Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a wajan ƴan uwanshi, kuma gashi ni kaɗai ya haifa, to idan banyi ba wazaiyi......saukar mari taji a fuskarta wanda yasa sai da taga wata uwata a idonta.

Ni zaki gayawa magana? na rantse da ace wannan gidan ba gidan ubanki bane wallahi da yau kin barshi".
Mumy na faɗar haka cikin ƙunar zuciya ta ture Hansa'u ta koma ɗaki rai ɓace.

Waya ta ɗauko takira Baby nata tana Kuka take shaida masa da abinda Hansa'u tayi mata, haƙuri ya bata yace gashi zuwa wallahi yau sai ya llatata.

Tace tau sai yazo.

Lokacin da takirashi yana kasuwa wajan sayo kayan da zaaje anemarmasa auren wata budurwarsa wadda yake masifar so.

Bayan ya kammala sayayar da zaiyi ne ya kai gidan iyayenshi haɗi da basu kuɗin sadaki dana auddu'a sannan yayi musu sallama ya kama hanya ya dawo gidan.

Ko sallama baiyi ba yashiga gida cikin nuna ranshi a ɓace yake.

Hansa'u ya gani tsaye da alamu kuka ta gama, kallo ɗaya yayi mata ya wuce cikin ɗaki, kai tsaye bedroom ɗinsu ya wuce inda yasan zai same ta, da sauri ya ƙara wajan da take haɗi da jawota jikinsa, kuka ta fashe dashi lokaci ɗaya, haƙuri ya fara bata kana ya ce ta gaya mishi mi Hansa'u tayi mata, bata ɓoye mishi koma ba nan ta gaya mishi duk abinda ke faruwa akan abinda Hansa'u tayi mata, a zuci ya tashi ya zaro belt kai tsaye wajan da Hansa'u ke tsake ya nufa, yana zuwa komai bai ce da ita ba ya cunkomu wuyan rigarta haɗi da matsar dukiyar fulaninta, lokaci ɗaya wani baƙun lamari ya zo masa amma sai ya basar ya ɗau belt ɗin dake hannunsa ya fara zuba mata a gadon baya, wata ƙara tasaki wadda tasa gidan ya amsa, dukanta shike amma hannunshi nacikin rigarta.
Sai da yagama dukanta sannan ya jawota jikinshi wai rarrashin tane yakeyi yana bata magana ta daina gayawa mahaifiyar ta magana.

Abu ga yarinya ƙarama kuma mai tashin balaga.


¤¤¤¤¤ Haka Hauwa ta shanye tea ɗinta har da gyatsa amma ba wanda ta tayawa kai ko kallonsu batayi ba bare su sa ran zata sammomu su, tana gamawa Babarta ta kirata ɗaki tayi mata faɗa akan abinda tayi bai dai-dai bane, koda ace shi Alhaji ya baki abu kuma kin ɓoɗe kinga kominene aciki kamata yayi kishigo ɗaki kici, ni wallahi bana son tashin hankali, dan haka dan Allah ki haɗa kayanki ki koma kici gaba da riƙon ƴaƴanki".

Nifa Baba bance ya kawo min ba shiya kawo min to sai nace bazan ci ba, gaskiya nikam sai naci ko gobe ya kawo min in kina ci kema na riƙa kawo miki".

Haushe na ya kama Babarta shiyasa bata ce komai ba, daman ita haka take idan abu ya ɓata mata rai bata iya magana.

Hauwa na ganin haka ta tashi ta koma ɗakin da aka bata tayi wanka ta sanya wasu ƙananun kaya tare da wani figigin mayafi ta fice sai ranguɗa take tana taunar cigum.

Da fitar ta ta haɗu da wasu matasan yara masu tasuwa yanzu ta tsaya wajansu ta fara musu maganar isakanci haɗi da kashe musu ido tana girgizar jikinta suko sai kallonta suke cikin siyasa da dubara ta samu kan wani matshin yaro wanda bai san kan duniyar ba ta jashi suka tafi wata unguwa inda ke da ɗakon wanda ake haya na ƴan bariki.

Itace bata dawo gida ba sai da dare, koshi tana dawowa tayi wanka ta kwanta, ko tunanin Babarta batayi ba, bata jima da kwanciya ba sai taji muryar Alhaji abu na kwaɗa mata kira tsakar gida.

Tsaki taje kana ta tashi ta fito tsakar gidan, Babarta tagani ita dasu Inna Rabi da Inna Ladi sai faɗar suke amma wannan yaro bashi da mutumci, ƙarasuwa tayi tace gani, dubanta yayi da kyau kana yace,

Mijinki ɗazo yazo har kasuwa ya kawo min ta kardarki, kuma ya shaida min cewa ba zai baki yara ba".

Ya tsani fuska tayi kana tace,

Shiya sani, daga yarabani da lalura".

Hararta Babarta tayi amma bata ce komai ba saboda ranta a ɓace yake, har ga Allah taji zafin mutuwar auren nan, dan kulu da wata bazawara akwai wahala bare Hauwa da kanta ke rawa, wallahi da ace Alhji Abu zai yarda da taje da kanta ko ta gayawa ƴan uwan mahaifin Hauwa aje abawa mijin Hauwa haƙuri ya mayar da ita, dan tabbas idan Hauwa taci gaba da zama gidannan yanzu mutuwa zatayi dan taga rawar kan Hauwa ya ƙaru fiye da lokacin da akayi mata aure.

Abinda taji Hauwa nacewa ne ya dawo da ita duniyar tunanin da tatafi.

Ba komai Baba wallahi yayiwa kansa, ni gobe aje akwasumin kayana gidanshi ko tsintsiya kar abarmin in dai tawace".

Sai Baba yace,

"Ga motanan nazo da ita yanzu za'aje a kwasu su".

Baba bata ce dasu komai ba ta juya tashiga ɗaki ta barsu suna maganar yadda za'a kwasu kaya zuciyar ta na ƙuna.

Hauwa tace tom aje akwasu, bayan sun gama magana ne ta koma ɗaki ta ɗauko waya ta kunna data tana fira da samarin da tasamu yau ƙanun yara wanda buzasu wuce shekara ashirin ba.

Haka ta wuni duk bata jin daɗin jikinta, kuma tunda ya gama rarrashinta ya koma ɗakin mumy shine bai fito ba sai sallah magarib bayan sallar isha'i ya dawo har yanzu bai sake fitowa ba dashi har mumy.

Gajiya tayi da zama tsakar gida, dan haka ta tashi tashiga palo ta kwanta saman dogowae gujera, bata jima da kwanciya ba sai taji mutsi mutum kusa da ita, ido ta buɗe dan taga ko waye, ido huɗu sukayi dashi wani kallo yayi mata sannan ya durƙusa kusa da ita haɗi da riƙo hannuta yace,

"Hansa'u kin ci abinci kowa duk yau".
Ya faɗi haka cikin muryar rarrashi.

Raurau tayi da ido haɗi da girgiza kanta alamar a'a.

A hankali ya raɗa mata akunne bari yazo, tashi yayi yaje yasanya jalabiyarshi sai da ya kara dubawa yaga tabbas bacci Mumy keyi sannan ya ɗau kye ɗin gida ya fita haɗi da cemin yana zuwa.......




*Comment and share*


*💞SUMMY M NA'IGE ✍️*
*🤦‍♀️🤦‍♀️ MIJIN BABATA NE🤦‍♀️🤦‍♀️*




*ZAFAFA WRITTERS FORUM....📚✍🏻*

*Z.W.F.🏝️*



*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*


*Marubuciyar*

*Ƙawar ƴata ce*
*Umarnin saurayi*
*Ƙawaye ne sanadi*
*Auren biyayya*
*A chating muka haɗu*
And now
*Mijin Babata ne*




*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSUM, (Zakiyya).*




*SHAFI NA BIYAR*



____________📝 ya ɗan jima da fita sai gashi ya dawo riƙi da wata baƙar leda a hannusa, ƙarasowa yayi wajanta cikin ƙasa da murya yace,

" Hansa'u tashi kice wannan ba kyau mutum ya kwanta da yunwa kinji ɗiyata".

Ba musu ta tashi daga kwanciyar da take, kicing ta shiga ta ɗauko wani faranti ta kawo masa, tsrai ne a cikin ledar, zuba mata yayi taci sai tasha fresh milk wanda ya sayo mai sanyi, ba musu ta ƙarɓa abu ga mai jin yunwa ta fara ci, haka taci sai da ta ƙoshi tayi gyatsa sannan ta tashi taje ta wanke bakinta ta dawo ta kwanta, kwanciyar ta ke da wuya ya tashi ya kunna tv haɗi da kunna wani shegin fiml na turawa wanda inba lalaci ba ba abinda ake a cikinshi yana cikin kallon har aka kawo wajan da wasu turawa ke lalata sai ihu suke, Hansa'u ce da taji wannan ihu sai ta tuna da irin wannan ihun ne Mumy keyi ita da mijinta, a hankali ta janye mayafin da ta rufe kanta dashi, aikuwa tana janyewa idonta suka gano mata wani ƙato shida wata yarinya ba komai a jikinsu, shi ƙaton ya danni wannan yarinya ita kuma sai ihu take, idon Hansa'u ne yayi rau-rau da hawaye tana faɗa cikin ranta wannan mugu ne, ina wannan ina shi dan yaga bata kaishi ba shine zai riƙa bata wannan abu mai wuya.

Tana cikin wannan tunani sai taga yarinyar ta koma tana dariya har da rugumi wannan ƙato tana masa kissi irin yadda mijin Mumy ke mata.

Sarai Mijin Mumy ya gane Hansa'u kallon fiml ɗin take dan haka cikin dubaru ya canza wani fiml zuwa na ƙananu yara inda ake basu huron iskanci.

Ido Hansa'u ta ware tana kallon wannan ikon Allah, kenan har da yara kamar su ana wa wannan abu, dube yadda wannan yarinya ke kissing ɗin wannan kato kuma sai dariya take, suna cikin wannan kallon sai ga Mumy ta fito sanye da wata shegiyar rigar bacci wadda ita da babu duk ɗaya, dubanshi tayi tace,

" Baby wai mi ya hanaka bacci? Ka kunnan wannan fiml baka gudun Hansa'u ta farka taga kana kallon wannan abu?".

Kafin ta sake magana ya taso ya jawota jikinshi haɗi da haɗi bakinsu waje ɗaya, wasanin ya farayi da ita har jikinta yayi sanya, a hankali ya buɗa baki yace,

"Baby wai ya kike ji idan ina miki wannan abu, ni gaskiya ina jin daɗi, ke fa?".

"Muguntace yasa yayi mata wannan tambaya saboda yasan Hansa'u idonta biyu kuma tana jin duk mi suke faɗa.

Duban wajan da Hansa' u take kwance tayi kana tace,

"Baby mushiga ɗaki, kaga yarinyar nan zata iya farkawa".

"Bazan shiga ba sai kin gaya min matata".
Ya faɗi haka tare da ƙara matseta jikinshi.

Raɗa masa a kunne tayi sai yace wallahi bai jiba sai ta sake, kuma ta faɗi sosai.

Ba dan taso ba tagaya masa yadda take ji, nan ya fara mata tambaya idan anyi gaza ya takeji, idan taƙi karɓawa yace zai bar gidan tunda bata son ganin farin cikin shi, dan haka dole ta buɗe baki tana gaya masa duk abinda ya tambaye ta, abinda bata sani ba duk abinda take faɗa akan kunnin Hansa'u, bayan ya gama yimata waɗannan tambayoyi ne ya ɗauke ta suka shiga ɗaki, ba jimawa da shigarsu ɗaki Hansa'u ta fara jin ihu su.

Lokaci ɗaya sheiɗan ya fara nuna mata wannan vedio na waɗan nan yara lokaci ɗaya ta fara tunanin itama wazai mata irin haka taji shin minene sukeji suna dariya.


Bayan kwana biyu da mutuwar auren Hauwa gabaki ɗaya ta rikice kullum tana tare da ƙananun yara tana lalata musu rayuwa tun tanayi a ɓoye har ya kai yanzu wasu sun san halin da take ciki, har wata baiwar Allah tazo ta gayawa mahaifiyar ta hali da Hauwa tasa wani yaro, wanda a dai wallahi mace ko tufafi take cirewa gabansa ba zai ɗaga kai ya dubeta ba, bare har yace wani abu, amma yanzu sanadin Hauwa har ɗaki gareshi a wata unguwa ta ƴan bariki.

Kuka Inna Mero ta sanya haɗi da bawa wannan matar haƙuri akan zatayi iya ƙoƙarinta, idan kuma bata daina ba zata san matakin da zata ɗauka.

Bayan wannan matar ta fita ne sai Inna Mero wato mahaifiyar Hauwa ta tashi taje har ɗakin da Hauwa take, koda taje Hauwa na waya da samarin ta, tana ganin Inna ta kashe wayar kana ta dube Inna tace,

" Inna lafiya na ganki ɗaki na yau?".

Wata harara lnna ta antaya mata kana ta buɗa baki tace,

" Hauwa yanzu dan ki tozair tani ne kika fito gidan mijinki? dan kizo ki lalata yaran mutane ne kika fito daga gidan mijunki, ashe duk gudun danayi ban tsira ba Hauwa, dan mi nafito gidan ubanki? dan me naƙi yarda dana barmishi ke? ashe duk ban tsira ba abun daga jininku yake, yau naƙara tabbatar da halin mutum bibiyar jininshi yake, har ga Allah nayi ƙoƙari wajan baki tarbiya Hauwa, nabaki illimin zamani dana addini nayi miki aure har kin haihu saboda rayuwarki tayi kyau, amma duk haka baiyi miki ba, amma kisani muddin baki gyara ba wallahi baƙin cikin ki shine zai zama ajalina, kuma baki gane mai sonki sai na bar duniya".

Ta kai ƙarshin zanci wasu hawaye masu zafi na fito mata, zuciyar tace ta fara mata ciyo dan haka ta bar ɗakin cikin hanzari.

Hauwa bin bayan ta tayi da kallo kana tace,

"Ke Inna wallahi kena takurawa rayuwa ta, shike nan mutum bazai ji daɗi ba, ai kafin nawaye gari ban ganki ba ke zaki fara waye gari baki ganni ba saboda wallahi ni Lego's zanje nan bada jimawa ba.

Waya ta ɗauko ta fara kiran samarin ta tana gaya musu inda zasu haɗu gobe.


>>>>>>>>>>>>
Ƙarfe biyun dare baka jin mutsin komai bare kokan wani abu inba na tsuntsaye ba sai wasu dabbobi.

Nishi take a hankali tana sambatu tana faɗin ƙarayi min dan Allah ƙarayi min zan mutu karka barni, bakinsu ya haɗe waje ɗaya haɗi da shafar dukkan wanin sassan jikinta can ya buɗe baki yace Baby Hansa'u kina jin daɗi kuwa........

Ido nazare haɗi da ɗaura hannu akai, mike shirin faruwa???.


_*Comment and share pls*_




*SUMMY M NAIGE ✍️*
*🤦‍♀️🤦‍♀️ MIJIN BABATA NE🤦‍♀️🤦‍♀️*




*ZAFAFA WRITTERS FORUM....📚✍🏻*

*Z.W.F.🏝️*



*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*


*Marubuciyar*

*Ƙawar ƴata ce*
*Umarnin saurayi*
*Ƙawaye ne sanadi*
*Auren biyayya*
*A chating muka haɗu*
And now
*Mijin Babata ne*




*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSUM, (Zakiyya).*




*SHAFI NA SHIDDA*



Cikin bacci mumy taji saurutun da Hansa'u keyi yayi yawa, dan haka cikin azama ta raba jikinta dana mijinta ta fito parlour hankali tashe, ruwa ta ɗako masu sanyi ta watsawa Hansa'u, lokaci ɗaya ta sanya wata ƙara haɗi da tashi a hargitse, duban sama da ƙasa Mumy tayi mata kana tace,

" Wani mafarki ne kikeyi da zaki cika muna kunne da surutu salon ki tashe mijina yana bacci".
Ta faɗi haka haɗi da harararta.

Dube-dube Hansa'u ta fara lokaci ɗaya ta tuna wannan mafarki da tayi, kai ta dafe haɗi da ƙara wa Allah godiya da yasa mafarki ne ba gaski ba.

Shurun da Mumy taji tayi ne yasa ta saki magana cikin tsawa tace,

" Sai kallona kike? ko baki taɓa ganin ba ne, to ki tashi ki gyara gida ki tafi islamiya tun kafin ranki shi ɓaci".

Bata ce da mumy komai ba ta tashi tashiga toilet dan kwanakin nan sosai take jin haushin mumy shiyasa yanzu bata son yi mata magana, bayan tayi brush haɗi da ɗaura alwala, bayan ta kammala sallah ne sannan tazo ta fara gyaran gida, tana cikin haɗa breakfast Mijin Mumy ya fito ɗaure da wani guntun tawul wanda bai gama rufe mishi jiki ba, da kallo Hansa'u ta bishi sai da ya juyo suka haɗa ido amma bata ce dashi koma ba bare yasa ran zata gaishe shi, kollonta ya cigaba dayi dan yau wata ƴar figigiyar rigace a cikinta wanda bata ida rufe mata ƙirji ba, ido ya kefa mata yana kallo kamar idonshi su faɗa cikin rigar, mutsin da yaji kamar Mumy zata fitowa ne yasa ya ƙarasa cikin toilet a gorgoje ya gama abinda yake ya fito, ta barma yasa aka shinfiɗa masa tsakar gida duk inda Hansa'u tayi idonshi na kanta, amma abinda ya tsaya mishi rai duk bai fi ace ko ta gaishe dashi ba, sosai yaji zafin haka, yana ganin ta kamala shiryawa shima yace fita zaiyi tazo ya rage mata hannya, baki ta turu gaba tace a'a ya barshi ta gode.

Dube mumy yayi cikin zafin rai yace,

"Naga fa yarinyar nan ta rainani kuma kina kallon duk iskancin da take min amma baki iya magana saboda kema tsoronta kike yi, to bari kiji ni bazan ɗauka ba, ina ga dan taga ina zaune gidan ubanta ne yasa take min rashin kunya dan haka yanzu zan bar gidannan idan na gama gina nawa zaki iya komawa can".

Yana gama faɗar haka ya tashi ya fice rai ɓace sai huci takeyi.

Hannu Mumy ta ɗaura saman kai ta bishi amma yayi nisa dan haka ta dawo gida bata tsaya komai ba ta kama Hansa'u tana duka tana faɗin,

" Wallahi dukk kikayi sanadin mutuwar aurena sai na kasheki, shagiya mai baƙin kishi, tun ba yau ba yake cemin yaga kina kishin sa dan haka ki buɗe kunniki da kyau kiji duk inda yaje kije ki nemoshi ki bashi haƙuri ki dawo wallah ko ranki shi ɓace".

Kallonta Hansa'u kawai keyi saboda gabaki ɗaya momy ta sauya duk hankalinta ya tashi, kamar wace akace uwarta ta mutu, kamar kanshi ta fara aure, Haushinta ne ya kama Hansa'u dan haka ta ɗau jikarta ta fice zuwa makaranta, ita ko Mumy a tunaninta Hansa'u wajan bashi haƙuri ne zata ta tafi.

Bayan taje makaranta kafim malam yashigo sai wata maƙociyar su, kuma abokiyar Hansa'u tashigo, aikuwa tana ganin Hansa'u ta washe baki haɗi da ƙarasowa wajanta tace,

"Yau wa muke gani kamar Hansa'u?".

Murmshi Hansa'u tayi wanda yasa sai da kumatunta suka lotsa, tace ,

" nice Na'imat".

Ƙarasowa Na'ima tayi ta zauna wajan da Hansa'u ke zaune tace,

" Shikenan kema tunda Mumyki tayi aure kuka shiga kulle keda ita".

Murmushi Hansa'u tayi kana tace,

"A'a wallahi kawai abubuwa ne sukayi muna yawa".

"Hmmmmm Hansa'u kenan ni dai wallahi shawara zan baki komai runtsi karki bar karatu wallahi shine jigon rayuwarki".

Godiya tayi mata suna cikin haka sai ga Malam ya shigo, kiran waɗanda basu biya kuɗin makaranta ba ya farayi, Hansa'u itace farko, duk taji wani iri, dubanta Malam yayi yace ke yanzu baku son biyan kuɗin makaranta ko, dan haka yanzu kije ki karɓo in ba haka ba, to karki dawo makaranta ta sallame ki.

Jiki a sanyaye ta fita haka ta riƙa tafiya har ta koma gida, tana shiga gida sukayi ido huɗi da Mumy, kafin ta buɗa baki tayi sallama sai Mumy tace,

"Kin bashi haƙuri? ya haƙura? ina yake?".

Ido na kifamata sai kallonta nake irin yadda tayi magana hankali tashe.

Kai tsaya nace mata,

"Ni fa Mumy makaranta naje kuma yanzu ma haka ƙuɗin makaranta ne aka ce nazo na karɓa".

"Tau Hansa'u karkije amma kisani yau ko mutuwa nayi kece kika kashe ni".
Sosai Hansa'u taji tsoron wannan magana ta mumyn ta dan haka ta aje jikarta ta fito, kai tsaye wajan da tasan zata sameshi ta tafi.

Kai tsaye gidan iyayenshi taje, da sallama tashiga, bayan sun karɓa mata ne ta gaishesu kana ta tambaya ko Mijin Mumy nanan, akace mata yana nan ɗakinshi kai tsaye ɗaki tashiga haɗi da sallama, yana ganin itace yace tashigo bayan sun gaisa ne ta durgusa har ƙasa ta bashi hakuri, bai ce da ita komai ba ya jawota jikinsa yana shafar bayanta sai fitar da numfashi yake a hankali-a hankali, ita kuma dumin dataji ne yasa tayi lamo a jikinshi, lokaci ɗaya idonta suka nuna mata yarinyar nan tacikin film ɗin da ya kunna ranar.

Koda Innar Hauwa ta koma ɗaki ciyon zuciya ya rufeta lokaci ɗaya idonta suka sauya, hawayen baƙin ciki ne suka fara zuba a idonta tunani ta farayi lokacin da tana yarinya kafin ta aure Baba Hauwa irin gwagwarmayar da tasha da iyayenta kafin su yarda ta aureshi.

Zaune nake na haɗi ƙafafu da kaina ina faɗin

"wallahi Babu shina ke so kuma shi zan aure...." dukan da Inna ta ɗana min ne a gadon baya yasa ban ƙarasa sauran maganar ba, ƙara nasaka ina faɗin,

"Inna dan Allah ku barni wallahi shi nake so na aura".

Ajiyar zuciya Mahaifina ya sauke kana yace,

" Wallahi Maryam badan komai zan hanaki auren wannan bawon Allah ba sai rashin halinshi kuma kowa yasan gidansu basu da asalin mai kyau, gaba nake guje miki ba baya ba Maryam, ke kaɗai gareni dan haka ina son rayuwarki tayi fiye da tawa".

Hannu na ɗaura akai ina kuka tabbas ba wanda zan aure sai Abbas, Inna ko ta tafi tayi min hukunci sai Babu ya hanata yace ba duka ya kamata ba, addua ya kamata muyi ma maryam Allah yasa ta gani abinda muke mata hange.

Ina taƙaitamuku na wahala iya wahala tun Babu na bina ta lalama har ta kai da harshi ke dukana, saboda na gani abinda suke nufi har abinci sun hanamin sun ɗauke min duk wata sutura tawa sun kyautar ba abinda nake a gida sai akin wahala duka safe dab na rana dab, amma duk da haka bai sa naji na sauya ra'ayi na ba.

Da ƴan uwa suga naƙi sauya ra'ayi na, dan haka suka bawa Babu shawara akan ya bari ayi auren tunda nace shi nake so, danaje na jawowa zuri'ar su abin kunya gwara anmin auren kowa ya huta.

Ba dan Babu da Inna sun so ba aka ɗaura min aure da Abbas, kuma duk da haka lnna da Babu sunyi min sha tare na arziki dan kowa yaga ɗakina sai ya jinjinama ƙoƙarinsu.

Bayan wata biyu da auren mu da Abbas lokacin ne ya fara nuna min wayeshi kuma ya halinshi suke kuma a lokacin kuɗi sun zaunawa Abbas fiye da tunanin mai karatu......



_*PLEASE AND PLEASE JIYA KUNJINI SHURU DAYAKE MUNA HUTUN WEEKEND KUMA ƊANKU JA'AFAR BASHI JIN DAƊI SHIYASA KUKA JINI SHURU, INA MAI BAKU HAƘURI DUK DA BA LAILENE NARIƘAYIN POSTING A WAƊANNAN RANANKUN BA SABODA AIKWAI UZURI.*_

*Comment and share pls*



*SUMMY M NA'IGE✍️*
*🤦‍♀️🤦‍♀️ MIJIN BABATA NE🤦‍♀️🤦‍♀️*




*ZAFAFA WRITTERS FORUM....📚✍🏻*

*Z.W.F.🏝️*



*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*


*Marubuciyar*

*Ƙawar ƴata ce*
*Umarnin saurayi*
*Ƙawaye ne sanadi*
*Auren biyayya*
*A chating muka haɗu*
And now
*Mijin Babata ne*




*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA MUMY KULSUM, (Zakiyya).*




*SHAFI NA BAKWAI*


Tunda na cika wata biyu Abbas ya daina zama gidana ya daina kulani ba abinda ke haɗani da Abbas face ya bani abinci nace, idan ya fita baya dawo wa sai cikin dare koshi gaf da sallah asuba, kuma da an dawo masallaci zai fita, ashe Abbas ya gama gina wani gida ya zuba ƴan aiki maza da mata to a can ya tare komai nashi ya koma can, kai ina taƙaice muku halin Abbas shine ɗan bala'in son mata ne, dan a yadda Abbas yake ga wannan lokacin ko ƴarshi zai iya kwana da ita bai damu ba.

Gani yana da kuɗe ne yasa yake ta iskancin da yaso, kowani gari yaji an buɗa sabowar bariki sai Abbas ya kai ziyar, ba barikin da ba'a san Abbas ba sai idan ɗan barikin ya kasance sabo, kuma duk barikin Abbas bai kwana da macen da wani ya taɓa kwana da ita, yara ake kawo masa guda biyu ƴan mata waɗanda suka karɓa sunan su ƴan mata, Abbas ko bai je barki ba yana da kwalwanai masu kawo masa ƴan mata har gidan hutawarshi, kullum kwanan duniya Abbas sai ya kana da ƴan mata sama da biyu saboda shi zai iya zube ko nawa ne dan ya samu mace, idan yaga mata jikinshi har rawa yake shi da burinshi ya kai gare su, ashe duk wannan abun da yakeyi iyayenshi na sane, ranar da nagaji da jin jita-jita na wanke ƙafa naje na gayawa iyayenshi halin da ake ci wallahi kamar sumin duka, faɗa suka riƙa yimin wai ya nake so yayi , ni ke bashi kuɗin da zaije ya nemi mata da zan samishi ido, haka dai na dawo gida zuciya ba daɗi.

Haka naci gaba da zama da Abbas har nayi haihuwa uku dashi kullum cikin kunci nake, duk wanda ya dubeni ya san ina cikin damuwa amma iyayena basu taɓa cemin miyake damuna ba, haka nima ban taɓa cewa ga abinda ke damuna ba, ina cikin haka har ciyon zuciya mai tsanani ya kama ni, ina nan tsaye ban kwanta ba sai ranar wata safiya ina zaune yara sun fita makaranta sai ga dan dazon mutane sun zo ƙofar gidana wai suna neman mai gida nace musu baya nan jarirai suka bani guda biyu wai idan ya dawo nace gashi inji wance, kin ƙarɓa nayi suka ce wallahi sai na karɓa nace wallahi bazan karɓa ba sai dai sukaiwa mahaifiyarshi, haka kuwa suka je suka kaiwa mahaifiyarshi, tundaga lokacin ciyo zuciya ya fara kaini ƙasa nayi baƙi na rame na koɗe kamar wata ƴar unwa.

In taƙace muku abin Abbas kullum ƙaruwa yake ba ragowa ba, dan haka na yanke sharar zan barshi kuma zan nemi ya sake ni, da yake namiji idan yana ji da kuɗi duk abinda yake son

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment