Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi mata ba mata yake dashi ba koma me ba ruwanta shitake so.


Yana isa masauki yakira Umma suka gaisa tace ga Rukky yace tabari zai kirata dakansa.

Haka yakira Abbansa yace ya isa lafiya
sannan yakira Yaseer fad'a masa ya isa lafiya

daga nan yakira yayi shiru itama shiru tayi can ta katse shiru da cewa " ka isa lafiya ya hanya "

wani ajiyar zuciya yayi tare da lumshi idanunsa yace " lafiya lou Didi i hlp kema lafiya kike "

jikinta sanyin yayi domin tunkafin aurensu yabar kiranta da Didi sai yanzu da tayi laifi shine ake zaneta da haka.

tace " lafiya lau "

takashi wayar tayi jefa da shi.

shima bayi mamakin haka ba yasan taji haushin kiranta da Didin ne shiyasa ta kashe wayar shafa sumar kansa yayi kawai yana murmushi.


🌹🌹🌹
Rukky da tasa me labarin halin da Inna kulu tashiga cewa tayi Allah ne yasaka mata domin har wannan lokacin bata san wake kantaba sakamakon bugawar datayi a kanta kafarta d'aya an yanke shi sabida ya lalace.

_duk wanda yace ruwan wani bazai tafasa ba toh nashi wutar ce bazata kama ba Allah yakyauta_

hankali rayuwa take juyawa kullum Abul za kira Umma da ita kanta amma ba wani hirar a waya sai dai su kansance da juna a zuciyarsu amma a waya kaman wasu surika juna.


Kimanin wata kusan uku kenan har yanzu Inna fushi take da ita takira Hameeda ta tayata ba Inna hakuri tace ba ruwanta.

Ga wani motsi da take ji a cikinta ga shegen cin abinci akai akai abin har cikin dare take farkawa idan taji yinwa jikinta har 6ari yake sabida yinwa gashi ta rasa wanda ta fad'awa kuma tana jin kunyar Umma bata sakewa tayi hirar da ita kaman da.

don haka y'au gidansu ta tambaye Umma zata shiga Umma tace taje sai ta dawo.

tunda tafito y'an unguwarsu suke binta da kallon amma ko a jikin ta har tashiga gida ba kowa a tsakar gidan kaman da.

kai tsaye wajensu tashiga da sallamar ta ciki ciki Inna ta amsa tace " da izinin wakika fito ba nace kar nasake ganin kafarki a cikin gidana ba "

muryarta na rawa tace " kiyi hakuri na fad'awa Umma kafin na fito Inna wallahi bani da lafiya ne cikina na motsi gashi ina cin abincin kusan sau takwasa a rana fa"

kare mata kallo Inna tayi tace " lokacin da kika zubar da cikin watansa nawa"

shiru tayi kafin tace " wata biyu ne "

"hmm kenan cikin bai zuba ba kenan bari Yaseer yashigo sai kutafi asibiti amma kom fad'awa Ummanku "

"a'a " tace ,




Maman waleed ce
[3:38PM, 12/26/2017] REAL ME DAMBU CEπŸ₯—: β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”
*YARO MA NAMIJI NE*
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦






_🌹Love story🌹_





*Real me dambu ceπŸ₯—*





Hikima Asso Writer's


_Masoya Nagode da Addu'arku Allah ya sadamu da alkhairi_❀






4⃣2βƒ£πŸŒΉ4⃣3⃣



Shiru tayi takasa magana lallai ta yarda da maganr Inna ita shasha sha ce tana da ciki amma basan da ciki jikinta ba.


Allah sarki Abul toh ta fad'a masa ne

kallonta Inna take a sace ta kara kiba sosai Inna tace " zaman me kike a nan kitafi Yaseer zai zo kuje "

wasa da zoben hannunta take can ta d'ago tace " Inna kiyi hakuri wallahi Inna kulu ce taita zuga ni akan ko.... ".

duk ta kwashe labarin abinda ya faru ta fad'a mata.

Mamaki da al'ajabi yabata kaman tarufe Rukky da duka tace " tuntuni bata soki ba sai yanzu humm sai yanzu nasan sokowa na haifa salin halin kishirya kibi mijinki domin ya fad'a min yabar miki passport dinki kitashi kita kije kishirya zankira Yaseer kutafi asibiti "



tashi tayi tafi jikinta a sanyanye ta dawo gida tana zuwa tasamu Umma bata falo d'aki tabita tasame ta duba wasu abubuwa

da sallama tashiga Umma ta amsa tace " Umma aiki kikeyi shine baki fad'a min na zauna nayi ba ba damuwa gani nan nazo "

dariya Umma tayi tace " a'a na gama ay har kindawo ko koranki tayi domin na lura Innar yara tana son muyi fad'a ne tunda kika dawo bata ta6a zuwa ba zani nasame ta ay "
gaban Rukky sai da ya fad'i tace " a'a nina dawo da kai na kuma ma yinwa ce tasani na dawo......"


"Hmmmm yunwar nan na lafiya kuwa Rukayya ba kijin wani alama na akwai ciki a jikinki kaman motsi da sauransu" tace mata,


shiru tayi kanta a sunkuye duk kunyar Umma ta kamata tace " ina jin motsi a duk lokacin da naji yunwa yafi motsi "

kasa magana Umma tayi tana kallonta cike da farin ciki ashe gara da ba'ayi wankin cikin ba tace " gobe zaki bar garin nan kije wajen mijinki kiran min yaseer kuje asibitin "


tana kiransa yace " Didi gani a falon nazo"

tace " yana falo "

suna fitowa Umma tace " maza tashi ka kaita asibiti kuma kaja motar a hankalin banda ove take kaji "

"toh " yace ,

dubu goma taba Rukky sannan suka fito Yaseer yace " Inna ta fad'a min kome amma ki daina yarda da mutane ba kowa zai baka shawara ka d'auka ba "

haka suka isa asibiti da taga Likita ta masa bayanin har 6arar da wanca da tayi.

amata test da scan likita yace " cikinki na nan kwananki ne ya koma baya yanxu dai wata biyar sati biyu ne wata hud'u da sati biyu."

magani yarubuta mata sannan yasallame ta tana fitiwa yaseer yace " akwai dagaske nakira shi na fad'a masa."


Murmushi tayi tace " a'a nafison na fad'a masa da bakina muje nabaka kud'in jirgi zani wajen shin kawai....!"


"Ohhhh ni Yaseer na shiga aljanna nakifita kimin gori mijinki ya min gori nima nakusan aure nahuta "


duk hankalin Umma yana wajensu d'uki ya hanata nutsuwa koda suka iso ganin fuskansu ya tabbatar mata cikine kaman ta goya Rukayyah sabida murna tace " kai ashe gwara dana hana wankin cikin yanzu wata nawa ne "

duk kunya yarufe ta Yaseer yace " Umma wata biyar ba sati biyu yawa kawo kud'in jirgin don nasan za'a sami masu tashin gobe da safe"


Umma tace " ina zata kuma "

shiru duk sukayi suna tsoran karta hana tafiyar.

dariya tayi tace " wajen shin zaki toh ba damuwa amma kina shiga watar haihuwar ki dawo gida ki haihu anan kinji... "

gyad'a kaitayi alamun toh ,

kud'in ta kawo masa yafita da yake akwai wanda yasan a harkan tafiyar shi yamasa hanyar.



🌹🌹🌹

Da dare da Abul yakira yasha mamaki yanda tasake tayi ta zuba masa surutu duk da yasan tana magana amma na y'au dabam ne shiru yayi yanw sauraronta cikin sigar shagwa6a tace " Daddy Baby sai magana nake tayi kayi shiru ko baka hakura bane har yanzu kayi hakuri kaji "

murmushi yayi sabida yanda take maganar ba karqmin jefa masa kewarta yake ba kafin yace " humm Didi kenan ay yawuce "

yanda yayi maganar ya bata haushi kaman yana ganinta tace " ni ba Didi bace bana son sunan " har da tura masa baki "

dariya tabashi sosai yace " toh naji kina kira nan da Daddy Baby a ina na samin bby din ’’

dariyata masa sannan ta wani juya idanunta sannan tayi farii dasu tace " Allah sake bamu wani "

"toh amma sai dai idan nasake aure kenan tunda ke baki son "yace mata,


shiru tayi bata sake magana ba " yakika yi shiru "

"....hmm " kawai tace takashe wayar baki d'aya,


🌹🌹🌹
Washe gari sai sha biyu Yaseer da Umma suka rakota airport suna tsaye har jirgin ya tashi.

Sannan suka dawo gida da kewarta musanman Umma Inna kan ko a jikinta.




*Kuyi hakuri rashin wuta da rashin chaji ya hana ni shigowa🀭*


Mmn waleed ce
[7:10PM, 12/26/2017] REAL ME DAMBU CEπŸ₯—: β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”
*YARO MA NAMIJI NE*
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦





_🌹Love story🌹_





*Real me dambu ceπŸ₯—*


Hikima Asso Writer's




4⃣4⃣




Kiransa Umma tayi bayan sun gaisa tace " Rukayya tana hanya fa kuma wallahi kabita a hankali bana son garaje kaji ko "

shiru yayi kafin yace " toh Umma idan ta iso zankira ki "

sallama suka yakashi wayar murmushi ya sake sannan ya shafa sajensa yace " Preety zaki ga So zalla iya ganin Idonki "

****
Allah sarki Inna kulu sai datakwashe wata kusan uku ta dawo dai dai tana farkawa ta fara cewa a nema mata yafinya Rukayyah duk zamanta nan na rashin aure ita tama bataso Abul aureta ba duk yanda tayi ta hana aure haka bai samu ba ita tasa ta zubar da cikin jikinta don Allah ta yafe mata ta cutar da ita tuntana yarinyar take zalumtarta har yanzun.

Kuka ta fashe da shi,

Baba Tijjani yace " toh wallahi ba'a gidana ba kuma Allah ya isa tsakanina dake kije can kisamu me irin halin "

haka tayi ta kuka amma ko ya kulata fita yayi daga asibitin cike da bakin cikin,


****
jirginsu sai tara na dare yasauka a Accara kowa nazuba idanun ganin nasa d'an uwan shi kuwa ita ya zuba idon domin ko a cikin dubu take yana iya gano ta.

a hankalin tqke takowa duk wani takonta jinsa yake a cikin zuciyarsa ganinta yayi tayi wani kiba gashi duk wani takonta sai jikinta ya girgiza haka kawai yaji wani kishinta yarufe shi.

Wanda har yakasa boye haka
tana zuwa kusa dashi yace " ke baki iya tafiya a hankali bane kowa sai kallonki yake "

shiru tayi ta tura masa baki.
shiga motar tayi ya d'auki akwatinta yasa a bayan motar sannan ya shiga yajasu zuwa gidan da yake haya.

sai kallon gari take tana kallon gari shikuma yana kare mata kallo sau biyu tana kama shi yana kallonta.

Harsuka iso gidan me d'akuna uku da falo d'aya sai kicin gidan yayi kyau sosai

d'akin kusa da shi ya nuna mata sannan ya kai mata akwatinta ciki.

sake tura masa baki tayi tana kunkuni tace " nifa yunwa nake ji "

tana maganar kasa kasane ashe yaji abincin da ya dafa na dare shi ya d'auko ya bata tass tacinye sannan tayi wanka da salolin da ake binta.


tana idarwa jikinta ya kama rawa da sauri tafito daga ita sai towel domin ana zafi sosai a ghana cire kayan datayi salla dashi tayi tana watsa ruwa shine tafito neman abinci yana wayq da Umma yana fad'a mata ta iso kawai ganinta yayi daga ita sai towel iya cinya kau da kai yayi daga kallonta yace " Umma gata nan "

yabata wayar amsa tayi tace " lafiya lau Umma ..."

daga can Umma tace " yakina cin abinci kuwa sosai "

murmushi tayi tace " yanzu ma yunwa ce ta koro ni daga d'akin "

jin tace yunwa take ji yasa shi zarro ido waje yanzun taci abinci amma wai tana jin yunwa ,

haka suka gama wayar Umma ta mika masa bayqn takashi wayar tace " nifa yunwa nake ji "

zuba mata ido yayi kaman me tunani yace" wai shin me ke damunki kike cin abinci haka "

shiru tayi tana kallo t.v falon katse shirun tayi tace " Daddy Baby ina jin yunwa fa"

tashi yayi tashiga kicin bin shi tayi kaman wata jelarsa wayarsa ce tayi ruri d'auka yayi yace " hlo my Aleesha ya kike "

d'auke wuta tayi bata san lokacin da ta juya zuwa d'akinta ba ranta ya6aci sosai shiru tayi karshe ko yunwar ma bata ji,

shima ganin yanda lokaci d'aya ta sauya daga jin yakira sunan Aleesha sai taba shi tausayi daman Indomin zai dafa
mata da sauri ya gama ya kai mata yana shiga d'akin yasamu ta kwanta tarufe idanunta.

a bakin gadon ya zauna yakira sunanta bata bud'e idonta ba yasake kiranta yace " kiyi hakuri gashi na gama tashi kici "

d'agota yayi tasa hannunta
tature shi tace " ban zo dan nakara maka damuwa ba naxo ne don mu zauna lafiya amma kayi hakuri indai akan cikin ne kake fushi kayi hakuri yana nan bai zuba ba sau kasawa ranka salama"

kallonta ya tsaya yi ya kasa magana can yace " Rukayya ban gane me kika ce ba kina nufin cikin yana nan "

d'aga masa kai tayi tana share hawayen dake zuba daga idanunta

sai yanzu ya gane me Umma take nufin bita a hankalin bai iya boye murnasa ba yace " Preety kin yarda na maza Uban Yaranki kin yarda muzauna har abada "

kasa amsawa tayi sai dai murmushin da take shi yabashi amsa d'auko abincin yayi yashiga bata da kanshi tana ci har takoshi fita yayi daga d'akin.

d'akinsa yashiga yaje ya fesa wanka yashirya
sannan ya dawo d'akinta dai dai tafito wanka kenan yace " shine kika wahalar da kanki toh daga Yau baki bayin kome kwanta ki huta" rigar bacci mara nauyi ya d'auko yasa mata sannan yajata zuwa gadon suka kwanta rungume ta yayi yana shafa bayanta.


Kasa yin hakuri yayi cire rigar baccin dukiar shanunta suka baiya yana gashi sun kara girma ganin sunda yayi shine yarikita shi zuba mata Sakon soyayya yake har saida yaga daga shi har ita sun sami nutsuwa kafin ya kyale ba haka taso ba taso yayi kome amma yaki alkawari yayi bazai sake takura ta ba har sai itace take bukatar haka





Lolz🀭🀫


Mmn waleed ce
[2:23PM, 12/27/2017] REAL ME DAMBU CEπŸ₯—: β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”
*YARO MA NAMIJI NE*
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦





_🌹Love story🌹_




*Real me dambu ceπŸ₯—*




Hikima Asso Writer's



*Masu bina prvt suna tambaya ta kishayata Jahadina gaskiya ban fara ba sai nan da In Allah yarda sati me zuwa zan fara in koma ban kai satin Ba toh kuyafen min*πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»




4⃣5⃣


Cikin dare wajen karfe biyu tatashi a gigice sabida mugun yunwar da ya tasheta yana farkawa yace "Preety yunwane "

kaman zata saka kuka tace " wallahi bby dinka ya fara sani a gaba tashi muje kabani abinda zanci "

fita sukayi kicin shi da ita kwai uku ya soya mata da tea mekauri sosai yanda zata koshi sannan yarufe din tana rike da filit din kwai tun a kicin ta fara ci har suka isa d'aki dakan shi yabata ci har da tea din sannan wa d'auko wani roba da brushi ta wanke bakinta ta kwanta tuni bacci yayi gaba da ita wanka yashiga yayi da alwala.

salla nafilla yayi ya dade yana addu'ar Allah ya basu zaman lafiya da ita yana idarwa yakoma ya kwanta kusa da ita jawota yayi jikinsa ya rungumeta ajiyar zuciya tasake shima haka.

****

Da asuba yarigata tashi yana idar salla kicin yawuce ya soya mata dankali turawa sauce din kwai gefe guda ka katon jug din tea yana gamawa yakai mata d'aki sannan yatashi takin tashi tayi bud'e food flask din sauce din yayi tana jin kamshi da sauri tashi dan bakaramin d'ago mata kwad'ayi yayi ba raraba idanu tafara murmushi yayi sannan yace " kije kiyi salla sai kizo kici ko "

"toh " tace,
wanka tafara sabida zafin da take ji sannan tayo alwala kafin ta fito yashimfid'a mata darduma tana fitowa ya bata dogawar riga da hijab sannan tayi salla.


tana idarwa ya kawo kayan abincin gabanta hallo shi yaba taci ta koshi

sannan yace " zan shiga skull bazan jima ba zan dawo "

"toh " tace masa,

****
kusan kwana shida kenan da zuwan kulawar duniyar bawanda Abul bai bata kai ko tari tayi sai ya tmbyt me take so me zata ci meki bukatar.

saidai tace " babu " kawai,


y'au tunsafe yafita abincin da zata ci odansu yayi aka kawo mata har dare tana zuba idanun can dai da ta gaji da zaman tashiga d'akinta ta kwanta zafi ne ya dameta tashi tashaga ban d'aki tayi wanka sabida ba karamin zafi take ji ba.

Tana fitowa ta jikamshin turarensa murmushi tayi akan gado taga wani doguwar riga me kyau share jikinta tayi da towel sannan fesa вσdч spiray da murza mai sama sama.


Sannan tasa rigar jahce har kasa daga cinya d'aya a tsage take samanta sansa mata y'ar brzy cup hannun kaman na shimi ne sai y'ar tattara gefen riga tayi kyau a cikin kayan short not tasamun a gefen kayan tana dubawa ya rubuta ta:

_Ina d'akin tsakiya same ni awajen_

dariya abun yabata
flat sheo tasa tafito zuwa d'akin ba wuta sosai amma tana ganin wasu abubuwan d'akin da sallama tashiga ya amsa mata kallon yanayin d'akin tayi akai ya burgeta murmusa tayi kafin ta fara magana cikin shagwa6a tace " tun safe ina kashiga nikad'ai a gida ."

takowa yayi zuwa gabanta durkusawa yayi yaciro ar karaman box baki ya bud'e wasu zobana ne har biyu d'aya nashi d'aya nata yace "
[2:47PM, 12/27/2017] REAL ME DAMBU CEπŸ₯—: β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”
*YARO MA NAMIJI NE*
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦





_🌹Love story🌹_




*Real me dambu ceπŸ₯—*




Hikima Asso Writer's



*Masu bina prvt suna tambaya ta kishayata Jahadina gaskiya ban fara ba sai nan da In Allah yarda sati me zuwa zan fara in koma ban kai satin Ba toh kuyafen min*πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»




4⃣5⃣


Cikin dare wajen karfe biyu tatashi a gigice sabida mugun yunwar da ya tasheta yana farkawa yace "Preety yunwane "

kaman zata saka kuka tace " wallahi bby dinka ya fara sani a gaba tashi muje kabani abinda zanci "

fita sukayi kicin shi da ita kwai uku ya soya mata da tea mekauri sosai yanda zata koshi sannan yarufe din tana rike da filit din kwai tun a kicin ta fara ci har suka isa d'aki dakan shi yabata ci har da tea din sannan wa d'auko wani roba da brushi ta wanke bakinta ta kwanta tuni bacci yayi gaba da ita wanka yashiga yayi da alwala.

salla nafilla yayi ya dade yana addu'ar Allah ya basu zaman lafiya da ita yana idarwa yakoma ya kwanta kusa da ita jawota yayi jikinsa ya rungumeta ajiyar zuciya tasake shima haka.

****

Da asuba yarigata tashi yana idar salla kicin yawuce ya soya mata dankali turawa sauce din kwai gefe guda ka katon jug din tea yana gamawa yakai mata d'aki sannan yatashi takin tashi tayi bud'e food flask din sauce din yayi tana jin kamshi da sauri tashi dan bakaramin d'ago mata kwad'ayi yayi ba raraba idanu tafara murmushi yayi sannan yace " kije kiyi salla sai kizo kici ko "

"toh " tace,
wanka tafara sabida zafin da take ji sannan tayo alwala kafin ta fito yashimfid'a mata darduma tana fitowa ya bata dogawar riga da hijab sannan tayi salla.


tana idarwa ya kawo kayan abincin gabanta hallo shi yaba taci ta koshi

sannan yace " zan shiga skull bazan jima ba zan dawo "

"toh " tace masa,

****
kusan kwana shida kenan da zuwan kulawar duniyar bawanda Abul bai bata kai ko tari tayi sai ya tmbyt me take so me zata ci meki bukatar.

saidai tace " babu " kawai,


y'au tunsafe yafita abincin da zata ci odansu yayi aka kawo mata har dare tana zuba idanun can dai da ta gaji da zaman tashiga d'akinta ta kwanta zafi ne ya dameta tashi tashaga ban d'aki tayi wanka sabida ba karamin zafi take ji ba.

Tana fitowa ta jikamshin turarensa murmushi tayi akan gado taga wani doguwar riga me kyau share jikinta tayi da towel sannan fesa вσdч spiray da murza mai sama sama.


Sannan tasa rigar jahce har kasa daga cinya d'aya a tsage take samanta sansa mata y'ar brzy cup hannun kaman na shimi ne sai y'ar tattara gefen riga tayi kyau a cikin kayan short not tasamun a gefen kayan tana dubawa ya rubuta ta:

_Ina d'akin tsakiya same ni awajen_

dariya abun yabata
flat sheo tasa tafito zuwa d'akin ba wuta sosai amma tana ganin wasu abubuwan d'akin da sallama tashiga ya amsa mata kallon yanayin d'akin tayi akai ya burgeta murmusa tayi kafin ta fara magana cikin shagwa6a tace " tun safe ina kashiga nikad'ai a gida ."

takowa yayi zuwa gabanta durkusawa yayi yaciro ar karaman box baki ya bud'e wasu zobana ne har biyu d'aya nashi d'aya nata yace " are U accpt my luv"


kasa magana tayi tana zarro idanun durkusawa tayi itama tana kad'a masa kai alamun Eh.

murmushi yayi yacire d'aya yasa mata hawaye ne yake zuwa daga idonta sama sa tayi sannan ta had'a bakinsu saurin juya kansa yayi yana dariya dukan wasa takai masa.

Yace " Preety rufe idanunki "
d'ago ta yayi sannan yakuna wutar d'akin yace " bud'e kiga wani abu "

tana bud'ewa wani katon Cake ta gani anrubuta Happy Birth Day Mr&Mrs Yahya.

Rike bakinta tayi ta juya tarungume shi tana kukan dariya tace " kana ta kashe ni da mamaki oll for me Wallahi Abul khair Ina sonka Ina kaunarka kaine Rayuwata kaine farin cikin don kai nake raye zan mutu da sonka zan rayu da sonka "

sai kuma ta fashe da kuka dad'a rungumeta yayi sannan yasaketa yace " zoki yanka kibani "

gaban cake din tazo ta yanka ta bashi yaci shima yanka yaba ci.
Daga nan aka fad'a duniyar πŸ’‘

****
Yanzu cikinta yakai wata tara kullum sai Umma takira shi ya dawo mata da ita toh kawai yake cewa.


Y'au sai daya gama gurzanta sannan nakuda yace gashi nan yazo asibiti suka tafi tasha wahala kafin tahaihu d'an namiji can kama minti biyar sabon nakuda yazo tasaje haihuwar Y'arta mace me kama da Babanta domin namijin da ita yake kama ga yaran manyan tabarkallah.





Saura lasting page

Mmn waleed
[8:55PM, 12/27/2017] REAL ME DAMBU CEπŸ₯—: β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”β˜”
*_YARO MA NAMIJI NE_*
πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦




_🌹Love story🌹_



*REAL ME DAMBU CE*πŸ₯—


Hikima Asso Writer's




πŸ”š



Nurse ce tafito tace " Mr Yahya matarka da sauka lafiya"


Wayo Allah sujada godiya yayi kowa sai mamakinsa yake ya dade kafin yatashi yace "zanyi ganinta "

gyad'a masa kai tayi tana masa dariya.

Dasauri yashiga har yana tuntube yana shiga yaganta tana baccin wahala ganin yara biyu sai da ya zarro idon ya kalle nurse yace " duk namune "

murmushi tayi tace " ehh nakune namijin ne farko mace tabiyu muna taya kamurna "

yace " nagode sosai "

wayarsa ya lallumo daga aljuhu nmb Inna yakira tana d'auka ko sallama bayi ba yace " Inna ta haihu fa har yara biyu yanzu mata hutawa ne "

Inna tace " Alhamdulillah kai masha Allah yaushe xaku zo"

yace " toh bari tashi mu gani ko zuwa jibi sai mu tawo "

"toh Allah yakaimu " tace masa,

Umma yakira yana fad'a mata tarufe shi da fad'a kafin tace " Ina Rukayya take "

yace " Umma tana bacci amma baki tambayi yaran ba sai ita "

fad'a tasake rufe shi tace " toh naki tambaya nidai ka kawo min yarinya ta na fad'a maka,"

duk wani aboki da d'anuwa duk yakirasu ya fad'a musu harsu Abu zarri,

****

baccin awa uku tayi kafin tatashi lokacin yana zaune kusa da yaran suna bacci addu'a yake musu.


motsinta yaji ya d'ago yasakar mata murmushi gira ta d'aga masa alamun ya dai dariya yayi yazo wajenta.

Yace " ko zamun sake ne nan da wata tara kisake bani kyautar Allah "

tura masa baki tayi tace " da uban dinkin da nasha shine zaka nuna min rashin Imani wallahi ban isaba ay gwara ka sake aur......"

tuni yarufe mata baki danasa wani kissing na musaman yake mata wanda sai da yakashe mata jikin Drs biyu suka shigo sallamansu ganinsu a duniar tantabaru yasa suka koma suna dariya irin wannan luv din.

a ranar da tahaihu suka bata sallaman bayan sun mata tsiya ita da shi
****
Kwanan su biyu suka dawo 9ja Rukayya taso akaita wajen Innarta amma Inna tace a'a ta zauna wajen Umma.

D'akin Umma suka sauka y'an zuwa barka har da y'an gulma.

bayan tahuta ya kira kawarta Zulfa bayan sun gaisa tace " Zulfa na haihu fa nasamu twin "

dariya Zulfa ta kyalkyal da shi tace " ikon Allah kuma yaran Abul ne ashe Yaro ya girma har an kwanta a gado d'aya tasan sirrinki yanzun kuma ya koma Uban Yaranki hmmm Ubangiji yayi gaskiya da yace *Wamankaddra Allahu akhkaddrihi*
Fad'an Allah mad'aukakin sarki "

shiru Rukky tayi kafin tace " Allahu akbar nagode da tunatarwa yaushe zaki zo kenan "

"toh gobe da yamma" tace mata,


da haka sukayi sallqma ,

****
Allah sarki ana gobe suna Inna kulu ta rasu haka kawai ta jawo mana suna lamiii😜

kowa ya tausaya mata domin da neman yafiyan Rukky ta rasu da labari yazo mata tace " hmmm na yafe tuntuni "


su Abul ba kunya a cikin mutane yake nuna ikon matarsa da Yaransa idan aka sakasu a ruwan wanka suka fara kuka shima komawa kalan kuka fuskansa take idan aka
kwashe ruwan wanka Rukky yace za'a kona masa mata sai da Umma tamasa rahin mutunci kafin yabar saka mata idanun.

Ranar suna Yara sun ci mace sunan Inna Saima namijin Attahir kuwa ba'a cewa kome don ma anyi rasu

Please Login or Register in order to submit comment