Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[4/2, 11:32 AM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA🤔*[2/April/217]

*By Safiyya*

*Wannan page nakine qawata, aminata ta kwarai,, Jamila A Ladan*
*Allah ya safkeki lpy, domin Alfarmar Manzon Allah SAW Amin*



Garin yayi baqinqirin alamun ruwa na daf da saukowa
Iska mai qarfi ake kadawa, xuwa can iskan yalafa, yayyafi yasoma sauka kadan kadan

Tafe take cikin sauri gudun kada ruwa ya doketa
Sai hardewa takeyi duk don sabida bata iya tafiya d saurifa,, gashi dogon wando take sanye d shi,, ba zani ko siket ba, amma sam takasa sauri.

Ganin komin saurinta sai ruwan ya doketa, yasa ta haqura, takoma normal tafiarta.

Ahankali take takawa, tana dan duban jefen hanyar kozataga nafef ta hau.

Taqaruso wani dandalin matasa, wanda tun fil,azal ta tsani wannan majalisar.

Sunfiye kallo, gasu dashegen son akulasu, ko ansharesu, indai sunga 'yammata ne to sai wani yafiyo baya domin kafa gwafnatinsa.

Yauma dukda yayyafin d akeyi baisa sun tashiba.

Asannun tazo tawucesu, kanta qasa.
Tanajin wani cikinsu yayi fito" irinta bitsara,, yace wawwww uku taxo wucewa saifu,, oya bi kayanka, ka,adanashi.

Ranta yabaci sosai, jin sunar d dayansu yakirata d shi
'Yan iska,, tace cikin zuciyarta
Ya Deen yajamin Ai, kuma sai munyi fada dashi kam" tafurta hakan afili tana jan hijabinta.

Qaran mashin taji a gefenta, ta juya

Suna hada Ido ya sakarmata murmushi,, ta Dallah mishi harara taja dan qaramin tsuka.

Cikin sansanyan murya yace zo kihau inqarasa dke, kinga ruwa na daf d sauka.
Banza tayi mishi, ya sha gabanta, yakaremata hanya.

Ta qura mishi idanu tana qare mishi kallo.

Sanye yake cikin wani yadi fari tas,, d hula baqa,, lifan dinsa yau farace, tasha wanki sai sheqi takeyi,, sai qamshin perfume ketashi ajikinsa, wanda shaqa daya zaka masa kagano luraren lailatun sahara yashafa ko mansa"
Saurayin dan gayune ajin farko.

Ta kauda fuska tare d tabe baki,, tabi gyefensa ta wuce,, yabiyo yana mata magiya d tahau kada ruwan yasafko ya sameta.

Ta tsaya tare d juyowa,, kallon ta kafeshi d shi d daradaran idanunta sai duk yaji yamuzanta, tayi mishi kwarjini sosai

Kamar batason mgn tabude baki, tace" don Allah kafita harkata, varuwanta dani, ko kasheni ruwan zaiyi ina abinda yashafeka,, don haka wannan shine nafarko kuma na qarshe dazaka qara biyoni.banso banson salon rashin da,anku, tanunashi d finger" kakiyaye malam!!

Tayi gaba tabarshi tsaye yana qarewa mazaunarta kallo.

Ruwako ya kece kamar d bakin kwarya,, ganin haka yasa matashi ya figa babur dinsa d gudu ya chimmata

Pls kizo mutafi, kinga ruwan ya safko, kada kiyi zazzabi kinji, ya kara mata baburdin ta hau,, amma mai makon ta hau sai mata soma yi mishi bala,i,, shiru yayi yana kallon bakinta, ko kyau fadan bai mataba,, ruwa yacigaba d sauka yana wanke mata fuska,, ganin yaqi kulata tayi gaba tana tura hannayenta cikin hijabinta, tana kare qirjinta, sabida ruwan ya sa hijabinta ya lafe ajikinta, yafito mata d sirrin qirji dna jiki duka.

Kamar zatayi kuka,, haka taci gaba d tafiya, ruwan na dukanta.

Bayanta yabiyo, yanajin kishinta, ganin yadda jikinta ya jiqe, shape dinta yafito, wanda yasashi ganin surarrta.

Riga d wando na Pakistan take sanye d shi, sai hijab na ruba, wanda ya tsaya mata iya gwaiwa.

Har yanxu ruwan ake zubawa
Ganin gidansu yaqara yimata nisa yayi, dukda bawani matsanancin nisa ke dashiba, gda inda tapibato.

Tana qarasawa bakin get din gidan,, yana fitowa, d lema ahannunsa, tana ganinshi, ta hade rai, yana qoqarin kamota ta zille tare d tureshi ta shige gidan d gudu, ya rufa mata baya.

Mashin saurayinnan ya chiza labba yana hararan get din gdn
Afili ya furta, wlh inason, ina kaunar Sophy.

Ya juya yana maijin matsanancin kishin yayanta,, baisan miyasa kejin haushinsaba,, ko mgn bai yimishi koda sun hadu majalis, tym to tym yake zuwa.

Sai ustaz!!! Shewan d abokansa kenan sadda yadawo.

A,a kaga ustaz acin fadar soyayyaba,, "cewar wani abokinsa, uhmmm yace,, mai shayin d ke wurin yana kada egg zai soya, ya amshe, soyayya ko wahala,, bakuga sanda tanunashi d yatsaba, to gargadi takeyi mishi,, sbd ita ba matar qaqanar yarabane, yaja numfashi" yacigaba,, rigimace irin ta saifu d niman gindin zama,, inakai ina tarayya d kayan manya,, cikin fushi ya tareshi dalla man bala kayumin shiru,, inaruwanka daxaka sa baki

Komatar sarkine, ina ci kuma baxan kasaba, jan jajirce har inkai ga nasara

Intaqamarta kudine muma muna dashi, in ilimine nima inada nawa, haka in kyaune, bajata nunamin komiba sai far in fata.

Raf!! Raf!!!!! Jama,ar wurin suka dau tafi
Yayi nawa,,, Allah yabaka nasara, musha bikin ustaz

Amin ya amsa yana miqawa mai adduar takardan 1k

Ganin haka wurin yaqara kaurewa d hayaniya,, yako soma ruwan yan 500
Sai kirari suke mishi, yana washe baki.

Batatsa ko inaba sai cikin dakinta,, tana isa tayi jifa d hijabin gefe tare d chillar d dankwali d riganta har wandon bata bariba,, tait d bra, yarage jikinta.

Tana tsaye tana lalubo towel dinta achikin sip

Ya turo qoqar yashigo, jikunsa na digan ruwa.

Kallonta yake yana istiggifari azuciyarshi,,
Kunya yakamata sosai, batazaci xai shigoba, ta jawo wani dogon hijab tasanya,, ahankali tace barrister, miye haka, injin ba mamie ta hanaka shigomin d'aki kai tsayeba?

Harara ya danna mata, cikin muryanshi mai sauri sauri yace kinsan Allah lil sis zan saba miki, nidin sa,arkine dazaki Sani gaba kinamin tambayar banxa" wlh zan dau mataki akanki,,kinmai d ni dodo, sai kace akanki akafara ajiye nonuwa d duwawu,, kai Allah ya kyauta,, danasan mgnin d zanbaki kayannan subar jikinki kidawo shapeless dna samo nabaki, kowama yahuta d qorafin ana kallonki

Ta hade rai, ta tura baki,, dama kai dan adawa nane Ai,, to kasani ta Allah batakaba ehe, kai kurwana kur jikina d shookin,, aniya ma aniya,, aniya makoniya ta komemika,, kazamo mai halittan maza

Yazaburo zai doketa, takwasa d gudu tana daria, tashige toilet

Yasami bakin bed dinta yazauna yanajinta tafito,, dukda yanaji akakiran magrib amma yaqi tafia masallaci,, yana jiran fitowarta

Kimanin 30mns tafito daure d towel,, iyakarsa cinyoyinta, tana ruqe d wani qarami tana goge sumarta.

Towel din taji anja d qarfi zaakwance, wani gigitacciyar qara tasaki, alokaci 1 tayi wurgi ta Wanda take goge sumarta d shi, ta qsmqame hannunshi,, idanunta har sunsoma kawo ruwa,, muryanta narawa " tace ya Deen kaimin rai badon niba,, ka sakeni,, yana murmushin mugunta yace " uhmm yamukayi d ke rannan a kitchen,,natuna, nasan nayi laifi, amma kayimin hkr bazan sakeba,, naji nakyale badon halinkiba,, ya sake taja d baya tana burguda mishi baki, daria yayi yana jijjga kai, yasan baza tabar tsiwaba kome zai mata amma yakusa kawo qarshen tsiwanta,, dammm!!!!! Qirjinshi ya buga, yasan d kamar wuya gurguwa d auren nesa,,abinda ke *tunani* akai yasamu.

Yana fita ta leqo" Barr.!!! Takirashi, ya juyo,, inkaqara kallona ko shigomin daki, mamie zan fadama ta saba maka,, idanu y xuba mata kawai,, taja tsaki " abinda yatsana,, ya dawo d baya, d sauri ta sa key, marakunyar qarya dakintsa kiga inbantaka wuyankiba,,, mamie ta taka naka kaima, ustaz kawai mai dan rashin kubya geme kamar brush

Yayi kwata yana chizon yatsa, yafice zuwa dakinsa, batare d yaqara kulataba.




*Mrs J Moon*
[4/2, 11:13 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔 2⃣
*217*
® *By Safiyya*
*Page din takice Bebeelo(mum Abdul) Allah yabaki lpy,Alfarmar Annabi SAW Amin*

Misalin qarfe 9pm,, Abba d Deen ne zaune suna dinner.

Barr. Ina qanwarka? Tana daki Abba,, miyahanata fitowa yin dinner? Yayi shiru bai amsaba, Abba yace oya tafi kakirata, to yace tare d miqewa.

Tana zaune tana waya d mamie,, kallo daya yayi mata ya kauda kai,, kizo inji Abba, yafice batare d yakira amsawanta ba.
Bayansa tabi d kallo, sai kuma ta bata rai.

Sannu d hutawa Abba" yawwa sannu yarinyar mamie.
Daria tayi kadan,, taja kujera ta zauna,Abba yayi saving dinta,, ya riqabata abaki yana mata hira,, barr. Ya dalla mata harara,, tasoma tari d gangar,, har d duqawa kamar zatayi amai,, Abba yanayayi mata sannu, barr jiki narawa ya zuba ruwa a cup ya dagota yabata tasha,, sai sannu suke mata, barinma barr.

Am ok Abba,, aha sannu Nana,,yawwa Abba.
Abba yacigaba d bata tana amsa, har ta qoshi,, sannan yatashi yadubi barr yace,, don Allah kada kaci zalindinta, nasan halinka d iya doke doke,, to Abba zankiyaye,amma kayi mata fada tadaina yimin rashin kunya,, kibar rainashi Nana, kinga yayankine, hausawa sunce babban wa uba, don haka kibar yimai abinda zai hadaku fada kinji"" tam Abba nabari,"Allah yayi muku albarka, zan shiga ciki inyi wani aiki, atare sukace to mukwana lpy Abba, Allah yasa"Amin.

Ta dubi barr.tana daria, ya hade rai, lpy kikasani gaba kina daria kamar kinganni abola" uhmm ya Deen kacika fada wlh, yayi mata banxa, ta dubeshi ta kama baki, ya ja tsuka yatashi, yakoma fall yazauna tare d dafe kansa,,
Asanyaye taqaraso gabansa, taxauna ta kai hannu ta cire hannunsa d yadora bisa goshinsa.

Ya Deen "" bai amsaba amma ya kafeta d Ido,, taqara kiransa ya deen "uhmm miye? Ta qamqame hannunsa,, tace wayatabaka? Shiru yayi, Abba ne? Ya girgizakai,, in ne?a,a ya amsa,, to wurin aiki ne? No, uhmm ko mamie ce?yayi mata shiru,, ta murmusa,, mi yahadaka d mamie? Bakomi, a,a barr.d komi kam.

Ya miqe ya shige dakinsa yabarta zaune.

Tayi shiru tana tunanin ko miya hadashi d mamie, sbd tasha jin mamie nayi masa fada,, tarasa mi yayi mata haka,, duk sanda yataji fadan vatasanin farkonsa, saidai ta tsinchi Kalmar, nace bazan bariba,, ba ka isa kasani tona abinda ke binneba, kuma kafita hanyarta kaji nafada maka,, " tana shigowa zatayi shiru.

Ta tambayeta mike so, tace baruwanki,, kibarmin tambaya in inama barr.fada,, sai kuma fadan yadawo kanta,, shi kuma yanzu ta tambayeshi, yayi mata banza,, washhh Allah na ni Nana Safiyya,, mike damun mamie d ya Deen? Yayi ta tunane tunananta batasamo amsa ba,, ta kashe kayan kallon, ta tope fallon d addua ta haye sama,, dakin mamie tashiga, ta sanya 9t dress tayi addua,, ta lafe a bed, tanason barci ya dauketa amma yaqi zuwa sam.

Ganin haka ta tashi tadauro arollah, ta raya daren d nafila, tana mai adduar Allah yakawoma yayanta Deen mafita bisa matsalatshi.

Shima anasa bangaren, sallah ya kwanayi, yana adduar Allah ya dorashi visa mamie ta amince d buqatarshi,, sam baijin Abba, mamie matsalar.


Ustaz saif bawan Allah,, kwana yayi tunanin sophyn shi, wanda gaba daya yalura batayi dashi,
Inasonki d qaunarki beauty na, bazan barkiba har sai nacimma buqata ta samun soyayyarki.

Sosai kike burgeni, lokuta d dama ina mufarkin munyi aure,don haka inaji ajikina, ke mata tace" *Matar ustaz*
Ya murmusa,tuno kallon tsanar d take mishi,, Wanda intana mishi shi, yake jefashi cikin rudani.
Sosai yafahinci bata son ana kallonta,, shikuma yasan mayen kallo ne barinma masoyiyasa. Haka yayi ta surutansa avarci.kuma kwana yayi mufarkinta.

Washe gari,, tun 7:00am tagama hada break.
Bakwai d rabi, Abba yafito,, ta durqusa antashi lpy Abba? Lpylau Nana, sannu d qoqari,, mamie tabarki d aiki tatafi neman kudintako? Uhmn Abba Ai mace sai d hidimar gida, d kyau Nana,Allah yayi miki albarka" Amin Abba.

Bayan gama karyawan Abba,yana shirin fita Deen ya fito cikin shirin office,, ya gaida Abba ita kuma ta gaidashi,, Tadawo raka Abba, tasami barr.tsaye yana kurban tea,, kazauna man zaifima albarka, uhmm naji, tayi kuri tana kallonsa,, yanaganawa yasakai yafice, tabishi d kallo ranta namata zafi, afilli ta furta mamie zaki bata mana Gida d kunci ooo

Qarfe 11:am tashirya tafice zuwa, gidan su aminiyarta jamee,,

Daf d get din gdn su jamee ta tsinkayo muryan shi,, hy my beauty y kika isa gd jia dafatan ruwan baisamiki zazzabiba?
Baki sake take kallonsa, takasa cemishi komi.

Yaja dan tsefaffen gemunsa, yana shafa kai.

Yana d kyau ta fada aranta saidai sam bai burgeta,hasalima haushi kebata, yafiye shishishigi d salo,yanawani maqe murya.

Ta dalla masa harara tashige gdn tana tafada,, ranta bace ta amsa gaisuwar d baba idi kemata,, mai gadin gdn.

Saif yabi ta d kallo, yana jin haushin ganinta d gyale, alhalin tasan tanada sura mai daukan hankalin maza,, zanyi mata mgn next tym tabarsa gyale.

*uhmm su ustax many a* shishishigi ba kwarjini😏





*Mrs J Moon*
[4/3, 12:26 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA* *3 to 4*
*April 217*
® *Safiyya*

*Vanmanta dakeba, qanwata mamie Waru Alkhairin Allah ya taddaki aduk inda kike*
*Allah ya amsa adduarnan tamu damukeyi kullum, domin Alfarmar Manzon Allah SAW Amin*


Umma tasamu tsaye zata pita unguwa, ta russuna ta gaidata, cikin fara,a ta amsa tare d tambayarta, mamie batadawoba ko? Eh, to Allah dawo d ita lpy, Amin.

Dakin qawarta ta tayiwa tsinke

Kwance tasameta, rungume d fillo, tana sauke numfashi asannu, bisa gadukkan alamu, varcinta yayi nisa.

Janye filon tayi yare d dallamata duka acinya,, araxane ta falka, tanayin arba d ita, ta zabura zatarama, suka soma tsere, jamee ta kyaleta, ganin takasa kamata

Wallahi qawata zakisani,, kinsan bakyau tashin mutum barci d duka ko" am sorry qawata, ni sai narama zan huce, to gani rama,, ta daga hannu kamar zata doketa, sai kuma ta rungumeta, atare sukasa daria.

Suna cin fruits, ta dubi jamee" qwt ya Deen nacikin damuwa, sabida haka nima nakasa samun sukuni a zuciyata, bansan miyasa indai barr.nafushi to nima bana d sukuni har sai naga yakoma walwalarshi, sanna nima zanji wasai acikin raina.

Takafe jamee d idanu,, qwt tonidai bansan komiyasaba amma inaganin qsrfin shaquwarku ne ya haifar d hakan.

To nima inaganin hakanne.

Ke yau d safe naje kai su Al-Amin makaranta, zandawo na hadu d ustax dinki, yafito wani gd kusa d makarantar,, yace ingaisheki,har yanemi inbashi numberki nabashi ganin namin magiya kamar zaisamin kuka.

Kan ubancan!!! Kutcy!! Nasace kibashi!! To tunwuri kisan yadda zakiyi dashi sbd ko yakirani bazan daukaba,, zuwa lokachin ran Jamee yagama bachi, kada kidaukan man!! Kidai Sani wulaqanchi bashi d kyau,, baza kiso ya Deen yagawa wata tayi mishi hakaba.

Bama zaiga kowaba insha Allahu,, cikin mamaki ta kalleta" kinanufin bazaiyi aureba kyenan? Bansaniba dalla malamansu.

Allah yayi muku sauqi to" Amin.


Qaran wayarta tayi, taduba, ganin sunar barr.yasa ta dauka d sauri
*hlo lil sis kina ina ne, na aiko d sako ance bakyanan?* *ina gdn su Jamee,, ok to kidawo yanxu kiyiwa mamie abinchi,ta kirani tace yau zata dawo''tam yanxu zan qarasa gidan, aha,, kikulamin d kanki luv u chikin spoon, tatura baki banso indai cikin spoon ne yasa daria to malalin gashin tunkia, aha tnx, sukasa daria tare d katse wayoyin*

Uhmm dunia sabuwa,, to gulma wuya mi akayi kuma? Bakomi yarinyar mamie, dukan wasa ta kaimata

Tashi muje kitayani aiki mamie zayadawo yau,,nayi kewarta sosai qwt, dole kiyi kam, mamie uwa ta garice mai son far in chikin 'ya'yanta barinma ke autarta

Murmushi tayi tana jijiga kai alamun gamsuwa d zancen.

Saida takira umma tafadamata zata taya Safiyya aikin, sannan suka fito, suna ta hiransu kadan kadan irin naqawaye ba,abota aminchi.

Aiki sukeyi sosai,, jamee tace amma qwt yau farin chikin yafi gaban kwatance, kamarma bana dawowan mamie kadai ba ne" tana juya masar alkhama ta amsa, eh lallai haka kam qwt,, dan ban insha man,, tana karkade kunne,, cikin daria maidauke d tsantsar farin chili, tace kawai nima natsinchi kaina cikin yanayin ne, amma ina jin bayarasa nasaba d dawowar barr.chikin walwalarsa ba,, uhmm ya akayi kika gane ko ajikinki kikaji? No a muryabshi naji, topa kaji wani salon qaunar mazumunta ba, mai burgewa.

Kai besty baki dadama fa,, d ita bake chin food mtn ustax,, ta hade rai,, jamee ta kwashe d daria.

Kinga qwt kikiyayeni d zancen mai dan gyemun nan tam,, Allah bazan kiyaya ba, masoyi yafi maqiyi Ai,, sai kiyi tayi to.

Bayan azahar suka kammala girkinsu tare d fesa wanka,, sai qamshi sukeyi

Safiyya najin dirin motar barr.ta ruga dakinsa ta qara feshe jikinta d perfume dinsa, don kawai neman mgn.

Tana fitowa, yana shigowa falo, mamie na bayansa, d gudu ta isa ta qamqame mamie tana murnan ganinta,, itama mamie chikin farin chiki ta ruqeta sosai tana Shafa mata baya,, sannu d zu mamie" yawwa sannu Jameelah, y ummantaki? Tana lpylau"madallah.

Tana kafadar mamie suka shige bedroom, ko kallon barr.batayiba.

Shikam sosai suka bashi sha,awa" yana ta kallonsu yana murmushi.

Ya Deen inayini? Au sorry meelahn umma,lpylau ya qannenki? Suna lafialau, gud.

Ya zauna yana chire success din qafafunshi.

Meelahn umma bakijiba,, ta maida hankalinsa sosai gareshi.

Suwaye samarin lil sis? Mamaki tambayar yabata,, saida tadan jima sannan ta amsa da " suna dayawa ciknsu nasan kwaiwanda tafi damuwa d shi, chin hade rai yace wayeshi? *ustax* ustax kuma? Eh amma real name dinsa saifullah,, naganeshi mai dan gyemu kamar brush ko? Daria tasa, tace eh shi, inrin nakaba" harara yayi mata, kinrainani meelah, qwrki takoyamiki rashin kunyako? A,a ya Deen rahane barashin kunyava,,tam naji, bari inwatsa ruwa,, ya shige dakinsa.

Daria Jamee tayi sosai, ganin yadda barr.yayi sanda takira sunar ustax

Sosai abin nasu kedaure mata kai,, wa d qanwa, suke nuna kishin ganin dayansu d abokin rayuwa oooo
Komisuke nufi d hakan ohooo musu.

Mamie tayi wanka tashirya, sukafito tare, tana nannan d ita kamar zatakoma chikin chiki.

Jamee na darian tsokana tace a,a su Mtn ustax autan mamie,shagwaba yamotsa ko? Mtn limanne mantawa kikayi,, mamie tasa musu daria,, Ashe nayi suruki mai bada fatwa kenan,, lalai, munhuta d gaiyato malamai ranar bikinki.

Ta tura baki, ta sakarma jamee harara,, tayi mata kwalo, ta zabura tayo kanta ,mamie ta ruqeta tana yimata daria.

Bayan sallar isha,i ita d barr Deen suka raka jamee gida.
Mamie tachikata d tsaraba sosai, sai godia takeyi.

Get din gdnsu suka kaita sannan suka juyo,, hira sukeyi chike d jin dadin yanayin iskan garin dake busawa.

Lil sis waye ustax?
Taja tatsaya tana kallonsa Ido waye, shima kallonta yakeyi fuska daure,, basanshi ni, amma akacemin kinasonshi, duk chikin samarinki kinfi ji dashi, idanu waje tace injiwa!! Qwart.
Uhmm lallaima Jamee, haka mukayi d ita, to vani yakesoba, ita keso, tayi maka qaryane,, ni inani ina soyayya d ustax kace kwana wa,azi kenan,,yadan dara.

Ni muna kwana wa, azi ne? Nooo kai aiba uztax bane, injiwa yace miki, kalli gemuna kiga iri 1 d nasu ta kauda kai" ainakusa sa alkashi inkwashe, inkana barci, uhmm barcin mutuwa ko a,a banson mgnr mutuwa barr.
To nabari,, Allah yasa muyi kyakyakyawan qarshe,ameen.

Sunqaraso bakin get, kamar daga sama suka chinkayi sallamarsa,,

Itace tayi qoqarin amaa mishi,, barr.kuwa hannu ya daga mishi, chikin tsawa yace bace awurinnan, ko inmaka rashin mutunchi, chikin sanyi yawuce, tabi bayansa d kallo, yabata tausayi, Sam bata ji dadin wuqancin d barr.yayi mishiba

Wuce muje ki wani kallonshi kamar mayuwa,, harara ta dallamishi, tashige tana qunquni, d sauri yabiyo bayanta, takwasa d gudu tana daria.

Bayan mamie ta maqale, Abba natayi mata daria SBD yasan ita d barrister ne

Bayan mamie yayi domin kamota, mamie tamake hannun nashi,, kafita idona Deen ko insaba maka, mitayi maka d zaka cizalin dinka eye?

Qunnuni tayimin, kuma zagi Ai, tayin nace, Abba yasa baki a a hajia ba,ahaka, Nana so kibashi hkr,," kayi hakr ya Deen bazaginka nayiba ni,," to kaji saika hkri,, wasa nakeyimata Abba,, uhmm babban kwabo kawai yasosa qeya yasami wuri yazauna suka bude babin hira
Sai 10:30pm kowa yawuce dakinsa domin bawa bed hakkinsa.


*TUSHEN LABARI*
....










*Mrs j moon*
[4/5, 4:52 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*5 to 6*
*®Safiyya*

*Ina godia d kulawanku*
*Mmn Ihsan*
*Zainab vc*
*Haermeebrah*
*Allah yabarmu tare daku Amin*

Alhaji Ibrahim shureim d'an bokone mai ji da kansa, haifaffen garin mai dugurine amma mazaunin garin Kaduna.

Yayifice afannin alk'alanci, sannan yana hadawa d kasuwanci,, yana da masana'antu masu tarin yawa agaruruwa da dama

baya da wulak'anci, sam, yasan hakkin mutane sosai, mai yawan wasa da daria ne.

Ya auri matarsa Hajia Aisha anan garin Kaduna, mace mai kirki da karamci, batada rowa komi nata bai rufe mata idoba, shiyasa dangin mijinta ke sonta tare da girmamata.

Y'ar kasuwa ce ita sosai, tana fita Dubai domin shigo da kayan k'yale k'yalen mata da sauransu.
Agarin kaduna iyayenta suke, amma sunrasu dukansu, saura mata dangi sabod ita kad'ai iyayenta suka haifa.

'Yarsu farko, Bahijja saida Bahijja takai shekara goma, sannan Allah yak'ara basu haihuwa, suka sami Nuruddeen.

Sosai sukabawa yaransu kulawa tare da tarbiyya da kuma ilimin addini tare da na boko.

Bahijja na kammala karatun secondary, akayimata aure,, tana zaune agarin kano.

Sunkai ziyara garin barno mahaifar Abban su.

Sosai suka zaga dangi, lungu da sak'o, akayi ta murnar ganinsu tare da samusu albarka.

Anagobe zasu dawo garin Kaduna

Hajia Aisha tanemi da mijinta yakaita gidan wata k'awarta, su sada zumunci
Tare sukayi karatun Jami'a.

Ahanyarsu tadawowa daga gidan hajia Maryam sai motarsu ta tsaya.

Alhaji Ibrahim hankalinshi yad'auku wurin duba matsalar motarsa, gefenshi kuma Deen ne ketayi mishi surutu

Hanyar ba wada tacciyar haske, motocima jefi jefi ke wucewa,gashi dare yasomayi.

Hajia Aisha tafito tana kallon mijinta, cikin tsoro ta dubeshi
"Abbn Deen mubar wurinan,inajin tsoro, sabod wurin yacika shuru da yawa.

"Haba Aisha kibar wannan tunanin, bakomi da zai samemu sai alkh'airi,
" to Allah yasa
"Amin.

Chikin ikon Allah motar ta tashi, suka shiga

Abba yayiwa motar key" Deen yace
"Abba wai tun d'azun da muka tsaya bakuji kukan baby ba?
Kashe motar yayi yana duban yaron.

Naji kukan amma banajin nankusa akeyin shiba,

"Abba fito kaji inda kukan ke fita, bai musaba ya fito,, yayin da mamie ta mara musu baya, tana fadin,

"wai zancen mikukeyi?
Ban fahince kuba
" sautin kukan babyn yayi musu maraba, sosai yanxu kukan kefita, kuma yayi kusa dasu.

Abba muje muga mi ake mata" Deen

Please Login or Register in order to submit comment