Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sunan barr yabaiyana a screen d'in batayi wata wataba ta d'auka, cikin girmawa suka gaisa tunkafin ya tambayi ina sophy tace "yallabai ga zumar taka yasaki murnushi mai sauti.

Ta manna mata wayar akunni, muryansa yadoki dodon kunnenta, cikin isa yace

"wayabaki izinin tafiya batare da kin tambayeniba? Tayi shiru ya sassauta murya yacigaba to Allah kishirya amsar hukuncina nan bada jimawa, sosai zanbaki mamaki,sai na gyara miki zama da wannan tsiwartaki, aduk ranar damukayi Ido biyu, sabida haka kishirya tarbata ackin kowani lokaci.
Kit!! Ya datse kiran yabarta da bugun zuciya.
Sabida yadda taji muryansa tasan ransa abace yake kuma tasan halinsa inyace zai Abu to sai dai ikon Allah zai hanashiyi.

Eshat ta isheta da tambayar miya fad'a mata haka da jikinta yayi sanyi? Banza tayi mata tare da juya mata baya.

Itama ganin haka sai ta gyata kwanciya tana motsi da baki alamun addu'a takeyi.










*Mrs j moon*
[4/30, 5:02 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*43 to 44*
*©Safiyya*



Barrister tun safe yayiwa mamie sallama cewa yakoma Lagos wai ana nemansa, sabida haka sai k'arshen wata zai dawo.
Mamie tayi masa Fatah alkhairi.

Yana fitowa direct airport ya zarce, dama tun jia yayi burking.


*barno*
Aikin had'a break fast suketayi tun sanda suka tashi sallar subahi basu koma barci ba.

Bak'ine keta zuwa tayasu murnan ganin 'yarsu ga kuma 'yan biki.
Basu sami kansuba sai misalin k'arfe 10:00am.

Wanka sukayi suka shirya cikin atamfa mai ruwan kwai, d'inkin yayi musu kyau sosai, sai suka k'ara fitowa a twins d'insu.

Bayan sunyi break suka cewa mummy zasu lek'a part d'in Ammie da Amarya su gaisa, tace "Adawo lafiya amma akiyaye banda jan magana, nasan Nana bata da matsala kece dai mara hak'uri, tanuna eshat,

dariya tasa tare da jan hannun sophy suka fice.

Part d'in Ammie cike da mutane danginta da k'awayenta.
Sungaisa dasu suka amsa bayabo ba fallasa, suka fice sukayi part d'in saif wanda yana da d'an tazara tsakaninsu.

Nanma cike yake da mutane, eshat bata tsaya a parlour ba bed room tashige dasu.

Amarya Nafisat ce tare da k'awayenta biyu siririya da mai d'an k'iba, suka samu zaune a gefen bed suna hiransu

Sosai ta taresu cikin murna, eshat tace mata "Amarya kinsha k'amshi, gama goshinki nan yanata kyalli alamun jiya kinsha mad'i ba zumaba.

Harara nafee ta doka mata yayin da sophy ta buge mata baki tana cewa "to suda sarkin surutu, nafee ta cafe aitabi suda surutu sai dai akirata da radio mai jini fad'i ba atambayeki.

Duk kansu suka sa dariya har da eshat d'in.
Suka zauna sophy tace da nafee"ya bak'unta? Ta amsa Alhmdlh "kema yataki bak'uncin? Tayi murmushi "uhmm ni ai ba bak'uwa bace agarin barno domin Abbanmu d'annan ne to kinga muna zuwa akai akai, nafee ta gyad'a kai tana cewa "eh kumafa hakane, munedai bamucika zuwaba duk da asalinmu ne
Sophy tace ai bakwason zumunci kunji dadin zaman garin kaduna " a,a bahaka bane Kawai yanayi ne.
"Uhmm lallai kam.

Suna ta hiransu cike da wayewa abinsu.
Siririyan k'awar nafee ta dubi nafee tace"k'awata hala ta gwayene su? "A,a yaya da k'anwa ce, cikin mamaki tace "amma kam sunyi kama da juna sosai, inma ba idanuna ya nunamin ba sai naga basu da bambanci da juna hatta voice d'insu iri d'aya.

Mai d'an k'ibar ta amshe da "nima dai haka nagani kam.

Sophy murmushi tayi kawai yayin da eshat ta cabe "a,a kam muna da bambanci ni jace ita kuma fara ce sannan tafini idanu manya da kuma boobs.
Tana fad'a taja baya tana dariya, nafee tace"to rasai mai kunya abayan riga, "kyaleta Amaryanmu zamu had'u da ita a mad'a, sai na fasa mata bakinnan,
suka sa dariya.

Sosai kuketa hiransu cikin nushad'i tare da k'awayen nafee fiddausi da hameeda('yar lukuta babyn yaya hhhh lol)


Wayar eshat tayi ringing tad'auka tana kallon sophy.
Kai take gyd'awa batare datayi maganaba, zuwa can ta mik'e zata fice, sophy ta jawo hannunta tana cewa "zonan gulma wuya, kedawa kike waya? Tafizge hannunta tana dariya"ban saniba sarkin sa ido, aiko sophy ta cacimeta zata kwace wayar tagani ko waye ta kufce tafice da gudu itama ta rufa mata baya da gudu, sukabar su nafeesat nayi musu dariya.

Hanyar get eshat tabi da gudu, ganin haka yasa sophy ta kyaleta

Daf dazata shiga part d'in mummy taci karo da saif, yafito daga cikin part d'in.
Tana murmushi tace yaya ustax, yasaki murmushi shima yana k'arasa mata da cewa "d'ina ta kauda fuska "uhmm yaya saif kaiko tam, ya ja hannunta yana cewa "Nana Safiyya ashe k'anwar ustax ce Allah mai iko, to zomuyi hiran zumunci, bayansa tabi har suka isa cikin garden suka zauna abisa kujeru da suke k'asar bishiyar mur.


Eshat kam tana ganin sophy ta koma, ta tsaya da ta warware k'aramin gyalenta data ratayashi a wuyanta, ta d'ora samar kanta, sannan ta fita zuwa wajen get d'in.

Yana zaune a gefen benci yana waya ta iso.
Yana ganinta yayi sallama ya fuskan cewata fuskansa cike da annuri.
Bayan tayi masa sannu da zuwa tayi mishi jagora zuwa parlourn saukar bak'i.
*barrister kenan many a* shi yakira eshat yakuma hana tafad'wa sophy Shine, shiyasa dazata duba wayarta ta gudu.

Cikin k'ank'anin lokaci ta cika wani table da kayan break dasu snacks tare da drinks, ta dubeshi d'auke da murmushi tace "bismillah barristernmu.

Ta zubamishi, yasoma ci ahankaki, ya d'ago ya kalleta yaga hankakinta ba yawurinsa, yace"nagode sosai da kulawanki k'anwarmu" bakomi yaya Deen yiwa kaine ai.

Tamik'e "inkira maka ita, yada katar da ita"no kyaleta, baridai ingama sai kirakani ingaida su dady " OK tam.


Dady yayi murnan ganinsa, ya rungumeta yana ta sa mishi albarka tare da iyayensa.

Sunfito tare da eshat zata kaishi d'akin saif nada, sukayi kicibus da sophy da ustax.

Cike da mamaki sophy ta isa wurinsu ta kama hannun barr "yaya Deen yaushe kazo bako sanarwa awaya? Ya d'an harareta"wayar taki dakika kulleta gudun kada inkiraki, tana murxa yatsunsa" a,a yaya wallahi mantawa nayi ban kunnaba, amma badon kai na kasheba.
Idanu yazubama bakinta, jin yayi shiru tace kayi hak'uri barristanmu kaji, ta zuba mishi idanu cike da shagwaba.
Ahankali ya amsa"ya wuce lil sis.
Eshat tasa tafi "uhmm soyayya ruwan zuma, in yaya Deen yasha yabama twins sis, haka in yaya saif yasha yabama sis Nafee, tasaki dariya cike da tsokana.

Sophy hararanta takeyi yayin da barr ya dank'o kud'i 'yan 500 yabata sunfi goma, tasaki ihun murna ta kallo saif "oya yaya mai d'an gems kaima shafanin kamar haka, ta d'aga masa kud'in, yakama kunnenta ya murd'e tasaki k'ara, barr yayi saurin bugewa saif hannu yana hararansa"kawai don tafad'i gaskiya sai asoma cin zalind'inta don mugunta, saif yayi murmushi kawai tare da mik'a masa hannu sukayi musabaha.

Tare da Saif suka kaishi part d'in, yayin da su kabaro sophy can.

Wanka yayi sannan yazauna gefenta suna hira tamkar sun yi wata rabonsu da juna, sai tambayarsa mamie da Abba takeyi bini bini.

"Yaya kabani mamaki kam, kamar yadda kacemin zakabani, "mi nayi miki na mamaki? "Zuwanka ba sanarwa man "yasaki dariya yana sosai kansa, yana kallon cikin idonta yace"tukunnama dai 'yammatana.

Murmushi tayi kawai ta shafo gemunsa "yaya ka askeshi kabar kad'an mara tsawo zaifi maka kyau kam "OK tam anjuma zaki rakani barbing saloon ko? "Eh zamuje tare da eshat, "OK tam Allah kaimu lafiya sai ki fad'a mata "to

Kiran sallar azuhur yasa sophy tabarshi yatafi masallaci ita kuma tawuce part d'insu.


Bayan gama dinner, wanda tare suka gabatar da su dady a part d'insa.

Yasunkuya yace"dady zan tafi masaukina, da kallo yabishi na mamaki sannan yace"kai haba ga d'aki can kayi amfani dashi, cikin girmamawa yace dady banak'i bane, amma tun saukata nariga nakama d'aki kayi hak'uri sabida sammako zanyi zuwa Lagos ananemana"OK to shikena, Allah tashemu lafiya" "Amin dady , barr ya amsa cike da murna.

Key d'in motarta eshat ta d'auko taja su zuwa kaishi hotel d'in da yayi masauki.

Har d'akin daya kama suka kaishi, suna zaune suna taba hira, sak'o yashigo wayar eshat tabud'e *yimata wayau k'anwata kitafi, dare yasomayi*

Ta kallo barr yad'aga mata gira tare da karya wuya, tayi murmushi tare da mik'ewa tace twins sis ina zuwa inga habibina awaje, bajimawa zanyiba inzo mutafi
Kai ta gyad'a mata tana hamma"don Allah kidawo da wuri kinga inajin barci ga dare yasoma yi.

Tana dariya k'asa k'asa tace "OK kada kisami damuwa tafice da sauri tana cewa barr "se fajiri ya amsa da"to kamar yaji mitace, nanko baiji komiba amsawa yayi kawai.


Eshat nafita ta ja motarta da gudu, bata tsaya ko inaba sai a harabar gidansu, cikin sand'a tashige room d'in tana addu'ar Allah yasa kada tahad'u da mummy ta tambayeta sophy.

Cikin ikon Allah bata had'u da kawaba, tana Shiga takira wayar sophy, tana d'auka batajira komiba tace ki hak'uri twains sis yanxu haka ina cikin d'akina zan kwata, kekuma sai ince miki asuba tagari. ta datse kiran, baki bud'e sophy take kallon wayarta sannan ta dure kan barr yakanne mata Ido d'aya yana jan gemunsa.






*Mrs j moon*
[5/2, 12:09 AM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*45 to 46*
*©Safiyya*

Tana gwama numfashi tace "mi hakan kenufi yaya Deen? Yana wani shu'umin murmushi ya amsa"yana nufin komi lil sis.
Shima yajefa mata tambaya "mikikagani? Kuma kedawaye kike waya? Ya wani matso jikinta sosai yahana mata hanyar tashi.

Tura baki tayi tare da kauda kai, can cikin mak'oshinta tace"banga komiba kuma waya da eahat nayi.
Ta juyo ta kafeshi da idanu tace "dama plan kuka had'amin da eshat ko? Batajira amsarshi tacigaba "to Allah sai eshat tasani indai wani abu yasameni ehe.

Dariya yasaki, yak'ara manneta sosai yasa hannunsa ya janye gyalen data yane kanta, gashinta ya baiyana, sai kyalli yakeyi, yasha gyara.

Tana son tashi amma yakankange hanyar, "yaya Deen kama tseni fa yayi mata banza, ya juyo da ita tana fuskantan shi, ya rungumeta sosai yana hura mata iskan bakinsa cikin kunne, wani yarr yarr takeji ajikinta, sai gamgameshi takeyi.
Cikin dibara ya xuge zip d'in riganta tabaya tare da balle mata bra bata ankaraba sai jin d'umin k'irjinsa tayi ajikinta, da hanxari ta tureshi tare da mik'ewa tayi haryar fita, taja door d'in tajishi kulle gam, ta juyo hannayenta rungume a k'irjinta wanda hakan yataimaka mata wurin suturce boobs d'inta.

Yana zaune ya tsuramata idanu,
sosai yake buk'atar ta, akasalance ya isa inda take tsaye ya bud'e hannayenshi zai rungumeta tayi saurin juya mishi baya, ya rungumeta ta bayan ya kai bakinsa kusa da kunnenta yarad'a mata"lil sis ki hak'uri kitai makeni in d'ora miki girma kinji? Tayi shiru "kinyarda? Ya kuma cewa.
Ahankali tace tsoro nakeyiji kada mummy tagane kuma gaskiyani banshirya komi yanzuba dama dai natarene to da d'an dama dama.

Afusace ya juyo da ita, yana kallonta da idanunsa sunsanja launi.

Kinsan Allah yau sai naji dad'in aure don haka kibini asannu ko wallahi daganan baki komawa ko ina zan wuce dake Lagos inga ta tsiya.

Jikinta narawa tace natuba yaya deen.
Yasa murmushi yasaketa yashiga bathroom bai jimaba yafito yace da ita"shiga kiyo arollah kizo ina jiranki, ta mik'e tashige tana waigensa.
Taciji yatsanta ganin ya zare key d'in bayin, jikinta duk yayi la'asar tasoma arolla tana tunanin lallai yau sai buxunta a hannun barrister, agefe d'aya kuma sai janwa eshat Allah ya isa takeyi domin *atunaninta* duk ita tahad'amata tuggunnan, tamanta jiya yace had'uwarsu bazaimata kyauba zai shayar da ita mamaki.

Bayan tafito ya fuskanci alk'ifla, tabi bayansa, tana yafe da k'aramin gyalenta hakanan.

Addu'a mai tsayi yayi sannan ya shafa.
Baijira tashintaba ya mik'ar da ita yayi mata zir yabarta da pant, duk kuwa da tujewan da tayi na hanashi baisa ya kyaletaba.
Kuka tasamishi mara sauti tana cewa "yaya Deen nace kabari banshiryaba, ni ka kyaleni kawai.

Ya matseta sosai yana sauke numfashi, cikin zafi yace "lil sis wallahi Allah inbaki natsuba sai namiki kaca kaca yadda duk dauriyanki sai mummy tagane komi, domin kinsan komi nayi banyi haramunba saima lada danake dashi, to sabida haka kibarni inji d'uminki,
bazan miki komiba sai dai zanji dad'in aure ne kawai.

Jintayi lamo yasa ya d'auketa zuwa bed yayi mata rumfa da faffad'an k'irjinsa, ya latsa turn off d'akin yayi duhu.

Asannu yasoma kaimata hot kisses tako ina, tuntana tureshi tana kabari har bakinta yamutu, domin barr namijin duniya ne, sosai

abin yasoma yimata dad'i, ta k'am k'ameshi tana gwama numfashi, shikam dama abinda keso kenan ya tura kanshi ak'irjinta ya cafesu yana tsotsa kamar wani mayunwacin baby.



*ayi manage da wannan please*






*Mrs j moon*
[5/2, 3:02 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA🤔 47 to 48*

*©Safiyya*


Yad'au lokaci nai tsawo yana shansu sannan yakoma yana aika mata da hot sms takowani lungu da sak'o dake jikinta, sosai ya tsokano mata dire, sai ajiyar zuciya takeyi tare da jan numfashi, asannu taso maida mishi da martani kad'an kad'an sabida sabon shigace afagen, yak'ara rikicewa, ita kam tariga takai k'arshe burinta kawai taji mikesa mata kuka alhalin gashi tanajin dad'in tabin.

Cinyoyinta ya had'e gam yana k'ok'arin yin realising, jitayi ya k'am k'ameta saida tayi k'ara domin jitayi kamar zai ballata.
Zuwa can ya saketa tare da kifewa ajikinta yana maida numfashi.

Duk da sanyin ac dayawataci d'akin amma zufa yake tsatstsafo musu.

Cikin can k'asan mak'oshi yake cewa "nagode lil sis nagode sosai,Allah yayi miki albarka Allah yabarmu tare da juna, ahankali ta amsa "Amin.

Ya d'agata yadawo da ita bisa k'irjinshi ya gyaramata kwanci tare da rufesu da blanket, atake barci yayi awon gaba dasu.

Da asuba barr yazare jikinsa, yashiga toilet saida ya tsarkake jikinsa sanna yayo arollah yafito hannunsa duk damshin ruwa.

Gefenta yazauna yasa hannunsa yana shafa mata fuska
Jin sanyi yasa ta bud'e idanunta,

arbatayi dashi, yasakar mata mumushi yace "tashi kitsarkake jikinki ke domin nasan kema jikinki yabaci sabida inajin kinamin feshin ruwa jiya da sauri ta kauda fuska tana turo baki, daria yasaki tare da mik'ewa ya zura jallabiyya ya kalli alk'ibla yatada kabbaran ra'ka,atanul fijir.

Da hanzari ta safko ta d'auki towel d'in daya cire tashige bathroom.

Koda tafito ya idar, yace da ita "yi taki raka'atanil fijir d'in sai injamu sallar subahi,ta amsa da "to.

Bayan sun idar, yabud'e wata k'aramar AL-QIR'ANI yasoma karatu cikin suratul bak'ara afili.

Sophy tamatso tajingina da kafad'ansa ta lunshe Ido tana binsa cikin k'ira'ar manshawiy kamar yadda dashi yake karatun.

Ak'allah sai da sukayi kimani hizifi biyu sannan sukayi addu'a suka shaba.

Sophy gefe takoma tacigaba da azkar d'inta na safia, kamar yadda tasaba.
Shikuma shiryawa yayi cikin k'ananan kaya, yayi matuk'ar kyau sosai, yafeshe jikinsa da ture mai k'amshi.

Gefenta yazauna suka shafa addu'ar tare.
"Yaya antashi lafiya? Tace fashi saida ya manna mata kiss a goshi sannan ya amsa "lafiya lau lil sis.
"Dafatan kema kintashi lafiya? ta bata rai "eh,a'a ya damk'e hannunta "kamar ya? banfahimceki ba,

tayi masa shiru tana tura baki, "uhm fad'amin man inji da alama akwai matsala kenan? Kamar baza tayi maganaba sai kuma tace "ba kai bane, jiya ka tsokanoni kabarni da ciwon mara.

Idanu yazaro yana kallonta, cike da mamaki sai kuma yasa dariya ta k'ara had'e rai tana hararansa ya tsagaita da dariyan "to yanxu maran tabar ciwo ko? Yana kai hannun kan maran ya matsa, tasa k'ara kad'an ta buge hannunsa.
"Sorry lil sis d'ita.
Ta amsa "yawwa.

*bako kunya oooo*

"To yanxu yaza ayi tunda naga alaman har yanxu maran nayi miki ciwo kuma nasan magani kike buk'ata ko? Tana wani kauda fuska ta amsa "eh Allah kuwa yaya Deen.

Cike da sonyin dariya yace "to yanxu kin amince inbaki maganin? Sai da ta kulle idonta da hannayenta sannan ta amsa "eh na amince ya jinjina kai "to lil sis yanxu bakijin tsoron ne? Shiru tayi masa sai da yak'a mai maitawa sannan tace"nabarji yanzu, "sabida mi? "Naji bazafi abin ba kamar yadda naji anacewa ba, ta kalleshi yawani zuba mata Ido yana tunanin waftan ta muemushi ta sakar masa tacigaba "gaskiya jiya banji zafin komiba sai ma wani da........ Dariyan dataji ya kwashe da ita yasa yayi saurin fad'awa k'irjisa ta cusa kanta ciki tana dariya k'asa k'asa.

Ya rungumeta yanajin wani nushad'i aransa, ya kai mata kiss a wuyanta sannan yace "sweet lil sis ki hak'uri sai muntare zan baki dad'i fiye da na Daren jiya kinji? Ta gyad'a kanta alamar amsawa.
Ya d'agota yana kallon cikin idonta masu haske sosai,

" lil sis banson amsar kayana a hotel ne kuma nafison in na amsa inbaki kulawa yadda yadace ba intafi inbarki kiyi komi kye d'ayaba,

"Amma kishirya duk randa kika tare to daren bazan barki ki runtsaba ko da na dak'ik'a ne dafatan kin amince kuma zaki iya d'au kana "Uhmm yaya zan iya indai da dad'i kamar na jiya amma innaji akasin na jiya to bazan iyaba.
Yayi nawani shu'umin murmushi yace "Ai sai yafima na jiya komi da komi ta manna mishi kiss a labba cikin jin kunya tace *I love you* yamai da mata da martanin kiss d'inta tare dacewa " *Love you too* my life.

Ya dubi agogo yaga tym na wucewa shi dazaibi jirgin 8:00am amma yake zaune har 7:40am da hanzari yamik'e yana cewa lil sis lokacin tashimu yakusa.
Ta dubeshi "to niyanxu wazai kaini gida kuma in mummy ta tambayeni ince mi? Shiru yayi zuwa can yace "kice daga garden kike don haka saikibi ta cikin garden zuwa parlourn tace "to hakan zanyi amma dai eshat tagama cutata wallahi zatasani inyi k'arya kawai abanza cikin

Cikin tsokana yace "kuma tatai ma kekiba tunda gashi kinsha zuma k'anin mad'i ta kauda fuska tana murmushi.

Ahanzarce ta tayashi had'a tarkacensa suka had'a wuri d'aya.

suna fita harabar hotel d'in suka hango eshat tana gyara parking.
"Shikenanma eshat tazo maidaki gida.yace

Suka k'arasa wurinta, cikin dariya tace "barrister nmu antashi lafiya? "Lafiyalau k'anwata 'yar albarka murmushi tayi kawai tare da komawa cikin motar sophy tashiga gaba tayi
reverse tace da barr "shigo in saukeka a airport d'in, a'a kutafi gida kada mummy tagane bakwa gida Ku duka, "kada kadamu nafad'a mata zamuje kaika airport Ai kafin infito "ok

Basu baro airport d'inba sai da sukaga tashin jirginsu.

Ahanyarsu ta komowa gida sophy tayi lamo a sit tana ta sakin murmushi ita d'aya zuwa can ta kai hannun ta rufe face d'inta tana wani jijjiga kai.

Eshat datake driving tana kallonta bini bini ta danna wani mahaukacin horn aiko afirgice sophy ta zabura, tana fad'in "ya salam!!

Eshat ta kwashe da dariya tana cigaba da danna horn d'in kad'an kad'an

Cikin fushi sophy ta tima mata dundu abaya, ta gantsare tare fad'in washhhh!! Bayana.
Sophy ta harareta.

Suna isa gida dining suka isa kai tsaye.

Sophy tana wani sunkuyar dakai alamun bata da gaskiya ta gaida dady da mummy yayin da eshat katayi mata dariya cike da tsokana.

A yammacin ranar suka kaiwa nafee ziyara, tana kwance kamar mara lafiya yayin da ustax yake zaune gefenta yana karanta mata novel acikin wayar, ganin haka yasa suna gaidasu suka fito.

Eshat sa idanawa suna fitowa tace "uhm lallai yaya saif anshiga daga ciki, su nafee anji maza, sophy taja tsaki "kedai kam baki da kunya Sam, "eh d'in bandashi d'in, kuma nariga nasan ranar bakiyi abin arzikiba sabida haka kibarni infad'a mai jarumta ehe, tabe baki tayi tace "kanki akeji uwar sa eyes kawai.



Kwanar sophy goma dai dai mamie ta iso garin barno.
Zuwa lokacin Sophy tazaga wurare da dama tasan gidajen dangi dana k'awayen eshat, kuma duk Inda zataje sai tafad'ama barr shi kuma bai hanawa damashi burinshi tarik'a bashi girma amatsayinshi na yayanta kuma mijinta,

Alhamdulillah domin sosai take girmama damacan tanayi sai dai yak'aru yanzu akan da.

Washe garin da mamie tazo sophy da sassafe tashirya ta iso parlour ta tadda mamie tare da baba kulu suna shirya dinning yayin da eshat take kitchen tana had'a cucumber drink.

"A,a yarinyar mamienta sai ina haka da sassafe? Tana d'an dariya ta amasa "wurin mamie.
Mummy ta kama baki tana cewa "to sarki mai mamie aikyabari kiyi break ko, sai 'yar uwanki takaiki, "to ta amsa tare da Jan kujera ta zauna.


Eshat kogama gyara parking batayiba tafice da gudu tana kwalkawa mamie kira.
"Mamiena!!! Ina kike!? Jinbata amsaba tashige bedroom d'inta,

tsaye tasameta tana shiryawa tarungumeta cike da murna itama duk dad'i ya isheta kuma taji dad'in ganinta cikin koshin lafiya tare da kuzari.

Su suka had'awa mamie break tayi tasa musu albarka.

Suna zaune a dinning suna hiransu ita da eshat yayin da mamie take cin abincinta hankali kwance.

Kiran barr yashigo wayarta, ta d'auka cikin hanzari tana cewa *ruhina* "albishirinka ya amsa "goro fari k'al k'al "to jiya mamie tazo yanzu haka mutare da ita, yasaki 'yar siririyan dariya yace"OK shiyasa kike ta murna domin kinji k'amshin tarewanki yazoko? Ta rufe face kamar na kallonta tace "ni ba haka bane kawai dai inacikin farin cikin ganintane,"uhmm waiba ni nasan duk kin k'osa akaimin ke inbaki dad'inan ne yak'arasa cike da zolaya "laaa!!tace tare da katse kiran takife kanta bisa table tana dariya, eshat itam dariyan tasa tanacewa yarinya bakunya, "agaban mamie kike sosayya ooo

tamik'e tabar gun da gudu.
Mamie tana kiranta amma ina kunya yazo tak'i dawowa, eshat tayi ta yimata dariya tana fad'in "dole anatsu anzo gidan suruka.














*Mrs j moon*
[5/3, 4:25 PM] Mrs j moon🙂: [5/3, 3:09 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*49 to 50*
*©Safiyya*

*Nagode masoya labarin ATUNANINA naga sak'on gaisuwarku tare da yabawanku, nagode sosai, kuma inayimuku Fatan alkhairi Allah yabar zumunci Amin*


Agidan mamie suka kwana da gari ya waye suka tafi gidan su tare da mamie
Iyayen sophy Sun karrama namie sosai, dangi nata zuwa yimata godiya.
Ammie tazo itama amma iya kanta bakin parlourn ta juya bayan tace da mamie sannufa bata jira amsawar mamie ba ta yi gaba, duk mutanen parlourn suka bita da kallo, 'yan gaza gani sukayi ta k'us k'us d'insu.

Ana gobe su sophy zasu dawo kaduna, wanda keson eshat yazo, dama baya k'asar ne yana sudan mahaifarsa.
Domin babansa d'an sudan ne mamarsace 'yar maiduguri.

Sun gaisa da sophy cikin girmamawa, yanata kiranta da auntynmu, ita kam sai jin kunya takeyi ganin babba haka nace mata aunty.
Domin zai sa'ar barrister.
Saidai yana da surutu kamar eshat a can tabaro eshat anata salo anga habibi.

Mamie tabaro garin barno tare da sophy da eshat, wanda tace itama tadawo wurin mamie har sai twins sis d'inta ta tare.
Mummy tace "aikamar gobene inda rai.

Tadawo tana tayabama iyayen eshat, domin yadda suka tarbeta abin yatsaya mata arai sosai.

Sunce nan da kwana biyar zasuzo sabon bikin su barrister domin sunce bikin kece raini za'ayi kafin amik'a d'iyarsu gidan mijinta.

Kafin zuwan ranar mummy ta turo da mai gyaran jiki ta k'ara gyara sophy.

Sosai matar tamaida hankali akan gyara sophy kama daga fatarta zuwa had'a mata kayan k'arin niima amma wad'an da basu da illah domin tamafi bata had'in fruits.

Iya kyau sophy tayi sosai, gawani k'amshi dake tashi ajikinta duk inta gifta ka.

Eshat tayi tasata gababa tana yimata iya shege.
Hatta da beastynta dataga pic d'inta a dpn eshat sai da tayi mata irin nata sharhin.

Akan tafe kan sauk'a inji hausawa

yau dai gashi ranar taron biki yazo.

Barrister tun jiya ya iso da yamma amma yanaji yana gani mamie ta hanashi ganin sohy fir.

'Yan Maiduguri sunzo mazansu da matansu, gidan mamie bamasa tsinke domin yawan al umma kai abudai sambarka.

Adaren ranar abokanan barrister suka had'a dinner domin tayashi murna.

Sophy ansha kyau kamar me. Sanye take cikin wani Dan ubansun material ash colour shima barrister wani yadi mai kyu da tsada yasa ash.

Su eshat da jamee k'awaye sai 'yammatan gidan su baffa su hud'u dakuma wasu daga cikin danginsu wad'anda sukazo daga maiduguri.

Duk kansu sunsha kyau sosai

Please Login or Register in order to submit comment