoron tsawar da yayi mata dan
wannan shine karo na farko a rayuwarta da aka
mata tsawa
tana isa sashensa tun dga falonsa ba ta ga abin
gyara akai ba hrta isa bedroom dinsa ta tsaya
kallon ikon Allah kamar baxaa mutu ba wani
abinma bata taba ganinsa ba
yanayin dakin komai a natse a gyare tamkar ba
wata halitta dake rayuwa acikinsa ba wani gyara
da dakin ke buqata kawai tsabar wulaqancine
[2:53PM, 12/14/2015] Pherty 🎤 👯 : Ya shiga
dakin idanuwansa akanta
yace banason wannan rigar bata birgeniba, idan
ma kinsane dan ki birgeni tor banaso
ta saki baki tana kallon ikon Allah, ya cigaba da
fadin
inma kinsane karki bari nagani cos baxaki iya jan
raayinaba affiya nasan mata fiye da tunaninki hr
yau ba tarkon ko daya dana kamani, ba dan
komai ba sai dan bana raayinsu banida lokacinsu
basa cikin tsarina, they ar all cheaters, sannan
ma danme xaki riqa xama da wannan rigar a
wannan lokacin
ta tabe bakinta batare da ta tanka ba,shima ya
yatsina fuska yana yarfe hannayensa
bafa damuwa nayi da jikinkiba ba kuma kishi
nakeyi ba am just telling u d fact, kawai bana son
bayi suga girmana ajikinkine
ta gefen idanuwa take kallonsa ta tunxuro baki
alamar ta qosa da maganarsa
shima mamakin kansa yake idan baa gaban affiya
ba bai iya tsayawa yana surutu yana mamakin
yanda yake furta wasu kalamai da umma kawai
yake iya xama yayita xuba surutu sai kuma affiya
shima ya rasa dalili, gashi sai yatsinarsa take
karfa ta dauka ya damu da ita ta rainasa da
sarautarsa, nan da nan ya daure fuska qasaitar
tatashi yadawo yarima aiman dinsa cikin
daurewar fuska ya nuna mata hanya
out pls.... ta dago tana kallonsa yanayinsa yasa
taji tsoro tafice tana qunquni yau bata rama
abinda yayi mata ba.
📝 Hausa novel📚
[9:44AM, 2/26/2016] Bebinga: [9:42AM,
12/15/2015] Pherty 🎤 👯 : 5⃣2⃣MULKI KO
SARAUTA? 👑
Na fertymerh xarah 💞
Toilet ya shiga, yayi kusan awa daya da rabi aciki
yana wanka kafin ya fito, a wurin shirinsa ma ya
bata lokaci sosai, ya nufi inda ummansa
jakadiya na ganin shigowarsa ta xube hr qasa
tana gaidashi
Allah yaja da ran dan sarki yarima mai jiran
kujerar mulki da fatan an tashi lfy
bai amsa ba hassalima kallon inda take baiyi ba
daman tasan ba lallai bane ya amsa sai ta tashi
ta fita, ya rungume mamanshi yana murmushi
mrng umma, murmushi tayi ta riqo yatsan
hannunsa
tace yarima taya hakan ta faru meya jima ciwone
haka?
ya yatsina fuska ya sumbaceta agoshi kana ya
janye hannun yana yarfewa
yace yau inason xiyartar asibiti umma, idan abba
ya sauko kigayamasa xnyi aiki yau sai na dawo
tace meyasa bakason gayamin abinda ya sameka
a hannu, da gani wannan abin ya wahalar da kai
ya dubi yatsan kafin ya maida kallonsa gareta
yace umma wannan ciwone ba wahala ba, abu
biyune na taba wahala dasu a rayuwata
na farko sanda na tuqa mota da kaina naje
boutique na hadu da affiya, kinsan da wannan ?
ta girgixa kanta cike da mamaki tana kallonsa
ashe dama sunsan juna
abu na biyu daya ban wahala a rayuwana yaxama
disgrace agareni amatsayin mulkina da sarauta
ta, tym din danaci abinci a dakinki kikaxo daukan
plate na hanaki na dauka da kaina na kai kitchen
bayi na kallona, umma ranar naji haushi sosai hr
naso na hukunta duka bayinda ke gidan nan mata
amma....... sai kuma yayi shiru yana kallonta
umma wannan ce kawai wahalar danasan na
tabayi a rayuwata
[10:04AM, 12/15/2015] Pherty🎤 👯 : tace nxt tym
baxaka qara daukan plate ba yarima still girman
ka dana sarautarka bai fadi ba
yayi murmushi kawai ya juya xai fice
tace affiya fa, tana ina yau duk bata xo ba
ya tabe bakinsa batare da yace uffan ba yasa kai
ya fice
5⃣3⃣
A asibiti yana shiga ma'aikata suka soma xubewa
suna gaidashi sai wani cika
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment