Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuma suna k'ayata wurin.

Anyi komi cikin tsari da natsuwa.
Misalin k'arfe sha d'aya na dare aka tashi.

Barr yana kwak'ume da sophy abayan mota wanda oga jameel keja, yayin daza su koma gida, jamee tana gefen mijinta tawani kwanta tana lunshe idanu, magana takeyiwa jameel ahankali, "malamin kak'ara gudu Malamina inajin barci sosai, ya dubeta tam angama my honey

yako k'ara wuta, barr yayi sauri cewa "a,a jameel rage gudun haka, kasan banso mu isa da wuri bangama bawa lil sis d'ita dad'i ba.

Su Jamee suka sa dariya, "uhmm yaya Deen inkai hak'uri gobe ne mamie zatabaka matarka Ai, cewar jamee, ya amsa "Ai meelan umma ki rabi da mamie kawai, ace wai baza tabani kayana yauba sai wani gobe, alhalin nasan bahaka akeyiba.
Jameel yasaki dariyan shak'iyanci yace"to sai ka lalabi bango tunda nasan maganin mai k'arfin dokin da kasha dole zai nemi mahad'insa yau, gashi kuma mamie ta kwafsa.

Duka barr yakai masa"sai kace wani kai, hariji kawai, yana k'ok'arin shan kwanar layinsu ya amsa "aini namafi haka domin a first night d'ina na jefa kwallo araga, ko ba hakaba my honey? Yana kallon Jamee, ta kauda fuska "ni bansaniba.

Dariya barr da sophy suka sa masu.
Jameel ya harari barr "Allah zan zuga mamie ta hanaka matarka sai wani satin, barr yana dariya ya kalli sophy yace"lil sis kinji zai miki bak'in cikin amsar dad'inki gobe ta boye fuskanta ajirjinsa tana dariya suma dariyan suka sa.
[5/3, 3:32 PM] Mrs j moon🙂: Suna isa jameel ya bud'e musu k'ofa, barr yafito rungume da ita aka fad'anshi.

Jamee ta dubeta cike da tausayi ganin yadda tawani lafe ajikinsa kamar zata shige cikinsa.

"Yarinya zaki sha mamaki kibar wani rawar kai, nayi fiye da haka amma nayi danasani.
Barr ya dallawa jamee harara ta saki dariya.yace
"Meela zan saba miki inkikayi k'ok'arin tsoratamin mata haka kawai,

abinda bazafi sai dad'i mara iyaka zakixo kina yimata wani soki burutsun zance.
Jamee takama bakinta, tayi shiru tana jifan sophy da kallon sorrynki yarinya, sophy ta harareta tana k'ara shigewa jikin barr, shiko ya ringume abinsa suka bi k'ofar baya sukabar su jameel tsaye suna binsu da kallo

Jameel yaja hannun matarsa yana cewa zo muk'arasa gida inbaki dad'i kema, ta marairaice masa fuska yasa dariya tare dayiwa motar key, suka fice.

Daf dazasu shiga parlour barr yatsaya yana kallon sophy, ta sunkuyar dakai yasa hannu ya d'ago kanta yana kallon cikin idonta yace"lil sis haka zakibarni bawani abun d'ebe kewa? Ahankali tace"to mikakeso yaya? "Ke nakeso jini da tsokata tana murmushi ta amsa "ni takace duka yaya Deen, ya gyad'a kai alamar gansuwa
"To d'an sanmin harshenki man.
Ta gyara tsayuwa sosai ta jingina da bango ta turo mishi harshwnta waje tare da lumshe idanunta, yamatso ya cafeshi yana tsotsa kamar yasami alawa, tsowon lokaci suna tsaye, zuwacan ta zare harshenta tana kallonshi duk yawani koma sululu

"Cikin wani irin murya mai gardi tace "ya isheka haka? Bai yi maganaba sai gyad'a mata kai yayi tayi murmushi taja hannunsa suka Shiga cikin parlourn.

Tsirarun mutane suka samu zaune suna kallon chenal d'in India cikinsu har da mamie, wacce ita zaman jiran shigowar su barr takeyi ganin su eshat sun kai 1hr da dawowa amma su shiru.

Barr yana gaida mutanen parlourn ya wuce d'akinsa da sauri ya gujewa hararan da mamie take maka masa.

Sophy ta lafe jikin mamie, mamie ta taba juyanta taji zafi
Cikin kulawa tace "yarinyar mamie mike damunki naji jikinki da zafi? Ta d'ago tana kallon mamie sai kuma ta k'ara lafewa jikinta ahankali ta amsa "mamie nikaina bansan katamenmen abinda ke damunaba sai dai inajin tsigar jikina natashi yarr yarr alamun zazzabi zai kamani, mamie tayi murmushi tana Shafa sumarta tace "muje bedroom inbaki paracetamol inaga zazzabin zai sauka, "to mamie.



Washe gari da 4:00pm akashirya sophy dangi suka rakata zuwa gidan mijinta *barr Deen*

Gida nagani nafad'a mai kyau da tsari.
Basa da nisa da gidan mamie sosai













*Mrs j moon*
[5/5, 10:34 AM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA* *51 to 52*
*©Safiyya*

*wannan page nakine Bahijja (bebeeloo) domin jin dad'in ki tare da annashuwan ki*





Sophy tasha kukan rabuwa da mamie sannan nasihan su ita da Abba yasa jikinta yin sanyi sosai, azuciyarta take ta nanatawa, *hak'uri shine jigon zamanta kewan aure*kallamar dasu mamie sukayi ta maimaita mata kenan, kuma tad'aukeshi da hannu biyu biyu.
tana ta addu'a Allah yabata ikon yin hak'uri azamanta kewarsu Amin.

Jamee da eshat tare da aunty Bahijja da 'yarta nazhar wacce kusan sa'ar sophy ce suka zauna tare da ita harzuwa bayan sallar isha'i.
Bayan sun gabatar da sallah aunty Bahijja ta had'a mata tuwan wanka, tare da fito mata da wasu night were masu kyau da laushi.
Tana shiga, Kafin ta fito suka wuce, gudun kada tayi musu kuka na ganin tafiyansu.
Koda tafito taji shiru ba motsin su ta kek'a parlour taga ba kowa,ta zube abisa carpet tasaki kuka tayi mai isarta, ta koma bedroom tayi shafa ta mulke jikinta da lotion mai k'amshi tare da humra ta sanya kayan datagani wanda Bahijja ta fitar mata. Ta haye gado tare da dafe kanta tana jan addu'an samun sauk'i wurin ubangiji SWA.
sabida ciwo yake mata sakamakon kukan da tasha.


Barr tare abokansa biyu, jameel da Ibrahim suka rakosa, bayan doguwar addu'a da jameel yaja sannan yacike da nasiha.
Shima Ibrahim yayi irintashi addu'ar tare da Jan hankali akan zamanta kewar aure dakuma hanyoyin magance matsarlarsa in ya afku duk da ba'a fatan hakan.

Ak"arshe suka cike da salatin Annabi SAW suka shafa.

Suka mik'e tare dayi musu sallama suka fice.

Gida yarage daga brr sai sophy.
Yamatso jikinta ya janye dogon hijab d'in data sa.
K'amshinta yadoki hancinsa baiyi wata wataba ya rungumeta yana shak'an k'amshin.
Yasaketa ya d'ago fuskanta ya tsura mata Ido itakuma ta lumshe idanunta tare da turo baki yasaki murmushi mai sauti yace"yau zanbawa my lil sis dad'in mara iyaka kuma mai wuyan mantawa.
Ita dai kauda fuska tayi ahankali tace "banason dad'in nafasa amsa, ya maidata jikinsa ya k'amk'ame yana wani irin numfashi, "uhmm lil sis kyan alk'awari cikawa to kinga yazama dole mucikawa junarmu, sabida haka tashi muci wani abu muk'ara nafilan godiya ga Allah dayakawomu wannan rana mai tarin albarka.

Bata musaba domin sosai takejin yunwa sabida duk yinin ranar bataci komiba.
Abaki ya ciyar da ita kazar saida ta k'oshi sannan ya zuba mata fresh milk tasha sosai tayi hamdala tare da jamewa ta kwanta bisa cinyayarsa tana lumshe idanu wai ita barci.
Murmushi yayi kawai yana cewa aranshi lil sis zakisha mamaki domin nasan zanbaki wuya, inaji ajikina bazan iya controlling d'in kainaba sam. Amma afili sai ya shafi sumar kanta yana cewa "barci yazo kenan? Kai ta gyad'a mishi tana k'ara gyara kwanciyarta.

Saida yagama cin kazarsa ya kora da maltina yayi k'at sannan ya tasheta wanda har tasoma barci.
Suka shiga bathroom bush sukayi sannan suka d'auro arollah

Suna shafa addu'a sophy ta mik'e ta haye bed ta kwanta ruf da ciki tana cewa "yaya Deen don Allah ka tofemana d'akin da addu'a sannan nima kayinin wallahi nagaji ne sosai yau.

Bai tankataba yashige toilet. Wanka yayi ya shafa lotion tare da feshe jikinsa da perfume mai k'amshi, yayi addu'a ya hau bed d'in ya tofomata tare da shafe jikinsu.

Kwantawa yayi abayanta yasakar mata nauyinsa, cikin muryan barci tace"yaya Deen kirjina zai fashe, ya Mirgina ya sauka tare da juyo da ita tana fuskan tanshi.

Yana kallon fuskanta cikin d'an hasken glob d'in barci.
Barci takeyi sosai, ya rungumeta, ya rad'a mata lil sis tashi ki amsa dad'inki ta motsa tare da bud'e ido sai kuma ta lumshesu takoma barci.

Shikam yau sai yaji dad'in aure kam.

Ya turo harshensa yana wasa dashi abisa lips d'inta, asannu ta bud'e bakin ta cafke harshen tasoma tsotsa, ya k'amk'ameta yana aika mata da sak'o a ko ina na jikinta.

Su sophy manya sai gashi ta wartsake tabiye mishi tana maida mishi da martani, ba k'aramin dad'i barr yajiba sanda ya fahimci ta hak'arsa ya cimma ruwa.

Barr ya gigita sophy sosai, sannan yanemi hanya ahankali yake bi bakinsa d'auke da addu'a.
Sophy abazata taji abok'on lamari naziyar tan ta, ta zabura zata mik'e yayi saurin maidata

Ya danna da k'arfi tasaki ihu tare da kiran "mamie zai kasheni!!!

*Uhmmm uhmmm sophy manya camiki akayi ranar jin mazan wasane hummm ranar mace take tantance duniya hhh lol*

Daren kam barr yakwashi gara, domin bai iya barin sophyba saida yasami gamsuwa sosai
To taji kyara wuri da wuri mamie tayi nata haka mummy tayi itama irin nata gakuma tarin ni'imar da Allah yabata duk ya had'u yak'ara gigita barr bawan Allah.

Sophy tasha kuka har tagode Allah

Tabashi tsusayi sosai, yayi ta rarrashinta amma tak'iyin shiru
Sai ma k'ara volume takeyi.

Ahankali yake rad'a mata cewa"lil sis wannan shine dad'in dakikeso inbaki tun a Maiduguri kuma gashi nacika alk'awari nabaki.
Cikin kuka ta tureshi tana dukan k'irjinsa "to ainace banson mai zafi kuma ni *atunanina* banyi zaton haka yakeba, tasaki kuka tacigaba dacewa Allah kayi na farko kuma na k'arshe.

Dariya tabashi amma yak'iyi mai makon haka sai ya ya janyota zuwa cikin k'irjinsa yana shafa mata sumarta zuwa bayanta yana cewa "to nayarda bazan k'araba yi barcinki sweet babyna mai abin mamaki.
Lamo tayi tana ajiyar zuciya, zuwa can barci ya kwashesu.



Asubahin fari barr yatashi ya kintsa jikinsa, sanna yataimaka mata ta gasa jikinta.

Yaso yajasu jam'i amma tace ita azaune zatayi domin jiri take gani.

Bayan ya idar da sallah ya k'arasa jikinta ya kwanta yana shafa boobs d'inta zuwa k'asan maranta, ta ture hannunsa tana kukan shagwaba,

"kabari yaya Deen barci zanyi kuma ni nii niii kadaina had'a jiknka da nawa ahankali yace "sabida mi lil sis? Ta yi mishi shiru tana matsawa gefe cikin sauri ya janyota ya haye ruwan cikinta yana kallon kwayar idanunta data zaresu masu d'auke da tsoro.
"Yamukayi dake a hotel? Cikin rawar murya tace "wallahi namata "OK bari intuna miki

Yana latsa cikinta yace "cewa nayi ranar dakikazo gidana bazan barki kiyi barciba ko na dak'ik'a ne kuma kika amince, gashi ni nayi miki adallci nabarki kinyi barcikinki har da juyi, ya tsagaita yana murnushi cike da nushad'i, ya sukuya saitin kunnenta yace "yanzu zan k'ara miki dad'in ne irin na daren jiya.
Agigice tasaki kuka tana cewa "yaya Deen kasheni zakayi kenan bai kulataba yasoma aikinsa tayi tayi mishi kuka tana cewa mamie zan fad'ama Allah tunda kai mugune mara tausayi yanajinta tana ta kukanta yayi ta harkanshi har yasami nutsuwa sannan ya rungmeta yana fad'in "yi hak'uri ruhina bazan k'araba.

"Bazanyi ba nace!!! tafada cike da tsiwa
Kuma kamar mamie taji irin cin zalin d'in da kayimin.
Sai kuma ta shige jikinsa tana jan ajiyar zuciya tana lumshe idanu alamun zatayi barci.
Ya gyara mata kwanciya.

Ido yazuba mata yana tunanin jarumtarta, sosai tabashi mamaki yadda ta iya d'aukanshi har karo biyu.

*Uhmm mata kenan shu'umai masu abin mamaki, masu maida maza bayinsu lol*











*Mrs j moon*
[5/7, 2:48 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*53 to 54*
*©Safiyya*



Kwance take bisa doguwar kujera yayin da barr ke zaune gefenta yana aikin rarrashinta taci abinci amma tak'i ko tankashi ballantana yasaran zata tashi.

Cikin lallami yaci gaba da cewa "lil sis kiyi hak'uri mana wai abu baya wucewa ne awurinki? Sai lokacin ta bud'e idanunta tana kallonsa, tayi raurau da ido tare da cije labba "eh bazai wuceba, kazauna kagama cin zalin d'ina zaka kazo kasani gaba sai naci abinci to bazanciba.
Yayi murmushi ya mik'e yana cewa Ai inbakici don Allah kyaci don dole wallahi yanxu kuwa.
Kwanciya ya gyara mata ya haye ruwan cikinta yana k'ok'arin lalubo boxer nshi.
Cikin gigita tasoma tureshi tana fad'in "natuba yaya Deen wallahi zanci.
Yasaki dariya tare da sauka.
"Oya sauko ki cinye ko yanxu inbaki dad'inki, ta sauko tana k'unk'uni.
Shiyake bata abaki har ta k'oshi.

Ya ja hanci"jibeki kinaso kina kyere, ta tura baki ya matse bakin da k'arfi tasoma hawaye, yana saki kafin tace komi ya had'e da nashi.
Tsawon lokaci yad'auka yana kissin d'inta sannan ya saketa yana kallon yadda ta lumshe idonta, ya mannawa idanun kiss ta bude su akanshi ya d'aga mata gira tare da cewa"ya dai k'anwas inci gaba dabaki dad'in ne?
Dasauri ta kauda fuska tana murmushi.

Ya kamo hannunta ya rik'e yasoma magana ahankali "lil sis nagode nagode sosai da kika kawomin mutuncinki, Allah yasa miki da Alkhairi, bazantaba mance wannan ranaba atarihin rayuwa, ina rok'on Allah da yakad'e fitina atsakaninmu yabarmu tare da juna har abada.
Ahankali ta amsa "Amin.

Ya kwashe kayan dasuyi break ya kai kitchen.
Koda yadawo bata a parlour.
Cikin bedroom yasameta ta juyawa k'ofar shigowa baya tana waya.
K'arasa yayi ya kwanta ya rungumeta tabaya, ya sa hannunsa yana lafa kayan ruwanta.

Ta runtse idanu tanajin wani abu ya tsirga mata.
Bayan tagama wayar ta juyo tana fuskantanshi tace "mamie cefa muke waya shine kazo ka katse mana hira kasa naji kunya domin cemin tayi wai muryata tanuna inajin barci to bari tabar inyi batare datajira nayi magana ba ta datse kiran.
Yasa dariya yace "mamie tamu wato tagano muryanki yasoma rawa kenan sakamakon jin dad'in abin ko? Rai ta had'e "dad'i ko wuya dai, yaja numfashi "Allah yaya kayi na farko kuma na k'arshe don kasanima.

Ya matseta sai da tayi k'ara yace "kinsan Allah zan kuma maimaitawa yanxu inga k'aryan rashin kunyarki kuma in k'ara da dare ke inaga kullum 4 zanyi.

Ta kaimishi duka ak'irji tana kuka kuma harda hawaye cike da shagwaba tace "wallahi Allah kayimin wani abu yanzu sai na had'a da mamie kai har Abba da su mummy sai nafad'ama ince kanason maidani mai yoyon fitsari.

Sosai take mishi kuka,tun yana d'auka wasane abin yaga yafi k'arfin wasa, ya soma rarrashinta yana tabbatar mata bazai kumaba sai ta yarda sannan tayi shiru tana ajiyar zuciya.

Ta zame jikinta, tad'auko memo da biro tadawo ta zauna kusa dashi ta d'ara memon a samar cinyarsa tayi rubutu sannan tamik'a masa tana cewa "sa hannu alamar yarjejeniya akan ka amince da abin.

Cike da mamaki ya amsa yana dubawa
*nayi alkhawarin bazan nemi hakkinaba akan Safiyya har sai ta yarda kuma ta amince don kanta ko da kuwa zamu kai shekara ne*


Yana gama karantawa ya d'ago yana kallonta tawani had'e rai wai kadama yaga fuska yad'auka wasane.

Baice komiba ya mik'e yafice tare da memo da biro a hannunsa, bayansa tabi da kallo sai kuma tasa dariya kad'an takoma ta kwanta tana jinjinawa mata masu yawon tazubar.

*Allah kashiryasu Subari Amin*


Bayan sati biyu.

Barrister yanata shirin komawa bakin aiki sabida saura kwanaki kad'an hutun da akabashi ya k'are.

Agefe d'aya kuma yarasa gane kan sophy domin k'iri k'iri tak'i yadda dashi tun da yayi na farko, sai dai fa indai romances ne to wannan tazama gwana a fagen, amma dazaran yanemin zuwa garin maji dad'i to yanxu zata birkice mishi tana kuka.
Shikuma hak'ik'anin gaskiya yana cutuwa domin romancing baya yimishi komi saima k'ara tado mishi da dire keyi.

Da hantsi suna zaune takwantar da kanta samar cinyarshi, tana danna wayarta alamun game takeyi domin ita bata damu da charting ba.

K'irjinta yake kallo cike da buk'atar kusan tanta amma yana tsoron yin hakan.

Ya sunkuya ya kai bakinsa kan boobs d'in yasoma tsotsa, da sauri ta ajiye wayar ta bud'e mishi su da kyau yadda zaiji dad'in sha.

Ganin yakasa saita kansa, ya d'agata cak zuwa bedroom.

Bayan kamar awa uku naga tafito jikinta duk ruwa tana d'aure da towel wanda ya kai mata gwaiwa, tana tacika tana batsewa ta zauna a kujera a parlour tana share hawaye.

Zuwa can barr ya fito cikin shigar k'ananan kaya sai k'amshi yakeyi fuskansa cike da annuri sai murmushi yake dokawa abinsa.

Ya sunkuya daidai kunnenta yace "kai lil sis ashe kema kinason abin amma kika bari muna ta cutuwa haka? Tura baki tayi tace "Allah in sharri zakayimin, banson komi sai d'an little tsotso da shafa, yasaki dariya yana tafa hannaye sai kuma ya rik'e haba yace "honey bako kunya kike fad'an tsotso da shafa.
Ta sunne kai tana dariya, bayanta yashafa da hannunsa yana cewa "lil sis tashi kisa kaya muje gidan mamie, da sauri ta mik'e tayi cikin room, barr yayi murmushi yana jan gemunsa ya furta "rayuwar aure da dad'i fiye da komi.


Da gudu tashige parlour tana kiran "mamie nazo, nayi kewarki sosai.
Eshat ce tafito daga kitchen hannunta d'auke da glass cup cike da zobo drink.

Tazo tasauri ta amshe cup d'in ta kai bakinta tasha sosai sannan ta rungume eahat tana cewa "inata sa Ido inga kinzo shiru
Eshat tasa dariya "inzo inmiki mi alhalin kina tare da ruhinki, ko salon inzo kuyi ta rashin kunya agabana kamar yadda rannan muna waya kika manta dani kunata shan soyayyarku, saida nagaji nakashe kiran gudun kada injiyo abinda zai tadamin da hankali

Cizo sophy tamanna mata a dantsen hannu, eshat tasaki k'ara daidai fitowar mamie.

Dasauri sophy ta saketa ta isa wurin mamie ta rungumeta.
Ta d'agota ta had'e rai tace "Nana mitayi miki da zuwanki zaki cijeta don iya mugunta da kika koyo wurin barrister.

Ta tura baki"mamie itace tayimin sharri dasauri eshat tacabe "wallahi mamie ba sharri nayi mataba, da gaske muna waya tabarni takama s... Da gudu sophy ta rufe mata baki ta hanata k'atasawa.

Mamie da barrister sukasa musu dariya.

Ranar sunsha hira da eshat anannema take fad'a mata dama gobe zatazo yi musu sallama domin jibi zata koma Maiduguri amma tunda kinzo to na huta zuwa.

"Aiko baki isaba sai kinzo kam, "to zanzo kodon inyi course d'in love, banza sophy tayi mata domin tafahimci eshat kunyanta kad'an ne.


Sai 10:00pm sukabaro gidan.

Abba yadaddamishi yana wucewa sophy zata koma bakin aiki itama.

Satinsu uku barrister ya tattara yakoma Lagos cike da kewar matarsa sannan kuma yana tsara yadda su Abba zasu bari yatapi da ita inyadawo next time

domin shima patient ne na hak'ik'a dake buk'atar kulawanta ako da yaushe.

Itama washe gari takoma asibiti.
Su mmn Ramlah sukayi ta tsokananta ga Amarya ta sha mai tsawon wata biyu k'ilama tasami rabo
Ita dai murmushi takeyi tana sunkuyar dakai, sabida kunya takeji in ana mata irin zancen nan dama dai da barr ne to nan kam batajin komi.

Sai yammaci lis ta tashi, gidan mamie tayi sabida can barr ya kaita sanda zai wuce.


Sannu sannu gashi har barr ya cika wata d'aya da tafiya, kullum suna mak'ale a waya suna zuba zantukan k'auna masu wuyan fad'i.


Sosai sophy ke cikin kewar barr jitake kamar tayi tsuntsu ta cinmishi acan
Barinnma intazo barci tayi ta juyi cike da buk'atar mijinta.


*uhmm sophy anzo wurin oooo*







*Mrs j moon*
[5/8, 2:36 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*55 to 56*
*©Safiyya*



Yau juma'a da wuri sophy ta taso daga asibiti.
Tana gyara parking awurin adana motocin gidan tagano wata sabuwar mota dal iri 1 da nata saidai banbancin colour kawai.

Kowake da ita kuma oho, azuciuyarta take zancen.
Da sallama tashiga parlour n babu kowa ciki, tawuce kitchen d'auke da ledar fruits d'in data sayo a hanya.
Ta zabi applies tawanke tas tazubasu a plate ta zuba sauran a cikin frieze.

Dakin mamie tashiga da sallama, tasameta zaune tana karatun QUR'ANI.
Tasami gefenta ta zauna tana cin apple d'inta ahankali, lokaci lokaci tana cije labbanta.
Bayan mamie takai aya ta dakata, cikin kulawa tace da sophy "har kindawo? Ya aiki? Ta amsa "eh mamie nadawo, aiki alhamdulillah "masha Allah.

"Mike damunki kike cije labba? Ta yamutsa fuska tare da cewa wash cinyata sannan ta amsa "marata kemin ciwo tun safe amma yanzu nafijin ciwon sosai.

"Ayya sannu, Allah ya kawo sauk'i "Amin.
"Amma miyasa kika sha zak'i alhalin kinsan time d'inki yakusa? Ta shagwabe fuska tana matsa cinyarta tace "Allah mamie bansha komi ba, kawai inaga yanason dawomin da ciwon ne kamar da.
"To Allah ya kyauta "Amin

"Matso inmiki addu'a, tamatso ta kwanta jikin mamie, ita kuma ta d'ora hannunta samar maran ta karato mata addu'ar neman sauk'i daga lalura, tace *"bissimillahil rahamanin rahim, a'uzu billahi wa k'udiratihi min sharri ma'ajida wa ahazirah* sau uku sannan tacire hannunta tana yi mata sannu ta gyad'a kai tana share zufan da ya tsats tsafo mata a goshi.

Sophy sarkin son jiki tawani k'ara gyara kwanciya ajikin mamie tana gutsuran apple kamar ansa taci dole.

"Au kinga namanta tun d'azun jameelah tazo, tana d'akinki tana barci.
"Orh dama itace tazo da sabuwar mota irin tawa? "Eh itace, jameel yabata jiya shine takomin insa mata albarka, "OK Allah sanya alkhairi, yatsaare ya kare,"Amin mamie ta amsa.

Tapice tare da plate d'in applies a hannunta.
Tasami jamee kwance tayi d'ai d'ai tana barci, daga ita sai bra da tight, iskan fan nata kad'a sumarta, duk da ac n dake aiki amma saida ta kunna fanka.

Kallo d'aya sophy tayi mata tagano tana d'auke da juna biyu.
Murmushi tasaki ita 1 tace "munkusa zama mama muma ooo dad'i kasheni.

Ta tube tashiga wanka, bayan fitowarta, tazauna bisa stool tasoma shafa.
Motsinta ya tada jamee.
Tayi mik'a tare da salati, sophy ta dubeta cikin tsokana tace "barka da tashi mmn biyu, harara Jamee tasamata tare da mik'ewa tashiga bathroom.

Koda tapito tasami sophy tagam shiryawa cikin jar atamfa mai manyan fulawowi.
"Kinyi kyau sosai beastie, murmushi tayi tace "nagode Aminiyata.

Sallah Jamee tagabatar sannan tayi kyalliya ta maida kayanta ta d'auko plate d'in apple tasoma ci tana lumshe idanu.

"Shi kadai make iya ci yazaunamin aciki
Cike da tausayawa sophy tace "sannu bestie na Allah yabaki lafiya "Amin.

"Uhmm beastie mata naganin boni yayin rainon ciki "beastie saima ranar fitan babyn zakisan mata ababen a tausaya musu ne sosai "shiyasa nayi tasawa umma albarka, wallahi kwana hud'u da yawuce canike mutuwa zanyi, nayi tabarin wasiyya, malamina duk yarud'e jin ana kiran umma ina kuka yasa bashiri yakiramin umma, ta iso arud'e ita da yaya Umar, ta tausayimin itama kanta, tayi addu'a aruwa taban nasha tare da shafemin jiki, cikin ikon Allah kafin su tafi naji sauk'in jirin dake damuna.
To kullum da safe addu'ar nake sha tare da shafe jikina dashi, kuma ina samun sauk'i sosai

Shine yanxu yakawomin gift d'in dazaibani inna haihu ta mota

"OK Allah Sanya alkhairi tare da k'arin sauk'i "Amin.

Cikin k'ank'anin lokaci Jamee tacinye applies d'in Sophy tad'au plate d'in tak'aro mata.

Tanaci suna hira abinsu, Jamee tadubi sophy tace "amma fa beastie auren ya amsheki sai kyau kika k'ara tare da haske hardama k'iba kinyi Allah, ko kema munsami k'aruwa ne? cikin 'yar dariya sophy tace," to uwar sa Ido, bana dakomi hasalima ina off yanxu haka, kuma mijina bayanan ballantana kisani a garejin hak'ora arasa mai taunani.
Dariya sosai Jamee tayi tace "don Allah kibari kada kisa sark'e, itama dariyan tasa.

Bayan la'asar ta kira barr tafad'a mishi zata raka Jamee gidan umma yace adawo lafiya kuma agaida mai juna biyun tace "laa yaya Deen waya fad'a maka tana da ciki? Yayi murmushi mai sauti sannan ya amsa "Wanda yayi mata cikin tasa dariya "saura kai kayimin inka dawo wani dariya ya kyal kyale dashi yace "insha Allahu ranar dana iso zan miki cikin 'yan biyu lil sis. "A,a wallahi ni wasa nake maka yak'ara sa dariya yana cewa kedai kisaurari iso wata ako wani lokaci.


Agidan umma suka k'arasa yinin ranar domin sai daf da magriba Sophy tabaro gidan.
Jamee ta tako mata zuwa bakin get.
Wallahi beastie inson samu nane malamina yabarni inkwana biyu a gida amma nasan bazai barniba "ayya to kiyi hak'uri beastie "uhmm yazanyi Ai sai hak'uri.
"Ni abinda ke ban haushi da yaya jameel

Please Login or Register in order to submit comment