Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

kuma fa? Toh meye babbancin ka da ya jalal din?

"Aa kije ya nemo miki mana" sai fa ka nemomin"


Dariya jawahir tayi "sis jalilah kin fiye rikici Allah" hhhhh wallahi ban kai ya mubarak ba"

Dariya sukayi ga baki dayansu

"Ya mubarak diploma zanyi yafi wannan zaman banzan da nakeyi"

Ki kawo credentials dinki gobe sai ayi amfani da stamp din mai martaba mana

Ai dasu nazo,, ya karba sai ki shirya dan next week nasan zaa fara lectures sai kije"

"Ni kuma fa? "Angel sai kin haihu" dariya sukayi ga baki dayansu

Sai kusan magrib jalilah ta koma gida


***********************************



Cike da murna ta sami jalal da admission letter dinta ta nuna mishi be karba kawai ya gyada kai ta tashi ta fice


Sam wannan auren be yiwa jalilah dadi ba dan gashi jalal din ya daina yi mata komi ko magana tayi mishi baya kulata


Mubarak ne yaje ya biya kudin registration dinta yayi mata komi kuma yayiwa cool AJ magana da yayi haquri juwairiya ta riqa koyawa jalal driving yanda zaifi sauki gareta

Haka akayi ko sam jalal be damu da kulawar da 'yan uwanshi ke bawa jalilah ba komi na buqata su suke mata kuma ba wanda ya nuna mishi komi


Hangosu yayi ita da juwairiya zasu fita,,, kallon mamaki yake mata ganin yanda taja mota hankalinta kwance suka fita


Tsawon kwanaki yana kule jalilah ita ke kai kanta school kuma besan waye ya bata motan ba dan sabuwa ce


Cike da sallama ta shigo yana zaune yana cin abinci ta gaidashi sam be kalleta ba bale ya amsa

Kusa dashi taje "ya jalal bakaji na gaidaka bane? Kai kawai ya gyada mata

"Toh ae baka amsa ba" tsaki yaja ya tashi ta bishi da kallo cike da mamaki

Tashi tayi ta nufi dakinta wunin ranan ga baki daya ranta baya mata dadi



Zaune take cikin school ta shigo tayi parking inda ta saba yin parking din

Sallama tayi jalilah ta amsa "ai nayi tunanin yau biki shigo ba" murmushi jalilah tayi kasan cewar ranta a bace yake batason yawan magana


"Jalilah bakida lafia ne? Lafia qalau amira

Sam bata qara tambayanta ba sukaci gaba da fira sosai amira take mamakin yanda jalilah yau bata yawan magana

Haka suka nufi class din sukayi lectures suka fito


Kallonshi take yana magana da wani sosai ya gansu itada amira yana gamawa yabi ta gabansu ya wuce ta bishi da kallon mamaki


"Jalilah lafia? Kai ta girgiza ta shige mota kawai taja tayi gida

Washe gari ba yanda jalilah bata yiwa amira magana ba amma ta kyaleta


"Amiira wai fushin me kikeyi ne haka?

Kallonta tayi "haba jalilah meyasa bazanyi fushi ba, kin manta farkon haduwar mu ne? Na dauki yarda da amana na baki duk wani matsala nawa saida na gaya miki amma ke sam ba haka bane a wurinki"


"Amira ba haka bane wallahi kawai bansan me zan gaya miki bane"

"Waye wannan? Murmushi tayi "mijina ne" ido amira ta zare "jalilah dama kina da aure?

Haquri jalilah ta bata kafin ta fara bata labarin rayuwarta

"Amira ba auren ne damuwana ba irin wulaqancin ya jalal, ko gaidashi nayi bata amsawa kuma ba haka ya sabamin ba

"Hmmm jalilah kenan ai ke bakida matsala wallahi kinsan me nakeso dake? Kai ta girgiza "kada ki qara gaidashi duk wurin da yake kada ki qara kallon wurin duk da kasan cewar ba gida daban kuke ba dole ki kasan ce ko yaushe cikin yin kwalliya kuma zan hadaki da mai kunshi ko yaushe zaki riqayi kuma zaki sanja tulare ba wannan da yasanki dashi ba"

Dariya jalilah tayi "wai saboda ya soni ko me? Harara amira tayi mata "kinsan dai wannan auren naku ba na rabuwa bane dole ku so juna wata rana gara kawai ki koya mishi sonki kafin ke ki fara sonshi"

Murmushi kawai tayi amira tace ta tashi su tafi


Kallon amira take sai faman kwasar kaya take ta bude jakanta ta biya kudi suka fito

Saukeni a school sai na dauki Montana

Zaune suke a motan jalilah amira nayi mata bayani

"Kinga wannan tularen da wannan shi nakeso ki riqa hadawa kuma kada ki gayawa kowa wannan sirrin shiyasa ma zan zubeshi anan saboda 'yan leqon asiri ko ummi kada ki gayawa bale ta bawa sirikarta juwairiya sirrin" dariya sukayi ga baki dayansu



Tsaye yake yana waya da mubarak tayi parking ko kallonshi batayi tabar kayanta cikin mota ta fice

Sam be damu da rashin gaidashi da tayi ba

Sai da tabbatar ya fita taje ta kashe kayanta daga cikin motan ta nufi dakinta ta bude ta shiga gwadawa tana murmushi



Yau ta kama sunday su jalilah ba school tayi wanka ta matse cikin wasu riqa da wando da amira ta saya mata ta zuba tularen ta gyara gashinta tayi parking dinshi ya zubo a gefenta kai kace wata 'yar qasar hindu ce

Voice dinshi taji yana magana da ummi ta daga waya ta kira amira

Fira suke da amira ta fito

Kallonta sukayi dan ita kanta ummi bata tabajin qanshin da yayi mata dadi irin wanan ba

Fridge ta bude ta dauko fruit salad din da ta hada ta zauna tana facing dinsu tayi crossing legs nata ta fara shan fruit din tana mai ci gaba da waya da amirah...........
[25/12, 14:04] Hassan Atk: 🤴🤴JININ SARAUTA 🤴🤴





*Written by Hafsat MN*





IN DEDICATION TO
_AUNTY AMINA ALHASSAN_





146-150







Kallonta jalilah tayi "jalilah aurenki da ya jalal ba abune wanda zance zaa raba ba saidai idan dayane yabar duniya dan haka zan baki zabi biyu"


Shuru jalilah tayi tana saurarenta

"Na farko ko kici gaba da nemawa kanki 'yanci a wurin jalal din har ya nemi sulhu a tsakaninku ko kuma ki zubar da qimarki ta 'ya mace ki sallama kuma ki jure duk wani wulaqanci da zeyi miki"


Shuru tayi "wane kika zaba daga cikinsu?

Ajiyan zuciya ta sauke "amirah banaso na rasa qimata amma kinsan ko waye ya jalal a wurina wallahi bazan jure yana shiga damuwa ba zuciyana bazata iya haquri ba pls ki bani wani shawara kawai wanda ba rashin kunya aciki"

Murmushi amirah tayi "karki damu ba rashin kunya bane zai fahinceki kinji? Kai ta gyada tare da share hawayenta suka sanja fira


Tsawon kwana uku ba wanda ya qara ganin wani tsakaninsu


Yau jalilah ta shirya zata tafi school tana tunanin da wane mota zata tafi?


Sallama yayi taqi amsa mishi ta zubawa TV ido kamar da gaske kallon take


Sallama amirah tayi cike da farin cike ta taryeta "jalilah mu tafi kada mu bata lokaci"


Tashi tayi ta shiga ciki yabi bayanta "kiyi mata umurnin tafia saboda ba inda zakije" ya juya ya fice

Tsaki tayi "Allah ni sai na tafi


Mamaki ne ya cikashi ganin jalilah da amirah sun fice ya koma dakinshi yana tunanin mafita

Tashi yayi ya nufi part din ummi ranshi bace ya nufi dakinta ya shiga hada kayanta ummi kam kallonshi kawai take


Kuyangi ne suka shigo suka kwashe kayanta ga baki daya suka maida part dinshi ya dawo ya zauna kusa da ummi

"Ummi jalilah zata koma part dinta yau" kallonshi tayi da alaman tambaya

Cike da shagwaba ya fara yi mata magana "ummi kawai dan taga na kyaleta shine zata riqa gallafiri a gari da aurena"

Jalal wani laifin ne tayi? Ummi ko yau fa saida nace bazata fitaba shine ta fice abinda kuma rashin kunya takemin dan kawai taga bana kulata"


Murmushi ummi tayi "ka kira baffan jalal ka sanar dashi" kai ya gyada ya tashi ya fice ummi kam dariya tasa


Hangosu yayi itada amirah sunyi parking sai faman dariya suke


Sallama tayiwa amirah ta nufi part din ummi

Mamakin yanda aka hargitsa mata daki take sai gashi ya shigo "ke zo nan"

Ba musu tabi bayanshi suka nufi part dinshi


Kulle parlour'n yayi ya juyo yana mata wani kallo daya razanata


"Me kika maidani? Me kika maidani nace!!!!!!!!!!


Tsorone ya kamata "y...... ya..... ya jalal me nayi?


Belt ya cire ta zare idanu "ya jalal Allah lectures kawai mukayi ai ta amidani"



Kusa da ita ya qaraso tayi sauri ta rufe idanunta "ya jalal am sorry Allah bazan qara yi maka rashin kunya ba"


Kallonta yake na tsawon kafin ya fara mata magana



"Bazaki qara fita daga part din nan idan kuma kina ganin kamar da wasa nake zan baki key sai ki fita"


"Ya jalal dan Allah yaushe ka zama mugune? Wani kallo ya aiko mata tayi saurin kawar da kanta tana turo baki


Ciki ya shige ya barta nan ta tashi tabi bayanshi direct toilet ya shige tayi wanka ta fito daure da towel

Sam jalal be daga kai ya kalleta ba har ta kammala goge jikinta "ya jalal kayana fa? Kije dayan dakin zaki gansu" fita tayi ta shiga dakin da yake kusa da nashi

Dakinshi ta koma ta zauna "ya jalal zanje wurin ummi yunwa nakeji" kamar beji me take cewa ba "ya jalal fa"


"Kije kitchen kiyi girki" ido ta zare "ya jalal yunwa fa nakeji "kije kiyi girki" kuka tasa mishi "saboda nace kiyi girki shine kike kuka? Ya jalal yunwa fa nakeji" tsaki yayi ya tashi yaja hannunta suka nufi kitchen din


Girki yake tana kuka har ya qarasa ya zuba mata a plate ta dauka ta fice

Zaune ya sameta sai faman cin abincin take ya nufi dakinshi yayi wanka ya fito ya zauna parlour

"Ya jalal inje wurin ummi? Ko kallon wurin da take beyi ba bale ya kulata "yajalal dan Allah wai me yasa kake son kyaluwa ne? Banza yayi da ita ta tashi taje kusa dashi "ya jalal Allah yanzu mugunta kawai kakeji dan Allah ni kabarni inje wurin ummi" kallonta yayi cike da nazari sai kuma taga yayi murmushi ya tashi ya koma dakinshi

Da sauri jalilah tabi bayanshi

Kwance ta sameshi tq zauna kusa dashi ta fara yi mishi kuka kallonta kawai yake

"Ya jalal dan Allah kabarni naje" tsaki yayi "wai ke me kika maida kuka ne? Abu mai sauki ko?

"Toh ni me nake maka ne? Auren nan nima ai dole akamun nima banason.... Saukan mari taji wanda ya sanyata fita daga hankalinta

Wani zafi taji zuciyanshi nayi ya janyota zuwa jikinshi yana fitar da zazzafan numfashi

Karo na farko da jalilah taga tsantsar bacin rai a tare da jalal "wallahi jalilah idan har kika ware furta mummunar kalma akan auren sai kinyi dana sani maras misaltuwa, an gaya miki aure yana cikin tsarina ne? Amma wannan auren shine abu mafi tasiri a rayuwata idan har kikayi qoqarin furta mummunar kalma akan abinda iyayena suka daukeshi a matsayin gata da nuna soyayya a gareni wallahi zaki raina kanki"

Yana kaiwa nan ya tureta ya tashi ya fita


Wayanshi ta dauka ta kira amirah sam amiran bata gane ba sai daga bata

"Jalukah lafia kike kuka haka?
Jalilah ta gaya mata yanda sukayi da jalal

"Kwantar da hankalinki zanyi miki maganinshi" haka ta lallabata har ta daina kuka sukayi sallama


Tun daga wannan lokacin jalilah ta shiga fushi da jalal gashi ya hanata fita ga school

Bayan kwana uku jalilah na zaune akayi nocking taje ta bude ihu tayi ta janyota suka shiga ciki

"Amirah kinga muguntar da ya jalal yakemin ko? 3days kenan banje ko wurin ummi ba fa?

Kwantar da hankalinki wannan tularen da kike gani zai sanya yaji tausayinki ya riqa bari kina fita kinsan sunanshi? Kai ta girgiza

"Kaji tausayina" dariya sukayi ga baki dayansu

(Ni dai nace anya ba wayo amirah tayiwa jalilah ba)


Jalilah zan tafi ya amir yana jirana "hmmm toh asha soyayya lafia" dariya tayi amira ta fice ta bata...........
[25/12, 15:52] Hassan Atk: 🤴🤴 JININ SARAUTA 🤴🤴





*Written by Hafsat MN*





IN DEDICATION TO
_AUNTY AMINA ALHASSAN_






141-145





Fitowa yayi ya samesu a tsaye "a tabbatar qayen nan sun samu ruwa acikin sati biyu"

Harara mubarak yayi mishi "wata daya mai martaba yace" "haka na shirya nawa tsarin"

Juyawa yayi ya koma part dinshi yayi kwanciyarshi


Kallon raini abdul ya bishi dashi "bros ka manta da cool jalal akwai damuwa a tare dashi"


Tsawon lokaci jalilah bataji bata gani sai faman shige da fice take wurin dauka shiri na fitar hankali har suka kammala ND 1 itada amirah sam amirah bata bata daman dainawa ba sai qara fitowa da salo kala kala


Zaune take a part din juwairiya suna fira "jalilah sai yaushe zaki tare ne?

Dariya tayi "sai yaushe zan kashe auren dai, ai bazan zauna da ya jalal ba" murmushi kawai juwairiya tayi dan tasan qaryane


Cike da murna masarautar sarki Mahmud take saka makon haifa mata jika da akayi sai faman murna cool AJ yake ranar suna aka sanyawa yaro sunan kakanshi mahmud



Bayan wata daya da haihuwar juwairiya jawahir ta samu yaronta namiji shima yaci sunan kakanshi mustapha


Ranar sunan jawahir amirah tazo sukasha fira da jalilah sai da yamma jalilah tayi mata rakiya



Zaune yake sai fama yake da ciyon kai har idanunshi sun kada sunyi sam jalilah bata kalleshi ba ya tashi ya nufi part dinshi


Tsawon wuni ummi bata ganshi ta nufi part dinda yake

Sosai ta shiga rudu ganin halinda yake ciki "jalal bakada lafia shine bazaka fada ba? Wannan wane irin abune? Tashi kaje jalilah tayi maka rakiya zuwa hospital


Fita tayi sai ga Dr labaran yazo ya dibashi ya bashi magani tare da shawara


5days jalal yayi be fito ba harda mai martaba ya shiga ya dibashi baffa ko yaushe yana tare dashi jalilah kam kamar bata gidan itada mami


Wanka yayi ya shirya dan yanaso ya fita ya gaji da kwanciyar sosai yaga yayi rama sai farin da ya qara gashi sajenshi ya qara fitowa ya kwanta luf


Qanshin da yaji ne ya tabbatar da jalilah ce ke wurin haka itama qanshin da taji ya tabbatar mata jalal ne ya fito


Kallonta ya tsaya cike da mamaki

Sanye take da 3 quarter ta juya baya tana waya da amirah sai faman dariya take


Juyowa tayi suna hada ido taja tsaki tayi ciki


Mamaki ne ya cika jalal yau shi jalilah zata yiwa tsaki saboda tana ganin ta girma


Part din ya nufa sam be sameta parlour ya nufi wurin ummi ya gaidata tayi mishi ya jiki ya amsa

"Jalal kaje ka gaida mamin abdul" kai ya gyada ya tashi ya fice


Sallama yayi ta juyo ba tare da ta amsa ba ta tsaya tana kallonshi ya nemi wuri ya zauna "sannu da gida mami"

Zama tayi tare da gyada mishi kai "ya saukin jikin naka? Da sauki ya amsa mata

Kallonshi tayi ga baki daya tausayinshi taji da alama ba ciyon kawai ke damunshi ba yana damuwa


"Jalal ka kira mubarak ya kawomin mustapha in gani" murmushi yayi mata ya tashi kawai ya fice


Zaune suke shida mubarak a part dinshi mubarak ya kalleshi da kyau "cool jalal meke damunka ne?

Kallonshi yayi da alaman tambaya "wannan ba ciyo kadai bane kanada damuwa kuma kasan na fahinci hakan


Murmushi yayi dan bazai iya boyewa mubarak damuwanshi ba


Duk yanda naso jin me jalal yake gayawa mubarak abin ya faskara kasan cewar jalal ba wani daga voice dinshi yake ba mubarak kuma yaje ya zauna kusa dashi kamar masu rada


Shuru mubarak yayi yana kallonshi "jalal meyasa ka aikata hakan? Rayuwa fa ba abin wasa bace, ka tashi mu nemi mafita kawai"


Mubarak dan Allah kadan bani lokaci na qara samun sauki pls


Mumushi yayi "bazan jure ganinka cikin damuwa ba kasani pls ka cire damuwa arnka" murmushi yayi tare da gyada mishi kai


Sukaci gaba da fira

Washe gari jalal da mubarak ne tsaye suna magana akan zuwansu juwairiya katsina cool AJ da yake zaune yana amfani da wayanshi yana murmushi ya tashi tsaye

Nifa bazaka wahalmin da matana ba gaskiya wane irin aje yau a dawo gobe

Ba wani kawai kace kanaso ta matsa ka huta


Murmushi jalal yayi tare da kawar da kanshi


Jalilah ce ta fito tana waya "ya amir pls am sorry on my way" ta fada a shagwabe

Cike da zafi jalal y janyota ya wanketa da mari ya karbe wayan ya watsar da ita, tas kakjeji ya karbe key din hannunta yaje ya shiga motan yaja yayo kanta da sauri tayi bayan cool AJ yaje yayi wani parking da ko wanensu tunanin yake taya zai iya Santa mota a haka ba ya kashe motan ya fito ya nufi part dinshi kamar zai tashi sama

Kuka tasa da gudu tabi bayanshi zuwa part dinshi

Lokaci daya cool AJ da mubarak suka sa dariya


Tsaye ta sameshi tayi kanshi kamar wacce zata dakeshi

"Ya jalal me nayi maka zakamin haka? Kawai saboda mugunta saika fasamin waya"

Cike da tsawa ya dakatar da ita "wa kuka maida saanki? Ni? Saboda kinga na kyaleki sai ki dauki aurena kina gallafiri dashi acikin gari?

Tunda ya fara fadan take ja baya yana biyanta

"Kina tunanin dan kin girma ne ko kuma kin taka wani matsayine da bazan iya hukuntaki ba? Janyota yayi da qarfi ya hadata da jikinshi

"Har yanzu kinanan a matsayinki na jalilah Ibrahim kafancen, wallahi zan saita wannan mummunar aqidar da kika dauko acikin qanqanin lokaci, zakisan ni jalal Ibrahim ba saanki ba ne"

Tureta yayi ya shige cikin dakinshi ya rufe

Da kuka ta fito ta wuce ta wurinsu ta nufi wurin ummi

Ke lafia

Cikin kuka ta gaya mata yanda sukayi da jalal

Tashi ummi tayi dan sosai abin ya bata dariya


Bayan kwana biyu da fadansu amirah tazo gidan suka shiga daki jalilah ta gaya mata abinda ya faru

Ihu tayi "muna kan hanya kenan" tsaki jalilah tayi bazaki gane zafin da yake cikin zuciyana bane wallahi ya jalal da gaske yamin wannan marin

Dariya amirah tayi "kisa wannan tularen kije karbo key dinki kice zaki bawa amirah ne motan amiran ne yaqi tashi

"Allah idan ya mareni zan sauke akanki" agreed
Sukasa dariya jalilah ta tashi ta fice

Shida mubarak ne a parlour ko sallama batayi ba shiga "ya jalal key dina zan bawa amirah motan ne"


Dariya mubarak yayi ya tashi ya fice dan bayason ganin me zai faru


"Ya jalal fa" tashi yayi bako tsoro a tare da ita tasha gabanshi "bakaji me nace bane?


Kallon juna suke natsawon lokaci

Kawar da kanta tayi ya saki wani lallausan murmushi


Hannunta yaja ya zaunar da ita "meye dalilinki na rainani? Turo baki tayi ba tare da tayi magana ba

"Meyasa kike wasa da haqqinda yake Kanki?

"Amma dai bazakace bana sallah ba ko?

"Ki daina tunanin zan kyaleki ki aikata ba dai dai ba bazan bada key ba tashi fice"

Murguda mishi baki tayi ta tashi

Mamaki ne ya cikashi ga wani sanyayan qanshi daya daki hancinshi


Dariya suke itada amirah

"Amirah ya jalal ne fa? Banida wanda ya fishi bana jure ganinshi cikin damuwa akan nayi mishi rashin kunya" murmushi amirah tayi


Zan baki zabi jalilah sai ki zabi wanda kike ganin mafita a wurinki..............
[25/12, 15:52] Hassan Atk: 🤴🤴 JININ SARAUTA 🤴🤴





*Written by Hafsat MN*





IN DEDICATION TO
_AUNTY AMINA ALHASSAN_






151-155







Sam jalilah ta manta da tularen da amirah ta bata har dare tayi girki sukaci itada jalal


System dinshi ya bude yana wasu lamuran gabanshi "ya jalal inje wurin ummi? Kai ya girgiza alaman aa


Tashi tayi ta nufi daki ta kwanta tana tunanin abin yi


Tularen ta tuna tayi dariya ta tashi ta shafa tularen ta fito

Da sauri jalal ya dago yana kallonta ta nufi fridge tasha ruwa taje kusa dashi

"Ya jalal pls ka barni na tafi mana dan Allah" kallonta yayi tare da lumshe idanunshi "pls ya jalal" kai ya gyada mata tayi sauri tashi ta fice

Sosai take dariya "Allah zaka riqa shan mamaki dan zance amira ta sayamin da yawa dan na riqa kamaka cikin sauki


Tsawon lokaci jalal yana kwance daqyar ya qarasa dakinshi ya kwanta sam besam lokacin da jalilah ta dawo ba


Washe gari jalilah taga shuru jalal be fito ba ta shiga dakinshi

Kwance yake a dunqunqune taje kusa dashi "ya jalal lafia? Shuru ba magana

Ahankali ta janye blanket din ta hau gadon

Cike da wahala ya bude idanunshi "ya jalal meke damunka?

Rufe idanunshi yayi "ya jalal bari na kira ummi" da sauri ya riqe hannunta ba tare da ya bude idanunshi ba

"Ya jalal dan Allah meke damunka?

Ga baki daya jalilah taga jalal ya qara rikice mata sai gumu yake kuma ya riqe hannunta sosai sai faman mayar da numfashi yake


"Ya jalal dan Allah ka bari ko ya mubarak ne na sanar dashi" cike da wahala yake magana

"Kada ki gayawa kowa pls" ya jalal zaka zauna da ciyo ne?

Da qarfi ya fitar da wani numfashi cike da wahala saida hankalinta ya tashi

"Ya jalal sannu" harda kwalla a idanunta

Ahankali bacci yayi gaba dashi

Kallonshi take ga baki daya ya bata tausayi


Tsawon lokaci yana bacci kafin ya samu tashi

Wanka yayi ya fito kamar wanda beyi ciyo ba yaje yayi break fast ya nemi wuri ya zauna cike da tunani


Jalilah ce ta fito ta sameshi zaune taje kusa dashi "ya jalal ya saukin jikin? Kai ya gyada mata "Allah ya qara afuwa"



Ga baki daya yanayin jalal ya sanja ya qara rashin magana

Yau jalilah ta shirya zata tafi school ta shafa tularenta tayi dariya ta fito tana murmushi ta nufi dakinshi


Zuba mata ido yayi taje kusa dashi ta zauna "ya jalal inaso in tafi school"

Sam jalal yaji bazai barta ta fita ba

"Kiyi haquri ba yau ba" turo baki tayi "ya jalal plssssss"

Da qarfi ya janyota jikinshi yayi hugging dinta sai faman mayar da numfashi yake

Jalilah kamar tsoro ya kamata duk tunaninta mugunta jalal yake mata kasan cewar matseta da yayi sosai

Daqyar jalilah ta samu ta qwaci kanta tasa mishi kuka "ya jalal idan bazaka barni na tafi ba ai ba sai kamin mugunta ba" shuru yayi ba tareda ya daga kai ya kalleta ba

Kusa dashi taje tana kukan shagwaba wanda jalal jinshi yake kamar tana Sara zugashi ne

Ahankali ya dago yana kallonta "pls jalilah kefa qanwatace meyasa za kiyi haka?

Kwantawa tayi kan jikinshi "ya jalal am sorry bazan qara yi maka rashin kunya ba"

(Hhhhhhhhh oh my goodness)


Hannunshi ya dora saman jikinta tare da jan numfashi


"Ya jalal lafia? Idanunshi da suka kada sukayi ja ya bude suka zubawa juna ido

Ahankali ya janye nashi idanunshi

"Am very sorry jalilah" ya fada tare da juyar da ita ya dawo kanta


Wasa wasa jalilah daga jalal sai faman kissing dinta yake bako sauki kamar zai cinyeta

Duk ta cika da tsoro ganin yanda yake mata duk ya hargitsata


Zip din riganta ya bude sai qoqarin tashi take amma ta gagara saboda qarfinda yake nuna mata ga baki daya jalal ya rabata da kayanta sai faman kuka take tana bashi haquri amma kamar turashi take ya aikata abinda yake niya


************************************




Sosai jalilah take kuka jalal kam ya shiga duniyar tunani abinda ya faru ahankali ya tashi ya nufi toilet yayi wanka ya fito ya sameta har tayi bacci ya shirya ya fice direct sai gidan mubarak


Kallonshi yayi yata kamar ba dai dai jalal din yake ba ya jashi suka nufi gadding suka zauna

"Meke damunka? Ajiyan zuciya ya sauke "mubarak bana cikin hankalina koda na aikata hakan kuma jalilah ce sila"

Me ka aikata? Ya tambayeshi hankalinshi a tashe


"Mubarak wani tulare ne jalilah take amfani dashi wanda yake sanyani cikin wani yanayi kuma ba ko yaushe take amfani dashi ba wannan tularen ya sanyani na kusanceta mubarak kasan bazan taba yiwa jalilah hakan ba"


Murmushi mubarak tare da dafashi "jalal kaifa mijinta ne kuma ba haramci acikin abinda ka aikata ka kwantar da hankalinka pls ba komi bane jalilah ta ilmantu da ilmin addini tasan baka shiga haqqin addinka ba kuma sunnar annabi kayi kada ka sanya damuwa aranka kaje ka kula da ita kawai"

Murmushi jalal yayi "jirani muje zan gaida ummi suka fice

jalilah ce zaune bayan tayi wanka ta gasa jikinta sai faman fushi take

Sam beyi tunanin ae sameta parlour ba gashi tare da mubarak suka shigo

Kawar da kanta tayi "sis jalilah yau ba school ne?

Kyaleshi tayi ya nemi wuri ya zauna haka jalal shima ya nemi wuri ya zauna


"Ya jalal inaso inje wurin ummi" kai ya gyada ta tashi kai bazakace wani abu ya faru da
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment