Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

azahar kuwa wurin justice ya nufa suka gama abinda zasuyi domin kuwa adla ta riga ta tadar masa da hankali amma ba damar kusantar ta ,kuma baya wannan tunanin tunkarar ta , Sai da yayi sallar magriba sannan ya shiga gidan , Lokacin *adla* ta fito daga wanka kenan taji shigowar motar sa ,ta daga labulan window ta hango sa yana fitowa , Zuwa tayi ta kashe gas din datake girki akai sannan ta nufi daki dan ta shirya cikin wasu riga da wando ,rigar iya gwiwa sai wandon roba ne , Wayarta tayi kara ta duba taga maigidanne, Ta dauka da sallama ,ya amsa yace _kidan kawomin abincin nan_" Ta amsa da toh , karamin hijjabi ta saka sabida dare , Ta nufi dakin da sallama ,ya amsa mata ta shiga , kamshi mai dadi ya daki hancin ta. Ta lumshe ido sannan ta aje kulolin data shigo dasu , da Sauri ya mike ya ansheta kasantuwar kayan da yawa , ya dauko babban dadduma ya shimfida ta ajeyi kololin a kai , Ta dago a kasalance tace " _sannu da dawowa_ , Ya miko mata hannu alamun ta dawo kusa dashi ta zauna , kanta a kasa ta mika masa hannunta ,ko wannesu saida zuciyarsa ta koka sanadiyan haduwan hannayen nasu , ya jawota ta zauna kusa dashi sannan yacire mata hijjabin jikin ta murya can kasan makogaro yace " _bakyajin zafi ne *adla*_? Bata iya amsa masa ba sanadiyyar kirjinta dake dukkan uku uku , ta janyo serving spoon jiki ba kwati tafara zuba musu anincin , tuwon shinkafa ne da miyar agushi sai fruit salad datayi da kunun aya , Tazuba masa nasa tatura gabansa ,ya yi mata umarni dasuci ,tasa hannu sunaci tarr har suka kare , Ita ta fara janye hannunta ,shikuwa sai loma yake , taji dadin yadda yaco sosai , ta zuba masa kunun ayan yasha sosai , itana tazuba tana sha , Ya kalleta yace " _wai dame kikayi abunnan ne?_ Ta danyi dariya a hankali tace " _ya *adnan*baka taba sha bane?_ " _gaskiya ban taba sha ba,yayi dadi sosai, yawwa wani Year kike a makaranta?_ Tayi murmushin jindadi Dan kuwa sunyi waya dasu mardiyya dazun tace " _200 lvl amma next month zamuyi exams na next lvl_" Yace " _ok zanduba nagani_" Ta mike Dan takai kwanukan kitchen dinta yacce "bari naje masallaci kije kidawo, Dataje daki tayo wanka tayi alwala ta gabatar da Sallah isha'i sannan taje ta sanya kayan data Saba bacci dasu , Dan kaman wannan lokaci take canxa kaya zuwa na bacci ,Riga da wando masu santsi sai shower cap, Ta saka turare sannan ta saka hijjabi ta nufi dakin , Jin karar ruwa a toilet yasa tayi tunanin yana wanka, Hakan yabata daman karewa dakin kallo , Komai na dakin blue ne ,ba abinda ya bata sha'awa kaman gadonsa ,har wani globes ne saman gadon, suna haske, lallai kudi sunyi suka , Ya fito da towel a jikinsa guda biyu, ta kauda kanta gefe guda, Ya wuce wani dakinan kusa da ita ya shirya cikin wata farar jallabiya , Ya dawo gefenta yaxauna suna shakar kamshin juna , Ya kalleta yace " _mikomin remote din can sannan ki kunna tv_" Ta mike ta kunna masa sannan ya hada coffee yan sha hankali kwance , yanasha yana kallonta kasa kasa, y yafito ta da hannu , Ta matsa kusa dashi gabanta nata faduwa , ya sa hannu ya cire mata hijjabin dake jikinta ,kallon ta yakeyi ido cikin ido numfashin su na sarkewa da juna yajin karar bugun zuciyarta , Baxato ba tsammanin taji bakinsa cikin nata ,cikin wani salo mai wuyar fassara, sumban tarta yake kaman zai cinye ta, Hannun da yasa ya lalubi zip din rigarta ya cire , Wasu sakonnin yake aika mata Wanda kwakwalwar ta bazsta ita dauka ba , *Amma sai me???*
[8:47AM, 3/3/2017] Halima: ```YAZANYI DA AUREN ADNAN?

NA UMMU SABREENA, AUNTY AYSHA, ND
JAMEELERH```

90-95

Da Sauri ya zare jikinsa daga nata yana fitar da numfashi da Sauri da sauri, idanuwansa jajur ,adla da jikinta take rawa ga tsoro daya bata da Sauri ta matsa can gefen kujera ta janyo hijjabinta ta lullube ,ji takeyi kaman anzare mata laka a jikinta , ya rike cikinsa ya mike ya nufi bedroom dinsa ya kwanta sharaf Akan gado ,"yanason ya kasance da matarsa amma bazai iyaba indai bata baya zai nemeta ba ,kuma shi baxai iya tunkararta da wannan mummunar maganar ba kodan kar ta fallasa shi kuma ta tsaneshi ,dan kuwa ko duniya xata taru akansa akan ya saki adla to wallahi ba rabu da ita ba , bazai iya rayuwa ba adla ba , ta zame mishi jinin jikinsa ,bayaso ya lalata mata rayuwa kamar yadda aka lalata tashi rayuwar , ya lalubo wayarsa dake jikin chargi ya danno nombar justice yace masa su hadu a gidan justice din akwai wasu yara, da Sauri ya jura jallabiyarsa ya dauki key din motar shi ,da yake akwai kofa ta dayan bedroom dinsa dazai sada ka da garejin gidan ,tanan ya fita da dauki motada sauri ya bar gidan . koda ya isa ya tarar akwai mutane kalilan dan kuwa shi justice sana'arsa knn yana tara maza a gidansa sai inkanason harka kabiyashi kadauka,amma dayake shi adnan bada kowa yake hulda ba sai wasu matasa guda biyu shima saida yasa aka gwada jininsu aka tabbatar masa da lafiyar su lau ,Allah ka karemu!. karfe hudu dai dai yabaro gidan ya nufi gidansa da yake yacewa bana mai gadi yadena kwana dan gudun kar asirin sa ya tonu , dan hk da yamma yake tafiya ta kofar daya fita tanan ya shigo , kai tsaye bayi ya nufa yayi wanka ,ya nufi falo ya hango adla can kwance a tsakiyar falo ta dukunkune tana baccinta , yayi murmushi yaje ya gyara mata kwanciyar ya dauko bargo ya rife ta ,ya sa mata filo , tsayawa yayi yana kallon kyakkyawan fuskarta "sleeping beauty " abinda ya fada knn a fili bayaso ya cika kallonta ko ya cika kusantar harkokinta sabida yana fadawa cikin hadari gashi baya iya hakura da in sha'awar sa ta tashi ,baya iya controlling kansa , hawaye ya gangaro daga idonsa dan tunowa da wannan mummunar rayuwar da yake ciki

ya nufi bayi ya dauro alwala ya fara gabatar da sallah ,bayan ya gama ne ya dauko alqur'ani yana karatu acikin suratul anfal, nan yajiyi ihun adla ,da sauri ya aje qur'anin ya nufeta , ya rugumeta ruf a jikinsa , ta fara kokarin guduwa idonta a rufe tana kuka "wayyo Allah ya adnan kazo ka kashe shi zai saren! innalillahi zai kasheni , wayyo allah na , da sauri ya kara rungumeta yana kiran sunanta "adla! adla!! ki bude idon ki nine , ba abinda zai sameki ,bude ido kiga *, ta kara shigewa jikinsa tana kuka , ya dago da fuskarta a hankali yana tofa mata addu'a , can yaji tayi shiru tana sauke ajiyar zuciya ya dauketa kamar jaririya ya shiga da ita dakinsa suka baje a gadon ya kwantar da ita , ya dan kalleta ya yi mata murmushi yace cikin muryarsa mai dadin sauraro " menene zai cijeki ,halan bakiyi addu'a ba kika kwanta ko adla?", bata iya daga ido ta kallesa ba sabida tana tuno abinda jiya ya faru tsakaninsu , hawaye ya ziraro daga idonta , ya kai hannunsa mai taushi yana share mata , ya rumgumota jikinsa yaja musu bargo ya rufesu dan garin Dan sanyi tunda gaf ke da sallahr asuba , gashin kanta ya dinga shafawa a hankali da gashin hannunta har ta koma bacci , shi ko ba iyayin bavcin ba sai tunanin ta take a hankali ya manna mata kiss a lebenta dayake ja ya furta " i luv yhu aysha" **********************
[8:47AM, 3/3/2017] Halima: *YAZANYI DA AUREN ADNAN?*

*NA UMMU SABREENA*, *AUNTY AYSHA*, *ND*, *JAMEELERH*

*100-105*

Da asuba bai tashe ta ba sai dai zai wuce masallacci , Ta nufi dakinta tayi wanka tayi alwala tayi sallah ,

Bata mike ba ta cigaba da azkar dinta har karfe bakwai na safe sannan ta nufoi kitchen ta fara shirya musu breakfast, Bayan ta gama ne ta shirya komai a dining sannan ta wuce daki dan ta shirya ,

Tunda ya dunfaro side dinta kamshi ke dukkan hancin sa , Ya karasa ya shiga dakin , kai tsaye bangarenta ya nufa , da shigarsa yaji karan ruwa a bayi dan hk ya fito ya nufi dining, ya zuzzuba iya wanda zai ci, sai da ya gama kenan sai gata tafoto da takunta na jan hankali , ya bita da kallo har ta zauna , ta zauna a kujerar dake kallon nasa tace

"ina kwana " , Ya amsa cikin murmushi yace "lafiya lau , kin kwana lafiya ", "Alhamdulillah, mai makon kabari nazo nazuba maka "
ta fadi hakan fuska a shagwabe , Ya dan lakaci hancinta ya mike yace " ai ina sauri ne kin san kuma zan fita " Tace "to allah ya kiyaye hanya ",

Ta rakasa kofar falon sannan ta dawo ta zauna tana murmushi "ko dai nafara son *adnan* ne ?" Tafadi hakan acikin zuciyar ta Wata zuciyar tace mata ai babu macen dazata samu adnan a matsayin miji tace bata more miji ba :

Tatuno yadda abubuwa suka kasance tsakanin su, Tayi murmushi Wanda batasan dalillin yin sa ba, Tana jinsa Har cikin ranta Amma fa bazatace ta kamu da son sa ba, (hmm *adla* kenan, _mudaije zuwa_) Ta Mike tadauko wayarta takira mama ta gaisheta sannan ta hau Gyaran gidan, Har dakinsa Sai da ta gyara ta turarashi da turarukan wuta masu kamshi Shima Koda ya je office tunaninta kawai yakeyi, lallai soyayyar adla tamishi shigar sauri, Da yamma Koda yadawo dakinsa Kai tsaye ya nufa, kamshi Mai ya doki hancin sa, ya lumshe ido yana mai Jin dadin kamshin, Ya karasa ya shiga bandaki yayi wanka sannan ya nufi dakinta, sanye take da wasu Riga da sket na roba ne kalar blue da ratsin pink, robar yoghurt ne a hannunta Tana Sha da dambun nama, ya tsaya yana karewa kyakkyawan surarta Kallen, zaka iya jiyo Karan hadiyan yawunsa, Ta dago Kai knn suka hada ido, ba ko dankwali akanta, kunyarsa takeji tun jiya Bata bari su hada ido dash, Ta Mike yayainda shikuma yake karasowa Dakin, " *Sannu da zuwa*", tafadi hakan tana mai ansan ledar daya shigo da ita, Yayi murmushi yace "kina lafiya" Ya wuce ya zauna a falon, ta dauko flet ta juye naman Kazan daya siyo, Ya dauki yogurt din damage Sha Shima yafara sha, baya cika son yadinga yawon kallonta sabida yanzun nan hankalinsa Zai tashi Kuma yaje ya aikata sabo, Ta dan kallesa Shima din ita yake kallo, ta tsugunnar da kanta tace "ya *Adnan* na kawo maka abinci yanzu ne kosai kayi magriba?", "Murya tama sanyi kamar yadda takeda sanyi" Ya kwaikwayi Muryarta "yace anty adla Sai nayi sallah tukun", Yabata dariya dan hk tasoma dariya a hankali, Beauty point dinta ya lotsa, abinda ke birgeshi da ita knn, Yace "amma kawo min dambun naman nima, ta mike ta nufi ibo masa yayi saurin kauda Kai daga kallonta, Ta Mika masa ya ansa ya hado da hannunta tazauna kusa da shi, kanta Akasa Tana wasa da yan yatsunta shikuwa Sai kallonsa yake yana cin dambun namansa hankali kwanche, can yace mata "kishirya anjima zamuje ki gaida hajja, Ranar Friday Sai muje mugaidasu dad", Tayi murmushi ta daga masa Kai Sai da sukayi sallahr issha'i sannan suka wuce, a mota ya Sanya musu karatun sheik khuzaifi Yanata bi cikin suratul isra'i, Sai Satan kallonsa take, yanda ya mata kyau cikin shadda ash colour, Suna Isa lokacin dady aliyu da hajja suna falo, dady yayi murnan ganinsu Sai shi musu albarka yakeyi, hajja kuwa fuskar Nan ba yabo ba fallasa, itadai idanunta nakan danta, dady yace " yata dafatan Dai ba matsala ko?", Tayi kasa da kanta tace "bakomai dady", Yace "to masha Allah, in akwai wata matsala kiyi kokari ki sanar dani Kanji, ni mahaifinki ne ba siriki ba, A kano musu abinci mana hajja, Adnan yace" ai munci abinci kafin mutaho dad", Yace "ke adla fa?" A hankali kanta a kasa tace "a koshe nake dad, munci abinci, Nan dai suka zauna har karfe tara sannan suka wuce gida, Yauma adla a Dakin Adnan ta kwana Amma Bai mata komai ba, hira yadinga mata tana dariya Har Tayi bacci Ranar dazata gidansu kuwa tunsafe ta shirya tanata dokin zuwa gida, Adnan shi ya dauke ta mota zuwa can, sun Sami dad a gida lokacin bai riga ya wuce ba, Sunyi murnan ganinsu dad ya musu nasiha sosai akan Sai Adnan yadinga hakuri, yayi murmushi kawai Daganan ya wuce office ita kuma yayi da ita Sai dare Zai zo ya dauketa, sunsha hira da mama kuma taji dadin ganin autar tata cikin koshin lafiya da kwanciyar hankali, Ko da Adnan yaje office Sai yakasa zama, jiyayi kaman ana mintsilinsa, da sauri ya Kira justice yace akaimasa mutun daya gida, justice yace "to angama oga" Da yamma yanufi gidan aikuwa Nan suka fada masha'arsu Dan kuwa dama ya kwana biyu bai yiba sabida adla a adakinsa take kwana, Mama ta kalli adla tace "kizo kiwuce gida auta, ki daura muku abinci tunda yamma tayi" Tayi rau rau da ido tace "mama shifa yace nabari Sai dare", Mama tace "ai in hiranne munyi, kuma inbakije kin muku abinci ba nawa Zai ci?, Dan haka sa hijjabi ki wuce. Ba yadda adla ta iya dole ta shirya, mama ta Bata wasu turarukan wuta dana jiki, mota ta tara Har kofar gida, Tayi mamakin dataga motar dasuka fita da ita kuma a gida, da sauri ta nufi bangaren Adnan Dan a tunaninta yadawo ne bashing Jin dadi, Kai tsaye ta shiga ba ko sallma, " *Inna lillah wa inna illahi raji'un, hasbunallahu wa ni'imal wakil*" abinda take maimatawa kenan azuciyarta, Jakarta ta fadi a hannunta, shi yayi sanadiyyan dawo da hankali Adnan, "turmi da tabarya haka ta kamasu *nan tazube a wurin sumammiya*
[9:44AM, 4/14/2017] Halima: *YAZANYI DA AUREN ADNAN?*

[9:44AM, 4/14/2017] Halima: [08:02, 8/3/2016] AMUDA: *YAZANYI DA AUREN ADNAN?* *NA UMMU SABREENA,* *AUNTY AYSHA,* *ND* *JAMEELERH* *110-115* har suka suka isa kuka takeyi duk dacewan kukan nata na ci mishi rai amma bai ce mata komai ba , yayi horn a kofar wani gida mai kyau dan madaidaici , mai gadin ya wangale gate din gidan, bayan sunshigo suka gaisa da adnan, yasamu wuri yayi parkng sannan ya bude motar ya dunga shiga da kayayyakin su ciki saida ya gama sannan ya zagayo ya bude motar ya ce *fito mu shiga ciki* , ban ko motsaa ba balle nayi niyyan fitowa, ban tsammani ba naji ni a hannunsa ya dauke ni kamar jaririya, batada karfin yin tsiwan sabida rabon ta da abinci tun jiya daya dawo ya kawomata, kai tsaye bedroom dinsa ya wuce da ita hawaye nabin idanun ta, ya sauketa a tsakiyar gado ya tsugunna ya cire mata takalmi sannan ya wuce kitchen ya kwaso plate da cups ya zo ya jujuye abubuwan dayasiyo musu ba ci da sha, ya matso kusa da ita yace "

Please Login or Register in order to submit comment