Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*🤦‍♀️🤦‍♀️ MIJIN BABATA NE🤦‍♀️🤦‍♀️*


®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*


*_Z• W• F•🏝_*




*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*



*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA, MUMY KULSUM 💞(Zakiyya)💞*




_*IINA GODIYA GA ALLAH DA YA NUNAMIN NA FARA WANNAN LITTAFI LAFIYA, INA ROƘON ALLAH YASA NA KAMMALASHI LAFIYA, INADAN WANI KO WATA TAGA DA GYARA ACIKIN LABARIN TO HANYA BUƊE TAKE*🤗_



*SHAFI NA ƊAYA*



____________📝 Zaune take ta tisa kayan wanke-wanke gaba sai famar tunani take akan abinda yake faruwa tsakanin Babarta da mijin ta ita abin har mamaki yake bata irin yadda Babarta ta rufe ido sai soyayya takeyi da mijinta ko kunyar ta bata ji, duk abinda yake so zatayi ko a gabanta ne koda hakan baiyi mata daɗi ba, in dai shi zaiji daɗi to baruwanta da ita.

Kuma gashi har ga Allah yanzu burgeta abinda yake ma Babarta keyi, saɓanin kwanan baya da abin ke bala'in bata haushi, musamman idan ta dube mijin Babarta, taga ko ita yayi mata ƙarami da aure bare ace Mumy tah, amma yanzu duk ta daina jin tsanar da take mishi a zuciyar ta.

Tana cikin wannan tunani ne taji salamarshi, da sauri ta dawo duniyar tunanin da ta tafi cikin hanzari ta ƙarɓa mishi sallama haɗi da tashi ta ƙarɓi kayan da ke hannunsa jiki na karkarwa, tunda ta tashi ya kife ta da ido yana kallon yadda take tafi komai na jikinta rawa yake lokaci ɗaya ya rufe idonsa yana tunanin wani abu a ransa.

Yana cikin haka sai ga Babarta ta fito cikin ɗaki sanye da wasu riga da siket na atamfa, waɗanda suka kama jikinta sosai suka fito da sifar jikinta, tayi kyau iya kyau idan ka ganta zaka rantse da Allah ba ita bace mai wannan budurwar ba, ƙofar ɗaki ta tsaya tana kallonshi cikin so da ƙauna, shikuma tsaye yake waje ɗaya yakasa gaba kuma ya kasa baya, kallo ɗaya tayi mishi ta gano cewa so yake tazo ta tarbeshi, kuma tabbas idan har bata zo ba, tabbas bazai shiga ɗakin ba, ita kuma da kunya ace taje ta tarboshi gabsn ƴar ta, amma ya ta iya dole sai taje ta tarboshi, dan tasan ida bata jeba zaiyi zuciya yayi tafiyarshi kuma shi da dawowa sai tasha wuya, tana kaiwa ƙarshin wannan tunanin ta fara ɗaga ƙafarta a hankali cikin jan hankalinshi har ta kai gab dashi, tunda ta fara ɗaga ƙafa ya sauke wata sassanyar a jiyar zuciya, kana ya kifeta da ido yana mata wani kallo kamar ya haɗiye ta.

Tana ƙarasowa gab dashi ƙamshinta ne yayi masifar bugun hancinsa har ta buɗa baki zata gaisheshi cikin azama yayi saurin jawota jikinshi haɗi da haɗiye bakinsu waje ɗaya, dai-dai wannan lokacin Hansa'u ta ɗago idonta sukayi ido huɗu da mijin Babarta, aikuwa yana ganin haka yayi sauri ƙara shigar da bakinshi cikin nata yana mata wani kiss mai kashi jiki.

Ita kuwa tana ganin haka tayi saurin kwar da kanta ƙasa ta fara wanke-wanke jiki na karkarwa.

Aikuwa yana haɗa bakinsu waje ɗaya jikinta ya ɗau karkarwa, lokaci ɗaya ta manta da ƴarta na kusa da ita, shikuwa yana ganin haka ya cigaba da kissing ɗinta son ranshi har ya kai da ko tsayowa ta gagaresu, ba kunya ba tsoron Allah ya ɗauketa yayi ɗaki da ita, duk abinda yakeyi yana kallon ƴarta tagyafin ido.


************

Tun a ƙofar gida ta ɗaura hannu a kai tafara ihu tana faɗi,

'Wallahi bazan koma ba, ko da Babata zata ƙasheni".
Haka tariƙa faɗa har tashigo cikin gida.

Babartace dake kwance tana saurarin rediyo can taji muryar ƴarta, cikin hanzari ta tashi tafito ɗaki, dai-dai lokacin da ƴar ke ƙarasuwa cikin gida.

Inna Rabi ce da Inna ladi dake zaune tsakar gida ne sunan ganinta suka buɗa baki tare suka ce,

"Sababba, ina dawo hutun da aka saba?".

Alhaji Abu ne yafi cikin hanzari saboda yaji kamar ana hayaniya, Hauwa ya gani tsaye sai sharar hawaye take, lokaci ɗaya yaji wani sanye ya rufemishi zuciya dan haka cikin hanzari yace,

"Hauwa lafiya kuwa kika tsaya ki ƙarasu ciki ɗaki mana.....tun bai rufe baki ba sai Babarta tace,

"Wallahi ba a gidannan ba, saboda nagaji kullum itace da tayi faɗa da miji sai ta ɗauro kaya akai tace tazo yaji, gaskiya nagaji sai dai ta koma gidan ubanta?".

A harzuƙe Alhaji Abu yace,

"Wato kina nufin ni ba ubanta bane, to wallahi ba inda zata je nan gidan zata zauna kuma wallahi kowace daga cikin ku tagaya mata wata magana wadda bata da daɗi wallahi sai tabarmin gidana".

Ya kai ƙarshin zanci rai a ɓace.

Duban Hauwa yayi yace, "zo ƙarɓi ga makullin ɗakin can nawa da ban cika shiga ba ki zauna har mijin naki yazo".

Inna Rabi da Inna Ladi ne su dube juna dan bawanda Alhaji ya taɓa yarda yashigar masa ɗaki amma ace a gola yabari tashiga ɗakin.


Baki ta washe haɗi da karɓar makilli tashiga abinta sai murna take, daman tana so ta haɗu da samarin ta shiyasa tayi yaji, dan tabbas tasan mijin Babarta ne kawai zai taimaka mata ta haɗu dasu kuma itama sai ta taimakeshi.......











_Kuci gaba da kasancewa dani domin jin yadda zata kaya, ina yayi muku daɗi muci gaba idan kuma saɓanin haka kowa ya huta🤗_


*COMMENT AND SHARE*



*💞SUMMY M NA'IGE 💞✍🏻*
*🤦‍♀️🤦‍♀️ MIJIN BABATA🤦‍♀️🤦‍♀️*



*ZAFAFA WRITTERS FORUM*


*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*



*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSU, (Zakiyya).*




*SHAFI NA BIYU*



____________📝 Yana shiga ɗaki da ita ya ajeta gyafe ɗaya kana yayi kwanciyarshi kamar bai san da ita ba, ita kuma dataga ya shareta kuma ga jaraba sai cinta take dan haka ta ƙaraso wajansa a hankali har tazo wajan da yake kwance, a hankali ta kai hannuta saman kirjinsa tana shafa, aikuwa yana ganin haka ya jawota jikinsa ya fara wasa da ita son ranshi har ta kai da ba abinda take buƙata tajishi ajikinta.


Tana ganin sun shiga ɗaki tabi bayansu da kallo sai ajiyar zuciya take saukewa ahankali haɗi da matsar kafafunta.

Cikin kasalar jiki ta tashi ta fara sharar tsakar gida, tana cikin haka sai can taji ihu mijin Babarta sai wani magana yake wadda ita bata gane inda ya dosa ba.

Tsintsiyar dake hannuta ta aje waje ɗaya haɗi da durkusawa ƙasa tana jin kamar tashiga ɗaki taga me sukeyi, tana cikin haka sai taji wasu hawaye sun zo mata lokaci ɗaya ta tuna da mahaifinta kafin yarasu, ita har mahaifinta ya bar duniya bata taɓa jin yashiga ɗaki da Mamar taba yana wannan ihu, amma wannan da bai san wahalar gidansuba shiga kawai yayi shine zai riƙa cika musu gida da ihu kamar tsohon mahaukaci, hawaye ta shara kana taci gaba da aikin ta.


Har ta kammala shara tayi duk abinda zatayi suna ɗaki basu fito ba, sai tana tunanin ɗaura sanwa saboda tana son tayi sauri ta kammala taje makarantar islamiya sai ga Mumy ta fito sanye da wani ƙaramin tawul wanda bai ida rufe mata cinya ba, kallo ɗaya nayi mata na kauda kai gyafe, ko kallona bata yiba tashiga tolet tana haɗa ruwan wanka, tana cikin haka shima ya fito ɗaure da wani tawul wanda ba inda ya rufemishi sai gabanshi, kai tsaye yashiga tolet ɗin da tashiga kana ya rufe ƙofa, yana shiga ya jawota jikinshi yashiga kissing ɗinta yana wasa da ita son ranshi, ahankali ya kai bakinshi gab da kunneta yace,

"Baby nifah bakimin abinda nake so, ko baki jin daɗin abinda nake miki ne?".

Kai ta girgiza kana tace,

"Zanyi baby".

Aikuwa tana gama faɗar haka sai ta fara ihu mai haɗe da surartai, Hansa'u ce dataji ihun Mumy ta tayi saurin tashi zaune ta ɗaura hannu akai tace,

"Miyasa mi Mumy?".
Ta faɗi haka idonta taf da hawaye.

Tana cikin haka kuma sai taji dariyar mumy ta, lokaci ɗaya kanta ya kulle ta fara tunani wani abu a ranta.


Tana cikin haka har suka fito wanka hannunsu maƙale dana juna sai fara'a suke hankali kwance.


Har zasu shiga ɗaki sai Hansa'u tayi saurin cewa,

"Mumy miza'a dafa, inaso na kammala natafi islamiya".

Kafin Mumy tayi magana ya jawota jikinshi kana yace,

"Tuwo nake so damiyar kuɓewa".

Agoge ta duba taga lokaci yatafi bazai isheta tayi tuwo ba kuma taje makaranta, dan haka tace,

"Wallahi lokacin islamiya ya tafi kuma na kwani biyu banje ba, idan nace sai nayi tuwo to ko yau bazan jeba"......tun bata ƙarasa magana ba sai Mumy ta daka mata tsawa kana tace,

"Shi zakiyi amma idan kinga ban isaba saikiyi tafiyarki".

Mumy ta kai karshin zancin da jannan hannu mijin nata suka shiga ɗaki.

Hawaye da suka zuba a idon Hansa'u ne ta goge kana ta ɗaura sanwar tuwo, tana cikin haka haɗari ya fara haɗuwa dan haka cikin hanzari ta kammala kana ta zuba musu ta kai musu falo ta ajeye sannan ta ƙara gyara gida, tun bata ida gyarawa ba aka fara ruwa masu ƙarfin gaske, da sauri tashiga ɗakin da suke, da yake ɗaki ɗaya ne garesu amma room and porlour ne, zaune tayi haɗi da ɗauku littafanta ta fara dubawa, tana cikin haka sai gashi sun fito riƙi da hannu juna, kallota Mumy tayi kana tace,

"Ina abincin mu?".

Bata samu damaryi mata magana ba, saboda haushin da take bata iya kawai ta nuna mata da hannu wajan da abincin yake.

Mumy bata damu ba, sai taje ta ɗauko abinci ta kawo wajan da yake zaune, har ta zauna zata fara zubawa sai yace,

"Baby yarinyar nan fa ta rainaki, duba kigani ita wai tagirma ana mata magana bazata iya buɗar baki ta baki amsaba, sai dai tanuna miki da hannu, wallahi laifinki ne duk kin bi kin sagarta ta komai yimiki takeyi".

Aikuwa yana rufe bakinshi Mumy ta hau Hansa'u da faɗa sai abinda bai zo bakinta ba, da yaga ran Mumy ya ɓace ya jawota jikinshi ya fara bata abinci haɗi da bata haƙuri, haka tariƙa buɗar baki gaban ɗiyar mijinta naciyar da ita.


Hauwa nashiga ɗakin kai tsayw tolet ta faɗa bayan tayi wanka ne tazo ta kwanta ko zanin dake jikinta bata sauya ba tayi kwanciyar ta.

Bata jima da kwanciya ba, sai ga Alhaji Abu yashigo ɗakin, yana ganinta ya washe baki haɗi da ƙarasuwa wajan da take kwance, ya jima yana kallonta sannan ya fara tashe ta a hankali, ido ta buɗe tana ganin shine tayi sauri ta gyara jikinta haɗi da faɗan,

"Baba kaine?ko wani aiki za'ayi maka?".

Sai da ya ƙaramata kallo tsaf kana yace,

"A'a daman zuwa ne nayi naji miya dawo dake gidan mijin naki? saboda ɗazo kinga fita nayi banji abinda ya dawo dake ba".

Tace,

"Amma Baba kabari har da safe saboda yanzu dare yayi".

"A'a karki damu ɗiyata gaya min".

Har ta buɗa baki zatayi magana sai ta fashe da wani kuka mai ƙunar zuciya, sai can tace,

"Wallahi Baba nagaji da zama dashi ni dai kawai kuce ya sakeni".

Bawani bincike ba komai Baba yace gobe da ikon Allah sai ya baki takardarki, karki damu ɗiyata kinji.

"Tace tau nagode Baba".

Yace, "tau amma kiriƙayi min biyya kinji ko".

Tace, "tau Baba".

Bayan kwana biyu da dawowar Hauwa gidan Babarta komai take so shi Alhaji Abu kecewa ayi koda girka ne, ko yaranshi naso ko basu so shiza'a ci, sai da duk wanda bai zaici ba ya barshi, aikuwa yaran gida da matan alhaji abu su Inna Ladi da Inna Rabi suka saka sa Babar Hauwa gaba suna faɗin tayi ma Alhaji abu asiri ita da ƴarta sai yadda suka ce.

Yau ma da dare bayan duk ƴan gida sunyi bacci alhaji Abu yashiga ɗakin Hauwa ba wani ɓata lokaci yaje ya kwanta inda take kwance, da yake bacci yayi awon gaba da ita bata san wainar da ake tuyawa ba.....





*COMMENT AND SHARE*




*SUMMY M NA'IGE*✍️
*🤦‍♀️🤦‍♀️ MIJIN BABATA🤦‍♀️🤦‍♀️*



*ZAFAFA WRITTERS FORUM*




*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*



*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSUM (Zakiyya).*




*SHAFI NA UKU*



____________📝 A hakali ya kwanta batari da ya motsa ba bare har ta farka, hannu ya ɗauko a hankali ya fara shafar kanta har izuwa sassan jikinta, a hankali ta fara miƙi alamar zata tashi, cikin sauri ya janye hannusa a hankali ya tashi ya bar ɗakin kafin ta buɗe idonta, ita duk atunaninta mafarki ne takeyi aikuwa koda ta farka da wata muguwar sha'awa , wayar ta tajawo taga dare yayi sosai dan haka ta fara tunanin mafita da ita har ga Allah bazata iya bacci a haka ba, shiyasa wani lokacin bata son tayi yaji saboda tasan kanta da jaraba, haka dai tayi ta tunani bata samu mafita ba dole yasa tayi kwanciyar ta, can bacci ya fara ɗaukar ta sai taji kamar ana shafar jikinta, bata wani mutsaba saboda bata son a daina abinda ake mata, shiko Alhaji Abu yana gani taki farkawa ya ƙara azama wajan abinda yake mata, sosai suka shiga wani hali har ya manta cewa wace yaki tare da ita, sai surutai yake mata, ita kuma a dai-dai wannan lokacin natsuwa ta zo mata dan haka cikin hanzari ta janyeshi daga jikinta haɗi da faɗin,

"Wazan gani ɗaki na?".
Ta faɗi haka haɗi da hasku masa fitila.

Lokaci ɗaya jikinshi ya fara karkarwa haɗi da tattaru kayanshi yana sawa, kana ya buɗa baki yace,

"Daman nazo ne na sanar dake abinda mijinki yace, to koda nazo kinyi bacci shine bansan lokaci da na kwanta ba wajan natasheki, wallahi ni bansan ma nayi ba, dan Allah ki rufamin asiri wallahi gobe duk yadda zanyi sai nasa mijinki ya baki takardar saki".

Ya faɗi haka jiki na karkarwa.

Dubanshi tayi sama da ƙasa kana tace,

"Ni Baba mizanyi da kai, yanzu duk wani abu najim daɗi wanda ke jikinka ya mutu, ko su Inna maneji ne sukeyi da kai bare ni sabon jini, kuma ni yara nake so masu jini aji waɗanda zamu ji daɗi dasu, kai bari ma kaji abinda yasa nabar gidan mijina kuma uban ƴaƴana saboda naga ya fara tsufa kuma ni yanzu sabon jini nake so waɗan da basu wuce shakara ashirin ba, to kai ko ai ko mijina ya fika bare har kasa ran zan buɗe maka ƙafa, amma duk da haka kai ɗan duniya ne, dan ba abu kaɗan ke sa nasamu natsuwa ba, amma kai gashi ko ina ba'aje ba naji natsuwa ta zomin, amma karka damu idan ka amsumin ta kardar saki wajan mijina zan yadda ko wasanni ne muriƙayi ai ko a haka aka tsaya zaka rage ko?".

Ta faɗi haka tare da kanne ido ɗaya.

Baki ya washe kana yace,

"Sosai kuwa ƴar albarka, ai nasan ki da jaraba tun bakiyi aure ba bare yanzu daki kayi aure".


"To naji yanzu tashi kabar ɗakin nan kuma gobe kayan tea nake so a sayo min".

Tashi yayi haɗi da faɗin,

"Karki damu gobe za'a sayi miki harda Babarki itama zata ci albarkar ki".

Murmushi tayi yana fita ta rufe ɗaki tayi kwanciyar ta hankali kwance.

Koda gari ya waye Hauwa tayi wanka ta fito tsakar gida ta aza kujera ta zauna haɗi da kunna waya tana saurarin waƙoƙi haɗi da dage ɗan kwali duk wanda ya wuce tana masa kallon mai saman ruwa.

Tana cikin haka Inna Rabi da Inna Ladi suka fito dan su ɗaura ɗumame yara suci sutafi makaranta, kallo ɗaya sukayi mata suka kauda kai, saboda yanzu da sun mata magana Alhaji nacewa su bar masa gidanshi, tana zaune aka kammala ɗumame har Babarta tafito ta ɗeba nata, yara na tsaka da ci sai ga Alhaji Abu ya shigo da leda a hannu, yana ganin Hauwa ya washe baki haɗi da ƙarasawa wajanta ya miƙa mata ledar, yara na ta gaisheshi amma bai jisuba har sai da ya bata ledar kana ya ɗago yace to ya amsa su daina gaisheshi hakan.

Cikin murna Hauwa ta karɓi ledar kana ta buɗe ta duba, baki ta washe lokacin da taci karo da biredi da masar kwai da tea kulle ga leda fara, godiya tayi masa haɗi da kashe masa ido, shiko sai wasar baki yake yana faɗar


"ƴar Babarta".

Tashi tayi ta ɗauko kofi da faranti ta zube ta fara shan abinta yara sai kallonta suke suda iyayensu, ita kuwa Babar Hauwa ranta ne ya ɓace sosai da wannan abu da Alhaji kemata shida ƴarta.



******** Saida ya ciyar da ita har sai da ta ƙoshi sannan yace ta kunna masa tv kallo yake so yayi, tashi tayi ta kunnan masa tv yagaya mata tashar da zata samishi, aikuwa tana sawa dai-dai lokacin da ake wani fim na isakanci, dan ba abinda ake in ba lalaci ba da taɓi taɓi ba, jawo tayayi ta dawo saman jikinshi kuma gashi lokacin ruwa ake kamar da bakim ƙwarya, Hansa'u naganin haka ta tashi har ta kama hanya zata bar ɗaki dai-dai lokacin da akayi wata tsawa wadda ta gigita ta, aikuwa bata san lokacin da ta faɗa jikinsu ba, lokaci ɗaya wani abu ya ziyarci sassan jikinta, kasa tashi tayi sai da Mumy ta tayi sauri ta tureta ta faɗi ƙasa kana tace,

" wannan wani irin iskanci ne ke damunki da zaisa ki faɗo saman jikinmu?".
Ta faɗi haka cikin kakkausar murya.

Hansa'u mutuwar tsaye tayi dan har wannan lokaci bata daina jin wannan abu na tafiya cikin jikinta ba.

Mumy da taga Hansa'u sai kallonsu take, aikuwa lokaci ɗaya ta ƙara hasala, har ta buɗa baki tayi magana sai yayi sauri ya haɗe bakinsu waja ɗaya, daga baya ya ɗau Mumy suka tafi bedroom bawani ɓata lokaci Hansa'u ta fara jin ihun su, ranar haka suka kwana suna ihu ita kanta a ranar batayi bacci ba..

Koda gari ya waye ta makara, amma duk da makarar datayi ta riga su Mumy tashi dan har ta haɗa abin kalaci basu farka ba, gyara gida tayi sannan ta koma ta kwanta amma basu tashi ba, ta jima kwance sannan suka tashi, tare suka fito sukayi wanka sannan sukayi sallah kana suka ci abinci.

Bayan sun kammala ne ya dube ta da kyau kana yace,

"Baby kuɗi nake so, kinsan za'ayi aurin auta kuma komai ban bayar ba yanzu haka".

Ya faɗi haka cikin kashe muryar haɗi da jawota jikinsa.

Ashe gwaɓe tace,

"Tau Baby kamar dubu hamsin zasu ishe ka?".

Sai da yaɗan ɗau lokaci kana yace,

"Bani hakanan zanyi maneji".

Tace,

" tau idan nasamu ƙari zan ƙara maka, yace taje ta ɗauko masa, bayan ta ɗauko masa ya ƙirga yaga sun cika cika cif sannan ya shirya ya bar gidan, ya ɗan jima da barin gidan sannan na tashi, baki na wanke sannan nayi kalaci kana nazo wajan da mumy ke kwance na gaishe ta, da sakin fuska naga ta karɓa, dan haka na samu waje na zauna kana nace,

"Mumy dan Allah ki ƙoƙarta wannan hutun na koma makaranta, wallah duk abokaina sun koma ni kaɗaice".

Fuska ta haɗe kana tace,
"Hansa'u in har ba ɓacin raina kike son gani ba, to daga yau kar nasaki jin kinyi min zanci wata makaranta inhar ba islamiya bace.....tun bata rufe baki ba Hansa'u tace,

"Mumy dan Allah kibarni koda secondary school na kammala".

Ta faɗi haka idonta taf da hawaye.

Cikin hargowa Mumy tace,

" wallahi ni ban da kuɗin da zan bayar ki koma makaranta, amma idan kina dasu tunda kina son makarantar kina iya komawa da kanki, amma kisani wallahi nirata biyar bazan bayar ba".

Tana faɗar haka ta tunkuɗe Hansa'u kana ta bar wajan rai ɓace, ya zata bar Hansa'u ta koma makaranta ko Baby yace idan ta bar Hansa'u ta koma makaranta can zata haɗu da ƙawaye su lalatamin ƴa, ko basu lalatata ba malamai ma zasu lalata ta, musamman idan suna kallon kirar jikinta.....



_comment and share pls_



*💞SUMMY NA'IGE✍️*
*🤦‍♀️🤦‍♀️ MIJIN BABATA🤦‍♀️🤦‍♀️*


*ZAFAFA WRITTERS FORUM...📚✍🏻*

*Tsarawa da rubutawa*
*💞SUMMY M NA'IGE💞*

*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSUM, (Zakiyya).*




*SHAFI NA HUƊU*



*********** lokaci ɗaya wasu hawaye masu zafi suka fara zubuwa a idon Hansa'u, abu na farko da ta fara tunawa shine mahaifinta, ita gani take kamar ancanja mata Mumy ne, dan lokacin mahaifinta ba haka take mata ba, tana sonta kowa yasan da haka, akan son da take nuna mata ne ma wasu ƴan uwanta suka cewa sai ta sagarta ni, amma yau mumy itace kemin haka ta nuna cewa mijinta yafini.

Hawayen da suka zuba a iɗonta ne ta ne tashafe kana ta tashi ta fara shinrin zuwa wajan kakarta, wato uwar mahaifinta.

Har ta shiyar tsaf sannan taje tanar da Mumy cewa zata je ta gaishe da Hajiya wato uwar mahaifinta, kallon ƙasa da sama Mumy tayi mata kana tace,

Au dan nace bazan maidaki makaranta ba shine zaki tafiya ki kai ƙarata wajan uwar ubanki!!".

Tafaɗi haka cikin zafin ra.

Da sauri Hansa'u tafara girgiza kanta tana faɗin,

Aa wallahu Mumy gani nayi na jima banje ba shine nace bari naje"....tun bata bari ta rufe baki ba Mumt tace,

Kunjimin Munfuka, ke har kinsa wata uwar ubanki, yo tun rasuwar ubannaki misuka tsanana miki ne? da har zaki wanki ƙafa kije wajansu, to bari kiji wallahi ko nasani ko ban sani ba, kikaje wajansu ban yafe miki ba!!".

Hannu Hansa'u ta ɗaura aka kana tace,

Mumy ƴan uwan mahaifina ne fa, dan Allah karki rabani dasu wallahi ina son so komai sukayi min, kuma ko malam ranar naji yana faɗar yana daga cikin aiki lada wanda zakayi akaiwa mahaifinka lada kai tsaye shine kasadar da zumuncin shi

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment