Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suka gama ta fara rage mai kayan jikinshi sannan ta ce ya sauko yaci Abinci ta kwashe kayan zuwa cikin dakin su, saida yaci yayi nak suka kwashe yaran zuwa daki domin ya watsa ruwa, driver ta kira tareda bashi umarnin kawo su baba jummai Bariki sannan a kulle gidan, don ta d'an kwaso Abinda zasu bukata zuwa weekend, don haka takeson surika yin weekend a gidan su idan sunso,



Bayan ya fito da kanta ta shafeshi da mai tareda fitomai da singlet na kamo da guntun wandon shi ta bashi, "Yau shigar kaki zamuyi a gidan nan nida yara na,? " har ma da maman su ta fada tana dariya, "but taka mata mamansu tasan cewa jaririnta najin yunwa fa sosai , yazakiyi da yarana kiji da babansu ko za a kaisu wurin Aunty? Yafada yana karkace mata kai domin tasan fa dauriya kawai fa yakeyi,

"Haba zuma itama fa mijinta na bukatar ta bakai Kadai ke son Abin ba, tafada cikeda tsokana, "nafishi matsuwa shi baidamuba, bawani kawaici yakeyi bakamar kaiba, " yeah I can't hide how I feel about you my wife kullum kara haukatani kikeyi da salonki, kada mai idanun ta tayi tareda matsawa jikin shi, "karka damu nayima sabon tanadi a bed my zuma, "Allah my wife tank you, muje Abani na matsu fa,

Na sa akawo su baba jummai ka bari su iso sai in bar musu yaran sai... Ta fada tareda dage mai gira daya, "ok matso dai infara jin dumin jikin ki tom, ba musu ta shige jikinshi tareda hade bakin su wuri daya tuni yafara sakin layukan da yake , sallamar su baba jummai ya dawo dasu don har ya fara kokarin cire rigar jikinta, saurin janyewa tayi tareda saita kanta, shi kuwa zubewa yayi a gadon ya na maida numfashi, saida ta dawo dai dai sannan ta fita bayan ta dora hijabi akan kayan jikinta, ta yi musu Maraba, " hajiya nan muka dawo kuma? Eh baba sannun ku da zuwa Bariki, yauwa ina jikokina? Bari in kawosu ga dakin ku can baba ta nuna musu dakin dake cikin falon kafin ta koma saman ta kwaso yaran ta kawo musu, saida ta nuna musu komai na gidan kafin ta koma wurin oga, ban bitaba don banason susani bin motar dare zuwa legos yau, 😆


Saida nasan komai ya natsa nakoma dakin naga yanata zuba mata godiya tareda Alkawura masu girma dayake ta mata ji yake kamar ya tsaga jikinta ya shige tayi mugun haukatashi a shinfidar shi yau,,


****************

Bayan shekara goma sha biyu yara ne a baje a katon falon su dake Unguwar rimi su kusan shida sunata guje gujen su bayan uku manyan sai wasu masu binsu guda biyu sai maza daga gani suma twins ne sai kuma daya karami dan kimanin wata hudu da da kuma y'ar kimanin shekara biyu dake gefen shi wata hamshakiyar mace na hango cikin tsadden leshin ta Senegal style yaji aiki saida ta matso na gane cewar Hajiya yasmin ce sai su Ummul khair da suka yi girma sunkara kyau Abin sha awa kayan su iri daya sai kuma Y'an biyun da ta kuma haihuwa bayan su wa inda basu canjawa suna ba sai kuma small yasmin da kuma Muhammad da take goyo yanzu , suna ganin ta suka fara natsuwa " momy wallahi Abulkhair ne duk keta cin zalun mu tundazu sai bin mu yakeyi da gudu gashi ma har yajima Ihsan ciwo. "Dukan ku kuzo nan ku kunayi me kuke nunawa kannen ku kowannen ku yazo nan kai dukan ka na daban ne bakaji ko kafi kowa fitina yau sai jikin ku ya gaya muku, tuni Ummul khair ta fara kuka don batason Abinda zai taba lafiyar jikinta,


"Momy sorry please we wants repeat it again please momy suka fara bata hakuri, shigowar uban ne yasa gaba daya sukaji sanyi a ransu don bayason Abinda zai taba mai yara, "who is going to beat my pride? "Dady! Suka ruga a guje wurin shi harda small yasmin da ke gefe ita tana wasanta da Teddy bear, suka makalkaleshi dukansu, yace "wait let me carry my sweety ya daga yasmin domin yarinyar ba inda tabar uwar ta shiyasa yake jin sonta sosai a yaran nashi, Ummul khair ta bata fuska "dady mu baka murnar ganin mu sai little ko? " nooo ni na isa come my momy kuzo daddy ya muku tsarabar da kuka ce, suka fara ihu tareda fita harabar aguje harda Y'an biyu Abulkhair ne ya tsaya yana bata fuska " dady nifa? "Go and carry your gun my soldier, kaima na siyo ma, ai tuni ya bisu yarage daga shi sai matar shi tuni ya matsa jikin ta " my lovely wife mun tuba nida yarana don naga laifin su ya shafeni ko welcome ban samuba, "ban isaba my zuma yaranka ne basajin magana, " Ayi musu hakuri madam muntuba, yafada tareda kama kunnen shi, "ok for the sake of their father Amma zanyi mai bulala anjima,

"Oh ayimin a hankali kar asa babansu kuka, zokiji yafada tareda matsawa ya mata rada a kunne. today you are a General wife jibi zamuje hanging rank don haka get ready Mrs MA tayi matukar farin cikin matsayin da mijin ta yakai wannan matsayin ta rungumeshi tareda cewa dole yau in wanke maka wannan Albishir din da ka bani, "yes please muje daga ciki I deserve it, "kai aa kafa girma yaranka na gida, bawani zansa akaisu gidan hajiya tace akawo su yanzu daga gidan ta nake,
Ok my zuma muje in hada musu kayan su, ina name sake dina? Nuna mai keken yaran da yake ciki tayi yana wasan shi, yayi saurin matsawa " oh sorry my love maman ka ta hana inganka in ina kusa da ita bata barin inga kowa come to dady my baby, yadaga shi sama yaron nata dariya,


Shigowar yaran kowa da kayan shi sunata murna da tsalle yasa yaji wani irin farin ciki, sunata godiya "dady tank you Allah yakara budi harda little itama ta na godiyar cikin gwalancin ta yayi dariya, "god bless my children suka Amsa baki daya da Ameen ya fara kashe musu hotuna yana makale gefe da uwarsu, kana ganin familyn kasan an ginashi akan turba mai kyau ilimi addini iya tarbiya, sai ince
TAMMAT BIHAMDILLAH🙏




"Iyaye mata mu dage wajen koyawa yaran mu dabi'u masu kyau kamar godiya ga yaro gaisuwa sallah tun basu iyaba har su iya kamar yaro karami ku rika nunamin hanyar masallaci tun yana karami zai tashi da Abin a cikin zuciyar shi godiya ga yara tanasa farin ciki a zuciyar mahaifin su naso in tsawaita Abin Amma akwai Uzuri Allah yasa mu Amfana da Abubuwa masu Amfani wa inda basuda shi mu watsar Allah ka yafe mana kurakuran mu Allah yasa mu dace duniya da lahira,



"dukkan godiya ta tabbata ga ubangiji na mai kowa mai komai Allah ya karo da din tsira ga shugaban mu Annabi Muhammad S. A. W , masoya ina matukar godiya da gudun muwar ku a wannan labari nawa da kuma comments dinku zafafa Allah yabar kauna,
Jinjinar bangirma ga dukkan Grps dina
BARIKI AUREN SOJA
BARIKI AUREN SOJA 2
FENERH FANS GRP
BENEFICIAL WRITERS GRO
SIDIYA FANS GRP
BOYAYYAN AL AMARI FANS
PROFICIENT WRITERS FANS
REAL SMERSHER FANS

Da ma sauran Grps din da ban kiraba sunada yawa masoya ina matukar godiya sai mun hadu a sabon littafina mai sunan............ WANAKE AURE?

Labari ne mai cikeda sarkakiya tareda sabon salo da kuma soyayya mai cikeda sadaukar wa masoya sai kunjini,



*Matar Soja*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment