Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register





Abinka da Y'an Uwa wayayyu tuni suka bunne a tsakanin su, a cikin Y'an uwanshi ya karasa hirar shi har zuwa magrib shi baida Abokai sai na wurin aiki kawai,




Gidan shi ya wuce bayan sungama shirya yanda Zasu hada komai yakamata


****************
Driver na sauke Yasmin ya fito tareda bude mata tafito cikin kunya gidan makotan da suka kwana ta koma tayi sa a duk suna ciki har Amira,


Ihu suka samata tareda tsokanar ta "Ya naga tafiyarki dai dai?, lallai salihine angon nan tunda ya dauki zankadediyar AMARYA kamarki yadawo dake kuma garau lallai mun jinjina mai,


Amira tace "kai kutsaya ina kayan dakikaje dasu? Hannun ta takai saman kanta taji da d'an shi tasa ihun tsokana, "kai kuce ansha love Abin harda wanka,


Ganin idan ta tsaya kunya zasuyita mata tsiya yasa ta baje tareda basu Amsa" toh sa idawa ina ruwanku Dan nayi niyya nadawo ma Zaku wani samun hakwara da gayyar miyau kuna batamin rai yanzu zankira shi yazo mukoma,



Shewa sukasa harda tafawar su, Amira tace "ai ni zanma rakaki wallahi dasafe nazo da gudun mawar ruwan zafi,



Shigowar Aunty maryam tace "oh yau ina ganin Rayuwa sai yanzu yasmin har nagaji da karya, kizo mushiga mama hindatu sai nemanki takeyi za ayi miki dilka kuma,



Zaro idanu tayi jin za a gurji jikinta bayan Wanda jikin yasha matsa duk yamata tsami ga kirjinta ma zafi yake mata tana jin yanda niple dinta ke mata zuki,


Haka batada zabi sukaje ana gurzarta tana matse ido, sai karfe tara tayi wanka tareda yin sallar da ake binta gidan yarage Baki ne kawai najiki kowa ya koma gidan shi daga ita sai cousin's dinta da suka baje suna cin Abinci, wayar ta tayi Kara tasan waye don haka ta haye katifa tareda ce musu,


"Surutun ku yayi yawa kuyi shiru zanyi waya da mijina, "toh masu miji munji adaibi a hankali wannan miji naki sai ya hade ki har baya gashi gabjeje ga muscles kamar d'an danbe ai kin boni yasmin,



Picking tayi tareda yin sallama, ya yi dariya kadan "madam MA ya ne? "Lfy saidai kasa inajin zafi sosai ya fada cikin shagwaba kuma a hankali don ko wa inda ke dakin basajin me take fada,


Koni Banji komai ba Aisha dahiru mai kunnen jin gulma ta fadamin



"Meke miki zafi? Yafada cikin jin nishadi yau tasaki jiki har tana fadamai damuwar ta, "kirjina mana da kuma... Dariya yayi sosai kafin yashafa kai yanajin dadin moment din


"Baby ai banyi komai ba Amma don worry nayi searching yanda zanyi gobe inshiga a internet don haka get ready,


Zaro ido tayi "aa nidai da zafi ga kirjina suna zugi sunyi ja fa nidai aa kabarni ko na tare karka mun don Allah you are too huge,


Dariya yayi sosai tab baby ai ko dazu don bansamu hanya bane shiyasa nabarki if not ba Wanda zai hanani ninkaya,


"Wai bakajin kunya ne? "Aa ba a haifeni ba lokacin da akayi kunya,
Bari inkira ki video call inga breast din yanda suke zafi,


"Aa nidai akwai ma mutane, katse wa yayi saida yakira ta dauka yace tell them to leave you Alone, "cikin salon tsokana tace


"Mijina nason privacy don haka kubamu wuri, ai ca suka yi mata shikuwa yajita dakyau yaji wani irin dad'i yau tana kiranshi mijinta,



Saida ta juya musa wayar ya ce kuyi hakuri zata nunamin Abune kunga bazata iya agabanku ba kunga kayana ne nikadai ban yarda wani ya kalla ba,


Sum sum suka fice a dakin don MA ya girmi tunanin su. Dole su gudu
yace oya fool your shirt ingani,


Da gangan ta kwabe tareda haska maisu da kyau, ya zuba musu ido ji yake kamar ya cabko su yace "oh my god baby wallahi kindaga min hankali gaskiya dole inzo intaba su yanzu if not I can sleep "please karka zo don Allah nidai kabari karfe kusan goma fa....... 🖊️




*Matar Soja*
[9/2, 8:45 PM] Asli Smasher 💕: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09



🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻



_written by FENERH_
Maman Ammar


*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby



*Domin ku takwarorin juna AISHA Dahiru Allah ya baki lfy ya kuma Kara tsaremin ke da duk kan musulmi daga duk kan kaddara, Tareda ke my sis AISHA Alto marubuciya mai yayi ina kaunar ki fisabilillahi kaunarki agareni ta musamman ce Allah yakara mana d'an kon kauna*


37&38


Cikin minti talatin ya iso ya kirata a waya, tana kwance tana Addu ar Allah yasa kar yazo ga Y'an uwanta Sun sata gaba suna tsigeta Wai ta lalace,


Ya kira wayar ta tana dagawa yace "come out,
Wayar tabi da kallo cike da mamakin halin shi,
Hijabi kawai ta dora akan kayan baccin ta fito,


Motar ta nufa tareda Adduar kar baba su fito suganta, yana hango ta ya bude murfin motar tana isowa ta tsaya ta waje, "please me yasa kazo, "come on kishigo ko infito ni,




Shiga tayi tareda rufe kofar ko gama zama batayi ba ya fisgota zuwa jikinshi cikin sauri ya fisge hijabin tareda daga rigar ta dama bata saka bra ba tabarsu susha iska akan matsa da tsotsar da suka sha,



Jin hannun shi akai yasa tayi wata irin Y'ar Kara mar Karar da ta Kara tsuma shi, don ji yayi kamar ta Kara mai tsumi, ita kuwa zafi taji don ba rikon wasa ya musu ba,



Kwantar da ita yayi kan laps dinshi ya kwanto tareda fara Aikin tsotsar Abin son shi tana matse ido don zafi takeji sosai akan niple dinta, tanajin yanda jikin shi ke rawa kamar mazari,



Ga Abu na tokarin ta ta bayanta tasan ko Meye, tanajin yanda take Harbin iska, dakyar ya barta, ya koma jikin kujera yana numfashi,


"Please let go our home baby natada wa kaina damuwa wallahi I want to go in kibari muje gidan mu, ssurin tashi tayi tare da mayarda hijabinta tana dafe kirjinta dake mata zugi,


Tana hauka ne zata bishi ya kashe ta baiyi ba ma ta sha wuya bare yayi tab ita zataso kar ma su tare da wuri sai nan da wata shida ko shekara,



Riko hannun ta yayi "kinaji na baby? "Eh ni bazanje ba, wani irin kallon ki tausaya min yayi mata, tareda riko hannun ta ya dora a jikin shi, "zafi takemun sosai please,



Cire hannun ta tayi tareda cewa "nidai katafi dare nayi don Allah, "ok kawai ya fada tareda bude mata motar ta fita, yana binta da kallo ko magana baya iya yi shikadai yasan halin da yake ciki,



Saida yasamu y'ar natsuwa yatafi, ita kuwa tana shiga tafada katifar ta domin duk sauran sunyi bacci,



Ranar kasa bacci yayi yasha magani Amma a banza saida yayi daya sanin taba ta dayaje yayi yatadowa kanshi kwadayi a banza,
Ganin zai halaka dole ya dauro Alwala ya tada salla,
Domin nemawa kanshi sauki, saidai baya kaiwa ko ina take war warewa haka ya kwana juyi cikin wahala, tareda kudirin wallahi dole ma a bashi matar shi da sauri if not yayi aika aika,










Yasmin dai baccin ta tasha hankali kwance, da safe bai kirata ba saida yaje office, lokacin baki duk sun wuce gida yarage daga su sai su baba da mama hindatu don sunce sai ta tare Zasu koma,



Ina labarin Ango ismail ya tare Abin shi tareda kwantar da hankali akan matar shi Zainabu don yariga yasan wutsiyar rakumi tayi nesa da kasa,yasmin tafi karfin shi,



MA kuwa yau da takaici ya dawo daga office domin ana bukatar su a Abuja sunada meeting da shugaban kasa dama sauran manyan sojoji baki daya dake kowane sashe na Nigeria kuma taron zai daukesu kusan sati,



Yana isowa gidan shi ya zauna shiru tareda dafe goshi yasan Akwai damuwa idan har yaje taron nan haka dama Yasmin ta tare ne da da ita zai tafi tunda kowa da hotel din shi daban,



"Ina bazai yuwuba gaskiya ya fada tareda dukan kujera, wayar shi ya dauka ya kirata,
Tana dauka yace "ki shirya na je school din naku Wai dole saikinje da kanki don haka zanturo driver yanzu ya kaiki,


Ya katse kiran batareda yajira Amsarta ba mikewa yayi cike da jin dadin yasamowa kanshi mafita,



Ita kuwa kasa motsawa tayi don Sam jikinta bai bataba wane irin school karfe biyu yanzu? Saida driver ya iso ya kuma kiranta "kifita driver na waje yana jiranki,


Tashi tayi jikinta a sanyaye ta shiga falon su mama tareda fada musu zataje school yanzu " kinfadawa mijinki? Inji mama hindatu, "eh shine ya kirani ma har ya turo driver,


"Toh ai saikiyi maza kishirya karki tsayar dashi, tom tace tareda komawa dakinta dama tayi wanka komai bata shafa ba,


Ta zauna ta murtsuke jikinta da mayukanta masu kamshi da hadin culaccar ta mai mugun kamshi y'ar saudiya da Aunty maryam ta bata,


Cikin kayan da yakawo mata shekaran jiya nafitar biki ta dakko wata Atanfar diamond mai blue da fari Riga da sket tayi mugun kyau ta hada da farin mayafi da farin plat shoe da jaka ta feshe jikinta da turaruka masu taushin kamshi cikin wa inda yakawo mata daga gambiya,



Daurin kanta kuwa ya zauna kana hango sumarta ta kasan yanda take sheki, ta fita tareda sallamar su mama,


Tafito as Mrs Muhammad Abdullah a yau kana gani kaga matar manya,
Yanda take taku cikin rausaya da natsuwa kadai ya isa ya birkita namiji,


Driver da yake sanye da kaki saida ya Sara mata tareda bude mata motar ta shiga ya ja, jin kanta take wani iri yau it ace a matsayi irin wannan? Matar MA itake Auren Soja lallai yau ta Y'ar da bawa bai isa ya bawa kanshi Abinda yasoba sai Abinda ya zaba mishi, it ace mai cewa bazata taba Auren Soja ba saboda halayen MA at last kuma shi da kanshi ne yazamo mijin Auren ta Allah mai iko,


Bata ankaraba saida suka kai bakin wawakeken get din na NDA taji gabanta ya mugun fadi, tasan umarnin Oga kwata kwata, ne,


Sukansu sojojin wurin saida suka Sara mata kafin ya wuce tayi saurin daukar wayarta domin kiran shi yana sama yana yana daga karfen shi yaga kiranta dariya kawai yayi yaki dagawa har ta tsinke,


Jin tsayuwar motar yasa ya Kara yin murmushi ya tareda Ajiye karfen da yake dagawa kamar yana daga Kara, ya tashi daga shi sai guntun wando ya dauki karamin towel yana goge jikinshi,


Kallon ta yakeyi yanda fuskar ta ta canja daga gani kasan ranta ya baci, yayi y'ar karamar dariya, "Sory madam I can't help it,


Kallon kofar gidan tayi tareda juyawa cikin sauri ta nufi gidan Aunty maryam, duk yana kallon ta,

Aunty maryam naciki tana kwasar soyayya ta kwalo sallama don ta shirya ba inda zataje,
Saidai yagaji ya kyaleta, maye kawai,

Maryam ta fito cikeda mamakin ganinta "mezangani haka AMARYA "me kikazo yi? Bakinta ta turo tana fada mata, dariya tasa "aiki yaganni Yasmin yaci Ace yanzu kinsan wakike Aure don haka nidai kitashi kitafi gidan mijinki kinzo haka kawai ina farantawa nawa mijin kin katseni,


Kije ko ki zauna gadina har ingama mijina zaiyi tafiya inaso inbashi harda reserve, baki tasaki tana mamakin Aunty maryam,


Tako wucewar ta tabarta nan Karar wayar ta yasa ta dauka, "inshigo ne indauke ki? Tasan sarai zai iya don haka ba choice dole ta mike jikinta ya mugun sanyi gaskiya tsoro takeji,



Kar yace zai yi wani Abu da ita don haka taketa gudun zuwa gidan, Inba ma iskancin MA ba yayi hakuri sutare mana,



A kofar gidan tasameshi yayi wanka yana sanyeda singlet na Army da mahadin su tree quarter ya yi mata mugun kyau ya zuba mata ido kamar ya lasheta tsabar kyanda tayimai,


"Baby guduna kikeyi? Yafada tareda matsowa kusa da ita ya rungumota ta gefe, mata masu leke kuwa tuni baki yacika da gulma,


Baiko san anayiba ya wuce da ita, duk sojojin tasowa sukayi suna Sara mata ko kai bata daga ba don ita a tsorace take sosai, falon ta zubawa ido like Always very neet kan kujera suka zauna ya shige jikinta kamar wani mayen karfe, tareda kwalawa Emanuel kira,



Ya fito da gudu kawai ya saki baki ganin yasmin rungume a jikin Oga, shidai yasan Oga yayi Aure a haukarshi zuby ce ya Aura don baisan Abinda ke faruwa da relation din ogan nashi ba,



"My friend ya fada cike da mamakin ganinta ya karaso da niyar riko hannun ta, MA ya buga mai tsawa, "you are mad ema are you going to touch my wife?


"Your wife? My friend ' ya zaro ido cikeda mamaki da kuma murna don sunyi mugun matching da juna, "wow congratulations my friend now you are not my friend you are my madam, ya fada cikeda wautar shi yanajin dad'i sosai yanzu dama itace Oga ya Aura "chineke me,


Sai mamaki yakeyi, MA yace in ya gama yatafi sai gobe yadawo, ya mikamai kudi masu kari yayita godiya, itadai ba baka sai ido batada tacewa barawo a hannun mata,



Tashi yayi ya riko hannun ta" let go inside, kafada ta makale mai idanun ta suka ciko da kwalla" Wai ni yaushe zaka daina min haka ne? "Sai ranarda na mutu, ya fada kai tsaye, tareda komawa ya tsuguna a gabanta tareda dafa cinyoyinta ya zame gyalen jikinta tareda ture d'an kwalin yana bata wani irin deep look,


"Sorry Am going to travel tomorrow I can't travel like that kiyi hakuri baby kibani hakki na wallahi inashan wahala please just once give me this chance please,


Rike mai hannu tayi tareda girgiza kai "please no kabari don Allah nidai Wallahi tsoro nakeji "kitaimaka ke matata ce ko kina so inci gaba da bin nawaje bayan inada ke,


Turo baki tayi cikeda kishi "zakasa inyi kisan kai ko zsnkashe macen da duk tazo kusa dakai yanzu, dariya yayi tareda janyota tafado jikinshi, I love it when you show your jealousy baby ina jindadi idan kika saki jiki tare dani,


Kara lafewa tayi ta dora hannun ta saman kirjin shi yaji wani irin shock a hankali yanayin shi yafara sauya wa ya zura hannun shi cikin rigarta ya fara lalubota "am hungry baby but I can't eat anything now sai kinbani Abincin jikin ki nakoshi ina matukar yunwar shi,



Sungumar ta yayi ya nufi dakin da ya kawatashi a gidan na musamman ba wadda ta taba shigar shi sai shi kadai yaji lafiyayyan gado dauke da zanin gado mai mugun kyau dakin dai yafi kowane daki na gidan haduwa,



Zaunar da ita yayi tareda cire rigar jikinshi yarage daga shi sai tree quarter ya tsuguna a gaban ta, ya saka hannu ta bayanta jikinta yayi sanyi don tana hango tsantsar fitina a idanun shi Wanda ya gauraya da zallar kaunarta,


She can see that in his eyes, batasan lokacin da ya gama cire mata rigar har bra ba tayi nisa cikin tunani, saida ya kwantar da ita, tareda kwantawa gefen ta cikin natsuwa, he want to be gentle bayason ya wahalar da ita da yawa,



Hannu ya dora a kirjinta cikin natsuwa ya suka sauke a jiyar zuciya atare juyowa tayi ta fuskance shi ganin yanda yake shafata a hankali kamar yana shafa kwai, ta tuno da maganar Amira "karki tsaya ma na miji kamar gunki idan yana nemanki ki bashi taimako shi zaisa duk inda yaje kina cikin zuciyar shi,


Tanason ta Kara mallamar MA itaka dai Tanason ya manta da duk wata macen da yayi tarayya da da ita A baya don haka ba bata lokaci ta dora hannun ta akan kirjinshi mai fadi cike kuma da suma mai ban sha awa ta fara shafashi tareda matsawa jikin shi sosai ta dora bakinta dai dai lips dinshi batareda ta yi mai komaiba, ya cafka da sauri don ta kunno shi tunda ta sa hannun ta a kirjin shi,



Tuni yasa zafi yafara bata hot kiss tareda lalubar ta cikin zafin shi, tuni ta fara jin tsoro don ya rikice sosai wani irin mugun rawa jikin shi yakeyi,



Cikin sauri ya zabura ya tashi ya janyo wani cream ya kwabe wandon shi yana layi kamar zai fadi ga Hajiya Babba na halbin iska ya koma gadon ya tube sket dinta dayai saura tareda zare pant din ya haye gadon, ya matso cream din ya bude kafarta ya shafa mata a kasan tana jin kunyar yanda yake leketa,


Ya shafawa kanshi tareda jefar da robar ya haye tareda manneta gam a jikinshi bakinta ya kuma kamawa cikin sauri yake aika mata Wasu sababbin sakonni,



Kafafuna najawo don bazan iya ganin mai zai faruba don yanda Oga MA yau yayin nan nasan saifa yashiga,
Kofar nafara jawowa a hankali na nufi falo tareda zabga tagumi ina matsar ido,
Tausayi take bani don duk mace tasan zafin wannan ranar farkon,



Ihunta yasani saurin zabura namike wani irin ihu ta Kara zubawa kai taba zuciyar mai sauraro wani irin sanyi jikina yayi shikenan ya aikata,


Kukanta duk ya karade gidan da ace gidan ba girma to har ma kota zasujiyo ihun nata,

Saida aka dauki kusan minti talatin kafin inji kukan ya tsagaita, can na kumajin sabon ihu, dagudu na nufi dakin don bazan yarda ya la anta y'ar mutane ba,


Iya jikata tayi don ba Aikin wasa yakeyiba haka yake har zuciyar shi bayaji baya gani ina hango yanda jini ke malalowa ta kasan ta,


Wasu irin hawaye yake fitarwa Wanda bansan dalilin suba saida yaji y'ar gamsuwa ya kwanta a jikinta, kafin ya cigaba da gashi,



Gaba daya yanzu bata iya kuka ta sad'akar tabarwa Allah, ci hudu yayi kwarara kafin ya rungumota zuwa jikinshi kamar zata gudu yana bata kiss masu zafi hawaye na Ambaliya, shesheka takeyi tareda Ajiyar zuciyar wahala ko yatsar ta bata iya motsawa jitake kamar ma duk ya rugurguza mata kasusuwa jiki,



Saida ya ji ya samu numfashin shi ya dai daita ya sassauta mata rikon ya tashi yanajij yanda marar shi ta saki wani irin dad'i yakeji har cikin jikinshi bai taba jin Abinda yakeji ba a yau tsawon rayuwar shi,,


"Yasmin ta gama da rayuwar shi takaishi wata nahiya ta daban ta shayar dashi ruwan koramu masu dad'i gaskiya yayi wauta a she da baiyi Aure da wuriba Ashe Aure ni imomi gareshi ga samun gamsuwa tunda ko a romance din ma yafi jin dad'i da matar shi,


Yagodewa Allah da ya mallaka mai wannan precious gift din, kallon ta kawai yakeyi cike da wata irin sabuwar kaunarta bai koshiba Allah yagani sabon kwadayinta kawai yake karaji hardai yanzu ya tsoma yaji abinda ke ciki,



"I love you my wife ya fada tareda nufar bathroom ya hada musu ruwa kafin ya fito. Zama yayi gefen gadon ya dafa ta" Sory baby muje muyi wanka,


Kuka tasamai sabo, tuni hankalin shi yatashi ya haye gadon tareda rungumo ta "haba farin cikina yazaki yi kuka bayan kinbani farin ciki, banason zubawar hawayenki komai naki mai tsada ne Fatima ke ta daban ce a cikin mata, bansan yanda zanfada miki yanda nakeji ba,


"Ina sonki matata I love you more and more you deserve to be happy not sad "nine ya kamata inyita kukan dad'i bake ba,


Kuka ta Kara sakamai don mugun haushi yake bata yanzu mugu kawai mara tausayi, "oh my god baby wallahi zaki tada min hankali da kukan ki KO kinaso inkara yi miki kuka ne?



Jin kukan nakaruwa yasa ya daga ta cak ta sa Kara don jin kasan ta take kamar ciwo "kasaukeni zafi " ta fada jikinta narawa, bai direta ba sai cikin bath tub din,


Ta kwalla wata uwar Kara tareda rikoshi tamau, "Sory baby nine ko duka ta kaimai "wallahi ka cireni mugu kawai Allah ya isa Azzalumi sai Allah yasaka mun kuma sai ka sakeni banason Aur.....



Saurin hade bakin su yayi jiki na rawa tuni tayi tsit saida yaji tayi shiru ya cire bakinshi tareda tallabota cikin yanayi mai ban tausayi yace "don't think like that again baby banason zancen kiyi nisa dani ma bare rabuwa dake kamar zancire ruhina daga jikina ne Wallahi I can't spend even one second witout you by my side I can't,



Bazaki koma ko ina ba we are going to Abuja to gether "ba inda zanje ka mayarda ni gida,
Shiru yayi kawai tareda taba ruwan yaji yayi sanyi ya cirota ya kuma tara wani ya maida ita ciki taji dadin ruwan sosai don har ta rage jin zugin,


Fita yayi cikin sauri ya yaye bedsheets din ya dawo ciki tareda jefa shi cikin washing machine ya kunna ya koma tareda cire towel din jikinshi ya shiga cikin bath tub din ya saki ruwan tareda kunna musu hands shower ya fara wanketa tana ture shi a haka ya cudeta cikin dauriya
Don ya kuma daukar charging,



Dakin ya dawo da ita ya shinfideta tareda goge mata jiki da towel ya daura mata wani tareda fita cikin sauri ya dawo dauke da plate cike da farfesun kayan ciki sai fresh milk,


Yana fita ta gwada tashi saidai ina bata iya tsayawa da kafafun ta dole ta koma ta kwanta, tana matsar ido, karasowa yayi tareda janyo wani d'an karamin stool ya Ajiye tareda dagota ya zaunar da ita cikin taray raya ya fara bata farfesun dakyar ta bude baki ya saka mata,


Tasha sosai kafin ya zuba fresh milk din ya ballo mata pain killer ya bata ta sha don wani irin mugun zazzafi takeji yana kokarin rufeta,




Kwantawa tayi ya zuba mata idanu yana mata kallon kingama yi Arayuwa yasmin ya zama speechless akanta yau yarasa kallama guda daya da zai fada mata,........ 🖊️




*Matar Soja*
[9/4, 10:19 PM] Asli Smasher 💕: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09



🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻



_written by FENERH_
Maman Ammar


*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby


_*Addu'a ta agareki mai girma ce my queen Nabeela Allah ya baki lfy mai dorewa Allah ya yayewa duk kan musulmi cutukan dake damun su ina miki fatan Alkhairi Arayuwa sarauniya Allah ya rabaki da duk wani mugu mai son ganin bayanki,*_



39&40


Saida yaga tayi bacci ya shirya cikin sauri ya fita domin yanason zuwa gida wurin hajiyar shi, saida yaje har kofar gidan su Aunty maryam ya kwankwasa,



Ahmad ne da kanshi ya fito yayi mugun mamakin ganin ogan yau a kofar gidan shi, cikin sauri ya saramai "ya ce ina Aunty na?


"Tana ciki sir bismillah bai taba tunanin zai shiga ba saiko ya shige har falon ya zauna, cikin sauri tareda mamaki ya wuce kiran

Please Login or Register in order to submit comment