Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

yake yana bata rai
kamar wanda aka tilastawa xuwa duk da asibitin
mahaifinsa ce
yana isa office dinsa ya taradda bilal xaune
yace wai kana nufin kana nigeria ne kaifa baka da
kirki wlhy
bilal ya tashi yana kallon guards din dake tare
dashi kafin ya maida kallonsa garesa
yace jiya nadawo momy ce ba lfy naxo da ita
tana emergency
yarima ya xauna yana gyara alkyabarsa yace
cikin satin nan nakeson xuwa pheonix i miss skul
bilal a bata rai
yace bakaji menace ba mamana ba lfy tana
emergency kuma kai nakeso ka dubata
oh gosh... ya dafe goshinsa alamar bilal na
takurasa da yawa, ya janyo wani file ya shiga
dubawa
bilal ya kwantar da murya sanin halin abokin
nasa,
yace Aiman mamana fa nace, ashe hrdani kake
wulaqantawa
yace kome xn mata kaima xaka iya naga matakin
karatunmu dayane dakai ko?
yace nasani baxan iya bane jikina a mace yake
pls help me
yarima ya tashi yana yatsina fuska
wane ward aka kaitane?
bilal ya gayamasa, ya juya ya fice
jin emergency take yasa yake sauri, tfy yake yana
sanya handgloves a bayansa ana cire masa
alkyabba
gab da xai shiga dakin da take suka gama sanya
masa labcoat, daya daga cikin dabiunsa kenan
idan xai shiga aiki baxai tsaya ya shirya ba sai
dai yana tafe ana shiryasa idan ma fitowa aikin
yayi yana tafe ana cire masa kayan aikin kuma
amaida masa na sarauta, dayawa mutane hakan
na burgesu hr tsayawa kallonsa ake ana son
mulkinsa da qasaita sannan abu mai matuqar
wuyane kace kaga.murmushinsa
[8:32PM, 12/15/2015] Pherty 🎤 👯 : bai jima aciki
ba ya fito yana tafe yana xare handgloves cikin
isa da qasaita ko ta kan bilal bai biba,
ga fadawa birjik a asibitin, guards dinsa suna biye
dashi a baya
yana tafe yana yatsina fuska ma'aikatan asibiti
sai xubewa suke suna gaisuwa nurses da likitoci
amma duk ciki ba wanda ya kula ballantana ya
amsa
cak suka ga ya tsaya harabar asibiti suna ganin
haka suka san akwai matsala tabbas akwai
abinda ya fadi daga.hannunsa daman duk abinda
ya fadi daga hannunsa baya magana ko ya nuna
wata alamar abinsa ya fadi sai dai ya tsaya cak
masu moremasa baya suje su duba sugani
haka kuwa akayi da yawa suka juya suga ko
menene ya fadi suna isa asibitin suka sami
turban dinsa ne har wata nurse ta dauka xata
kawo masa
da sauri suka karba suka fito(wani abin sai
sarauta)
aka bude masa mota ya jima tsaye kafin acire
masa labcoat din jikinsa aka musanya masa da
alkyaba suka nada masa turban dinsa kana ya
shiga motar akaja
kusan motoci gomane jere da juna abayan tasa
motar bayan biyu na gaba.
mutane sai kallon ikon Allah suke wannan dame
yake taqama MULKI KO SARAUTA? 👑
5⃣4⃣
Sanda suka iso gida fada ya nufa ya xauna
agaban mai martaba kamar kullum ya tankwashe
qafafunsa yana kallonsa fuskarsa da murmushi
yace barka da tashi abba
yace ya lfyr hannu,
ya yatsina fuska batare daya amsa ba ya janyo
inibi yakai bakinsa
sarki yace jiya na turaka meeting amma baka
gayamin yanda kukayi ba
yarima yadan kallesa kafin yace
sunyi magana ne akan abinda ya shafesu, ynda
na lura sarakunan naji da mulkinsu shiyasa nafito
masu danawa qasaitar,
sunyi mgn akan rashin wadataccen abinci ga
talakawansu da kuma rashin ruwa da
talakawansu basu wadatuwa dashi
sarki yace kai akan me kayi magana me ka lura
yna damun talakawa?
yarima ya jefar da inibin dake hannunsa
yace abba bama talakawa kadai ba ai ynxu duk
yan nigeria suna fama da rashin kudi abinci
makarantinne boko da islamiya sai arasa
ilimatattun malamai, qauyukka ba wuta asibitoci
ba kawarrarun likitoci
[9:08PM, 12/15/2015] Pherty 🎤 👯 : Sarki ya tashi
daga kishingiden da yake cike da mamaki yana
kallon aiman dan bai taba xaton yasan matsalar
rayuwa ba
yace yarima gayamin me ka gaya masu game da
wannan
yace abba nace laifin sarakuna ne ai mulkin da ba
haka yake ba, ku sarakuna ku kuka cire hannunku
daga komai kuka barwa gwamnati tayi,
sarakunan da su suke da ikon komai suna
taimakon talakawansu sannan suna samin lbrai
daga fadawansu, a da ko haihuwa akayi dole sai
sarki yasani ko mai anguwa amma ynxu fa kai
xaka bawa kanka amsa abba,
na gayamasu sarakuna sunfi gwamnati hulda da
jamaa kuma sunfisu sanin halin da talakawa suke
ciki
5⃣5⃣
Ranar qiyama ana fara hisabi da jini sannan ayi
da manyan malamai,masu kudi, shugabanni,
sarakuna, tor wannan ma ya ishemu ishara mu
dage muga yanda yan qasa suke tfyr da
rayuwarsu,
Allah ba ruwansa gabaki daya xai hadamu ya
tambayemu ynda muka tfyr da mulkinmu ba
ruwanshi da cewa shugaban qasa ko gwamna,
mulki duk mulki ne
ko mace a gidan mijinta mulki take haka namiji a
tsakiyan iyalinsa mulki yake xaa kuma yi masa
hisabi gobe qiyama taya ya tfyr da iyalinsa kamar
yanda muka sani
raf raf raf gabaki daya daukacin fada aka dauki
tafi sarki saboda mirna kamar ya hadiye yarima
yakeji
yace a tunani ban taba sanin kasan wanna ba
yarima na dauka bayan mulki, sarauta, isa,
taqama da qasaita bakasan komai da ya shafi
rayuwar duniya ba ashe bn saniba kallon kitse
nakewa rogo, am proud of u son, ko ynxu na
mutu nasan xaka iya gadon sarauta ta a yanda
nakeji ma ko ynxu xn iya sauka na baka amma
nayima alqawari daka kammala karatunka xn
sauka daga kujerata a nada ka
nan da nan fadawa suka xube qasa sai fadi suke
godiya yake ranka shi dade, yarima na miqa
godiyarsa
Aiman kuwa kansa na sunkuye ya dago yana
kallon mahaifinsa
yace abba nxt tomorrow nake son komawa skul
sarki yace Allah ya kaimu amma tare da affiya
xakaje
nan da nan annurin fuskarsa na kau tamkar wnda
akayiwa mutuwa ya murtuqe fuska yana fadin
abba gsky baxan je da itaba ai frnds dina sai
sumin dariya kowa baida mata sai ni kuma matar
ma wannan qaramar yarinyar
sarki yace lallai yarima ashe hr ynxu baka sauya
ba kana nan aka qudirinka tor bara kaji dole
affiya xata bika acan xata cigaba da xuwa
makaranta jiya da bilal xai dawo nasa ya
samomata admission kuma ta samu skul din
dakake acan xataje ko kanaso ko bakaso
ya tashi a xuciye kamar xai fashe da kuka
yace ynxu abba fisabilillahi sai da kagayamasa
inada mata
yace nayi kama da maqaryacine ?
batare da yayi mgn ba ya juya ya fice ransa a
bace......
5⃣6⃣
Ta shirya cikin tsadaddiyar atampha mai kyau da
tsada ta dora alkyabba ta nufi sashen umma ta
xauna a gabanta kamar yanda yarima ke mata
tace umma yau k kadaice ina masu tayaki hirane
tace na korasu bana son hayaniya ne
ta gyada kanta hade da janyo inibi ta sanya
abakinta
umma tace rumaisah taje maki sallama kuwa?
tace sallamar me umma?
tace bata gayamiki xasuyi tfy itada Aliyu bane,
sunxo daxu da safe kuma naga yarima ne ya
masu rakiya hr airport
tayi shiru kafin tace amma rumaisa bata
kyautamin ba umma, ynxuma takanas naxo inda
kike ne inemi ixinin xuwa (i have alot to talk with
her)
inaji ba laifinta bane laifin yarimane naji lokacin
da take fadin xataje inda kike ya hanata kuma
ban tambayesa dalili ba
[9:17PM, 12/15/2015] Pherty 🎤 👯 : Affiya tayi rau
rau da idanu tana kallonta
tace umma kinga abinda yaya maina ke mani ko,
wlhy baya kyautawa umma takuramin yake kamar
ni ba qanwarsa bace
tayi shiru batace komai ba
tace kinji umma
tace naji na rasa mexance ne na rasa wane irin
mutum ne yarima
tace ni umma kawai kice yadaina takuramin ya
fita sabgata pls umma, ta fada tana hawaye
abinda yayi matuqar tada hankalin umma kenan
tace oh affiya bar kukan banaso kibari yaxo xn
masa magana dai dai lokacin ya shigo
fuskarsa a daure tamau, idanunsa boye cikin
darkspace kallo daya suka masa suka fahimci
akwai bacin rai qarara atare da fuskarsa hakan
yasa affiya tasha jinin jikinta
ya xauna batare da yayi magana ba bai kuma da
niyar yin magana hr sai umman ta tambayesa
meyasa mesa, ko xasu shekara a gurin idan hr ba
ita tafara yimasa magana ba baxai tabayi mata
magana ba tun yana qarami haka yake,
shifa mulkinsa, sarautarsa da qasaitarsa bafa a
waje kawai take ba, ga kowa take kuma gida da
waje.......
📝 Hausa novel📚
[9:45AM, 2/26/2016] Bebinga: [5:36PM,
12/20/2015] Pherty 🎤 👯 : [7:19PM, 12/17/2015]
Pherty 🎤 👯: 5⃣7⃣MULKI KO SARAUTA?
👑
Na fertymerh xarah💞
AFFIYA_ na fita dakin kai tsaye falon sarki ta
nufa, kallo daya tayi masa ta gane yana cikin
bacin rai cikin faduwar gaba ta xauna kanta a
sunkuye ta gaidashi
daga can taji fadawansa sun dauka
sarki ya amsa gaisuwar gimbiya affiya yar mulki
da sarauta
ta sunkuyar da kanta qasa, sarki ya dubeta yana
fadin
gobe xaku wuce pheonix tare da yarima acan xaki
cigaba da karatunki nasa bilal abokinsa ya samo
maki admission acan
kiyi haquri da xaman ki dashi acn idan da matsala
kisanardani ko ummanku
nasani ko anan xaman haquri kike dashi bayason
auren, to ko acan nasan xaman bacin rai xakiyi
amma komenene kiyi haquri kixauna dakin mijinki
ki xauna tare dashi kiyi masa biyayya kada
kibiyewa son xuciyarki wurin nuna qarfin mulkinki
akan saboda kema nasan halinki tun kina
qanqanuwa
bacin ransa da kikagani yanxu duk bai wuce dan
xaki bishi kuje bane, idan kinyi haquri kinbisa
yanda yakeso kin sauke girman mulkinki kinbi
nashi mulkin to xaku dai daita da yarima
idanunta a qasa sunyi rau rau
tace xan kiyaye abba amma nida anbarni nan ma
xn qarasa karatuna,
yace bari nabaki wata kissa affiya
wata mata taxo wajen manxon Allah s.a.w tace
inason yin sallah tare da kai sai yace nasan kina
son yin sallah tare dani amma sallarki a quryar
dakinki tafiye miki fiye da rumfarki sannan ta
rumfarki yafi ta tsakar gidanki, ta tsakar gidanki
tafi ta masallacin shiyarku, ta masallacin shiyarku
kuma tafi yi a masallacina(ya qara da cewa) mafi
alherin masallatan mata sune dakunansu
kinga anan kome xakiyi bayan idon mijinki baxai
kai ladar wanda xakiyi a can tare dashi ba,
sannan xaman ki acan xai qara janyo shaquwa
tsakaninku
[7:38PM, 12/17/2015] Pherty🎤👯: in banda abinki
mata na neman ladar miji kina bijirewa baki
tabajin lbr wata da taxo inda Annabi s.a.w ta
samesa tare da sahabbansa
5⃣8⃣
Tace haqiqa ni mata suka turoni xuwa gareka,
Allah ya aiko ka xuwa maxa da mata sai mukayi
imani dakai muka yarda da Allah daya aiko ka,
sannan kuma mu mata muna xaune anyi mana
iyaka a tsare muke cikin gidajenku kuna biyan
buqatar shaawarku damu sannan mu muke dauke
da ya'yanki amma ku maxa an fifita ku akanmu
da xuwa jumma'a da sallolin jam'i da xiyartar
marar lfy da halattar sallar jana'iza da kuma
yawan yin hajji bayan na wajibi
kuma duk abinda yafi wannan ma shine fita da
kuke jihadi dan daukaka kalmar Allah, sannan
idan dayanku yafita ummara ko hajji ko yaqi
mune muke kiyaye maku dukiyarku kuma mune
muke dinka maku tufafinku kuma mune muke
rainon yaranku.... to ya ma'aikin Allah ta ina
xamu yi tarayya daku wajen lada?
sai manxon Allah s.a.w ya waiwaya wajen
sahabbansa yace tunda kuke kun tabajin wata
mace ta tambayi wani abu na rayuwar
duniyabwanda yafi na wannan macen kyawu?
sai sukace ya manxon Allah mu bamu taba xaton
cewa wata mace xata iya wannan tunanin ba
sai manxon Allah ya waiwaya gareta
yace ki koma yake wannan mata, ki sanarda
matan dake tare dake cewa duk wadda take
kyautatawa mijinta kuma ta nemi yardarsa kuma
tabi abinda yakeso tanada irin wancan ladar aikin
gaba daya(sai matar ta juya tanata murna tana
kabbara saboda farin ciki)
Hakanan watarana mata sunxo wurin manxon
Allah s.a.w sukace ya manxon Allah maxa sun
kwashe falalolin baki daya, suna jihadi don
daukaka kalmar Allah yanxu muma sai kabamu
wani aiki da xamuyi mu cimma ladan jihadi
Manxo Allah yace ko wacce acikinku aikinta yana
cikin dakinta wnda dashine xata cimma ladan
masu aiki(dan haka kuyi haquri da xaman
aurenku kubi mijinku kuyi biyayya bama affiya
kadai ba hr mu yakamata mu koyi xaman haquri
da biyayya agidajen maxan mu)
[8:01PM, 12/17/2015] Pherty🎤👯: ta jinjina kanta
alamar gamsuwa
tace nagane nufinka abba xnyi biyayya kamar
yanda kace amma dan Allah abba ka roqamin shi
yabarni naje naga ammi
qasaitaccen murmushi yayi irin nasu na manya
masuji da sarauta
yace ke baxaki roqesa bane saini, koni k aurensa
ba yayanki bane?
tayi narai narai da idanu kamar xatayi kuka😕
tace Allah ynxu abba ina tsoronsa kuma miskiline
sosai
yace tor ahakan xakuyi xaman aure idan kukaje
can kenan baxaki iya gayamasa matsalarki ba
tayi shiru tana kallonsa
yace shikenan naji
tayi murmushin da dimple dinta na bayyana kana
ta tashi tafita
bara mu leqo yarima merah da ummansa
🏃🏻
🏃🏻
🏃🏻
5⃣9⃣
Shiru ya ratsa dakin hr kusan awa daya suna
xaune ba wnda yayi mgn acikinsu
ranta ya qara baci duk da tasan me yake nufi
idan ba ta tambayeshiba baxai taba mgn ba sai
dai su tabbata a hakan, fuskarta ba walwala
tace wai xaman me kakemin anan ne? kasanyani
agaba kamar maye,
bai damu da furucintaba dama ita yakeso ta fara
mgn kamar me jira yayi saurin cire space dinsa
yana kallonta idanunsa sunyi jawur saboda bacin
rai(🙊ko meye nasa na bacin rai dan xaije da
affiya oho)
yace umma ki taimakamin pls, sai hawaye
sharrrrr(rabon da taga hawayensa tun yana
qarami lallai abin ba qarami bane🙆
🏿)nan da nan
hankalinta nayi matuqar tashi abin ya tsoratata
muryarta hr rawa take
tace yari...ma lfy meyafaru wane irin taimako
xnma?
yayi shiru na dan wani lokaci kafin
yace umma bayan biyayyar danayi na karbi
aurenta da banaso ynxu kuma danme xaa
takuramin akan sai affiya tabini pheonix kuma
wai acan xatayi skul
tayi kasake bakinta abude tana kallonsa cike da
tsantsar mamaki
tace yarima kaji tsoron Allah kasani duk kaci
amanar affiya Allah baxai barka ba kuma ni kaina
xaka fuskanci fushina
hakalinsa ya qara tashi anyi baayiba yaxo
ummansa ta share masa hawaye sai gashi ta
hada masa wani xafin
[8:19PM, 12/17/2015] Pherty🎤👯: umma bai
kamata ki...... tayi saurin katsesa
yimin shiru pls bana son hayaniya gsky nake
gayama kana takura affiya da yawa akan wane
dalili ita ta aura ma kata kaine ko me? kamar
yanda akama dole haka itama dole akamata
kuma koba komai jininkace qanwarkace ba wata
bare bace, amminta qanwatace uwa daya uba
daya kagayamin banbancinta da rumaisa?
ya dafe kansa da hannuwansa duka biyu yaja
iska ya furxar cike da bacin rai
yace umma bawai na tsaneta bane auren ne
banaso for God sake duka duka affiya shekarunta
nawa yaushe suka qare skul ne da rumaisa,
umma hr axuciyata niba yarinyar danakeso affiya
ba ajina bace, x a disgrace a ganni da ita frnds
dina ma dariya xasumin sukaji inada mata
6⃣0⃣
Maganar tayi matuqar girgixata hrta kasa biyewa
sai da fuskarta ta bayyana shima da mamakin
sauyawar fuskarta yake kallonta
yace umma naga kin tsorata ko miye laifi acikin
maganata?
tace babu amma dakaje ka wulaqantamin yarinya
inaso tun yanxu ka saketa kabani takardarta
mgnr ta daki xuciyarsa sai dai bai nunaba ya
yatsina fuskarsa yana fadin
ba mgnr saki nakeyiba umma mafita naxo
kinemamin dan banaso naje da ita
tace mafita dayace yarima ka sakarmin yarinya
shine kawai xai hanama xuwa da ita
ya qara tsuke fuskarsa
yace ai matsalar umma ina sontane da banasonta
dana saketa ynxu(yabfadane kawai amma xahirin
gsky baya sonta)
hr a xuciyarta taji dadin kalamansa amma bata
nuna ba illah qara tsuke fuskarta da tayi ta janyo
laptop dinta hade da sanya medical glass dinta
hakan ya qara sanyaya jikinsa alamar baxata
kula shiba kenan
[8:34PM, 12/17/2015] Pherty🎤👯: A sanyaye yace
umma kimin addua inyi yanda kikeso Allah yabani
ikon kulawa da affiya, bata amsa ba kuma bata
kallesaba hakan yasa ya tashi ya fice hr yakai
qofar fita ta kira sunansa
yarima....ya juyo yana kallonta batare da ya
amsa ba idanunsa jawur kamar xaiyi kuka ta taso
ta qaraso inda yake ta riqo hannunsa
tace meyasa xuciyarka ta karaya ka gayamin me
kakeso ynxu nayima
hawayen dayake maqilewa suka xubo ya kasa
furta komai
tace kaxama namijin gske yarima mai taqama da
sarauta kada xuciyarka ta kasance ta rangwayen
maxa, ta langabar da kanta cikin shigar wasa
kamar yanda takemasa idan yana yaro
tace be a big man, with a gud mind d.... sai ya
subuce da dariya daya tuno da hakan ya
rungumota sosai kafin ya dago yana kallonta
yace insha Allah ummana
ta gyada kanta tana kallonsa tana murmushi
tace nagane me kake nufi tunda bakaso ace affiya
matarkace ,idan kaje ka nunata a matsayin
qanwarka amma ka kula da ita tamkar ni kada ka
takuramata pls
yayi murmushin jin dadi hade da sumbatarta a
goshinta
yace i promise ummana
itama murmushi tayi masa tana kallonsa......
Washe gari bayan sunje gidansu affiya da kwana
biyu jirginsu ✈na daga xuwa qasar pheonix
Ko ya rayuwarsu xata kasance acan oho🙅
🏿
ku biyo pherty kuji🏃🏻
🏃🏻
🏃🏻.
📝Hausa novel
📚
[7:39PM, 12/20/2015] Pherty🎤👯: [11:42AM,
12/20/2015] Pherty🎤👯: 6⃣1⃣MULKI KO
SARAUTA👑
Na fertymerh xarah💞
PHEONIX⛲
Rayuwar Aiman da Affiya bata cnxa ba kamar
yanda suke a nigeria
bai damu da itaba tamkar babu ruwanta a gidan
tun abin bai xame mata jiki ba hr tasaba da
rayuwar pheonix
tun saukarsu garin mgn bata taba hadasu ba
hassalima sai a kwana bitu bata ganshi ba idan
ba a skul ta tsinkayosa daga nesa ba
kullum xai shiga motarsa driver dinsa ya fice
dashi haka itama danata driver ko sun hadu skul
xai dauke kansa kamar da duniya bai santaba
kobai taba ganintaba
bilal ke iya qoqarinsa akansu ta hnyr ganar dashi
illar abinda yake amma fafur xai daure fuska ya
nuna bayason mgnr
tausayinta kesa bilal xama a gidan tare da ita
yana debe mata kewa koya mata abubuwa da
suka shige mata duhu game da karatunta
tana jin dadin xama da bilal domin shine abokin
hirarta ma'aikatan gidan kakaf batajin yarensu
inka cire sunyana dake dafa mata abinci
amma tana mamakin yanda take ganin aiman na
yare dasu ko a ina ya iya oho😏
batada sukuni ko walwala idan ba bilal ke xaune
a gidan ba hakan kesata xaman kitchen tare da
sunyana tana koyon girki
kotayi waya gida bata taba sanar dasu irin xaman
da suke ba
6⃣2⃣
A wani dare tana xaune tare da bilal take
tambayarsa
yaya bilal wai wacece wannan nabila
yace meyasa kike tambaya?
tace tafiye xuwa gidannan inda yaya aiman ko a
skul ina ganinsu tare
yace sun jima tare course mate din muce
tayi shiru xuciyarta na bugawa abinda take xargi
gskyne wato budurwarshi ce takasa boye
damuwarta batasan daliliba bilal ya lura da hakan
yace affiya karki damu kisa wannan a ranki,
aiman yayankine kuma mijinki duk fadin garinnan
nikadai nasan da wannan,sannan aiman bayason
nabila ita kadai k haukanta kuma qaryane ace ga
yarinyar da aiman k so a duniyar nan ban taba ji
ba, macce bata gabansa burinsa nakan karatunsa
da kwallo amma bansaniba ko ke xaki iya cnxa
mishi rayuwa?
tace shi haka xai qare rayuwarsa bayason kowa
ne?
yaja numfashi tare da tabe bakinsa
yace tor waya sani tunda ya dauki mulki yasa a
gaba ai kina gani a skul ynda yake nuna mulkinsa
ga kowa kuma dole ake binsa yace amma aikece
yakaata ki cnxa mishi rayuwa ki janyosa sosai ga
jikinki
duk mulkin da yarima keyi ban taba ganin
laifnsaba cos duk inda SARAUTA
👑take akwai qasaita
ta musamman a wajen,bakuma xaki iya raba jinin
SARAUTA👑 da MULKI
ba duk sarautar da babi qasaita acikinta xakiga ai
batada qarfi dole yayi taqama da MULKI KO
SARAUTA👑
ki tuna affiya k macece fa wacce ko tsoho ya
hangoki sai ya yarda sandasa kina da kyau kina
da diri kiyi amfani da wannan kija raayinsa
[12:16PM, 12/20/2015] Pherty🎤👯: a raunane tace
yaya bilal yafa gayamin baxan taba jan raayinsa
ba wai bnda abinda xn birgeshi dashi matan
duniya ma basu birgeshi ba ballantana ni qarama
yaja dogon tsaki....dai dai lokacin da aiman ke
saukowa ka bene, yana sane da kayan barci
farare masu kyau da tsantsi sun kwanta a jikinsa,
idanunsa sun rikide kalar barci ya dubesu yana
yatsina fuska
yace qananan maganganunku sun dameni sun
hanamin barci, banga dalilin daxaku doramin hira
a wannan darenba kamar gidan haya ko caca
lokaci daya suka kalli juna kafin su maida
kallonsu garesa hr a xuciyarsa yake wannan mgn
fuskarsa a daure yacigaba da fadin
idan hira xakuyi pls kufita waje kun hanamin
barci kuma kuna damun masu aikina, ya juya hr
xai fice sai kuma ya juyo
kallon da yayi mata yasata raxana tare da yimata
kwarjini da yatsa ya nuna mata hanyar dakinta,
idanunta sunyi rau rau ta kalli bilal kamar xatayi
kuka ya gyada mata kansa sannan ta juya ta fice
bilal ya tako hr inda yake
yace nasan kanamin wulaqancine dan ina bayan
affiya in banda wannan kai baka isaba
ya daga kafadarsa alamar ko a jikinsa
yace ni kadaina xama da ita sai ka xubarmin da
girma
sai me idan girman ya xube ya fada a harxuqe
girma na yaushe tunda an daura aure kuma dole
matarkace
yarima ya yatsina fuskarsa
yace kada ka janyomin ciwon kai da wannan lion
voice din taka, ya jefo masa makullin mota yana
fadin kaje gidanka pls baxaka min iko a gidana
ba, inkuma anan xaka kwana tor kada ka dameni
da surutu ko magiya akan affiya ya juya ya haura
sama
bilal ya girgixa kanshi kawai yabisa samaaa.....
6⃣3⃣
Sai faman kaiwa da kawowa take tsakanin
kitchen da falo tun bayan xuwan qawarta xarah
dange
sai da ta tabbatar ta cikata da kayan marmari
kana ta xauna fuskarta dauke da murmushi
tace ina madam halamcy uwayen surutu da
kwadayi ,
tace nabarta skul tare dasu sady da miss
aysher,da hassina , ta soma kallon gidan kafin
tace
wai affiya k kadai k xaune a gidanan ne?
tace nida yayana ya fitane
ta gyada kata tan mamakin kyawun gidan an
qawatashi da kayan sarauta
affiya ta jinjina kanta kawai kafin
tace kwana biyu bamu hadu ba ina oga ma'auya
xarah ta soma murmushi an tabo inda ke mata
qaiqayi bata kai da mgn ba yarima ya shigo
kallo yabi xarah dashi a wulaqance kafin yamaida
kallonsa ga affiya data sha jinin jinkinta
yace👉🏻wannan fa?
tace friend ditace kuma course mate dita
batare da yayi magana ba ya haura sama dai dai
lokacin dayaji xarah dange na tmbyr affiya
daman kinsan shine.....
affiya tace eh mai aikina ne......
caraf a kunnensa lokacin da yake hawa steps cak
ya tsaya ya juyo ya kalleta kafin ya juya ya shige
part dinsa🙆🏿
xarah kuwa saboda tsabar mamaki da kidima
sakin baki tayi
tace kice Allah qawata, dama duk ajinsa girman
kansa taqamarsa mulkinsa da qasaitarsa duk na
qaryane...tor sarautar me yake taqama da ita?
jikin affiya ya soma rawa ta riqo hannun xara
suka fito waje
nayimasa ne dan yaji haushi kije gida karya fito
ya sameki
xarah taxaro ido tace kina nufin qarya kikeyi
kenan🙊
[12:28PM, 12/20/2015] Pherty🎤👯: tace wlhy
yayana ne
tace chab lallai kin debo da xafi i wonder ki kira
prince mai aiki cos nasanshi nasan mulkinsa
amma shi baima sandani ba
affiya tayi dariyar yaqe tana fadin kibarshi ba
abinda xaimin
xarah ta shige motarta taja tana fadin sai kin
shigo gobe..
tana juyowa ta dafe qirjinta da hannuwanta ta
rumtse idanuwanta tana karanto adduoi
ta cira kai sama tana kallon window dinsa ko
xata hangosa amma ko alamar motsinsa babu
taja numfashi ta shiga gidan
turus ta ja ta tsaya idanunta suka kawo kwalla
lokacin data samesa xaune a falo yana shan
coffee
sum sum tabi bayansa ta wuce kamar wata
barauniya
keeeeeeeee ya kira sunanta cikin husky voice
dinsa
sai da hantar cikinta na kada saboda kidima sai
da ta kusan faduwa qasa........
sick😨
[8:23am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: fertymerh xarah novels
[9:45AM, 2/26/2016] Bebinga: [7:42PM,
12/21/2015] Pherty 🎤 👯 : 6⃣4⃣MULKI KO
SARAUTA? 👑
Na fertymerh xarah 💞
Ba musu ta juyo taxo ta durqusa inda yake
hawayen datake maqalewa suka xubo
tace dan Allah yaya kayi haquri wlhy baxan sake
ba😥
yace mekika min ne?nace kin min wani abune? ta
girgixa kanta da sauri
tace kayi haquri dan Allah yaya maina
yace ni ba abinda kikamin nakirakine kawai kimin
tsallen kwado cos shi nake sha'awar ingani.
ta xaro idanu 😳 tana kallonsa
tace tsallen kwado yaya
yace kinjine kike tambayata kenan dan kin rainani
tayi shiru tana share hawayen fuskarta ta tuna
tunda take a rayuwarta bata taba tsallen kwado
ba hassalima n-down ba wnda ya isa yasata ko a
skul saboda girman mulkin baffanta
ta soma yarfe hannuwanta tana kuka tana
roqonsa amma yayi mata biris kamar baisan
tanayi ba
ta tashi ta kama kunnuwanta ta somayi,kukan da
take ya janyo hankalin sunyana falon da sauri ta
qaraso gurin ganin abinda k faruwa yasa taja
turus cike da mamaki
ta juyo tana bashi haquri, ya daure fuskarsa yana
kallonta
yace join her,ta xaro idanuwa tana kallonsa ya
daka mata tsawa ba shiri ta fara jikinta na rawa
6⃣5⃣
Kusan awa daya suka dauka duk sun jigata sun
gaji ba kamar affiya da hr hawayenta sun qafe,
ahakan bilal ya shigo ya samesu
salatin da yake yana tafe yana tafa hannayensa
yadawo da hankalin yarima xuwa garesa
yace subhanallah anya aiman kana tsoron Allah
kuwa?
ya dauke kansa daga kallonsa batare da yayi
mgn ba yacigaba da kallon ball dinsa
bilal ya kallea yana fadin su tashi, ba shiri suka
tashi amma me summ...... affiya ta fadi ragwaf
sumammiya
ko kadan bai raxana ba hassalima qara gyara
xamansa yayi ya xubawa t.v manyan
idanuwansa,abinda ya qara qular da bilal kenan
tunda ba hali ya tabata matar aurece
[8:17PM, 12/21/2015] Pherty 🎤 👯 : bilal ya janyo
wayarsa ransa a bace yarima na ganin haka
yasan baxai wuce mai martaba xai kira ba sai
yayi wuf ya kwace wayar yana kallonsa
yace kai meyasa bakada hankaline menene abin
damuwa anan
bilal yace babu sannan kaine babban marar
hankali marar tausayi da tawakkali daka xauna
kana xaluntar yar mutane ka sake ta mana, ka
dauketa ka kaiwa wanda ya aura ma ita kace
masa baka sonta bakason auren yafi ka xauna
kana cin amanarta
yarima ya yatsina fuska yana kallon inda take
kwance kafin ya dubeshi
yace ko kashe ta nayi ai qanwatace ko
yace ba qanwarka ba diyarkace kaika tsugunna
ka haifeta banxa mugu kawai
kalaman bilal sun soma tunxurashi baibi ta kansa
ba ya tsugunna ya dauki affiya ya nufi dakinta da
ita bilal na biye dashi a harxuqe
aiman ya soma taba jikinta yaji yayi sanyi gabaki
daya duk sai yaji ba dadi karo na farko a
rayuwarsa daya soma tausayinta kenan bama ita
ba bamance dayataba tausayi sai affiya shima a
yau
ganin xai bata masa lokaci yasa bilal ya tashi ya
tureshi fuska a murtuqe ya shiga duba affiya
aiman ya koma gefe ya xauna yana kallonsu a
rayuwarsa baisan nadama ba illah kawai ya tsinci
kansa da rashin kyautawarsa akan abinda yayi
mata da yasani da yabarta koba komai
qanwarsace amanarta aka bashi kuma ya tabbata
Aliyu baxai taba yiwa rimaisa haka ba acikin
tunaninsa ya jiyo muryarta
yaya bilal
yace sannu affiya
tace yaya sunyana fa
yace tana lfy nabata magani tasami barci
ta lumshe idanuwanta kafin ta bude
tace yaya bilal ka taimaka ka kaini gida inda
umma ko ammina baxan iya xama anan ba
mgnr ta dan sosa aiman sai dai bai nuna ba illah
dauke kansa da yayi daga kallonsu
bilal yace gida kikeson xuwa affiya
ta gyada kanta da sauri
yace saura 4mnth ayi holiday kiyi haquri kinji
ta rumtse idanuwanta tana hawaye
tace ina son shiga toilet baxan iya tashiba yaya
bilal ciwo sukemin
ya rumtse idanuwansa cike da takaici kafin ya
dubi aiman fuska a daure
yace wlhy bana so na xama sillar hadaka da
iyayenka da yau sai na tabbatarwa mai martaba
duk abinda kakewa affiya sannan baxan jure
ganinta a hakanba shiyasa xn dakatar da xuwana
a gidanka tunda nima ubana ya siyamin nawa
gidan,affiya amanarkace kuma Allah xai
tambayeka ya juya ya fice ransa a bace
yaya bilal dan Allah karka tafi dani kaje dani
ya tsaya cak ya juyo yana kallonta
idanunta taf da
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment