Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

tunda ke har kin sameni
nan ma shiru tayi masa
meyasa kike kishinta
murmushi tayi tana kallonsa
yace ko kina sona ne?
ta gyada kai hade da rufe fuskarta da tafin
hannuwanta
ya tsaya yana kallonta kafin ya sumbaceta a
goshinta yana fadin
i lyk ur dress yau kinmin kyau ya kwantar da ita
hade da xira harshensa a bakinta
wani abu takeji tundaga tsakiyar kanta hr xuwa
tafin qafafuwanta tayi qoqarin janye jikinta daga
nashi cike da tashin hankali
ya saketa hade dabinta da ido da xuciya yana
karantar weakness dinta tanada qarfin hali,tsiwa,
ga ajan aji bugu da qari tana da taqama da kudi
da MULKI amma batada power a fannin soyayya
lokaci na farko da ya janyota xuwa jikinsa ya
rungumeta ya sanya hannu cikin sumar kanta
cikin wani salo na kwarewa da sanin weakness
din duk wata lafiyayyar macce
banda karkarwa da rawa da jikinta keyi cike da
tsoro da fargaba da raxana na rashin sabo sai dai
duk wata gaba ta jikinta ta karbi saqon da DAN
JININ SARAUTA ke aikawa ta cikin gashin kanta
xuwa sassan jikinta to such an extent dat lamarin
yaxo wani limit beyond her capability to
ignore.....
karo na farko a rayuwarta data tsinci kanta a
wata duniya ta daban dabata taba tsintar kanta
aciki ba...............
81
kukan da take yadawo dashi daga cikin
hayyacinsa, da ina yaje?
hankalinsa da tunaninsa bai taba bashi akwai
ranar da xai kusanci mace ba musamman affiya
itama saboda shagwabarta da yanda take
shigewa jikinsa ne
bai taba sanin irin baiwar dake tattare da mata
ba kenan although duk da yaji ana fadin matan
kala kala ne kowacce da baiwarta but bai taba
sanin haka mata sike ba sannan bai taba jin
farinciki kamar irin na ranar yau ba gsky affiya
tayi masa baxata hr yakejin baxai iya controlling
din kansaba akaro na biyu(another taste of
passion)
[4:09PM, 12/25/2015] Pherty: bai taba sanin shi
mabuqaci bane sai a daren ranar amma yana
matuqar tausayinta karo na biyu kenan kukan da
take hr acikin xuciyarsa yakejinsa amma dole ya
kyaleta tayi mai isartabkafin ya soma rarrashinta
(to fah yace bai iya rarrashin mace ba koya akayi
yake rarrashin ynxu)
ya qudira aransa koda baxai sotaba xai kwatanta
xai kula da ita xai bata kulawa dai dai
gwargwadon iyawarsa dan ganin farincikinta
kamar yanda tasashi ayau(yarima an shiga layi)
A gurguje pls
82
Tun daga lokacin yake bata kulawa yake qoqarin
ganin yayimata abinda duk takeso
yakan xauna ya bata lokacinsa akanta kamar
yanda take biya masa buqatarsa batare da nuna
gajiya ba aduk lokacin daya buqata duk da
dauriya kawai takeyi
xaman nabila a gidan ganinta yake kamar fanko
batada wata sauran qima a idonsa tunda ga
affiya gani yake duk tafi matan dayake gani a
duniya duk da hr ynxu yaqi yardarwa xuciyarsa
cewa yana sonta
lokacin da tagane affiya matarsa ce kusan hauka
tayi gidan bai damu ba duk da baiso tagane cewa
matarsa bace
shikam ya kasa gasgasta dalilin dayasa ya shaqu
da ita hr bayason ganin bacin ranta bai yarda ya
kamu da sonta ba
lokutta da yawa sukan fita suyi yawo tare a qasa
fadawansa na biyedashi a baya yana nuna mata
gari wani sa'in ma akan doki suke yawon ko suje
yin tserar doki tare tana daga gefe tana kallonsa
da abokansa
da haka hr sukayi watanninsu aiman ya kammala
karatunshi duk da ita ynxu tasa qafa amma
yanajin dole xasu riqa xuwa tare dan baxai barta
ita kadai tana xama a pheonix ba
cikin lokaci qanqani suka shirya suka dawo gida
nigeria hrda nabila
[7:51PM, 12/27/2015] Pherty: [11:11AM,
12/27/2015] Pherty: NIGERIA
tym dinda jirginsu na sauka yana rungume da ita
suka fito
lokaci daya taga ya saketa juyawar da xatayi taga
dogarawa su waxiri da sauran manyan fada a
tsatsaye suna jiran saukowarsu
ga motoci birjik sun kusa kai ashirin a airport din
sun cika filin jirgin ma xnce daganinsu kasan na
sarki merah ne
juyowar da xatayi ta kalli aiman cikin sakan daya
taga yarima hr ya rikide ya koma yarima merah
mai ji da mulki, sarauta da kuma qasaita.....
A tare suka sauko hr xuwa inda Aliyu da rumaisa
suke tsaye wannan karon da ammi akaxo da
gudu affiya ta nufeta ta qanqameta
miss u ammina
ammi ta nuna mata yarima dake shiga motarsa
da sauri ta saki ammi ta nufi motar tuni ya shige
motarsa gab da xata tashi ta juyo tana kallonsa
tayi rau rau da fuska
shine baxakamin mgn ba da ammi bata nuna min
kai ba shikenan sai kabarni kayi tfyrka
yayi shiru tamkar baiji taba dai dai lokacin motar
ta tashi
tace shikenan mundawo nigeria xaka fara nuna
min mulki da qasaita kafara nunawa mutane cewa
dama ba sona kakeyiba ko
ya janyo hannunta ya saqala anashi kafin ya juyo
yana kallonta
yace banayi maki alqawarin baxan sake nunawa
kowa ba sonki nakeyiba kin manta girman
alqawari ne
83
Akwai wani mutum da ya tabayiwa annabi s.a.w
alqawari amma tun kafin yaxama manxo yayi
masa alqawarin xai kawo mashi wani abu (nidai
na manta ko menene wlhy)
sai sukayi alqawari da annabi cewa xasu hadu
anan wurin ya kawo masa
bayan kwana uku ashe mutumin ya manta daya
tuna da gaggawa ya tafi domin cika alqawarin
daya dauka, yana xuwa ya sami annabi xaune
inda yabarshi
sai annabi s.a.w yace haqiqa wannan matashi ka
wahalar dani domin kuwa ina nan inda kabarni
tun kwana uku ina jira
kinga wannan kisa tana nuna mana girman
alqawari da tsayawa akan cika shi, kinga manxo
s.a.w tun kafin yaxama annabi yake tsayawa
yana cika alqawari domin ya sauke nauyin dake
kansa
ko ban soki ba i will b with u forever u ar such a
nyc sister affiyaa(chab wai ko sister)
ya rungumota xuwa jikinsa ya kaimata kiss a
wuyanta yana fadin karki damu dan na cnxa
fuska a nigeria aike baxan canxamiki ba....
A gurguje pls
Bayan sati biyu da dawowarsu akayi bikin bikin
bude asibitin yarima da maimartaba ya bude
masa
da yawa mutane sun hallara gun biki masoyan
affiya da aiman, wannan karon ma babu gayyata
sai da halamcy taxo inka debe wadanda akaba
katin gayyata, serdy, xarah dange, miss
aysher,chuchu, mamu, kausar,shuwa, baby aysher,
kdeey,jabo,fido, ammi,m.shakur,humy e.t.c da
duka daukakin mutanen hausa novel wadanda
ban ambata ba da taskar marubuta.
Ana cikin hidimar bikinne affiya ta soma laulayin
ciki
karkuso ganin murna a family din nan take sarki
ya yanta mata baiwa daya daga cikin bayi sauran
tukwici kuma sai ta haihu
aiman baxaa iya gane farincikinsa ba cos a baki
yake baiso cikin ba as his age yanda yake gani
yama xaace ya haihu shida ko mata baison asan
yanada ita sai ya qudira aransa data haihu
xaibawa umma kyautar yaron ya dauki affiya su
koma pheonix dan baxaije dashiba amasa dariya
84
Kulawa take samu sosai fiye da da daga sarki
haka suke xaune da nabila kamar wasu kishiyoyi
[11:20AM, 12/27/2015] Pherty: rumaisa abin hr
mamaki yake bata
tace affiya wai ko xamanku a pheonix yaya maina
yayi aurene
tace meyasa kika wannan tambayar
tace wannan dake xaune a gidannan wacece ita
tace oho tun acan suke tare wai tanason ya
auretane
tace shine dan batada kunya tabiyosa hr gidan
ubansa kuma ahakan takeso ya aureta
affiya ta tabe bakinta
tace ba laifinta bane laifinsane daya kasa tsawata
mata tabar gidan
tace amma kuwa xn sanarda sarki da umma dan
cewa yayifa wai qawarkice
kibarsu muga iya gudun ruwansu idan dai na
haihu batabar gidanba xn wulaqantata dan xnsa
afiddata sai dai nima yasa akoreni
mtsew... ya koreki akan wane dalili akan karuwa
dai dai lokacin nabila ta shigo kallo daya tayi
masu tayi shigewarta dama ta kwana da sani duk
bsu kaunarta
duk suka bita da kallo kafin su maida dubansu ga
juna
rumaisa tace tanafa da kyau affiya anya baxata
iya yaudararsa ba
affiya tace kema da wani xance kike mace nawa
ya gani mata nawa nayi hulda dashi wannan ma
dame xata yaudaresa me take dashi kyau banxa
dme take taqama MULKI KO SARAUTA
ko daya rumaisa tabata amsa a sanyaye tace
Allah ya shige mana gaba
tace amin
A gurguje pls (afuwan)
BAYAN WASU WATANNI
Cikin affiya ya shiga watan haihuwa
[8:23PM, 12/27/2015] Pherty: ganin haka yasa
mai martaba yace jakadiya ta koma sashen affiya
da xama
ranar jumaa da dare ta haihu a asibiti, ta haifo
santalelen yaronta kamar yarima yayi kaki ya
xubar gsky kamar ta baci sosai bama fuska ba hr
yatsun hannuwansa dana qafafunsa duk iri daya
ranar maroqa sun kwana kida busa sarewa da
kide kide irin nasu na sarauta
yarima mai claiming as his age ace yana da yaro
sai gashi yana xirga xirga dakin umma inda aka
maida affiya yaqi daukan yaron amma a sace
yake kallonsa idan affiya tace ya dauki yaron sai
ya daure fuska yana dauke kansa wai shi ba
yaronsa bane
85
sanda aka kaiwa sarki yaron yayi masa huduba
sosai kafin ya miqowa yarima yaron
yace asawa yaronka albarka
nan da nan ya daure fuska ya karbi yaron kamar
bayaso yana kallonsa sonsa na shiga xuciyarsa
he x beauty ya furta a hankali hr cikin xuciyarsa
yaji sanyi da qaunar yaron ganin kamaninsa sak
gareshi sai yayi masa addua yaba sarki ya fice
da dare ya kasa barci yana son ganin yaron da
kayan barci ya nufi dakin umma tym din affiya na
toilet umma na hadawa affiya farfesu
baima umma mgn ba batama ga shigowarsa ba
ya nufi inda yaron k barci ya shafi fuskarsa hade
da kaimasa sumbata dai dai lokacin affiya tafito
toilet xumbur ya tashi yana daure fuska ya duqa
kamar mai neman wani abin
affiya tace yaya mekake.nemane
sai alokacin umma ta juyo tana kallonsa da
mamaki
tace yaushe kashigo dakin inaji ko sallama
bakayiba ko?
ya yatsina fuskarsa bai tankasuba ya cigaba da
dube dubensa kamar da gaske umma ta qaraso
tana fadin mekake nema ko ka yarda wani abin
ne
ya tashi c'mon umma ba wani abu bane karki
damar da kanki
tor mekake nemane yanxu da dare haka,
ya dafe goshinsa da hannunsa oh gosh.....sai
kuma ya fice batare daya sake dubansu ba
Bayan kwana biyu da haihuwarta duk sun hallara
a qaton falon sarki duka family biyu both yan
mulki da sarauta sakamakon kiran gaggawa da
sarki nayi
cikin isa da qasaita sarki k kallon nabila cikin
rashin sani
86
Yace gashi kowa ya hallara kamar yanda kika
buqata bansankiba bansan daga inda kika fito ba
kuma bansan dalilinki na taramu anan ba
gabaki daya falonn suka maida kallonsu ga nabila
yarima,affiya da rumaisa kallonta suke
cike.da.mamaki da tsoro domin suka dai suka
san da xamanta inka cire masu aikin gidan
shesshekar kukan nabila ya dawo da hankalinsu
gareta duk jikinsu yayi sanyi ba kamar maina ba
da hankalinsa yayi matuqar tashi
sarki yace inaji kin taramu nan ne danki mana
mgn ba kuka ba
ta tsaida kukanta kanta a sunkuye
tace ranka shi dade ni budurwar aiman ce tun
muna pheonix ajinmu daya
duk uwayen suka maida kallonsu ga yarima
wanda yayi saurin sunkuyarda kansa qasa cike da
tashin hankali
ta cigaba da fadin munyi rayuwa dashi tun kafin
aurensa da affiya hr xuwa ynxu data haihu muna
tare
87
xamana dashi xamane na amana da soyayya duk
qoqarina akan ya aureni yaqi ya yaudareni yaci
amanata kuma yaqi aurena bayan da xanyi ko in
boye dole sai na sanardaku domin kuwa ina
dauke da cikinsa wata uku
[8:56PM, 12/27/2015] Pherty: xumbur yarima da
rumaisa suka miqe yayin da affiya ta sunkuyar da
kanta qasa ta fashe da kukan baqin ciki
duk iya qoqarinta akansa da irin soyayyar da
take.masa ashe a banxa yana.bibiyar wata
rumaisa tace qarya kike munafuka duk wani
shirinki na banxane kuma baxaiyi tasiri ba dan
baxai aure kiba, kowa anan da kike gani yasan
halin yaya maina ansan abinda xai iya da wanda
baxai iyaba auren sarauta sai jinin sarauta haka
auren dan mulki sai jinin mulki kigayamin dame
kike taqama MULKI KO SARAUTA?
idan kuma kina tunanin wannan abinda kikayi
mafitace kika nemawa kanki na aurensa to kinyi a
banxa dan baxai aurekiba koda da gaskene ya
aikata
ta fashe da kukan baqinciki da toxarcin da
akayiwa yayanta ta dauki yaronta zaid jikin aliyu
ta fice tana kuka
jikin umma da ammi nayi sanyi ba kamar na sarki
da hr rawa jikinsa keyiba dan wannan toxarcine
ga masarautarsu
nabila ta cigaba da kuka tana rantse rantse cikin
jikinta nashine………
88
Bata qarasba taji saukar marin dana gigitata kafin
kace me bakinta da hancinta sun soma fitar da
jini
nan take president ya daukesa da mari
yace kai din me kai din bnxa hr ka isa ka toxarta
mu
kagayamin kakakaf xuriarmu waya taba haka
meyasa ka kasa haqura da matarka ko kuma ka
qara aure
sai ga yarima ya fashe da kuka kukan danayi
matuqar tsoratasu hr abin yabawa sarki mamaki
umma kamar ta tayashi kukan takeji
a ransa sai fadi yake innalillahi wa inna ilaihir
rajiun domin kuwa ya tuna ayar Allah inda tayi
nuni da cewa idan musiba ta sameku ku yawaita
kiran WA'IZA ASABATHUM MUSIBATUN QALU
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN
Aliyu ya riqosa yana fadin cool down yarima kayi
magana mana ba kuka xakayi ba
cikin wata irin raxannaniyar murya datayi
matuqar tsorata kowa a falon sai da sarki ya
tashi xaune lokaci daya falon ya amsa muryarsa
datayi amo da lion voice
who d hell is she, metake dashi, waye ita ,
mexanyi da ita, metake taqama dashi da har xaa
mareni akanta ?
duk falon akayi tsit kowa xuciyarsa cike da
fargaba sai da sukaji tsoronsa(saura qiris wayata
ta fadi dana dakata anan) a ransa jiyake kamar
ya damqota ya shaqeta yakeji baitaba jin
tsanartaba sai yau bai taba jin tsanar mace a
xuciyarsa ba fiye da yau wannan yana daya daga
dalilinsa naqin amincewa mace tor gashi duk
kauce kaucensa ta rutsa dashi dama kana taka
Allah na nashi
89
Affiya ta tsananta kukanta sosai ta karbi jaririnta
hannun ammi ta fice tana kuka
kai tsaye sashenta ta nufa ta hada kayanta da
duk abinda take buqata tabar gidan batare da
sanin kowa ba wayyo Allah
[9:13PM, 12/27/2015] Pherty: Airport ta nufa ta
shiga jirgin england tana kuka sosai kamar ranta
tana tsaye bakin qofar jirgin ta juyo tana kallon
nigeria
tabbas tasan tayi bankwana da nigeria tabar
dimbin masoyanta da kewarta batajin kuma xata
dawo acikinta
ta rumtse idanunta tana hawaye sosai kafin ta
ware su akan jaririnta
xan xamewa yarona uwa ta gari nabashi tarbiya
gwargwadon iyawata,inbaka kulawa fiye data
mahaifinka duk da baya qaunarmu nima a ynxu
bana sonsa bana sonsa bana sonsa xuciyata
tabarshi ba wanda takeso a yanxu sai yarona
sultan Allah ka albarkaci sultan ka raya sultan
abisa tafarkin musulunci amin
ta sumbacesa tana hawaye ta juya ta shiga
jirgin………………
Anan xn dakata muhadu a part two (amma a
kasuwa) dan jin ya rayuwarta xata kasance a
england,xata dawo gida nigeria ko baxata dawo
ba? gskyne abinda nabila ta fada kokuwa
qaryace? yarima xai aureta kuwa? a wane hali
yarima xai tainci kansa idan ya wayi gari babu
affiya da yaron dayake matuqar kauna
axuciyarsa?xaiso affiya kuwa ya janye qudirinsa
na qin mata a xuciyarsa? bama shi kadai ba duka
family yaxasu kasance idan babu affiya a tare
dasu?
duk wadannan amsoshin suna cikin MULKI KO
SARAUTA..2
80
Shin addini yayi gsky da yace ba lallai bane ka
sami duk abinda kakeso ba arayuwa ka xauna lfy
kamar yanda ta faru da SERLYMERH
(makauniya)......
Yaushe ne soyayya takeyin tasiri a xuciya ta
wanxu batare da sanin juna ba wanda daga
humayd hr afra baxasu iya fassarata ba a littafin
AFRA HUMAYD.....
Soyayya ba lallai ta faru a sanda akaso faruwarta
ba
ita wata irin abace daba ruwanta da lokaci
matsayi da dangoginsu
abuce wadda k faruwa a duk sanda taso ta
gudanar da tunani ta sarrafa gngar jiki kamar
yanda tayiwa ZARAH da Dr.Saifullahi Bakori
Ta taso cikin tarairaya gata da shagwaba a gidan
arxiki mulki da bunqasa , babu abinda tasani sai
taqama isa da wulaqanta dan adam
haduwarta da Bilal ya sauya mata raayi inda duk
isarta mulkinta dataqamarta suka xube a qasa
IHSAN
Haduwar kan hanyace ta xamo haduwar xuciyar
Abdulsalam da Falmata ,aminci, tausayi, soyayya,
ha'inci da xalunci sune sukayi gingimemen gini a
rayuwar ALMAJIRA
Abin tambaya acikin rayuwar JIDDAH meyasa
kowacce bata auri wanda takeso ba amma ta
samo soyyaya a gidan aurenta mami da jidda
Soyayya ko sadaukarwa wanene yafi rinjaye a
rayuwar AFNAN tsakanin Adnan da Affan
Pherty tace xata iya fassara ta ta soyayya da
defination mai yawa a LABARINA wanda neither
Dr.fulani Gafai nor Marhoom experience it.
Dariya take sosai ba kakkautawa kafin ta tsaida
dariyar tana kallonsa
tace ka ceto ni daga cikin wani hali dana shiga
duk da cewa kaine sanadin haukata kuma kaika
dai nakeso nake kishi baxan iya kwatanta ganinka
da wata macce ba....
Humayd Danbatta yayi murmushi hade da
rungumota yace ba wadda nakeso nake qauna a
duniyarnan kamar ke bakida kishiya ke kadai kin
isheni rayuwa kuma bake ba hauka har abada ina
sonki HERLYMERTU
Menene sirrin pherty, miss aysher da serdy daya
janyo suka xamo taurari masu haske da walqiya a
xukatan xaratan maxajensu koda yake sun
auresune bisa tubali na soyayya SADTEEYASH
TAGWAYEN MAXA ne,kamanni daya amma
mabambanta a halayya da dabi'a duk da
kasancewarsu gida daya amma they ar ol acting
according to their experience,xamansu da Hamida
ta sauya tunaninsu daga marar kyau xuwa mai
kyau....
Daga inda pherty take xaune ta maido hankalinta
ga jinin sarauta inda taji yana roqon Affiya kiyi
haquri na tuba kece rayuwata qasaita ta a waje
take baa gida, idan a gidane affiya keda qasaita
ita keda ragamar komai nawa.
ta juyo tana kallonsa da murmushi tace wane
daga ciki MULKI KO SARAUTA? ya gyada kai yana
murmushi……Dukansu
ALHAMDULILLAH
Luv u ol my fans
Hausa novel
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment