Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Da sauri ta diro akan gadon tanufeshi cikin shagwab'a tace.



"Ina Auntyna take naganka anan nide ka kaini gurinta",tafara buga k'afa a k'asa cikin sigar shagwab'a.



Kamo hannunta kawai yayi be cemata komai ba, danshi akwai son girma kuma ya fahimci Babyn akwai rashin kunya,d'akin Khairat ya kaita be shigaba daga bakin k'ofa ya tsaya ita ta shige shikuma ya koma d'akinsa.



Yasmeen tunda ta shiga d'akin tasawa Khairat rigima itafa yunwa takeji,ta tashi ta bata abinci.



"My Yasmeen kije kisha complex mana tunda kin iya had'awa ni banyi abinci ba".



"Ni wlh bazan sha complex ba abinci zaki bani",ta fad'a cikin shirin son fara kuka.





"Oh my God Yasmeen bakisan abinda ke damuna ba don Allah kije kisha complex kinji, tomorrow i promise you zan miki girki me dad'i",ta fad'i cikin sigar rarrashi.



Wani uban ihu Yasmeen tasa kamar an yankata,birgima ta shiga yi a gurin tana kuka iya k'arfinta,Khairat jitayi kamar ta rufeta da duka dan bak'in ciki,ko magana ma takasa yimata, itakuma tak'i dena kukan.



Hakanne yajawo hankalin Hydar,da sauri yanufo d'akin ganin Yasmeen kwance a k'asa tana kuka Khairat kuma nakan gado a kwance ne yasa ranshi ya b'aci yafara fad'a.



"Wato Khairat na fahimci ba iya maita da kwace kika iyaba na fahimci har mugunta ma kin iya,inbanda bak'in zalinci irin naki yarinya tana kuka amman bazaki kulata kibata abinda takeso ba sabida bakyaso na huta a gidana kinfison tayi kuka nikuma hayaniya ta dameni".



Ya koma kan Yasmeen d'in yace.



"Ke! Munan ba'a mana kuka inkika sake nasake jin kukanki a gidannan sena zaneki".yafad'i cikin zare ido wanda yasa Yasmeen jin tsoronsa matuk'a da sauri taja bakinta tayi shuru.



Seda yaga ta natsu ne ya sassauto yana tambayarta abinda yasa take kuka.



Cike da tsoro ta sanar dashi,a fusace yanufi Khairat,jawota yayi suka fice a d'akin be zame ko ina da ita ba se kitchen, suna shiga ya saketa yace.





"Ke har kin isa a gidana ak'i yin girki wlh baki isaba dole

ki girka abinci so uku a gidannan koda kuwa ba za'a ciba sekin girka,in banda bak'in hali irin naki yarinya kamar wannan kice bazaki bata abinci ba to baki isaba, maza ki d'ora abincin dazamu ci".



Khairat yanzu ita tsoroma Hydar d'in yake bata,bata iya cewa komai ba ta shiga aykin abincin tana kuka,shiko falo ya dawo ya zauna.



Bata fitoba seda tagama tas sannan tafito ta jera a dinning, duk akan idon Hydar dan har yanzu bata cire kayan dake jikinta ba, shiko dama ko d'azu daurewa kawai yayi yamata wulak'anci, Amman iya burgewa Khairat ta burgeshi acikin kayan, dan bak'aramar Sha'awa bace ta motsa masa ba, dauriya ce kawai da k'arfin hali irin nashi.



Juyawa tayi taje ta Kira Yasmeen d'in tazo taci abincin,seda ta kaita kan dinning sannan tazo ta durk'usa a gaban Hydar tace.



"Your highness the food is ready".



Sam bejima abinda take cewa ba,dan yakai limit d'in da baze iya jurewa ba,ganin irin mayataccen kallon da yake binta dashine yasa ta tsargu,mik'ewa tayi zata bar gurin,da sauri ya fizgota ta fad'o jikinshi yashiga ayka mata sak'wanni masu wuyar fassarawa,da kyar ta iya cemishi.



"Yasmeen na dinning fa karta ganmu don Allah kayi hak'uri katashi muje kaci abinci".



Hannunsa ya mik'a mata Alamar ta rik'e ya tashi,ba musu ta kama hannun ya Mik'e suka nufi dinning d'in,ko gurin cin abincin yakasa ci ba abinda yakeso yaji a bakinsa irin breast d'in Khairat d'in sabida rigar jikinta har kan breast d'in ana gani gasu jajir a tsaye suna kallonshi ko brezia bata saba se rigar wacce take net ce.



Da kyar suka gama cin abincin sannan kowa yanufi hanyar d'akinsa,da zasu rabu ne ya rad'a mata a kunne.



"Meet me immediately in my room".



Ko kallonshi bata yiba taja Yasmeen suka wuce,shima wucewar yayi.



Tana shiga d'aki wanka tayi tayiwa Yasmeen bayan sunyi brush,Yasmeen alwala ta d'auro tazo ta rama sallar da bata yiba,daganan Khairat ta bata kayan baccinta tasa ta kwanta,itama Khairat d'in wata arniyar rigar baccin tasa sannan Tabi bayan Yasmeen sukayi kwanciyarsu dan tasha alwashin bazata d'akin Hydar d'inba tunda besan mutunciba.



Hydar fa tafiya ma ta kusa gagararsa gashi dare seyi yake Amman ba Khairat ba alamarta,Danhaka k'ok'artawa yayi yafito yanufi d'akinnata.



Samu yayi har sunyi bacci lallab'awa yayi a hankali yad'auko Khairat cak yafice da ita daga d'akin.



Farkawa tayi a gigice jin an d'auketa,ganin Hydar ne ya d'aukota yasa ta fara zille zille tanaso Ta k'wace amman ina gogan nawa ba ruk'on wasa yay mata ba dan seda ya danganata da d'akinshi.





Maman Yusuf.

[4/29, 08:05] Zahra Surbajo: πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““

*CIN AMANA KO FANSA*

πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““





Zahra Muhammad mahmud





*If you will carry on the way*

*guided by human,you will find a HOPELESS END*

*But if you will carry on the way guided by Allah, you will find an ENDLESS HOPE.*





*pure moment of life writers (p.m.l)*





*page 35-36*







Be direta a ko ina ba se kan lafiyayyan gadon shi,dawowa yayi ya kulle k'ofar sannan ya k'arasa inda take dan tuni ta sakko a gadon,ruk'ota yayi tana kwacewa dan haka k'arfi yasa ya d'auketa cak ya kashe wutar d'akin ya direta akan gado shima yabi bayanta.



Wasa yafara yi da jikinnata wanda Khairat se tureshi takeyi,sannu a hankali yasamu nasarar kai bakinshi kan breast d'inta πŸ™„ay tuni Khairat ta natsu Dan dad'i,sabida dad'in da takeji har k'ara tura mishi su bakinshi takeyi tana wani irin nishi mai tada hankali, kai abinde very romantic.



Hydar tunda ya cafki breast d'inta jiyayi kamar ya samu sweet dan laushinsu ba k'aramin d'aga mishi hankali sukeba,cikin salo da kwarewa ya rabata da rigar jikinta batare da ta saniba,hankalinta be dawoba seda me afkuwa takusa afkuwa,sannan tashiga bashi hak'uri da rok'onshi akan ya kyaleta,amman ina Hydar fa ya kurmance baya jinta kwata kwata,gab da ze shigeta da kyar bakinshi ya bud'e yayi addu'ar saduwa da iyali,sannan ya cilla kwallo a raga.



Duka,cizo,yakushi,turewa,ba irin wanda Khairat bata yimasa ba akan ya kyaleta domin ji tayi kamar mutuwa zatayi sabida azaba,ihu tasa mishi da sauri ya d'ora bakinshi akan nata yaci gaba da gashi,tun hawaye na zuba a idonta har suka k'afe sede ware ido kawai take, Hydar ko jinshi yake a wata duniya ta dabam, tabbas yayi aure amman be tab'a shiga irin wannan yanayinba,don Khairat takai mace inde a wannan fanninne.



Be saurara Mataba sedan gamsuwar kanshi,sanda ya d'agata ko motsi bata iya yi sede ido hawaye na zubo mata,tausayintane yakamashi matuk'a,kuma yasan be kyautaba tunda Khairat she is just 17 dole ta wahala,duk da shima ya wahalan kasancewa ya jima be hau online ba dole da ya hau yadunga bud'e duk wani sak'o da aka turo masa.🀣



Toilet yashiga yayi wanka ya tsarkake kanshi sannan ya tara wani ruwan me zafi yazo ya d'auketa kamar jaririya ya kaita toilet d'in yasata a cikin ruwan,k'ank'ameshi tayi tana kuka sabida ruwan azabar shi takeji don har gumin wahalane ya shiga zubo mata.



Seda ya sauya ruwan so uku yana gasata,ba laifi yanzu ta danji kwari a jikinta, dan fita yayi ya barta tayi wankan tsarkin da kanta,koda tagama ta d'aura tawul sekuma takasa fita sabida kunya, ci gaba tayi da tsayuwa a toilet d'in,shine dayaji shurun tayi yawa ya shiga dan ganin ko Lafiya? a tsaye yasameta ta rufe ido alamar kunya,hannu yasa ya d'aukota cak yakai kan gado Wanda tuni ya sauya bed sheets d'in kai.



Kwantar da ita yayi sannan yaja bargo ya rufeta ba jimawa bacci ya d'auketa,shiko sam bayajin baccin sabida farincikin daya tsinci kanshi aciki a dalilin Khairat d'in,Wanda yajima rabonshi dayaji irinshi,mik'ewa yayi ya d'auro alwala yafara nafila yana neman zab'in Allah agame da Khairat d'in fad'i yake.



"Ya Allah, kaine Allah me sauwara al-amura,kaine kayi zuciya kasa so a cikinta,kuma kaine me saukarwa bawanka k'addara me kyau da Mara kyau domin gwada k'arfin imaninsa,kaine ka jarabceni da son Fatima,a k'arshe kabani Khairat a matsayin mata,Allah kafini sanin dalilin dayasa kai hakan a gareni,ya Allah na rok'eka da sunayanka kyawawa,idan Khairat ce mafi alkha'iri agareni ya Allah ka jabceni da sonta kamar yadda naso Fatima,idan kuma akwai wata mafi alkha'iri a gareni Allah ka had'ani da ita, kakuma bani damar kwatantawa Khairat adalci".



Seda ya d'au lokaci me tsayi yana addu'oi sannan ya shafa yaje ya kwanta a bayanta cikin farinciki shima baccin ya d'aukeshi,basu tashiba seda asuba koda sukayi sallar baccin suka koma.



Itama Yasmeen koda ta farka bata ga Khairat ba bata damuba, sabida ta Saba ko a gida insuka kwanta da Ummanta cikin dare sede ta farka bata ganta ba dan haka wannan ma bedametaba, baccinta taci gaba dayi cikin kwanciyar hankali.



Ina Fatima ne?



Fatima tunda Khairat ta shaida mata Hydar yayi tafiya ba k'aramin tausaya mata tayiba, don haka kullum seta yimata addu'ar Allah ya dawo dashi gida gareta, kuma kullum setayi addu'ar Allah yasa Hydar yaso Khairat d'in don itade yanzu ba abinda takeso sama da kamal d'inta dan yakai ta soshi sabida tsantsar kulawar da yake bata.



Yauma kwace take ajikin kamal yana wasa da gashin kanta,tayi lamo kamar mage a jikinshi.

D'agota yayi ya rungume Yace.



"Baby lafiya yau kuwa? naga duk kinyi sanyi meke faruwane? fad'amin".



Cike da shagwab'a Fatima ta soma magana.



"Wlh nima bansan meke damuna ba nide kawai tashi nayi naji banajin k'warin jikina kuma Allah jikina ciwo yakemin".



"Oh my God Baby meyasa baki fad'amin ba?ay ba'a b'oye ciwo maza kitashi mutafi asibiti, lafiyarki nada matuk'ar amfani agareni dan haka tashi mutafi".



Seda yadunga rarrashi akan ta yarda suje asibitin, dan Fatima shagwab'abb'iyace tak'arshe, shi ya taimaka mata suka tafi asibitin.



Maman Yusuf.

[4/29, 16:36] Zahra Surbajo: πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““

*CIN AMANA KO FANSA*

πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““





Zahra Muhammad mahmud





*slowly but surely*





*page 37-38*





Koda sukaje asibiti gwajin farko aka basu albishir d'in shigar ciki na wata guda,wayyo,zokuga murna gurin Kamal,itako Fatima tsugunar da kai tayi alamar kunya.



Tun a asibitin yake kiran y'an uwa yana fad'amusu,harda su Abba seda ya fad'a musu se fatan Allah ya inganta suke musu.



Koda suka dawo gida tattali da kulawa ba irin wanda kamal beyimata ji yake kamar yadawo da cikin jikinshi ita ta huta.





Rayuwa taci gaba da tafiya inda b'angarorin biyu kowa da irin yadda ta zo masa.



Khairat ce tayi zancan komawar Yasmeen gida tunda Hydar ya dawo, amman fafur Hydar yak'i sabida d'an zaman da tayi dasu yasa ya shak'u da yarinyar duk da ba wata jituwa bace tsakaninshi da ita.



Har kaduna yazo gurin su Abba akan yana so subar masa Yasmeen yaci gaba da ruk'onta duk cikinsu ba wanda ya hana fatan alkha'iri sukayi,da Khairat ta samu labari tafi kowa farinciki.



Daze koma Abuja dasu haisam yaso tafiya dan kar Yasmeen ta zauna ita kad'ai ba dad'i,hajiyarsa sam tak'i yarda yatafi dasu duka tace sede yaje da Iman yabar mata megidanta.



Haka yatafi da Iman badan yasoba sedan umarnin mahaifiyarsane.

Yasmeen tunda Iman tazo rashin jinsu yak'aru,gashi Khairat bata da ikon hanasu yanzu ze rufeta da fad'a.





A b'angaran zaman takewarsu kuma ba Laifi dede gwargwado yana kwatanta adalci agareta ranar da y'an rashin mutuncin suke yayimata son ranshi taci kukanta ta k'oshi.





Haka harkokin siyasar sa yana tafiya da Khairat duk inda buk'atar hakan ta taso,hakan ba k'aramin faranta ranta yake ba musammam idan aka nuno ta a tv tana jawabi ay jitake kanta nak'ara fashewa dan dad'i.





Akwana atashi bawuya agurin Allah



Yau Fatima ta tashi da ciwon nak'uda,wayyo Allah zokuga Kamal komawa yayi kamar wani mahaukaci dan gigita,ko da sukaje asibiti dasu Umma Kasa zama yayi burinshi yaganta, suna nan zaman jira har Allah ya sauketa Lfy inda tasamu namiji,fari tas dashi kamar Khairat ce tai kakinsa sabida kamarsa d'aya da kamal shikuma kamarsu d'aya da Khairat.



Murna da farincikin dasukayi bata misaltuwa,seda suka dawo gida sannan Fatima takira Khairat a waya ta sanar mata,wani ihu Khairat tayi don murna tanata tsalle,cewa take.



"Wayyo Sis nasan kinsha wuya Allah ya rayamana Babyn,dawa Babyn yake kama? ke ko Yaya?".



"Wlh Sis inkikaga yaron zaki d'auka ke kika haifeshi kamarshi d'aya da babansa".



"Wow Sis Don Allah kituromin hotonsa a whatsapp yanzu kinji".



"to jeki online yanzu zanturo miki".





Koda ta tura mata hoton Khairat kamar tai tsuntsu taje kaduna tadunga ji sabida tunda tayi aure Hydar bekaitaba sede shi yaje, su Yasmeen ko makaranta Ta b'oyesu kosu be zuwa dasu.



Da gudunta ta nufi d'akin Hydar d'in don ta sanar dashi Fatima ta haihu a kwance tasameshi amman ba bacci yakeba,cike da murna tace.



"Your highness Sister Fatima ta haihu yau,tasamu Baby Boy yanzu takirani take fad'amin,kaga hoton Babyn ma"ta matsa kusa dashi tana nuna masa.



Wani bak'in ciki ne yataso masa amman yayi k'ok'arin dannewa,ba abinda yafi bashi mamaki irin kamannin da yaron yake da Khairat,abun ba k'aramin dad'i yamasa ba jiyayi wata soyayyar Khairat nashiga zuciyarsa Mara misali sanadin kamar da takeyi da yaron Fatima.





Khairat nanan zaune se ji tayi yarungumota jikinshi yarad'a mata magana a kunne.



"Gaskiya wannan ay wayone suka mana,su harsun haihu mu ba labari kuma noma iya noma inayi ninasani"ya fad'i yana shinshina wuyanta.



Maganar kunya Ta bata dan haka tafara k'ok'arin gudu da sauri yasake riketa da kyau yace.



"Ina zaki? lallema yarinyar nan,wato ke ko damuwa ma bakiyi ba to Bari kigani dagewa zanyi nima ko Allah yasa nanda wasu watanni taran nima azomin barka".



Daganan yashiga kissing d'inta ta ko ina.



nide Surbajo cewa nayi Allah yabada masu amfani Hydar.





Maman Yusuf.

[4/30, 09:48] Zahra Surbajo: πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““

*CIN AMANA KO FANSA*

πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““





Zahra Muhammad mahmud



*Don't only be close with someone who*

*makes you happy.Be close with someone*

*who can't be happy without you.it*

*makes a lot of difference in life.*





*page 39-40*







Kullum Khairat jira take Hydar yace ta shirya sutafi suna gashi se matsowa yakeyi Amman shuru ko zancan bayayi,shiyasa ta yanke shawarar ta sameshi yau taji me yake nufine.



Se bayan la'asar yadawo daga gurin ayki,Iman ce taje da gudu ta rungumeshi tana mishi sannu da zuwa, itako Yasmeen ko kallo be ishetaba, hankalinta nakan cartoon,Khairat tazo tarar shi itama sanye take cikin wasu had'ad'd'un riga da siket na kanti,siket d'in three quarter ne kayan sun amsheta kamar wata y'ar india.



Cikin salon d'aukar hankali tazo ta rungumeshi itama,tana mishi sannu da zuwa,shima rungumeta yayi yamata kiss a kumatu Yace.



"Wow Baby na kinyi kyau sosai gaskiya,kuma duk ni akayiwa wannan Kwalliyar gaskiya nagode,sauranki abu d'aya".



"Menene shi wannan abu d'ayan?".



"Ki haifamin Baby Girl cute like you"ya ja hancinta.



Dariya tayi ta b'oye fuskarta a jikinshi,a haka yana rungume da ita suka haura sama domin ta taimakamasa ya kintsa,ruwan wanka ta had'a mishi sannan ta taimaka masa yayi wankan,ita tashiryashi da kanta sannan ta tsaidashi a gaban mirror tace.



"Haba your highness, kalli yadda Kake da kyaufa, ay badani yakamata little princess tayi kama ba,dakai yadace dan kafini kyau nesa ba kusaba"ta fad'i gami da kwantar da kanta a kan kafad'arshi.



Zagayo da ita yayi yana murmushi yace.



"Dake nakeso tayi kama sabida inaso na had'ata aure da Babyn da Fatima ta haifa kinga sesu ta haifomin jikoki masu kama da princess d'ita".



Wani sanyi ne ya ratsa zuciyar Khairat so da k'aunar mijinnata suka k'ara kamata,Shi kanshi ya fahimci taji dad'in kalamannasa.



K'asa suka sakko tayi saving d'inshi,ita tadunga bashi abaki shima yana bata har suka gama cin abincin suko dama su Yasmeen sun jima dacin abincin tun k'arfe d'aya na rana ita Khairat bata cine seta jirashi yadawo suci tare.



Falon sama suka koma don su Yasmeen ne ana k'asan suna kallo,suma kallon sukeyi yana zaune akan kujera itakuma Khairat tayi filo da cinyarshi.



Cikin shagwab'a da kissa ta fara magana kamar me shirin kuka.



"Your highness don Allah se yaushe zamuje kaduna sunan Fatima? yaufa kwana biyar kenan da haihuwar banji kasa mana ranar tafiyaba".



"Au wai dama kina lissafa kanki acikin jerin masu zuwa sunan? dank'ari to inma kinsa ranki a zuwa ki cire dan ba inda zaki".



A hargitse ta mik'e daga jikinshi tana binsa da kallon tuhuma tace.



"Bangane abinda kake K'ok'arin sanar daniba,nufinka Fatima ta haihu amman bazanje sunaba bayan kasan tunda mukayi aure ko ganin gida baka tab'a barina najeba ana neman shekara guda kenan, Allah inma wasa kake kadaina".



Murmushi yayi yace.



"Inde nine mijinki kuma na isa dake wlh bazakije Sunan ba".



"Kafito fili kawai kacemin har yanzu kanasonta shiyasa kishin ta haihu a gidan wani baze barka kabarni naje sunanba".



A fusace ya kalleta yace.



"Ya kamata kisan irin kalaman dazaki fad'amin,kibar ganin nabaki dama wlh hakan baze hana inkika b'atamin naci mutuncinki ba,naji kishinta nake laifine dankayi kishin abinda aka rabaka dashi bacin ansan shine rayuwarka?bari kiji in fad'amiki wlh har abada a zuciyata alfarmar Fatima kike ci baya ga haka bawani dalili dazesa nazauna dake dahar kika samu bakin fad'amin magana,suna nace bazakiba kiyi duk abinda kikaga dama".



Yana gama fad'ansa ya wuce d'akinshi yabarta agurin.



Kuka Khairat takeyi na bak'in ciki da d'umbin danasani, wannan wacce irin rayuwace ba dama sud'anyi rigima se yayi mata gorin ta rabashi da masoyiyarsa,ita da tana da halin goge abinda ta aykata da tayi,ya kamata yanzu ace ya yarda da k'addara Fatima ba matarsa bace itace matarshi bedace yadunga tuno abinda ya wuceba.



D'akinta ta nufa tana cigaba da kukanta ita bawai hanata zuwa sunan bane yasata kuka ba,maganganun daya fad'amata sune suke k'ona mata rai,itace ke masa girki,ta tsabtace masa gida, ta biyamasa buk'ata aduk lokacin daya nemeta ko tanaso ko bataso tana jure buk'atunshi,itace duniya tasani a mazaunin matarsa, amman har yanzu bata kai darajar Fatima a gurinshiba lalle akwai sauran ayki a gurinta,kukanta taci gaba da rerawa gwanin ban tausayi.





A nashi b'angaren shima ranshi a b'ace yake,meyasa Khairat zata fad'amasa bak'ar magana irin haka?,shi yadad'e da cire Fatima a ranshi amman shine dan yace bazata suna ba Ta alak'anta hakan da son da yakewa Fatima ada,tabbas yasan maganganun daya fad'amata basu daceba amman ay ita taja ya fad'amatan .



Alwala yayi ya wuce masallaci domin yin sallar magrib.



Itama tashi tayi, taje tayi alwala tayi sallah sannan tanufi kitchen domin girka abincin dare,bata d'auki wani lokaci me tsayiba tagama girkin ta jera akan dinning,ta koma kitchen ta gyara duk abinda ta b'ata sannan ta wuce d'akinta tayi wanka tayi sallah sannan tayi kwalliya cikin wasu had'add'un kaya acikin irin tsarabar daya yomata daga k'asar Singapore.



D'akinshi ta nufa tayi sallama, yana zaune yana kallon ball,ya amsa mata sallamar,jiki a sanyaye ta shiga d'akin,numfashin Hydar ne yashiga seasing dan Khairat aljanace gurin iya tsara ado, binta kawai yayi da ido har tasamu can nesa dashi tazauna.



Hak'uri ta bashi sannan tace tagama girki inzeci yanzu ya sakko suci.



Ranshine yay sanyi yana d'aya daga cikin dabiunta wanda suke burgeshi shine saurin bada hak'uri koda kuwa ita akayiwa laifin,mik'ewa yayi ya k'arasa inda take ya rungumota jikinshi,ay kamar jira take tasamishi kuka,rarrashinta yashiga yi yana bubbuga bayanta da kyar tayi shuru, janta yayi zuwa kan gadonshi ya zauna sannan ya d'orata akan cinyarshi yace.



"Baby me yasa kike kuka ne haka?,na yafemiki amman ko nan gaba karki sake furtamin kwatankwacin wannan maganar kinji ko".



Kanta ta d'aga alamar amsawa.



K'ara rungumota yayi yace.



"Shine kikayi kuka kika b'atamin wannan tsadajjiyar kwalliyar ko? to bazan yardaba, gaskiya sekin sake yimin wata amman kamin kiyimin watan bari na k'arasa lalata wannan d'in".





Da gudu ta Mik'e zata bar d'akin dan ta fahimci abinda yake nufi wanda inta biye mishi yanzu cikin darema ba saurara mata zeyiba, gwanda taji dana daren dan yanzu yamaida ita kwad'uwa ko yaushe bata da ayki sena wanka.



Da gudunta Allah yabata sa'a tafice daga d'akin, shima biyota yayi da gudun,nanfa sukai ta tsere ganin inde yakamata seyayi abinda yace shiyasa ta gudu falon K'asa gurin su Yasmeen tayi zamanta acikinsu,koda yak'araso yaga wayon datayi mishi alama yay mata da hannu wato, "zamu hadene anjima",itako dariya tayi mishi.





Maman Yusuf.

[4/30, 18:37] Zahra Surbajo: πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““

*CIN AMANA KO FANSA*

πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““





Zahra Muhammad mahmud



*Sometimes I forget 2 say hi, sometimes I forget to reply, sometimes my msg doesn reach u, but it doesn"t mean I forget u. I"m just giving u time to Miss me*



*page 41-42*





Haka Khairat tanaji tana gani akayi sunan Fatima batajeba,ranar sunan Hydar yasha daru shide toshe kunnenshi yayi.



Kamal yama Fatima bazata domin yaronde sunan Hydar ya amsa,ana kiranshi da Arif wannan kara da yamata ba k'aramin farinciki tayiba, dan tagaza b'oyewa.



Jin sunan da aka sawa yaron Fatima Hydar ba k'aramin mamaki yayiba kuma tabbas yaji dad'i ba kad'anba haka itama Khairat ta nuna jin dad'inta.



Seda Fatima tayi arba'in sannan Hydar yad'ebesu sukayo kaduna,murna gurin Khairat da Fatima ba'a magana haka dangi kowa murnar ganinta yake.



Sunje gidajen dangi ziyara sunraba abin arziki satinsu d'aya suka dawo Abuja cike da sa albarka iyaye.





Yau Khairat tun safe take bacci tak'i tashi Hydar yayi yayi ya tasheta amman ina baccinta take abin har tsoro ya dunga bashi dan yasan bata bacci haka,dakyar yasamu ta tashi shima kuka tasamishi akan meyasa yatasheta.



Da kyar yasamu tayi wanka abinci ko takeway yasiyo musu suka ci shida su Yasmeen dan ita fafur tak'i cin abincin sede kwanciya.



Hydar hankalinshine yatashi don zuwa yanzu harda zazzab'i ajikinta,waya ya d'auka yakira likitanshi bejimaba yazo, Hydar ne yamasa bayanin abinda ke faruwa dan ita bacci take.



Fitsarinta likitan ya buk'ata dole Hydar ya d'auketa zuwa toilet yasa tai fitsarin a wata roba da likitan yabasu,dawowa yayi ya kawowa likitan dan ita suna fitowa daga toilet d'in gado tayi hayewarta taci gaba da baccinta.



Gwajin farko da likitan yayi yamishi albishir da Khairat na d'auke da ciki, na tsawon wata biyu,murnar da Hydar yayi bata fad'uwa danshi mutumne meson haihuwa har kyautar mota yayiwa likitan sannan sukayi sallama yatafi.



Da gudu yakoma d'akin da Khairat take yana zuwa d'agata yayi gabad'aya yafara taka rawa da ita har da y'ar wak'arshi, farkawa tayi taga yana chashewa da ita yana d'ibar shoki da kyar yadireta,tambayarshi tashiga yi akan abinda ke faruwa.



"Princess my little princess tazo nanda y'an wasu watanni zamu ganta,Baby cikine dake".



Da sauri ta kalleshi dan bata gasgata abinda kunnenta yajiba,result ya nuna mata ayko ba kunya itama tashiga murna dan Tunda taga Arif d'an gidan Fatima taji tana matuk'ar son itama ta haihu don yaron kyakkyawane bame cewa d'an Fatima ne.



Tunda ga wannan rana Hydar ya d'auko mata me ayki duk da sunsha daru kamin ta yarda,ko tsinke be amince ta d'aga ba inyana gurin ayki hankalinshi nakanta duk abinda takeso shi take samu, Fatima ma ta tayata murna data sanar da ita.



Kwanci tashi ba wuya agurin Allah.



Yau ga Khairat a gadon nak'uda kuka take sosai dan kwana tayi tana abu d'aya Hydar shima a tsorace yake yana tsaron kar itama ta mutu kamar matarshi maryam addu'a yinta yake don gaba d'aya ya rud'e, Khairat tun Tana k'ok'artawa har k'arfinta yak'are wanda hakanne ya tilastawa Hydar sa hannu a takardar yimata cs.



Anyi aykin cikin nasara inda aka ciromata Baby girl kyakkyawa me kama da ita don yarinyar harta fi Khairat d'in kyau sosai,ana cirota tafara neman abinci hannunta a bakinta tana tsotsa.



Koda aka kawowa Hydar princess d'inshi har hawaye yayi na farinciki sabida kyautar da Allah yay masa,murnarsa gaza b'oyuwa tayi.



D'akin kwantarwa aka maida Khairat sanda ta farko Babynta tafara tambaya da sauri Hydar ya mik'a mata ita kusa da ita,wani sanyine ya ziyarci zuciyarta kissing d'in babyn take Ta koina.



Mutanan kaduna ayari guda sukazo dubata harda Fatima,satinta biyu a Asibitin sannan aka sallameta dan tun wancan satin aka sallameta Hydar ya hana su tafi dan yafiso tak'ara kwari tukuna.



Taron suna na gani na fad'a akayi inda ranar suna yarinya ta amsa sunan Fatima suna kiranta da Arfat,fad'in irin bidirin da akayi aranar b'ata lokacine, ranar naira tayi kuka dan Hydar tamkar ba'a tab'a yimasa haihuwa ba haka ya nuna.



Anci ansha anyi danasha taro yatashi Lafiya Fatima har kukan dad'i tayi dajin sunanta akasawa Babyn sosai ta dunga yimusu godiya,da zasu koma direba Hydar yabasu yamaidasu bayan yacikasu da abin arziki.



Tsohuwa aka d'aukowa Khairat me kulawa da ita, Hydar ko bashi da ayki sena renon Princess d'inshi son dayayiwa Fatima shine ya shafi takwarar tata, bashida lokacin kowa senata Khairat har complain takeyi danko gurin bacci ajikinshi take kwana.





Watan Arfat biyar amman ta iya zama sosai kyanta se k'ara fitowa yake,sede wani ikon Allah yanzu sam bata kama da Khairat sede ta jini, gabad'aya kammaninta yanzu sun koma na Yasmeen kamar antsaga kara,anata b'angaran Yasmeen tanason Arfat dan har goyata takeyi,wannan kama da Arfat takeyi da Yasmeen shi yafara canjawa Yasmeen matsayi a zuciyar Hydar.





Maman Yusuf.

[5/1, 09:13] Zahra Surbajo: πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““

*CIN AMANA KO FANSA*

πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““πŸ““





Zahra Muhammad mahmud



*I don’t regret the things I have done and the things I didn’t do*

*For somewhere along the way I must have done something right coz I ended up with a friend like you my fans,love you all where ever you

Please Login or Register in order to submit comment