Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hannunta yakama zo muje na nuna miki yanayin gidan naki, tashi tayi yajata jikinsa yasakalo kunkuminta ya riketa suka fita babban falo ne guda daya da manyan dakuna guda biyar kowanne yasha Italian bed wani royal bed wani Europe bed wani kuma Dubai bed, kowanne daki fasalinsa daban, tsakar gida suka fita wanda yake wawakeken gaske ga wurin packing din motoci nan tamkar kamfanin saida motoci ne, ta bayan dakunan kuma swimming pool ne da dan karamin lambu domin shakatawa, lambun yajata suka shiga anan tatsaya kallon yadda wurin ya tsaru, kan wata farar kujera yajata suka zauna ya kwantota jikinsa yafara sinsinarta kallonsa tayi dan Allah kayi hakuri abban baby, dariya tafida yayi yanzu kin yarda ke maman baby ce? Um nayarda tunda daga jiya zuwa yau nasan nazama maman baby, hannunta ya kama yafara wasa da yan yatsunta nan hanfa tafara tunanin kawarta zarah ko yanzu awanne hali take, Allah sarki zarah yanzu kema nasan kinji yadda naji ranar farko,tsotsar da tafida yake yiwa bakinta ne ya katse mata tuninta, maman baby za akawo miki kuyangu wadanda zasu rinka tayaki aiki yafada yana kissing din wuyanta, ni bani son masu aiki dakaina zan rinka yin aikina in yaso kai sai kana tayani dana waje, da girman kujerarki yafada yana murmushi.
[7:38PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
104
Na UMMI A'ISHA
Hannunsa hanfa ta rike tashi muje ciki na huta wlhi nagaji, tashi tafida yayi,murmushi tadan saki kaga kafata gyara min takalmi na babu musu yaduka ya rissina yafara gyara mata dalaf ta haye bayansa kaini daki, riketa yayi yamike dama wayo ashe kike son yimin ko? To bari muje dakin sai na rama, kwantar da kanta tayi abayansa haba mijina nakaina yau dai kayi hakuri kabarni nayi bacci kaji, gaskiya bazan iyaba saboda ni da zarar naji kamshin nan da kikeyi mai dadi sai nakasa jurewa, daidai lokacin suka shiga falo nan ya direta akan kujera thee sitter ya haye jikinta, mutsu mutsu tafara amma babu yadda zata iya, akunnenta ya rada mata yau zan fada miki ma'anar sunanki hanfa, sunanki yadace dake manan baby domin sunane mai daraja kuma kema kinada daraja,murmushi tayi tashafo sumar kansa kadaina fasa min kai kawai kafadi abinda kasani gameda sunana, hannunta ya rike yagyara kwanciyarsa ajikinta lokacin dana ganki hanfa na rude na nemi nutsuwata narasa gaba daya kin sauya min tunani saboda tunda nake ban taba jin so ba sai a kanki ban taba tsintar kaina cikin shauki da zazzafar soyayyaba sai akanki alokacin da naga kyakkyawar fuskarki saura kadan zuciyata ta buga saboda tsaruwar halittarki babu shakka hanfa you are very beautiful among d beautifully, you are so cute and pretty, akanki nagane bakar mace itace mace nidai ke kadai kin isheni rayuwa saboda kece mahadin rayuwata, wani unexpected kiss yaji hanfa ta bashi a goshinsa kamar wadda yake jira ya rukunkumeta yafara bata zafafan kiss a kowanne sashe na fuskarta, dakyar ta dakatar dashi tace to ai baka fada min ba har yanzu, kansa ya kwantar akan kirjinta yaci gaba da cewa alokacin danaji ke kurma ce kuma bebiya nayi tsananin tausaya miki ganinki kyakkyawar yarinya amma babu ji babu magana, kuma alokacin dakika ce naje na nemo ma'anar sunanki wlh aranar naje na nemoshi.
[7:40PM, 12/4/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
105
Na UMMI A'ISHA
Ranar banyi kwanan farin cikiba saboda lokacin dana zo domin sanar dake sunan aranar natarar da bakya nan ashe cikin hikima ta ubangiji ke matata ce halal malak, i love you hanfa, i really love you, ma'anar sunanki kuma yasamo asaline daga sunan matar sayyidina isma'il (AS) hakane? Kai ta daga hakane domin haka babana ma ya fada min, to kinga ashe sunanki yanada mutukar daraja kamar yadda kike da daraja kafin tayi magana taji ya hade bakinta da nasa. Daren ranar ma haka hanfa ta kasance cikin ciwon jiki domin ko kadan tafida bai iya saurara mata ba nan tsoro yashigeta saboda tunanin dawainiyar tafida akanta, washe gari tunda wuri ta tashi tafita tafara gyara gidanta, da falo tafara tagyarashi fes ta shiga kitchen tafara ciro kayan da zatayi amfani dashi, dama daga ita sai yar karamar rigarta mai kamada shimi milk colour shara shara da dan karamin gajeren wandonta iya cinya, flaks da dishes tafara cirowa saboda dasu zatayi amfani, caraf taji hannun mutum akan kirjinta tana jiyowa atsorace taga tafida tsaye yana yi mata dariya daga shi sai gajeren wando fari da farar best ta maza, duka takai masa ya goje, shine zakazo ka tsorata ni ina aikina? Am sorry my sugar wife aikin nima nafito na tayaki to kuma sai naga bamu gaisaba da abubuwana ba, juyawa tayi taci gaba da aikinta Allah yashirye ka dai sam bakajin kunyata, murmushi tafida yayi ina jin kunyarki mana shiru tayi ta kyaleshi saboda tasan idan ta biye masa bazai barta tayi aikin ba, fita tafida yayi zuwa harabar gidan da kansa ya sasshare mata tsakar gidan yazo kitchen din ya sameta lokacin tana soya kwai har takusa kammala hada breakfast din duk gidan ya gauraye da kamshi abayanta tafida ya tsaya ji yake kamar ya rungumeta amma kuma tana aiki, ci gaba da tayata aikin yayi har tagama bayan tagama ta debo kayan ta jera akan dining taja hannunsa zo muje muyi wanka amma idan naga zaka wuce gona da iri fitowa zanyi na barka.
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [12:51PM, 12/8/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
106
Na UMMI A'ISHA
Jan hannun tafida hanfa tayi zuwa dakinta inda ta shiga toilet ta hada musu ruwan wanka suka shiga sukayi suna fitowa ta shiryashi cikin blue din trouser da bakar t shirt ta fesa masa turaren active man ita kuma ta shirya cikin wani leshi pink colour tagyara fuskarta tasha kwalliya tasa jan janbaki tayi jagira tafesa jikinta da turare takafa daurin dan kwali sannan taja hannun tafida wanda ke zaune yana aikin kallonta kamar wadda ya samu tv, falo takaisu suka hau kan dining table ta zuzzuba musu abincin tahaye kan cinyarsa tafara cin abincin tana fadin muci, kafada ya make um um nidai kece zaki bani abaki, murmushi hanfa tayi tadiba tafara bashi shima yana bata, katuwar lauma tadebo ta saka masa abaki, hadawa da hannunta yayi yacijeta ahankali tasaki yar kara, haka suka gama ciyar da junansu har suka koshi, makalkaleshi hanfa tayi karage cin abinci kaga nauyinka yayi yawa gashi sai kiba kakeyi, waya fada miki abincine yake sani kiba? To meye yake saka? Daukarta yayi cancak ya nufi dakinsa da ita yana fadin muje na nuna miki abinda ke sani kibar, akan gadonsa ya direta ya shige jikinta kece kike sani yin kiba sugar baby, murmushi tayi oh ashe ni kake tsotsewa kai kana kiba ni ina ramewa ko, bakinta ya tsotsa yafara kokarin cire rigarta, nan ya shiga romancing dinta karar wayarsa ce ta katse masa hanzari ahankali yasaketa ya nufi inda wayoyinsa suke yana dubawa yaga mai martaba ne yake kiransa shida faisal suje su sameshi agida, jiki asanyaye yaje inda hanfa take kinga mai martaba ne ke kiranmu murmushi hanfa tayi to meye abin damuwa kaje ka dawo zan yi maka babban tanadi murmushi tafida yayi yaja hancinta dagaske? Daga masa kai tayi dagaske mana, kajita kamar gaske sai nazo kuma zata fara cewa kayi hakuri dan Allah wlh da zafi, murmushi hanfa tayi to dai ka shirya kaje ko faisal ya rigaka zuwa, kinga kuwa kwana 2 banga abokina ba, wasu kayan hanfa ta dauko masa shadda fara kar da farin takalmi da hula tabashi yasa yafesa turare yayi kissing din bakinta yafita, bayan sa tabi tana fada masa zata shiga wurin zarah anjima, har bakin gate ta rakashi sannan ta koma gida.
[1:18PM, 12/8/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
107
Na UMMI A'ISHA
Bayan tafiyarsu ne hanfa tashiga wurin zarah, tana shiga ta tarar da ita zaune afalo acikin kujera tana ganin hanfa ta tashi ta rungumeta tana murna, zama hanfa tayi tana cewa kaga amarya murmushi zarah tayi ai wlh kibari kawai abin babu sauki mrs tafida, dariya hanfa tayi jikinki ya fada miki kenan? Wlh hanfa da wahala abun yadda kika san na daure kayana nagudu gida haka nakeji, dariya hanfa tayi ai wlh zarah sai dai hakuri kawai nidai har yau kullum sai nayi kuka in yazo nakasa sabawa har yanzu kuma nakasa daina jin zafi yabani maganin har ya hakura yadaina bani, to Allah yabamu da sauki zarah tafada, nan suka jima sunata hirarsu har azahar tayi sannan hanfa tayi mata sallama ta tafi gidanta. Tana komawa tafada kitchen tadora girki ta shirya jallop rice with salad tayi farfesun danyen kifi ta zuzzuba acikin flasks tajera akan dining sannan ta zubawa zarah taje ta kai mata tana dawowa ta shiga wanka tafito tayi salla ta shirya cikin wata riga da skirt na english wears,rigar kalarta coffee mai hannun shimi da babban botir guda daya agaban rigar daga kirji sannan ta matse ta sosai ta bayyana surar jikinta skirt din kuma iya gwiwa ce baka itama takamata hips dinta sun fito ainun, bakin dan kwali ta daura akanta tafesa turarruka da humra kala kala tayi kwalliya a fuskarta sannan ta fito falo tana fitowa tafida yana shigowa dagudu taje tafada jikinsa ta rungume shi tafara kissing din bakinsa, fuskarsa, goshinsa da kumatunsa, hannunsa takama zo muje karage kayan nan kazo kaci abinci, kayan jikinsa ta cire masa ta barshi daga shi sai best fara da dogon wando, dogon wandon yafara kokarin cirewa tarike hannunsa dan Allah kayi zamanka haka ni idan naganka daga Kai sai gajeren wandon nan tsorata nake murmushi tafida yayi yajata suka koma falo akasa kan carpet ta sauko musu da abincin nan tafida yafara yi mata santi yana bata labarin mai martaba dasu inno har suka gama cin abincin suna gamawa yajata jikinsa yadauketa zuwa dakinsa agadonsa ya direta yakai hannu yacire botir din dake gaban rigar tata nan yafara wasa da albarkatun kirjinta. Sai da komai ya lafa sanan tafida yashiga wanka yafito lokacin bacci ya dauke hanfa kamar yadda tasaba duk lokacin da aka gama, zama yayi agefenta ya jawo remote ya kunna tv yakamo tashar kwallo yafara kallo, yana kallo yana duban kyakkyawar fuskar hanfa, ahankali ta bude idonta ta kalleshi, jikinsa tashige ta rungume shi sai kuma tafara hawaye dasauri yafara tambayarta menene? Kankameshi tayi dan Allah kar ka rabu dani tafida, kar kayi min irin halinku na maza ka juya min baya, kar kamin kishiya dan Allah, harshensa yasa akan kumatunta ya fara lashe hawayen dake gudu akan kumatunta kar ki damu sugar baby ke kadai kin isheni rayuwa kuma i promised you bazan yi miki kishiya ba zan zauna dake ke kadai har karshen rayuwata.
[1:41PM, 12/8/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
108
Na UMMI A'ISHA
Hanfa najin haka ta kalleshi kayi alqawari? Nayi miki alqawari yafada yana shafar dukiyar fulaninta rungume shi tayi tafara kissing dinsa, tasa harshe tafara lasar kowanne sashe na jikinsa shidai tafida duk tagama ruda shi, kunya ta ajiye agefe tashiga nuna masa soyayya sosai sai da la'asar tayi sannan ta iya kyale shi, wanka suka shiga sukayi suna fitowa tafida ya fita masallaci ita kuma tayi sallarta agida. Haka zaman tafida da hanfa ya kasance cikin nunawa juna soyayya da kauna,bayan bikinsu da sati 2 tafida yakoma office amma kullum shine yake share mata tsakar gida ya gyara mata dakunan barcinsu sannan ya tayata shirya breakfast sai sun gama komai sai ya shirya ya tafi office ita kanta hanfa tana mamakin irin wannan saukin kai na tafida, satinsu uku da bikin takoma makaranta, motoci guda biyu iri daya mai martaba ya basu ita da zarah saboda zuwa makaranta, yanzu kullum dakanta take driving zuwa sch taje ta dawo. Yau tunda akayi sallar asuba tafida bai kyaleta ba sai da yagama tara mata gajiya sannan ya barta, dakyar ta tashi tafita kitchen tashiga ta dora girki tafara shirya musu breakfast tafida ne yashigo kitchen din ya rungumo ta tabaya maman baby sannu da aiki, murmushi hanfa tayi ni ba yanzu zan haihu ba sai nagama school, dariya tafida yayi yadora kansa akan kafadarta zancen yaushe kuma yarinya, ai kin riga da kin makaro dariya hanfa tayi ban makaro ba wlh tunda har yanzu..... Cikin sauri yasa hannunsa ya rufe bakinta wlh kar ki kara magana saboda gaba daya alamun shigar ciki sun bayyana ajikinki kiga yadda hips dinki ya bude, kirjinki yakara cika kamar me shayarwa, wannan kuma ai kaine ka mayar dani haka, kaine ka budani nazama haka,dariya tafida yayi to ayi aiki lafiya, fita yayi yaje compound din gidan yafara gyarawa yana gamawa yakoma bedrooms dinsu duk ya gyaggyra lokacin hanfa tagama shirya breakfast tajera akan dining, ruwan wanka tahada musu suka shiga sukayi suka fito, shi tafida ya hade cikin bakaken suit ita kuma tasa arabian gown yellow,breakfast sukayi sannan tafida yafita office ita kuma tashiga wurin zarah daga can suka wuce school.
[5:18PM, 12/8/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
109
Na A'ISHA (UMMI)
Hakan zaman tafida da hanfa yayita gudana cikin son juna da tattalin juna har watanni suka shude kwanaki suka tafi, yau tunda wuri hanfa ta tashi bayan tagama koduwa a hannun tafida, kitchen ta shiga tafara kiciniyar hada musu breakfast yayinda shi kuma tafida yana can yana gyara musu bedrooms dinsu sai da yagama sannan ya fita tsakar gidan yafara shasshare shi, ita kam hanfa tunda tafara fasa kwai taji zuciyarta tafara tashi haka tadaure tafasa tahada ta kada tafara soyawa nan da nan taji zuciyarta tana tashi cikinta yahau juyawa dasauri tadauke kaskon ta nufi dakinta da gudu ta shiga toilet tafara sheka amai kamar zata amayar da kayan cikinta lokacin da tafida yashiga kitchen din ya tarar bata nan ga gas yanata ci, sai da ya kashe gas din sannan yabita dakinta a toilet yajiyota tanata aikin sheka amai dasauri yabita cikin toilet din ya riketa har ta gama aman ta kuskure bakinta, a kafadarsa ya daukota ya kaita kan gado ya kwantar da ita, bargo taja ta lulluba saboda sanyi taji tana ji kamar me,nan tafida ya rude ya fara yi mata sannu dasauri ya fita yaje ya dauko first aid box dinsa yazo inda take ya zuko allura asirinji ya yaye bargon data rufa tana ganin allurar tafara kuka nan suka shiga kokawa, dariya tafida yafara kinjiki matsoraciya to ranar da zaki haihu yaya zamuyi? Hawaye tafara taki yarda lallashin duniyar nan yayi taki yarda matseta yayi ajikinsa wata kara ta callara da sauri ya hada bakinsa da nata ya kankameta yajanye rigar jikinta ya soka mata allurar nan tafara fusge fusge amma bai barta ba sai da yayi mata allurar, kwanciya tayi tafara nishi daga nan kuma bacci yayi awon gaba da ita, rigarta tafida yadaga yafara shafa cikinta da rabon dai hanfa zaki haifa min yara ysfada yana kissing din cibiyarta. Ta jima tana bacci kafin ta tashi tana tashi tafida ya matso me zakici maman baby? Fuska ta yamutsa ni babu abinda nake son ci zobo kawai zaka samo min nasha, to bari naje nadawo yafada tareda fita ya nufi dakinsa kayansa yasa yafita cikin gari yaje ya siyo mata zobo mai sanyi jarka hudu yadawo gidan lokacin da yadawo har tayi wanka tana daure da towel, kusa da ita yaje to ga zobon na kawo miki, hannu ta mika masa alamar yabata tasha, bari ni zan baki da kaina janta jikinsa yayi yafara zuba zobon abakinsa yana hada bakinsa da nata yana zuba mata da haka suka shanye jarka daya shida ita, tun daga lokacin lafiya ta yiwa hanfa wuya ga uban amai da takeyi komai taci sai ta amayar amma har yau takasa fadawa zarah tana da ciki saboda kunyarta take ji.
[5:52PM, 12/8/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
110
Na UMMI A'ISHA
Hanfa ce kwance acikin kujera a falo shi kuma tafida yana kitchen yana soya mata plantain, falon ya kawo mata ta tashi tafara ci sai data cinye tafara sheka amai shi kanshi tafida sai data wankeshi da amai, rigar jikinta ya cire mata yafara gogge mata jikinta nan ya tsurawa na shanunta ido ganin yadda suka cika suka kara girma take yaji ranshi ya biya, daukarta yayi yakaita toilet yayi mata wanka shima yayi yadaukota yakawota daki nan kuma yafara nuna mata bukatarshi tureshi tafara yi tunda kayi min cikin basai ka kyaleni ba tafada cikin shagwaba sorry sugar baby kinga ai nayi hakuri fa dawayo da komai yashiga jikinta.
***********************
Cikin hanfa ya girma haihuwa ko yau ko gobe gashi tunda aka kawota bata taba zuwa disina ba har yau, komai nata tafida ke yimata hatta wanka da wanki shine yake yi mata, cikin dare ta tashi da ciwo cikin kankanin lokaci ta haifi jariranta tagwaye guda biyu duk maza nanfa tafida yafara murna, gari yana wayewa yan uwa da abokan arziki suka yita xuwa ganin jariran hatta mai martaba yazo ya gansu shida su inno anan inno take cewa hanfa gida zata tafi ayau sai tayi 40 zata dawo, nan kuma tafida yace bai san zancen ba babu inda hanfa zataje, fada inno ta rufe shi dashi ta shiga hadawa hanfa kayanta ita kanta hanfa bata son tafiya tabarshi amma bazata iya cewa inno a'a ba, haka aka debi hanfa da jariranta sai disina nan itama nata iyayen suka shiga murnar ganinta, tunda ta tafi bai kirata ba dan fushi yake wai meyasa zata tafi bada izininsa ba, ko disinan ma yaki zuwa sai faisal ne yake zuwa amma shi fur yaki yaje sai dai duk abinda ya taso faisal yaje hatta sunan jariran ma faisal ya fadawa yace yayi musu huduba da umar da Aliyu wato hydar da faruq. Ranar suna anyi shagali sosai inda yara suka ci suna hydar da faruq, shi dai tafida yana can kadaici yana damunsa tunda su hanfa suka yi arba'in yake zuba idon ganinsu amma shiru har sukayi watanni 3 dole ya ajiye fushinsa ya nufi disina yana zuwa iyayen hanfa suka karbeshi cikin karramawa,bayan sun gaggaisa ne aka nuna masa dakin da hanfa take, tashi yayi yashiga dakin tana kwance tana bacci ta dora hydar akan cikinta shi kuma faruq yana kan kafafunta dukkaninsu bacci suke da alama kuma sun dade suna baccin, akusa da ita ya zauna ya tsura mata ido tana sanye da jar atamfa mai ratsin baki ajiki tayi dan kwalliya a fuskarta kuma ba laifi ta zama katuwa saboda tayi kiba kirjinta ya cika sosai, hydar ya dauke daga kan cikinta ya kwantar dashi agefe ya dauke faruq din shima ya kwantar dashi agefe, ahankali yadaga rigarta ya kwantar da kansa acikinta, bude ido tayi kamar a mafarki taga tafida yasha shadda ash colour da hula sai zuba kamshi yake, hannunsa takama yaushe kazo? Nazo kinata bacci murmushi tayi yaranka ne suke hanani bacci da daddare yaran ya kalla tamkar yayi kaki ya ajiye saboda tsananin kamarsa dasu, ayya sorry baby yafada tareda hayewa jikinta duk kamshin jikinta yagama rudashi kamar ba mai jego ba sai kamshi mai dadi take itada yaran hatta dakin kamshi yake (Sabanin wasu matan da idan suna jego hatta gidansu karni yake dan Allah mata mu kula) kallonsa ya maida kan yaransa an saka musu kaya iri daya pink din riga da blue din jeans, kansa ya tura cikin rigar hanfa saboda duk kamshinta ya rikitashi, batayi niyyar hanashi ba saboda itama tayi missing dinshi.
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
111
Na UMMI A'ISHA
Yan yatsun hannun tafida hanfa ta murza yadai? Tafada tana kallonsa bai bata amsa ba ya tura kanshi cikin rigarta ya fara lasar cibiyarta, murmushi hanfa tayi tashafo sumar gashin kansa tace ya hanya? Shiru bai bata amsa ba domin duk ta gama tafiya da hankalinsa, ita kanta yatafi da imaninta saboda kamshin turarensa kadai yakashe mata jiki, hydar ne ya motsa ya callara kara cikin sauri tafida yatashi ya daukeshi ya mika mata shi, tashi kiyi feeding dinsa nagani, tashi zaune tayi ta zuge zip din rigarta takarbeshi ta fara kiciniyar shayar dashi, cikeda sha'awa tafida ya zuba ma kirjinta ido tareda kai hannunsa yafara lallatsa su, sugar baby haka kika dawo? Murmushi tayi eh haka kuka dawo dani kai da yaranka, a'a baby kinyi kyau ne dayawa fa, kiga kirjinki kamar ba shayarwa kike yi ba, uhm kadaina zugani dai, Allah dagaske, yaushe zaki dawo ne? Kinga har yarana sun girma dan Allah kudawo haka, hannunsa takama tasaka cikin nata abba yace next week zan dawo, kiss yabata akan lips dinta yawwa baby gara ki dawo kinji kinga gidan yayi min girma ni daya, hydar ta mika mishi ta dauki faruq shima tafara feeding dinsa, rungume hydar yayi ajikinsa yana kallonsa komai na yaron irin nashi ne babu ta inda ya barshi, wani son yaran yaji yana ratsashi shi dai hanfa ta gama yi masa komai, Allah ya raya min ku yarana yafada yana kissing din goshin yaran, tana gama feeding din faruq ta ajiyeshi tafara kokarin zuge zip din rigar, rike hannunta tafida yayi haba maman baby ni kuma fa? Da sauri ta kalleshi abincin yaran? Sorry baby dan kadan zaki sammin kinji, pls & pls baby, nidai ka bari sai nadawo,yanzu haka zan tafi? Sorry nawan tafada tana kissing din hannunshi nan yaji tasake rudashi, hydar ya mika mata ya dauki faruq shima ya saka masa albarka ya ajiyeshi ya kalleta ni zanje na tafi saboda naga idan na zauna za ayi abin kunya agidan nan dan kin gama rudani, ranar friday zan turo su sarkin mota su daukeku, rungumeta yayi itada yaran dan ji yake kamar kar ya tafi ya barsu, haka yayi mata sallama ya tafi yana cikeda kewarsu itada twins dinsa.
[9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❕
112
Na UMMI A'ISHA
Tunda tafida ya tafi ya fara shirin karbar hanfa gaba daya gidan ya sake mata komai sabo tun daga kan furnitures har fentin gidan komai yadawo sabo kamar gidan amarya, itama hanfa acan gyara kanta tayi tafito ral da ita tayi kunshi tagyara gashinta, ranar juma'a kamar yadda yace ya tura aka debosu, lokacin da tazo gidan baya nan yana asibiti dan haka wurin zarah ta shiga ta ajiye yaran tafada kitchen ta dora delicious, fried rice tayi da farfesun hanta wanda nidai ummi A'isha sai da naji yawun bakina ya tsinke, bayan ta gama hafa komai ta dauka takaiwa zarah daga nan ta debo yaranta, tana zuwa tayi musu wanka ta shirya su itama tayi tashirya cikin body hug ja da bakin wando kirar fela, takama gashin kanta da jan ribom, sai da ta turare gidan da kanta da daddadan kamshi tukunna tazauna a falo tana jiran zuwan tafida domin yaranta tuni sunyi bacci. Karfe 3 daidai tafida yashigo gidan shida faisal, kallon faisal tafida yayi malam bafa ciki zaka shiga ba muyi sallama tun daga nan kashiga gidanka dan yau ni angone, dariya faisal yayi to agaida amarya nagode, zataji tafida yafada tareda shigewa gida, yana shiga ya hangota zaune cikin kujera das da ita tamkar budurwa yar 19 tsayawa yayi yana kallonta tana juyowa suka hada ido ya tsuke cikin bakin suit, tasowa tayi tazo ta shiga jikinsa tana magana a hankali sannu da zuwa abban dady, kasa magana yayi ya cafki bakinta yafara tsotsa tuni itama tafara mayar masa da martani, ganin tsaiwar zata gagaresu yasata kama hannunsa zuwa bedroom dinsa suna shiga yajata kan bed, ya kwantar da ita ya fara sinsinar ta rike shi tayi ka zo kaci abinci, bazan iya ba yafada acikin kunnenta kece kika yi min alqawari so karki hanani pls, wannan ai salon rowa ne zaki saka wannan kayan, cire kayanta yafara dasauri dasauri nan yashiga nuna mata zallar so, sai dai ita hanfa ji tayi kamar ranar farkonsu dan dakyar ya iya shiga ga wani radadi da takeji, shi kam tafida washar dashi dan ji yayi hanfar Sa tadawo sabuwa fil. Bayan komai ya gama wanzuwa ne tafida yatashi yashiga wanka yana cikeda annashuwa yana fitowa yanufi dakinta acan yaga twins dinsa sunata mutsil mutsil alamar sun tashi daga bacci.
[9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❕
113
Na UMMI A'ISHA
Faruq ya fara daukowa yakai shi wurinta inda take kwance tana bacci sai gumi take duk kuwa cewa dakin akwai ac, ahankali yahau kan gadon yakwantar da faruq kusa da ita yadauki breast din yasa masa abaki sannan yakoma dakin ta yadauko hydar sai da faruq yakoshi sannan ya daukeshi ya sawa hydar

Please Login or Register in order to submit comment