Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

aikinta taji dad'i sosai duk da wani lokaci tana k'in wasu abubuwa amma haka yake hakuri da ita.


🌹🌹🌹

Bayan wata uku da bikinsu toh masha Allah kome da sauki kenan tunda akwai y'ar fahimtar juna sai dai y'au takama lahadi tunda asuba taji itafa faten rama zata sha tagama kome na gidanta yana dawowa daga salla tace " Abul nifa fate rama zaisha fa yau "


"toh muje gidan Umma ko Inna zaki samu a can "




Maman waleed ce
[11:22AM, 12/23/2017] REAL ME DAMBU CEπŸ₯—: β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”
*YARO MA NAMIJI NE*
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦





_🌹Love story🌹_



*Real me dambu ceπŸ₯—*





Hikima Asso Writer's
H.A.W




3⃣2βƒ£πŸŒΉ3⃣3⃣



Har tajuya zata shiga d'akinta jawota yayi yana mata wani irin kallon me tafiya da tunanin mace hankalin yace " jiya da y'au laifin me nayi haka ne gashi ina son miki wani albishir amma sai gudu nakike "


zuba masa ido tayi kuma sai tace " wata d'aya da kwana ashirin kabani maganin tada feeling ko ba haka ? sqnnan da wannan kasamu daman yanda ranka yake son akaina hmmm Abul kenan kai a tunaninka basan kome ba shiyasa kayita zuba min a cikin duk wani abun shana ko "


mamki tabashi cikin ko in kula yace " eh nabaki wani abu ne dan na karbi hakkin toh shikenan daga y'au babu zuwa aikin tunda ni bana abin arziki sai natsiya kuma gidansu Inna da Umma duk nasuke zuwa indan kina son zuwa xaki iya biyo ni ciki "

bakin cikine yarufeta kaman zatayi kuka tace " har da aikana fa kace don Allah kayi hakuri muje duk yanda kake s kayi hawaye nazuba daga idanunta domin" tasan halinsa sarai sai ya hanaya zuwa.


Dariya yayi a ransa yace baki da wayo shiyasa nake saurin min dabara


tsuke fuska yayi yace " muje kuma y'au ke zaki min kome "

haka yana gaba tana baya harsuka isa cikin kayan jikinta ya zare ya kare mata kallon kafin yajata suka kwanta kirjinta yafara wasa dasu tun bata amsar sakon har tashiga karba yanda ya dace "

kince min Yaro d'an is.."

kasa hakuri tayi razura masa harshinta bakinsa tana masa wani salo kin kulata yayi dakanta tayi ke kome idan take rider dinsa rike kugunta yayi sosai yana wani irin nishi abinda ke bashi mamaki shine y'anda tasan kan kome haka suka gama sannan sukayi wanka tare har a lokacin fushi take da shi wanda takasa hakuri tace " bana sonka kuma bazan ta6a sonka Allah yaga zuciyata duk wani abunda nake duk kaike sani dole "

tana gama magana tafita daga d'akin yarasa me yasa take masa haka wayarsa ya d'auka yakira Abu zarri sun dade sun dade suna magana akanta Abu zarri yace " wasu lokutan tana sonka matsala shine a kwai wani shaid'ani me zuwa lokacin da take cikin fushi bai shi jikinta sai dai yashafe ta yawuce duk a cikin asirin da aka mata ne kayi hakuri kome yayi farko yana da karshe "

da haka sukayi sallama shiryawa yayi yabita d'akinta yaje yasamu ta zubawa wardrob idon ga kayanta haka kan gado daga ita sai towel da sallama yashiga ta amsa,



Yace " lafiya kika fito da kaya haka "
kallonsa tayi da rinanun idanunta

tace " duk kayan sunmu kad'an ne don Allah nayi kiba ne" juyawa tayi a gabansa.

Yanda tajuya sai da yasake haifar masa da wani sabon bukatarta girgiza kai yayi yace " a'a baki ba amma zankara "
zaro idanu tayi kaman zatayi kuka tace " wallahi bazan iya kome ba domin yunwar fate naje ji kuma banci kome "

yanda take maganar yabashi dariya yace " kisa bakar dogowar riga muje in mun dawo zaki bani na kara "

"toh " tace masa,

amma tana mamakin yanda yake abu saikace yasamu abinci.

Haka suka shirya suka fito.

🌹🌹🌹

Gidan Umma suka fara sauka Umma taji dadin ganinsu haka sai inata saka inta aje Rukky tun basu fad'a abinda ya kawosu ba Umma ta fahimci halin da Rukky take cikin farin cikine ya rufe sosai Abul ya kalle ta cike da sangarta yace " Umma ita kawai kika gani bayan tare muka zo "

dariya tayi cike da jin dadi tace " toh sarkin kishi me ya kawoku da safe haka "

yace " Rukayya ce take sun fate rama shine na kawo ta kokina dashi a mata "

shiru tayi tana kallonta tace " ayya nawa ta kare amma Inna tunanin Innarku bazata rasa ba kuje idan babu kazo kaje kasayo namata "


yace " toh "

tare suka tafi gidan Inna tayi murna ganinsu yanda suka had'a kansu suna zuwa basuyi dogon gaisuwa ba suka fad'a mata abinda ya kawo su.


Inna tace " toh ay ina dashi ka zauna na mata "

yace" a'a bari naje na dawo kafin nan an gama"

tace " toh ba damuwa gashi Babanku baya gari amma kije.ki gaida iyayenki "
.
ba musu tatashi tabi kowani shashe na gidan ta gaishesu kowa yaga yanda ta sauya yayi mamaki.

D'akin Inna kulu ta diri kallonta tayi sosai kafin tace " Rukayyah cikine dake haka "

dariya tayu tace " a'a babu kome "

Inna kulu tace " Wallahi kina da ciki d'anye makuwa "


dafe kirji tayi ta zaro idanun waje tace " Inna yanzayi dashi wallahi bana son cikin ."

Dariyar mugunta tayi tace " indai baisani ba kije kuzubar kawai."


tace " bai sani ba na gode Inna "

sanan tafita hankalinta a tashi gani take Inna basauri take ba tunanin karya da zata masa gobe take can kuwa dabara ta zo mata. Inna na ga
awa takira shi yazo sutafi domin idan tacigaba da zaman Inna zata.iya d'agota don sai gashi yazo suka tafi tun a hanya ta fad'a masa gobe tana da meeting zata toh kawai yace amma ba wai ya yarda bane.


🌹🌹🌹
Da safe tashirya tafita yaso kaita amma taki fir dole yabarta.

Wani asibitin kud'i taje da yake me asibitin inyamuri ne baruwansa kud'i kawai tabiya aka mata allura yace " nan da mint 40 zai fita maza takoma gida "

"toh" tace masa ,


nape tashiga ya kawo tabinshi tayi sannan tashiga gida a falo tasame shi ta tsorata amma ta boye tsora yace " ya har kindawo babu meeting din ne "



tace " ehh babu sai monday"

dakinta tashiga ta kwanta a hankalin marar take murd'awa jiniyana zuba kad'an kad'an ciwo na karuwa tuntana kan gado ta dawo kasa ta koma sama ga wani azaban ciwon baya da cinyonyinta suke tuntana juriwa har tafara kuka tana kiran Abul lokacin shima ganin ta6a ta shiru yasa yabiyo ta d'akin lokacin jini ke zuba kaman anbud'e famfa dagudu ya karasa yace " me yasa meki haka "

darkya ya d'agata yakai wajen motarsa
yasakata.............


Maman waleed ce
[5:57PM, 12/23/2017] REAL ME DAMBU CEπŸ₯—: β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”
*YARO MA NAMIJI NE*
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦




_🌹Love story🌹_





*Real me dambu ce*πŸ₯—




Hikima Asso Writer's


Dedicater 2 Rahama me d'an waken gayu🍲 &sweet Amal

_Mungode da bamu page sukutun da guda Har abada muna tare🀝🏼❀_

*daga wannan har na gama nakune YARO MA NAMIJI NE FANS* zuciyata tana buga a sanadin sonkuπŸ’“


_Lallai fa bahaushe yayi gaskiya da yace Babbar goro sai magagin karfe nagaida manyan Mata Masu dunbu Fasaha kunji wani salo_
*DUKIYAR MACE*
BY
MAMAN FAREEDA

*A CACA AKA CIYO TA*
BY
MAMAN WALEED DA WALEEDA

*ABU ZARRI & KISHIYATA JAHADINA*
REAL ME DAMBU CE
*WANI KAYA SAI AMALE*
πŸ€ΈπŸ»β€β™€πŸ€ΈπŸ»β€β™€πŸ€ΈπŸ»β€β™€πŸ€ΈπŸ»β€β™€πŸ€ΈπŸ»β€β™€πŸ€ΈπŸ»β€β™€

Kubiyo mu kusha labarai cike da Chakwakiyya ZallaπŸ€ΈπŸ»β€β™€
3⃣4βƒ£πŸŒΉ3⃣5⃣



Shiga yayi yaja motar da gudu kaman amma dole ya tsaya ya bud'e get.


Yafita da motar sannan ya fito ya rufe gidan tana cikin sai kukan wahala take dakyar tace " don Allah kayafe min wallahi idan baka yafe min ba ina mutuwa wuta zani "

hankalinsa duk a tashe yace " karki damu Allah ya yafe mana bazaki wuta ba, baki min kome ba "
duk wani motsin datayi sai jini ya zuba har takai bata jan dogon numfashi sabida yanda jini ke zuba.


A bakin wani asibiti me suna *Hamdat*
yayi parkinq yashiga suka fito da wasu nurse guda biyo da abin d'aukar majinyanci lafiya suka d'auki aka suka shiga da ita d'akin taimakon gaggawq.


Likittoci ukune suka rufa mata don ceton rayuwarta kafin jinin ya tsaya sai data suma sau hud'u dakyar da taimakon Allah jinin ya dakata.


Haka suka fito suna masifa inda suka sauke akan Abul Babba cikinsu yace " kusan baku son cikin me ye na aikata zi..."

Tass Abul ya d'auke shi da mari cikin 6acin rai yace " zina kana hauka ne She is my Wife ka gyara harshinka ko wallahi na zubar maka da hakora "

yana maganan sai huci yake ay Dr da yasha mari dafe wajen yayi yana yace " ka mare ni don na fad'a maka laifin ku ay koda ba haka bane toh ba zaka mare ni ba balle zubar da cikin kukayi "


zaro idanun Abul yayi sabida kid'ima da gigita saura kad'an fad'i jikinsa har rawa yake yace " kana nufin ta zubar min da kyautar da Allah yabani don Allah fad'a min gaskiya zubewa yayi ko zubar da shi tayi ."

suma Drs din da sunso sukoresu daga asibitin sabida marin da Abul yayiwa babbansu.


Amma ganin halin da yashiga a dalilin fad'a masa abinda matarsa tayi sai yabasu tausayi dole ya mari dr domin sunga tarin sonda yake mata a cikin idanunsa.


Likitotti suka ce yabisu oficer

bayansu yabi suka shiga oficer din kujera suka bashi ya zauna d'aya daga cikinsu yace " abisa dokan asibiti idan a ci zarafin likita koran majinyace muke amma kai zamu baka hakuri sabida mumuka fara shi yasa muka ba hakuri akan maganar da ya fad'a maka sannan maganar gaskiya shine matarka taje amata alluran zubar da cikine toh yanzu jinin yatsaya xuwa jibi za'a mata wankin ciki gashi magguguna ne da allurai kasayo "


d'ago jajayen idanunsa yayi sannan yasake musu murmushi yace " kuyi hakuri nagode "

tashi yayi yafita yana fita yaga sunturota akan wannan abinda suka d'auketa dashi ankaita d'akin hutu binsu yayi a baya har yaga d'akin a cikin asibitin yasayo magani da allura yakai sannan yaja motar zuwa gidan yarasa meke masa dadi bai ta6a tunanin k'iyayyar da Rukaiyya ke masa takai haka ba sai y'au motarsa yasa agaba yana kallon yanda jinin ya6ata yace " jinina Rukayya tazubar cikina d'ana tafitar da karfin tsiya " hawaye ne masu zafi suka zubo daga cikin idanunsa.


Wanke motar yayi sannan ya koma asibitin har wannan lokacin tana bacci azahar nayi yatafi masalacin asibitin yayi salla.


karfe biyu dai dai tafarka yana zaune yana kallon dishi dishi tafara ganinsa kafin ta gashi tar wani mugun kallon da yajefa mata yasa ta rufe idanunta domin bazata juri ganin cikin idanunsa ba.

Dariya yayi yace " haka yayi ko kina bukatar wani idan meyi ba gani Rukayya kenan wato shine kika ce na yafe miki domin idan kin mutu wuta Allah zai jefa ki nagode ni bazan miki dole ba ay kince baki Sona kuskurena ne da namikin dole dana hakura da sonki wallahi da baki min haka ba amma ba damuwa dole na nemi abokiyar rayuwa wacce zata haifamin Yara kekuma kiyi zamanki."


kuka tafashe da shi tace " Wallahi sharrin shaid'ane narantse da Allah ina sonka karkayi min kishiya wallahi ashirye nake na haihu dakai " tsawa ya daka mata yace " karya kike kinsan kina sona kika zubar min da cikina d'ana guda "

fita yayi ya barta tana kuka

🌹🌹🌹
Inna kulu ganin cikin Rukayya yasa hankalinta yatashi tace " yarinya zaki san dani kike kwana" zance washe gari shine tashirya ba wanda yasan zata fita ko shi Baba tijjani bai sani ba.


Tana zuwa kauyen da me buzun kura yake tasamu bukka sa takama da wuta har da shi hankalinta kara tashi yayi tace " o ni Ha'uwa ina zan samin wani boka irin me buzun kura ayya " haka tay ta surutu kaman ance ta waiga baya sai taga wasu mugayen macizai har guda biyu aguje tatsinka da gudu suna binta har bakin titi sabida tsananin tsoro ko kallon gabata batayi aguje tahau titi mota kuwa ta maketa keke nape yabi kan kafafuta a wajenta suma suka kwasheta sai asibitin malam aminu Ath.

🌹🌹🌹

Gidansu Rukayyah Abul yazo har falon Inna yashiga zauna yasamin Sa'idu da Hameeda da Yaseer Inna tana gefensu yanda yashigo yasa duk suka zuba masa idanun sai ajiyar zuciya yake tayi ganin haka Inna tasha jinin jikinta shi da Rukayyah ce.....



Maman waleed ce
[11:46AM, 12/25/2017] REAL ME DAMBU CEπŸ₯—: β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”
*YARO MA NAMIJI NE*
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦





_🌹Love story🌹_



*Real me dambu ce*





Hikima Asso Writer's







Kuyi hakuri wanca shafin nayi kuskure nmb



3⃣8βƒ£πŸŒΉ3⃣9⃣


Dakyar akasamu labarin tana Akt Baba Tijjani yace baruwan sa domin bai aiketa ba dakyar Baban Rukky da sauran Y'an uwan suka shawo kansa yaje dubata har lokacin bata san wake kanta ba.


🌹🌹🌹

Shirya shiryen tafiyan Abul ya matso domin saura kwana biyu ya tafi duk abin duniya ya dame shi kaman yace Rukky tashirya sutafi amma sai ya share.


Itama tashiga wani hali tarasa me ke damunta ga Inna da y'an uwanta suna fushi da ita duk yanda taso su had'u da Abul bata samu halin haka ba.


Ranar tafiyarsa da safe yashigo cikin gidan wasu kaya yakawo mata a cikin kwali anyi 🎁 yashiga d'akin yasamu tayi zurfi cikin tunani sai da yayi gyaran murya kafin tasan yazo tashi tayi tsaye tana kallonsa duk da zamansu babu tarairaya amma tana cikin kwanciyar hankalin kafin su sami wannan matsalar.


Cikin nutsuwa yace " gashi har da Atm card dina a cikin a kwai abubuwa a ciki nazo na fad'a miki ne zan tafi ghana naso muje tare amma yanzu haka baxai yuba.,,,,,,,,shiru yayu sannan yaci gaba da maganarsa kafi haka ta faru na fad'a miki a kwai albishir da zan miki gashin nan a ciki kiduba natafi da Sonki bansani ba ko zandawo da Sonki dan nasan nikad'a nake haukana "

yana gama fada haka yajuya da zafita da gudu tazo ta rungume shi ta baya tana kuka sosai shima zuciyarsa ce ta hau bugawa sosai zare hannunta yayi daga jikinsa sannan yayi murmushi......!

Yace " me nakuka baki sona ko...."

girgiza kaitayi tace " plss dn't lve alone i cn't lfe with yhu plss 4give my sin....don Allah Abul khairi "

karfin buguwar zuciyarsa takaru fiyye da yanda yake girgiza kai yayi yace " ae with live alone Rukky yhu don't luv me yhu dnt be carfully wth my hrt but am still mad crazy bcos of yur luv am srry ilove yhu "

juya tafizgo rigarsa d'aga kafafunta ta karasa tsayi ta had'a bakinsu waje guda rike akansa tayi da hannunta biyu tana masa wasu hot kiss wanda shikansa saida ya da d'a rungume ta ya had'a kugunsa da nata jikin kofar d'akin ya had'a ta dashi karshe kasa tsayiwa sukayi suka zube kan gado suka koma wasu arnar salon yashiga nuna mata wanda itakanta batasan Yaro kaman shi yana da haddarsu ba can kaman wanda aka tsikara tashi yayi zai barta sake jawo shi tayi tana kallonsa tashi tayi ta zauna tasa hannunta cikin rigarsa tana shafa kirjinsa tana wasa da gashin kirjinsa janye hannunta yayi sannan yatashi ya fita kuka tasaka sosai tana danasani.

Ashe romeo kan yabar Yaseer a cikin motarsa dama ya sallame Umma shiga
motar yayi Yaseer sai tsaki yake ja shi kuwa sai murmushi yake zabgawa indan ya tuna moment dinsa da ita na yanzu sai yaji kaman ya fasa tafiyar ma

haushi ya gama rufe yaseer yace " kaii d'an iska me nasani a gqba kana murmushi "

dariya yayi sannan yace " kasan mata da miji bame shiga tsakaninsu don haka wallahi kaman na fasa yawa a kwai passtport a wajenta duk lokacin da tashirya kasata a jirgi kawai sai ka fad'a min "

haka suka isa airport din.


🌹🌹🌹

Bayan tafiyarsa kwalin ta bud'e takardu passport ta gani sai key mota da wani d'an karamin akwati me masifar kyau sai wani farin takarda .


d'auka tayi gabanta ba fad'uwa har idanunta sun fara kawo ruwa domin a tunaninta Sakinta yayi.

Bud'ewa tayi ta fara gani y'ar short not ne yayi mata karantawa tafara kaman haka:

_Amincin Allah da Rahamansa su tabbata a gareki ya ma'abociyar kyau Bansan Ya zan fad'a miki ba amma ko take zan kwatanta miki Nafara sonki ne daga rnr da nazo basamu ana miki gorin miji bansan shine so ba sai da na tafi karatu a nan nazama mahaukaci akansonki na zama kurma ni makaho ne akan sonki a lokacin dana san da haka na kudiri a niyyar duk wanda yazo wajenki nine zan kore shi kuma sai akayi dace haka ta faru bab kore su dan kome ba sai don ina sonki Wallahi har na aureki banso nayi amfani da karfi akanki ba bayan haka banso nasaka miki magani a duk abin shanki ba nayi haka ne sabida hakkina a she kuskure na aikata banga laifinki ba don kin zubar da cikin nan ba domin idan nayi al'akari da mace tana bukatar kulawa da tarairaya amma baki samu a wajena ba kuyi hakuri ga passport duk lokacin da kika shirya ina jiranki domin nashirya ya mana sabuwar Rayuwa ga key da wannan sarkan kyautar nan takasa domin kinbani abu me daraja wanda yafi wayanan daraja da tsada kofa na abude take I LOVE YOU RUKAYYATU MA'ARUFA_
Urs
Yahya Attahir Adam
I miss yhu

kuka tafashe da shi tace " Honey iluv yhu am srry "
dai dai zai shiga jirgi kenan murmushi yayi yace " me too iluv yhu babe am srry too "

tace ".kayafe min laifina "

shafa kansa yayi yace " Allah ya yafe mana baki d'aya "

"Ina sonka sosai za tawo gareka very soon"

yace" da nafi kowa sa'a a duniyar nan da nanuna miki So zallah babu algus a cikinta "

wannan musayar kalaman babu waya zuciyarsu ce a had'e da juna.



Sorry da late dayi

Mmn waleed ce
[1:18PM, 12/25/2017] REAL ME DAMBU CEπŸ₯—: β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”
*YARO MA NAMIJI NE*
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦





_🌹Love story🌹_


*Real me dambu ce*πŸ₯—



πŸ™†πŸΏβ€β™‚Wai dagaske baku san suna na baπŸ™„ toh gaskiya nima bazan fad'a baπŸ€·πŸΏβ€β™‚ Toh tunda kuna son sani bari na fad'a muku Ramlayt Abdurrahaman Manga Omar Shine real name dina😘🀝🏼





3⃣6βƒ£πŸŒΉ3⃣7⃣



Ganin yanda yake tasake ajiyar zuciya.
Cikin kulawa Inna tace " Yaseer bani ruwan sanyin "

tashi yayi ya d'auko mata da cup tatsiyaya a cikin cup tabashi yashanye tasake bashi yashanye a karo na uku ne ya girgiza kai alamun ya isa kenan.

Zuba musu idanun yayi yamarasa ta ina zaifara cikin sanyin muryarsa yace " Inna me narasa a tare dani wanda Rukayya bata son? shin Inna laifine don na so Rukayya? Inna laifine Yaro kamana ya aure Rukayya ko sunna da nayine laifin ! "

tun baice ga abinda tamasa ba jikin Inna yayi sanyin tace " duk abinda kalissafu duk babu hujja a cikin da mace zata ce baka kai ba, kana da mutunci sanin yakamata uwa uba kai nagartacce So da ka nuna wa Rukayya mu karufawa asiri ba ita ba bansan me tayi ba amma don karka saketa bansan me zancewa mutane ba,"
karshe maganar muryarta na rawa kaman zatayi kuka.

"Banta6a tunanin saketa ba amma nazo wajenkine a matsayin Uwa kibani shawara akan me yadace nayi Inna bansan duk kiyayyan da take min zata iya zubar min da jinina ba sai y'au ashe cikine da ita taje aka mata allura tazubar min da shi ....,,, sunkuyar dakai yayi sannan yace gaba da magana bana son kowa yasa haka har Ummana domin tana jin abinda tayi zata tsaneta wanda haka zai shafi zamqnmu da ita shawaranki kawai nake nema "

hawaye ne ke zuba a idanun Inna tarasa me za masa tace.

Sa'idu cike ta bakin cikin yace " kasako y'ar iska kafin nan kamata shegen duka "

Abul yace " bazata ji haushi ba sai ma farin ciki kusake shawara "

Hameeda da tagama cika fam tace " toh kasake aure kawai mana "
yace "Momin Yusra Rukayya nake so bana jin zan so wata bayan ita indai tana raye bani ba kara aure "

zuba masa ido Yaseer yayi kafin yaja gwauron numfashi yace " bazaka saketa ba bazaka kara aure ba toh kayi nesa da ita matukar kana kusa da ita ranka kara 6aci zatayi kaduba maganata da kyau."

Dukkansu ya basu tausayi Inna tace " tashi kakai ni wajenta "

"toh "yace , sannan yatashi hijab Inna ta d'auka suka fita zuwa asibiti a cikin mota Inna tace " kace baza kayi duk abinda suka lissafu ba amma kayi hakuri kuyi nesa da ita zaka ji saukin abun naji Yaseer yace zaku tafi karatu da ita kaje kawai kabarata anan kayi hakuri .




Shiru yayi duk da tamasa laifi bajin za'iya nesa daga gare shiyasan irin son da yake mata amma tunda Inna tace yatafi dole yatafi yabarta ko zuciyarsa tayi sanyin.

Har suka isa hakuri Inna take bashi.

Nunawa Inna yayi d'akin don bazai shiga da sallama Inna tashi dakyar ta amsa sallamar ganin yanda fuskan Inna ya sauya sai da gabanta yafad'i tsoro ya kamata har gabanta Inna ta karasa.


Sai da Inna takare ta kallon sannan tace " banta6a tunanin zaki iya zubar da cikin ba kai ko shege ne wallahi bana tunani haka ballata d'an sunna hmmm uban wa yabaki wannan mugun shawaran toh wallahi kinemin wata Uwar bani ba na yafe ki tunda kuma na rantsi da Allah sai nasa shi yakara aure kije Allah zai bashi wacce tafiki kome "

tana gama maganar takad'a kai tafita cike da takaice kuka Rukayya tasake tace " Allah ya isa tsakanina dake Inna kulu kinraba ni da kowa har mijina da iyayena."

bayan fitar Inna gida Abul ya kawo ta sannan yaje ya fad'awa Umma taji ba dadi sannan tace " kana da fitana ba mamaki kaine kaja haka tafaru yanzu waye a wajenta "

yace " babu kawo ita d'aya ce kawai "

"tashi muje ka kaini " kayanta ta d'eba kala hud'u sannan suka tafi sunje sunsamu har wannan lokacin kuka take.

Hakuri Umma tabata shi kuwa ko kallon bata ishe shi ba.

🌹🌹🌹
Cikin satin Abul yashirya tafiyansa yake fir Umma ta hana ayi mata wankin cikin kwananta shida aka sallame ta gidan Umma ta dawo har wannan lokacin Abul baya shiga hidimarta.

Bakaramin azabtuwa yake ba da rashin ta daga ita har shi duk sunfita hayancinsu idan taji muryarsa takan rasa nutsuwar idan bai zoba kuwa har Umma ta ganewa bata cikin nutsuwarta idan ta ga haka sai Umma takira shi .

Ana shi bangaren yana haka ne dan ya hukuntata
🌹🌹🌹
tsayon sati ba labarin Inna kulu duk inda ake tunanin tana nan anje babu ita babu labarin.....





Mnn waleed ce
[7:27PM, 12/25/2017] REAL ME DAMBU CEπŸ₯—: β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”
*YARO MA NA MIJI NE*
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦





_🌹Love story🌹_





*Real me dambu ce*πŸ₯—



Hikima Asso Writer's

_Yayi da nakansance da *Kishiyata Jahadina* Haka *Abu Zarri* za shigo rayuwata ba zato ba tsamani karshin *Sharrin cikin gida* yazo kafin nan sai na fuskanci *Kalubalen Rayuwa* domin dole na had'u da *Alexander* a lokacin zan tantace *So ko Sha'awa*_

Daga
taku har kullum
Taskar
Real me dambu ceπŸ₯—




4⃣0βƒ£πŸŒΉ4⃣1⃣




Yana cikin jirgi amma zuciyarsa tana jiwo masa kukanta lumshe idanunsa yayi ya dafa zuciyarsa cike da so da kauna had'i da muradin juna yace " ya isa haka indai zuciyata ta tare dake is ohk bana son kukanki nan...." kaman wanda yake gabanta had'iyi kukanta tayi tana gyad'a masa kai.


Murmushi yayi me sauti wanda yaja hankalin yarinyar da take kusa da shi ta kalle shi zuba masa ido tayi tana kallon karshin had'uwa shikuwa yana dafe da zuciyarsa sai ninkayan son matarsa da begenta yake😜

baisan da wata kusada shi ba ita kuma yatafi da imanita.

gyara muryarta tayi.

Kallon yayi ya kau dakai tace " sannu sunana Aleesha Badamasi naga sai murmushi kake lafiya kuwa ? "

bai kalleta ba yace " matata nake tunawa "

cike da mamaki tace " kana da mata kake nufi ehhe……"


Tunda yakau da kai baisake kulata ba domin idan ba Didinsa ba to duk matan kallon y'an uwansa maza yake musu.

Data ga yak'i kulata sai tayi shiru amma gaskiya ya burgeta sosai ba karya fa.


Haka suka isa cikin babbar birninsu ghana wato Accara.

Taso ta tambaye shi sunansa amma ganin yakasa yatsare sai taja bakinta tayi shiru har suka rabu amma tasa a ranta duk inda yake sai ta nemo shi domin
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment