Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne za'a iya jiyota , ya taimaka mata ya kaita bayi ya gyara mata jiki , Ya fito ya dauki zanin gadon ya cire sannan ya shimfida mata wani, zuwa yayi ya taimaka mata tafito daga bayin ya kwantar da ita , yaje ya dauraye zanin gadon sannan ya dauko ya riko hannunta " *Allah ya miki albarka adla ,hakika nakan godewa allah daya bani ke a matsayin mata sannan dakuma iyaye na da suka hadamu dake , kin kasance alkhairi a gareni , duk da halin da na shiga amma baki gujeni ba, Allah ya bamu zuri'a ta gari*", ta sumbance ta agoshi ya share mata hawayen da ya zubo mata yana fadin " *akwai zafi ne?* , tayi rau da ido wani hawayen ya zubo mata a hankali ta juya masa baya taja bargo , ya zagayo ya kama kunne alamun tayi hakuri , murmushi kawai tayi sannan ya rumgumeta ta fara bacci lokacin karfe 3 daya duba agogo [11:47, 8/12/2016] ummu sabreena: a hankali ya janyeta a gyara mata kwanciya sannan ya wuce side dinsa cikin farin ciki, _lallai mata ni'ima ne_, alwala yayi ya fara jero sallah na godiya ga allah daya tsera tar dashi daga halaka kuma ya roki allah yabar shi tare da adla. wanshekare a safiyar alhamis misalin karfe bakwai , hajja ta turo kofa ta shigo , ganin adla nata bacci yasa tayi tunanin anya tayi sallah asuba kuwa?, ta shiga toilet nan taci karo da zani gado a shanya , abin ya daure mata kai dan tasan dai jiya bata cire shi ba kuma ai shekaran jiya tasa , fitowa tayi tana tashin adla " *adla, adla, kinyi sallah kuwa*?, adla a firgice ta farka tana salati ganin har gari ya waye " *a ah banyi ba wallahi*, hajja ta kura mata ido tace " *meya sameki naga idonki su kumbura?*, ta rasa karyar da zata saburbudo dan hk tace " *banda lafiya ne mom*, hajja ta matso kusa da ita cikin tausayawa tace " *ayyah! shine baki zo kin tasheniba* ,ta taba jikinta taji zafi radau *sannu kinji bari na kawo miki magani* Ta mike ta je ta dauko mata da ruwa tana fadin " *naga zanin gado a toilet ke kika wanke ne?*, adla ta rasa karyar da zata kirkiro _wannan abun kunya har ina?, shi tafi abinsa ya barta da abun kunya, gashi ko mikewa takasayi tayi sallah, kai namiji ba kunya, a dakin uwarsa!_ " *eh mom amai nayi akai shine na wanke*" , *(karya haramun inji ummu sabreena)* " *ayyah ai da kin barshi masu aiki su wanke , bari nabarki kiyi sallah sai na hado miki breakfast"*, ta fadi hakan tana nai fita daga dakin . Adla ta sauke ajiyar zuciya ganin hajja bata ganota ba, ta rarrafa ta shiga bayi tayi wanka ta kara gyara jikinta tayo alwala, a zaune tayi sallah lokacin hajja ta shigo ta isketa tana sallah a zaune , ta ajiye masa karin kumallon a gefen ta tana fadin *sannu kinji ,in baki jin dadin kikin kitaho mutafi asibiti, ba kya yita zama da ciwo ba ai ,daga zuwa jiya!*, a kunyace adla ta tsugunar da kanta _*hmmm danki ne yayi aika aika*_ *a ah mom ai bawani jin jiki nakeyiba*, " *to shikenan kici abincin sai ki kwanta ko,*" ta gyada mata kai sannan hajja ta fita, karfe goma adnan ya shigo ya nufi gurin hajja yazauna ,ta kalleshibtace " *mai muka samune kaketa murmushi son?"*, " *uhmm mom munkwana lfy?"*, " *alhamdulillahi ,amma ka shiga ka duba adla batajin dadi dan kuwa da zazzabi ta kwana"*, a ransa yace *ai ko bakice ba ma shiga zanyi*, amma a fili sai cewa yayi" *ayyah bari na dubota",* a hankali ya tura kofar dakin ya shigav,ttsakiyar gado ya hangeta ta rufe jikinta da bargo, da sauri ya matsa ya dan yaye bargon ya na fadin " *ooh am sorry matatagari, na barki da ciwo ko, sannu kinji*, ta dan jazame jikinta tace a hankali " *kasan fa ba mu kadai bane a gidan*", y tallabo ta cikin tsananin so " *to menene ai matata ce ya jikinki*", " _kanta a kasa sabida nauuyisa da takeji amma baya ganewa_ *uhmmm da sauki*", " *kinci abinci kuwa sabida kisha magani*, " *eh hajja tabani*, " *ya sumbanceta a goshi sannan ya mike ganin bacci takeji*, kwanan adla uku hajja tana kula da ita kuma a dakin take kwana hakan yasa adnan da rana kawai yake samun ganinta, taji sauki sosai dan har ffitowa falo take suna hira da hajja,ranar itakuma hajja sai ta koma dakin dad, aikuwa adla ta gurzu gurin adnan dan kuwa ta yabawa aya zakinta ,hawaye ya dinga zuba a idonta shikuwa dariya yake ta mata gqnin haka yasa ta dauki fito tana wurga masa *(uhmm soyayya ruwan zuma)* [5:18PM, da sauri ya sumgumeta suka shige toilet. itadai hajja batasan wainar da ake toyawa ba , coz da safe adnan yana shigowa suyi breakfast tare da rana kuma adla ke kaimishi abinci kuma takan jima bata dawo ba sai sunguma shan soyayyarsu sannan zata dawo, amma dayake hajja wayayyice bata nuna mata komai, inna suhaima ta kalli hajja tace " *ashe adnan yazo ,ina amaryar tasa?"*, hajja ta yi murmushi tace " *tare sukazo ai kilan bataji shigowarki ba, bari na kirata*, ta mike ta wuce taje dakin ,taras da ita yayi tana bacci , a hankali take tashinta ,tace mata tafito ga inna suhaima tazo sugaisa . bayan hajja tazauna ne *adla ta shigo cikin wata dagowar riga na shadda, tsugunnawa tayi cikin girmamawa tana gaida inna suhaima , ta amsa cikin jindadi tana fadin " *ya jiki jiki,to allah ya raba lafiya*, hajja ta firfito da ido tace " *ai batada ciki*, * "itadai adla kamar ta nutse a wurin , " *au ke bakisan juna biyu gareta ba, gaskiya hajja wasa kike ,kila dai kina tsoron kishiya ne ko miji* tafadi hakan cikin zolaya , adla ta mike ta koma dakin yayinda hajja ta fuskanci inna tace *"kinsan allah bansan tanada ciki ba"*, " *lallai, ki kalleta da kyau yanda ta dashe tayi haske kuma kirjinta ya ciko*, a zuciya hajja ke fadin " *amma lokacin datazo batada ciki _lallai yaran nan , sunata sha'aninsu ita sun barta cikin duhu, yaran yanzu ba'a iya musu ,farin ciki ya cika zuciyarta dan kuwa burinta dama a duniya yanzu baiwuce taga 'ya'yan adnan ba_, adla kuwa tana komawa daki ta zube a kasa *wayyo abin kunya*
[9:45AM, 4/14/2017] Halima: *YAZANYI DA AUREN ADNAN?*


*NA UMMU SABREENA,* *AUNTY AYSHA,* *ND* *JAMEELER*


*148*



Ranar *adla* kasa fitowa tayi falo wurin hajja sabida kunya, ita kuwa hajja ranar kamar ta taka rawa dan murna, daren ranar adnan ya shigo wurin hajja dan kuwa shi ya matsu sukoma gida dan kuwa baya sakewa da matarsa sosai, " *sannu da hutawa mom"*, " *yawwa sannu son ka wuni lafiya, yau naga kaman baka wuni gida ba?"*, *"eh mom ina ta shirye shiryen yi mana visa ne nida adla"*, *"au shine baka fadamin ba , yaushe ne zaku tafi?"* ya dan sosa keya yana fadin *"ai mom nabari ne sai nagama komai sai na sanar miki , ranar monday zamu tafi"*, ta dan muskuta tana kallonsa *"dama kasan adla nada juna biyu shine baka fadi min ba"*, bai fahimci zancen nata ba *"mom meye kuma juna biyu?"*, ta fara dariya sosai *"lallai son, baka san menene juna biyu ba, to i mean she's pregnant",* adnan ya ware idanu yama rasa mai zaice dan murna, kawai sai ya rungume hajja yana murna, ta hau murmushi tana fadin *"nidai kar ka karasani plss tun kafin inga jikan nawa"*, ya dagata yana dariya sannan tace *"yanzu saura kwana hudu knn ku tafi ko?"*, ya gyada kansa yace *"ai dad ya sani ma,kawai dai mun miki yawau ne"*, *"to kaga gobe sai ka kaita gida ta yi musu sallama ,bt kwana nawa zakuyi ne",* *"mom wata sida zamuyi dan zamuyi wani taro acan denmark din akan company su dad dasuka bude acan kuma abun zai dauki wata sida ne",* *"lallai kace zaku jima acan ,allah yasa dai ba can zata haihu ba",* yayi murmushi ya mike yana ya nufi dakin da adla take ciki, ta zaune tana shan yoghurt ya isa kusa da ita ya dagata sama yana juyi da ita a tsakiyar daki, da kyar tasamu ya ajiyeta ganin tana neman fara kuka , ya nakuce mata hanci yace *"kedai kuka baya miki wuya, baki san kin girma bane, kin kusa aje mana baby"*, ta yi banza dashi ta dauki yoghurt dinta zata sha, ya fizge ya ce *"haba maman takwas talk to me mana"* ta waro manya manyan idanuwanta tana fadin *"bazanga yan takwas ba insha'allah, dama nasan baka tausayina"*, dariya yafarayi sannan ya janyota ya rungumeta yana shafa cikin a hankali yake fada mata a kunne *"bawanda ya kaini sonki da tausayinki mata-tagari, allah ya kawo mana masu albarka"* , kanta na kirjinsa take fadin *"dan allah miji-nagari ka dan je ka siyo min balango da kilishi,wallahi sunakeson ci",* *"ohk dauko hijja binki muje mu siyo"*, cikin murna ta dauko suka fito ,sunci sa'a hajja bata falo, dama tagaji da zaman wuri daya ,duk abinda tace tanaso saiya siyan mata ,tarukuce iri iri ,ta dinga shan rake a mota sai dariya yake mata ganin kaman zata hada da hannunta ta cinye dan kwadayi. wanshekare da safe bayan sun gama breakfast hajja take shedawa dad cewan adla nada ciki, shima sai murna yakeyi , itadai adla tana daki tana cin rogowar namanta na jiya , a gidan mama tayi murnar ganinsu, ganin yadda adla tayi kyau kuma ta danyi kiba abinta,tayi tunanin adla nada shigar ciki amma dai bata ce komai ba. nan adnan yake shedawa mama cewan saura kwana uku subar kasar kuma zasuyi wata shida ne acan, *"eh dadynku ya fadamin cewan zaka wakilcesu,to.allah ya taimaka"*, " *amin amin ,bari na wuce"*, adla ta mike ta bishi zuwa mota yacemata da dare zaidawo ya dauketa. tana shigowa tanufi kitchen tadebi garin danwake ta hada , mama ta shigo tana fadin *"a ah adla yau kuma kece da cin dan wake?"*, " *wallahi mama dama sai murnan zuwa sabida marmarinsa nakeyi gashi hajja batada shi",* mama tayi murmushi tace *"to fito na dafa miki"* " *yawwa mama cisamin yaji dayawa fa ,bari na kwanta dan bacci nakeji"* mama tayi murmushi a ranta take fadin *"allah ya rabaku lafiya auta"* ********** [13:09, 8/15/2016] ummu sabreen: *149* koda mama ta kawo mata dan waken taci sosai ,tanaci suna hira da mama *"bazaki je kiyiwa antyn ku sallama ba auta?"*, *"eh mama bari innayi sallah sai naje amma ita anty maryam mayi sallama ta waya amma mama ki hadamin garin nan zan tafi dashi can dan allah"*, *"shikenan bari na iyban miki dan kuwa inadashi dayawa"*, karfe daya ta je gidan hannatu ,yaran sai murnar ganinta auke dan adla akwai san yara, saida yayi sallahn la'asar sannan ta nufo gida, nan mama ta wanke mata kai ta gyara mata shi, ta turara mata kan sai kamshi yakeyi , ko sabida mahaifiyarta bataso taga tayi nisa da gida amma da yake aure babu inda zai kaika, wunin datayi bataga miji-nagari ba kywa bini bini ya fado mata murmushi kawai takeyi dan kuwa tasab yanzu ya zame mata jinin jikin ta. sai da akayi sallah issha'i sannan ya zo ya dauketa , ya taras da dad a gida dan haka ya hadasu yayi musu nasiha sannan yayi musu addu'a sosai, daga nan shagon da ake saida waya ya nufa , nan yace ta zaba wayar datakeso ya siyan mata , sannan ya siyan mata nama da yoghurt suka nufi gida, Hajja ta kirawo mai lallai akayiwa adla sannan akayi mata streching kanta , tayi kyau sosai sai kace sabuwar amarya,jikin nan nata kamar na jariri sabon haihuwa, ta harhada mata abubuwan dazata buqata acan tun daga kan kuka, kubewa, daddawa dayaji sannan itama mama ta aiko mata da nata sakon sabulu da turaruka. A safiyar monday uku ga watan August jirgin su adnan ya daga zuwa denmark , ko acikin jirgi adla na genfensa tanata baccin ta ,har suka isa sannan ta farka , gidane ma daidai ci wanda dama dady aliyu yasa aka tanadar musu kafin su iso , a gajiye adla ta shigo gidan dan kuwa tagaji sosai, adnan ya ansa mukulli yaxo ya bude musu dakunan , daki na farkon suka shige , adla tayi shiga bayi tayi wanka tayi alwala sannan ta gabatar da sallah , janyo jakarta tayi ta fara ciye ciye lokacin adnan ya fita siyo musu abinci, koda ya dawo ya taras har tayi bacci dan hk ya tattara abinda tagama ci shima ya kwanta gefenta hannunsa nakan cikinta. Rayuwar su a dernmark rayuwa ce mai cike da kauna da kulawa ,inda adla ke ganin tana daga cikin wanda sukafi kowa sa'ar miji a dunya , baya barinta tayi aikin komai sai ita datace zata dinga musu girki, inya fita da safe to bini bini xai kirata a waya yaji ko tana lafiya, inko ya dawo zai dauketa su fita wurin shakatawa, tana waya da hajja da daddy aliyu da sauran en uwanta dukka musamman mahaifiyarta , itadai kan sai dai tace *masha'allah*, adnan na zaune yana ta latsa system din dake gabanshi , yayi da adla ke zaubmne gefenshi tana sanye da wasu riga da wando na sanyi masu laushi purple *"amma ina tunanin cewa anya mata-tagari in baki haifanmin twins ba to katuwan baby zamu samu",*,. ta kalli kwanon plantain din dake gabanta sauran guda biyu, tayi dariya tace *"ni wallahi matsala na kafana da suka kumbura ga shi cikin nauyi kamar na cire"* ya matso da kafan yana mammatsa mata kamar yadda yake mata kullum yace *"karki damu ai kinga jiya da mukaje a asibiti sunce watan cikin takwas,ai kinga kin kusa, gashi mom ta dameni wai nadawo dake , bt wallahi nafiso ki haihu anan sabida zaifi"*, tayi murmushi kawai dan sau da dama indai ya sako hajja a magana bata cika sa baki ba sabida tanajin nauyin ta, *"bakiyi maganaba maman takwas ,ko kinfi so mutafi gida"*, *"ta waye bayason gida?"* ya mike yana fadin bari kiga na shiga wanka dannasan ke yanzu kafin ki tashi aikine babba. bayan sati daya da maganan ya fara musu shirye shiyen dawowa, a ranar daxasu dawo cikin dare adla ta farka da ciwon mara, kaman an mintsileta ta farka ta fara zagaye daki, adla ba bakin magana sabida ciwo ,adnan ya farka ganinta a wannan halin yasa da sauri ya je ya fito da mota, ko kafin ya dawo fire ta fashe ********-*********
[9:45AM, 4/14/2017] Halima: [4:31pm, 16/08/2016] Amira: *YAZANYI DA AUREN ADNAN?*

*NA UMMU SABREENA,*
*AUNTY AYSHA,*
*ND*
*JAMEELERH*

*150*

Cikin sauri ya dauketa yasata cikin mota suka wuce, suna isa da sauri ya kira nurses suka dauko wheel chair aka shiga da ita ciki, yana tsaye ya kasa zaune ya kasa tsaye sai addu'a yake mata , wata nurse ta fito tana fadin *"shigo ciki"*,
ya bita a baya suka shiga , yana ganinta da sauri yaje ya riko mata hannu ganin yadda take ta hawaye tana cije baki, ta damke hannunsa shikowa sai addu'a yake mata,
nan ta fara wata nakudan , da sauri akaje aka kirayi doc. nan sukazo cikin ikon Allah ta sullubo yarta mace ,tana fitowa sai ga kan jariri ya danno ,nan kuma aka kara taimaka mata da taimakon allah, ta kara suburbudo danta namiji, wai wai wai adnan ba baka sai kunne, duk ya hade ya rungumesu ya sumbanci wannan ya sumbanci wancan, ya matsa kusa da adla datake shan tea ya kanga mata jaririyan yana fadin *"dubesu adla, dubi irin kyautar da Allah ya mana,a kullum ina godewa Allah daya mallakamin ke a matsayin mata Aisha"*,
tayi murmushi tana kallon yaran *macen kai kace hajja ta haifeta shiko namijin yana shige da adnan* , ya katse mata tunani *"karbesu mana adla,*"
*"ta karbesu a zuciyarta tana godewa allah mai kyauta da kari"*,
wanshekare da safe aka sallamesu suka wuce gida ganin cewa dukkansu suna cikin koshin lfy,
adnan ya shirya musu komai nasu sabida jirgin kamfanin su ne xai kaisu ,

Karfe 12 na agogon nigeria jirginsu ya sauka a kd, dayake hajja tasan da zuwansu yau amma kuma basu fada mata haihuwar ba , suna saukowa daga jirgi hajja da dad suka fars hangowa, hajja burinta taga katon cikin adla amma sai taga wayam,
kawai sai ganin yara tayi masu kyau a hannun adnan,
suna karasowa cikin murmushi hajja ta hau salati *"yanzu son sai da kabari ta haihu acan sannan zaka debota da danyen jego ku taho!"*,
dad ne ya amshe namijin da mamaki a fuskar sa yana fadin *"masha'allah"*,
haka suka shiga mota hajja nata xuba, ga farin ciki kamar ya kasheta *"yaushe ta haihu?"*,
*"mom jiya karfe uku na dare, kinsan nace muku yau zamu dawo to sai kuma Allah yayi ikon sa"*,
*"lallai adnan, maimakon ka kirani ninazo ,amma sai ka taho da ita da jarirai, sannu kinji adla"* adla kanta na kasa dayake ita da hajjo ne a baya sai dady aliyu da adnan a baya,
suna isa gida hajja ta kwabe yaran ta musu wanka , sannan ta yiwa adla itama , girki kuwa iri iri ta sata a gaba da kunu wai ta cinye (basa banba su hajja anyi jika),
bini bini ta daukesu tayita murmushi , musamman macen *ita dai tanason 'ya mace amma allah bai bata ba amma gashi ya ba danta ,ooh yau ga jaririya a gidanta*
ta dauki waya ta kira mama da sauran yan uwa ,nanfa gidan ya cika , anty maryam da anty hannatu sun taho tare da mama,
adla ta rungume mama tana zuba shagwaba,
hannatu tace *"ke auta yanzu kuma ai kin girma sai dai 'ya'yanki*,
akayi dariya maryam tace *"lallai adla kim yi aiki, kwara daya ya muku cika balle biyu*,
adla tayi dariya tace *"kedai bari anty ni haushi ma suke bani* ,
mama ta rike baki tana fadin *"rufamin asiri kar hajja tajiki*,
aka fashe da dariya dukkansu maryam tace *dannaga hajja kamar zata maidasiu ciki"*,
adla tana ganin gata gun hajja da mijinta ,dan kuwa bashi da aiki sai daukansu hoto kullum inya dawo gidan yana manne dasu
kowa sai son daukan twinsu yakeyi , itadai adla nono kawai take basu ,suna fara kuka hajja ke goyasu har suyi bacci sai tace adla ta kwanta ta huta
[4:32pm, 16/08/2016] Amira: ranar suna namiji yaci sunan dad wato muhammad yayin da macen taci sunan hajja amina amma ana ce musu *sabreen da sabreena*, suna kuwa sai wanda yazo dan kuwa anci ansha an goge wuya , nan na hango yan *muqaru da juna grp da jama'ar *dandalin lubiee* mayun shinkafa(lol), sai yan fateemah zahra novel anata fada akan nama, su *ameeraty* an sha asobin suna ita da *jameelerh* dota su faty da sisin ta (miss deen) ansha rawa , gaskiya mutane sun yi yawan da bazan iya lissafo su ba , adla in kaganta zakayi zaton wata tauraruwa ce cikin taurari itada twins dinta , nana ita hajja ta samo dan ta dinga taya Adla da renon yara , sabreen akwai rigima amma sabreena tafi shi hakuri sabida shan hannu take "cewar hajjo" shiyasa ita kullum tana goye a bayanta, satin twins hudu amma inka gansu zakayi zaton sunyi wata hudu sabida sun yi girma gwanin ban sha'awa dan hajja tace ai nonon adla yana da kyau shiyasa , ranar da suka cika wata daya ne ta je gidan mama ta kwana uku tare da nanny au nana,jitayi kamar kar tabar mahaifan nata ta biya gidan hannatu da inna husaina kuma zaman datayi gidan mama ta kara gyara yar tata duk da cewa itama hajja tana taka nata rawar ,ranar da suka cika kwanaki hamsin ranar ta koma gida cike da abin arziki iri iri ,lallai twins sunyi goshi,adnan yasa an fitar musu da komai na gidan su an gyara , komai sabo dan acewarshi sabuwar amarya ce zata dawo , ranar an sha luv kamar za'a cinye juna dan acewar shi yayi missing nata sosai , rayuwar su gwanin ban sha'awa dan kuwa ko yana office ne zai ce mata ta karawa twins waya a kunne suyita tinsira mishi dariya, yana son yaran sosai dan akwai ranar datace masa *"ooh nida miji-nagari kadena sona ka koma son yaran nan"*, ya janyota ya sumbanci wuyanta yana fadin *"wane ni nadena son mata-tagari, kawai dai kinga yara ne ,ko kina kishi ne tun kan na karo miki kishiya?"*, tayi far da ido sannan ta fito da harshenta ta lashe lebanta tana fadin *"ka auro goma ma tunda ba'a kaina zasu zauna ba"* taja bargo ta kwanta , yayi dariya sannan ya jawota jikinsa yace mata wani abu a kunne wanda niba bansan menene ba nadaiga sun fashe da dariya sun lullube ,yanzu suma twins sun saba da shi sosai , tunda yanzu suna takawa ko'ina sai uban wayau bazakace yan shekara daya bane ranar nan ya dawo da rana , ya saba da yana yin sallama zasu fito da gudu suna mishi gwaranci amma sai ji shiru, ya karasa ya sameta zaune tana shiryawa a falo alamun wanka ta fito , baiko yi mata sallama ba yace " *ina 'ya'yana?"*, ita tambayan ma dariya tabata , ta kada halshe tace *"'ya'yan ka !na siyar dasu"*, ya tsugunna gefenta " *dan allah ba zancen wasa ba*", tayi dariya sosai sannan ta mike tana taku a hankali tace *hajja ta turo driver ya tafi mata dasu dazun da safe"*, yayi ajiyar zuciya ya bita ciki jikinsa har rawa yake dan har yana yar da rigar sa ta sama ya bita ciki a ransa yace *"ai gwara na bada kaimi ki haifo masu kanne tunda kin fara tunanin sai dasu(lol), ta na kwance a jikinsa yana shafa gashin kanta yake cema a hankali *"dan allah ina rokon alfarmarki mata-tagari ki bari mubarwa hajja twins ,kinga yadda ta demu dasu sosai kuma jiya takirani take rokon mu bar mata su kinga suma sun saba da ita sosai tunda dama nagaya miki wannan karon zamu hajji tare , kinga shikenan"*, murushi tayi tace *"shikenan wallahi bakomai miji-nagari"*, ya rankwafo da kansa dai-dai kunnanta yace *"ba haka yakamata kice ba , kamata yayi kice allah yasa yau nasamu wani cikin twins din"*, ta gwalo idanuwanta tace *"amma lallai miji nagari baka tausayi na, nifa makaranta zan koma"*
[5:14pm, 16/08/2016] Amira: yayi dariya yace *"niko nafi kowa tausayinki mata-tagari"*, ta mike da sauri jin girkinta na kamawa,wannan shekaran Adnan da Adla suka nufi kasa mai tsarki dan sauke farali tareda dad da dady aliyu wanda duk shiya biya musu, yayinda sabreen da sabreena suka mance da gida , sabida sun shaku da hajja sosai , amma duk bayan sati biyu tana kaisu wurin mama su kwanan mata can , dawowar su adla yayi dai dai da bikin yarinyar inna suhaima wata zakiyya kuma a gidan hajja ake shagalin bikin dan haka adla ta kasance busy amma duk da haka bata jin dadin jikinta, ta aika

Please Login or Register in order to submit comment