Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tanjinjina haduwa falmata ita ma ganin take bata wani hadu ba


Yan tsegumi sae cewa sukeyi ae wanan tafi amarya kyau da haduwa inbada jaraba na miji mexayi da wanan laurat


Haka Akagama walima cikin tatako kaya kam su falmata sunsha shi don ba anuna musu komae ba ta mgn hajiya baraka suyi haraka ta mutunci karda dangi falmata su raena su shiyasa aka cikasu da suveiniour da sauransu




Naseer ne yadawo daukansu abunda yaqara ba amarya da daginta haushi shi yakowo su kuma yaxo daukarsu kamar itace amarya


Mstwee aekin banza duk wanan rawan kai kakusa kadaena shi mstwee






Gida yaje yabiya ya aje su anty sanan yawuce gida da cwty sa


Tana isa daki tafada duk tagaji daqet ta iya cire kayan jikinta toilet tafada tayo wanka tadawo tashirya CCikin kaya marasa nauyi fallo tawuce taxauna tana jiran fitowarsa
Cikin Three qauta yafito da White singlet


Sannu uwargida ta nasan kin gaji koh
Wlh kuwa bara natashi indebo muna abinci wlh kowa dan kin kyauta cux wata masifa Far yunwa nikeji


Tho fa ae naxata ango bayajin yunwa

Mstwee kinga matsalata dake kin iya tsokana haka tawuce tana dariyarsa

Abinci ta debo Rice nd steww sae juice inda tadauko ah fridge da ruwa
Suna cikin ci sae kawae taji hawaye naxuba ida niyanta chak yaji ya tsaya duniya da akwae abunda ya tsana yaga xubar hawaye falmata hannunta yakamo cwty mike faruwa waya bata miki rai
Plx kiyi manana nine na bata miki rai



Hawayenta tashare yanzu shikenan darling daga yau sharing inka xa ah dinga yi daga yau bada nikadae xaka ci abinciba badani kadae xakayi wasa ba yanxu duk abunda kakemin sae kamata kuka tafashe dashi duk dabircewa yayi cux yasan yes maganarta gaskiya ce indae har xaeyi adalci tsakaninsu but rarashinta yashigayi da farfada mata kallamai masu sanyi ahaka bacci ya saceta tanata faman ajiya xuciya


Daki yakaeta ya shinfede ta Yamata addu ah sanan yawuce dakinsa



Hajiya baraka tace lalai laurat kinada aeki agabanki walahi yarinyar nan tafiki komae dole nasir yata rawan kai akanta gaskiya zama be ganmu ba


Yaxa ayi hajiya
Humm yanda akasaba xa ayi

Uhmmm inda nagane hausarki mukaeta gurin tsormuku kenan ehh bama ita kadae ba har naseer din shi uwarshi batada mastala cux ah hannu tale sae yada mukayi da ita



Dats my num but kibari naje nagani yanda xaman xae kasance Cux asan yanda xa ah bullu ma am amarin


Haka ma yayi


Wata qawar hajiya dake gefe tace mstwee wae abun haushi jifa rigar da tasa irin mae tsada inan ne anyya Koh ah leefinki banga irinsu ba


Hajiya baraka a ce tayi tsaki bani da munafukae burina dae naga andauran auren




Asuba ta gari inda yau yakama daurin auren laurat da naseer ah masalacin juma"at dayake GRA bayan sallah axuhur



Tunda safe suh anty sukaxo ita da maryam yau kam da motarta tazo aekin gida suka shiga yi duk da gidan bawani gyara xa amasa ba sae dae abunda ba arasa ba kitchen suka nufa dambu shinkafa sukayi da zogale da miyan kayan ciki
Sae jellop mae cikida Spice's da nama kaxa
Kunu ayah sukayi da zabo kuma akwae drink's inda aka siyu

wow karkusu kuji yanda kitchen din yadau kamshi cikin manya manya food flash suka juye kunu ayan da zobo suka saka ah fridge Suna gama suka with fallo

kujerun fallo suka canza ma xamansu black and Red cuttings suka xanja too Red colour sae center carpet black mae kwaliyan Red ah ciki Wow Fallon yahadu


Dakin falmata all shiga nata kwaliyan daki pink and purple daga kan fallinta kujeru dakinta bedshit komae Nata equal yayi kyau wani dadan kamshi ke tashi da sanyi a.c



Hamdallah suka yi falmata ce tace anty muje muyi wanka Koh a ah falmata gara mufara cin abinci inyaso muyi wanka damuyi wanka muxo muci abinci xuffa yaqara feso muna
Tho anty Bari nade bumuna maryam ce tace a ah bari naje na debo


Duka biyu ta debo musu ah qana nun tire atare sukaci sukayi hani"am daedae lokacin 1:00 maryam ce tace wae anty ango baxae dawo yashirya ba Banaji ance 2 xa adaura ba. Ehh hakane

But ba anan xae shirya ba


anty ce dake shingide Tah taso dasauri tho ah ina xae shirya inba ah gidansa ba

Falmata ce tace wae hajiya ce tace ah gurinta xae sshirya don bata yarda Dani ba karna tohesa wae yace yafasan aure


Mstww aekin banxa chan sukarata

Wanka sukayi suka shirya cikin kaya marasa nauyi sallah sukayi gabadae fallo suka fito

Falmata ce tace anty bara naje na gyara ma naseer dakinsa
Tho ah gyara da kyau sae kin fitoh


Haka tawuce dakin naseer bawani gyara mai yawa tayi bba bedshit ta canza takuna tularen wuta nantake dakin yadau kamshi toilet ta wanke da gyarashi


2:00 aka daura auren laurat A musa da naseer aminu fakku
Daurin auren yayi jama ah cux harda yan sa ido da yan tsegumi sukazo dun jiyama kunensu da gani dagaske laurat tayi aure


Bayan isha iih xa akae Amarya cux ango yace bazaeyi wata bidi"ah bba baqaramin haushi laurat tajiba wae ace kamar ita laurat wae baza ayi wani abu ba dinner ba lunch saedae walima mstweee


Maman fadilah wallahi anty falmata tausayi take bani jinike kamar bazata iya xama da kishiya ba hardae laurat baxata iya haniya ba
Hummm yaxatayi maryam hankuri kawae xatayi
Haka suketa firansu


Har falmata tafitoh
Sannu harkin fito
Ehh Anty,,,,,,,,, haka taxauna suka cigaba da firra sae 4 suka tashi abinci suka qara ci sanan suka qara watsa ruwa sallah sukayi




Falmata lafiya ango bae dawo ba
Nima shi nagani anty bari nakirasa
Kiransa tayi xaune yake da umar abokinsa yana ganin kiranta gabansa ne yafadi dumm.. Dumm
Shi wlh kunya ce tahana shi komawa gida cux baesan dawani ido xae kalleta ba wae shi naseer yaxama ango yau hardae inya Tuna su Anty Nagida yana Cikin tunani wayar taqara rurri dagawa yayi Colin sanyi murya yayi salama
Ansawa tayi darling anwuni lafiya yakuma akaji da taro tho Allah ya sanya alkhairi yabada xaman, Lafiya,,,,,lafiya baka dawo kaci abinci ba kuma nasan
Kana jin yunwa
Hello kanajina naga kayi shuru


Uhmmm...uhmm inajinki duk ya dabirce plx am sry cwty xandawo but wlh kunyarki tahanani dawowa plx kyi hnkr kinji

Shashhh! Hnkr me kake bani Naseer ae bkm nidae kadawo kaci abinci bata jira mae xae ce ba taka she waya


Humm lallai falmata yar aljana kike Allah yamiki albarka

Hmm naseer da akwae abunda yafi yar aljana xa ah kira falmata nidae tun wayo nah bantaba gani mace mae dauriya da hamkuri irinta ba dafa kafardasa yayi kayi dace mata abokina Allah yabarma ita


Ameen tanx aboki



Anty wae kinjishi wae kunya yakeji shiyasa vae dawo ba

Humm kajimin naseer da shirme tho miye abun kunya ah ciki

Kwalliya akema falmata tayi kyau sossae dik da ba amata yayi heavy iirin na jiya ba cikin swiz less yar ubansu aka shiryata kallan dark Blue da kwaliya jah ah ciki sarka ja tsaka da yan kuneta na takalmi ja tsaya fadamu ku haduwarta bata lokacine,,, kamshi kawae takeyi

Suma shiryawa sukayi cikin atamfa mae kyau vaqaramin kyau sukayi ba koda suka gama kimtswa da gyaran wuji ana magrib sallah sukayo gabadae suka fito Main fallo xaman jiran amarya

Firra suke tayi jefe jefe maryam ce keta daukarsu huto sunyi kyau sossae falmata ce tace maryam turumin na jiya haka ta turumata
Anty ce tace ae jiya nasha dariya yarda naga yan amarya Sun mutuu gurin kallinki kamar ah cinyeki duk Amarya ta tsalgu taga tadau na kuti but anfita haduwa

Dariya sukeyi
Chan sukajiyu horn na motoci

Maryam ce tayi saurin duba agogo badae Amarya aka kawo ba tun yanzu Koh ishah fa ba ayiba sun suka sani da axaxabinsu mstwee basu gama rude baki basukaji yu guda

Salama sukayi
su Anty na ansa


Hajiya asabe cee tace halan ba mutane bane gidan ana salama an kyale mutane xarah ce tayi charab auw hajiya kinmata gidan damu ka shigo ne halan ayarin da gayan yan xuru ne fa wa enda basu da maraba da christian kinga Koh ina sukasan wani daraja sallama

App hakane fa namanta


Manana yabata masu anty rae but sae suka daure anty ce tayi yaken karfin Hali tace ayyah kuyi hnkr ae mun ansa bukudae ji ba sannun ku daxuwa ku xauxauna

Aekin banza tho dama abu mu guri xama da kar abumu sae mun xauna amarya dae mukawo xama daram sae dae wace kicinkin gida inbatayi hankali ba tayi waje out

Sudae anty basu takan ba kitchen suka nufa din dauku musu abinci falmata dae suka barin gurin

Hajiya asabe tace laurat wanan ya mutsatsa ce kishinyarki jam adaeyi hasara abinci duk anbi ancika tumbi but ba ah iya daukar ciki ba magana kawae suke tasaka mar falmata duk abunda akeyi su anty najiyuwa kitchen


Kulullin abinci suka jejara musu da drinks
Xarah ce tayi saurin bude kula guda wani dadan kamshi yabugi hancinta wanda yaushe rabu da tah jishi nan take abinci yabiya mata rae ae da sauri ta dauko plate da Spon xata diba


Keeh xara kinada hankl koh kinsan abinci daxa kici Koh bakya tsoro ansa magani ciki abinci yan xuru ne fa kodon baki ciki muci mu mutu gabadae har AAmarya kesan su da baqin Hali da mugunta narabaki wallahi


Maryam ce taja tsaki wallah ya isheku haka haba haba mutane kamar yan jaraba sae masifa kukeyiwa mutane tun xuwanku sae kace Gidan yan chaburus ku kaxo tho kutuna nan gidan mutunci ne baeyi kama dawanda kuka fito bba in masifa kukeji kubari ku kuma inda kuka fito

Haka kawae mutum da gidansa Kuwani ishemu da surutun banxa

Hajiya asabe xatayi magna laurat tahana anata tunani wae ace wanan qarama yarinya kefadamusu abunda suka ga dama qatt


Aekin banxa inbada axaxxabi lokacin kawo amarya baeyi be kuwani kwaso jiki kunxo Kuna damu mutne plx ga dakinta chan kuje ku ajeta we nid too rest tunda dae kuwa da Dakinsa mstwee


Haka suka tashi sum sum suka nufi dakin Laurat

Humm ajiyan xuciya falmata tayi

Anty ce tace sae hankuri wlh badun lamarin yakasance haka ba da banga yar iska daxatamin mgn banza na kyaleta ba wlh daqet naga na iya danne xuciyata


Ayyo aeni wlh kasa daurewa nayi kinga dana tanka musu sunyi shuru daman sunxata shurun na tsorone

Falmata Ce tace plx anty kuyi hnkr

Murmushi tayi bkm ae niba ma wanan ba yaxa ayi da abincinan

Maryam dan Allah kiyama baba mae gadi magana yaxo kitaya shi kwasar abinci akae ma almajirae su suna buqata

Tho anty haka suka kwashe kayan abinci



Sae 10 ango yadawo gida yayi tsit kamar ba kowa ah ciki

Tsaye yayi tsakiyar fallo yakali dakin uwargida yakali ta amarya yarasa wace kofa xae nufa πŸ˜….....







Nagode da irin kulawarku nakuma ji dadi sossae nakuma warke naji sauki allah yavarmu tare yabar xumunci 🀝
Ina sonku irin sosae inanπŸ‘„













Feedoh πŸ–ŠπŸ–Š
[9/3, 18:11] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* πŸ–Š






*XAMA* *DA* *KISHIYA* πŸ€¦β€β™€






Ga wani tarihi πŸ‘Œ. Manzon allah (S A W) 🀲yana cewa mutun uku πŸ‘ͺbaya ganin fuskata na daya mai sabawa iyaye🀲 na biyu mai barin sunnata 🀲na uku wanda aka anbaci sunana yananan beyi mani salatiba. 🀲 Allah yasa mudace....






Inayinku irin sossae inan..... πŸ‘„
Sannu ku da kokari yan *brilliant* kune ah gaba kune ah baya littafanku nafadarkawa sosae dasa nishadi Allah yaqara basira mae amfani ameen yah allah😘😘😘






Story,,, written
By feeedoh...





DEDICATED TOO
Brilliant Asso






πŸ…Ώ= *10*






Dayaga dae bamafita yakasa bama kansa xabbi kawae Dakinsa yawuce kayan jinkinshi yarage toilet yashiga ya wutsu ruwa shiryawa yayi Cikin gutun wando da singlet

Bakin gado yaxauna yana kallon ledojin dake gabansa mtswee aekin banza tun ba akae koh inaba nafara shiga damuwa miqewa yayi inasa ah fridge gobe kowa yaci nashi
Yadawo kenan xae kwanta
Sae yayi tuani inyayi haka baeyi adalci ba killan koh wace cikinsu shi take jira yadawo Barre Amarya killan komae bataci ba
Haka yamiqe yadau hanyar fita


Falmata wada tunda su anty suka tafi tashigewar ta daki wanna tasakeyi kaya tasake Cikin kayan baccinta masu kyau da daukar hankali kwaciyanta tayi tare da addu"ah



Chan cikin bacci taji kamar ana shafanta da Sauri ta tashi xumbur tana fadin bisimillahi
Ido taxaro gannin naseer ne darling lafiya mekaxoyi anan

Bangane mena xoyi ba tho gurin matana nazo Koh nayi laefi
Bance kayi laefi bah but kasan xuwa dakina be dis tym bae dace ba plx katashi katafi gurin amaryaka

Yau naga ikon Allah cwty nike kike kurra
Noo bakuraka nikeyi ba gaskiyace nike fadama


Tho wae kina wani fadin intashi intafi gurinta tho inma tame

Ohho Koh basae kata kallonta ba

Badon ransa yaso ba yatashi xae fita don sam falmata taki bashi fuska balle yaga gindi xama


Gawana kyaci nasan May kinajin yaunwa

Nagode kawae tace


Fitta yayi lallai abun falmata yafara bashi tsoro shikam bae taba gannin macce irinta ba wae har ita ke Korans yaje gurin amaryasa abunda inda wata ce yanda yashiga dakinta baza taso yafito ba balle yaje gurin amarya sa lallai wani abu sae dauriya


Bayan tafiyansu hajiya asabe laurat wanka tashiga tayi cikin kayan bacci ta shirya mae sharara wanda komae na jikinka anagani mae gutun wando kamshi kawae ketashi


Da sallama yashigo but shuru sae tayi lamu kamar tayi bacci karasowa yayi Auw tamayi bacci barri intafi sae gobe dasauri taza buru inaxakaje hubby na dah darenan


Auw ashe ba bacci kikeyi ba kika kyaleni ina sallama

Ehh fushi nikeyi wwae tundanzu kasan kanada amarya but sae yanxu xaka dawo kuma gashi inata jin yunwa


Tabe baki yayi irin koh ah jinkinsa OK kitaso ga abinci kici haka ta taso tana wani Rangada xama sukayi qasa



Hubby babu plate
Ok nizan dauku miki kenan

Haba hubby Amarya fa bata aeki


Ke banason wani surutu fa kar kidauko cikin waye haka dae tamiqe tanufi kitchen plate ta dauko da cup



Hubby nadauko
Tho kin dauko sae yayah

Kayi feeding ina cikin shagwaba tayi manana


Tunda ki aje nanny gaki yar tatah xanyi feeding inki


Abinci yaxama mata dole tacine don masifar yunwa takeji


Naman tacci kadan taji takoshi hollondia kawae tasha tamiqe ta kwashe kayan bayan tadawo tanufi toilet tawanke bakinta


Kusa dashi taxo taxuna


Ok laurat tunda kingama bara nawuce na kwanta ah xabure takaleshi kaje ina Koh kamanta nikeda kaene hubby

Cuz ita anata tunani dakin falmata yake nufi yatafi


Gashi Koh sallah bamuyi ba..


Hannunsa ta kama tashi muje muyi alwalla tym natafiya baki sale yake kallonta yau yaga iya rashin kunya tho sae tafa damasa suyi sallah



Haka sukuyo alwalla sukayi sallah tambayoyi yafara jera Mata but abun mamaki Koh wwanka tsarki batasan ya akeyinsa da kyau ba mamaki yacika shi fall itako ah jinkinta hasalima cewa tayi tashi muje hobby bacci Nikeji


Tho inkinajin bacci sae inmiki yaya


Muje mu kwanta mana


Shikan yau yaga amarya mara kunya binta yayi don yaga iya gudun ruwanta




Kan gado tajashi sae wani bakare bakare takeyi jikon da gyara hajiya baraka na motsowa




Shikam Ikon Allah yake kallo mamaki yacika she macce ke nema na miji


Baegama tunani ba yaji tafara shafansa sae nishi kawae take alamu na buqata


Iyaxubillah yafada wanan irin jaraba har ina


yazo tashi taqara danesah........ πŸ˜…










FeedohπŸ–Š
[9/3, 18:11] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* πŸ–Š







*XAMA* *DA* *KISHIYA* πŸ€¦β€β™€






*Nagode* *fans* *sossae* *da* *irin* *comments* *inku* *inayi* *ku* *irin* *sossae* *inan* 😘😘😘








*DEDICATED* *TOO*
Brilliant Asso.







πŸ…Ώ= *11*






Haka dae yayyi banza da ita bae kulata ba harta gama jarabanta bae kulata ba karshe ma baccinsa yayi yafita butunta



Baqaramin haushi abun yabata ba wae ita yau xa ah wulaqanta cux don ta nuna buqata ah filli
Haka dae tayi baccinta badon taso ba



Bae falka ba sae guraren 3 tsaki yayi dayaga tawani kanenaye shi dageta yayi daga jikinta yamaeda ta kan gado
Dakinsa yawuce yacigaba da baccinsa yana mae tunani da irin jaraba irinta laurat


Asuba ta garri
Laurat ce Cikin juyinta na bacci sae tajita cikin katifa dasauri tabude idanunta ba taga naser ba tho ina yaje da sasafe nan mtswee badae gurin waccan aljana yaje ba koh may be yana toilet magana tayi hubby Kana toilet NE shuru taji alamun bakowa dankari yau koh akwae bala"i indae dakin tsinaniyar chan yaje



Waje ta fito tana dube dube ita sam batasan akwae dakin naseer ba cux jiya da aka kawota ba ta lura dawani extra dakki ba


Dakinta dake hannun haggu tafito taga wani daki tsakiya dakuma na damma
I tink na tsakiya xae xama nashi lallai kaci sa ah wlh nazata dakin banza ka kwana dakin tafada Koh sallama babu koda tashiga bakowa ah ciki gabanta yabada dumm tho ina yaje tunda asuba



Tho wlh inanan ba inda xanje saenaga dawowarka sae kafadamin inda kafito tunda uwar safiya kwanciyata tayi


Bata kodamu datayi sallah ba gakuma lokaci yayi



Naseer masallaci yatafi gurun sallah bayan yagama massalaci yaxauna shi ah bae shigo gida ba sae 7



Falmata bayan tagama sallah axkar inta tayi sanan takuma bacci sae 7 tah tashi kitchen tawuce rasa mexa tayi musu na breakfast tayi


Kawae Tea tahada mae daukeda kayan kamshi sae kamshi ketashi ah ciki bread intayi sliced insa tasuya Cikin Egg sanan tasuya Egg din daban haka tajera su yanda yakamata kan dining tawuce dashi


Dakinta ta kuma toilet tashiga tayi wanka cikin atamfa tashirya Yar ubansu scater key kallan purple baqramin kyau tayi ba sae kamshi take yi.


Tho Koh yanzu suntashi


Laurat data gaji da jiran naseer har 7 bae dawo ba dakinta tawuce tacigaba da baccinta ita bata falka ba sae 9 wanka tashiga tayi

Fitowa cikin wata damemeya duguwa riga tashirya kitson attach dake kanta tawani barbaza shi sae uban kwaliiya datayi wae ita ala dole hankali Nasser takeson jah
Nidae nace lolz....



Shikam yana kumawa dakki wanka yashiga yayyi cikin yaddi mara nauyi ya shirya kallan milk yayi kyau sossae


Dakin laurat yanufa sallah ya isko tanayi xaman jiranta yakeyi taqare saeda tagama sanann takalleshi
ina kwana hubby antashi lfy




Lfy qalau

Ashe Kema kina sallah walha

Miye kuma haka hubby


Ehh naga kina sallah ne


Miqewa tayi tana nade sallaya tana cewa sallah safe nikam nayi bawata walha irin Koh ah jinkita take magana


Baki sake yake kallonta yanxu kina nuffi sallah asuba kikayi yanxu

Ehh mana koda wata matsala ne

A ah babu wata matsala ae naga kin gyara maganarki kince sallah safe kikayi bata asuba ba

Wlh kidae gyara kiji storon Allah komae kikeyi allah nakallanki


Bakinta ta turu badae inayi be aena fi wa enda basuyi kedae ah ciki inkiga dama Karma kiyi kanki Koh nawa


Tashi xaeyi xae fita hubby yunwa nikeji
Tho sae yayah inaga ae kinsan hanya kitchen

Tabdi haba hubby ina amarya sae inshiga kitchen

Tho fa hannunsa yarugume yana mata wani walakantacen kallo ok means nixan shiga kitchen namiki abunda xaki ci koh


For dat nima yunwa Nikeji kiyi sauri kigama girkin ina fallo plx karki batamin lokaci cux xanfita


Tab nibanga wanda xanshiga Ma kitchen ba ina matarka ae ita yakamata tada dinga yimuna abinci har nugama cin amarcinmu mu koh bahaka ba

Cikin tambaya raeni ya tambayeta wacce matar tawah kike magana

Kaii tsaye tace falmata manah

Qull wlh narabaki ransa ah hade yagame gumi da anka yace wlh koda wasa kar yaqara jin sunan falmata ah bakinta sanan tana magana abunci falmata ta musu
Tunda ance mata yar ga aeki ce daxata miki abinci
Inki gadama karki girka mstwee xae fice kenan taqara kiransa hubby

Bae juyuba yace wat

Kaga nayi kwaliya bakace nayi kyau ba

Abun dariya yaso yabashi but sae ya daure

Jiyowa yayi form up to down yakaleta murmushi kawae yayi yasa kai yafita


Tsaki taja wlh sae nayi maganinka sae kadawo tamkar WWawa ah gidanan sae yarda nace xakayi



Itakam falmata xaune take tunani duniya ya isheta maganar sameera Tah tunu tana fadin yanzu dole sae nayi daga cikin abunda ta lissafu min anyyah xaku iya kawae dae Allah yabani hnkr da juriya akan duk abunda xangani dakuma qara samin storon Allah ah xuciyata,,,,,tana cikin tunani taji salama sa


Da murmushi ta ansa shi antashi lfy darling

Lfy qalau cwty ykk
Lfy qalau nike

Xama yayi hanunta yakama yana fadin nayi missing inki sossae cwty
Murmushi tayi tace nima haka


Hope amarya ta tashi lfy qalau
Ehh qalau take..


Gud tashi muje muci abinci
Abinci fa yaushe kikayi girki,,,,, ae bake yakamata kiyi ba


Ido tazaro tho wazae yi inbani bba tunda dae ba amarya xata muna girki

Tho mae xae hana tayi

Nidae muje yunwa nikeji daman ku nikejira atare sukka nufa dining xataje

Yace miye haka kinsa dae bana son ci abinci ah bissa nafison qasa nafi walawa


Haka ne but naga muna da baquwa yau

Mstwee inbata ci anan tabari

Ok bari inje inkirata noo
Barshi kawae Bari inkirata banason taraena ki cux bake ce yadace kifara xuwa gurinta ba itace yadace tazo


Tho darling
Kayan abincin tasauko dasu qasa tana jiran fitowarsu shi yariga fitowa har ya xauna
Sae gashi tafito sae wani rangwada take kamar ta karye


Xama tayi kusa dashi tana fadin thanx hubby na as nasa bazaka barni nashiga kitchen ba


Harara yagala mata watan ke ba ah koyamik gaesuwa nagaba gareki ba



Tho nikam bana gaesheki ba mtswwe ita wanda kika xauna yanzu don cin abincinta baxa ki iya gaesheta ba


Dagowa sukayi suka hada ido gaban laurat yafadi gannin yanda falmata tayi kyau



Auw vazaki gaesheta ba sae kin tsaya tunani tho wallah inda baki gaesheta vaza kici abincinan ba sae dae yunwa taka takasheki xabbi yarage nakki

Ina kwana kawae tace
Sossae abun yabama falmata dariya but sae ta dane ta ansa gaesuwar cikin sakin fuska
Serving insu tayi har sunfara ci sae ya lura falmata bataci



Cwty lafiya baki cin abinci
Shagwabe fuskarta tayi wlh darling baxan iyaci bba sae kabani tafada kamar xatayi kuka

Itakam laurat sororo tayi taga ikon Allah shine naseer xaeyi feeding in falmata Koh yayah bata gama tunani ba taji



Dariya falmata alama abun yamata daddi abinci yake bata tanaci cikin so da qauna



Nan take ran ta bacci ganin take kamar falmata da biyu take mata tunda jiya yaqiyarda yayi feeding inta but gashi ynx yanama falmata



Abunda falmata bata masan kallan miyar dasuka sha jiya ba



Falmata ce ta lura laurat tadaena cin abinci
Ahh amarya lafiya kika daena cin abinci



Hararanta tayi taja tsaki tabar gurun dasauri dakinta tawuce


Wayarta ta dauku hajiya takira tana mae fashewa da kuka......










FeedohπŸ–Š
[9/3, 18:12] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* πŸ–Š






*XAMA* *DA* *KISHIYA* πŸ€¦β€β™€



Story,,, written
*By* *feedoh* ..





*Dedicated* *too*
Brilliant asso








πŸ…Ώ= *12*









Yadae yar mama Waya tabaki kike kuka tunda safenan

Kuka take tayi

Haba kimin magana manah
Hajiya wlh akwae matsala

Matsala me

Hajiya Nasser ne dashi da yar iskar matarsa wlh tunda safe yaketa cimin mutunci ah gabanta itakuwa sae dariya takemin
Wae kinga yanda take wani shegemae da jiki shiko sae biyemata yakeyi,,,,,,,anyyah Koh banza tabarshi ba abunda yakeyi fa sae abunda tacce



Tapdi.... Kema daganin haka kinsan bah banza ba wlh ae aekin asiri ne kawae
Ae kema dake sae dana ce miki tun farko asan abuyi kika tsaya wasa ae gashi keeh bakiyi ba but gashi tarigaki


Humm ae saee yanzu nike danasanin rashin Bin shawaraki tun farko
But ae Koh yanzu lokaci bae wuce ba



Haka ne tho yanzu ya xa ayi kinsa dae bayarda xaki fito daga kaeki da kwana biyu


Kuma nima bayarda xa ayi nazo
But kibari bayan kwana uku xanturu su hajiya asabe sae ku tatauna duk yarda kukayi xanji bayani


Tho hajiya sae anjima
Wayar takashe ta aje kuma gashi wlh yunwata keji batasan yaxa tayi ba




Bayan tafiyarta falmata tacee darling lafiya daga magana sae tawuce


Kyaleta ita tasani

A ah baza ayi haka darling kamata yayi yanzu katshi kaje ka lalabeta inma fushi tayi tazo taci abinci


Fushi da akama to laefin Mae karta ci abincin Cikin

Please Login or Register in order to submit comment