Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

batasan matsalar kanta ba , to bare kiji da kyau ko matan duniya sun 'kare ki kad'aice mace da yazama dole sai na aure ke to bazan aure ke ba sai dai na mutu ba aure , har yaushe kikai wane abinda da zakice kinason na yaushe na daina miki tsarki,? ne Ahmad Muktar D'ahiru kuma daga yau kije nafi 'karfin ke nisa ba kusa ba , duk abunda zakiye kiye ke gayyawa Iyayyen mu nasan dai duk duniya babo wanda zai d'aura mun aure dake a dole ba babushi a duniyar nan , yanda ake sonki kasancewar ke mace ɗaya a family haka Iyayyen na suke sona sama da yanda suke sonki kasancewar nine yaron su na fari da suka fara gani a duniya ," shiru sakamakon dogon maganan da yaye kansa ya fara ciwo , haukace kawai AFIYYA bataye ba gaba-daya duniyar ta ta d'auki ji take tarasa tunanin ta da nunfashin ta ,kasa jurewa taye ta bud'i baki charraf ya chigaba da magana , wai ke sosayyya ko to ke sa a table cewa Ahmad baya son ke har abada kuma Ahmad bazai soki ba , keje ke nime dai dai class naki ba'abi 'n da zanyi da ke wawiyar kawai sonki naki don yazama dole kasancewar mu i'yan uwa to itta ma na daina ta ko kin gannin ke d'auke idon ke a kaina ," ina magana kina tsaye"?



Bulalla ya zuba mata a bayan ta ko gizau bataye ba balle hawaye je take ai kuka ma rahamar ne zuciyar tace ke bugawa ta 'karfe 'karfe ta gummacce ya ta zuba mata bulllaa da cewa da yakiye ya tsaneta tsallen kwad'on takiye bil hakki yana tsaye akanta ,ganin tana ta gumi ta galaibata ne yasa yace " tashi kibarmin nan dolowa bagidajiya kawai" tsurutt ta tashi da kyar sakamakon jirin da takijiga wani azababen bugun da zuciyar ta kiye da 'kafarta takiye nan ta runtse ido don wane mugun murd'awa da marar ta taye juyawa tayi tace "

"Yaya Ahmad ni bawai nayi tsallen kwad'o bane domin jin tsoron ka zafin da nakeji a zuciyata kan ' kaunar ka koda garwashi wuta zaka d'aura akan fatar jikina toh zanji tamkar 'kan'kara kasakamin domin kuwa soyayyar ka tariga data kewaya ko ina dake cikin jikina sabida haka bana tunanin akwai wani horo da zakamin wanda yafi soyayyar ka zafi a zuciyata kasa a ranka wanan tsallen kwad'o nayi shine kawai da zumar biyayya da ladabi ga masoyi", zan chigaba da jiran soyayyar ka har tsawon numfashi na 'karshi."





Takaiche yasa ko magana baiye ba yaye tafiyarsa anan ya batta tana ta ritooo chan ta yanke jiki ta fadi"i sumammiyya ,

Ganin 3pm taye lokacin da take zuwa Islmayya yaye bata zuba yasa Umma zuwa gun Mommy neman ta "ha'a Zahrah kina nufin bata shigo ba to ai ne tun 1pm tabar nan shiga d'akin Inna sukaye nan ma bata nan nan da nan suka kira mazajin su a waya suka sanar musu can Mommy tace muje garden ko dai chan take , ai kuwa duk chan d'in sukaye Nasir ne a gaba sai Khalil da yazo ya sake su a tsaye suna neman ta " inannnlillahi wa ina iallhin raji'oun cewar Mommy da Umma lokacin da suka hango ta yashe kamar gawa suna isowa suka fara jijjiga ta jini ne ya fitto daga bakinta ko nace yake fittowa ,tuni Umma tana jijjiƙa ta " AFIYYA ke tashi ke tashi" ina ko mi'ka bataye balle ta amsa ganin haka ta yanke jiki ta fad'idai dai da isuwar Abba. da Daddy subhanallahi gabaɗaya hankalin su ya tashe nan suka kwashe su sai asibitin kwararru dake kwano suna zuwa akayi emargency room da AFIYYA a inda aka zubawa Umma ruwa ta tashi sai kirran sunan AFIYYA takiye kiran waya akawa Ahmad nan yace bayanan " Ahmad to kaye gaggawa zuwa domin yanzu haka muna asibiti AFIYYA ta yanke jiki ta fadi ko numfashi kuma ana bukatar jini , sakamakon tana ta aman jini " inannnlillahi wa ina iallhin raji'oun abinda yace kinan , Aliyya ce tace meyafaru honey " AFIYYA CE ke aman jini ba lafiya bare na tafe" , haba Honey idan kaji ai bakai zaka bata lafiyar ba ko muna hirar mu wani baƙinchiƙin ne ya tukare sa buge hannunta yaye da ta rigi rigar sa yasa wa motarsa wuta, kwantar da ita akaye aka samata oxgyen nan aka cire mata rigarta daga ita sai half bratob nan aka d'auke wane abu mai kamar iron sai a manna mata kirjin ta idan ta zabura sai ta kwanta sau ukku sukaye hakan. kafin suka samu numfashi ta ya fara dawowa samata oxgyen j akaye aka gyrah ta , duk abunda ke faruwa a idon su ta glass kuka kawai shine abinda sukaye gaba-daya Ahmad ma jikin sa yaye sanyi nan da nan yaji tausayin ƙanwar tashi ta dawo sabo a ranshi,



Likita ne ta nemesu a office don yi musu bayani " da farko ya'laɓai zance muku munyi iya bakin hanzarin mu da ceto da nunfashin ta kuma Alhamdullah munyi sa'a ta dawo sittin bisa d'ari, to abun mammaki anan shine itta wanan yarinyar meke damunta domin a binchikin da mukaye ciwon zuciya garita " ciwon zuciya kuma me ya jawo mata cewar Daddy , Abba kam gaba-d'aya ya rassa lissafin sa balle Iyayyen mata kuwa.


Nan yace "sanan akaiw matsala a "kafarta da alamar akaiw abinda taye mai wahala kafin zuwanku nan asibiti domin akaiw shafin bulalla a jikin ta take Daddy ya mi'ki likita bulalla a jikin ta kuma a jikin i'yata " kwarai kuwa Alhaji idan banyi 'karya ba zan iya cewa kamar tsalle. kwad'o taye sanan kuma ta wahalar tasa period nata al'adarta tazo ba shirrin , , daga 'karshi kuma inason ka samu jini leader biyu yanzu nan zan d'aura mata ,wasu bayanai sai ta tashi yanzu ku barta ta huta pls ," nan Ahmad da Nasir sukace zasu bayar cikin sa'a yaye dai dai........


AFTER 5 HOUR'S

Gaba_daya suka fitta chan reception suna zaune kuwa yana mammaki da alhinin abinda likita yace jira kawai sukiye ace ta dawo hayyachinta domin sanin waye yamata wanan illar mai mugun hatsari ,Abba ne ya mafi kusa da Umma yana magana a hankali ga yanda ba mai ji, "Zahra ke gayyamun gaskiya shin a makarantar su aka dake AFIYYA ta " girgiza kai taye ta shari hawayen ta wallahi yalla'bai ta dawo lafiya da lafiya tace abinchi kawai tace zataji gunsu Mommy da Inna nekam bansan komai ba anan na tsaya" , to anmman me yasa mata ciwon zuciya, ? haba Zahra ya zaki tanbaya ne hakan"? ,


" Kinsan fa yarinyar nan yanda take bata da wane matsala da kowa a gidan nan idan ba,......."


Idan banaga ruwan Comment ba , sai ranar Friday zanyi next page ......

Al'kalamin ƙanwar soja ✍️💞

Banyi al'kawarin posting kullum ba

comments and share Fisabilillahi 🥰


























💝FARASHIN SO💝
Story& written
by

Narnah 'kanwar soja ✍️💞



💍 caring
💋 romantic
👨‍❤️‍💋‍👨 special couple love







👇👇👇 Marubuchiyyar 👇👇👇👇

➖ MIJIN MAGE. 🐈
➖ DUHU CIKIN HASKE. 🌓
➖ RUHI BIYU. 💀


💔 now👇
💝FARASHIN SO💝



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar ranar haihuwa ta happy birthday 🎂 to my self..


***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****








🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*



Bud'i hasken wayar ke da kyau ke karanta wanan page nin Maman Yasmeen wanan sadaukar na ne gariki,
Allah bar zumunci Comment naki ya gyrah min al'kalamina 🤪


Ha'ki'ka banyi niyan posting ba sai ranar Friday but kun nuna min so da 'kauna don haka naja linzamin na.asha karatu lafiya ,ina jiran ruwan Comment kamar yanda mom Farooq tace ,,,.........


Page 9💋10






Balkisu D'ahiru Muktar kafin likitan ya gama magana duk sun tashi , zuwa garisa " yarinyar ta farka tana jiran ku," tuni suka afka d'akin kwance sai zare ido takiye tana tura baki haka suka hau jira mata sannu da jiki kallon su takiye d'aya bayan ɗaya ba tare da da tace uffan ba Inna da Mommy ne a kusa da ita sai Umma a 'kifensu Daddy da Abba tsaye cikin alhinin abinda ya faru da ita sai Nazir da Khalil chak ta hango yaya Ahmad raku'be a kofar ihu ta buga da ta hango shi je taye tamkar ta janyo shi ta rama duk ido suka zuba masa cikin zargi da sukiye daman , nuna shi da yatsaa ta hauyi nan tafara kakarwa Nazir ne ya buge Ahmad ya fitta kiran likita saboda numfashi ta dake baranazar d'aukewa,


Likitoci ne da na'urar a 'kalla biyar suka. rufu akanta nan da nan zuciyar Iyayyen yafara sosuwa tsalle Daddy yaye ya karkata wa Ahmad wawan mari wanda ya rasa mafarki ne ko gaske bai gama tantancewa a inda yake ba wane marin ya biyo ta 'bangaren dama Mommy kinan jinsa ne da ganin sa suka d'auke na wasu da'kikai nan ya fahimci ba mafarki bane tabbas yau Iyayyen sane suka gwabza mai mari saurin jawo Daddy Abba yaye inda Umma taki cewa "haba Mommy yara yazakiye haka? muyi hakuri ba sillar Ahmad bane 'kaddadarrar tace a hakan" ,charaff Inna tace 'kadarrar ta ce a hakan kikace ko 'kadarrar ku Iyayyen nasa wallahi wallahi abu yasamu jikata akan wannan dalilin yaron sai kun fuskanci fushina gaba-d'aya ku ba ruwana da cewa suwaye suka haifisa a cikin ku" wucewa bakin room nin da AFIYYA take ta zauna nan tafara jin hawaye a idon ta na gudana duk dauriyarta ya 'kare kallo kallo suka fara a tsakanin su nan Umma da Mommy suka marawa Inna baya don rarrashin ta.





Nazir da Khalil kuwa wajen asibitin sukaye kowa da nashi tunanin musamman ma Nazir da kejin duniyar na juya masa baya, Khalil kam tsanar kanshi yakiye ba kowa ba tunda yayan sa ne ya aikata musu hakan sillar 'bachin ransu , Daddy da Abba ne tsaye akan Ahmad Abba ne yace '" sauran kwana nawa ka tafe indian ? don Allah Abba Daddy kuyi Hakuri ai bai gama magana ba yasaki jin wani marin da yasa ya durgusa ba shirrin daga yau kar kuma cemin Daddy kar na kuma ganin ka a idona wallahy sai na sa'ba ma, wa tunani ka sakaran yaro", ya tafe ya barshe baki wan'kale Abba ma daureya kawai yakiye kar yaye ya juya mai baya yazama kowa yabashi ba dad'i don haka yace " ka guji abinda yace idan bahaka ba i na tabbatar m yanayin zai aikata abinda yace don haka sauran kwana nawa katafe sauran kwana biyu okay kar kasaki zuwa asibiti nan kuma ka shirya tafiyar ka kafun ka tafe zamuyi magana da Daddy naku , anmman ka guji hanyar da ya zuwa inda yaki ", shima Abba fitta yaye nan yabar Ahmad da zuciyar sa ke 'kuna motar. sa ya shiga yaye gida da ba'kinchikin , naushe yakai wa iska a d'akin sa " what nosense akan yarinyar nan Mommy da Daddy suka mari ne tunda nazo duniya ba wanda ya ta'ba lafiyata but sillar AFIYYA AFIYYA AFIYYA!!! da 'karfe ya fad'a hakan nan ya bud'i fridge ya d'auko juice mai sanyi ya shanye tsaff yaji sanyi a zuciyar sa nan ya kwanta sai barchi.


****************ASIBITI****************

Sosai likitoci sukaye fad'a " haba Alhaji daga tashi. yarinyar zaku fami mata ciwo kubi a hankali yarinya ce da ciwon manya ciwon zuciya mugun abu ne mai mugun hatsari sosai" yana ja musu kunne da cewar kar a sake nuna mata ko tuna mata wane abinda bataso , da kuma basu shawarwari akan yanda za'ayi tertement nata..


Alhamdullah kwanan su d'aya aka sallime su dawo war AFIYYA da Iyayyen ta direct d'akin su suka nufa ganin farlour takiye tamkar bata san shiba kallon babban frame's nasu dake farlour yasa zuciya ta bugawa da sauri ta haura samun d'akin ta basuyi mammaki ba don tana bu'katar rarrashi da kuma duk da cewar basusan dalilin gudun da taye b a shigar ta d'akin ke da wuya ta hau cire duk wane picture's na Ahmad da da wasu peper's da take ta rubbuta i love my Yayya Ahmad abun ne kaina yana ban mamaki komai saboda ta cire hawa kan drawer taye taga big frame nasu da itta da shi lokacin da yagama University sa ,don haka tasa black gam ta rufe fuskar sa tabar nata da na Iyayyen dake 'kifen su saukowa taye chan taye murmurshi haka ta fitoo falour nan taga Umma zaune akan kujerar tana waya " kashe wayan taye ganin tana faman sa a gam a hotunan ,



"Ke AFIYYA lafiyan ko me yafaru ," juyawa taye taga meya ke faruwa ita kanta Hajiya Zahrah ta tsorata ganin yanda idon yarinyar nata yaye kawai tasa gam a duk wane hoton Ahmad ta rufe fuskar sa dashi saida ta tabbata tagama ta sauko bata huta ba taye part na Mommy nan ma duk wane picture's na shi ko wanda akayi dashi saida ta kulle sa taff babo shi Mommy da Daddy da suke saukowa daga step's suka ga abinda takiye had'a ido sukaye da juna abun mammaki tana juyawa ta gansu ko magana bataye musu ba tashiga da'akin Inna nan ma ta aikata aiki ta sanan ta kwanta 'a ƙafar Inna tace " kice 'kawata da muke hira ko yau zangayya miki wane abun ,anmman yazama sirri tsakanin mu dake kar kigayyawa su Daddy ko Abba ko Mommy da Umma kinje " to banda abunki ,'kawata jikalliya ta ai daman bana gayyyamusu sai da izinin ke ,gyrah kwanciyar taye tace "


Al'kalamin ƙanwar soja ✍️💞


























💝FARASHIN SO💝
story& written
by

Narnah 'kanwar soja ✍️💞



💍 caring
💋 romantic
👨‍❤️‍💋‍👨 special couple love







Marubuchiyyar

MIJIN MAGE. 🐈
DUHU CIKIN HASKE. 🌓
RUHI BIYU. 💀


💔 now👇
💝FARASHIN SO💝



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar ranar haihuwa ta happy birthday 🎂 to my self..


***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****












Special Thank to commenter's da bazarku naki rawa ta ,asha hutun mako lafiya da page nan...............



Page 11💋12

" To banda abunki ,'kawata jikalliya ta ai daman bana gayyyamusu sai da izinin ki ,gyrah kwanciyar taye tace"


Nan ta kwashe duk abunda ya faru da itta da Ahmad ta gayawa Inna da tun daga farkon abinda ya faru tafara share hawayin ta har takai 'karshe ta d'aura da cewa "to yanzu Inna kar ki gayyyamusu hankalin su zai tashi kar su yiwa yaya Ahmad wane abu nikam na barshi da Allah anmman nasan cewa inajin wane abu a cikin zuciya ta da bansan meye ba saidai na tsane ganin yaya Ahmad na tsanashi nema fiyyeda yanda ya tsani ne "fashewa da kuka hawaye Mommy da Umma suka shari wanda suna tsaye a bakin 'kofar da Abba da Daddy domin sunka yanda tashiga d'akin Inna.



Umma kuma ta biyo ta ne domin ganin idonta da ya chanza tsoronta kar zuciya ne ya sake tashi jin abinda tace ne yasa Umma tafiya da sauri taye part nata Mommy ma hakane kallo kallo Abba da Daddy sukiye nan Abba ya juya zai tafe saurin jan hanun sa Daddy yaye yace "kayi ha'kuri 'kanina" murmurshi ba'kin ciki yaye yaja hanun sa ya bi inda matarshi taye ,tsaye Daddy yaye ya rasa wani shawara zaiye ya shiga yaga AFIYYA ko ya nemo Ahmad ya tursasa mai sonta ko kuma bin matar shi zaiye , kai rigi kanshi yaye dake sarramai nan ta chigaba da cewa " yauwa kuma Inna zan gayyamiki wani abun ma kar kiji nace na tsani Yayya Ahmad kiye zaton ko na daina sonshi ne, mammaki ne ya kamma Inna tace "yarinya lafiyan ke qalau kuwa", eyy mana lafiya ta lau ,tsananin soyayyar da nake mishi ne yasa na tsani shi hakan ne kawai zai sa ya samu sallama a chikin zuciyar sa idan yaje India yayye karatu mai kyau , anmman idan yana tunanin cewa ina sonshi har yanzu zai chigaba da tsananta ne kuma banson hakan don sonshi naki har abada kuma shine kawai muradin rayuwa ta shine linzamin raina idan baboshi nema bana duniyar nan "hawayen ta ta shari taga yanda Inna ta chika da mamakin jin kallaman ta "kinan tukarata har yanzun kina son Ahmad nin" kwarai kuwa Kaka ta fiyyeda tsammanin mai tsammani, ta fad'a ciki da barkwance yanzu kinga bare na kuma na kwanta kafin Umma tazo ta sanyani shan magani "too tukura Allah ya miki albarka ya kuma baki miji nagari" ameen suka amsa, tuni Daddy ya fitta zuwa waje domin zuchiya sa tagaza ɗaukan darasi i'yar tashi......




WASHE GARI RANAR LARABA


Haka Ahmad ya kwana da tunani daban_daban a cikin ranshi direct part na Mommy ya nufa don yin breakfast har yasa 'kafar sa ya tuna da maganar Abba da kuma gargad'im da Daddy ya masa haushi ne ya chika zuciyar sa ya komai ya tuna kuma oho ya shiga ,ya juya akan 'kofar da zai sadashi da part na Abba mammaki ne ya chikka zuciyar sa da ganin hotunan sa an rufe da gam ,har zai isa nan yaji motsi don haka ya tura 'kofar su Abba da sauri , nan ma ganin an rufe sa ne ya tsaya yakai hannu ya zai cire , murya Umma ta gyrah nan ya janye hannun sa ya juyi ya ganta da plate's a hanun ta ta ajiye akan dining barin filin yaye , ya gaishaita ya hau dining nan ya gaida Abba ya amsa mai ba yabo ba fallasa karkacewa yaye yaye breakfast mai kyau , wando ne a jikinta sai top akai ko d'akkwali babo akan ta ta duk 'kashin nata a barbaje wai a hakan ta kimtsa kinan AFIYYA kinan sauko wa tayi tana hamma don dai barchin bai ishita ba..




Umma itta ce wacce tafara hango ta da sauri ta tashi ta nufi inda take tayi hakan ne don kar yarinyar taye fushi dasu tunda suka bar Ahmad a part nasu, " Umma ina zamuje kina ta saurin nan," ba komai daughter har kintashi yau kin taso da wuri dubi kanki fa mu shiga na gyrah miki" ,ohhh Umma wanan kuma na me ? meye wai time na tashi na baiye ba ina barchi shine nakiji a jikina da cewa lallai Yayya Ahmad

Please Login or Register in order to submit comment