Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

*ND*
*JAMEELERH*






*55-60*





Kallonta ya tsaya yanayi ,shi atunaninsa ba kalan kyawawan matan nan sosai a Nigeria, a take yajin wani abu na yawo mishi cikin jininsa ,da yaga tsayuwan nata yayi yawa sai yace mata "bismilla shigo mana " ,
Ta zauna kanta a k'asa tana murza 'yan yatsunta "bata taba ganinsa ba amma ita dai bata taba ganin namiji mai kyau kamar sa ba ,sanye yake da 'danyar shadda ruwan toka , glass ne baki a guskar shi wanda ya saje da kyakkyawan fuskarsa, kuma sajen fuskar sai ya karawa fuskar tasa kyau, ya katse mata tunani ta hanyar fadin " _ina wuni_ ",
Ita shaf ta manta wai bata gaisheshi ba ,
" _alhamdulillahi yasu hajja_ ",
" _tana nan kalau tana gaisheki ya hidima_ ?
" _mun gode Allah_"
Duk wannan managar da suke idanunta yana k'asa shikuwa gogan naku ya kafeta da sexy eyes dinsa ,
Shiru ya biyo na wasu 'yan lokuta kowannan su da abinda yake tunani
" _lallai ya godewa dadyn sa da ya zaban masa yarinya mai hankali da kunya ,domin sune halin matar da yakeso kafin wannan kaddarar tafada mishi ,amma har ga Allah yana jin soyayyar Adla har cikin jininsa ,yanxu 'dan zaman dasukayi tare ya fahimci halinta_"
_ita kuwa anata bangaren kirjinta jeta bugawa ,ko dan bata saba bane oho_ ,
Ya kalleta da murmushi a fuskarsa " *adla*,ya Kira sunanta ,ta dago da kyawawan idanuwanta tana kallonsa ,ita a duk iya tunaninta bai San sunanta ba
" _nasan yanxu kin gaji ko ,to bari kar na takura ki tunda yau ne kukayi walima ko_ , " ta gyada masa kai "
Yace " _to akwai abinda kike buk'ata ne goben_?"
Ta girgiza kai alamun a ah
Ya danyi murmushi yace " _wai ita adla bata magana ne ,ko kuwa ni kadai takewa rowar muryar_?"
Ta dan waro ido waje hade da murmushi tace " a ah"
Yace " _ohk ,yasa hannu ya ciro mata bandir bandir na kudi ya mik'a mata yana fadin " _gashi sai ki kara ko zaku bukacin wani abun_"
Ta kalli yawan kudin tace " ya *adnan* da ka barshi dan sunyi yawa"
Yaji dadin yadda takirasa da yayan ," ai nina baki dan hk ki ansa kawai "
Ta mik'a hannu ta ansa ,ya bi hannun da kallo yadda gashi ya kwanta a hannun luf, tayi masa godiya sannan ta fita ya bita da ido sannan yalumshesu yayi murmushi
[7/19, 21:18] Ummu sabreena: [7/19, 21:08] Amira: ~



```*YAZANYI DA AUREN ADNAN*?
*NA UMMU SABREENA*,
*AUNTY AISHA*,
*ND*
*JAMEELERH*

*55-60*

Kallonta ya tsaya yanayi ,shi atunaninsa ba kalan kyawawan matan nan sosai a Nigeria, a take yajin wani abu na yawo mishi cikin jininsa ,da yaga tsayuwan nata yayi yawa sai yace mata "bismilla shigo mana " ,
Ta zauna kanta a k'asa tana murza 'yan yatsunta "bata taba ganinsa ba amma ita dai bata taba ganin namiji mai kyau kamar sa ba ,sanye yake da 'danyar shadda ruwan toka , glass ne baki a guskar shi wanda ya saje da kyakkyawan fuskarsa, kuma sajen fuskar sai ya karawa fuskar tasa kyau, ya katse mata tunani ta hanyar fadin " _ina wuni_ ",
Ita shaf ta manta wai bata gaisheshi ba ,
" _alhamdulillahi yasu hajja_ ",
" _tana nan kalau tana gaisheki ya hidima_ ?
" _mun gode Allah_"
Duk wannan managar da suke idanunta yana k'asa shikuwa gogan naku ya kafeta da sexy eyes dinsa ,
Shiru ya biyo na wasu 'yan lokuta kowannan su da abinda yake tunani
" _lallai ya godewa dadyn sa da ya zaban masa yarinya mai hankali da kunya ,domin sune halin matar da yakeso kafin wannan kaddarar tafada mishi ,amma har ga Allah yana jin soyayyar Adla har cikin jininsa ,yanxu 'dan zaman dasukayi tare ya fahimci halinta_"
_ita kuwa anata bangaren kirjinta jeta bugawa ,ko dan bata saba bane oho_ ,
Ya kalleta da murmushi a fuskarsa " *adla*,ya Kira sunanta ,ta dago da kyawawan idanuwanta tana kallonsa ,ita a duk iya tunaninta bai San sunanta ba
" _nasan yanxu kin gaji ko ,to bari kar na takura ki tunda yau ne kukayi walima ko_ , " ta gyada masa kai "
Yace " _to akwai abinda kike buk'ata ne goben_?"
Ta girgiza kai alamun a ah
Ya danyi murmushi yace " _wai ita adla bata magana ne ,ko kuwa ni kadai takewa rowar muryar_?"
Ta dan waro ido waje hade da murmushi tace " a ah"
Yace " _ohk ,yasa hannu ya ciro mata bandir bandir na kudi ya mik'a mata yana fadin " _gashi sai ki kara ko zaku bukacin wani abun_"
Ta kalli yawan kudin tace " ya *adnan* da ka barshi dan sunyi yawa"
Yaji dadin yadda takirasa da yayan ," ai nina baki dan hk ki ansa kawai "
Ta mik'a hannu ta ansa ,ya bi hannun da kallo yadda gashi ya kwanta a hannun luf, tayi masa godiya sannan ta fita ya bita da ido sannan yalumshesu yayi murmushi
[7/19, 21:14] Ummu sabreena: ~



```*YAZANYI DA AUREN ADNAN*?

*NA UMMU SABREENA*,
*AUNTY AYSHA*,
*ND*
*JAMEELERH*

*60-65*

Koda ta koma gida 'dakinta tanufa ,ta taradda su anty maryam duk sunyi bacci ,ta cire hijjabin datasa sannan ta dauko wasu kayan mara sa nauyi ta saka ,ta kwanta amma zuciyarta fal take da tunanin *adnan*, ita ganin auren nata take kamar wasa ,sai ta tsinci kanta da yin murmushi sabida tuno kyakkyawan fuskarsa ,a ranta tace" _ya Allah yasa yanda yakeda kyau a fuska hk zuciyarsa take_ , to amin adla .

Koda ya isa gida direct dakinsa ya nufa ,wanka yayi sannan ya shafa'i da wutiri ,bayan ya idar ne yafaga hannu yana addu'an Allah ya yaye mishi wannan jaraba datake bibiyarsa kuma Allah ya sanyawa *adla*soyayyar sa a zuciya kamar yadda yakesonta , koda ya kwanta ita kawai yake tunani , a haka har bacci ya daukesa .

Mama ta kalli adla da idanuwanta dukayi ja tace "auta ki saki jikin ki mana ,tun safe sai hawaye kike ,bafa rabuwa zamuyi kwata kwata ba" ,
Adla ta kakalo murmushi tace " ba haka bane mama ,kai na ne ke dan ciwo " ,
Anty maryam ta dauko jakarta ta miko mata magani ta bata ,ta ansa ta sha , " to kizo muje kishirya mana ,
Suka wuce bangarenta , mardiyya da maryam kawayenta na schl su suka shirya ta ,tayi kyau ciki wani less blue da ratsin pink ,fuskar nan tasha make up ,inna hassana ta shigo tare da wasu kawayen mama suna fadin "wai ina amaryar ne? Taje ta kunshe a daki bazata fito muga kwalliyar ba"
Anty maryam ta yi dariya tace " kudai inna sai kun biya zaku ganta yau "
Suka zo dai dai gaban *adla* suna rangada guda "ayiririri"
Mardiyya kuwa sai dariya suke mata ganin yadda ta gimtse fuska taki dariya ,
Bayan sun fita anty hannatu ta shigo itama sai tsokanar ta take"amarya kin sha kamshi ,wannan kyau hk,
Tsayawa fadin iya kyan da *adla* tayi bata baki ne, fatar nan tata luwai luwai sai kamshi takeyi ,
" _lallai *adnan*ya tsinci dami a kala_ " cewan mardiyya datake karewa *adla* kallo ,
Maryam tace "kedai bari mardiss ai wallahi ya more mata wannan jiki da kyau hk"
Ta balla musu harara tace "wallahi duk ku gama ai nima zan rama "
"Sai dai ki rame "
Wayar " *adla* tayi ringing alamun shugowar text ta duba taga nombar *adnan*ne " _dafatan kin tashi lafiya amarya_ " abinda text din ya kunsa kenan ,
Tayi murmushi harsai da beauty point dinta ya lotsa ,da Sauri maryam tazo ta figxe wayan ta karanta musu tana dariya " lallai soyayya dadi "
Haka aka gudanar da bikin cikin farin ciki , da yamma dad ya Kira *adla*yace tasa meshi a falon sa , koda ta isa shi da mama ta taras da Inna hassana sai anty Hanna,
Ta gaishe su sannan taje gefen anty Hanna ta zauna ,
Dad shi ya fara yi mats nasiha akan hakuri da biyyayya sannan mama ta daura itada inna ,
Fuskarta a rufe take da mayafin kanta
Kuka take a hankali ,a HK had aka gama mata fadan anty hanna tawuce da ita dakin mama
Karfe 6 na yamma motar daukan amarya sukazo
[7/20, 11:23] Ummu sabreena: ~



``` *YAZANYI DA AUREN ADNAN*?

*NA UMMU SABREENA*,
*AUNTY AYSHA*,
*ND*
*JAMEELERH*

*65-70*

Gidane babba da ke unguwan rimi wanda dad ya gina masa, sashe uku ne a gidan manya manya ,ko wani sashe a cike yake da kayan alatu iri iri wanda akayi odar su daga kasar waje , 'yan kawo amarya sai dokin gidan suke ,kowa sai sa albarka yake
Sashen *adla* kuwa anyi shine cikin blue da fari komai na dakin. Mardiyya,maryam ,da maman ammatullah sai inna su zasu kwana da ita domin gobe ne za'a kaita gidansu *adnan* wurin hajja dan ta gaidata .
Itadai *adla* tunda aka shigo gidan idannun ta a kulle ta zubar da hawayen rabuwa da mama ,dan kuwa da kyar aka rabata da mahaifiyar tata ,ita kanta mama saida tayi hawayen rabuwa da auta ,
Mardiyya ta zagayo ta cire mata takalman kafar ta da mayafin kanta "haba amaryar adnan ai kukan ya isa hk " ,
Bata cemata kala ba ta mike a daddafe ta wuce toilet ta yo alwala sannan ta gabatar da sallar isha'i , bayan ta idar ne inna ta hado mata tea mai kauri tace ta sha , ba musu ta ansa tana sha dan rabonta da abinci tun jiya da rana.
Tana gamawa ta haye saman gado ta kwanta dan kuwa kanta har sarawa yake saboda ciwo ,
_dan allah kayi hakuri karka sareni ,na roketa ka kyaleni, na shiga uku ni aisha ,wayyo mama ,dady na kazo zai kasheni !_ da sauri ta farka daga baccin da take tans haki kamar wacce tayi gudun fanfalaki ,innalillahi wa inna ilaihi raji'un ,yau macijin har sai da ya nannadeta ,ita ya xata yi da rayuwarta ,kullum abu sai kara gaba yake ,
Ta mike ya dauko wayarta taga har 3 miss call ts diba nombar taga na *adnan* ne , ta dan yi tsaki sannan ta aje wayar ta kalli sauran 'yan dakin sai baccin su suke sha , tayi addu'a ta koma bacci
Wanshekare da safe sai wuraren goma na safe suka farka sanadiyyan buga musu kofar da akayi ,anty maryam ta gyarawa amma kwanciya sannan taje ta bude kofar. Abinci ne daga gidan hajja ta aiko da shi ,
Ta karba sannan ta ajiye ta tashi sauran ,
Suna cikin cin abuncin suna ta hira harda *adla* wayarta tayi kara akaro na farko ta dauki wayar amma sai bata daga ba ,ta kara ringing a karo na biyu shims haka , maryam ta kalleta " wai adla ba kiran ki aketayi ba kike kin dauka ,hkn ya dace knn"
Kan ta rufe baki wayar anty maryam tayi kara " ta dauka da sallama ganin sabuwar nomba , shi ya fara gaisheta " mun kwana lafiya anty maryam adnan ne"
Ta amsa da murmushi" lafiya kalau ya hidima?
" lafiya kalau ya baby?
Daman tun jiya nake kiran nomban *adla* amma ba'a daga ba ,shine nace ko lafiya?"
Maryam takai kallonta ga *adla* tace " eh tana ta bacci ne kuma wayar tana silent Dan bamuji kara ba amma bari na tadata"
Yace " a ah ki barta ta huta anjima na Kira"
Sukayi sallama ya kashe wayar

Maryam ta kaiwa *adla* duka da Sauri ta kauce tana fadin " inna kinajin iskancin da yarinyar nan takeyi ko..wai ashe mijinta ne yaketa kira tun dazu taki dauka sabida wulakanci irin nata "
Inna ta bude baki "lallai adla baki da kai ,yo ai duka yakamata yazo ya mata "
Mardiyya da maryam suka fara dariya , *adla* ta turo baki tana kunkuni " basai yazo ya dukenin ba "
"Ai da mama zan hadata ,yarinya kisamu namiji mai bibiyar ki amma kina ja mishi aji " cewan anty maryam
Inna tace " ai sai muga karshen jan ajin anjima idan muka barshi da ita ai ,kuma wallahu inki ji inki gani "
Ta tashi ta shige bedroom dinta tana kunkuni ita daya

Sukawa me zasuyi banda dariya



: ```*YAZANYI DA AUREN ADNAN?```




```© UMMU SABREENA,
*AUNTY AYSHA*,
*ND*
*JAMEELERH```





*70-75*




Sai da akayi sallar azahar sannan suka shirya suka nufi gidan hajja. *adla* tana sanye da wani yadi mai tsada wanda mama siyan mata sai wani liyafa data daura akai, sai kamshi take zubawa kamar anyi barin turare .
A babban falon hajja aka musu masauki , falon da aka kaya tashi da layan alatu da jin dadi na rayuwa ,
Hajja ce zaune sai kawarta hajiya ma'ida da kannuwar dady aliyu goggo hajara , sai sauran 'yan biki da basu riga sun tafi ba , ganin idon jama'a yasa hajjo ba nuna hali ba aka tarbesu cikin girmamawa.
Nasiha ce yawanci kan amarya , sai kuma 'yan raha da aka yi da dariya. Hajja tabawa *adla* dubu dari 2 ,sai goggo hajjo tabata dubuu Dari, sai hajiya ma'ida ta bata dan kunnen gold , haka aka dinga tarawa amarya kudi ,
Sukuma su inna sunkawo garar su alkaki ,cincin,dubulan da sauransu , da sauran kayayyakin al'ada da aka saba badawa ,sai hotuna da akayi da amarya ita dai *adla* idanunwan ta suka kunshe cikin lifaya , sai gab da sallar magriba sannan wuce ,
Koda suka koma gidan *adla* sallah kawai sukayi suka shirya domin tafiya ,nan *adla* ta dinga hawayen rabuwa da kawaye da 'yan uwa ,
Da kyar inna ta lallasheta ta hukura ta koma ciki dan kuwa adnan ya aiko musu da motar da zata kaisu gida .
Tana shiga ciki ta dauki waya ta Kira mama " hello auta kina nan lafiya "
Kuka tafarawa mama ,mama tace " haba auta menene abin kukan , kiyi shiru kinji " da kyar mama ta lallasheta tayi shiru dan dama da rogowar kukan dazun dabata gama ba ,nan mama ta dan mata nasihu sannan sukayi sallama , ta mike shiga bayi tayo wanka ta yi alwala ta gabatar da sallahr issha'i , kayan ta ta maida dan kuwa tan jin dadin yadin sbd cotton ne mai laushi ,
Ta shafa mai masu kamshi da turaruka dan kuwa tafi amfani da humra da arabiyan perfumes , ta kunna burner na turaren wuta takai falo ,sashen nata sai kamshi yake _su adla da son kamshi_!
Ta shiga kitchen ta danyi dube dubenta ta fito , alkaki ta zubo a flet sai ta dauko _fresh yo_ ta wuce daki dan kuwa tana son alkaki sosai
Ta na zaune a bedroom dinta tanata danne danne a wayarta taji karar bude gate din gidan ,da sauri da ja bargo ta rufe ido kaman mai bacci ,
Yayi parking suka gaisa da mai gadin gidan sannsn ya wuce sashen shi ,wanka yayi ya hada coffee yasha dan kuwa batun yau yake kwana gidan ba ,tun daaka kare gyaran gidan yadawo yake kwana a gidan ,
Bayan ya gama ne ya dauki ledar abinda ya siyo mata ya nufi side dinta ,wasu zasuce to shi *adnan* bashi da abokai ne ? Shi abokinsa guda daya ne wanda suka gama primary tare ,yaron abokin dady aliyu ne ,yanzu hk yayi aure yanada yaro daya , soja ne baya gari amma suna yawan communicating da *adnan* sunansa sadam Dan haka tunda ba'a nan yayi karatu ba bashi da wasu abokai .
Shigarsa sashenta keda wuya wani sassanyar kamshi yadaki hancinsa ya lumshe idanunwansa yana mai karewa falonta kallo ,yanayin dakin nata ya birgeshi harda burner da ta jona ,
Ya qarisa ya murda kofar dayake tunanin nan ne dakin ta,
Ya tura kofar ya hangota can tsakiyar gado kwance ,
Ya aje ledar dake hannunsa ya karisa gaban gadon yana mai kare mata kallo ,
Tsarki ya tabbata ga ubangijin daya halicci *adla* ,ya dan yaye mata bargon ganin tana xufa , bai tashe taba ya kashe mata wuta ya bar dakin ,
Koda ya fito shiryawa yayi ya figi mota ys bar gidan , ya kira justice yace masa in akwai masu maiko akawo masa ,sujira shi a hotel din da suka saba haduwa ,
Yana isa hotel din idan sa jajur yayu parking ya shiga ciki
[7/22, 11:17] Ummu sabreena: ~



```*YAZANYI DA AUREN ADNAN?```

```©UMMU SABREENA*,
*AUNTY AYSHA*,
*ND*
*JAMEELERH````




*75-80*



Ko da ya shiga ya iske an kawo masa wasu matasa guda biyu akalla zasu kai shekaru 30 , bayan sun gaisa da justice ya ke cemasa " kunyi ciniki ne dasu ?"
" eh yallabai munyi cinikin kudin daza'a basu ",
*adnan* yasa aka kawo musu abinci da abin sha ,
Bayan sun gama ne justice ya musu sai da safe ya shiga motar ya bar wurin , sukuma suka fada masha'ar su ta neman juna ta baya ,in wannan ya gaji sai wannan ya sauka dayan ya hau , *wa iyazubillah* , misalin karfe uku na dare *adnan ya sallamesu yace musu kudinsu yana hannun justice, zasu iya samun sa su ansa,
Bayan fitan su ya wucr toilet anan cikin dakin yayi wanka ya kintsa ,yayo alwala idanun nan nasa jajur ,
Ya tada sallah , bayan ya gama nafilfilin da ne ya 'daga hannu sama yana mai rokon Allah daya yaya masa wannan masifa , hawaye na bin fuskarsa ,
Koda yayi kokarin yayi nesa da wannan masha'a to sai yaji kamar ana mintsilin sa yaje ya aikata ,kuma gashi kwata kwata baya sha'awar kasancewa da mace ,
Dama tun farko shi ba mai neman mata bane ,
Amma wannan kaddarar tazo ta gitta masa ,
Gashi yayi aure kuma yana jin soyayyar *adla* har cikin ransa ,
Bawanda yasan yana aikata wannan abun sai wadan da suke huldan dasu ,
Tsoronsa kar iyayensa su sani balle kuma matar sa ,
_kai! Christ ya cuceshi a rayuwa ,duk da ba fault dinsa bane amma ya bar masa mummunan tabon da baxai taba goge mass ba_,
Bai yiwa dadyn sa adalci ba ,
Daya ginasa akan tarbiyya ta gari , Dan yasan wannan kokarin sai dai dadyn sa amma in Dan ta mahaifiyarsa ne to da ko sallah bazai iya ba ,
Amma koda baya kasar kullum zasuyi waya da dady yana masa nasiha akan rayuwar duniya ,
Hawaye ya cigaba da zuba a idanunsa ,
Namiji kaman *adnan* ya zauna yana kuka , ba abunda ya rasa tafanin jin dadin rayuwan duniya ,
_To wai shin waya sa *adnan* a wannan harkan ne? Kuma wanene wannan Christ din daya fada ?_
[1:06PM, 2/25/2017] Halima: ```*YAZANYI DA AUREN ADNAN*?


*NA UMMU SABREENA*, *AUNTY AYSHA*, *ND*, *JAMEELERH* *

80-85```




Sai da yaji ana kiraye kirayen assalatu sannan ya mike ya dauki mukullin motarsa ya wuce gida , Dayake jiki ya saba da tashin asuba shiya sa *adla* bata makara ba ,bayan ta gabatar da sallar asubahi ta dauko qur'anin ta tayi tilawa sannan ta rufe da janyo pilo ta kwanta a wurin cike da tunanin mijin ta , Jiya daga baccin karya ta zarce baccin gaskiya ,tayi murmushi ita daya , Dayake yana tsayawa karatun bayan sallahn asuba weekend dan haka bai shigo ba sai karfe bakwai , Kai tsaye dakin ta ya nufa , ya murda kofan ya shiga da sallama ,hangota yayi kwance kan dadduma alamun tayi sallah kenan , a ransa yake fadin " adla sarkin bacci ,kodayake a duk gajiyar biki ne " , Ya janyo mata kofar ya nufi dakinsa dan kuwa shima baccin yakeji . Karfe takwas na safiya ta farka ,kai tsaye kitchen ta nufa tafara fiddo da kayayyakin abinci , ta zauna ta fere dankali ta dora ruwan zafi , bayan yayi zafi ta juye a flask , a haka ta gama hada musu karin kumallo ,ta jera su a dining din falonta , Sannan ta nufi daki dan tayi wanka , Shiryawa tayi cikin wata doguwar riga ja mai kyau ,rigar ta kama jikinta ba sosai ba , Ta gyara gashin kanta ta sauko shi ya kwanta a bayanta , ta shafa hoda da dan lip stick sai turaruka masu kamshi , Ta fito falon ta zauna ya zuba iya cinta tana ci , a ranta tana tunanin _shi wai baya tashi da wuri ne, kodayake ai yau sunday , to ko ta je dakinsa ne ta gaidashi , wata zuciyar tace mata ta kyaleshi kawai ai zaizo_ , itadai tana tunanin yadda za'a zaman auren da ba soyayya , Ta zaune a wurin bayan ta gama waya da mama da dad da yayyinta mata, wuraren karfe tara da rabi sai gashi ya shigo, Sanye yake da wasu kananan kaya riga da wando , rigar ja ce sai wandon baki , Ya kariso inda take cikin murmushi ya ja kujerar gefenta ya zauna , ta dago da idanuwanta masu kyau " _ina kwana_" ta fadi hakan idanuwan ta a kasa dan bata jure kallon cikin idanuwan sa , " _lafiya lau kin kwana lafiya_" Ta amsa da _alhmdulillah_ " Shiru ya biyo baya na 'yan seconds ganin da tayi yana ta danne danne a wayarsa , A hankali tace " _a zuba maka abinci yanxu ne_ ? Ya dago ya dan kalleta yace " _eh ,ai nazaci rowar abincin ake min_ " Tayi dan murmushi ta mike ta harhada mishi , ya dinga gashin kanta da hannu ta da yasha lalle kallo , lallae ya mishi kyau matuka , Bayan ta gama zuba masa ne yace ta shimfida masa dadduma a falo dan anan zaici , tayi hakan sannan ta kai masa abincin can , Yana itakuma tana zaune gefensa tana satan kallon sa , "ke bazaki ci bane ? " Tace cikin sanyi muryanta _ai naci nawa dazun_ Bai kara cemata komai ba har ya gama , ta kula bashi da yawan magana sai kallo ,sai dai yaiyi ta binta da ido inta dago suka hada ido sai ya dena , Bayan ta kwashe kayan takai kitchen yace mata bari yaje yadawo , Tace _adawo lafiya_ , ~ *



```YAZANYI DA AUREN ADNAN?* *NA UMMU SABREENA,* *AUNTY AYSHA,* *ND* *JAMEELERH*

*85-90*```





Kai tsaye gidansu ya nufa ya gaida hajja da dady ,suka tambayesa *adla*, yace tace a gaishesu , daga nan yaje gidansu adla , mama taji dadin ganinsa ita da dad , dad ya mishi nasihu kan hakuri sannan ya sa mishi albarka , Da

Please Login or Register in order to submit comment