Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

Allah ya isa" ganin dai ya barshi ya gudu yanar gidan ajuyawa yayi ya kuma kan Aliyya da tasa pant da guntun top durƙusa tayi "don Allah kayi batagama magana ba ya tsinka mata mari "baki cuci ne ba kanki kika cuta wallahi bazan dake ki ba don tarbiyyar da iyayye na suka koyamin bana dukkan macce bace kije na SAKI KE SAKI UKKU kar kiye tunanin komai don sadaki na ma zaki iya mayar min ba'abunda ya haɗa ne daki" ,shari hawayin sa yayi "kinsan ne kuwa AFIYYA tayi gaskiya ranar da tace miki tasan komai to tabbas tasan ke i'yar lesbian ce ,anmman ta rufa miki asiri da ido na ga lokacin da tasan hakan keji ke da Allah ," waiyoo don Allah kar kamin hakan wallahi sharin shaid'an la'ananin Allah ne" hankad'a ta yayi ya juya bai iya kwana a unguwar ba hotel ya kama daban ya shirya barin garin da safiya..

A sauka lafiya Madam Aliyya,,,,

more Comment more typing.

Al'kalamin ƙanwar soja ✍️💞

💝FARASHIN SO💝
Story& written
by
Narnah 'kanwar soja ✍️💞

💍 caring
💋 romantic
👨‍❤️‍💋‍👨 special couple love
lovely short story 💋

Page 28💋

Third to the last page...

AFTER 6 MONTH'S AGO

Tunda abinchan ya faru tuni ya sanar da Iyayyen sa tun yana chan bsi 'boyi musu komai ba sunyi fad'an hukuncin da ya dauka bayin saki har ukku anmman ta chanchanchi hakan INNA kam cewa ma tayi"tunda taga idon Aliyya tasan akaiw abu a 'kasa..........

Da farinciki sosai a ranshi yakiye jirgin 10 na safe da zai dawo dashi Nigeria ma kamar bazai yi gudu ba gabaɗaya hankalin sa ya kuma gida duk ya gaji da 'kasar "kai inason 'kasata Nigeria duk wanda yabar gida, gida ya barshi Allah ka taimaka wa "kasata kasa ta chigaba da 'habaka ta yanda nan gaba zamu sanya yaran mu makaranta likatanchi ba tare da sun fitta waje ba ,su zama 'korarun ma'aikata ," da haka ya tashi ya shiga shopping sayya sosai yayi sai dai abin mammaki duk teedy ne da kayan makeup sai wasu flowercs da yasaya ya shirya sai jirgin Nigeria..........

Sosai yau taki farinciki wanda bata san dalilin hakan ba wanka tayi da pincel jen's sai guntun top da bai kai chibiyar ta ba, kanta kuwa calarbar biyu tayi tasa pink revome, himmar ta sa har 'kasa direct d'akin Yayya Ahmad tayi na samar takan sa rabon ta da d'akin lokacin da zai yi aure haka kawai ta sinchi kanta da son zuwa, ...

Dj ta kunna ta sanya wa kar india da ake yayi na Shilpa Rio na film nin Jailer sosai ta zaki taki rawar har tasu tafi Tammana Bhait da ta hau kan vedio juya jiki 'kishin ruwa ya dakatar da ita tasa stop ta sha mai sanyi " ohhhh let me sleep wayar ta ciro ta shiga d'akin sa garin hawa gado da 'karfi wayar ta fad'a hannu tasa zata zaro wayar ta tureta 'kasar gadon a rashin sani tsaki taja "aikin banza wayar so taki na tsuguna ga d'akin ma duk 'kura, "haske ta kunna ta lega sai dai akwatin 'kasan gado ya mata kyau bata ta'ba ganin Yayya Ahmad nin dashi ba jawo wa tayi zata bud'i ganin da security tana mammaki" duk abinda Yayya Ahmad ya ajiye anan abu ne mai muhimanchi da baison kowa ya sani don ko documents nashi nasan inda yaki ajewa da wasu important book's nasa to miye anan , "

Sunan sa tasa anmman password ya'ki daga nan tasa na Aliyya banza haka tayi tayi chan tasa AFIYYA cikin sa'a ya bud'e , "yes ashe ma suna na ne kai anmman ne wawiyar ce ina sani da tun farko ma shi nasa , " album ta gani a hankali ta fara bud'ewa picture's na ta ne tun tana jariyya da Yayya ahamd wani ya nabata fidda wani chocolate wasu kam dai barkatai har lokachin da yamata birthday na 7 year's da ta masa kiss a kumatu haka abubuwan sukayi ta mata yawu a kanta,, tsayawa tayi ganin hotunan ta na asibitin lokachin da ta yanki hanun ta tsatsanr mammaki yasa ta d'auki wayarta ta ringa snapping nasu harda wanda bata dashi , sai da ta kammala ta zare album nin wasu muhimman abu ne jikin wani box mai 'kyali a hankali ta bud'i iyan kunne zobe warwaro su agoggo na tani tun tana yarinya duk wanda ya mata kad'an sai ya saya mata wani tsohon ya amsa ya zubar, ashe daman ajiyi wa yakiye tu me hakan ke nufi,, takardun ta fara karantawa "inallillahi wa Ina illahin raji'oun"

Dafa kanta tayi da yaki sara mata ganin diary nata da aka wa ma a'jiya na mussanman komai ya rubutta harda tsallen kwad'o da ta sha da wasu abububwan duk sai da ta karanta hawayen ta ta shari ganin wani wasi'ka da ya rud'a tunanin ta " oh my God Allah na tuba ka yafe min inawa Yayya Ahmad kallon wanda ya tsani ne ashe dukka soyayyya ce yaki nunamin tabbas ana tankwara bishiya tun yana d'anyi ba sai ya bushe ba , da yabar ne saka kai na zama dolowa bagidajiya a soyayyar sa da bazan sa inchi na ba, na rasa damar karatun da na samu ba gashi na mallaki hankalin kai na kuma na fahimchi lallai ba yarinta ba ce zallar soyayyar sa haka taki a zuciya ta , " haka ta chigaba da karanchi karanchi da takiye har tagama , "

" Haba Yayya Ahmad me yasa ka 'boyemin irrrin son da kakimin ganin naki sonka ya zarce son da naki maka tabbas kai nin wane ne na musamman a rayuwa ta duk yanda , Saudat takai ga son Yarima Sultan tayi kwagwarmarya 'boyewa ka zarce ta , Ina sonka son da bazanyi wa wani naka ba , " (Littafin Mijin Mage)....

Haka ta kamalla dad'i sosai taji ganin irri. son da d'an uwanta ke nuna mata nan ta mayar da komai ta shiga parlour ta kunna wa'kar" Ahmad m g boy, tana bin wa'kar cikin so da 'kauna a ka turu 'koffar tsayawa yayi yana kallon yanda taki rawa ko gajiya batayi sai juyi taki tana bin wa'kar kamar don itta akayi jiri ne ya d'i bita tana ajijjiya wufff zata fad'i sai jinta tayi.......

'Yayya Ahmad da sauri taja baya ta rufe fuskar ta da tafukan hannayin ta don jin wani kunyar sa "ko tun yaushe ma yashiga d'akin oho" tsayawa yayi "kekam baki gajiya da rawa ko.,da hanzari taja hijjab nata kamar taga doddo yayi murmurshi "hummm to me zaki rufe bayan tun d'azun ina ganinki " haba Yayya Ahmad da gaske kaki ka ganni" yes of course naganki sosai ma " ya fad'a yan a zama a one sitter , zum'biro baki taye anmman zaka dawo ko sanarwa babo ," yes ina hanya ai wato idan bana nan nan kike tahowa kiye tamin 'barna ko" am sorry please kawai nazo na gyara ma ne m ," ta fad'a tana ja da baya a hankali alamar tana son fitta, " ke shigo min da coffe " abinda yace kinan nan ta fitta , murmurshi yaye ko yaushe tafara jin kunya ta oho " nan ya shiga wanka yayi yaga har yanzu bata dawo ba ya sauya kayan sa , a inda aka shigo mai da kayan da ya dawo dasu...

Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞

Page 29💋

secod to the Last page.......

"Sallamu Alaikum ," d'aga kansa yayi ya amsa ganin ta cikin shigar da yafiso atamfa riga da skit sai farin gyale da ta yafa guntu tana ta zuba murmurshi amsa yayi zata zauna nan ta mi'ka mai coffe , "kinyi kyau " abinda yace kinan girgiza kai tayi "thank you, "ammm gaskiya kin dad'i gun yin cofeee nan ko don ma harda ado aka min ko "laaaa ba haka bani wallahi Yayya Ahmad daman zanyi wanka ne shine na shirya ammm daaaa" murmurshi yaye " so good ba laifi shiga d'aki ki fitto da purple bag , nan taji ta d'auko , "okay tsarabar ke ce a ciki , tsalle tayi "wow dukka waiyooo , sai Yayya na that's why i love you so much, " Baki ya bud'i you said you love me?" zari ido kad'an tayi jin abinda batayi tsammanin ba maskewa tayi da cewa " eyy mana tunda ka ka dawo harda tsara ba ta, kuma Yayya Nasir ma ya dawo ya kamala karatun sa shikkinan kwana nan zamusha bi'ki sosai, " awwwww da gaske zamu sha biki kam dashi da waye a gidan nan"? , ido ta kanne , " bansaniba don gaskiya saurayi na bai kamala karatun sa ba kuma banson ya turu tun yanzu so naki ya kamalla nashi," ranshi ne ya hargitsa ganin hakan taja da sauri ta fitta tana dariya ,,,

" Umma Mommy, Inna kunga tsarabar da aka kawo min" nan t bud'e teddy's ne masu kyau sai engilshwears da taki so sosai , tsayawa tayi ganin anyi rapping na 'karamin box Ummace tace "to bud'i mana ko baza'a nuna mana ba sai tasa 'a kafarta , dariya Mommy tayi "daughter tsarabar ke tayi kyau shiga d'aki ke bud'i abunki tsokanar ke Umma taki", ai ku da gudu ta shiga a hankali ta. bud'i zobe zinnari ne mai kyau da akawa tambarin AA nai maita kalmar tayi AA me yaki nufi" zarewa tayi tasa a hannunta na hahu rass ya shiga sai shi'ki yaki,,,,,,

AFTER TWO DAY'S

Duk sun hallara a falour nan aka vud'e bud'i taro da adu'ah , Daddy ne yafara bayanin tun lokachin da AFIYYA ke asibiti aka d'aura auren su sosai ya kuru bayanin duk abinda ya faru da shawarar da suka yanke da suki ganin haka ne maganin ciwon iyartasu , shiru suakyi "Alhamdullah cewar Ahmad a zuciyar sa d'agowa yayi ya ga AFIYYA da idon ta ya sanja kalla zuwa ja zuciyar sa ne ya taonki ganin yansa ta Kuma lokachin guda , Abbah ne ya d'aurada ceaa "kuyi haƙuri bisa rashin sanar daku da bamuyi ba Kuma kana da inchi idan kanason ta sai ku zauna ayi bukin yanzu Kai muki jira don dukkan ku yaram mune ba Wanda zamuwa dole...

"kuyi Hakuri tabbas kunmin hallarchi sosai Kuma za'bin ku za'bi na ne domin inason 'kanwata so na ha'kika kuna duk abinda take faruwa tsakanin na da itta a matsayin na na Yayan ta ne domin na juna mata hanya anmman Ina son matata Abba , "ya sunkuyar da kansa sosai sukaji dad'i yanda ya amshi sa'konsu don son san sarai Yana son ta kawai Yana nuna Mata hanya da girma ne hakan yasa yazama mugu a garita,,

Daddy ne yaga yanda AFIYYA tayi shiru kamar Mai nazarin wani abu "daughter ko kina da magana ne domin kina da hakki akan mu sanin kina sonsa yasa muga shiga hakkinki muka aura miki shin ke gayyamun me ra'ayin ke, " duk suka mayar da hankalin su akan ta inda Ahmad ya tsura mata ido , tashi tayi kusa da Daddy ta zauna "Daddy baku min laifin komai ba kun nuna min so da 'kauna kuma kun nuna ne da Yayya Ahmad duka yaran kune sai dai naso Yayya Ahmad tun a yarinta na har girma na amman yanzu bana sonshi Daddy don Allah kuce mai ya sake ni don baya so na ya tsananin ne" mari aka kwaso za'a watsa mata a fuska Da sauri daddy yayi hanzarin rigi hannun Abbah " meye laifinta don tace bata son Ahmad eyeee da zaka dake ta ra'ayin ta ne wannan abinda miki tunani saban yanzu ba haka bane tana dai ce wallahi bazan mata auren dole ba don haka ka saketa,,,, "Ahmad "..

"Haba Yayya me yasa zakace haka 'karya taki barni na 'ba'bbala ta Ahmad nin zata ce bataso wanan ai zancen 'karya ne tunda yace yana sonki dole ke zauna dashi don bazan bari a aikata hakan a gaban Ido na ba ,,, "Inna ce ta mi'ki ta rigi hanun AFIYYA tukurata tashi muje da'kina daga yau anan zaki kwana don babo wanda ya isa ya ta'ba lafiyar jikin ke akan auren dole , aure ne tace bata yi kuma bataso don haka banga wanda ya isa yasa ta tari a gidan Ahmad ba , "

Please Login or Register in order to submit comment