Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shima,yaran suna koshi suka koma bacci daidai lokacin ita kuma ta farka daga baccin, kallon tafida yayi idonta jajur duk jikinta ciwo yake yi mata gashi ji take ko tafiya bazata iya yi ba, zanyi wanka tafada ahankali daukar ta yayi yakaita toilet yahada ruwan zafi yayi mata wanka dakyar ta iya taka kafarta tadawo daki, tana dawowa tawuce dakinta ta kintsa tasa riga da skirt na atanfa fitet batayi wata doguwar kwalliya ba tadawo dakinsa zo muje kaci abinci danni yunwa nakeji sosai,tashi yayi daga shi sai gajeren wando sukaje falo dakyar take tafiya suna zuwa ya kwaso musu abincin ya kawo kan carpet ya ajiye yafara zuzzuba musu nan tafara ci kamar zata hadiye har kwanon, kallonta tafida yayi sannu baby,batayi masa magana ba har sai data koshi gaskiya abban baby baka bina ahankali koda yaushe da karfi kake yi min, kiyi hakuri ba laifaina bane, kan kujera tahau tamike Shi kuma yafara cin abincin yana gamawa yadauko magani ya bata. Tsakanin tafida da hanfa zamane suke yinsa na kaunar juna da soyayya, yaransu sun girma sunyi wayo yanzu watansu 9 amma idan ka gansu zaka zaci sun shekara daya dan suna gudunsu ko ina itama hanfa yanzu tafara shirye shiryen gama school, lokacin da zata yi final exam hostel tafida yabarta takoma dan tasamu damar fuskantar karatunta, tana gamawa tafara laulayi lokacin watansu hydar 10 anan tafida yace ta yaye su, kuka hanfa tafara wai ko hutawa batayi ba zata fara wani laulayin? Ita dai ya cire cikin nan bataso tana haihuwa kusa da kusa, cikeda mamaki tafida ya kalleta baby kin san kuwa abinda kike fada? Cikin nawa ne bakya so? Kodai kin daina sonane? Haba hanfa wannan fa itace kadai hanyar da zaki nuna min soyayya, kuka taci gaba dayi nidai gaskiya acire, rungumeta tafida yayi yafara tsotsar bakinta kiyi hakuri hanfa ina son yara sosai musamman ma wanda suka fito daga cikinki, duk wadannan kalaman basu yi tasiri agun hanfa ba gaba daya ta birkice masa ita dole sai yacire cikin, tun yana lallashinta har yayi fushi ya fara balbaleta da fada bazan cire cikin ba kema ai malamar lafiya ce dan haka kina iya cirewa da kanki, yana gama fadin haka ya fice daga dakin yaje ya harhadawa su faruq kayansu ya daukesu yakaisu gidan mai martaba wurin inno.
[9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❕
114
Na UMMI A'ISHA
Tun daga wannan lokacin zamansu ya canja kowa ba ruwanshi da dan uwansa, ko girki yanzu hanfa batayi saboda cikin nata mai laulayi ne danma inno takawo mata masu aiki guda biyu wanda suke yi mata aiki, cikin nata yanzu yashiga wata na 4,tsakaninta da tafida sai dai ido. Yau takama juma'a tana zaune a falo tafida yashigo yana sanye da farar shadda da hula, yana rikeda faruq da hydar wanda kana ganinsu kaganshi sak shine, yaran sunyi bulbul suna sanye da kaya iri daya bakar riga da bakin wando, da gudu sukaje suka dale jikinta shi kuma tafida ya wuce dakinsa, surutu suka fara yi mata wai mai martaba yabasu doki, dariya tafara to ku kun iya dokine? Mun iya mana momy, haka suka yita mata surutu babu laifi ganinsu ya sanyaya mata zuciyarta, daren ranar ajikinta ta rungumesu suka yi bacci saboda yanzu dakinta take kwana tafida ya dauke mata kafa ita kuma bata bishi ba. Washe gari da kanta tayi musu wanka ta shirya musu breakfast sukaci shi kam tafida sarkin zuciya ko abincin gidan baya ci, tana zaune a falon daga ita sai wata yar shimi ja tadaura zani kanta babu dan kwali cikinta yadan fito su hydar suna zagaye da ita, sallama akayi aka shigo kallon mai sallamar tayi itace taje duba tafida lokacin da yayi accident, dagudu su faruq sukaje suka rungumeta suna cewa oyoyo anty, ciki ta shigo ta zauna tana dariya yakuke yarana? Daurewa hanfa tayi tai mata sannu da zuwa tareda kwallawa mai aiki kira tace ta kawo mata abin motsa baki, ina abbanku? Bakuwar ta tambayi yaran, daddy yana daki dagudu faruq ya nufi dakin tafida ba ajima ba sai gasu sun fito tare yana sanye da thee quarter iya gwiwarsa da body hug maroon, daga gani bacci yake kuruciya karara a fuskarsa kamar saurayi dan 27,baby bacci kakeyi ne? Bakuwar tafada tana murmushi shi kuma dan yabawa hanfa haushi yace ah yau sweety nace tazo bakya yi min waya ni nazo? Kusa da ita yaje ya zauna kamar wadda zai shiga jikinta,yakike? Lfy baby yau hutawa kake kenan, eh wlh ina gida yau, murmushi tayi baby ina ne dakin nawa kasan ni bana son kananan dakuna dan nafi so nasake nida yarana, yaran naki har nawa zaki haifa? Babu adadi har sai kaji sun isheka sannan zan daina haihuwa, anya kuwa zaki iya a wannan dan karamin cikin naki? Yafada yana satar kallon hanfa wadda tacika tayi fam, kai ai kasan ba anan takeba tafada tana dariya, tashi hanfa tayi tashiga dakinta saboda tagaji da wannan cin fuskar.
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❕
115
Na UMMI A'ISHA
Tana shiga daki tafada akan gado tafara kuka marar sauti, sai da tayi mai isarta sannan ta tashi ta leka falon lokacin nana ta tafi, window ta bude ta leka, tafida ta hango tsaye shida bakuwarsa ta dafa motarta su kuma su hydar sun kwasa da gudu sun nufi gidan faisal wurin zarah, tana nan tsaye har tafida yazo ya wuceta ya shige dakinsa, bayansa tabi zuwa dakin ta sameshi kwance rigingine kansa ta fada ta shiga jikinsa sai kuma tafara kuka, jiyo da ita yayi takoma kasa shi kuma yana samanta, baby menene? Cikin kuka tace bakai bane, ok to naji nine kiyi shiru stop crying my dear! Shiru tayi takalli fuskarsa yasaita fuskarsa kan tata numfashinsa yana sauka akan tata, hanfa! Yakira sunanta, na'am tafada ahankali, akwai abinda na rageki dashi a zamantakewarmu? Kai ta girgiza, to tunda na sauke nauyin ki kiyi hakuri zan kara aure, shiru tayi bata amsa ba jin haka yasashi dagowa ya kalleta, asume yaganta bata motsi dagudu yaje yasamo ruwa ya kwara mata amma bata farfadoba, agurguje yazira mata doguwar riga ya dauketa yakaita mota daga nan ya nufi asibitinsu da ita, yana zuwa yakaita anternatal, take yaga tafara zubar da jini da alama cikin jikinta zai samu matsala, anti miscarriage yayi mata guda biyu (allura) take bacci ya dauketa shi dai duk ya gama rudewa yana ganin tayi bacci yafara kaiwa da komawa, sai da tayi awa daya tana bacci sannan ta bude idonta tana budewa tafara surutai marassa kan gado, dama nasan dole yayi aure tunda ni yanzu yadaina sona bayan kuma shine ya tsofar dani da ba haka nake ba, tun ranar da yafara kusantata yafara nuna min mugunta dakarfi ya rinka shigata babu irin ciwon da bai Jimin ba ranar ashe so yake ya gama dani ya auro wata, ko ba ranar ba ni duk lokacin da zai zo min dakarfi yake zuwa min haka lokacin da yaje ya daukeni a makaranta wuyar da ya bani ko tafiya kasawa nayi, wlh idan cikina ya zube sai ka biyani, kallonta kawai tafida yake cikeda tausayawa dama yawancin mata idan akayi musu wannan allurar to daga sun farka surutai zasuyi tayi duk abinda ke cikin zuciyarsu sai sun fada ranar,wata allurar yasake yi mata take bacci yayi gaba da ita, oh yanzu da badan mu kadai bane adakin nan ai da hanfa tagama bude mana sirrinmu yafada acikin zuciyarsa. Ta dan jima tana bacci sannan ta tashi, cikinta tashafa cikina ya zube? Jikinta ya matsa yakai bakinsa jikin kunnenta cikinki ko cikina? Cikinki bai zubeba amma da kin kusa yi mana asara, ki kwantar da hankalinki hanfa bazanyi auren ba kiyi hakuri kinji, kuma wlh bada mugunta nake zuwa miki ba halittarki ce haka duk lokacin da nayi fiyeda kwana 5 ban kusanceki ba sai ki hade ki sake komawa kamar budurwa shiyasa idan nazo kike shan wahala ni kaina sai nayi dagaske kafin na iya budewa hanyar, kanta ta dauke duk kunya takamata ita me ya kawo wannan maganganun saboda bata san tayi surutan nanba dazu.
[9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❕
116
Na UMMI A'ISHA
Kansa ya dora akan kirjinta, hanfa kiyi hakuri ki kwantar da hankalinki, jiyowa tayi wai ni meya faru? Badai kace aure zakayi ba to ai ban hanaka ba amma sai dai kar ka manta kayi min alqawari alokacin da kake tsaka da cin amarci alokacin da kake ta tawa, alokacin da nake budurwa lokacin ban haihu ba wani abu bai ragu ajikina ba, lokacin ban zama haka ba, bakinsa yakai kan nata wannan dalilin yasa tayi shiru, hannunsa yazira cikin rigarta ya dora hannunsa akan brest dinta guda daya, duk kushena bazance wannan ya zube ba kamar na budurwa yake kuma kema kina komawa budurwar, dakyar ta samu ta zame hannunsa amma bai yarda ba saida ya gama jagwalgwalata sannan ya barta ko ya manta agadon asibiti suke oho. Wurin karfe 4 ya dauketa suka tafi gida tun daga lokacin suka shirya komansu yadawo normal, yanzu zamansu har yafi nada armashi soyayya suke nunawa junansu bil hakki da gaskiya da haka har ranar haihuwarta tazo ta haifi yan tagwayenta mata masu kamada tafida, ranar Suna tafida ya kashe kudi kamar bai san zafinsu ba,an radawa yara sunan inno da momcy ana kiransu mama da mami, wannan karon tafida cewa yayi babu wankan da zataje gida, bata yi 40 ba zarah itama ta haifi yaronta namiji aka sa sunan mai martaba.
BAYAN SHEKARA 15
Sanye take cikin wani tamfatsatsen leshi mai kyau baki tasha gwalagwalai a wuyanta da kunnenta sai kamshi take zubawa, falo ta fito babu kowa, a filin wasa tajiyo hayaniyarsu bakin window taje ta tsaya ta daga labulen ta leka tafida ta hango shida faruq da hydar da dan autanta faisal (little) sunata buga kwallo murmushi tayi ta zubawa tafida ido har yanzu yaki tsufa kullum yana nan tamkar saurayi, little ta hango yana yiwa faruq magana kallo tabishi dashi lallai kyan da ya gaji ubansa domin komai nasa irin tafida ne yanda tafida yake magana dakyar shima haka yake duk da shekarunsa 13 aduniya, tana nan tsaye ta hango faisal shima yafito jan tafida yayi abokina nifa unguwa zanje kallonsa tafida yayi har yau baka daina iskanci ba? Dariya faisal yayi yanda kadaina shan ganye haka nadaina neman mata, dariya tafida yayi ya wuce gida
[9:19PM, 12/11/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
117
Na UMMI A'ISHA
Cikin gida ya shige daga shi sai farin short nicker da farar riga ta yan ball suma yaran nasa duk wannan shigar sukayi,yana shigowa ya hangota tsaye tana kallon yaransu ta window, bayanta yaje ya rungumeta akoda yaushe son hanfa yake ji yana shigarsa sosai gata dai haihuwarta uku yaranta biyar amma har yau bata gundurarsa, cak ya dauketa a kafadarsa yayi cikin dakinsa da ita dariya tafara yi wai kai baka girmane? Kan gado suka fada yafara yi mata wasanni masu rikitarwa yana fadin ta yaya zan girma bayan har yanzu ni yarone, dole ta biye masa suka lula sai da suka gurji junanau sannan sukayi wanka suka fito, kwalliya suka sake tasaka yellowar atamfa shi kuma yasa orange colour da blue din wando yace kizo muje ki rakani, fitowa sukayi yabude mata gaban mota tashiga shima ya shiga suka fita daga gidan, can karshen gari yakaisu inda ya gina wani katon asibitin yara da mata, ya tsaru mutuka an gama komai an zuzzuba duk abinda za a bukata ajikin symbol din asibitin an rubuta, Dr Tafida & his Lovely wife female, children hospital, wani dadine ya kama hanfa ta rike yan yatsunsa nagode abban baby to amma waye likitan? Hannunta yakama ni dake mune consultant din fata dai Allah ya bamu nasara, amin tafada tana kissing din bakinsa haka suka dawo gida cikeda farin ciki, suna dawowa gida tasake ganin abin mamaki domin tafida ya shirya musu bikin cika shekaru 15 da aure haka suka sha bidiri aka watse bayan taro ya tashine da daddare hanfa tafito daga wanka tana daure da towel tafida yashigo dakin, kugunta ya rike yace shekaru goma sha biyar da suka wuce zaki iya tuna abinda ya faru? Idonta ta rufe yes natuna abinda kayi min adakinku agidan su inno, bakinsa ya hada da nata yana cewa kin kasa mantawa da ranar nan kamar yadda nima nakasa mantata hakika na yarda ALHERI DANKO NE.
ALHAMDULILLAH!
Anan nakawo karshen labarin Alheri dankone duk wanda yayi min editing ban yafe ba.
Na sadaukar da wannan littafi ga mai girma TAFIDAN GUMEL, HAKIMIN YALAWA ALH IBRAHIM AHMAD M SANI, Allah yaja zamaninka amin.
Lots of luv babbar yaya ADDA BENAXIR OMAR
Gaisuwar ban girma ga uwar dakina HAWWA M JABO
Gaisuwa ga baby faty & sady kawata
Ban manta dakuba Falmi, halamcy & momy adama hakika nasan kuna sona
Babbar kawa kuma aminiya KAUSAR LUV still u r d 1 & only ina sonki kawata Allah yabarmu tare amaryar umar faruq
Nagaisheki Anty bebeelo kinfi kowa son alheri dankone
Fatan alkhairi ga takwarorina, da yan uwana marubuta musamman ma yan taskar marubuta
Hakika masoyana babu abinda zance daku sai dai godiya, duk mai son novel din ummi A'isha ko mai kaunarta to ummi A'isha loves you too, ina gaisheku daukacin masoyana aduk inda kuke, anty meenah dan musa ummi ta gaisheki!
Nagode sai mun hadu a littafina nagaba nice taku ahar kullum UMMI A'ISHA!.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment