Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ayi hankali ba zae iya kamuwa da ciwon xuciya shawarwari yabawa alhaji yanda za ah kula dashi




Lokacin daya kuma dakine lokacin naseer yatashi hawaye ne kebin fuskarsa hanun hajiya yakama yana fadin hajiya ina falmata take hajiya naje gida banganta ba hajiya kardae ace qiyayar dakike mata shiyasa kika boyeta dan Allah kifito da diyar mutane
Kuka hajiya tafashe dashi wlh Naseer basan inda falmata take ba ni banmasan wace kalla duniya dana shiga ma komae ya kwance mi narasa gane Komae,,,,, inda alhaji ke zaune yakala alhaji kayi shuru bakace komae ba ahalin banga falmata ta
Tho Naseer mezan ce nima dae bansan inda take ba kuka yafashe dashi yanafadin shikenan hajiya kincuceni kinrabani damae sona


Kwana sa uku aka salamesu still koda aka kuma gida kullun damuwarsa falmata yarasa yazaeyi kullun ciki tunani koh abinci yakasa ci duk yabi yajeme kamar bashi ba har alhaji yafarajin tausayinsa but so yake ya gwada masa babar kuskure da yayi kullun dae laefin hajiya naseer yake ganni tayi kuka harta godewa Allah shikam alhaji ido kawae yake binsu dashi
Watarana suna zaune sae kawae sukaji salama ansawa sukayi laurat ce suka gani gaeshe su tayi alhaji kawae ya ansa hajiya ce tamurtake fuska tace lafiya meya kawoki tunda hajiya tarasa wazata aekomin sae kee kuma wae da diyar shege Koh kinzo ki ajemin ita ne
Kuka laurat tafashe dashi tana fadin kiyi hankuri hajiya Allah yayima hajiyata rasuwa




Tho Allah yajikanta ae sae kitashi kitafi gurin naseer tanufa taduka dan allah kayi hankuri kamaedani dakina Koh don diyarka dan Allah kaga halin damuke ciki
Wani wawan mari ya mata dun ubanki wani Hali yawuce wanda kika sakani duk kice sillar rushewa farin cikina da iyalina zuwanki gidana yazama muna anuba komae kin tarwatsa yanzu harta kae da falmata tabacce tashi yayi ya shaketa yana fadin ina falmata tafido masa falmata inda suka boye ta alhajine yabashi umarni yasaketa kuka takeyi sosae kamar ranta zae fita hajiya ce ta taso tace kaiii naseer bagane ba miye hadinka dawanan harta nacewa saboda daraja diyarka badae ciki kaje kamata ah waje ba




Wani irin ciki hajiya ba matata bace Bake kikasa sae na aureta ba akanta kika ta wulakanta falmata wanan kuma inbada rashin mutunci bawanda bata iyaba gashi diyar hanunta jikarki ce kuka hajiya tafashe dashi tana kura laurat tabar mata gida tanata jama hajiya baraka Allah ya isa tasan duk shairinta ne




Laurat ce tafita tarasa yazatayi da kanta badan diyarta ba data nagani kashe kanta zatayi tahuta hajiyarta tarasu sakama kon magani asiri daya fashe wari ne yagame jikinta sae jikinta daya kone kamar wace akasaka ah wuta babu koh shawar gani daqet dawuya laurat tasamu wanda zasuyi salanta sukaeta makwancinta sosae ta girgixa daman haka rayuwar take ba bakin komae ba batagama al"ajabi ba sae ga yan banki sunzo karba bashinsu duka aka tartara kadurorin hajiya suka anshe harta gidansu dasuke ciki ba abari ba kuka kam laurat tasha ta godewa Allah taje gurin yan uwa kowa yaki yakulata Bale yataemaka mata duk inda tabi nunata akeyi rayuwa kenan jiyarda laurat GRA takuma kamar ba itaba wasu suna tausayawa wasu kuma zagi da Allah yaqara gurin kwana Yamata wuya abinci ci ma haka yanzu kam tayi wuce nadama akan irin rayuwar datayi kuma duk laefin hajiyarta ce dabata tarbiyan kwaraii ba gashi uban diyata yakoreni yazanyi ina zanje kuka take tayi




Wlh naseer banciki haya cina bansan ayiba kasan dae yarda na tsani laurat bazan aurama itaba wae harna samu jika da ita



Miqewa yayi yace shikenan ni barin inje inemo inda take inkuma kunjini shuru Tho kubini da addu"ah
Alhaji yasan saraii zae iya tunda ya furta haka alhaji ne yakirasa agabansa yazauna yace Naseer ina zakaje nemota ah cikin gari mana





Halan ah cikin gari akabaka aurenta bazaka je gidansu kanemota ba kasan dae tunda tanada gida ba inda zataje dayawuce nan yanzu katashi kashirya kaje kanemota achan Nikuma sunce batana sae kasan kallar bayani daza kamusu



Haka Koh yashirya yaja mota sae garin xuru kofar gidansu falmata ya tsaya iso Akamasa sam mummy bata nuna masa akwae wata matsala ba faran faran ta tarbesa suka gaesa cikin mutunci mummy ce tace yau Naseer ah gidana yasu falmata tho shine bakazo da ita munganta ba





Cikinsa yayi kululu😅 shikenan tashi takare tunda falmata batazo gida ba yanzu bayani mae zaeyi
Sosae mummy taga tashin hankaki qarara agareshi Murmushi tayi tace kwantar da hankali naseer falmata na nan barin inkirata sauran magana Kwa qarasa wani sanyi yaji aransa cewa falmata nan na




Mummy ce tace ma falmata ana nemanta ah fallo tayi bako gabanta yafadi bako kuma daga ina mummy kuma waye
Kifita naseer ne yana jiranki ah fallo
Mummy Naseer kuma meya kawoshi meya zoyi gurin wa yazo raiii mummy tahade inkije zakiji duka tambayoyinki itama murtake fuska tayi tace ba inda zanje mummy iyagaji xae tafi
Ke banason shansaci kitashi kifita




Raiii baeso ba ta tashi tafita abdul-wahab nahanunta abdul-malik nahanun auta sunyi kyau dasu hardae yaran dakomae nasu kalla daya ne




Xaune yake yana xaman jira yana daga kansa sukayi ido hudu gabansa ne yayi mugun faduwa ganin falmata yadan tajansa masa kamar ba itaba wuri tasamu tazauna but still kallonta yakeyi gaesuwar data kemasa ne yadawo dashi hayanci sunsa kaii yakeyi cikin rawan baki ya ansa gaesuwa duk yadabirce yarasa mezae ce hankuri kawae yafara jero mata kamar wani mahaukaci sosae abun yaso yabata dariya kallonsa tayi taga yanda yarame yajeme kamar ba naseer inta ba dan gayu kawar dakanta tayi tahade fuska tamau tace halan laefin me kamin dazanyi hankuri
Nima bansani ba but haka kawae nikeji banmiki daedae ba shiyasa nike baki hankuri





Tho na hankura shikenan ka iya tafiya tashi tayi zata tafi dasauri yamiqe cwty inazakije kibarni cwty kuma addah badae yanxu ba kasan inda kabaruta
Dan Allah kiyi hankuri kizo mukuma mucigaba da rayuwarmu kamar da Inkuma gidanka in cigaba dama gadi inafake ma gida Koh tho nagaji inaga wanda Nayi ya isa haka tana kaewa nan tawucewa ta ciki bata ko tsaya taji mezae ce ba kiranta yakeyi but taki tsayawa ciki tawuce abunta zaune ta iske mummy,,,, mummy ce tace Tho ga kayanku chan nashirya sae kutafi mutafi ina mummy bangane kutafi ina ba Tho kibi mijinki kikuma dakinki gaskiya ba inda zani mummy duk wanan cin kashi dayamin da wulakanci shine zankuma dawuri iyyeh falmata yaushe kika kuma haka nifa kikema musu watan kinma manta da alqawalin daki yiwa alhaji Koh ae kodun karanchi daya miki baekamata kimanta alqawalinsa ba dan haka kitashi kishirya kikuma gurin mijinki da yaranki shin inda baki kuma ba kina nufin kinfito aurene mudawo muta zama nidake kenan
Kiyi hankuri mummy karkiyi fushi dani bahaka nike nufi ba
Tho dakam yafimiki bakida wata daraja dayafi dakinkki tunda yagane laefinsa shikenan





Rasa meke masa dadi yayi farha ce rike da abdul yana kuka yi shuru Baby anty take cewa barin inkaeka kasha abinci kajji juyawa yayi yaga yaron da kyau yagama kallon yaron nantake yahango kamarsu hardae hanci da Dan qaramin bakinsa irin nasa baedae gama yarda da abunda xuciya ke ayana masa ba sae dayaga farha tace yaya kaga dan dan Anty na kuka kadauke sa kozae yi shuru ansa babyn yayi yana jijigawa yana rarashi


Kusan ko banza yasaba raeno nadeeya😅



Halan wace anty kike magana anty mu mana wacce kuh Ka gama magana da ita yanxu idanu yazaro kina nufin falmata keda yaranan yan biyu,,,,,,,, Ehh mana su biyune bakaga kamarsu ba tana kaewa nan tayi ciki dagudu




Aenan hankalinsa yaqara tashi abunda yake nema yasamu kuma jinin falmata abun qaunarsa waya sa ya ciro alhaji yakira yamasa bayani kamar yayi kuka wlh alhaji tace bazata biyuni ba dan Allah kataemaka kamata magana alhaji ashe fa harda yan biyu cikin muryan kuka yayi magana
Najji kawae alhaji yace yakashe wayar,,,, wayar falmata yakira bayan sungaesa ne yace yarta ga naseer yazo yadawo dake tho alhaji sae mun iso yawwa Allah yayi miki albarka ,,ameen alhaji
Mummy ce tace kingani ba ansonki kinason ma kanki shairi Murmushi kawae tayi tho mummy nagama shiri zamu tafi
Tho falmata sae kinga aeke tunda ba akae da shirya komae ba tho mummy bakomae nagode Allah yasaka da alkhairi





Waje tafitoh rungume da Abdul ta iske shi haryayi bacci wani kunya mummy takama shi bankwana Yakuma yi mummy godiya tamasa tace bakomae allah dae yakara tsare gaba ameen yace aje abdul yayi kan kunshin yakae akwatunan su cikin mota sanan yadawo yadauki Abdul suka tafi farha ce tarungume falmata tace anty sae nadawo kikulada su Abdul kinji Tho auta asha hutu lfy kinji Tho anty Allah yah tsare hanya ameeen auta Anty





Har bakin mota taraku anty ta harda yar hawayenta tayi shiga motar tayi ta anshi Abdul hanun naseer duka ta azasu kan jikinta ta kwantar bisan seat din mota karatun al"qur"ani yasa musu bawanda yace ma kowa qallah har suka isa gidansu suka sauka sosae hajiya tayi murna ganinta harda kukanta cewa falmata tayafe mata abunda tamata wlh duk shairin shedane
Bakomae hajiya komae yawuce Allah dae yakara tsare gaba ameen yarta sossae hajiya kebama falmata kulawa da yan biyu ga hajiya Allah ya azamata Son yanbiyu kamar me shiyasa take sonsu wanka kawae ake musu su sha nono hajiya tadaukesu zama dae da falmata da hajiya normal ne itadae da gogan ne yakasa gane kanta shikam har ya hankura yabarma saurata Allah





Laurat ce tajiyu labari cewa anga falmata yanxu haka tana gida haka tashirya tazo gidan koda tazo ta iske duka mutane gida sunata fira su salaama tayi suka ansa hajiya tamiqe tace uban me kikazoyi ne banace bana son sake ganinki agidanan ba alhaji ne yadaga mata hanu yace bari kiji magananta





Kuka takeyi taje gaban su ta duka tace dan Allah kuyi hankuri ku gafarceni nida mahaefiyata muntabka baban kuskure yanzu wanda yasani cikin danasani mara misaltuwa hajiyata ita tamiki magani har kikasa danki ya aureni bisa ga yarda kika nuna kin tsaneni kin tsani halayena Koh kinxo gidanmu gurinta dakingani kinfara Allah wadae da halina ashe abun naqona mata raii tanagani tunda qawarta ceke naka nakane Koh ya ya lalace sae ranan Kawae nafita naje Super market muka hadu da naseer Nantake najji inasonsa nadawo gida nafada mata sosae tajji dadi nasamu mijin aure balle dataji cewar dankine shiyasa tayi wani shige da ficce har akayi auren kuma bakida tacewa sae yarda tace sanan muka dawo kan falmata bayarda bamuyi ba but duk inda mukaje sae dae suce bazasu iya aeki akanta ba tarike adini sosae sanan mukadawo kan naseer aka juye masa tunani baya kallon kowa sae ni sae yarda nace za ayi lokaci da hajiyata taji cewa falmata tahaefu kuma maza shine taje ta ansu asiri akan cewa falmata tabace itada yaranta ba labarinsu kuma ba wanda zae tambaya kuka tafashe dashi tace lokacin datazo aje asirin falmata tare danaku sae akasamu akasi suka fadu duka suka fashe nantake tadau wari jikinta yakone kaii bazaka iya kallon halitar jikinta ba sae dole tun lokaci nasan rayuwa ba bakin komae bacce kuji yanda nakuma nashiga qangi narayuwa dunyi takoyamin karatu dan Allah kuyi hankuri gu gafarta muna musan muyi kuskure koh dun daraja diyarna inma baza ku yarda indawo zama daku ba Tho dan Allah Koh anshi yariyarna banaso ta rayu cikin irin rayuwana zama akan titi tunda yanxu Koh wurin kwanciya banida kuka tafashe dashi mae tsuma xuciya




Kowa wurin saeda yaji tausayinta hardae falmata harda hawayenta



Alhaji ne yayin gyaran murya yace zae kaudi yasa bakinsa dukda maganar bata sha fesa ba tunda tace batada gurin kwanciya Koh dun daraja diyarnan zata zauna anan har kaee naseer kagama shawara inda zaka maedata dakinta inma bazaka maeda ta ba zan riketa tazauna hanuna tunda tatuba tagane kurenta har Allah yakawo mata wani





Ajiyar xuciya yayi yace tho alhaji duk yarda kace daedae ne sae nayi shawara kam
Sosae laurat tama alhaji godiya hajiya dae batacce Koh uffan ba dan koda wasa bazata karyata magana laurat ba dantasan hajiya baraka xata iya



Dakin da akaba laurat tashiga tayi wanka sosae itada diyarta ta gyara jikinsu
Nasser ne yabukaci yanason komawa gidansa da matarsa bawanda yahana shi hajiya ce ketaya falmata hada kayansu falmata ce ke rokon hajiya tace dan Allah hajiya kuyi hankuri tadawo dakinta tunda tayi nadama amata afuwa wlh harta bani tausayi jiyarda takuma kamar ba itaba
Tho falmata badamuwa inta tawace komae yawuce Allah yaqara tsare mu ameen hajiya yanzu dae mijinki yarage inda kin iya shawo kansa shikena
Tho insha Allah zan kokarta Sun kuma gidansu koda sukaje harta aje yara daniya gyaran gida but abun mamaki gida ah gyare yake tsabb sosae tayi mamaki but tabasar kitchen tashiga tanata tunani mezata dafa sae tajiyu kukan twice inta tafito kenan taga kulluli Birgit kan dining tho fa badae darling Yar Aeki yadaukomin ba bayan tagama basu nono ne ta tashi tadebu abinci tana ci saega naseer yace lalalala shikenan dagani abinci sae kidauka kinaci kinsa Koh na aljanu ne yarda yayi magana yabata dariya kusa da ita yazauna spoon din hanunta yakarba yadebo yabata abaki takau da fuska habba ammin twice fushine har ynxu yakamata aji tausayin abban twice mama Murmushi tayi yace Koh kefa common bata yayi takarba haka yatabata harta koshi cikin zuciyarta take cewa I miss alot
Cemasa tayi halan wayayi gyaran gida da girki halan auw saeda kigama cika cikinki tho ninayi harara wasa tamasa tace taya kaekayi bayan tare muka shigo hakane but tunjiya naxo na gyara gida yau kuma nazo nayi abinci kafin inkuma indauko ki lalai kayi kokari tunda har ka iya sae araba duty Koh dariya yayi yace tho kitashi kinga yamma yakusa muyi ma yaranan wanka haka koh suka musu wanka shi daya ita daya wurin shiryawa ma haka
Dakinsa yawuce dun yayi wanka falmata ce nacikin shiryawa sae ga number yakirata sae kira na biyu tadauka da salama gaesheta tayi sanan tace aunty laurat ce dan Allah kitaemaka min nasan inda kika masa zae mayar dani nasan banyi miki daedae ba but kuskure ne inason indawo induba diyata nasan dana rasa gidan naseer ba inda zanje aure naji dadi ba inda zansamu kishiya kamar ki anty gani aqasa ina rokonki




Su O"Oh anji jiki yau falmata harda anty tasamu 😂



Falmata ce tace bakomae ummin nadeeya insha Allah zakidawo kiduba diyarki dakanki kinji
Tho nagode
Katse wayar sukayi
Addu ah tama yaranta sanan taja kofa tarufe koda taje Dakinsa harya gama shiryawa yana kindade su yanbiyu nashinfede OK kema kizo inshifede ki dariya tayi gurinsa taje twzauna magana laurat tafara masa yahade raii sosae take basa hankuri akan yamaesheta da kyar ta iya shawo kansa yace ya hankura but chan gurin su hajiya xata cigaba dazama




A ah baza ayi haka ba abba yarda muke zama da haka zamu cigaba Dan Allah kuma kaji tsoron Allah karka nuna banbaci tsakani nina da ita Koh tsakanin yaramun duk abu daya muke gurinka
Tsam yarungume ta yana maejin dadi da Allah yabasa falmata soyayar su sukasha hade dayarda yayi missing inta sosae





Bayan kwana biyu akamae da laurat Gidan yanzu kam zama daram ba matsala tana majinta biyaya da falmata takirata da ammin yanbiyu itakuma tace mata ummin nadeeya sosae suke kulada yaransu laurat nakoyi da falmata yarda take tafiyar da zaman aurenta tare suke shiga kichen yanzu harta iya abinci marasa Wuya sosae takejin dadin zama da falmata tana mae gode Allah daya sa falmata takasance kishiyata





Kasuwancin shi ya bukansa kuddi kawae ke shigo masa yanzu hankalinsa kwance yayi Bull Bull abunsa matansa nakula dashi ga abun qaunarsa diyansa komae nasu su uku hade





Suna zaune ah fallo suna fira yamusu albishir yace kowace takawo passport inta next month zasuje qassa mai tsarki sugodewa Allah daya kawo zaman lafiya ah gidansu sosae suka Yi murna da gode masa dakuma Allah yakara budi

Farha daman tadawo hutu tacigaba daza xuwa makaranta tace tho mu inaza aekeimu koda mu za aje a ah auta gurin hajiya zakuje
Tho
Haka lokacin tafiya yayi suka shirya yaransu dakayansu aka kaima hajiya fada taketayi cewa akawo mata yan uku bala"i mafarin su samata hawan jini cux dagaske inka gani zaka axa yan ukune cux Nadiya batada girmam jiki koh banza batada lfy duk da tabasu 2-3 month but girmasu kusa daya
Hajiya ke raeno jikokinta cikin so da qauna abunta




Sunje hajji sundawo lafiya sunyi tsaraba Birgit kamar ba gobe yarasun ba ako magana kamarsu aka yima tafiya




Zama zam zam yaransu har sunyi wayyo 4 years sunje gaeda su hajiya suna zaune ah fallo alhaji hajiya abba da ammi sae ummi sunan da yaransu ke kiransu kenan
Fira suketayi cikin nishadi zar shawa falmata ce tajawo jikarta taciro shada da tulare takaema alhaji tace gashi yasa albarka cikin albashinta datake ansa na LGA sae anan dukansu suka tuna dashi ta daukar nauyi kanta Allah sarki baiwar Allah albarka alhaji yasamata yace yagode shima naseer tabashi tashi shada Yamata godiya tabawa hajiya wani hadaden lez godiya itama tayi mata hade dasa mata albarka yara kuma kayan wasa da chocolate tabasu harda farha itama chocolate tabata wani swiz lezz mae kyau taciro kalla biyu iri daya tace ummi ganamu sosae sukayi mata godiya dajinjina irin hali da zuciya ta falmata



Laurat ce tabude baki tace *XAMA* *DA* *KISHIYA* akwae dadi duka dariya suka yi kowa cike da farin ciki







Nima dae nace zama do kishiya akwae dadi😜






*ALHAMDULLAH*
------------------------



Allah kayafemin kuskure danayi ah ciki



Nagode fanx danuna soyayarku da kulawa akan *zama* *da* *kishiya*

Allah yasa mu iya hankuri iri na falmatia (ameen)



Heart u oll❤





*Feedoh* 🖊

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment