Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

'kokarin su da ya kuma tunda ya bar i'yar mutane a chan kuma Amarya anmman yaye taurin kai lallai a barshi ya kulla da 'kanwar sa ,


Daddy da Abba ne suka sau'ko sallar juma'a chikin shiga mai kyau a inda suka iso gida ga matansu da Inna suka had'u a fiillin guda nan Abba ya musu bayanin a yau an d'aura auren AHMAD DA AFIYYA akan sadaki naira dubu d'ari , gata nan Zahrah amsa ki ajiye mata" sosai maganar ta dirra a zuciya Umma a inda Inna da Mommy suka amsa maganar da hannu biyu biyu Daddy ne yaga hakan na yace wane hanzarin ba gudu ba ina da magana duk suka mayar da hankalin su akan sa nan yace .....



Share and comment fisabilillahi πŸ™πŸ₯°
Barkan mu da ranar juma'a Allah sadamu da Alkaire dake cikin ta, idan naga ruwan Comment zamuyi Post gobe in sha Allah idan kuma Banga sharhi sosai ba sai rananr Monday ,,,,



Al'kamain'kanwar soja βœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’ž





















πŸ’FARASHIN SOπŸ’
Story& written
by

Narnah 'kanwar soja βœοΈπŸ’ž



πŸ’ caring
πŸ’‹ romantic
πŸ‘¨β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘¨ special couple love
A lovely short story πŸ’‹πŸ’–






πŸ‘‡ Marubuchiyyar πŸ‘‡
MIJIN MAGE. 🐈
DUHU CIKIN HASKE. πŸŒ“
RUHI BIYU. πŸ’€


πŸ’” nowπŸ‘‡
πŸ’FARASHIN SOπŸ’



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar ranar haihuwa ta happy birthday πŸŽ‚ to my self..





Page 20 πŸ’‹


Sosai ruwan sama yaki had'u wa a sararrin samaniya , tana kwance taji sauti zubuwarsa bud'i glass na window taye nan taha ruwa mai sanyi murmurshi taye da alamu jin dad'in d'aukar jakanta taye nan ta tuna kar Umma taganta don haka tasa 'katon hijab da bigini pink and white iya chinyoyinta kayan wankan ruwa da tawol a hankali ta fitta daga d'akin tana sand'a kar Umma taganta ko ta kira legawa tayi taga har tayi barchi akan kujerar agoggo ta duba 'karfe goma sha d'aya murmurshi taye tace











"Thank God duk sun fitta aikin su"... da saurin ta fitta da gudu ta 'kara sa har tafara ji'kiwa da ruwa nan da nan ta zare hijjabin ta warwari gashin kanta ya zubu shiga ruwan ta farayi yana dukanta tana rawa da Jin dad'i har wa'ka take rairawa "subhanallahi " cewar Ahmad dake fitta part nashi kasancewar gidan sama ne a inda yaki yana kallon ta bayi tunanin wankan a ruwan saman zataye ba " yarinya sai son shigar ruwa" kallon ta yakiye yana magana a banza har yaye shiru.








Nan yafara duburchi wa ganin kallan kayan da tasa da kuma yanda take juya jikinta sai girgiza taki nan ya hangale har ta fad'a sweeminpool sanan ya dawo hayyachin sa ko lema bai d'auka ba ya fitto da gudin sa har ya iso bai ganta ba hankalin sa ne ya tashi ganin ko motsin ta bai gani ba gashi da tsoron ruwa "waiyoo ya zanyi "leqawa yaye yana "AFIYYA " anmman a banza shahada yayi don ganin ya shiga ya ceto ta ,








Yana afkawa yaye 'kasa bai iya iwo ba nan ya hango ta zaune ta sa hannun ta a 'kan chinyarta tana wasa da yatsun ta idon ta rufe jin mutum yasa ta bud'e tsoro ya ka masa yafara 'kokarin magana ina chikin sa ya kwashe ruwa nan ya zube da gudu ta wulo kamar fish ta kamo sa nam takai shi har bakin ruwan taga bai motse tasa hannunta ta fara dukkan cikin sa nan ya amaryar da wane ruwa anmmn bai tashi ba kawai tasa bakinta cikin nashi tana jan mai numfashi a zabure ya bud'e idon sa tsoron ganin sa ne yasa ta tuna karfa yace kissing nashi takiye nan ta ja baya kad'an ya hau tari nan taga jikinsa na rawa gashi bataso ta fitto dukka a ruwan don kar yaga tufaffin jikin ta ( niko nace aikin banza kinan)...









"Sanyin AFIYYA sanyi ke rufe ne " abunda yace kinan da sauri ta fitoo taye gun hijjab nata ta jama hannun sa ta taimaka mai nan suka haura corridor a fillin hijjab nata ta turasa ciki " Yayya ka rufe idon ka zan rufe ka cikin hijjab na "shidai zazzabi ne ya hau kanshi ya fara fitta hayyachin sa sai cewa yake "ke lullu'be ne ke lullu'be ne" tawol taja ta zare kayanta tunda a jiki yaki ta d'aura tawol nim tasa hijjab nata nan ta ja Yayya Ahmad ta sanya sa ta ciki d'ayan tawol nin kuma ta rufe 'kafarsa ittan ma sanyi ne takiji yanzu bu'katar d'aya dashe kawai taji d'umi shikam tunda ya jishi a sabon katifar sa ya rintse ido sosai ya chukemita ya kwanta a hankali itta ma barchi yaye gaba da itta saboda shiga sabon yanayi ga gari kuma ana tsula ruwan sama abun ba'a cewa komai............


********************************************
page 21 πŸ’‹








"Kan bura uban chan salon iskanchin da akiye ake fakewa da 'kanwa yau sai nace 'kaniyar ke sai na nunamiki 'karamar i'yar bariki ce ne " cewar ALIYYA da taga fittar Ahmad ana ruwa anmman bai dawo ba har ruwar ta d'auke juyawa tayi ta kuma d'akin ta ganin bataga ruwan zafi ba ta shure ruwan fridge mai mugun sanyi sai ta kwara musu nan dukka suka firgita AFIYYA kam bataji abun sosai ba don mayar ruwa ce ba kamar Ahmad da ya zabura ba "








" Karuwanchi za'a yi a gabana munafuka wallhi tinda naga kin kwantar da kanki akayi aure na da Ahmad nasan cewa 'bakin hali kike shukawa ashe abun da kuki aikata wa kinan munafukai "sosai ta bud'e baki tana kumfar bala'e sororo Ahmad yaye tunanin sa yaushe hakan ta faru ya akayi yaga ba tufaffin a jikinsa harda d'an kapai ma an ciri mai an samai tawol juyawa yayi yaga AFIYYA da taki bin Aliyya da kallo kamar bata santa ba kallon tuhuma yaki binta dashi har ta dawo daga inda taje tana ganin hakan tasan meyaki nufi da irrin kallon dariyar ta ta 'kunshi ciki ciki tace "








To mallam ai kayi barchin ka hankalin ka ya kwanta gaskiya sai ka gayyamin na wani farashin abunda na maka , kai mutum da matar sa anmman ka nace min nifa yarinya ce gaskiya, ka kai matar ka asibiti a duba lafiyar ta don naga alamar akaiw matsala baka samun abinda kakiso" ammm ta kama baki " auuu qshe ma gata mi'kiwa taye ta d'aga murya ta kama kwankwaso da ban'karo 'kirjinta " wassshhhh wallahi Yayya Ahmad ka dani ne ba kad'an ba" super Aliyya tayi zata hau kanta da sauri AFIYYA ta danne Ahmad a bayan sa "wallhi kar ke yarda ke matso ke sa hannunki ga lafiyata da kansa yazo kuma ma naji yana cewa wai wari kike da daddare baya barchi shine yazo wai na taimaka mai da abunda zaiye barchi nan taki ne kuma Yayya na kinga ba laifi bane don na taimakawa d"an uwa na shine nasa shi a cikin hijab na kwantar dashi tsakanin 'kafata anan jikinsa ya kwanta kanshi kuma i give him a sweet milk with a honey m"......











Bata gama ba ya ture ta Jin 'karyar da taki ta zuba mai da sharri ashe har yanzu AFIYYA bata sanja ba" Aliyya ta buga da gudu tabar gun da abun ya wuce tunanin ta , ganin Aliyya tabar gun da sauri taja baya don kar amata mugun illa aikuwa hannu yasa zai chukumuta tawol nashi ya warware don daman ba ta d'aure mai kyau ba tsayawa yaye da sauri ya janye ya rufe tsiraichin sa nan yaga ta gudu ko ta gansa ganinta tsaye yayi suna had'a ido tace 'karshin mugunta kinan me zaka 'boyi min anan dama ka barshi" da gudu ya sammachi ta ina ta riga sa sammako tuni ta shigo part na Mommy don yafi kusa da inda ta baro,








Yawan Commenter's yawan typing sai ha'kuri banso ma ace ya haura page 20 πŸ’‹ ba dukk yana cikin rashin comment naku shiyasa hakan yafaru , na zauna nayi dogon typing nazo naga comment baifi na mutum goma ba alhali sama da mutum 300 suka karanta mu gyrah please mu samu mu gama πŸ€ͺ





Musamman Mamman Hafiz ta zo har inda naki a private da cewa don Allah na taimaka kar nayi guntun don haka na 'kara page 21 a gaba don itta ,,,, *πŸ₯°














Al'kalamin Ζ™anwar sojah-----------ce βœοΈβœοΈβœοΈβœοΈβœοΈβœοΈβœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž




























πŸ’FARASHIN SOπŸ’
Story& written
by

Narnah 'kanwar soja βœοΈπŸ’ž



πŸ’ caring
πŸ’‹ romantic
πŸ‘¨β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘¨ special couple love
A lovely short story πŸ’‹πŸ’–










Page 19 πŸ’‹


Daddy ne yaga hakan nan yace wane hanzarin ba gudu ba ina da magana duk suka mayar da hankalin su akan sa nan yace .....


Abu d'aya zamuyi don bansan me zuciyar i'yata ta kiceki akan Ahmad yanzu ba sai dai nasan cewa shine za'bin ta a koyaushe mu bar maganar a tsakanin mu muga yanda yaran zasuyi idan muka fahimci wane abun bayan ta farka sai musan dabarar da zamuyi tunda mu muka had'a auren har sai daughter ta amince ya amince da auren sai a bashi matar sa but yanzu kibar maganar haka ko ya nuna '" Inna tace hakan ma dabara ce mai kyau Allah bata lafiya anmman nafi d'aurawa aljannu suka shafi kai bakaga d'akin lokacin bah ," haka ne inna sai aljannu ne kaina na firgita cewar Mommy haka suka watse kowa yanar maganar ,

( don haka kuma fan's ya zama sirri kar waccce ta gayyamu su abunda ke faruwa tooo )..


****************************************
INA ALIYYYA ?????

Tun daren amarchin su Ahmad ya gurza mata da kyar ta kauda 'kishin ruwa ta da sha'awar ta dake mugun tinkarar ta ga wane tsananin kishi da takiye da AFIYYA 'kawarta Malika ta kira da tazo ta taya ta zama ta d'ibe mata kewa haka kuwa akayi ta manta da sharad'in bokanta ne oho bukatar ta ta rufe mata ido Malika ta kwashe mata duk damuwan ta don haka ta sake jiki Malika ta zama ango ta , haka su kuma suki tasu rayuwar...


BAYAN KWANA GOMA


A hankali ta bud'e losa losan idon ta sai ranar da taye kallon d'akin tayi| na asibiti nan ta sauki ajiyar zuciya "ashe ban mutu ba a tunani na duk na mutu na huta da 'bakinchiki " wane sashin zuciyar ta ce tace "ba'kin ciki na me ki kiye Balkisu ai kimanta da komai kin rasa shi har abada har abada baki sonshi don haka ki nitsu kisan abunda zai amfani ke duniya da lahira ke nistu ke fitta harkar duk wanda baya bu'katar ke a rayuwar sa " da wanan shawarar ta samu 'karfin guiwa yin motsi wanda Ahmad ya firgita kabb ya ji motsin ta "AFIYYA AFIYYA AFIYYA "shine abinda yaki kira hannu tasa ta zare oxgyen taye guntun murmurshi "kana ta kirana Yayya ban mutu ba fa , "





"Hummm AFIYYA kinan barka da dawo wa dole na kiraki ai munyi kewarke sosai what happened to you " da ido ta gansa " ohhh ne yanzu zanyi brush and then ma yunwa nakiji ", okay" haske mai kyau ya kunna ya raka ta zuwa toilet nan ta tsaya " to kaje waje mana"zare ido yaye "ai ko me zakiye a gaban ido na zakiye kinason na matsa ke fad'i ne kinga " d'aukar brush nin yaye ya matsa maclean yace "haaaaa bud'e baki tamkar yarinya ta bud'e yasa mata haka yamata har ta gama yasa ta akan toilet sanan ya juya baya ,"yarinya ko yaushe na daina miki tsarki ohoo wai fitsarin ne har kunya ta ake su AFIYYA anyi hankali " "hummm " abunda tace kinan ta gama taye tsarki ..





"Yayya wanka zanyi " ,haba AFIYYA chikin daren nan" yes tsami naki",. " but ko yau ma nayi mike mopping" what ?kana nufin kaine mai min mopping ba Umma ba?" 'kara ta saki ya toshi kunne sa "kiyi shiru mana" itta kam buga 'kafarta takiye da gaske kawai ya tura yatsannsa a bakin ta don taye shiru , zare ido taye tunawa da wancan lokacin taye shiru a hankali , ta zare kayanta badon taso ba sai don tsoron kar yamata abun ranar ruwan wankan ya haΙ—a mata ya fitta cikin minti ashirin tafito ta samu har ya gyrah shimfiΙ—'ar nan ya bata wasu kayan tasa collar ya bud'e towon semovita da akushi nan taci sosai sanan ta gyrah zama ya kira nurse ta bata maganin ta ta fara gyangyad'in barchi .








" Wai Yayya Ahmad meyasa ka zauna dane ina umma da Mommy Yayya Khalil yayyah Nazir ," duk suna gida Nasiru ma yazo daga kd ya duba ke ya kuma" , "to kai ina amaryar ka kazo nan" hummmm saboda idan banda lafiya a koyaushe kice mai zama dane mai bani cofeee mai bani magani kin tuna , shiru taye ta tafe tunanin


**** ********WATARANA************


AFIYYA na zaune tana buga game daga itta sai guntun skit nata mai buba da top shirt an kama mata gashin kanta guda biyu da revome masu kyau bazata haura shikaru sha ukku ba , nan taji ance Yayya Ahmad yau ba lafiya da gudu ta shiga d'akin nan ta gamsa cikin bargo bata tuna komai a ranta ba duk da cewa ma lokachin sun 'bata shiga cikin bargon taye ta kwanta a jikin sa ta a jin huccen zaza'bi dake fitta duk da anminshi allura sosai ta rungumi sa shikuma jin akaiw mutum a fillin,








Nan yaji tamkar ana zare mai allura a jikin sa yana samun saukin ciwon sosai suka shiga jikin juna har zaza'bi ya sau'ka nan yaga ashe AFIYYA ce zagaye dashi a hankali ya bud'e idon sa ya sau'ke akan fuskar innocent girl abunda yace kinan ya gyrah mata rigarta duk ta zagonye rabin 'kirjinta a waje a razani ta bud'e ido yaye saurin cewa "rigarki naki gyrah wa " murmurshi ta mai Yayya Ahmad ya jikin da sauki nabaka abinchi ? ko coffee "? ko dai tea ne ko kunu ko na maka " ohhh AFIYYA kiye shuru hakan nan nemo min cofee" da gudu ta sau'ka nan yabita da kallo ya cire Kai kafun ya fitto toilet ta had'a mai yasha ta 'bare magani a baki take samai kafun nan yasha don shima taurin kai ne dashi duk gidan itta ce kawai mai ma bashi magani ma yasha .











Tafe yamata a fuskarta " tunanin me kikiye lokachin na tafiya" .maza ke kwanta barchin ke ina tare daki , lunshi idon ta taye a hankali ta furta "inasonka Yayya Ahmad" matsowa kusa da gadon yayi a kunnenta " "nima ina sonki 'kanwata kiye barchin ke mai kyau da mafarki nagartaccce ,. nan shima ya kwantar da kansa a gadon da ta kwanta ya rigi hannun ta d'aya cikin nasa ya musu adu'ah , asuba tagari ....












Haka su Mommy suka kawo breakfast mai rai da lafiya a inda aka sallemi su , Umma ce ta gyrah d'akinta sosai tace dole tana kwana da AFIYYA wataΖ™il aljjanu garita ai kuwa Inna harda su ayiwa AFIYYA ru'kiyya kar aljjanu su dawo itta kam kallon su kawai taki ba ruwanta tunda tasan meye matsalar ta............



BAYAN KWANA BIYU



Sosai jikinta yaye sauki a inda ahalin suka kwantar mata da hankali da kuma bata kula na musamman da sanya Ido akan lamuranta , a hakan ma Yayya Ahmad na kulla da 'kanwarta shi fiyeeda tsamani shi ke bata maganin ta a kowani lokachin, a hakan take samun lafiyarta .........




Ahmad da Aliyya kuwa sai hi a tsakanin su domin tun ranar da abinchan ya faru suji takon sa'ka tuni ta bazama da halin ta takasa jure jiran Ahmad shi juwa tunda ya dawo kuma ta sanar mai da zuwan al'adarta don haka sai mucce muna jiran Daren Amarchi πŸ€ͺπŸ’‹..





Asha hutun mako lafiya Ina muku fatan Alkairi πŸ™πŸ₯°


Al'kalamin Ζ™anwar sojah-----------ce βœοΈπŸ’ž
























πŸ’FARASHIN SOπŸ’
Story& written
by

Narnah 'kanwar soja βœοΈπŸ’ž



πŸ’ caring
πŸ’‹ romantic
πŸ‘¨β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘¨ special couple love
A lovely short story πŸ’‹πŸ’–






πŸ‘‡ Marubuchiyyar πŸ‘‡
MIJIN MAGE. 🐈
DUHU CIKIN HASKE. πŸŒ“
RUHI BIYU. πŸ’€


πŸ’” nowπŸ‘‡
πŸ’FARASHIN SOπŸ’



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar ranar haihuwa ta happy birthday πŸŽ‚ to my self..





page 22πŸ’‹ 23





Sosai jikinta yayi sau'ki sai farinciki taki na musamman tana anushuwa duk gidan saida suka tabattar da hakan ba tunda ta dawo asibiti bataye irrin nishad'in nan ba idan suka tambaye ta sai tace ba komai kawai yau Ina farinciki be hakan ma yasa tasa akaye girki duk da cewa yau a fillin Inna kowa zaice abinchi harda turawa Yayya Ahmad da matarsa gayyatar cin abinchi a daren yau Khalil ne ma yakai Mai sa'kon da ya tambaye sa waye ne ya had'a hakan yau ba Friday ba yace" Mommy da Umma ne bansan me yasa ba ,shikam da ya kasance a takaichin abinda AFIYYA ta mai da safin sai yaki jinsa a sama ga Aliyya har yanzu ta rufe 'kofa sai ruwan masifa da zagi da taki mai idan ya bata ha'kuri hakan takassance ..








_****************DARE************





Baban darduma aka shinfid'a kusu Mommy da Umma sai Inna da Daddy da Abba sai Yayya Nasir da yazu duba AFIYYA daga 'bangarin d'aya kuwa sosai Ahmad ya baiwa Aliyya haΖ™uri ta yarda ta bishi duka tahu tare da niyyar yaga AFIYYA yasan tsiyar da zai mata haka suka iso anmman bai gantaba har aka kamalla jira abinchin Daddy ne yace "Umma yara ina daughter"? nan ta kira bata nan "na barta zataye wanka kasan 'yar taku da son ruwa "











Bata gama magana ba sai gata ta taho chikin wando na Pakistan mai buje ta 'kasa kuma siriri da rigar ta da akayi rubutun , you will never catch me, da Teddy akai, sai hular sanyi da yamata kyau zama tayi duk suka gaisa

Please Login or Register in order to submit comment