Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register













Nan taja ta suka tafi wooooooooo , kallo kalllo akiye tsakkanin Mommy da Umma , Mommy ce tace " sai da safe Umma yara ki bani kayan AFIYYA don gaskiya bai kamata ta shiga part naki ba kalin ku jibgita a bayan idon mu magana aki na inchin kai yanzu," girgiza kai Umma tayi "yarinya tace tace bata sonshi na ta batar tana sonshi har abada shine masoyin ta ne ,", bataga magana ba suka ga Ahmad ya yanke jiki ya fadi da hanzarin suka nufa inda ya kwanta yana numfashi sama sama idon sa sai dauke wa yakiye ,haka suka runtuma asibiti inda Mommy kam suka zauna a gida .....














Kwanan shi ukku a asibitin ko da wasa AFIYYA bata jiba kuma tana sani rarrashin duniya INNA ta mata anmman ta nuna bazata ba, haka Mommy ma ganin kar su takurama ta suka barta , da anganta ansan akaiw damuwa duk ta rame ma kad'an sai an zuba mata ido za'a fahimci hakan duk zuwan duniyan dasu Umma da Abba da Mommy da taki sau daya yana basu ha'kuri da cewa a baiwa AFIYYA ha'kuri yasan ya mata but kar tace zata rabu dashi ittace numfashi sa, ranar laraba tun safe ta shirya ta sallami Inna ataji asibitin sosai INNA taji dad'i tana cewa tasan yanzun kam AFIYYA zata ha'kura ta amshi Ahmad nata,














Umma ce zaune a kujerar asibitin ta hango AFIYYA tasha ado sai clamshi taki ,zura mata ido tayi "ja'ira harda rama , Umma ya mai jiki ta dawo da ita duniyar maganar ta "oho bansaniba ajiyar sa kika bani me ya kawoki asibiti kinzo ke 'karasa ne don kinga yafara sonki ko wallahi" batagama magana ba ta hango Daddy ta'bi baki tayi gummm, "daughter barka da zuwa yanzu zan fitta ne ki shiga yana barchi ma",nan Abba m ya 'karaso don waya yaki hararra ya buga mata bata damu ba ta gaishishi nan suka tsaya suka fara gulma "nifa bazan tafe ba zanso naji abinda ya kawo AFIYYA ko ta ha'kura ta amshi Ahmad ne, cewar Daddy suka zauna suna jiran ta..





Ina tabbatar muku daga wanan page nin sai na 'karshi idan ban ga ruwan comment kar ana ruwan kallamai ba ,last page sai 1 _ ga watan 9_ 2023 ,, yauwa . nayi tafiya ta kuma ba ruwana 🤣





Comment and share fisabilillahi 🙏🥰

















Al'kalamin ƙanwar soja ✍️💞


























💝FARASHIN SO💝
Story& written
by
Narnah 'kanwar soja ✍️💞


💍 caring
💋 romantic
👨‍❤️‍💋‍👨 special couple love
lovely short story 💋
















Page 30 💋








Last page,








Tsayawa tayi akansa ganin yana barchi duk da ya rami mata hannu tasa ta mayar da gashin kansa da yarufe mai idon sa, jan hannun tayi wuff ya rigi "AFIYYA" da mammaki ba tayi tunanin ya farka ba taja hanunta ta matsa baya kaɗan gudu na kikeyi AFIYYA"? a'a ta kauda kai nazo ne ka rubuta min takarda ta ba wai duba ka nazo ba ina tsoron bayan mutuwar ka ace mijina na faro mutuwa yayi ",, tashi ya zauna jinta har ya ciri drip na hanun sa ,da gaske tayi maganar kuma tamkar ba itta ba ," AFIYYA kina nufin tsananta ta kai haka a zuciyar ke ,har kina fatar mutuwa ta ,juyuwa tayi ganin jinin na zuba da sauri ta isa gadon takama hanun sa jan faceaid dake kusa tana mai tretement tana magana ,,eyyy mana incina nazo amsa ,ko nayi laifi .?














"To gani na tafe dawo dashin sonki a raina yake tsiro lalle kimin marhaban , k'anwata ko zaki 'karamin martaba ta ..


"ummh Yayya kinan nisan da kamin a zuciya ta ko ka dawo garini bazanji wanan kirar ba kayi ha'kuri kabani takarda ta ga sadakin ka ba'abun da zanyi dashi tunda ba'a auren dole fa ko anayi ne yanzu,?

" Nasani baza kije ne ba duk laifi na ne kin bani ruwan sayi nasha don ya kashi min 'kishi na kin kaine inuwa domin jikina ya tsira da zafi da rad'adin rana na zauna ki kuma na ture ki chikin ranar, sai dai zan iya fitowa na jawo ke inuwar amman ina rogon ke kar ke zauna ke manta dane a rana , kar kisa zafin sonki yamin illah,"


"Yayya Ahmad kinan jinin na da naka d'aya ne haka ka gudu ka barni wai sai macce mai aji da 'kwalissa wacce ta girma ta wayi" , saurin rufe bakinta yaye da hannun sa sai muzurai taki da ido , bu'ki hannun tayi ka bari na rufe jinin ka na zuba," ta chigaba da cewa "











Ka barni da kewar ka da ciwon sonka muryar ka naki son ji , kaine wanda nakiso gani nayi haƙuri da hakan na jure wulakanchin duka na shanyi na ro'ki ubangiji da ya cire min sonka ya cire min mugun dafi ko ka kira ni bazan dawo ba ,
ya dawo dani daga hayyachin na, yanxu ka dawo zaka saki karyamin zuciya ta ce.?












"Hanyar da na hau nayi kuskure mugun birki yasa na tafka tuntu'be, fuska ta da zuciya na ganganr jikinna ya saki, yana neman soyayyar ke ke dawo gari ne ki tallafa kimin agaji na dawo hayyachin na...
idan kin yarda kin amince , rigar da na sanya a baya tuni na ku'be ta taki naki jira ki rufamun asiri ke dawo kice sutura ta kar ke barni a tsirarra ta kice rufin asiri na.
na gani abunda kike nufi a wanchan lokachin jijji da kaina da wayoo na ya zama na banza na dawo kan layi a yanxu ki nuna min hanya AFIYYA............."


"Matsayi matsayi ne na rigika a matsayin kod'ayi mabud'in wahala, ganin hadari shine abunda yasa ka ajiye kin dirmu ka ɗauki tsala, kwarya tabi kwarya in tahau akushi ta had'a da matsala, yau wacce ka raina itta ce kace tayi 'kiba ta girma har da tunanin ba itta bace haba Yayya to nicce AFIYYA wacce taye haukan sonka a shikkaru baya chan da suka wucce yanzu kam babbo wanan FARASHIN SOnka ya sauka a zuciya ta a don haka baka da wata martaba da ta wucce ka a matsayin yayya na ba miji na ba . "......















"Ke amshi ne akan alfarma a soyayya na daina ruwan ido, wallahi ina sonki fiyyeda yanda kike tunani AFIYYA kice rayuwa ta , kece rayuwa ta ina cikin hatsari idan kika kuji ne, " shiru sukayi ta rufe mai ciwon ta mi'ki tsaye, ganin hakan ya durgusa akan guiwar sa ya ri'ki 'kafanta ya sunkuyar da kai hawayen da taki dannewa ne ya biyo 'kunchinta da sauri ta shari tun kafin ya gani,








"Kowani d'an adam ajizini tara yaki bai cika goma ba, na yarda nayi laifi ammann na nema afuwan ke, ke yafi min kaina bisa wuya na, na rasa da wacce kalma zanyi amfani don kisan cewa lallai ina sonki,,,,,," hawayin idon sa ya ji'ka mata 'kafarta dauriya tayi tace,








" Tuba shine dai dai agun wanda yayi kuskure , ramin 'karyan ko yayi tsaye 'karshi watarana zai 'kure ne, shukkar da akewa ban ruwa ka zauna ka gani tabbas watarana zata tsiro, cewa akayi ma a hakan zan dawo ma, look you know what ne yarinya ce har yanzu kamin girma ma , dole na samu yaro kamar dai ne nin nan, " zaro idon sa yayi yana ganin ta tayi murmurshi "duk duniya babo namijin da ya dacce da rayuwa ta yayi dai dai da ne sai kai , don Allah naki 'kaunar ka kasani, har abada bazan kujee ka ba" ,





Yanzu ka gayyamin meye FARASHIN SO da zan samu a garika? ta fad'a tana wasa da kefin gyalin ta, sosai ya matso daf da fuskar ta yanda ba maijin abinda zai gayyamata sai ( 'kanwar soja), FARASHIN SO sonki kullum hauhawa taki a zuciya ta kin saye FARASHIN soyayyya ta da tsada Mai yauwa dole namiki wani tukuichin da zai kankaro martaba da FARASHIN soyayyya ta , a gariki ,da zuciya ta da ruhi na da ganganr jikinna, da jinin na ke harda budurci na mallakin ki ne ," zari odo tayi " ko kunya Yayya Ahmad" wasu sirarrran hawaye ya zubu a fuskar sa saboda tsananin tausayi kanshi da yakiji,











Tasa hannun ta ta shari mai hawayen sa murmurshi yayi ya mi'ki ya rungumi ta hannu tasa itta ma ta zagaye shi gam gam , ko iska ba zai 'kifta ba tafawa Mommy da Umma sukayi , Daddy ne yayi murmurshi " to da alama zamu kuma gida tunda ya samu maganin sa" to saki ta mana ko 'ballata zakayi " cewar Mommy duk dariya sukayi ,kunya tasa AFIYYA makalewa a bayan kujera,........











TWO MONTH LATER








Soyayya ce sosai ta ginu a tsakanin Yayya Ahmad da AFIYYA da kula na musamman sun mance komai sun rungumi juna suna bawa kansu kulawa wanda hakan ya jawo 'kauna da kyakkyawar ala'ka a tsakanin ahalin su, inda akayi shagalin buki sosai wanda ko auren sa na fari ba'ayi ba a yau aka kai amarya gidan ta bayan ansha ado nasiha na iyayye, zaune taki a bakin gado tana kuncewa da sa'kawa ko sallamar sa batajiba sai da ya dafa kafaɗarta ,firgit ta dawo ," amarya tunanin me kikeyi haka awww na tuna kina tunanin na taho da kazar ko namanta ne?" zari ido tayi daga cikin mayafin "kai Yayya Ahmad yaushe nagayyama hakan ne kuma ," mi'kewa tsaye yayi yasha jinin jikin sa yana nuna ta da yatsa "AFIYYA AFIYYA AFIYYA bayanki, 'kadangare " da gudu ta tashi ta janye mayafin da ta rufe fuskar ta har ya fad'i a saman kafad'ar ta "meye ya faru Yayya Ahmad me yafaru Please wani abu ne ," dariya yayi ya jata jikin sa "kinga bansha wahalar rogon ke ke bud'e fuskar keba ,"duka takai mai a 'kirjin sa wallahi ka razana ne Yayya Ahmad wanan wani irrin wasa ne kuma kuma kuma fa" bata gama magana ba ya had'i bakin su sai da yayi good three minute's ya tsagaita sai mayar da numfashi sa yaki , ittan ma hakan ta kasance , da sauri ta yi hanyar fitta ya kamata yauwa "yauwa daga yau kika kuma ambattar sunan nan da kikace yanzu haka zanmiki" kwallon ido tayi "wani suna"? Yayya Ahmad nin "? wufff ya. zura harshin sa cikin bakin ta da shimfida ta bisa gado yana saki ta "wallahi bazan "kara ba daga sunan ka OGA " subhanallahi cewa aka miki asibiti baki ko barikin sojojin da zava cemin OGA" dariya tayi ta ture 'kirjin sa da yamata rumfah "okay Zan na kiranka da suna irrin na masoya kamar su , Mangoroty kankanaty abarbaty lemonaty zumar zuciya ta ,,da su,,,,",




















Toshi bakin yayi da hannun sa na dama na hagu kuma ya dafa kansa "oh my God zakisa kaina ya fara ciwo fa, wani irrin suna ne wanann bayan nasan kina kirana da nurul qalbi, nurul hayyati , my choice, " dariya tayi sosai "Yayya ina kasan wanann sunan cikin mammaki " shima murmurshi yayi ,a diary ke mana ," a zabure ta tashi kana nufin kaga komai ,"Yes na gani harda abinda bakiso na fad'a da kika min ranar ina barchi ," da sauri ta rufe bakin sa kai Yayya da gaske ka gani waiyooo Allah" hannu yasa ya ja zip nin rigarta a hankali ya fara mata tafiyar tsotsa ,, bugi hanun tayi amman ka bari 'kanwar soja tagani kuwa ," a'a kwantar da hankali ke ai sirrin mu ne bann bari tagani ba, kuma yanzu ma bazata ga komai ba nasan wayyon da zan mata ajiyar zuciya ta sauki











"Thank God da yanzu ta tuna min asiri a group nasu na FARASHIN SO kasan ta dadin bin diddigi , dariya suka sa suka ja bargo a inda naga aka kashi light ,' Ƙanwar bindiga ko ƙanwar soja ,kai kuma ƙanwar wayi ne idan kin gama gulmar naki ke rufe min 'kofar d'aki dana farlour d'aukar rahutun ya isa hakan ,yau daren na da na amaryata sirrin mu ne ba na social media ba " ,, jin Ahmad ya fad'i hakan na fitta kafin raina ya 'bacce na kira Yayya na soja.










Godiya na musamman ga mai commenter's sunan ku yayi yawa bazan iya lissafu ku ba kun san kanku ai ,Allah dai ya bar zumunchi da 'kauna.















Alhamdullah


Alhamdullah


Alhamdullah


TIMMAT BI HAMDULLAHI








Godiya ga Allah subhanahu wata'ala da ya nunamin na kamala littafin FARASHIN SO lafiya , tsira da aminchi su tabbata ga fiyyayin hallita S A W,





Godiya na musamman ga 'kungiyar mu ta Royal Star Association gunkiya marubbuta masu amana da fasaha ,da taimakon juna ,gaba gaba dai da bazarku muku rawa ,Allah 'kara basira da d'aukaka.











Godiya na musamman a gariku FARASHIN SO fan's Allah yabar 'kauna da zumunchi musamman Mamman Hafiz , Fatima Usman , Maman Yasmin da Ummu Hafsat ,..........





Sai mun had'u a littafin na na gaba BIYAYYA GA UWA coming soon..........











Albishir


Albishir


Albishir


fatan zako bani farin goro, Sharariyar marubuchiyyar littafin zamani na ranar gizo_gizo , Rumaisaaliyuinuwa wacce ta rubbuta mana litattafai da dama kamar su





'Bakkar 'kaddara,


Zazzafar 'kauna


Rabi Danja ( her book now)... e,, t,,c








tare da fasihiyar marubuchiyyar nan mai faranta ran masoyan ta da Zafaffan litattafan Hausa. ZAHRA ROYAL kamar su





FANSAR MACIJIYA


RUHI BIYU


MAHAIFINA NE SILLAR KOMAI.. e.t.c.








Da wanan 'karamar marubuchiyyar taku 'KANWAR SOJA da taki za'kulu muku labarai na zamani a ranar internet dake faranta muku da Zafaffa 'book's nata kamar su..








Mijin Mage


Duhu cikin Haske


Ruhi Biyu


Sun dawo muku da wani sabon salon labari mai ban tausayi da nuna 'tsantsar 'kauna ,da masu ta'amali da shari'a sun had'a kansu filli guda don su fad'akar daku da nishand'antarwa , kar na cikka ku da dogon surutu sai mun had'u very soon,. a








💧❄️ HANYAR RUWA❄️💧
💧 the way of water❄️



Coming soon in sha Allah.......

Please Login or Register in order to submit comment