Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

damutane gida


Kowa lfy Qalau hajiya

Barin inkawo muku ruwa kusha

Xarah ce tace amarya da kanki kike aeki bari inje indauko muna gashi daganin kina hutu jikinki ya nuna


Hmmmm xarah kenan

Fridge xarah tanufa drinks ta kwaso musu mae rae da lfy kamar ba gobe



Haka dae suketa fira
Ana firan yaushe gamu


Jikokin asabe suka fara mutsukuku alamun yunwa cux Koh karri basuyi ba daman axo cin banza cux hajiya asabe batada wani karfi shiyasa talaqe ma hajiya baraka dan taringa samun nata rabbo



Eheemm wae laurat ba abun cine ah gidan naga baki kawo muna abun motsa baki ba


Uhmmm wlh hajiya ba. Agirka ba


Bagane ba ah girka ba yan kesan da xuwa mu

Tho hajiya kesan dae niba komae na iya ba Koh nashiga kitchen


Hakane fa tho ina matsiyacin yarinyar nan ita miye aekinta dabaza ta girka ba


Hmmm wlh hajiya namata bayani cewa xakuzo but fafurr takiya wae bazata iya dafama katae abincin ba


Kambu... Mune katae ina take ae wlh sae tafito tamuna girki aekin banxa



Falmata bayan tafiya laurat daki takuma ta kwanta Tana ta tunaninta tace shikenan ga yar aeki intazama yimuku aeki da dae mijinmu na nan ne dazaki iya cin albarkasa but bayana harda wani gulma min gaya nagirka musu
Kwaci kanku


Baccinta takuma tanayi chan cikin bacci wayanta yadau rurri naseer ke kiranta da Murmushi ta dauka Hello darling
Ykk Hope ka isa lfy


Basaniba sae da nakira xaki wani jerumin tmbya haka aeda kindamu dakisan na isa lfy da Kin kirani


Haka ne kayi hankuri plx wlh nazo kiranka but Katti na yaqare kuma lokacin dare yayi dana nemi yaro yasiyumin natama please call me but yaqi xuwa babu Network


Hunmm ajiyar xuciya ya Saki yace uxuri yakarbu
Dafatan kuna lfy


Lfy qalau muke
Yaushe xaka dawo

Yau naso nadawo but inaga sae jibbi


Nashigesu har Jibbi fa kace


Ehh wlh kiyi hnkr nima ba haka naso ba

Ohk Allah yakaemu yakuma dawo daku lfy


Amin mai sayinta

Murmushi tayi yau wanan sunan nasamu

Uhmmm ehh
Ah yadae kina ina halan ina jin hayaniya dayawa kamar gidan buki


Dariya tayi sossae sanan tace ina gida wlh dagin laurat ne sukazo shine suketa fira


Tabdi Allah yasawaqa

Amin kadae

Haka dae sukayi fira da bisani sukayi salama cikin kewan juna



Tana gama waya sae ga kiran anty amina
Cikin murna ta dauka
Gaesawa sukayi
Anty amina ce tace taga kwana biyu shuru shiyasa tace bari takira su gaesa..



Eyyah anty nagode


Keeh yadae inajin hayani ya


Hunm kedae Bari anty gayan yan gidansu laurat ne duk subi Sun haukata gidan


Tabdi kice gayan ayari arnah ah titi

Tho Allah dae yashiga tsakaniki dasu saekiyi hankali dasu

Tho anty wae kesan me harda cewa wae na girka musu abinci nikam nakiya


Da kyau yar uwa Don me xaki musu girki
Subarki dashi suce kinsa magani ayi barna abincin


Sanan ita diyarsu ae Mace ce sae ta shiga kitchen tamusu son ransu tunda ita Sun yarda da ita bazata samu su magani ba

Kuma Koh wace shegiya tafada miki magana inda kinga baki iya kyalewa kirama

Kinjini Koh

Ehh najiki anty nagode sae anjima

Yauwa sae anjima falmata



Tashi tayi tayi wanka tayo alwalla gabadae tashirya cikin wani yaddi mae shegen kyau cikin riga da sket simple make up tayi tayi kyau sossae 8 shape inta yafito kamshi kawae take xubawa


Main fallo tafito xaxaune suke suna fira kamshin tularen ta yasa suka daga kai suna kallonta Murmushi tasakar musu.

Isowa tayi tagaeda su but bawanda ya ansa bata gajji ba taqara cewa ashe kun iso
Shuru ma duk haushi yacikasu tabar su da yunwa


Amarya dafatan kibasu abun sha da ci


Xarah ce tayi caraf ke malama kin ishemu da surutu abun ci halan kidafa daxakice abamu

Eyyah daman akanshi kuketa faman kumburi koh gaesuwata baku ansa ba

Tho allah yahuci xuciyarku


Nidae kikaleni daga kasa har bisa banmiki kama da yar aeki ba balle kusa ran namuku abinci


Ke dagata karama yar iska bakiyi kama da Yar aeki ba but yau xaki xama yar aeki cux sae kin girka muna abunda mikeso


Allah sarki ae ban shirya xuwa kutu ba ace nayi kisan kaii
Koh baku tsoro nagirka muku abinci nasa muku magani ku mutu tunda mu yan xuru mugaji magani Inkuma kunyarda naje nagirka muku



Shuru sukayi suna kallonta bamae ansa


Gud tunda bakuda ansa bari natafiyata
Sae anjimaku nashiga sallah kuma da dae kuntashi xuwa yi lokaci yayi cux zaman banza bazae ficeku ba
Dakinta tashige



Mstwee xamuyi maganinki bari karkadamin duwawu kike kamar na hajiya kushin


Lolz nidae nace hajiya asabe ta kusheπŸ˜…


Husna da fauxy kuje kitchen ku girka abunda xaku iya

Koh kuma kuxauna nan kuta kallo


Laurat xarah kutaso mushiga daga ciki musan yanda xa ayyi....



















*Feedoh* πŸ–Š
[9/3, 18:12] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* πŸ–Š







*XAMA* *DA* *KISHIYA* πŸ€¦β€β™€







KUNUN ZAQI

INGREDIENTS
1-Gero/Dawa
2-Citta
3-Kaninfari
4-Borkono
5-Sweet potato
6-Sugar
7-Waken suya (Optional)

Zaki samu geronki ko dawa ki gyara da kyau,ki rege duk tsakuwar fake ciki, saiki jiqa ya jiqu bayan ya jiqu saiki sake wankewa idan gero ne ko dawa duk dai Wanda kk buqata wasu kuma suna hada dukka biyun ya rage naki ki za6i abinda kk ra'ayi sai ki dauko dankalin Hausa da kayan qamshinki ki zuba,wasu suna zuba waken suya kadan idan kina so idan bakya buqata ba lalle bane..

Bayan kin hada komai sai ki bayar a markado miki,kafin a dawo saiki dora ruwan zafinki ya tafasa ana kawo miki markaden saiki jujjuya markadan da kyau,ki tabbatar ya juyu sosai sai ki kwarai wannan tafasashshen ruwan naki,kina kwarawa zaki ga ya hade yayi kauri,sai ki rude ki barshi har sai ya tsinke da kansa zai koma ruwa
Lokacin yayi sanyi saiki dauko abin tatarki me tsafta ki tace shi sosai ba'a cika mishi ruwa sai ki saka sugar enki yanda kk buqata
Bayan kin gama komai yayi kayan qamshi yana tashi, sugar dai dai misali saiki zuba a mazubi ki saka a fridge don sanyi






Story,,,,written
*By* *feedoh*




*Dedicated* *too*
Brilliant Asso






πŸ…Ώ=17






Suna shiga ciki ah fallo xasu xauna hajiya tace a ah mu wuce daki magana. Mae muhimacci xamuyi


Tho hajiya muje

Ciki suka shiga magana hajiya asabe tafara tace laurat ina fatan kisan dallilin xuwamu basae nasake miki dogo jawabi ba




Ehh hajiya


Tho yanzu ina jinki yakike gani xa ah bullu Ma al"amarin



Hummm hajiya kenan ae sae yada kukace

Ohk laurat nidaee anawa mijinki nikeson akae saboda inda aka gushe masa tunani ya tsani falmata yaga ba wace bayaso gani kamar ita yata axabar da ita sanan yakuma karkashin ikonki sae yarda kika dama kiyi dashi





Xarah ce tace haka ne kam hajiya


Laurat ce tayi ajiyan xuciya tace hakane but gaskiya bazan iya bari akae naseer gurin boka ba inasonsa banason ya cutuu


Kee dallah chan wake magana soyaya anan tho wlh inda kika biyema soyaya xaki Koh wahala xaki walakantu ah gidanan ana son nema miki mafita kinason kawo muna shirme



Uhmmm hajiya bazaki gane bane
Nidae ah canza wata shawara



Hummmm nidae yaken nawa shawara but ga xarah nan kusake yin wata


Bayan minti 15 laurat tace hajiya gawanan mezae hana akae ita falmata ah birkita mata kwakwalwa ah turu mata iska dazae sata kullun fada dashi fada yau daban na gobe daban xagin uwaka da ubanka kullum tadaena ganin girmansa da mutuncinsa taji bawada ta tsana sae shi kinga daga karshe inya gajji xae saketa tabarmuna gida dagani sae mijina




Hehehehe shegiya qawata hannu xarah tabawa laurat yar gari kice kanki naja haka wlh abunyayi haka



Laurat ce tace hajiya yanajin kiyi shuru ne Koh shawara baeyi ba


A ah wlh tayi laurat kawae ina tunani yanda xan bullu ma abune


Hmmm akwae matsala ne hajiya


A ah


Ba asamun bokan sae Monday da Thursday kuma kinga yau time yatafi sae dae Thursday kuma dake xa aje sae kisan yanda zakiyi kifitoh



Tho hajiya


Xarah ce tace wae ina mijin ne tunda muka shigo bagansa ba


Uhmmm kedae yayi tafiya


Tafiya xuwa ina ae wanan dauka hakkine kina Amarya xae tashi yayi tafiya fada hajiya ketayi laurat keta cewa tayi hnkr daga aekinsu ne



Haka dae suketa fira har su ihsan sukaxo cemusu su fitoh angama abinci




Falmata nashiga daki sallah tayi daman da alwalata

Qira ah takuna da wayanta tana sauraro har bacci yayi awo gaba da ita



Hajiya kufito angama abinci atare suka fito
Jellop sukayi ba laefi kamshi natashi but daka kae baki tasteless kamar an wanke kaiii



Haka dae suka ta cinsa saboda yunwa



Laurat ce tace hajiya bari nama falmata magana ta fitoh ga abinci taci


Tabddii abinci ubanwa halan ita ta girka muna wlh baza ta ci shi ba chan yunwa ya illata Tah ae inda damu xata fitoh tama kanta



Haka ne hajiya
Aman ni dubara ta inda nafara sata ah jiki tafara karba abun hanuna kinga koh ankarbu abu gurin boka nan take xansa mata kuma inbata ta karba



Lallai laurat kinunamin ke jinin baraka ce

Kanki naja da yawa



Murmushi laurat tayi
Bari inje inkirata


Xarah ce tace tare dae xamu daganan muyi ganin qwamm



Tare suka dunguma sae kofar falmata knocking sukayi

Daedae lokacin falmata Tah tashi daga bacci fuskarta take wankewa ah toilet tajiyu knocking


Fitah tayi taje tabude musu qara gaedasu tayi laurat ce kawae ta ansa


Ku shigo manah gaba tayi suka bita baya koh wani sun mutuwa tsaye yayi daganin haduwa fallo falmata hardae laurat dawani kishi yataso mata Cux ita dama ah amarya mamarta mae kuddi but taya akae kayan da dakin falmata yafi nata haduwa
Tho waye ubanta halan


Hajiya ce keta faman lumshe idanu saboda kamshi dake shiga mata hanci


TV falmata takuna musu itama guri tasamu tazauna guri yayi tsit kamar ba kowa ah ciki fallon


Chan xara ta dan dunguje laurat alamun tayi abunda yaka wosu

Saeda ta daedata kanta First sanan

Tace daman xan ce miki ne ga abincin chan inda kitashi ki dibba



Allah sarki nako gode karkidamu inda nata shi xanfito nacci


Xarah ce tace mstweee wae nikam haka wasu suke basu san darajan baqqo ba ace common ruwa baxa ah iya ka wo muna ba




Uhmmm miqewa falmata tayi juice ta dauko tace gashi ah gabansu ta aje tace gashi kuyi hnkr kunji



Yan axaxabi sae ka ce masu jin yunwa kamar ba yanzu suka ciyo abinci ba juice in suka bude suna sha kowa ah Cup sae da sukayi rabbi



Sanan falmata tace auw namanta amarya bayin shedu dake ba plx kixama sheda kusun mutu bani na kashesu ba tunda sunsan nagaji yin asiri kuma basuji shan abu hanuna ba.
May be kam yau bar xa"uh yayi baqqi




Ido da bakki hajiya asabe ta fida kamar wata maya chak ta tsaya kamar andauke wuta neppa numfashi MA takasa jiran mutuwa kawae take






πŸ˜…πŸ˜…loz su hajiya asabe Anya mutual sarkin kwadayi falmata ce daedae daku








Plz kuyi min uzuri akan rashi typing inda nikeyi akaii akaii wlh abubuwa sumin yawa ne shiyasa

Ina sonko irin sosae inan MY luvly fanx😘😍😘

















*Feedoh* πŸ–Š
[9/3, 18:13] Feedoh: ⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* πŸ–Š







*XAMA* *DA* *KISHIYA* πŸ€¦β€β™€









Story,,, written
*By* *feedoh*





*Dedicated* *too*
Brilliant Asso






πŸ…Ώ=18







Sun aje magana ranan alhamis xa aje ganin boka




Yanzu dae xaman su falmata sae ah show cux falmata abincinta ita kadae take dafawa indomie take ci cux yana cikin favorite food inta



Laurat kam saedae taba baba mae gaddi yasiyu mata ah waje


Yau laraba tagama sallah isha kenan sae ga naseer yakirata bayan sugama gaesawa ne yake cemata gobe insha Allah xasu dawo murna tayi sossae dajin zae dawo gobe Allah yakawoku lfy
Ameen ameen

Yakuke keda yar uwarki dafatan kuna lfy qalau


Lfy qlw muke kardae kace min tun tafiyarka bakuyi waya ba


Ehh wlh banda number ta kuma bata kirani ba


Haba haba darling meyasa kakeyin haka matarka ce fa kamar yarda nike matarka kulawarda kakebani itama yacci ace kabata plx yakamata kaduba infa bakayi daedae ba Allah na kallonka




Najji cwty na xan gyara allah yabar min ke yakuma yimuku albarka

Ameen ya rabbi
Yanzu sae ka kashe ka kirata ku gaesa



Cwty banda Number but dan Allah kije gurinta kice mata tamun flashing inga number ta


Ok bakada matsala yanzu kuwa xakaga kirra


Yauwa mae sanyinta



Tashi tayi ta kimtsa jikinta tanufi fita har xata wuce dakinta sae ta hangota xaune ah fallo tana shan waqa
Gurinta ta isa tazauna

Amarya sannu fa Hope kina lfy


Ah gya tsine tace lfy qalau nike



Ohk daman darling ne yace plx ki kirasa yayi lossing in contact inki shiyasa bae kiraki ba


Tho fa waye kuma darling


Eyyah namanta abunka da sabbo angonki nike magana akae




Okh nima banda Number sa nayi lossing insa



Ohk tho gah number sae nabaki


Nifa banfayen so ashibilanci ba ae da ina buqata da tuni na nema basae kibani ba ae keda yadamu dake baeyi mising in contact inki ba sae nawa nida aka raena ba asoh na sae kuta waya sae me aenasan ba achan xae tabata ba dole yadawo




Hummm kinga banda wanan lokacinki na surutai

Indan xaki karba ki karba Cux nasan Koh ba afada ba keyi missing in mijinki cux mijina gwani ne bawanda xa ace ba ayi missing insa ba dan haka ki sauke wanan girmanka naki ki karbi Number kiji lafiyarsa Koh sanyi kiji inda kuma bakiso fyn and gud bari inje muci gaba da wayar Koh banza kice afi sona




Juyawa tayi tawuce dakinta tana tunani meza tace ma Nasser cux tasan yanachan yana jiran kiran laurat




Bayan tafiyar falmata laurat keta juya magana falmata tana ganin raeni yashiga tsakaninsu kuma da gaske fa tayi mising in mijinta hardae husky voice insa gashi kuma tamata wulakanci bata karbi number ba but fa inaganin ta maza xanyi naje in karbo Number



Dakki tawuce tayi shirin bacci har ta kwanta but bacci yakasa daukarta tunani mijinta kawae takeyi miqewa tayi ta fita tanufi dakin falmata kusan harka da dan duniya ba kunya ce ta ishe su ba
Knocking takeyi ma falmata



Falmata kam soyewa sukeyii itada mijinta cux tamasa karama karya cewa koda taje laurat tayi bacci cux tarasa taya xata cemasa itace tanuna rashin ra ayin karban number




Suna Cikin wayar tajiyu knocking
Darling ana knocking bari indibo may be amarya ce



Ok kije kidubu but bfa karki kashe wayar
Ohk



Waya sukeyi har ta iso tabude kofa
Daedae lokacin data bude kofa kunayen Laurat sukajiyu tana cewa darling ina I really miss u so much especially when we re in touch




Dummm gabanta yafadi



Ah amarya kece da dare nan Hope lfy


Murmushi yaqe tayi
Uhmmm uhmmm ddaman kuma sae tayi shuru



Nasser ne yace ma falmata lafiya


Falmata tace bata sani ba gashi tana magana tayi shuru waya yace abawa laurat


Miqama laurat din tayi ah kunne ta aza wayar

Hello dear
Wani yarrr taji daqet ta iya daurewa ta amsa ta gaedashi
Yamata ya kwana 2 dakuma gida
Sundan jima suna gaesawa sanan ta miqoma falmata wayar



Falmata ce tace plx darling 5mnt bari mugama magana.
Ohk badamuwa mae sayinta



Tho mai qankara


Dariya sukeyi atare
Wayar takashe
Sanan tacema laurat tashigo



A ah daman xuwa nayi kibani Number hubby kai tsaye tayi magana bawani shakuu



Uhmmm ohk badamuwa kawo wayar nasa miki
Miqamata tayi bayan tagama samata tamiqa mata tamata sae da safe rufe kofarta tayi




Ah fallo tazauna pics in naseer yajawo tana kallo ah wayarta da wanda yake shikadae dawanda suke su biyu atare






Laurat nashiga daki kiransa tayi har Two miscall bae dauka ba harta fara hasala tana ganin ae wanan raeni hankali ne



Sae chan taji wayanta na rurri dasauri ta dauka irin ko dan jan ajinan babu

Hello

Hello shima yace plx waye naga New number



Laurat ce

Auw kice dear ykk
Sake gaesawa sukayi

Fira take tajansa tawani make murya kamar antake kan berra


Shidae daga uhmmm sae a ah
Tana ta fadama sa yanda tayi missing insa


Bacci yafaraji
Sae dasafe yamata tare dace mata gobe xae dawo insha Allah



Dadii taji sossae
Sae dasafe sukama juna sanan kowa yakashe wayar





Wayar falmata yakira itama sae da safe Yamata yana mae bata hnkr akan rashin kira tun danzu yace laurat ce takirasa



Wow harnaji daddi darling Koh kaefa haka baefima kaga yanzu bawada xa ace ka cuta bakaso ah cikinmu yanzu kowa xaka dinga kula dashi Allah yata yaka riqo darling




Ameen yar aljana


Nice kuma yar aljana
Tho nagode sossae


Sae da safe Sukayi cikin kewa juna



















*Feedoh* πŸ–Š
[9/3, 18:13] Feedoh: *⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* πŸ–Š






*XAMA* *DA* *KISHIYA* πŸ€¦β€β™€







MAGANIN CIWON HANTA FISABILILLAH

Daga Sister Amina Abdulhameed

Ciwon hanta na daya daga cikin manyan ciwuka da suke da wuyar magancewa a duniya amma da Yardar Allah duk Wanda yabi abun da zamu fadi za'a samu waraka da Yardan Allah.

ALAMUN CIWON HANTA

Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai,

Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani,

Yawan haraswa dakuma tashin zuciya koda ruwa kasha,

Ido yakanyi yellow, da rashin dandano a baki, fitsari ya koma yellow, ko matsananci zazzabi da jin sanyi ,bayan gidan mutum yakan koma kalan kasa.

Ga duk Wanda yaji wadannan alamu sai yayi kokarin zuwa asibiti domin Gwaji

A daina tsoron gwaji domin magance cutar tana farkonta yafi sauki akan sanda zata tsananta.

Masu ulcer dake yawan ciwon ciki da yawan haraswa da tashin zuciya suna magani ba sujin sauki suyi kokarin duba lafiyar hantar su domin takan hadu da masu ulcer sosai.

MAGANINTA
1. A samu garin habba cokali 10
2. Garin Sidir cokali 5
3. Garin tin cokali 5
4. Garin bawon kankana cokali 10
5. Garin Citta cokali 1
6. Garin tafarnuwa cokali 1
7. Garin Hidal cokali 5
8. Garin zogale cokali 3
9. Garin Yansun da raihan da kusdul hindi cokali 6

Sai a hadasu waje daya a samu Zuma lita biyu mai kyau sai a zuba ciki a juya a hadu sosai sai a dinga shan cokali uku sau uku a rana.

Fadakakarwa
A guji amfani da nama musamman Jan nama da sauran abun mai ciwon hanta baya bukata.
-----------------------------------







Story,,, written
*By* *feedoh*






*Dedicated* *too*
Brilliant Asso









πŸ…Ώ= *19*





Yau alhamis falmata tah tashi da azumi tunda safe tahau gyaran dakinta tagama takuma kan fallo da kitchen tsabb ta gyaran Gidan tulare tasa kamshi dae ketashi


Tagama kenan taxauna ta futa kebab sae ga laurat ta fito Cikin shiri dagani kasan fita zatayi less ne ah jikinta riga da sket tawani damme sae kamshi take xubawa wani dan iska gyale tayafa ah kafada daya
O"O ni falmata ina wanga xata haka Koh dae jikon barikancin yatashi ne tayi wani shiga kamar ba mata aure ba kuma tace fita xatayi ah haka



Tana cikin tunani bata ankara ba kawae taga ta gifta ta tawuce baki sake tabita tana kallo ah xuciya tace yau Koh magana babu balle ma acemin xa ah fita



Tanaji tanagani laurat tafita daga gidan koh ta kalli inda falmata take xaune


Ikon Allah kawae falmata ta iya cewa tace Allah yasawaqa mikewa tayi tanufi dakinta



Wanka tashiga tayi tayo alwala gabadae mae kawae tashafa tafesa tulare riga dogowa tasaka mara nauyi sallah tayi sanan tayi axkar dinta


Kwantawa tayi Tana tunani iri iri kiran naseer yashigo wayanta sae da tayi kamar bazata dauka ba sae chan tadauka gaeswa sukayi sanan yace mata yanzu zasu tasu tamasa fatan isowa lafiya laurat ya tambaya yace yakira wayanta kashe



Sae kawae ta tsinci kanta da cewa May be bacci take shiyasa takashe wayar


Ohk badamuwa inta fito kimata bayani


Ok insha Allah


Yar aljana


Na am dan aljana


Uhmmm plx so nike kimin towon shikafa mai rai da lafiya da miyan shuwaka kimji dan Allah



Laah kajika harda wwani hadani da Allah tho kasa ma ranka kamar harka gama ci



Yauwa cwtyna shiyasa nike masifar sonki

Tho nagode darling nima ina bala"i sonka
Bala"i datace yabashi dariya


Ahaka sukayi salama yace sae ya iso tace
Tho




Aje wayar tayi tana Murmushi
Oh oh ni falmata Allah kayafemin qarya danayi wa mijina Allah yaga manufata bazan iya fada masa tafita ba batare da ixininsa ba ya tambayeni ina taje narasa baki magana Allah yasa dae tadawo kafin ya iso




Barin inje in ba baba yataemaka yayomin cefane kafin yadwo nagama abunda xanyi har sallah in hau girki kawae tashi tayi taje gurin baba. Gaedashi tayi tabuqaci yayo mata sayaya
Shuwaka tace yasiyu mata sae naman rago dakayan ciki



Cikin gida takuma alwala tayi tagama sallah qur"ani tadauko tana karatu





Laurat na isa gida suka rungum juna ita da mamarta baqaramin daddi sukaji ganin juna ba abinci kala kala aka kawo mata hajiya tasa ah girka na musaman saboda laurat xatazo
Ci take suna fira


Hajiya asabe ce tace dan Allah kutaso mutafi lokaci xae kure muna

Haka suka shirya dasauri dasauri ana kiran sallah but sallah bata gabansu Bale su tsaya suyi moto Park sukaje hajiya baraka tace yanzu yazamuyi ba daman kiran driver yakaemu


Laurat ce tace abata Key ita xataja Koh banza Two day's tayi mising in driving hajiya ce tace gashi but kijamu ah hankali cux nasan halinki dariya kawae tayi




Tafiya sukeyi asabe namusu kwatacen hanya har suka iso gidane baba saeda aka bude musu gate suka shiga sukayi parking



Yara maza biyu sukazo suka musu sannu dazuwa saka musu jagora har inda boka tsormoko ke aeki layi suka cima gurin xama samarai inan suka nuna musu xama sukayi suna jiran layi ya iso kansu



Suda suka iso tun 3 sae yanzu 4 aka cemusu su shiga sukeda shiga atare suka tafi xama sukayi


Batare da bata lokaci ba yace wakeda matsala laurat tace nice yah boka sae tayi shuru



Asabe ce tace tho kimasa bayani kinyi shuru


Tabude baki xatayi magana kenan yadakarta da ita keeh sae dasu duka suka razana akan tsawar dayayi musu sae chan yabushe da dariya yace yarinya amin bayani komae nasan matsalaki kishiya kikeso ajuyama tunani karshe dae aturamata aljani masi"unu Means takasance kullun ciki masifa da rashin mutunci



Dasauri su uku sukace ehh haka ne ya boka



Da kyau

Tho itadae wanan yarinya aeki bazae yuh kantaba kuma koxae yu nikam bazan iyaba



Su uku suka zaro ido akanmi ya boka.....







*Feedoh* πŸ–Š
[9/3, 18:14] Feedoh: *⚜ *BRILLIANT* *WRITERS* *ASSO* πŸ–Š






*XAMA* *DA* *KISHIYA* πŸ€¦β€β™€






Story,,, written
*By* *feedoh*





Dedicated too
*Brilliant* *Asso*





πŸ…Ώ= *20*







Yah boka bagane baka iya wanan aekin ba inji hajiya asabe tayi tambaya Murmushi bakusan abunda kenan ba yayi musu



Kasa yadafa yana wasu surutai irin nasu na matsafa
Kawae sae ga hoton falmata ya nunuh tana rike da qur"ani tana karatu



Suduka su uku Sun tsorata daganin aenafin falmata ce hardae laurat da take ganinta kamar tace mata keeh



Boka ne ya katse musu tunani dacewa keeh yanuna laurat wanan itace kishiyar taki


Dasauri tace ehh itace


Da kyau mekiga tanayi

Karatu takeyi


Karatun mae


Karatun al"alqur"an

Tho kubude kunayen ku da kyau gaskiya wanan aeki bazan iyaba saboda duniya ba abunda nike tsoro kamar wanan abu datake karatu ina tsoronsa kamar mutuwa ta



Dan haka kutashi kutafi


Hajiya asabe tace boka kenan aeki baexae yuba


Kyaleta yayi



Hajiya baraka taja tsaki aekin banza asabe daman kisan gurin shaken boka xaki kawomu wanda baesan aekinsa ba

Hajiya asabe ce keson tushe mata baki cux ita kawae tasan inda suke kuma tasan hatsarin boka tsormoqu



Aekafin tarufema baraka baki magana kawae sukaji daga sama keeeh yarinya ki iya bakin ki kisan inda kike iba haka ba xaki kuma gida ba baki



Kallo suke suga inda ake magana aman wayam bakowa koda xasu jiyu gurin Boka passs ya bacce musu kamar walqiya ba shiri suka bar gurin harda gundunsu



Suna cikin mota baraka sae masifa take asabe takawosu gurin Mara amfani mae tsoro


Hmmmm mama yafa iya aeki don nataba xuwa gurinsa yamin aeki da dadewa

Asabe ce tace wlh kedae laurat fadamata aekin tsormoqo bana wasa ba nima dae nayi mamaki yanda yace bazae iya aekinan ba basanshi da tsoro ba


Gaskiya yarinyar nan xamu bincika don dagani baqarama shaharara bace tunda tsormoqo yace bazae iya aekin akanta ba



Tabdi nidae ba wanan ba kee laurat bakisan wani gurin ba


Ehh nasani but fa aekinsa da tsada



Koh nawa ne muje



Hajiya da ambari ba yau ba karnayi dare yau fa Naseer xae dawo

Please Login or Register in order to submit comment