Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

ita ba

Dariya mubarak yayi jalal ya bata ranshi "Allah zamu bata" kaga muje dan Allah


Zaune suke itada ummi sam ummi bata fahinci komi ba su jalal suka shiga suka gaidata ta amsa


"Ummi bani chinchin din saboda zan wucene idan na gaida mami"




Rakiya jalal yayi mishi ya dawo ya nufi part dinshi ya kwanta kan 3 sitter tare da lumshe idanunshi


"Ya jalal"..................
[25/12, 15:52] Hassan Atk: 🤴🤴 JININ SARAUTA 🤴🤴





*Written by Hafsat MN*





IN DEDICATION TO
_AUNTY AMINA ALHASSAN_






156-160






Ahankali ya bude idanunshi ya zubasu kanta sosai zuciyanshi take bugawa "kamin izini na tafi school za muyi test ne" kai ya gyada tare da rufe idanunshi


Tsaf ta shirya ta nufi part din mami ta karbi key din wani mota ta fice tana sanye da abaya


Zaune suke itada amirah suna fira "jalilah wai meke damunki ne? Shuru jalilah tayi "bazaki gayamin ba?

Kallonta jalilah tayi cike da damuwa "amirah tularen da kika bani na menene? Dariya amirah tayi "meke faruwa ne?


"Amirah meyasa kika yiwa ya jalal haka? Kinsan yanda yake jin zuciyanshi? Kin watsar da farin cikinshi ga baki daya amirah kinsa ya aikata abinda sam be taba tunanin aikawata ba,, amirah danasan abinda kika shirya kenan dana barki wallahi, a rayuwa ba abinda na tsana kamar ganin ya jalal cikin damuwa kin sanya damuwa acikin zuciyanshi kin bata farin cikinshi kin sanya damuwa acikin zuciyan ya jalal"


Murmushi amirah tayi tare da dafa jalilah wacce idanunta suka ciko da kwalla

"Jalilah sam banji zafin maganarki ba saidai inaso ki saurari abinda zan gaya miki
Kece zaki sanya duk wadan nan acikin zuciyan ya jalal, iya sanina ku musulmaine kuma kunsan meye aure hakan sam ba sabawa Allah bane bale ya zame maku baqin ciki ko abin kunya

Jalilah aurenku ba zancen rayuwa kuma bana tunanin ya jalal din zai qara aure kuma dole wata rana yaji yana shaawar kusantar mace saboda shima mutum ne kuma lafiyayye shin jalilah kinaso ya jalal ya fada cikin halaka ya shiga cikin fushin ubangiji kuma ya kwasowa kanshi cutar zamani?

Jalilah ina sonki banason abinda zai shige miki duhu shiyasa na baki wannan tularen dan ki riqa amfani dashi wurin ceto ya jalal daga halaka

Inada yaqinin duk ranar da ya jalal ya shiga cikin wata matsala kece ta farko da zata fara shafa

Jalilah duk imaninka wata rana sai shaidan yayi qoqarin ganin ka sabawa ubangijinka bakya tunanin wata rana shaidan zai qawata ya jalal surar wata 'ya mace har ya aikata ba daidai ba?



Jalilah hakan ya faru da aunty na har yayi dalilin da yasa suka rasa rayukansu

Jalilah ina tsoron hakan ta faru dake shiyasa nayi hakan badan na sanya baqin ciki acikin zuciyan yayanki ba saidan qoqarin ganin rayuwarshi ta zama ingantacciya kun kasance cikin farin ciki har qarshen rayuwarku


Jalilah ki yafeni banyi dan cutar daku ba saidan son ganinku cikin farin ciki"


Tana kawai nan ta tashi da sauri jalilah ta janyota ta zauna

"Amirah dan Allah kiyi haquri sam banyi tunanin akwai masu sona haka ba nagode sosai"

Murmushi tayi mata "jalilah ki rungumi mijinki kada wata tayi miki illa ga rayuwa ki kyautata mishi ki mayar dashi naki nasan zaki iya jalilah saboda kinada abinda ko wane namiji yakeso ki dage wurin ganin kin koyar dashi sonki kin zama wacce yakejin in ba ita ba zai iya rayuwa ba" murmushi jalilah tayi tare da gyada mata kai

"Promise? Kai ta gyada sukayi dariya ga baki dayansu



Anan jalilah ta sameshi kwance inda ta barshi murmushi kawai tayi da ta tuna wani zancen na amirah


Kusa dashi taje "ya jalal" ta kirashi cikin wani yanayi

Ahankali ya bude idanunshi da suka sanja sukayi ja sosai

Ido ta zare tare zubewa kusa dashi "ya jalal meke damunka?

Ahankali ya rufe idanunshi

Hannu takai ta tabashi da sauri ya bude idanunshi kasan cewar wani shock da yaji "ya jalal dan Allah meke damunka?

Kai ya girgiza mata alaman ba komi "ya jalal kada kace haka dan Allah ka gayamin" rufe idanunshi yayi aiko ta sanya mishi kuka


Ga baki daya jalal jin kukan yake har cikin zuciyanshi gashi sai qara kukan take

Ahankali ya tashi "ya jalal bazaka gayamin ba?

"Ba komi" ya furta kamar bayason magana tashi tayi ta nufi dakinta tana qara kuka

Tashi yayi yabi bayanta

Kwance ya sameta tana kuka ya zauna kusa da ita "jalilah"

Juyowa tayi tana mai qara kuka "ni ka kyaleni in bazaka gayamin ba"

"Jalilah kukan ya isa tashi kiji"

Tashi tayi ta zana kusa dashi ba tare da ta daina kuka ba

"Gayamin inji" kawar da kanshi yayi daga kallonta

Cike da mamaki jalal yake kallon jalilah kan jikinshi sai faman kukan take "jalilah kukan ya isa haka"

Toh gayamin inji

Hugging dinta yayi tare da rufe idanunshi "jalilah bansan meyasa nayi miki hakan ba am sorry am very sorry"


Ajiyan zuciya tayi ta fara yi mishi magana ahankali

"Ya jalal banji zafin hakan ba kai mijinane kuma bana sabawa Allah ba ka daina tunanin ka aikata ba dai dai ba ka cire damuwa aranka banson ganinka cikin damuwa ya jalal"


Sanyayyan ajiyan zuciya jalal yayi

Shuru na dan lokaci suna hakan kowa da abinda yake tunani acikin zuciyanshi

Ahankali ta zame jikinta daga nashi ta dago tana kallonshi "ya jalal muje kaci abinci da alama ko break fast bakayi ba"


Murmushi yayi suka nufi parlour

Zaune suke kan dinning yanacin abinci kamar ba jalal ba ga baki daya shi kunyar jalilah ma yake ni


Har ya kammala suka koma parlour suka zauna suna fira

Jalilah ta fahinci jalal kamar kunyar ta yake sai abin ya bata dariya

Haka suka wuni suna fira sallah kawai ke tadasu




*10:30pm* jalal yana zaune shi kadai a parlour mubarak ya kirashi "cool jalal bros AJ fa ba lafia" meke damunshi?


Nima bansani ba kawai ya kirani ne yana gayamin kuma da alama hakane saboda voice dinshi ma sanja sosai

Okay bari in dibashi ya tashi ya fice


Nocking yayi juwairiya ta bude suka gaisa "cool AJ fa"
Bro jalal kaga yaqi shan magani yaqi bari a kira Dr labaran"

Murmushi yayi muje


Kwance yake da alama sanyi yakeji

"Cool meke damunka? Murmushi yayi "headache ne wallahi" harara yayi mishi "kai yaushe zaka zama namiji wai? Murmushi yayi

Hannu ya dora saman kanshi ya fara karanto addua


Kallin juwairiya yayi ki bashi ruwa yasha kawai rakine dashi

Doka cool AJ yakai mishi ya goce "saboda ka samu sauki ko? Tashi yayi da sauri jalal ya juya suka shiga dariya


"Malam tsaya ba komi zanyi maka ba" juyowa yayi yana hararanshi "wannan hannun daga ne wanda yayi aiki a gona banajin kana iya dauka dukanshi"

Dariya sukayi ya juya tare da yi musu saida safe


Kallonshi juwairiya tayi "da gaske wai bakajin komi yanzu? Hugging dinta yyi yana murmushi "sweet ba abinda nakeji yanzu sai ke"
Dariya tayi suka nufi dakinshi


Sam jalal beyi tunanin jalilah zata nemeshi ba


Da sauri ta qaraso wurinshi "ya jalal ina kaje? Murmushi yayi "ba inda naje"

Harara tayi mishi "shine naje har wurin ummi ban ganka ba"

Ido ya zare " cool AJ ne fa ba lafia naje ganinshi" ajiyan zuciya ta sauke

Dariya yayi "meye na dariya kuma? Ba komi kinyi tunanin na bata ne?

Murmushi tayi "nayi tunanin kaje wurin waya ne"

Ga baki daya mamaki ya cika jalal amma sai ya boye yayi murmushi kawai

"Eh toh ai cool AJ ma na mace ne" dariya tayi

Ai ba shine ya mubarak ba

Dariya yayi shima tare da girgiza kai ya dauki wayanshi ya nufi dakinshi tabi bayanshi


Wanka yayi ya fito ya shirya ya kwanta taje kusa dashi ta zauna

"Ya jalal dan Allah ka bani waya na riqa community da amirah"

Murmushi yayi aranshi yace "zaki qara jefani ruwa kenan"


Ya jalal ruwan me? Ido ya zare dan beyi tunanin ya fada taji ba

Ya jalal ruwan me? Aa ba komi "Allah sai ka gayamin"

Tayo kanshi da sauri ya tashi aiko jalilah tabishi sai faman zaga dakin suke ta gaji tasa mishi kuka da sauri ya qaraso wurinta

"Bafa komi nake nufi ba" Allah ni sai ka gayamin


Janyota yayi jikinshi ya rada mata akunne "kinaso na qara baki wahala ne kamar yanda kukasha da safe?............
[25/12, 15:52] Hassan Atk: 🤴🤴 JININ SARAUTA 🤴🤴





*Written by Hafsat MN*






IN DEDICATION TO
_AUNTY AMINA ALHASSAN_





166-170






Sauri sauri gudu gudu haka jalal yayi ya qarasa dan yasan qaramin aikin jalilah ne ta sanyashi jin kunya a gaban mutane

Tsaye ta sameshi cikin parlour yana jiran qarasowarta kuka tasa mishi yayi saurin kama kunnenshi aiko jalilah ta shiga dariya

"Ya jalal kasan bazaka goyeni meyasa kamin haka?

Zama yayi taje ta zauna kusa dashi "bikiga su baffa bane? Toh ni meye damuwana ai sunsan fiye da goyo ma zaka iya yimin

Murmushi yayi "meyasa kika dade? "Lectures" ta bashi amsa tana qoqarin kwantawa a jikinshi


"Kayi tunanin na bata ne? Kai ya girgiza "toh me kayi tunani?

Kawai naga har kusan 4 sai naga diploma din yamin tsada


Dariya tayi "ya jalal Allah ya mubarak ya koyar dakai yawan magana" murmushi yayi

"Ki daina zargin mubarak fa" shima yasan da hakan ai

"Hmm muje kiyi wanka ki rage gajiya " zaka tayani?


Dariya yayi yana girgiza kanshi

"Toh bazani ba" sai fa kinje" ayimin dole"

Cak jalal ya dagata ya nufi dakinshi da ita be tsaya da ita ko ina ba sai kan gadonshi

"Ya jalal Allah zan iya basai anyimin dole ba" dariya ta bashi


Rake mata kayan jikinta ya fara tana qoqarin tureshi "ya jalal meye haka dan Allah nace zan iya fa"


Sam be kulata ba saida ya rabata da kayan jikinta ga baki daya ta wani bata rai

Ahankali ya fara shafa jikinta yana kissing dinta

Duk da gajiyan da ke tare da jalilah be hanata biyewa jalal ba suka shiga romancing din juna

Tsawon lokaci jalilah na jiran jalal ya kyaleta shiru ba labari nipple dinta har yayi ja ga zafin da yake mata

Shi kanshi jalal din a gajiye yake amma ya kasa samun natsuwa yabar jikin jalilah

Ahankali ya zame boobs dinta cikin bakinshi tare da dora mata nauyinshi ga baki daya yana mayar da numfashi sam beji ya samu natsuwa ba amma yasan zai takura jalilah ne kawai gajiyan zata yi mata yawa


Ya jalal dan Allah dagani haka mana so kake wai ka qarasani ne ga baki daya?


Dariya ta bashi ya dago yana kallonta da idanunshi da sukayi kamar mejin bacci

"Me kuma nayi? Ni dagani haka dan Allah naje nayi wanka"

Zan tayaki "banaso" dariya yayi ya tashi daga kan jikinta da sauri ta janyoshi ya dawo

"Menene? Kayana fa? Akwai wanda ze ganki ne? Harara tayi mishi tasa hannu ta janyo dan kwalinta ta tureshi

Kasan cewar dan kwalin babbane haka ta daurashi ta nufi toilet

Murmushi jalal yayi yabi bayanta

"Ya jalal amma na gaya maka banaso ko? "Ni inaso"

Janyo towel tayi ta daura "sai kazo kayi"

Ta nufi qofar yayi sauri ya janyota

"Ya jalal wai meyasa kakeyin haka ne? "Sorry" ya fada tare da kwance towel din

Mamakin jalal jalilah take ta gagara gane wane irin mutum ne har a toilet din bazai barta ba


Sai faman kissing dinta yake yana wasa da boobs dinta ga baki dayansu ko wane yanada buqatar wani

Daqyar jalal ya qarasa da jalilah kan gadonshi sukaci gaba da kissing din juna


Hannunshi ya dora saman company dinta da yake cike taf sai faman nishi take yana wasa da boobs dinta da dayan hannunshi

Duk da zafin da takeji be hanata jin dadin yanda jalal yake shiganta ba ga baki daya sun fita hayyacinsu


Jalal na hango kwance yana mayar da numfashi jalilah kai kace ba rai a tare da ita

Daqyar jalal ya nufi toilet yayi wanka ya fito ya taimakawa jalilah suka nufi toilet din sam bata hanashi ba dan batada qarfin yiwa kanta wannan hidimar


Bayan sallar magrib jalal ya shigo ya sameta kwance kan supper kamar me bacci

Kusa da ita ya kwanta tana jinshi ta kyaleshi


Har tausayi ta bashi ya tashi ya nufi kitchen be jimaba ya dawo ya ajiye plate dinda yake hannunshi ya tadata

"Pls ya jalal bacci nakeji Allah"


Sorry kici abinci sai kiyi sallah zakifi jin dadin baccin


Kallon abincin tayi sosai kam tanajin yunwa amma bacci yayi mata yawa haka ta haqura ta fara cin abincin sosai kuma tafi ya kwashe kayan ya mayar

Sallah ya sameta ta fara ya juya ya nufi masjid dan gabatar sallah


Jalilah ko addua batayi ba ta haye gado ta fara bacci

Mamaki ne ya cika jalal ganin da gaske baccin jalilah take ya juya kawai ya fice dan yanason ganin mubarak


Karao sukayi da mami a parking space "sannu mami" murmushi tayi mishi

"Ina zaka? Mami zanga mubarak ne" murmushi tayi karbi wannan mijin da yayi min rakiya yayi bacci

Murmushi yayi ganin junior yana bacci a mota ya dakeshi ya nufi part din AJ dashi


Juwairiya ya Sama a parlour ya bata ta karba ya juya ya nufi gidan mubarak............
[25/12, 15:52] Hassan Atk: 🤴🤴 JININ SARAUTA 🤴🤴





*Written by Hafsat MN*





IN DEDICATION TO
_AUNTY AMINA ALHASSAN_





161-165






Tureshi tayi tana murmushi ta juya zata fice ya janyo hannunta "tambaya fa nayi? "Oh ya jalal yaushe ka zama haka?

Murmushi yayi ya saketa ya nufi gadonshi ya kwanta

"Good night" ta fada taji shuru be karba mata ba "ya jalal fa" still be juyo ba bale ya karba mata

Gadon tahau da sauri ya janyota yasa hannu kawai ya kashe light din dakin tare da janyo blanket ya rufesu

"Ya jalal meye haka dan Allah" addua taji yana karantowa ahankali

"Ya jalal wai me kakeyi hakane dan Allah ka barni na tafi mana" sam jalal be kulata ba ba irin maganar da jalilah bata yi mishi ba amma ya kyaleta kamar baya cikin dakin


Qoqarin tashi take amma ga baki daya jalal ya hanata dogon motsi ta gaji dan kanta ta nemi sulhu

"Ya jalal toh dan Allah taya zanyi bacci a haka ga baki daya zance akan jikina kake taya zanyi bacci a haka"


Sam ba wanda yake ganin face din wani daga cikinsu amma sosai jalilah ta bashi dariya dan har ya hango yanda face dinta yake a lokacin da take wannan maganar

"Ya jalal toh yi haquri kadan ragemin wannan nauyin naka Allah daqyar nake numfashi"

Ahankali ya matsa daga kan jikinta amma be sauka ga baki daya ba

"Ya jalal dama kana jina ka kyaleni? Sam yaqi amsa mata haka ta haqura ta fara bacci


Saida ya tabbatar tayi nisa da baccin ya tashi ya rage kayan jikinshi ya kwanta kusa da ita

Tunani kala2 suke shigo jalal wani abin har mamaki yake bashi musamman da ya juya ya kalli face din jalilah

Haka yayi ta fama har yayi bacci


Da asuba ya riga jalilah tashi yaje yayi alwala yazo ya tadata "jalilah" ya kirata sunanta

"Jalilah ki tashi kiyi alwala lokacin sallah ya kusa fa" tashi tayi ta nufi toilet ya bita da kallo kawai

Masjid ya wuce sukayi sallah

Bayan sun kammala mai martaba ya kirashi suka nufi part din mai martaba


"Abdul jalal" naam abba barka da asuba" barka ka tashi lafia? Lafia qalau
"Toh ya iyalinka? Sunkuyar da kanshi yayi cike da jin kunya

Murmushi mai martaba yayi "abdul jalal meye matakin karatunka na addini?

Kallonshi yayi cike da tambaya

Inaso inji littafan da ka karanta ne da kuma abinda kake iya magancewa ta hanyar addini


"Abbana na karanta littafai da yawa a wurin fa kafin na qare secondary school na kammala karatun fiqqihul muyassir na kuma kammala zadul ma'ad"

Nakan fitar da jinni nakan qonashi

Zan iya hada maganin cutuka kamar haka

Heart disease, ulcer, hypertension, diabetes kidney disease harma da abinda ya shafi wasu abubuwan da suke cikin cikin dan adam

Na kan hada wasu da itatuwa wasu kuma zuma da ayoyin al Qur'ani


Murmushi mai martaba yayi

"Allah ya sanya maka albarka acikin al'amarinka"

Ameen abba

Tashi kaje

Ba musu ya tashi ya nufi part din ummi suka gaisa


"Ummi baffa be shigo bane? Baffa ya fara bacci yace bazai fita da wuri ba

Murmushi yayi suka shiga fira tsakanin uwa da da


*7:3am* jalal yabar ummi dan ta samu hutu ya nufi part dinshi


Jalilah kam har ta kammala hada break fast saboda tanaso taje school ta shige dakinta dan tayi wanka ta shirya


Dakinshi ya nufa yayi wanka

Zaune ta sameshi ta shirya tsaf da alaman fita zatayi

"Ya jalal zan tafi school"

Kallonta yayi tun daga sama har qasa ya kawar da kanshi

"Ya jalal amma dai ba hanani zuwa zakayi ba ko? Murmushi yayi tare da girgiza mata kai

"Zo kiji" ba musu taje kusa dashi ta zauna

Gyalen jikinta ya fara cirewa ya zame dan kwalinta

"Ya jalal lecture nake da yanzu fa"

"I know" then why are you removed m....

Toh my menene take nufi

Bakin jalal na hango cikin na jalilah sai faman kissing dinta yake hungrily

Daqyar ya kyaleta tare da sanya hannu ya kwantar da ita ya zuba mata 👀 shi yana murmushi


Kwantawa yayi kan jikinta ya shiga shafa ko ina na jikinta duk ya birkita jalilah saboda irin mutannan ne masu tsananin sha'awa

Ga baki daya sun sauka akan layi sai faman kissing din juna suke ya rabata da kayan jikinta

Duk yanda jalilah taso kwace kanta ta garara saboda zafin da take ji sai faman gumi take daqyar jalal ya qyaleta

Da sauri ta tashi ta qarasa toilet tayi wanka ta gasa jikinta ta fito

Ko kallonshi batayi ba ta wuce dakinta da sauri ta shiga shiri ta kammala ta fito

Karo sukayi da jalal yayi saurin riqeta "sorry" harara tayi mishi "dan Allah ni bari na tafi kasa nayi missing lecture dina kawai"

Kawar da kanshi yayi yana dariya "muje" bazani dakai ba fa " saifa kinje dani" dariya tayi ta tureshi ta fice da sauri "kayi break fast pls"

Murmushi ya bita dashi taje ta dauki motanshi wacce shi da mai Martaba kadai keda irinta

Tafia take ana bata hanya kasan cewar tinted galss ne sunyi tunanin mai martaba ne



Har ta qarasa cikin school

Harara amira tayi mata "amirah Allah na shirya da wurin ya jalal ne ya batamin lokaci"

Naji nidai muje kafin sarkin masifar nan yazo

Suka shige class


Har kusan 4 ba labarin jalilah ga Baki daya jalal takaicin rashin bata waya ya cikashi haka ya haqura

Suna qarasa sallah ya hango motarshi murmushi kawai yayi yana dagowa suka hada ido da mai martaba yayi sauri kawar da kanshi

Ciki ta wuce taje tayi parking shuru taqi fitowa

Takawa yayi zuwa wurin har ya qarasa bata fito ba

Bude motan yayi ta juyo da sauri

Ajiyan zuciya ta sauke "me kikeyi ne? Allah ya jalal na gaji ne"

Murmushi yayi "sauko muje" ai na gajine shiyasa"

Kawar da kanshi yayi yana murmushi

"Zaka goyani ne?

Ba shiri yayi dariya ganin ga hadiman gidan gasu baffa kawai a ganshi ya goyeta

"Su baffa suna kusa fa" turo baki tayi "meye damuwana ni"


"Okay sauko na gayaki din"

Da sauri ta sauko ta rufe motan ai koda ta juyo jalal yayi nisa

Ganin su baffa ne ya hanata binshi da gudu...........
[25/12, 15:52] Hassan Atk: 🤴🤴JININ SARAUTA 🤴🤴





*Written by Hafsat MN*





IN DEDICATION TO
_AUNTY AMINA ALHASSAN_







171-176






Zaune suke a parlour'n gidan suna fira "cool jalal jalilah tana zuwa school ko? Kai ya gyada

Amma nayi mamaki fa sabida idan zan fita zan ganta a hanya ta wuce amma yanzu na daina ganinta "yau ma sai after 4 ta dawo" okay

Menene? So kake in barta tayi wasa da karantun? Kai ya girgiza yana murmushi

"Allah akwai wani abu dan wannan murmushin naka nasan da magana a qasa"

Kasan dai bazan hanata ba ko? Harara yayi mishi "yafi komi sauki a wurinka" ni din?
Eh, wannan kishin naka da ka gagara biyewa shi kadai ya isa ka hanata zuwa school din" kawar da kanshi yayi yana dariya "wai me ka maidani ne?

"Wanda zuciyanshi ta cika da tsananin so da kishin jalilah tun tana qarama"

Duka jalal yakai mishi ya goce yana dariya

"Malam kasan fa nayi zaman kafancen nima naga meke tafia"

"Amma kasan kawai ina kulawa da itane badan nasan matsayina a wurinsu ba ko?

Wannan yaren naka bana fahintarshi

Ai nasan bazaka fahinta

"Cool jalal kaga tun jalilah na primary kuke soyayya fa"

Aurenta nayi a lokacin ai

Dariya mubarak yayi "taya zaace ummi data haifeka bata samun mafanarka baffa ma haka nima haka amma jalilah har fira kake mata kuma qanwarka"

Zancen ya isa haka,,, sai fa mun tuna baya

Sai kayi "tare za muyi" wai meye haka Allah zan tafi"

Idan ka tafi nasan jalilah ce ta hanaka sakat shiyasa kakeso kaje ka ganta kuma bazan haka ba soyayya gaskiya ce

"Tsaki jalal yayi ya tashi mubarak ma ya tashi "ka gaida jalilah"

Be kulashi ba yayi fice mubarak yabi bayanshi yana dariya har wurin da yayi parking

"Baza muyi sallama ba? Eh

"Wai me yasa? Dan Allah banason surutu saida safe"

Murmushi mubarak yayi dan ya fahinci fushi ne jalal din yayi

"Fushi kakeyi dani kenan? Be kulashi ba ya bude motan kawai ya shiga

Qofan mubarak ya riqe "Allah ba inda zaka sai ka amsamin" fushi kakeyi dani?

Dariya jalal yayi "kai ka fiye matsala wallahi meye abinshi anan zanyi fushi da wanda nafiso ne? Duka mubarak ya kai mishi

"Allah ka daina dukana a qirji dan zaka iya fasamin zuciya" dariya sukayi ga baki dayansu sukayi sallama

Mubarak yana tsaye har saida ya daina hango cool jalal yayi murmushi kawai ya shige ciki


A parking space ya hadu da cool AJ "daga ina haka? Harara yayi mishi "nawa da sauki dan ban dade da fita ba ai"

Dariya cool AJ yayi "rakani dan Allah nayiwa ummi laifi"

Kaje ka bata haquri mana saina rakaka? Cool jalal kasan fa da kayi magana ta haqura pls muje dan Allah

Murmushi yayi suka nufi part din ummi

Kallonsu tayi tasan meyasa jalal din yazo dan taga kallon da yayiwa cool AJ


"Sannu ummi" kai ta gyada mishi kawai

"Ummi na tuba ki yafeni"

Ummi karki yafeshi ason ranshi yayi


Harara cool AJ yayi mishi "ummi dan Allah kada yayi mana dariya laifin juwairiya ne fa

Juwairiya baza tazo ta dauke yaron nan ba kai kazo ka daukeshi

Ummi itace ta aikoni fa

Dariya ummi tayi "abdul baka rabo da abin dariya wallahi naji Ku tashi Ku tafi saida safe"

Suna fitowa cool jalal yayi dariya "Allah zamu bata"

"Rakiya fa nayi maka? Eh naji ai da mubarak bazaka ziga ummi ba saidai ka tayashi bata haquri

Murmushi jalal yayi yana mamakin yanda cool AJ yakejin zafin kusancinsu da mubarak


"Kana tunanin nafi sonshi dakai? Eh hakane

Murmushi kawai yayi ya juya ya nufi part dinshi dan besan me zece da cool AJ ba


Sosai take bacci ya nufi dakinshi yayi wanka ya shirya ya nufi dakinta

Cikin bacci jalilah taji kamar ana tabata ta farka

Bata rai tayi "lafia? Murmushi yayi "bacci zanyi" shine sai ka tadani? Ta fada cike da shagwaba

Qara hadata yayi da jikinshi yana shaqar qamshin jikinta

"Ya jalal dan Allah ka barni nayi bacci mana"

Shi kasanshi jalal din ta bashi tausayi ya rasa meke damunshi ko yaushe cikin tsananin shawarta yake

"Ya jalal fa? Sam be saurareta ba yasa hannu ciki boobs dinta yana wasa dasu

Kamar tayi kuka takejin dan tasan idan yaci gaba da abinda yake mata zata biye mishi kuma batajin tanada wani qarfi a jikinta

"Ya jalal dan Allah ka daina mana" tayi magana cikin wani yanayi da ya qara birkita jalal


Kamar qara bashi kwarin gwiwa take idan tana yi mishi magana sai faman romancing dinta yake

Abinda jalilah take gudu shine dai ya faru da ita

Nidai kam na tausaya musu dan shi kanshi jalal din a gajiye yake


*12:30am* na hango jalal ya fito daga wanka shida jalilah ga baki daka gansu kasan a agajiye suke



Kwanciya suka cikin qanqanin lokaci sukayi bacci


Dakyar jalal ya samu ta tashi tayi wanka tayi sallah

Lafian gadon tabi ya gama abinda yake yaje kusa da ita ya kwanta

"Ya jalal dan Allah kai mutum ne? Dariya yayi ya janye
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment