Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

story..




Marubuchiyyar

โž– MIJIN MAGE. ๐Ÿˆ
โž– DUHU CIKIN HASKE. ๐ŸŒ“
โž– RUHI BIYU. ๐Ÿ’€

now
๐Ÿ’FARASHIN SO๐Ÿ’



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar ranar haihuwa ta happy birthday to my self..


***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****
Marubuchiyya tana da damar hallitar mutum ta kashe shi ta raya shi tunda 'ki'kirarrin labari ne, ta had'a masoya ta wargaza soyayya tsakanin masoya ...

'KANWAR SOJA โœ๏ธ๐Ÿ’ž






๐ŸŒŸROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION๐ŸŒŸ*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…*
*ูˆุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ ุงู„ู†ุจูŠ ุงู„ฺฉุฑูŠู…*


Page one 4๏ธโƒฃ๐Ÿ’‹5๏ธโƒฃ




AFTER 3 YEAR'S.


Kwance take a makikin gadon ta ta shiga bargon ta sai juyi takiye da alama time na tashin ta barchin ya gabato alarm ce ta buga 'karfe takwas na saifya hannu tasa a kan side drawer ta janyi 'karamar agoggo ta kashi sautin, idon ta a rufe d'akin na 'karewa room nata da aka 'kawata da white and pink colour , nan naga babban frame picture na wata kyakkyawar halittar yarintar a lokachin da take rigi da allo sau'karta na Alqur'ani mai girma hakan ya nuna cewa ta kammala karanta Alqur'ani, sai wani frame da baikaishi girma ba na kyakyawar saurayi yana murmurshi chikin kayan sa na doctor's daga 'kifin sa kuma nan naga AFIYYA tasa farin kayan ittama ta ran'kufu akan kafad'ar sa duk da cewa ya fitta tsaye nisa ba kusa ba anmman yaye 'ko'karin ran'kufamata dariya sukaye dukka biyun sukayi nan ya 'karawa picture's nasu kyau , , wane frame na hango daga chan 'kifin ginin nan ma dai Ahmad ne tsaye yana dariya dasu Nasiru da Khalil a takaice dai frame's daban daban suna kai goma na abinda a d'akin sau'kowa taye tana adu'a barchi tana gogge idanun ta drawer ta bud'e nan ta fitto da wata jotter book ta bud'i tafara rubbutu kamar hakan

Today 3\2\2023
Na tashi da tsananin soyayya da son ganin sanyin idanun na i love you my Yayya Ahmad kai ne mafarkina kaine jigon rayuwata kazama fitila mai haske duhun jijjiyoyin ga gane jikina , ka kasance tauraru dake haskaka sararin samaniyar fadar zuchiyar Balkisu mai gadon zinnari shin yaushe ne zaka ce mun kana sona ,?" I love yo so much ina jiran ranar da zuchiyar ka zata amsa min kirana , sign taye a 'kasar rubbutu ta rufe nan taga time ya tafe da gudu gudu tashiga wanka ta fitto tayi shigan rigar black jen's da pink t_shirt sai cap pink gashin ta kuma ta zuba a bayan ta masha Allah AFIYYA kinan yarinya i'yar soyayya ko macece ta ganta sai ta juya ta maimaita kallonta kyau da dirrin jikin da Allah ya'bata bazaki ta'ba amincewa da cewa shikkaranta goma sha huษ—u a duniya ba sai dai ko sha shidda saboda hallitar jikin da Allah ya bata wayarta ta d'auka ta sauko daga room nata Umma da Abba ta hango akan dining tafara murmurshi suna murmusawa sukaye sunkuya taye ta gaida su nan suka amsa mata "hummm my daugter yau kin makara dewa ko kinmanta by ten zaku fitta da Ahmad ne"?




Murmurshi tayi " Abba ban manta ba taya zanmata da fittar da zanyi da Yayya Ahmad kawai nayi mafarkin wai Yayya Ahmad yace duk duniya Ni kad'ai ce masoyiyar sa dad'in hakan ne yasa ma na makara "dariya Abba da Umma sukayi umma tace "ke dai ba kunya sam " a a barta Zahra gaskiya ce ai wanan soyayyar tun tana jariyya shi take so kin manta ko ke mahaifiyar ta indai taje hannun Ahmad bazata saki fitta daga hanun sa ba kuma bata zuwa gunki in takama kuka kuma shine mai rarrashin ta , "kwantar da hankalin ke daughter ba abunda zai hana auren ke da Yaya ke kinji dake dashi ai duk yaran mune "kiss na musamman tabashi domin ko ba komai taji dad'in kallaman. shi........



Tana kammala breakfast nata ta kuma d'akin ta d'auko kimunonta sai guntun mayafi tsaff t5q rufe jikinta domin tana da nauyi ba shara shata bace sallamar su taye nan Daddy ya'bata Atm card nashi ta fitta da murna , "



Abban AFIYYA kune fa kuka lalata yarinya nan wai me na bata Atm kuma bayan fittar da Ahmad zataye " hum Zahra bazaki fahimta bane kinga duniyar nan yazama in kana da abunka ka huta yanzu yanda take da rawa. kan nan idan taga abu tace tana so yace a'a kinga sai ta saya ," shiru taye badon taji dad'in hakan ba ,,,


Da hanzarin ta tashiga farlour su nan taga ba kowa dining table ta isa nan taga ko fitowa breakfast nin ma basuyi ba haushi taji don taso ace ta fara ganin masoyin nata, part na Inna tashiga Nan taganta zaune tana shan kunu da 'kosai abinta murmurshi tayi, "wai tukurata kekam bazaki jira su zo kicce abinchi a akan dining ba " dariya Inna taye " banda abunki yarinya ai ne na tsufa wanan gun chin abinchi ma bason zuwa naki ba daga nan ma ga laraba tana min girki nan anan" kawai zama taye tasa cup ta d'ibi kunun tsamiya tafara sa hanunta chikin kwanon 'kosai saida tace mai isanta ta tashi Inna ma hakan takassance, kwasan kwanunka taye takai kitchen nin ta kaiwa Laraba ,



" Inna wallahi 'kosai nan taye dad'i yafe na Umma da Mommy ma da'di ," dariya taye "to surutu na da kaina nayi abuna ,". yauwa zanzo ai ki koyamin irrin wanan kinga idan munyi aure da Yayya Ahmad sai ma ringa masa ai zaiji dad'i ko" ,dariya taye " mara kunya , kawai a gaban na " banda abunki kakkaliyya ta aiki 'kawata ce kuma ma yau zan fitta da Yayya Ahmad nin idan mun dawo zan baki labarin kalar mafarkin da nayi kinji koo"?



To i'yar nema Allah tsare hanya indai zaki dawo kimin tsarabar mintinan na zamani , " dariya ta kicce dashi '" wai tsohuwar nan mintin zamani kice chocolate '" , hayaniyar kasa 'kasa hakan ya tabbatar mata suna kan dining gogge bakinta taye gyran murya nan ta isa duk abun da takiye Yaya Ahmad na kallonta ta chikin glass na yana kur'bar tea girgiza kai yaye kai yarintar nan yarinyar nan badai hauka ba ina mammaki meyasa su Daddy suka dage waiii sai ne zan kaita shopping kodon ma ai na kusa na huta da fitinar ta da wane kyaun ta kamar na aljannu ai ne ko zan yi auren ma bandaki don wallahi banson wacce tafine kyau ne sosai ,


" Yayya Ahmad barka da safiya" gaisuwar tane ya katse shi daga zancen da yakiye don har ta gaida su Mommy shine dai ya makara a cikin tunanin sa ,, nan ta sake baza ciki ta chi soyayyar doya da k'wai da ferfison kayan ciki sai tea da ta d'aura a ciki gyatsa taye da yasa Ahmad ajiye cup nashi don irrin abun haushi yaki bashi "Alhamdullah "tace ,



Nan ta mi'ke tsaye ta bud'e hand bag nata ta fitar da kan Ali da madubi ta shafa , tace ".......




Al'kalamin ฦ™anwar soja โœ๏ธ๐Ÿ’ž




















๐Ÿ’FARASHIN SO๐Ÿ’
by
'Kanwar soja โœ๏ธ๐Ÿ’ž



๐Ÿ’ caring
๐Ÿ’‹ romantic
๐Ÿ‘จโ€โค๏ธโ€๐Ÿ’‹โ€๐Ÿ‘จ special couple love





Marubuchiyyar

MIJIN MAGE. ๐Ÿˆ
DUHU CIKIN HASKE. ๐ŸŒ“
RUHI BIYU. ๐Ÿ’€


now
๐Ÿ’FARASHIN SO๐Ÿ’



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar ranar haihuwa ta happy birthday ๐ŸŽ‚ to my self..


***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****
Marubuchiyya tana da damar hallitar mutum ta kashe shi ta raya shi tunda 'ki'kirarrin labari ne, ta had'a masoya ta wargaza soyayya tsakanin masoya ...

'KANWAR SOJA โœ๏ธ๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž






๐ŸŒŸROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION๐ŸŒŸ*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…*
*ูˆุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ ุงู„ู†ุจูŠ ุงู„ฺฉุฑูŠู…*


Page 6๐Ÿ’‹7


"Mommy mukam mun tafe sai mun dawo" ta amsa da "Allah tsare hanya daughter" taye gaba abinta ko jiran Yaya Ahmad bataye ba , ya sameta a mota kawai, " to Ahmad ka kula da 'kanwar ka wallahy tazo ta gayyamin kaye mata ba dai dai ba zan 'bata ma rai kaje ko" to Daddy in sha Allah ba komai" , mi'kiwa yaye ya wuce motar sa daga nisa ya danna key nan ya bud'i wuff ta shiga gaban motar ta zauna sai murmurshi taki zubawa yau gata ga hubbynta, ko kallon inda taki bayi ba yasa belt nasa ya sawa motar giyar ya na fitta taga ya tsaya a dai_dai gate nasu Aliyya ciki da mammaki tace "Yayya Ahmad me zamuyi anan k,",, bata idda maganar ba ta hango Aliyya cikin wane matsatsun tufafi da riga na kanti da hullar ko mayafi babo sai kwar'kwasa da lankwasa take zubawa gashi Allah yaba ta sirrin jikin duk da cewa shikaru ta ashirin da biyar yanzu tana isowa ta tsaya a gaban mota tasan cewa AFIYYA ce gaban motar "ke bakiga aunty ke bani bazaki fitta ke kuma baya ba" wani malollon ba'kin ciki ne ya tukaru zuciya ta" anmman Yaya Ahmad ai narigata shigowa kuma bata gama zancen ba ya buge bakinta da hanun sa har saida ta fasa 'kara "stupid zaki fitto ko sai na miki najaki,," zan fitta Yaya Ahmad" abinda tace kinan kawai ta bud'i marfin mota Aliyya ce ta buga mata hararra da cewa "yarinya 'karrama sai cusa kai ko girma bataye ba "tunanin ta ya tsaya ta kuma gida kawai anmman wane zuciyar na ingozata sai tara ma abinda a kamata a dalilin Aliyya, don haka ta gogge
hawayen ta ta shiga sit na baya, Mudasir and Brother's suka shiga shopping sosai AFIYYA tamkar dai bata da komai harda na mugunta ta had'a, abun ya bashi haushi lokacin da ganta da 'katon mazubin kaya harda extra wane ma'akachin su ya rigimata .






"Ke mahaukachiyar ina ne da zaki kwashe kaya haka, " kalmar taye mata tsauri don haka tace " haba sweetheart kasan fa inason kaya na kuma ne ko d'ai bazan iya cire wa duk inaso," anmman in bazaka iya biya ba kar kadamu girman da soyayyar ka a zuciya ta zan iya biya mana tunda ne ba jinin masu bin mazan wasu naki ba don zasuje shopping fitar kaina naki ," nan ta zaro ATM card yana gani yasan na Daddy ne da sauri zaiye magana wuff ta fad'a jikin sa ta rungumi shi tsaff ko iska ba zai iya 'kiftawa tsakanin su ba saboda tsananin matse shi da tayi , "


"Please mana dear kasaymin" tana zum'biro da baki , ganin ya han'kale baki tana kallon sa tasa yatsan ta ta rufe masa lab'en sa da ya bud'i don mammaki, sanan ta kama hanun damar sa ta sumbata " please dear " "okay " shine abunda ya iya fad'a kafun nan har an musu bill ATM nashi ya zare badon ya soba, ba Aliyya kad'ai ke mammaki wannan salon ba harda costumer's da ma'aikatan ganin cewa yarinya ce 'karama , bai isa ya ture ta ba domin mutane har yaba wa soyayyar tasu sukiye na kusa dasu ne tace " kai oga wallahi kun dace da alama kuma family ne ko tsantsar soyayyar ce tasa ku kayo kama , "?kowa da abinda yaki cewa tuni na nema Aliyya na rasa wane mammaki haushi da baฦ™inchiฦ™in da tsanar AFIYYA ya dawo sabo fill, a bayan mota ta zauna don takaice ko kallon Ahmad nin ma taji bataso a daddafe AFIYYA taki jiran Yaya Ahmad don tasan yau kam sunan ta sorry a hanun sa domin ta tafka kuskure mai girma, na abinda ta aikata sa'an ta d'aya yau sunday iyayen na gida, sa musu kayan akaye a bayan a boot taga Aliyya a baya don haka ta shiga kujerar ta ta zaro black galass ta rufe idon ta din ya fara kumawa kallar tausayin ,,, duk abunda takiye yana kallonta ko magana ya kasawa Aliyya d'in yasan duk haushin a kanshi zata sauki don haka ya shaidawa kansa ruwan sanyi da tunanin abubuwan da zaiwa AFIYYA a gida idan sun kuma , baban ba'kin ciki shi yarinya 'karama ta tuni mishi ciwon shi da yake rufe wa kowa, yanzu gashi marar sa sai 'kullewa yakiye,



" Lah Yayya Ahmad baka ga shop na ice creem da shawarma ba I miss it please " ta fad'a cikki da shugwaba ji yaye tamkar ya kai mata duka a bakin sai ha'kuranta duka sun zube yaga tsiyar yarinya sai jifa shi masifa takiye har idon sa ya fara sauya kalla saboda tsantsar zafin da yakiji , juya motar yaye , ya fitta d'aga murya tace "da chocolate dear" shagon ice creem nin nan ya saya mata duk abunda tace har ya kawo mata sai murna takiye a zahiri a ciki kuma tasan akaiw wane ba'kin mugunta da ya ke had'a mata ma " thank God on wednesday zaka bar 'kasar nan kafin nan kuma zan 'boya ko gani nama bazakaye ba tunda ne ba shigiyar bace da zan zauna ka buga ne da dukka" tunanin ta ne ya tsaya sa'adda taga yaye perking a 'kofar su Aliyya 360 ta bar motar tare da buga marfin da 'karfen gaske har saida ya toshi kunnen sa ita ma AFIYYA kallon ta takiye a tare suka juyo had'a ido yaye da ita duk da cewa da glass a idon ta saida ta hango wani guguwar 'bacin rai a idon sa murmurshi yaye yace "i'yar k'anwata bazaki tsanman ice creem nin ba ke kad'ai zakisha abunki ko"? , daskarewa t da kallon sa "to ko ne Balkisu mafarki nakiye tunda ai ina irrin wanann ko" murmurshi tayi mai sanyaya ruhi shi kanshi nan take wane irrin d'auki wuta yayi , horn yaye mai gadi ya bud'i 'kofar a hankali yaye parking ta fita security gidan sune suka shigar da kayan da tasayo tunda Iyayyen sukaga tana murna da annushuwa suka tabbatar ba abunda ya faru a tsakanin i'yan uwa don haka ko tambayar ba wanda. ya mata itta ma jin sautin a'a mai dadi yana mata magana cikin kullawa yasa ta manta da cewa akaiw wata Aliyya a cikin duniyar soyayyar su...,..




RANAR TALATA


Zaune take a chan chikin lambu tana chin tumfa hankalin ta kwance sai wa'kar nan takiye na tell me you love me, sai maimaita fillin takiye duk abunda takiye yana kallon ta sau'kowa yaye da 'katuwar bulalar sa ta dorina ganin inuwar mutum yaye akanta d'aga kanta taye taga shabgigiyar bulalla rigi a hanun Yayya Ahmad fuskar nan tashi ko annurin babo kujerar ya jawo ya zauna ,. "ke don ubanki ne zakiwa kissisina ta mata a kasuwa har kina haษ—a ni da masoyiya ta a tunanin ke na bar ke ne ko?!" a"a Yayya Ahmad daman zaka iya duka na ashe bansaniba ?, kuma ai naga laifin tane kuma gaskiya na fad'a kasani tsananin zafin kishin ka da soyayyar ka ya rufe min idanuna na daina hangen kuwa kuwa ya mutu a wanan lokacin kai kawai kai ne naga rayyayye mai numfashi sai wasu kyakyawar flowers da suke min taken murmurshi soyayya kawai santi da sanyin ' kamshin su ya ratsa jijjiyar bargon jikina na afka jikin ka har na sumbacce ka bansaniba kar ka laifinsu wallahi FARASHIN SO soyayyar ka ce take hauhawa a kowane da'ki'kar bugawar agoggo a birnin zuciya ta, " shiru taye ya zuba mata idon da tsananin mammaki jin kallamai na ta duk da ta kasance 'karramar yarinya " hummm ubana da uba ka duk abu d'aya ne a filin mahaifiyar su me na zagin ubana kuma" kafin ta issar da maganar taje sau'kar mari with five fingers tamkar 50 ne saboda tsananin zafi da d'imuwa jinta ya d'auki ta daina jin sautin kad'a war iska dake bisa jikin ta ,,,,


wufff ta shiga jikin sa ta 'kan'kamesa a tunanin ta wani aljanin ne ya bata marin don tunda tazo duniya ba wane mahalu'ki da yaye ganganchin shafa fuskar ta da mari sai yau , ture ta yaye da wani mahaukachin tsawa yace".....


Al'kalamin ฦ™anwar soja โœ๏ธ๐Ÿ’ž
share and comment fisabilillahi ๐Ÿ™




















๐Ÿ’FARASHIN SO๐Ÿ’
Story& written
by

Narnah 'kanwar soja โœ๏ธ๐Ÿ’ž



๐Ÿ’ caring
๐Ÿ’‹ romantic
๐Ÿ‘จโ€โค๏ธโ€๐Ÿ’‹โ€๐Ÿ‘จ special couple love




๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ Marubuchiyyar ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

โž– MIJIN MAGE. ๐Ÿˆ
โž– DUHU CIKIN HASKE. ๐ŸŒ“
โž– RUHI BIYU. ๐Ÿ’€


๐Ÿ’” now๐Ÿ‘‡
๐Ÿ’FARASHIN SO๐Ÿ’



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar ranar haihuwa ta happy birthday ๐ŸŽ‚ to my self..


***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****
Marubuchiyya tana da damar hallitar mutum ta kashe shi ta raya shi tunda 'ki'kirarrin labari ne, ta had'a masoya ta wargaza soyayya tsakanin masoya ...
'KANWAR SOJA โœ๏ธ๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž






๐ŸŒŸROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION๐ŸŒŸ*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…*
*ูˆุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ ุงู„ู†ุจูŠ ุงู„ฺฉุฑูŠู…*

Page 7๐Ÿ’‹8


" Zakiye tsallen kwad'on nan ne ko dai sai na karya ke a gidan nan shashasha wawayiya wacce

Please Login or Register in order to submit comment