Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aka siyo mata pt strip ta gwada da a tunaninta ciki gareta dan yanayin canje canjen data keji , aikuwa tunaninta ya ya tabbata, han kalinta ya tashi tafara tunanin ina zataga adnan , ranar da aka daura aure da daddare ta samu ta sameshi a dakinsa dake gidan, tasa masa kuka ,a rude yake tambayenta meyasameta? *"ciki fa gareni , bayan kacemin immuka dawo zan koma schl"*, ta kara fashewa da wani sabon kukan, ya rungumeta yana lallashinta dakyar tayi shiru sannan yace mata ai ciki bazai hanata karatu ba, hakan ya faru adla ta cigaba da karatunta , inda ya siyan musu gida a zariya acewarshi bayason ta dinga zirga zirga , watan cikinta tara ta haifi rukayyya (baby amah) duk da hakan batayi sanya da karatunta ba saima karfin gwiwa da take samu wurin oga, duk harkan kasuwancin dad da dady aliyu ya koma wurin adnan shi yake yawo kasa kasa kuma alhamdulillahi komai nasu na tafiya da taimakon allah , har lokacin da adla uwar mata ta gama makarantar ta (lokacin yayanta mata uku sai sabreen namiji) , rayuwa ta cigaba cikin kwanciyar hankali, hakuri da juriya , ```ubangiji masu aure allah ka kara musu hakuri da soyayya tsakaninsu da mazajensu , emmata kuma allah ka ba su mazaje nagari``` kuma nima anan ummu sabreena zance *ALHAMDULILLAHI* tare da nty aysha da dota jummalla. nan muka kawo karshen littafin mu maisuna *YAZANYI DA AUREN ADNAN?* . _YA ALLAH KURA-KURAN DA MUKAYI ACIKI ALLAH KA YAFE MANA_ _DAFATAN YA ILIMANTAR AKAN TARBIYYAR YARAN MU NA YANZU YAKUMA NISHADANTAR _ *TUKWICI* wannan littafi tukwici ne gareki my momma *Anty sadiya (mom hamida)* tare dake kanwata *fatima (ameeraty)* SADAUKARWA GAREKI KAWA ABIN WUYA *AYSHA YAU KURAH* GAISUWA TA MUSAMMAN GA YAN ALJANNA KUMA JININ JIKINA *LUBABATU SANI MAITAFSIRI(MOM AMAH)* *HUSNA (UMMU SAMHA)* *MAMAN HANEEP* *PHERTY* *JAMEELERH* *AUNTY AYSHA(MUM TWINS)* BAZAN MANTA DAKU BA *MUQARU DA JUNA GRP* *DANDALIN LUBIEE* *FATEEMERH ZAHRA NVLS* *KHALEESAT HAIYDR NVLS* *AYSHA KURAH NVLS* *MAMAN HNP NVLS*

KUNFI KOWA SON NVL *MISS EDEN* MUMTASS
*DEEJA* *FATY MALUMFASMTASS*
*AYESHA* _UMMU SABREENA, NTY AYSHA ND JAMEELERH KE MA KOWA FATAN ALHERI_

:
. :
```

*ma'assalm

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment