Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya shigo nan kuma ina iya jin 'kamshin turaren sa , Umma ya shigo ko meyasa Umma baki sona ko ?,Abba da hankalin sa ke inda suki nan ta kara da cewa '" ohhh my daughter wayagayamiki ki daina kinji zo na gyrah ke ",ummm" shine abunda tace ,kawai suka haura nan ta gyrah ta dai kafin su gama Ahmad nin ya tafe , a zuciya ta tace "Balkisu na ki kad'ai Allah yabani macce duk abunda bakiso banaso abinda kikiso inaso, ba yanda zanyi da shigowar Ahmad wurina dole ce bada so naba tabbas nasan kinsan yazo tunda kikace annamn don kar ke 'karyatane yasa kika bar maganar wanan son da kikimai Allah yasa watarana ya mi'ki ko bai kai ฦ™iftawar ido na wanda kikiiimai ba ,Nan ta kawo mata breakfast nata tasha tasha da maganin ta barchi ta kuma don da alama maganin harda barchi.....




Mommy ce tazo part na Umma duba jikin i'yar tasu nan ta samu har taye barchi haka suka ta'ba hira tsakanin su har Innna tazo ta samo su , tana ganin Mommy ta sauya fuska sam abun baiye wa Umma dad'i ba tunda ai ba laifin Mommy bane laifin yaro ne shima kuma hakan Allah yaso .


A 'bangaren Abba da Daddy kuma ya 'kar'bi hakuri da da"an uwan sa ya bashi akan ya yarda yayi sallama da Ahmad kar ya tafe da fushin iyayye akansa a don haka ne ma yasa suka mai nasiha da tsoron Allah da rigi ibadan sq da mai da hankali akan abun da yaje nema ,sannan kafin ya tafe ya tabbatar da cewa yaji ya baiwa AFIYYA ha'kuri bisa abinda ya mata,


ko dagama fad'ar hakan hankalin sa ya matu'kar tashi taya ma Daddy zaiye hakan kamar ne ace ne baiwa AFIYYA ha'kuri kai ina haka ya tashi badon yaso ba, ya musu sallama gobe zai wucce airport daga nan jirgin sa ya d'aga sai 'kasar India, sosai ya sha hirar da Aliyya kan rabuwar da zasuyi bata san dalilin iyayenta na 'kin amincewa da taje India a wanan zangon ba , don haka ta tattara taye 'kasar maleshia bayan tafiyar Ahmad a chan zataye nata 'karin karatun, duba agoggo sa yaye yaga har 10pm taye don haka ya mi'ke tsaye da niyyar tafiya, "to dear dare yamin me bari na tafe sai munyi waya ki kulla da kanki" right ya fad'a cikin rad'a wani kasalla ne ya saukar mata jin cewa da gaske da zai tafe ne ya barta tashi tsaye taye tana kallon sa shima hakan ta kasance kamar bazata ce komai ba ta fad'a jikin sa minti biyar suka d'auka a hakan chan ya 'ban'bareta daga jikin sa " Aliyya am sorry tafiya ce kawai fa zamu na vedio call kar ki manta ku"......bai gama maganar ba ta had'i bakinsu cikin salon ta har ta kai ta jifashi jikin mayuwachin hali hakan yasa ya ringa mayar mata da martani, suka hau romance na juna abinda bai taba faruwa tsakanin su ba kasancewar yana kauce mata anmman itta tasha kawo mai hari akan hakan, kirar wayar sace ya dawo dashi daga duniyar da ya tafe ture ta yaye har ta zube akan 3seter cikin mayuwachin hali take kiran sa anmman a banza baya jin cewa zai juyo garita ganin Daddy ne mai kiran sa yasa nitsuwa , "son where are you kaji gun AFIYYA ne!," shiru yaye nan ya tuna dalilin kiran kinan, "no Daddy daman yanzu zanji "aikin banza ton d'azun ina kaji" tsaki yaja ya kashe wayan sa. dafa kanshi yaye dake sarrawa "gaba-daya nakasa control na kaina Aliyya kinja min masifa yau ", direct part nasu Umma ya shiga yaye sa'a kuwa a bud'i don daman ba rufe wa suke ba sai dai na waje, step ya haura zuwa dakin AFIYYA a daddafe ba "badon umarnin iyayye ba ne da ba'abunda zai kaini d'akin yarinyar nan , a tunanin sa ma barchi takiye bankad'a labulen yaye kasancewar itta ma bata rufe 'kofar ba,,,,,,,,
Abinda ya gani shi ya sanya shi suma a tsaye,,,


The next page is ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ don haka a shirya mai lankwasa da karayayya an then ba ruwa na you know in bazaki iya karanta wa ba just out akaiw masu bu'katar FARASHIN SO
kudimuuuuuuu๐Ÿ’‹๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ





Al'kalamin ฦ™anwar soja โœ๏ธ๐Ÿ’ž
























๐Ÿ’FARASHIN SO๐Ÿ’
Story& written
by

Narnah 'kanwar soja โœ๏ธ๐Ÿ’ž



๐Ÿ’ caring
๐Ÿ’‹ romantic
๐Ÿ‘จโ€โค๏ธโ€๐Ÿ’‹โ€๐Ÿ‘จ special couple love
A lovely short story๐Ÿ’–







๐Ÿ‘‡ Marubuchiyyar ๐Ÿ‘‡

โž– MIJIN MAGE. ๐Ÿˆ
โž– DUHU CIKIN HASKE. ๐ŸŒ“
โž– RUHI BIYU. ๐Ÿ’€


now
๐Ÿ’FARASHIN SO๐Ÿ’



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar ranar haihuwa ta happy birthday ๐ŸŽ‚ to my self..




Page 13๐Ÿ’‹14


A tunanin sa ma barchi takiye bankad'a labulen yaye kasancewar itta ma bata rufe 'kofar ba, zare ido sukaye a tare ta dai dai fitowar ta wanka kinan daga itta sai d'an tawol nata.


( nace banda abunki yarinya wanka 'karfe goman dare kamar wata amarya ?)


Buga wane uban 'kara takiye ganin mutum a d'akin ta don light blue haske ne mai kawo wa ya d'auke don haka ta tsorata bata ye tunanin ko tsammanin kowa a wanan lokacin ba juyawa yaye yaga dai ba kowa kar yarinyar nan ta mishi mugun sharri a dare nan "ke nitsu AFIYYA nine Yayan ke Ahmad "



Ina ihun take bugawa bataji ba burinta su Umma da Abba a 'kasa su agazama ta wuff ya rungumi ta da had'a baki su ษ—aya tsit taye sai muzarai yanzu kan ta dawo hayyachinta Yayya Ahmad ne yazo mata fyad'i turesa taye anmman a banza don dama shima ba chikin hayyachin sa yaki ba don Aliyya ta jamai yarfa kwatsam kuma ya had'u da AFIYYA a wanan yanayin warware tawol nin nata yaye a hankali itta kam abun ya fara tsorata had'i ta da bango yayi nan tsoro ya dirra chikin zuciyar ta jin hannun sa na yawo a sansan 'kirjin ta, romance nata yake baji ba gani ga wane sweet freashnar dake fittowa daga bakinta da tunda uwarsa ta haifeshi yace bai ta'ba jin sweet irin hakan ba, ta duk tureshi da takiye a banza, don hakan ta rasa duk tunanin ta hannun ta na dama ta dungule gu d'aya ba zato ba tsammani ta kaimai naushe saitin hajiyar sa dake kai mata zungure da gaisuwa , da hanzarin ya sake ta harda 'iyar 'kara yaye wuff ya kife a kan gadon ta yana sauki numfashi hannun sa rigi dagun sai tumurmusu yakiye a gadon itta kam ganin ya sake ta taja tawol nata da hanzarin ta fad'a toilet tasa key "wanan anyah Yayya Ahmad ne ko wane abun yasha yazo ya lallata min rayuwa ta shi da ya kansance baya sona wato don na wula'kanta a rayuwa ta shi kuma yaji dad'in sa hawaye ta share jin sautin zuciya ta na bugawa ta kunna showar kanta don taki sanyi. .



"Abban AFIYYA mu shiga mudaba ko lafiya nifa ban yarda da Ahmad nan ba kar ya cutar min da diyyar ta" cewar Umma. murmurshi Abba yaye ya lakuchi hanchinta kaiii Zahra kina da tsoro fa karkidamu ฦ™anwar sace bazai kuma cutar da itta ba , sannan kuma na gayyamiki komai da ke gudana yanzu kinga ba abun tada hankali bane don ya shiga dakin ta ."

shiru taye badon ta gamsu ba ganin hankalin matar tashi bai kwanta ba takara a jinkin sa da rarrashin " don Allah Zahra kwantar da hankali ke ba kiji tayi shiru ba suna magana ne, kema taho na baki labari mai dad'i," haka tabar abun badon taso hakan ba.




Saida ya tabbatar ta bar ganin sa yaji sauki da kyar ya rarraba ya kuma part nashi ruwan fridge mai sanyi ya bud'e gora biyu ya shiga toilet Nan ya sa a jinkin sa don yaji sauki ya fitto tareda ษ—aukar wasu kwayoyin ya sha da ruwa ya kwanta akife sai mai da numfashi yakiye duk juyin duniya idan yaye sai ya tun mu the good moment da yasamu da AFIYYA duk dauriyar sa ya kaucewa tunanin ko mafarkin ya chutira hakan yasa sai yana tuna Aliyya anmman duk a banza,,



WAIWAYEN ALIYYA

Koda Ahmad yabarta a wanan yanayin ta kasa ta'buka komai jiki a macce ta shiga d'akin ta wayarta ta kunna ta danna kira chan nag wata matashiya ta shigo d'akin nata taga aubtyn nata kwance kamar gawa tayi murmurshi ta masti tafara danna mata 'kafa tana massach nata tan ashafawa juyawa taye kin rufe 'kofar?" eyy na rufe masoyi yarta" murmurshi suka sakarwa juna nan ta danne Aliyya cikin salo baji bagani suka hau bada'kala tsakanin su , harkar lesbian .



( Allah kamana katangan 'karfe da wanan mummunar aikin , masuyi kuma ka shirya dasu). .




Chan AFIYYA ta leqo ganin baya nan ta gyrah gadon ta tasa kayan barchin ta rufe 'kofarta ta kwanta sai dai barchin yace bazaizoba duk juyin duniya sai taga Yayya Ahmad a cikin wanan yanayin ga kuma turaren sa dake guduna a jikinta duk dacewa ta maimaita wankan don haka barchi 'barawo shine ya ษ—auke ta a rashi sa'a yau ta makara sallah asuba sai 'karfe bakwai tashi tuna cewa yau Yayya Ahmad zai bar 'kasar nan wuff ta tashi ta zuge labulin da glass na window a sa'a ta hango sa gaban su Daddy " Kai jiya ka sallemi AFIYYA kuwa ,da full confedance yace "eyy Daddy ka tambayi ta ma "murmurshi sukaye da samai albarka dukkan su illah AFIYYA dake kallon sa a window don bazata iya zuwa ba fushi takiye dashi ga kuma nauyin da kunya sa da tunda aka haifeta bata ta'ba jinsa a kan Yayya Ahmad ba sai a wanan lokacin, kamar ance Ahmad d'aga kanka ya daga charaff idon sa ya had'u dana AFIYYA zare ido taye kad'an saurin jingina da bango taye ta sake labulen shi kanshi sai yaji wani irrin don haka ya shiga mota sai Aminu Kano international airport, sai mucce a sau'ka lafiya........




Bayan wani lokaci mai tsawo AFIYYA taye ta fama da jinya da kuma kewar Yayya Ahmad tun abun na damunta har ta daina sa rai akan hakan yana kirar su Umma da Abba da Mommy da Daddy har da Inna suna vedio call anmman koda wasa baiye da AFIYYA ba , matsalar daga garita take idan Iyayyen sun bata wayar sai ta sauya fuska tace bataso ta tsani sa har abada a don haka suka daina takura ma rayuwar ta tunda ba'a dole, kar hakan ya kawo mata matsala a chikin zuciyar ta,



Daga 'bangarin Ahmad kuwa yaye kewar 'kanwarta shi fiyeeda tsammani musamman idan ya tuna good moment nasu a rananr da zai bar 'kasar but girman kai da jijji da kai yakasa yarda da abinda zuciyar sa ke gayyamai , sosai Aliyya ta bashi hakuri bisa abinda ya faru a tsakanin su daga farko yamata taurin kai da nuna hakan bai dace ba daga baya kuma suka 'barke da soyayyar su suka manta da abinda ya wucce a baya a hakan har Ahmad ya manta da AFIYYA saboda Aliyya mace ce i'yar duniya tuni ta mantar dashi duk wani abinda ke wakana , itta ma tana maleshia tana karatu ta a wanan lokacin suka zantar da hukuncin aure tsakanin su da zaran sun dawo Nigeria da wata biyu ko ukku domin chikkar muradin su..........


Fatan kun nishad'antu kuyi kudimuuuuuuu ๐Ÿ’‹ da wanan page nin, kar ku manta share and comment fisabilillahi ๐Ÿ™




Al'kalamin ฦ™anwar soja โœ๏ธ๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž


















๐Ÿ’FARASHIN SO๐Ÿ’
Story& written
by
Narnah 'kanwar soja โœ๏ธ๐Ÿ’ž


๐Ÿ’ caring
๐Ÿ’‹ romantic
๐Ÿ‘จโ€โค๏ธโ€๐Ÿ’‹โ€๐Ÿ‘จ special couple love
lovely short story ๐Ÿ’‹












ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…*
*ูˆุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ ุงู„ู†ุจูŠ ุงู„ฺฉุฑูŠู…*

18 \ August \ 2023

Page 17๐Ÿ’‹18


Sosai aka sha shagalin buki a inda aka d'aura aure tsakanin masoya guda biyu kuma classmate's Ahmad D'ahiru Muktar da amaryar sa Aliyya Abdallah Zangina, a inda Daddy ya basu part a gidan su chan nisa dasu dake gidan babba ne , haka aka 'kawata part nin itta dai Aliyya da farko tace bazata zauna ba anmman da Ahmad ya mata bayanin cewa da zaran sun kammala karatun su nan da 1year zasu kuma gidan su, dalilin da yasa ta yarda kinan amarya a sha event daban daban 'kawayenta da abokan ta duk sun hallara ,a inda itama AFIYYA taye ruwa da tsaki a bukin a inda tasha d'amarar ya'ki na soyayyar Yayya Ahmad ta kauda kai ta nuna cewa auren Yayya Ahmad akiye don haka tasha fashion da kyau da farinciki sosai haka akayi taro aka watse cikin so da 'kauna da zaman lafiya.......




************ DAREN FARKO************


AFIYYA ce gaban mirro tana kallon kanta cire d'ankwalin kanta hurgi dashi taye ya fad'a kan gado tsayawa tana kallon kanta a madubin hucce taki kamar zakanya da ta samu abinchi, wargaza gashin kanta tayi, nan da nan idon ta ya sauya zuwa kalar jini, hawaye tafara yi mai zafin gaske nan da nan jikinta yafara nazari ture kayan turaren da adon kan mirro taye rassa ya zube a 'kasa sai wani 'kara tarwatse wa glass akijiii tasssssssssssssssss zare Ido taye ta fara suratai mara kan gado tsayawa bayanin abinda taki cewa 'bata lokacin ne domin bana fahimtar komai , wu'ka naga ta zaro a cikin drawer ta sanyashi akan ma'kogoron ta zata fara yanka kanta ko me ta tuna kuma ta ajiye da sauri kan gadon ta ta hau ta wargaza komai da komai , yaye 'kasa Waldrop ta bud'e,








Nan ma ta ringa zaro kayan ta tana watse dasu" Yayya Ahmad ka cucine ka cuchi rayuwa ta meyasa sonka zai min illlah tabbas na haukace akan soyayyar ka yanda kace ni wawiyar ce akan ka dolowa mara amfani yau gaka da abinda kakiso a d'akin ka akan gado d'aya " wane malollon ba'kin ciki ne ya turi'ke zuciyar sa lokacin guda ta zama tamkar mahaukaciya hurgi taye da kayan d'akin tsaff ya wargaje a rashin sani ta taka kwalba a 'kafarta nan jini yafara malallla a 'kafarta d'aurewa taye domin bata cikin hayachinta wukar ta dauka ta yanka hannunta ,tana cewa








" Gwanda jinin ka dake jinina ya zube dukka hakan ne zaisa soyayyar ka ya fitta a jikina , naye dana sani mara amfani gwanda ace na mutu da soyayya ka ta zama ajalin rayuwata na yarda 'kaddarar tace sonka na yarda da sonka na rayu da sonka zan mutu kaine kawai numfashi ba ka guji ne ka nunawa duniya cewa ka tsani kasancewa ta mata a garika, ka za'be muradinka ," numfashi ta ne yake barazanar d'aukewa sakamakon bugawar zuciyar ta ya tsananta , jire ne ya d'ebata kasancewar jini na zuba a jikinta baji ba gani , ta fadi a 'kasa domin ta daina ganin kuma nan ta suma a zube tamkar mara numfashi jini ne ke fitowa ta hanchin ta da bakin ta da wane irrin guda guudan jini a haka na barta




******* **AMARYA DA ANGO***********


Haka Ahmad ya shigo da farinciki a fuskar sa inda ya samu amaryar sa nan sukaye hira suka chi abinchi d'aki suka nufa inda ta shiga toilet ta tayi wanka ta rage kayan ta shina hakan ta kasance sai dai kafin ya fitto taye barchi ba takura ya barta ya hau nafilla da rogon Allah da tsari mai iyallan sa da mutunci sa,safiya tagari Alkaire ango da amarya , chan chikin barchi sa yaji an fara lallu'ban sa da farko ya razana da al'amarin a tunanin sa is dream sai da yaji a jikinsa ya tabbata lallai amaryar sa ce ke lallu'ban sa "Aliyya laifiyan ke kuwa " chikin zaguwa daganin chimma muradin ta ta hau kansa don tune ta fitta a hayachinta saboda tsananin 'kishirinruwa na sha'awarta da takiye sakamakon wata guda ba ta dadi da kowa ba umarnin boka ta ne hakan nufin ta yarda taye bada'kala akan maganin da tasa a hq nata to tabbas Ahmad zai fahimci ba budurwa bace itta sanan kuma a wanan daren ne zata malleke zuciyar sa wanan shine shirrinta tuni ya biye nata suna romance na juna baki ba gani cire masa jallabiya taye tasa hannu taja mai boxer na jikin sa tafara wasa da hajiyar sa , kamar wanda yasa yakijin sa a sararin samaniya da ba wani d'an adam da ya kusanci hakan sai mai aure kuma mai mata da ta kasance i'yar bariki wacce take faranta ran mijinta ta kowacce sigar mudin bai sa'ba umarnin Allah da koyar war Manzon Allah S, A ,W ba...



Juya ta yaye ya hau kanta nan ya fara jiro adu'a saduwa da iyali wanda ta har zu'ka ran Aliyya ga tsananin bu'katar ta, kiran wayar sa akayyi kasancewar baisan A selint ba , jin sautin ringtone yasan Daddy ne da sauri ya dawo daga duniyar inda ya tafe kafin ya dauka ta tsonke "haba Honey waya tafeni muhimmanci ne I need you please come and fuck me" ,wayar ce ta 'kara sauti mai da kayan sa na chiki yaye ya d'auka jin sautin Daddy na cewa Ahmad kayi gaggawar fitowa AFIYYA ta mutu AFIYYA ta daina numfashi AFIYYA jininta na zuba ,ta kashe kanta ",tunda yafara maganar Ahmad yasa jallabiyar sa kafin ma Daddy ya katse wayar sai ga Ahmad a farlor su Daddy me yafaru da itta" ganin halin da taki ciki yasa ya sungumita ya kwantar da itta a kan gadon Umma , tretement box ya d'auka nan yafara 'ko'karin tsaida jinin dake zuba Umma ce ta suma don tana ganin ta rasa I'yarta har abada gaba-d'aya hankalin su ya tashi matukar gaske, saida ya tsayar da jinin ya yayyafa mata ruwa a banza ko numfashi bataye d'aga ta yaye Khalil dake tsaye shi aka baiwa makulin mota sai PRIVATE hospital mafi kusa dasu a inda take da file da zuwa sa aka d'auke ta sai emergency room anyi sa'a kuwa likitan tane akan duty tune ta sa mata oxgyen nan aka ga nunfashin ta ya gaza matakin da akiso ya sau'ka yana maki ashirin da biyar mutuwa ko rayuwa,








Ahmad ne ya cire mata rigar jikin ta inda akaye sa'a tasa bratob likitoci ne da a'kalla sun kai biyar da nurses suka dukufa akanta Ahmad kam ya kasa komai jikin sa ne ke rawa me yasame AFIYYA a kwanan bukin nan sun shirya sosai don tun dawowa war sa kodai har yanzu so na take wani abun ne yace da tana sonka bazata tsaya ayi shagalin buki nan haka ba, ba tare da ta nuna matsalar akan ka ba ,wane abu kamar iron guda biyu aka juna lantarki sai a manna akan kirjinta zambura taye haka har sau ukku aka junna nata nan kaga numfashi ya dawo 75 aka mayar da oxgyen, sanan tasha allura cire zafi da rad'adin da ke damunta ,,,


BAYAN WANE LOKACI KAD'AN


Haka AFIYYA ta kasance a kwance ce tun ranar da aka mata aiki ko motar ta daina yi tana mi'ki kawai sai kayan turawa dake taimakon jikin nata , hankalin su ya tashi matukar gaske sun rasa dalilin faruwar hakan a inda Ahmad ya tare a asibitin yake kwana tsawon kwana ukku saidai akai mai abinchi da tufaffin sa tunda ya shigo da AFIYYA bai kuma fitta ko'ina ba sai dai sallah anmman tare da itta yaki ,Iyayyen su yi iya bakin

Please Login or Register in order to submit comment