Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rabashi d _adla_ ba , dan haka yadan saki jikinsa har lokacin da dad yace su tashi su wuce masallaci , dady aliyu dai binsu yakeyi da ido sabida shi tunani yakeyi *wai wannan mummunar aikinne ake aikatashi daga cikin zuri'arshi.......lallai da bai bi shawarar hajja ba na kai _adnan_ kasar waje karatu ai da hakan bata faru ba, shi yaso adnan yayi karatu a gabansa amma hajja ta tada balli ita karatun niger bai mata ba , gashi nan yanzu abinda tajaya danta _guda daya tilo_, cikin adnan da dady aliyu da hajja ba wanda yaci abincin da dadin rai kawai dai sunci ne dan yunwa ba dadi ba, karfe daya da rabi malam ya dira a gidan Dad,

```(kudinga hakuri da typing kadan plss , rashin lokacine, luv yhu oll)```
[9:44AM, 4/14/2017] Halima: *YAZANYI DA AUREN ADNAN?* *_NA UMMU SABREENA_* *AUNTY AYSHA*, *ND* *JAMEELERH*. *140-145* _Suna isa kai tsaye gidan mama suka zarce, suna zaune a falo *adla* kanta a tsugunne sai maryam gefenta, dad da mama ne a saman kujera yayinda mijin maryam ya juya zuwa zaria sabida yana aiki_. dad a natse yake kallon adla " *meyasa kika aikata haka auta? ko menene ai bai kamata ki wuce gidan maryam ba , kamata yayi kizo samemu mu iyayenki ki fadamana matsalarki, ke yanzu maryam baki kyauta ba ,ko kunfison hankalin mahaifiyarku ya tashi ne?*, adla ta matse kwallan daya fito mata _ta gyada kanta alamun a'ah_, mama ita tausayi ma adla ta bata sabida tasan menene matsalarta , dad ya kalli maryam yace " *.nasan ta rigada ta fada miki abinda yake faruwa , kuma kowami mutum kuka gani yana kaddarar shi a rayuwa,kuma shi abunnan da yake faruwa da shi ba da son ranshi yake aikatawa ba ,asiri aka mishi nan dad yabasu labarin abinda adnan din yace* maryam ta saki baki cike da mamaki tace " *dama a kasar turawa sunayin asiri?*, " *ai babu inda ba'a yi*" cewar mama , *adla* wacce tausayin mijin nata ya tsirgan mata ,wasu hawaye suka silalo daga idonta, jikinta yayi sanyi kalau tajivduk ta rasa natsuwarta, dad ya kalleta yace " *adla inaso kisani cewa komai mukaddarine daga allah ,kicire komai a ranki kaman komai bai faruba ,kekuma maryam ke kuma ki shirya ki wuce gida yanzu tunda jiya kika bar nan*, haka maryam din ta shirya ta koma cike da mamaki da kuma addu'an allah ya dai-dai ta komai , mama ta kalleta " *tashi muje daki auta ki huta mana auta*, ganin yadda taga duk ta damu, suna shiga ta jata suka zauna a gefen gado " *Aisha!*, ta dago tana kallonta dan da wuya ta kira sunanta sabida sunan mahaifiyarta ne, in kuwa ta kirata to maganace mai mahimman ci, " *banaso kisaka damuwa a ranki ,kinga yanzu shi mijin naki anata masa maganine ,kuma alhamdulillahi dadyn ku yace yana samun sauki, dan kuwa itama kanta hajja ta dage akanshi dan jiya data kirani tacemin ko fitama bayayi matsalar shi itace ke! dan haka zuwa jibi inaso ki koma can gidan hajja dan kuwa har yanzu kina karkashin mijinki ne mu bamu da iko dake ,kuma dai kinji abinda dad yace miki ko? ta gyada kanta , to dan haka kisance mace mai rufawa mijinta asiri da biyyaya ,allah ya miki albarka*, " *a sanyaye ta furta ameen*, ta fita ta hado mata fruit salad tace mata tasha yanzu , ta barmata dakin domin ta yi wanka . Waya ta dauka ta kira hajja ,bayan sun gaisa take fada mata ai adla ta dawo yau , hajja tanuna farin cikinta sosai sannan sukayi sallama, yana daki zaune da farar jallabiya kar a jikinsa , kwance yake a makeken gadonsa na alfarma kanshi na kallon sama " *gangar jikinsa ne a wurin amma zuciyarsa tana tare da amaryar sa, kuma ya godewa allah da iyayensa da dad din adla, sun tsaya tsayin daka a kanshi wajen ganin ya samu lafiya, kuma alhamdulillahi yanzu yanajin harkr bin maza tana fita ranshi , kwata kwata ma ya kashe wayarsa*, turo kofar akayi aka shigo ,ya dubi kofar yaga mahaifiyar sa ce ,dauke take da flask da plate na abinci , yayi murmushi ya sauko ya ansan mata wasu kayan , fuskarta dauke da murmushi tace " *son yau inada albishir mai dadi*", " *to mom albishirin menene?* ", " *kai dai kafadi abinda zaka bani* ", tafada hkn tana mai zuzzuba masa abincin data kawo masa . *murmushi kawai yayi mata*, *dazun maman adla takirana take cemin ai adla ta dawo yau*, " *kaman ta kwararmai ruwa sanyi don farin ciki,* " " *mom kaman kinsan abinda nake tunani knn, yau kusan kwana goma amma ba labarinta , amma mom anya zata yadda dani kuwa?* y karisa maganan cikin rauni da tausayin kansa , hajja ta dafa kafadarsa tace " *karka damu 'dana insha'allah bazata gujeka ba, kadage da addu'a (su hajja ankomawa allah)* nan ta dinga kwantar masa da hankali har yaci abinci . karfe 10 na ahogon nijeria a safiyar laraba mama ta shhirya adla dan su wuce gidan hajja dake unguwar rimi ,bayan dad yayi mata nasiha sosai , zamanta gidan maryam tayi fresh sabida ba aikin da takeyi sai dai akawo mata raci tayi bacci , jikinnan nata kaman kataba jini ya fito tayi kyau sosai gashi mama ta bata wani sabulu tana wanka dashi mai kamshi da gyara jiki , tunda suka shigo unguwarsu *adnan* gabanta ke luguden tabarya , ita tsoransa ma takeji har wa yau , driver su yayi horn mai gadi ya wangale musu katafaren gate din gidan suka kutsa , mama ta fito ta bangaren dama yayinda *adla ta jiro kafafunta da mama ta mata jan lalle a daren jiya ,jiki ba kwari suka kutsa kai falon kasa tare da sallama, kamshin turaren dataji ne yasa gabanta ya yanke ya fadi *************************
[9:45AM, 4/14/2017] Halima: *YAZANYI DA AUREN ADNAN?* *NA UMMU SABREENA,* *AUNTY AYSHA,* *ND* *JAMEELERH* ```135-140``` Bayan dad yagama yiwa malam bayani akan abinda adnan ke ciki , ya yi murmushi yace " ```*in Allah ya yarda komai zai warware ,zan dinga yi masa karatu kuma zai dinga wanka da ruwan addu'a , kuma shima zai dage da ibada da rokon Allah,zamuyi haka na sati biyu cikakke sannan bazai dinga fita ba zai zauna a gida ne , ba abunda zai fitar dashi sai zuwa masallaci, kuma ya dage da azkar*``` dad yace ```to malam mungode Allah ya saka```. *yanzu gobe zan je can gidan nasu sai na harhada mishi magungunan* . nan dai suka yi masa godiya sosai sannan ya tafi, sukuma su hajja sai da akayi sallah la'asar suka bar gidan, hajja take cewa mama ```ita gaskiya ta damu da batan adla```,mama tayi murmushi tace " ```karki damu da adla dan kuwa tana hannun nagar```. wanshekare da safe hannatu ta iso gidan sanadiyyan kiran da mama ta mata jiya akan ko *adla*na gidanta, ta bi mama da ido kamar yadda itama maman tabi adnan da ido alakocin dasukace wannan zance " *mama ta gudu??to sabida me? dududu satinsu nawa da aure da har zasu fara samun matsala? ita kuwa meyake mata haka?*. " *nidai nasan kila itace da laifi , inba haka ba meyasa bata taho gidaba ta gudu _(kunji halin dattijan taka da girma, bata fallasawa 'ya'yanta ba saboda tana tunanin sirri ne abun,sai ma take daurawa 'yarta lefin)_cewar mama, " *amma dai shi adnan din bai ce ga abinda ya faru tsakanin suba*?," " *yanzu dai mubar wannan zancen, tunda bata gidanki , nasan ba zataje wurin inda batasaniba*" , " *shikenan allah yasa mudace, amma wannan abu akwai abun tambaya"*, Adla ta kalli maryam tace " *amma jiyan da mama ta kiraki hankalinta a tashe yake , kinsan banason hankalin mama na tashi sabida hawan jinin ta* maryam tayi dariya tace " *lallai autar mama, to ni nagama bawanda yakara kirana a cikinsu , a tunanina suna zaton duk inda kikema zaki dawo dats'y, amma next wk zan shirya na tafi dan karsu gane da matsala, kuma zanyita kiransu inji ko kin dawo, sabida inada night duty satinnan a asibiti*" , " *nidai kom menene bazan koma gidan adnan ba*, maryam ta dafata tace " *karki damu evrytn zaizo da sauki*" ```malam ya fara hadawa adnan magani baya fita ko'ina sai masallaci wata irin kula mai tsafta hajja da dady aliyu suke bashi , yau hajja ta dafa mishi wannan gobe wannan , damuwarshi daya itace *adla*, kullum da ita yake kwana yake tashi kuma yana damun hajja akanta dukda cewa kuma kullum hajja sai ta kira mama taji ko anganta```, ranar da aka cika sati daya maryam ta dira gidan mama , nan mama ta fadamata cewa ai matsala adla tasamu da mijinta shiyasa ta gudu, maryam ta kalli mama tace " *nifa mama ban yadda ba , yakamata a bincika anya bashi bane yamata laifi, kinsan auta da hakuri*, " *inda tanada gaskiya ai bazata gudu ba* *nidai kawai ki fadi tsakaninki da allah ko kinsan inda take*", " *ni mama inazan sani tunda dai bazaki tsare adnan din ya fada miki gaskiya ba* , mama ta kura mata ido tace " *iya gaskiyar kenan ya fadi , inta gaya miki ga inda takene ki gayamin dannasan shakuwarku da adla batake yadda take da hannatu ba*" , " *wai ni mama ina zan sani ?"*, mama itadai bata yadda da maryam ba dan haka bayan maryam ta koma wanshekare da safe ta kira mijin maryam tace dan allah ya bincika mata ko adla na gidan shi yanzu , ya amsa mata da to bari ya je gidan yanzu yana office ne, maryam na zaune tana duba wasu littafai , amatullah tana hannun adla tanata mata wasa ita kuma sai bangala dariya take, kawai sai jin sallamar mijin maryam sukaji , ya kariso dukkansu basuyi tsammanin ganinsa yanzu ba sabida baicika dawowa kamar wannan lokacin ba tunda bai dade da fita ba ,adla ta gaishe shi cikin girmamawa , yace " ashe nan kika taho adla, aikuwa ya dauki waya ya shedewa mama tana gidansa , amma yanzu da safe tazo , mama tace ``` to dan allah ya kawota ita da maryam yanzu```, yace toh , ya ajiye wayar yace su shirya su wuce kaduna yanzu, , ba yacce suka iya kuma basa son ya gane akwai wata ,matsala, dan haka suka shirya suka kama hanyar ```kaduna garin gwamna```
[9:45AM, 4/14/2017] Halima: *YAZANYI DA AUREN ADNAN?* *_NA UMMU SABREENA_* *AUNTY AYSHA*, *ND* *JAMEELERH*. *140-145* _Suna isa kai tsaye gidan mama suka zarce, suna zaune a falo *adla* kanta a tsugunne sai maryam gefenta, dad da mama ne a saman kujera yayinda mijin maryam ya juya zuwa zaria sabida yana aiki_. dad a natse yake kallon adla " *meyasa kika aikata haka auta? ko menene ai bai kamata ki wuce gidan maryam ba , kamata yayi kizo samemu mu iyayenki ki fadamana matsalarki, ke yanzu maryam baki kyauta ba ,ko kunfison hankalin mahaifiyarku ya tashi ne?*, adla ta matse kwallan daya fito mata _ta gyada kanta alamun a'ah_, mama ita tausayi ma adla ta bata sabida tasan menene matsalarta , dad ya kalli maryam yace " *.nasan ta rigada ta fada miki abinda yake faruwa , kuma kowami mutum kuka gani yana kaddarar shi a rayuwa,kuma shi abunnan da yake faruwa da shi ba da son ranshi yake aikatawa ba ,asiri aka mishi nan dad yabasu labarin abinda adnan din yace* maryam ta saki baki cike da mamaki tace " *dama a kasar turawa sunayin asiri?*, " *ai babu inda ba'a yi*" cewar mama , *adla* wacce tausayin mijin nata ya tsirgan mata ,wasu hawaye suka silalo daga idonta, jikinta yayi sanyi kalau tajivduk ta rasa natsuwarta, dad ya kalleta yace " *adla inaso kisani cewa komai mukaddarine daga allah ,kicire komai a ranki kaman komai bai faruba ,kekuma maryam ke kuma ki shirya ki wuce gida yanzu tunda jiya kika bar nan*, haka maryam din ta shirya ta koma cike da mamaki da kuma addu'an allah ya dai-dai ta komai , mama ta kalleta " *tashi muje daki auta ki huta mana auta*, ganin yadda taga duk ta damu, suna shiga ta jata suka zauna a gefen gado " *Aisha!*, ta dago tana kallonta dan da wuya ta kira sunanta sabida sunan mahaifiyarta ne, in kuwa ta kirata to maganace mai mahimman ci, " *banaso kisaka damuwa a ranki ,kinga yanzu shi mijin naki anata masa maganine ,kuma alhamdulillahi dadyn ku yace yana samun sauki, dan kuwa itama kanta hajja ta dage akanshi dan jiya data kirani tacemin ko fitama bayayi matsalar shi itace ke! dan haka zuwa jibi inaso ki koma can gidan hajja dan kuwa har yanzu kina karkashin mijinki ne mu bamu da iko dake ,kuma dai kinji abinda dad yace miki ko? ta gyada kanta , to dan haka kisance mace mai rufawa mijinta asiri da biyyaya ,allah ya miki albarka*, " *a sanyaye ta furta ameen*, ta fita ta hado mata fruit salad tace mata tasha yanzu , ta barmata dakin domin ta yi wanka . Waya ta dauka ta kira hajja ,bayan sun gaisa take fada mata ai adla ta dawo yau , hajja tanuna farin cikinta sosai sannan sukayi sallama, yana daki zaune da farar jallabiya kar a jikinsa , kwance yake a makeken gadonsa na alfarma kanshi na kallon sama " *gangar jikinsa ne a wurin amma zuciyarsa tana tare da amaryar sa, kuma ya godewa allah da iyayensa da dad din adla, sun tsaya tsayin daka a kanshi wajen ganin ya samu lafiya, kuma alhamdulillahi yanzu yanajin harkr bin maza tana fita ranshi , kwata kwata ma ya kashe wayarsa*, turo kofar akayi aka shigo ,ya dubi kofar yaga mahaifiyar sa ce ,dauke take da flask da plate na abinci , yayi murmushi ya sauko ya ansan mata wasu kayan , fuskarta dauke da murmushi tace " *son yau inada albishir mai dadi*", " *to mom albishirin menene?* ", " *kai dai kafadi abinda zaka bani* ", tafada hkn tana mai zuzzuba masa abincin data kawo masa . *murmushi kawai yayi mata*, *dazun maman adla takirana take cemin ai adla ta dawo yau*, " *kaman ta kwararmai ruwa sanyi don farin ciki,* " " *mom kaman kinsan abinda nake tunani knn, yau kusan kwana goma amma ba labarinta , amma mom anya zata yadda dani kuwa?* y karisa maganan cikin rauni da tausayin kansa , hajja ta dafa kafadarsa tace " *karka damu 'dana insha'allah bazata gujeka ba, kadage da addu'a (su hajja ankomawa allah)* nan ta dinga kwantar masa da hankali har yaci abinci . karfe 10 na ahogon nijeria a safiyar laraba mama ta shhirya adla dan su wuce gidan hajja dake unguwar rimi ,bayan dad yayi mata nasiha sosai , zamanta gidan maryam tayi fresh sabida ba aikin da takeyi sai dai akawo mata raci tayi bacci , jikinnan nata kaman kataba jini ya fito tayi kyau sosai gashi mama ta bata wani sabulu tana wanka dashi mai kamshi da gyara jiki , tunda suka shigo unguwarsu *adnan* gabanta ke luguden tabarya , ita tsoransa ma takeji har wa yau , driver su yayi horn mai gadi ya wangale musu katafaren gate din gidan suka kutsa , mama ta fito ta bangaren dama yayinda *adla ta jiro kafafunta da mama ta mata jan lalle a daren jiya ,jiki ba kwari suka kutsa kai falon kasa tare da sallama, kamshin turaren dataji ne yasa gabanta ya yanke ya fadi *************************
[9:45AM, 4/14/2017] Halima: [13:06, 8/11/2016] Anty sadiya 1: *YAZANYI DA AUREN ADNAN?* *NA UMMU SABREENA,* *AUNTY AYSHA,* *ND* *JAMEELERH* ```146``` hajja ta dago da dubanta garesu cikin murmushi ta mike " *sannunku da zuwa , sannunku sannunku*, cikin jin kunya *adnan ya gaida mama sannan ya mike ya bar dakin zuciyarsa fal farin ciki, *adla* kanta a kasa take gaida hajja , ita kuwa sai murnan ganinta take ,ta mike da kanta takawo musu drinks da fruits, " *ai da kin barshi hajja dan kuwa bamu dade da karyawa ba,*, tayi murmushi *aike idan bazakici ba 'yata zataci* " , adla ta kara sunne kanta tayi murmushi kawai , " *munsameku lafiya?*, cewar mama " *alhamdulillahi ya su dadyn adla* " *sunan lafiya ya mai jiki?*" " *alhamdulillahi ya warware ai yanzu gaskiya dan madai malam yace dole saiya cika sati biyu ne amma kwata kwata yace bayajin komai* " " *to madalla allah yakara kiyayewa* ", " *amin amin*" *to hajja dama nace tunda ta dawo to bari takomo karkashin mijinta*" , " *to shikenan, Allah ya yi albarka kuma ya kade musu fitina*, " " *amin amin, sai adinga hakuri da yara yanzu, insunyi ba dai-dai ba sai a dorasu kan hanya*", hajja tayi murmushi tace " *hakane, nagode sosai momyn adla ,inda ace wasune can bare da shikenan yawo damu zasuyitayi da kuma aibata shi adnan din, amma dadin naka kenan, ubangiji allah yasaka muku da gidan aljanna*, " *bakomai ai dadin zaman tare kenan, bari na tafi Allah ya shige mana gaba*, ta mike hajja ta rakata har ta hau mota ta bar gidan. Koda hajja ta dawo ta iske *adla* zaune a kasa sai tace " *haba adla maimakon ki tashi ki zauna , sai kace bakuwa ,tashi ga daki can ki aje kayanki kinji*, adla tayi murmushi sannan mike tashiga dakin , dakin hajja ne dole ta tsaya tanabin dakin da kallo _lallai naira tayi kuka, wani abinma bata san menene ba_ gefen gado ta zauna ta duba agogo ta daya saura , dan haka ta nufi bayi ta yi wanka tayo alwala , bayan ta idar da sallah ta bude jakarta ta ciro wata doguwar riga blue da kwalliyan fulawa pink a jiki, ta dan kamata dan rigan ta zauna a jikinta , humran ta ta dauka ta shafa da mai sai hoda , sai ta dan shafa man baki , dayake tunda *adnan* ya karbe wayanta yanzu ba waya a hannunta, hakan yasa ta fada kogin tunani *gaskiya ta tausayawa adnan , gashi ita yanzu nauyin satake ji akan abubuwan data aikata dukda bataga laifin kanta ba* tayi murmushi mai sauti dan tunoshi datayi , ya dan fada amma yayi kyau , Baba abunda takeso irin taga yayi murmushi beauty point dinsa su motsa , tu ro kofa akayi , hajja ce tace " *adla fito kici abinci*, ta fito falon hajja ta nuna mata wasu kololi tace mata ta dauka ta kaiwa adnan dakinsa , dukda batasan dakin ba amma da kunya ta tambaya, ta dauka ta fita haraban gidan, can ta hango wani sashi da takalma a kofar dakin ,dan hk ta nufi dakin jiki ba kwari, sallama tayi aka amsa hakan yasa ta shiga, adnan ne zaune sai wani mutum kusa dashi daga ganin malami ne, ta ajeyi abinci sannan ta mike zata wuce , *adnan* ya ce mata " *jirani*, hakan yasa ta samu wuri nesa dasu ta zauna tunda da hijjabi jikin ta, bayani yake masa akan maganin dayake masa, " *amma malam ina mafarki cewan macizai suna bina amma sai inga ina jefa musu wani abu kaman walkiya suna mutuwa*, " *eh asiribda akayi makane ,kuma wannan walkiyan itace addu,a dan tazamw maka makami akansu,dan haka saika dage da addu'a*", . nan suka mike suka bar dakin ya tafi rakashi jin hakan da adla tayine yasanya tafada tunanin irin nata mafarkan " *knn itama mafarkin datakeuyitun tana gida yana nuni da cewa wani abun mara kyau ke binta amma sabida addu'a da sunzo.zasiucutar da ita sai ta farka*", lallai itama kaddarar adnan ta shafeta, ji tayiban rungumeta ta baya ta juyo a dan tsorace , suka hada ido,a tare suka sauke ajiyar zuciya , yadda yangumetan kaman wani zai kwace masa ita , a kunne yake rada mata "* karki kara nisa dani adla, bazan iya rayuwa babubke ba, i miss yhu alot my queen,kin sa na shiga wani hali yazaunar da ita gefen gadonsa yadda yakejin saukan numfashinta da sauri da sauri ya riko hannunta yana murza cikin nashi, " *adla kimin alkawari bazalkikara nisa dani ba plss*", cikin sanyin jiki ta gyada masa kai kanta a kasa, yayi murmushi sannan ya sumbanci goshinta " *tashi ki zubo mana abincin, ko kin ci naki ne?*" " *a hankali ta furta a ah*", yace " *cire hijjabin ki sauko muci* " ta cire sannan ta dauko plaste ta zuba musu da spoons, sai binta kawai [14:05, 8/11/2016] ummu sabreena: yakeyi da ido, ta zuzzuba musu komai sannnan sukaci, ita tafara aje cokalin sannan shima ya ajiye yace *tunda ta koshi shima ya koshi*, murmushi tayi tace " *kagafa hajja tana jirana kar tace na zauna*", " *sai kice kina tare da mijinki ne*", ta waro ido batace komai ba ta mike tana harhada plates din, tare suka nufi shashen hajja tana ganinsu ta fadada murmushinta , cikin jin kunya adla ta shige dakin hajja shiko adnan zama yayi kusa da ita ya kanga jikinsa a nata , daka kalleshi kasan yana cikin farin ciki .hajja ta kara godewa allah ganin adnan cikin annashuwa ba kaman sauran kwanakin da suka shude ba. basu kara haduwa ba sai dare lokacin dady aliyu ya dawo , yayi murnan ganinta sosai . tana gama cin abinci ta wuce dakin datake xama a yi shirin kwanciya , karfe tara taji a turo kofan an shigo ,dayake ita kadai ce hajja tana dakin dady yasanya ta ji tsoro gashi ta kashe fitilan dakin, rikota dataji anyine yasanya ta dan kwalla kara , ya toshe mata baki yana dariya " *matsoraciya kawai*", ta shagwabe fuska tace " *wallahi ya adnan ka ban tsoro*" , ya rungumota jikinsa yana fadin " *nasan cewa ke kadai ce shiyasa nace bari nazo na tayaki kwana dan kar kiji tsoro*", shiru tayi sanadiyyan harshensa dataji a bakinta, kirjinta ya fara bugawa har yanaji , tsoro ya shigeta ganin irin sakonnin dayake aika mata masu zafi, kuka ta soma tuno cewan bafa gidan su sukeba , gidan surukai ne,kukan ta cigaba tana kiran sunansa *ya adnan plsssssssss…* dago jajayen idanuwansa yayi a hankali yayi mata nuni datayi shiru *shhhhiiiii* *(FARIN DARE)*
[9:45AM, 4/14/2017] Halima: : *YAZANYI DA AUREN ADNAN*


*NA UMMU SABREENA* *AUNTY AYSHA,* *ND* *JAMEELERH*


*147*




kukan takeyi bavkakkautawa , ganin kukan nata na damunsa yasan ya tayi shiru tana ajiyar zuciya da tunanib kuma dare

Please Login or Register in order to submit comment