Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nan faisal yatashi yaje wani Islamic chemist anan cikin garin ya siyo yakawo, ruwan zamzam din malamin yajuye acikin wani koko yafara addu'a yana watsawa akan fuskar hanfa take tafadi akasa, cigaba da watsawar yayi yanayi yana addu'a har aka kwashe tsawon lokuta alokacin yafara yiwa su faisal bayanin cewa hakika hanfa tana fama da matsala ta jinnu kuma kurame ne gashi sunfi wahalar sha'ani amma aci gaba da addu'a, nan faisal ya zauna agarin bai tafi misau ba sai dai suna yin waya da tafida. Kwana uku malamin nan yayi yana yiwa hanfa magani amma shiru sai akwana na hudune Allah yabada nasara jinnun sukayi magana amma da hannu suke nuni da haka malamin yace sufita daga jikinta amma da yake masu taurin kaine sai da suka sha wahala sannan suka fita.
[9:56AM, 11/19/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
4⃣5⃣
Na UMMI A'ISHA
Sai da malamin yaja musu kunnen cewa su sakar mata kunnenta da bakinta kafin su fita, suna fita tayi wata irin atishawa mai karfin gaske, Allahu akhbar hakika sauki da rashinsa daga Allah suke tuni tafara wani bacci mai nauyi, malamin ne yajiyo gasu faisal yace wato abinda yafaru shine ruwan zafi ita wannan baiwar Allah ta zuba musu to shine suka shiga jikinta amma insha Allahu yanzu tasamu waraka farin cikine ya mamaye zukatansu asannan mamanta tayi magana tace dama lokacin taliya tadafa tana tacewa tashekar da ruwan shikenan tun daga lokacin tafara jinya, girgiza kai malamin yayi shiyasa ba aso azubar da ruwan zafi akasa dan haka sai akiyaye nan suka zazzauna suna jiran farkawarta sai da ta dade tana bacci sannan ta farka bakinta dauke da addu'a nan fa ta kalli mamanta tace mama! Wato masu karatu ni ummi Aisha sauran kadan nasaki wayata tafadi taci screen saboda tsananin zakin muryar hanfa danaji wata irin zazzakar murya ce da ita shi kansa faisal ji yayi kamar wata balarabiya balarabiya tazama maida kallonta tayi ga faisal tace nagode Allah yasaka da alheri tana gama fadin haka tatashi hawaye suna bin kumatunta tashiga daki tayi alwala tafara salla domin nuna godiyar ta ga Allah yayinda shi kuma faisal yadauki malam suka koma misau suna zuwa yafara yiwa tafida albishir ai tafida bai san lokacin da yadiro daga kan gado ba yazo ya rungume faisal tuni yaji jikinshi yaware nan yafara tambayar faisal nawa za abawa malam? Yace duk abinda yasamu domin shi bai yanke ba, ok to zan bashi dubu dari biyar da mota daya da gida guda daya take shima tafida yafada bathroom yadauro alwala yazo yafara nuna godiyarsa ga Allah. Bayan hanfa ta warware ne tafara shirin komawa makaranta nanfa tafida yayi siyayya mai tarin yawa yabawa faisal ya kaimata duk abinda yasan zata bukata sai da yasai mata kayan kwalliya da kayan abinci da drinks kala kala hatta pad sai da ya siya mata ga turarruka masu tsada nan iyayenta da ita suka shiga godiya bayan tafiyar faisal mahaifinta yake ta yabon faisal sannan yabata labarin cin mutuncin da dan uwan faisal din yayi masa wato mijinta tafida tun daga nan taji ta tsani tafidan tun kafin ta ganshi. Ranar Monday ta shirya tadawo makaranta nanfa yan makaranta suka shiga mamaki jin hanfa bebiya tawarke yayinda wasu kuma suke cewa ai babu mamaki da sha'anin Allah, ranar data dawo makaranta ranar tafida yafara zuwa office bai dawo ba sai 5 tunda yadawo yaci abinci yayi wanka yafita shida babban zaginsa da sarkin mota yana daga baya azaune yace musu school of nursing zasuje haka kuwa minti kadan sai gasu acikin makarantar suna shiga suka fara tafiya ahankali har sukaje gaban wani hall inda dalibai ke tsattsaye group group da alama daga lecture suka fito nanfa daliban suka fara bin motar tafida da kallo wata babbar jeep ce kirar kamfanin crotoure baka mai bakin gilasai an rubuta tafida 4 ajiki, ba aganin wanda yake ciki, ido tafida yafara budewa yana kallon daliban can ya hangota da uniform ajikinta da dan karamin hijabi iya kafadarta tayi wani kyau sosai tana tsaye cikin maza sunfi biyar da modern biology a hannunta da alama bayani take musu nanfa yaji ransa ya sosu, babban zaginsa ya cewa yaje yakira masa ita koda yaje hanfa bata kulashiba sai ma gurmuda baki da tayi duk abinda tayi akan idon tafida yana kallonta ta glass din motar dan haka koda babban zagi yadawo bai jira bayaninsa ba yabude motar yafita nanfa kallo yakoma kansa yatsuke cikin bakar riga mai gajeren hannu ajikin rigar an rubuta big guy da jan fenti yasa jan trouser da jan takalmi irin nasu na sarauta hatta belt din da yadaura ja ce yadora bakar jacket asama ahankali yafara tafiya yana zuwa yajiyo da ita yaja hannunta nanfa tafara turjewa ganin haka yasa tafida fizgota jikinsa ya rungumeta nan fa su babban zagi da sarkin mota suka fito da gudu suka zo inda suke suka baza babbar rigarsu sukayi musu runfa suka lullubesu ahankali tafida yadago kanta yasa bakinsa akan nata yafara zagaye lips dinta da harshensa,tofa muje zuwa dai masu karatu.
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [5:39PM, 11/19/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
4⃣6⃣
Na UMMI A'ISHA
Cikin sauri hanfa ta bude idanuwanta ta fara kallon fuskarsa bakinsa kan nata gashi ya wani kankameta duk kamshin turarensa na fogg ya cika hancinta ras! Taji gabanta ya fadi, jan hannunta yayi yakaita cikin mota yabude gidan baya yasata shima yashiga sukuma su babban zagi suka zauna daga waje, yayinda dalibai suka yi cirko cirko suna tattauna wannan lamari da ya afku wasu kuma ba karamin burgesu tafida yayi ba, suna shiga cikin mota hanfa tafara matsawa yana binta, tana matsawa yana matsowa har taje jikin kofa daidai lokacin ya karasa matsowa kusa da ita kallon fuskarsa tayi yawani rankwafo jikinta, jikinsa yana gogar nata hatta numfashinsa akan fuskarta yake sauka, tunani tafara yi, yana yi mata kama da faisal sosai sai dai yafi faisal kyau, komai nashi ya tsaru sai kace shi yayi kansa dan kyau, to kodai shine tafidan? Duk yadda akayi wannan shine tafida mijina sannan kuma still dr din da ya dubani a asibiti tafada acikin ranta, hakika taji dadin kasancewarsa a matsajin mijinta amma kuma sai ta wanashi ta nuna masa kuskurensa na ciwa mahaifinta mutunci da yayi domin tana son ta nuna masa cewa iyayenta suna da martaba da kima a idonta, iska ya hura mata akan fuskarta take tajiyo wani kamshin strawberry me hade da splash ya fito daga bakinsa, ahankali kamar meyin rada yace kin gama gudun? Kallonsa tayi tadauke kanta tafara kiciniyar bude kofar motar amma bataga wurin budewar ba saboda tsananin tsaruwar da motar tayi, hannunsa mai mutukar laushi yasa yajiyo da fuskarta madam! Kijiyo kiji abinda zan fada miki, ko bakya ji? Well dama ni basai naji muryarki ba tunda nasan kina jina shikenan, nayi mutukar farin cikin kasancewarki mata ta hakanne ma yasa nayi alqawarin kyautata miki domin na nuna godiyata ga mahaifinki akan aura min ke da yayi, wannan dalilin ne yasa nima na himmantu har sai da kika samu lafiya tareda taimakon dan uwana, abokina, aminina faisal, wanda banida kamarsa aduniya, dam taji dama shine yasa faisal ya yimata dukkan abinda yayi mata? Shiru tayi tana sauraren taushashshiyar muryarsa tun da take bata taba jin muryar namiji mai dadi kamar tasa ba.
ALHERI DANKO NE!
4⃣7⃣
Na UMMI A'ISHA
Mahaifinki yayi min alheri mai yawan gaske shiyasa nima na daura aniyar yi masa alheri ta hanyar sama miki lafiya domin shi ALHERI DANKO NE sai alokacin ta kalli fuskarsa idonsa tarr akan fuskarta, yatsina fuska tayi takawar da kanta, meyasa kika shiga cikin maza kika tsaya? Ko baki san ina kishinki ba? Shiru tayi bata bashi amsaba amma tajiyo takalleshi daidai lokacin da yake lasar lebenshi wanda ya kasance ja kamar ya shafa jan baki mai duhu, juya kanta tayi ta kalli window ahankali taji yakama hannunta yatsun hannunta ya zubawa ido fatarta bakace amma ga gashi nan kwance sai kace jikin namiji, kallon hannun nata yayi yai murmushi ai bakar mace tayi arayuwa dama shi can bakar mace yakeda ra'ayin aura, dayan hannun nasa yasa yafara shafa gashin hannunta, wani irin shock tafara ji amma sai ta maze, ahankali yace haka kike da gashin nan duk jikinki ko iya hannun ne? Sai alokacin tayi masa magana dubawa zakayi sai kaga, wani darr yaji acikin kunnensa saboda jin sautin muryarta.
[6:13PM, 11/19/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
4⃣8⃣
Na UMMI A'ISHA
Kamar wani sakali haka tafida ya zuba mata ido yana kallonta ashe tasan muryar ta tahadu shiyasa tatsaya ja masa aji sai da tagama yangarta sannan tayi masa magana, wani sanyin dadi yaji acikin ransa hakika hanfa tana daya daga cikin matan da Allah ya horewa baiwar murya zazzaka, kallonta yayi ya lumshe manyan idonsa ya budesu akan fuskarta, kafar wandonta yakama yadago kafarta yadan janye shi sama nan yaga gashi kwance mamakine yakama hanfa shi wannan be san gatse ba, dan tace yaduba yagani shine zai duba din, hannunsa yasa yashafa kwaurinta nanma akwai gashin har cinyarki? Shiru tayi hannunsa yadauke daga kwaurinta ya ajiye kafar tata akasa yafara kokarin saka hannunsa acikin rigarta nanfa tayi caraf tarike hannunsa me zakayi? Cikinki zan duba naga ko nanma akwai gashin, to babu tafada tana buntsira baki, ni kika buntsirawa baki? Kefa kika ce dubawa zanyi sai nagani kuma ya zan duba zaki hanani? Bata bashi amsaba, kin san me nakeso dake daga yau kar nasake ganinki acikin maza kin gane? Buntsira baki tasake yi, yana ganin haka yakai bakinsa kan nata yahada yatsoti lebenta.
ALHERI DANKO NE!
4⃣9⃣
Na UMMI A'ISHA
Bakinta ta kwace ta tofar da yawu tasaka bayan hannunta tafara goge bakinta wannan wanne irin kazanta ne haka? Tafada tana hararsa aranta kuma tana cewa wato kai ga mai mata ko shine harda wani biyoni school, kallonta ya danyi kyankyami na kike yi? Wannan abin ne kazanta? Zakiga kazanta kuwa wannan ba kazanta kika gani ba, yana gama fadin haka yajanyota jikinsa ya fara kokarin saka bakinsa cikin nata amma taki ta damke bakinta yanda bakinsa bazai shiga nataba, murmushi yayi wlhi ko ki bude bakinki ko kuma nayi maganinki yanzu, hannunshi yazira cikin rigarta ta baya bashiri ta yi magana, meye haka? Dan mitsitsin bakinta yakalla ga fararen hakoranta siri siri ajere gata da yar wishirya nan da nan yaji yawunsa ya tsinke, bakinsa yahada da nata yakama harshenta yarike yafara dura mata yawun bakinsa mutsu mutsu tafarayi tana tuttureshi amma yaki cikata, haka tarinka shanye yawunsa yana dura mata wani sannan yafara lasar harshen bakinta yana tandar lips dinta sai da yashafe samada minti 20 sannan yasaki bakinta, hannunta tasa akan bakinta tana tofar da yawu tuf tuf, dariya tafida yayi wadda har saida beautiful point dinsa yafito fararen hakoransa suka bayyana, yarinya zancen yaushe kuma ai kin riga da kinsha yawu na sai dai kiyi hakuri ki kiyayi gaba amma yanzu kan kin ga kazanta iya kazanta ko? Harararsa tayi mugu kawai, ni kike cewa mugu? Zakiga muganta yarinya.
[8:30PM, 11/19/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE!
5⃣0⃣
Na A'ISHA (ummi)
Baki hanfa ta murguda kawai saboda tsabar kazanta zaka wani bani yawunka nasha, wannan ai kazanta ne, wani malalacin murmushi tafida yayi mata ai dan kinsha yawuna ba wani abu bane tunda zan zuba miki abinda yafishi ajikinki, wa? Allah ya kiyaye tafada tana harararsa tareda fara idonta wai nanfa ta kara saka tafida a wani yanayi, hannunta ya kama shidai hannunta yana burgeshi gashi da tsananin taushi kamar auduga ga laushi da tsantsi, farcenta yafara murzawa sannan yakai hannun bakinshi yayi kissing dinsa yasa dan yatsanta abakinshi ya fara lasar farcenta yana tsotsar dan yatsan, cike da mamaki ta kalleshi hannun hagun ne fa, to meye? Kece kike kyankyamina ni bana kyankya minki kanta takawar daka kallonsa, sai alokacin idonsa yakai kan agogon hannunsa dake daure akan tsintsiyar hannunsa karfe 6:20 har anfara kiraye kirayen sallar magrib sannan yawancin daliban dake harabar area classes din sun tattafi hostel sai daidaiku, dan yatsanta yadan ciza duk da taji zafi amma bata nuna masa ba, cire yatsan nata yayi daga bakinsa yace kije kitafi hostel amma ga zarah can nahango ta ki turo min ita, shiru tayi aranta tana cewa gaskiya kam kai dan sarauta ne ace magana tarinka yiwa mutum wahala kanata yimin magana kamar me yin rada kana magana dakyar,ni ummi A'isha nace dan hanfa bata san tafida bane amma ahakanma ita dakarfi yake yi mata magana, wani abu ya taba take kofar motar tabude, hannunta ya saki ba dan yasoba yace kitafi sai dasafe amma gobema zan dawo, bata bashi amsa ba tafice tanufi inda su zahara'u sulaiman suke tsattsaye tana zuwa tace zarah kije yana kiranki, dasauri xarah tatafi inda yake, tana zuwa yasauke glass din motar tafara gaisheshi, cikin sakin fuska ya amsa yace zarah ga amanata nan nabaki ki kular min da ita fiyeda yadda zaki kula dakanki, compliment card dinsa yamika mata ga wannan akwai phone number dina ajiki idan da wani abu sai ki kirani domin ita bazan bata phone yanzu ba.
hausa novel blog
‹ › Home
View web version
Thursday, 22 December 2016
aisha ummi at 01:26
ALHERI DANK'O NE 51-END
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [8:20PM, 11/20/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
5⃣1⃣
Na UMMI A'ISHA
Murmushi zarah tayi insha Allahu zaka sameni mai tsananin rikon amana, yawwa zarah nagode ai tafada miki nine mijinta ko? Murmushi zarah tasake yi wlh tafada min kuma nayi murna sosai Allah yabar kauna, amin zarah nagode juyawa zarah tayi tatafi sukuma su babban zagi sukazo suka shiga motar sarkin mota yaja suka tafi. Zara'u tana zuwa inda su hanfa take tasamesu tsaye hanfa tana yi musu bayanin wani zanen skeleton dake zane ajikin littafi nan zarah tajirata tagama domin hanfa akwai brain kusan tafi kowa ja a yan lab science, kuma wani abin burgewar mahaddaciyar alqur'ani ce dan da ka take dori batare da ta buda alqur'anin ba wow inama ummi aisha ce, tana gama yi musu bayanin suka tafi hostel itada zarah, cikeda zolaya zarah tace hanfa mijin nan naki dan love ne dan naga ko kunyar dalibai baiji ba yawani rungumeki, dan karamin tsaki hanfa tayi ai kibari kawai zarah namiji bai san kunya ba yanzu dan Allah in banda rashin kunya meye nashi na hugging dina agaban mutane? Ai kuwa kinyi sa'ar miji dan ni ina son namijin da ya iya soyayya, um hanfa tafada aranta kuma tana cewa idan wannan ne ai har ya isheki ma dahaka suka karasa hostel suka shiga room 2 kasancewar nanne dakinsu kuma komai nasu ahade yake su 2.
ALHERI DANKO NE❗
5⃣2⃣
Na UMMI A'ISHA
Shikuwa tafida tsintar kansa yayi cikin farin ciki marar misaltuwa gaba daya hanfa yau tagama tafiya da imaninsa ko yaya ya lumshe idonsa ita yake gani da wannan tunanin suka je gida abakin gate suka hadu da mutuminsa faisal kowannensu ya fito daga cikin mota, suka bawa juna hannu dai dai lokacin suka shiga cikin gida anan suka hango mai martaba yafito daga gida yashiga masallaci dariya faisal yayi abokina yakamata fa mu koma wurin mai martaba musake bashi hakuri ko Allah zai sa ya hakura abaka matarka, dariya tafida yayi wlh babu inda zan sake zuwa badai matata ce ba ai ni hakan yayi daidai tunda gashi sun turota makaranta sun manta da batun aurena akanta to wlhi nima sha'anina kawai zansha tunda ai ba haramun bane nida za tasamu cikima dasai nafi jin farin ciki, duk wadannan maganganun acikin zuciyarsa yayisu afili kuma yacewa faisal kai rabu dasu yanzu idan sun kawo min itama banida abinda zan bata, kaji tsoron Allah faisal yafada yana dariya wlh kanada abinda zaka bawa mata huduma ba daya ba, dariya tafida yayi an fada maka ni wahalallene irinka? Banida lokacin mace yanzu malam, karya kake wlh irinku masu shiru shirun nan kunfi jaraba, dariya tafida yayi yadauki buta yafara alwala yana cewa kanka akeji, shima faisal butar yadauka yafara alwalar yana fadin kanmu akeji dai.
[8:46PM, 11/20/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
5⃣3⃣
Na UMMI A'ISHA
Masallaci suka shiga sukayi salla suka fito tun acikin masallacin suka tsaya suka debi gaisuwa wurin mai martaba sannan suka wuce cikin gida suna shiga dakinsu tafida ya fada kan kujera ya lumshe idanuwansa ya budesu agaskiya babu abinda yafi soyayya dadi ya ayyana hakan acikin ransa, faisal ne yakatse masa tunaninsa ta hanyar cewa abokina ina matar taka ne? Yanzu tunda kagane itace wacce kakeso ai sai kaje kanemo hanyar, murmushi tafida yayi yace kaifa dan iska ne, kasan abinda nadade ina son na tambayeka? Jijjiga kai faisal yayi sai kafada, wai faisal ya akayi naga gidansu hanfa yakoma wani wuri alhali da ba acan nasansu ba? Cikin fuskar tausayi faisal yace wlh korarsu mai gidan yayi shine suka tashi suka bar unguwar, girgiza kai tafida yayi batare da yace komai daidai lokacin wayarshi tayi ringing, yazaro ta daga aljihunsa yakara a kunnensa yayi shiru domin shi aka'idarsa idan yadau waya baya magana sai dai yayi shiru, muryar zarah sulaiman yaji tana cewa hello ranka ya dade yagida,murmushi yayi lfy zarah ina amanata? Gata tana jinka,ok bani ita zanyi magana da ita, mikawa hanfa wayar zarah tayi tareda tashi tafita daga cikin dakin.
ALHERI DANKO NE❗
5⃣4⃣
Na A'ISHA (ummi)
Karbar wayar hanfa tayi takara ajikin kunnenta tayi shiru, murmushi tafida yayi wadda har sai da tajiyo shi acikin kunnenta tafida badai dadin murya ba tafada acikin zuciyarta, hello madam kina jina? Yafada ahankali tamkar me yin rada dan hatta faisal dake zaune acikin falon baya jin abinda yake fada asalima bai san da wa yake wayar ba, madam yasake fada ahankali ko muryar ma sai nasiya? Babu mamaki tafada ahankali itama wannan jan aji har ina inji ummi aisha, ok to kin san ai zan iya siyar duk abinda zaki sayar min, nawa ne hajar taki? Bata sayarwa bace, kagama ni karatu nake son nayi, gobe inada txt din chemistry kuma banyi karatu ba, karfe nawa zaki shiga txt din? Sai lokacin da malamin yazo kawai, ok tom zan barki kiyi karatu amma dole gobe sai nazo ganinki, Allah yakaimu tafada tana yatsina fuska kamar yana ganinta, to sai nazo madam yafada tareda kashe wayar ba dan yaso ba, murmushi yayi shi kadai ai da bai samu hanfa ba Allah ne kadai yasan halin da zai shiga, wayar ya kashe suka cigaba da hira shida faisal amma kowanne lokaci fuskarsa dauke take da murmushi saboda yawan tuno hanfa da yakeyi.
[9:16PM, 11/20/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
5⃣5⃣
Na UMMI A'ISHA
Daren ranar tafida kwanan farin ciki yayi washe gari yagudanar da dukkan abubuwan da yasaba yafita office amma yakira zarah yafi sau goma yana tambayarta ina matarsa, tun abin yana bawa zarah mamaki har yadawo bata dariya. Bai tashi daga office ba sai around 5 yatafi gida yayi wanka yaci abinci yashirya yafito dogarawansa suka take masa baya yace su kaishi school of nursing tun ahanya yakira zarah tana dauka yace zarah ina matata? Dariya zarah tayi tace tana area class nikuma ina hostel, ok to zan ganta acan yafada tareda kashe wayar cikin sa'a suna shiga sai ya hangota tana fitowa daga cikin hall hannunta rikeda question paper da alama daga txt din ta fito, sarkin fada ya tura ya kirawota tana tsaye dayake ita ce tafara fitowa sarkin fada yazo yafara yimata kirari barka da fitowa gimbiya, gaisuwa nake sannan kuma mai girma tafida yana kiranki dafatan zaki iso lfy yana gama fadin haka yajuya yatafi, juyawa tayi tahango motar tasa batajiya bace domin ta yau Prado ce ja amma kuma mai bakin gilasai ce, sanin zai iya biyota yayi mata irin ta jiya yasata nufar inda motar take tunda tafara tahowa tafida yafara kallonta tana sanye da wata atamfa ja anyi doguwar riga mai hannun shimi ansha rigar daga kirji daga kasa kuma tabaje tasaka bakar riga aciki mai dogon hannu sai rigar tabada style kamar english wear tayafa jan karamin mayafi akanta, tana zuwa sarkin fada ya bude mata kofar baya ta shiga yamayar kofar ya rufe suka koma gefe, tana zama tadauke kantakusa da ita yauma ya matso yafara kallon fuskarta, har tsawon minti 5 sannan yace babu gaisuwa? Ina matsayin mijinki amma bazaki gaisheni ba? Kallonsa tayi yana sanye cikin shudiyar t shirt da dark blue din jeans sai faman kamshi yakeyi, question paper hannunta yakarba yafara dubawa sannan ya wurgata baya, kallonshi tayi amma batayi magana, hannunsa taji yadora akasan kirjinta wannan kayan bai dace kisa su ba jifa yadda breasts dinki ya bayyana, banza tayi dashi ganin haka yasashi fara zana dan yatsanshi akan kirjin nata kalli nan yadda yafito, kalli shatin bra dinki sai alokacin ta ture hannunsa to meye ruwanka? Da ruwana akan me zaki rinka saka kaya irin wannan? Hannunsa yasa akan botir din da akayi wa rigar amaimakon zip yaja botir din yafincike shi, wai ya haka? Tafada cikeda gatsali ok yauma rashin kunyar zakiyi min? Hannunta yaja yarungumo ta jikinsa yafara shafata sai alokacin idonsa yagano masa gashin kanta mai tarin yawa nanfa yarude ya nemi nutsuwarsa ya rasa shi bai ma san ta inda zai fara ba, bakinta ya laluba yasaka cikin nashi yafara tsotsa duk yagama rudewa, wata yar na'ura yadanna abin mamaki sai kawai kujerar tabaje tazama kamar katifa, ahankali yafara fitar da numfashi, kirjinta yafara shafa wanda sukayi mutukar gigita shi, nan yafara fita daga hayyacinsa.
[1/20, 11:29 AM] Ummi A'isha: [9:59PM, 11/20/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
5⃣6⃣
Na UMMI A'ISHA
Shinfidar da ita tafida yayi akan bajajjiyar kujerar yafara bata kiss ta kowanne sashe na jikinta tareda lasar lips dinta, hancinsa ya goga akan nata yadora hannunsa akan kirjinta yafara fincike botiran gabar rigar tata ai hanfa najin haka jikinta yafara rawa, acikin kunnenta yarada mata whats wrong? Idonta cikeda kwalla tace kabari pls, murmushi yayi ya lumshe idonsa dama duk wannan tsiwar taki ke matsoraciya ce? Kinga kuwa bazan bari ba sai nayi abinda nayi niyya, duk da cewa a tsorace take dashi amma sai ta fuske ta murguda masa baki tace kar Allah yasa kayi hakurin ai nasan duk abinka dai ba mutuwa zanyi ba, bakinta ya cafka yafara tsotsar harshenta yana shafar wuyanta har ya gangaro kan na fulaninta baiyi wata wata ba yazame hannun rigarta yafara kokarin tura hannunsa cikin kirjinta amma kuma sai rigarta da bra suka yimasa cikas, gashin kanta ya fara shinshina wanda yake ta faman kamshi mai dadi ahankali yafara lasar wuyanta kamar wani sabon maye sai da yagama jigata ta sannan yahakura yakama hannunta ya matse cikin nashi ya lashi lebenta muje kirakani unguwa mudawo.
ALHERI DANKO NE❗
5⃣7⃣
Na UMMI A'ISHA
Gabanta ne yafara faduwa karfa yaje yayi min aika aika yanzu batare da na shirya ba, tafada aranta,zaune yatashi yafara gyara wuyan rigarshi yaja hannunta tashi ki gyara mutafi tashi tayi tanada gyalenta amma kuma duk gaban rigarta abude yake yacire mata botiran gaban rigar, ganin yana kallon kirjinta yasata janyo gyalen tarufe jikinta murmushi yayi acikin zuciyarsa yace zakiyi bayani yarinya, gyara kujerar yayi tadawo yadda take ya zuge glass din setinsa yadagawa su sarkin fada hannu sai gasu aguje sunzo ranka yadade, kushigo mutafi, jikinsu narawa suka shiga motar sarkin mota yaja suka fara tafiya, hannunta tafida yariko tareda matsawa jikinta sosai ahaka suka je kofar fada anan yace sarkin mota yayi packing, yana tsayawa yace ku karasa gida nizanje unguwa firfita sukayi daga motar shi kuma yadubeta madam fito kidawo gaba kin san ni ba driver bane, baki ta buntsira tabude tafito batare data kalleshi ba saboda nauyin hada ido dashi take ga wata kunyarsa dataji ta saukar mata kai gaskiya al'amarin nan akwai kunyafa, fitowa shima yayi yazauna a mazaunin driver yakunna motar yayi ribos yajuya kan motar, suna hawa kan titi yajiyo ya kalleta tadauke kanta takalli titi hannunta yakama yarike yayinda yake driving da dayan hannun, kaga yadda kacire min botiran jikin rigata ko, murmushi yadanyi eh saboda bana son kisake saka rigar ne, yanzu kiga yadda ta takurani ta hanani taba.........
[8:53PM, 11/21/2015] Ummi A'isha: ALHERI DANKO NE❗
5⃣8⃣
Na A'ISHA (ummi)
Kanta tadauke bata tanka masa ba, kinga wannan rigar bata kamace ki ba madam nahadaki da Allah kar ki kara saka rigar nan kinji? Shiru tayi masa sanin bazata amsa masa ba yasashi matsa dan yatsanta dakarfi wash! Tafada hadeda runtse idonta gaskiya ka iya mugunta,murmushi yayi zakiga mugunta yanzu bakiga komai ba sai ranar da kikaji nauyi na, nanma shiru tayi amma aranta tana

Please Login or Register in order to submit comment