Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

d'in nanne,yariga ta fitowa dayake zafi akeyi be shafa mai ajikinshi ba kayan bacci kawai ya zura ya feshe jikinshi da turare sannan yanufo d'akinta.



Koda ya shigo be gantaba yasan tana toilet dan haka kwanciyarshi yayi akan gado yana jiran fitowarta.



Da saurinta ta fito d'aure da tawul wanda ko cinyoyinta be gama rufewa ba, burinta tai sauri ta shirya kamin ya dawo k'ofar d'akin taje ta kulle,sam hankalinta bekai kan godon ba dan dama ance hankali ke gani ba idoba.



gaban wardrobe taje ta bud'e ta d'auko rigar bacci da fant dan ita bata iya bacci da bra,bayan ta d'aukosu gaban mirror Ta nufa tafara shafa turaren humra ajikinta har ta kwance tawul d'in ta dawo dashi daidai k'ugunta taci gaba da shafa humrar har ak'asan dukiyar fulaninta sosai take shafesu da turaran zata kwance tawul d'in gaba d'aya kenan idonta ya sauka acikin nashi ta mudubi.

A gigice ta waigo tana kallonshi ganin ba fuskarta yake kallo bane yasa itama tabi inda yake kallon da ido ihu ta saki ganin Ashe kirjinta yake kallo da gudu ta haye kan gado ta lullub'e jikinta cikin bargo se kyarma takeyi kamar me zazzab'i.



Murmushi kamal yayi ya kashe hasken d'akin shima ya haye kan gadon,bargon ya bud'e da kyar sabida tarik'e iya k'arfinta tana kuka shima yashige cikin bargon tun kan yace mata komai tafara had'ashi da girman Allah akan yayi hak'uri.



Rungumota yayi jikinshi had'uwar kirjinsu guri d'aya seda ya haifar musu da shocking dukansu a jikinsu,da kyar ya saisaita tunaninshi murya can k'asan mak'oshi yace mata.



"relax Baby am not going to hurt you meyasa kika gigice haka tsaron mekike ji haka uhum?".



"Bbbbbbb ba tsoro nake jiba yaya kamal ba kaya ne ajikina ka ganni shiyasa don Allah kafita insa kaya".Ta fad'i bakinta na rawa kamar an jona mata shocking.



"Kin manta ni mijin kine yanzu ko tsirara kike Allah ya yarjemin inganki a haka kuma kema kinsani,kuma banason kisa kayan kibari da safe kyasa banason musu kuma".



Shuru tayi dan tasan yafita gaskiya amman a tsorace take dashi ay bata gama guntun tunanin nataba taji bakinshi acikin nata kissing d'inta yakeyi very romantic tuni ta fara enjoying abin da yake mata ta gefe guda kuma hannunshi ne ke yawo a kowanne sassa na jikinta.



Sanda ya kwance tawul d'in dake jikinta ne hankalinta ya dawo jikinta rik'e hannunshi tayi tana magiyar don Allah ya kyaleta amman ina akan kari ake sallah in yawuce ramakone.



Kamal beji be gani bema san me yake yiba shide yajishi a duniyar da koda wasa be d'auka akwaita ba ashede geographers da gaske suke dasuka ce duniya Kala tara ce 😝shi ma yashaida dan gashi ya shiga wata wacce bemasan sunan taba.



Da kyar ya saurara mata, in banda kuka ba abinda takeyi tayi lamo ajikinshi se albarka yake sa mata,daganan d'aukarta yayi yakaita toilet ya tara ruwan zafi yasata aciki se kukan shagwab'a take masa shiko se rarrashinta yakeyi daganan wankan tsarki sukayi ya D'aukota suka dawo d'aki, zanin gadon ya sauya sannan suka kwanta se shagwab'a take zuba masa son ranta shiko se rarrashinta yakeyi kamar zeyi kuka.



*K'alubale gareku y'anmata*



(wallahi ku gujewa zubar da mutuncinku a waje babu wata soyayya da saurayi ze nuna miki ki yarda dashi da zaran yatab'a saninki awaje wlh koshine mutum na farko daya tab'a saninki bazaki tab'a daraja a idonshi ba kuma babu wata kulawa daze baki ga d'umbin zunubin dakika aykata muji tsaron Allah).



A haka har bacci yayi gaba dasu,basu farkaba se k'arfe bakwai na safe, da sauri sukayi alwala sukayi sallah Fatima se kunyar had'a ido dashi take shiko se tsokanarta yakeyi irin magiyar da ta dunga yimasa ya dunga tuno mata seda yaga zatayi kuka ya kyaleta ya koma aykin rarrashi.



wanka suka shiga tare Fatima kamar zata yimishi kuka akan yabarta tayi ita kad'ai amman ina be kula ta ba a haka sukayi wankan yana ta sata jin kunya.



koda suka fito da kanshi ya shiryata sannan shima yakintsa,suka fito falo sak'on Umman Khairat ne ya iso abinci lafiyayye ta dafo musu ta ayko yara suka kawo musu.





Khairat Amarya.



K'arfe goma na safe motocin d'aukar Amarya suka iso,cikin Khairat ne ya kad'a sanda labarin isowar motocin ya risketa tun kan ace ta fito ta fara kuka, haka aka d'auketa aka kaita gurin iyaye kowa ya mata fad'a,Umman ta ma se yanzu tausayin y'ar tata yakamata rungume juna sukayi Umman namata nasiha a haka aka jata zuwa mota tana rusa kuka.



Gidan iyayen Hydar aka fara kaita tukuna sannan aka kama hanyar Abuja da ita.





Maman Yusuf

[4/26, 14:48] Zahra Surbajo: 📓📓📓📓📓📓📓📓📓

*CIN AMANA KO FANSA*

📓📓📓📓📓📓📓📓📓





Zahra Muhammad mahmud





*pure moment of life writers*

*pml*





*page 25-26*





Da azahar suka isa Abuja,kai tsaye gidan Amarya aka saukesu.



Gidan fad'in had'uwarsa ze zama k'auyanci domin karshene gurin had'uwa.



Da yake ba kwana zasuyiba nan da nan suka gyara gidan ko ina k'amshi ke tashi kamar yadda itama Amarya ta gaji da had'uwa se wani k'amshi ke tashi a jikinta.



Suna yin sallar la'asar suka baro Abuja Khairat taci kuka har ta godewa Allah,dole ta hak'ura ta rarrashi kanta.



Tun tana sa ran ganin angonnata har ta cire ga yunwa da takeji,mik'ewa tayi tafara neman kitchen,Allah ya taimaketa ta ganshi acikin kitchen d'in store yake koda ta lek'a shak'e yake da kayan abinci, fridge kuma ga nama nan kala-kala da kayan miya.



Bata bata lokaciba ta d'ora fried rice and chicken domin daga ita har Fatima gwanayene gurin girki kan kice me gida ya bad'e da k'amshin girkin,nan da nan ta gama.

Juyewa tayi a cooler sannan ta d'ebi nata ta d'auki juice na chivita ta d'auko abincin ta kawo dinning ta zauna ta fara ci hannu baka hannu kwarya dan yunwa ta kamata sosai.



Tana gamawa kwashe kayan tayi takai kitchen bata fitoba seda ta tsabtace komai ta maidashi mazauninsa.



Har zuwa dare ba Hydar ba alamarsa tsoro duk yabi ya kamata inta Kira number d'inshi sede ace akashe ba k'aramin tashin hankali ta shiga ba,tayi kuka har ta gaji.



Ta idar da sallar isha kenan taji ana nuking k'ofar falo da sauri tazo ta bud'e,wani ta gani a tsaye tun kan Tai magana ya duk'a ya gaisheta sannan yamik'a mata wata y'ar k'aramar jaka yace inji Hydar.



Amsa tayi jiki a sanyaye ta maida k'ofar Ta rufe ta dawo falo ta zauna sannan ta bud'e jakar kud'ine a ciki kimanin dubu d'ari uku se wata takarda mak'ale a jikin kud'in.

Takardar ta d'auka da sauri ta fara karantawa kamar haka.



_"hmmm Amarya kinsha k'amshi ina miki barka da zuwa gidana,naturo miki wannan sak'onne sabida hasashena ya nunamin kinfi buk'atarsu akan kulawata ni nayi tafiya bana k'asar, may be nanda wata biyu nadawo inzaki iya jira to inkuma bazaki iyaba hanya a bud'e take inkin tafi kiba megadi key ze ajiyemin,in kuma kin zab'i zama dan gama ba zuciya ce dakeba to na yarje miki ki d'auko wani acikin k'annanki yatayaki zama kan nadawo duk abinda kike buk'ata kiyimin text banason jin muryarki"._



Rushewa tayi da kuka gwanin ban tausayi fad'i take.



"Haba Hydar meyasa zakamin haka,akawoni gidanka a matsayin amarya amman ka iya barin k'asar batare da kazo kaga lafiyata ba",cigaba tayi da kukan kamar ranta ze fita.



A gurin bacci ya d'auketa bata farkaba seda tafara jin kiran sallah,da kyar ta mik'e ta haura sama inda d'akinta yake,wanka tayi ta d'auro alwala tazo Ta tada sallah,tana idarwa ko mai bata shafaba ta jawo wayarta ta kira Fatima bugu biyu zuwa uku ta d'auka cike da murna tace.



"Sister ina kika baro angon naki?kike kirana da asubar fari idar da sallah ta kenan".



Rushe mata tayi da kuka,hankalin Fatima mugun tashi yayi ta shiga tambayarta abinda ya faru,da kyar Khairat ta bata labarin komai.



Sosai Fatima ta tausaya mata hak'uri ta dunga bata da kwantar da hankali harde ta hak'ura sukayi sallama.





Shiko Hydar ba komai yasa shi barin k'asar ba sedan tabbacin rasa Fatima da yayi,a daren da aka kaita gidan miji kwana yayi yana kuka sabida kishi koya ya rufe idonsa ganinsu kawai yake suna rayuwar aure, a daren kawai har rama yayi shiyasa ya k'auracewa k'asar gaba d'aya Uwa uba da haushin Khairat da yakeyi sabida itace sila.





Khairat Umman Fatima Ta kira ta shaida mata Hydar yayi tafiya amman ta b'oye mata be kwana ma agidanba,sede tace mata yace ta d'auko wani acikin k'annanta daze tayata zama shine takeso abata yasmin kamin ya dawo.



fad'a Umman Ta rufeta dashi akan tayi zamanta ita kad'ai base an kawo mata kowaba Tunda akwai masu gadi.





kuka Khairat ta samata wanda ya tirsasa umman amincewa da cewa gobe za'a kawota amman yana dawowa zata dawo itama.

Godiya Khairat tadunga yiwa Umman daga karshe suka tsaida magana akan drivern Khairat d'inne zeje ya taho da Yasmeen d'in.



Koda Umman ta shawarci Abban su Yasmeen d'in be hanaba se fatan alkha'iri da yayi,gurin Umman Khairat d'in taje ta sanar mata itama bata hanaba.



Yasmeen duk miskilancinta seda ta nuna taji dad'in zuwa Abujan da zatayi,nan da nan ta shirya kayanta.



Khairat ko k'osawa tayi gari ya waye akawo mata Yasmeen dan kad'aici ya isheta,uwa uba kuma dama tayi missing d'in Yasmeen d'in.



Da sassafe driver ya tafi d'auko yasmeen k'arfe biyar na yamma har yadawo tare da Yasmeen d'in.



Khairat da gudu taje ta rungumeta tana murna da zuwanta itama rungume Khairat d'in tayi tana murna.







Maman Yusuf.

[4/27, 08:25] Zahra Surbajo: 📓📓📓📓📓📓📓📓📓

*CIN AMANA KO FANSA*

📓📓📓📓📓📓📓📓📓





Zahra Muhammad mahmud





*Pure moment of life writers*

*pml*



*Care for the one who shares with U,Share with the one who knows U,Know the one who misses U,MISS the one who well wishes for U,Wish u a very Good Luck! AISHA ALIYU GARKUWA*





*page 27-28*





D'aki Khairat takai Yasmeen,wanka taimata sannan ta kimtsa ta suka dawo falo suka ci abinci.



Sosai Khairat take kulawa da Yasmeen,don ba k'aramin so take mata ba,cikin sati guda har Yasmeen tak'ara haske jikinta yayi kyau.



Zuwan Yasmeen yasa Khairat damuwarta ta ragu sede kullum kwanan duniya seta tura masa sa'kon gaisuwa be tab'a dawo mata da amsaba ita kuma bata fasa ba.





Yasmeen bata da ayki daya wuce ta zauna ta Kalli cartoon domin yana d'aya daga cikin abun da yake sata nishad'i, in ko ba kallo takeyiba zaka sameta a garden d'in gidan tana wasa,ta sake da gidan sosai.



Sakin jikin Yasmeen a gidan har mamaki yake ba Khairat sabida tasan halin Yasmeen na rashin sabo da wuri,kome zaka bata dan ku saba inde ba itace taso ba to kayi kad'an ko kallon arzik'i taimaka.



Yasmeen tun yanzu da take y'ar shekara takwas,in mutum ya kalleta yasan in ta girma ba k'aramar mace bace,domin Allah ya kyautata surarta farace amman ta sirka da ja hakan yabata damar yin shige da indiyawa,tana da yalwar gashi akanta bak'i me santsi sam tun tana k'arama batason Kitso,irin yaran nanne masu y'ar k'iba irin ta yarinta shiyasa ko kaya aka samata zakaga sun amshi jikin nata, tana da manyan idanuwa sede yawan lumshesun da takeyi kamar me jin baccine yasa basa fitowa sosai su ake kira da sexy eyes,koya ta motsa bakinta dimples d'inta se sun fito,inko tayi murmushi kyakkyawar hushiryar tace take bayyana,Yasmeen kenan yarinya me tsada.





Kud'in da Hydar yaba Khairat su ta d'auki dubu d'ari aciki taba d'aya daga masu gadin gidan yaje boutique me kyau ya siyowa Yasmeen kaya masu kyau,tare da ita ya tafi.



Basu jimaba suka dawo da kaya nik'i-nik'i masu kyau da tsada,Khairat siyayyar ta burgeta sosai sab'anin Yasmeen d'in da bakomai ne in aka mata take nuna taji dad'i ba koda kuwa taji dad'in sabida tsabar miskilanci.



Tundaga ranar kullum Khairat cikin yiwa Yasmeen kwalliya take don so take kar Hydar ya dawo ya raina mata k'anwa,sabida tana kallon hakan amatsayin gazawa shiyasa kud'in da yabata akan Yasmeen suka K'are.



Hydar yana can Hajiyarsa ta dame shi da waya akan ya dawo gida haka kar kuma abin ya koma d'aukar alhakin y'ar mutane,sosai tayi masa fad'a akan ya dawo gida.



Lokacin watanshi d'aya da sati biyu beso hakanba amman bashida zab'in da ya wuce yabi umarnin nata.



kasuwa yashiga domin yayiwa yaransa tsaraba da iyayensa,amman shigarsa inda zeyi siyayyar ganin kayan mata masu kyau kawai se ya tsinci kansa da son Siyawa Khairat don yanzu ya fara Hak'ura da Fatima ya amshi Khairat a matsayin k'addararsa,siyayya sosai ya mata da yaransa.



Washe gari jirgi ya d'aukoshi daga k'asar Singapore zuwa gida Nigeria batare da ya sanarwa kowa zuwanshiba.



Lokacin daya iso gida masu gadin gidan kansu sunyi mamaki da ganinsa.



Kai tsaye bakin k'ofar falon gidan ya nufa koda ya murd'a a kulle yake,dan haka yashiga nurking lokacin Khairat ta shiga wanka Yasmeen ce tazo bud'e k'ofar.



Sanye take cikin riga da siket pink color gamida ratsin fari,rigar me hannun vest ce siket d'in kuma ko cinyoyinta be rufeba k'afarta sanye cikin takalmin nan da ake yayi me kamar cambas shima pink and white ne se kanta daya sha ado da ribbon masu kyau suma pink and white farkon inda aka kama gashin pink akasa sedaga k'arshen gashin akasa white wanda aka zagayo da gashin ya sauka akan k'irjinta.



Hydar kusan suma yayi a tsaye gurin kallon wannan cute little girl dake tsaye a gabansa.



"from where are you? and then what do want?"muryar Yasmeen ta katse shi,don ita bata sanshi ba duk zuwanshi gidan su basu tab'a had'uwa ba.





Da sauri ya kalleta itako se farfar take da ido gamida murgud'a d'an k'aramin bakinta alamar rashin kunya,harda rik'e k'ugu.



Dariya ce ta k'wacewa Hydar dan in yace Babyn bata burgeshiba yayi k'arya,da kyar yace mata.



"Am Hydar me gidan nan ko zaki min izinin shigowa?".



kallon up and down taimasa sannan ta kad'a gashinta tabashi guri ya wuce ta Maida k'ofar ta rufe ta bishi a baya.





Maman Yusuf one love with Aisha Aliyu Garkuwa.

[4/27, 16:29] Zahra Surbajo: 📓📓📓📓📓📓📓📓📓

*CIN AMANA KO FANSA*

📓📓📓📓📓📓📓📓📓





Zahra Muhammad mahmud





*pure moment of life writers*

*pml*



*A fulfiling future belongs 2 those wit strong vision and resilence.It doesn't matter where U might be now.Starting well n finishing strong is what counts.Halimatu kangiwa(aunty haliloss)*



*page 29-30*





K'arasa shiga falon yayi wanda yay daidai da sakkowar Khairat daga sama d'aure da tawul alamun tafito wankane.



Bata lura dashiba kuma abinda ya fito da ita jin ana nurking k'ofane yasa,seda ta gama shigowa falon sannan ta ganshi.



Suman tsaye tayi dan bata tab'a tsammanin ganinshi a yanzuba, da gudu ta haura saman domin suturta jikinta,don ba k'aramar kunya tasha ba da ganin da yamata a haka.





Zama yayi akan d'aya daga cikin kujerun falon dan agajiye yake ji yakema baze iya haurawa saman ba se ya huta.



Yasmeen ce ta k'araso itama cikin takunta na k'asaita tasamu kan kujerar dake kusa dashi tazauna ta d'ora k'afa d'aya kan d'aya.



Shide Hydar kallon ikon Allah yake dan abin na Yasmeen sede kallo,hannu ya mik'a ze d'auko remote domin sauya tasha daga mbc3 zuwa mbc bollywood,carab ta rigashi d'auke remote d'in ta hau kai ta zauna, da sauri ya dubeta, baki ta murgud'a gami da harararsa sannan tace.



"Kai malam kabar ganin gidan kane nan, wlh bazaka canjamin channel ba sabida tunda nazo gidannan ita nake kallo ko Aunty Khairat sede taje falon sama tayi kallon kaima in ka matsu you can join her asaman but not here dan nan for mbc3 ne kawai".



Ikon Allah se kallo wato yanzu Hydar ya fahimci wannan Cutie d'in dake gabanshi bata da kunya, se d'an banzan kyau,shide inba idonshi ke mishi k'arya ba tana mishi kama da Fatima sede tafi Fatima kyau nesa ba kusaba.



Murmushi yayi yace, "to madam bari naje saman".



ihu tasa ta shiga birgima a gurin tana kuka,da sauri ya d'agata yana tambayarta dalili.



kamin ta bashi amsa Khairat ce tafito cikin kwalliya ta d'aukar hankali,da sauri taje ta kama Yasmeen tana tambayarta me ya faru,cikin kuka tace.



"Ba wanna bane(ta nunashi) ko kunyata be jiba ya iya kallon idona yacemin wai madam sekace nid'in k'atuwace",ta k'arasa zancan cikin kuka.



Abin dariya yabashi dan haka ko kulasu be yiba ya wuce d'akinshi domin yayi wanka.



Khairat da kyar ta rarrashi Yasmeen tayi shuru zaunar da ita tayi a falon suka ci gaba da kallon cartoon d'in da ake nunawa a tv.



yayinda Khairat take tunani a zuciyarta,"shi nice yadace inje gurinshi koko shine ya dace ya fara zuwa gareni",shine tambayar data kewa kanta ganin ta rasa amsane yasa tamik'e jiki asanyaye ta nufi d'akin nashi zuciyarta na dukan uku-uku.



Sallama tayi a k'ofar d'akin da kyar ya amsa sannan yay mata izinin shigowa, tura k'ofar tayi ta shiga jiki a sanyaye, tsaye yake a gaban mirror sanye da gajeren wando yana tsane jikinshi domin fitowarshi daga wanka kenan.



Duk'awa tayi daga bakin k'ofar ,sabida ganinshi da tayi a haka yasa duk Ta rikice sabida bata tab'a ganin namiji babba kamarshi a haka ba, cikin rawar murya tace.





"Sannu da zuwa, ya hanya?"



Be juyo ya kalleta ba bare tasa ran ze amsa illah ma samun guri da yayi ya zauna a gefen gado, ya wurgo mata tawul d'in hannunshi jikinta,da sauri ta d'ago tana kallonshi ,cike da isa yace.



"K'arasa gogemin jikin kishafamin mai"



ido Khairat ta k'walo dajin zancan nashi, hannu yakai ze tsokane mata idon da sauri ta rufe idon,shiko cewa yayi.



"Da kin tsaya ay danayi Maganin maitar taki Danna lura maitar taki a idonki take".



itade ba baka se kunne dan ita tsoro ma yake bata yanzu,ganin bata da niyyar yin abinda yasata ne yasa shi yamik'e yak'arasa inda take, d'agota yayi suna fuskantar juna, ja da baya ta dunga yi yana binta har ta had'u da bango shima ya k'araso, da sauri ta rufe fuskarta da hannunta.



Hannu yasa yacire hannun nata a fuskarta ya danne hannuwan a bango danashi hannun ya matso da jikinshi jikinta ta yadda k'irjinta yana gogar nashi,runtse ido Khairat tayi da sauri dan faruwar hakan ji tayi kamar shocking aka mata.



"Aljani kika gani kike wani rufe ido? inzaki bud'e ido kiga zab'in da kikawa kanki kibud'e banason gulma".





Kunyace ta sake kama Khairat k'ok'arin zamewa take amman ya rik'eta sosai daga k'arshema had'a bakinshi da nata yayi ya shiga kissing wanda Khairat ji tayi kamar ba'a duniya takeba.



wai me karatu Hydar be baka mamaki bane?ku biyoni



Maman Yusuf.

[4/27, 19:40] Zahra Surbajo: 📓📓📓📓📓📓📓📓📓

*CIN AMANA KO FANSA*

📓📓📓📓📓📓📓📓📓





Zahra Muhammad mahmud





*Pure moment of life writers (p.m.l)*



*The candle of hope is the source of light for success in life so don't loose it. Failures try to blow it out but try to guard it with both your hands.Good Luck to U.NAFISA NUHU (SADNAF)*





*page 31-32*





Ci gaba yayi da kissing d'inta yadda yaga dama, dan gaba d'aya ya gama kashe mata jiki,don ba K'arya Hydar gwanine ta fannin sarrafa mace.



Zuwa yanzu hankalin Khairat ya fara tashi,magungunan data sha na mata suka fara ayki,tafara haurawa sama takai linta a gini burinta kawai ayi decking a cigaba da gini domin asamu ayi ruffing.



Hydar seda ya fahimci takai mizanin da yakeso takai ya saketa ta fad'i k'asa dan bata da wani k'warin iya tsayawa da k'afarta,binshi take da idanuwanta wa'inda suka k'ank'ance dan sha'awar data taso mata,yi take kamar zata jawoshi jikinta shiko toilet yashige ya sakarwa kansa ruwa sannan ya fito ya sameta a inda ya barta ko motsawa batayiba cigaba tayi da kallonshi har yagama kintsawa.





"Muje ki bani abinci naci mayya,wlh kurwata kur Maye yaci kanshi,wannan jikin sede ki ganshi ki kyale kuma wlh kika b'atamin lokaci sekin raina kanki".



Yana gama fad'a mata haka ya fice daga d'akin zuwa falo inda ya tarar da gimbiyar gidan kwance akan center carpet tayi bacci rungume da teddy d'inta gwanin Sha'awa.



Tsugunawa yayi ya d'auketa yakaita d'akinshi,khairat se ganinshi tayi ya dawo d'auke da Yasmeen,jiki ba k'wari ta mik'e zata amsheta ko kallonta beyiba yaje ya kwantar da ita akan gadonshi yagyara mata kwanciya sannan ya juya ya fice.



Binsa Khairat tayi abaya yawuce dinning area itakuma ta shiga kitchen ta fito da abincin da dama gama girkashi kenan Hydar d'in ya dawo.



Saving d'inshi tayi jiki a sanyaye,sannan ta koma gefe ta zuba mishi ido,yunwa takeji Amman yanayin datake ciki baze barta taci abincin ba.



Lokaci zuwa lokaci sede ta share hawaye Hydar na lura da ita,kasa jurewa yayi,jan kujerar shi yayi kusa da ita ya d'ebo abincin ya nufo bakinta kauda kai tayi yayin da kukan da take b'oyewa ya kufce ya fito,rufe bakinta tayi ta mik'e da gudu tayi d'akinta ta fad'a kan gado tashiga rusa kuka cike da d'umbim danasani.



Kasa cin abincin Hydar yayi gaba d'aya yarasa kwanciyar hankali,inda yashiga tuhumar Kansa. "Anya yayima Fatima adalci kuwa?,yanzu in ita ya Aura ze iya mata haka kenan?kai no", yaba kanshi amsa, "dole nayi wani abu".



Mik'ewa yayi ya nufi d'akin nata a kwance ya tarar da ita, hawa gadon yayi gaba d'aya ya rungumota zuwa jikinshi yashiga kissing d'inta fiye da wanda ya mata d'azu,numfashin Khairat har d'aukewa yake yana dawowa lokacin da hannunsa ya sauka akan k'irjinta.



Sosai yake wasa da ita wanda faruwar hakan dad'in da taji baze misaltuba tun tana nonnok'ewa har itama tashiga maidar mishi da martani,seda ya rabata da kayan jikinta kaf,amman be nemi ya kusancetaba wasa de yamata shi na sosai da sosai wanda duk abinda ya tasoma Khairat na Sha'awa seda ya tabbatar ta rabu dashi sannan ya saketa, ya kwanta yana maida numfashi.



Itama Khairat d'in kwanciya tayi agurin sam ko hannunta takasa d'agawa bare tayi yunk'urin mik'ewa idanunta a rufe suke,tana tuno duk abinda Hydar ya mata,lalle aure rahama ne ga wanda Allah ya azirta da yinsa yau gata acikin yanayin da ko amafarki batayi zaton tsintar kanta acikinshi ba.



"Harija ay saki tashi kiyi wanka dan ansoma kiran sallar magrib,na shiga uku ni Hydar Fatima ta had'ani da bala'i nide wlh bazan iyawa wannan jarabar taki ba gwanda ma tun wuri ki tanaji lemon tsami dan wlh bazaki tsotse niba, dankiji da kyau ni ba jarababbe bane kamarki".



Muryar Hydar ta dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi,a kunyace ta mik'e ta shige toilet ranta na mata k'una game da abinda Hydar yace mata Amman ba komai ita tajawa kanta.



Shima fita yayi a d'akin ya nufi nashi har yanzu Yasmeen bacci takeyi,kayanshi ya rage shima yashiga wankan domin ya samu yasami jam'i a masallaci.Ina gefe nace ,"oh Hydar kenan ka rantse da Allah shi beyi releasing d'inba irin maganar daya fad'awa Khairat shi ala dole itace taji dad'in".😝



Da sauri ya fito ya shirya ya wuce masallaci,itama Khairat tana fitowa kwalliya tayi cikin wasu arnayen English wears fan dubunka tsirara dan tasha alwashin seta dawowa da Hydar memory d'inshi da yayi loosing da har yake fad'a mata magana son ranshi.



zani ta d'aura akan kayan tayi sallah,bayan ta idar da sallar, sannan tacire zanin tanufi kitchen domin d'ora musu abincin dare,tana kitchen d'in ya dawo.



Jin motsin shigowar shine yasa ta fito daga kitchen d'in da sauri a zuwan Zata d'auko wani abun a d'aki,Hydar sanda yaganta har kusan fad'uwa yayi sabida tagama rikitashi kuma ya fahimci da biyu tayi shigar Amman dayake shid'in smart ne kawai se ya tuntsire da dariya harda tafawa yana nuna ta.



Da sauri ta waigo tana kallonshi ganin yana nuna tane yasa ta fara bin jikinnata da kallo domin ganin abinda yakewa dariyar,k'arasowa yayi inda take still yana dariyar nunata yayi da hannu bayan ya dawo serious yace.



"Ayya Khairat kin makaro Hydar ba irin mazan da ake siyansu da wannan shegiyar shigar bane,dan da kinnemi shawarata kamin kiyi da nace karkiyi, kisa kayanki na hausawa sunfi yimiki kyau amman wlh wannan dakika sa seya maida ke kamar biri ko tsari,wlh inde nine ko zakiyi yawo tsirara a gidannan bazaki ja hankalina ba dan har yanzu baki mallaki abin da nakeson Matata ta mallakaba akwai sauran ayki agabanki mayya Kawai".





Yana gama gasa mata magana ya wuce ya barta a gurin.





Dur k'ushewa tayi a gurin ta fashe da kuka Don tunda yake fad'a mata magana be tab'a gaya mata me zafin wannan ba.



Maman Yusuf.

[4/28, 23:33] Zahra Surbajo: 📓📓📓📓📓📓📓📓📓

*CIN AMANA KO FANSA*

📓📓📓📓📓📓📓📓📓





Zahra Muhammad mahmud





*Pure moment of life writers(p.m.l)*





*page 33-34*





Tananan durk'ushe agurin tana ci gaba da kukanta bata da niyyar tashi.



K'aurin abincin data d'orane ya fargar da ita,da gudu tanufi kitchen d'in,koda tabud'e tukunyar abincin ya k'one kashe gas d'in kawai tayi ta koma d'akinta girkin fasa yinsa tayi.



Se k'arfe takwas Yasmeen Ta farka a baccin,kalle Kalle tashiga yi a d'akin dan tasan itade tunda tazo gidan bata tab'a shiga d'akin ba,idonta ne ya sauka kan Hydar dake zaune akan kujera yana kallonta,

Please Login or Register in order to submit comment