Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

motar gay din yayiba ahankali yatada motar nan da nan get man yawangale mishi get din gdn seda yabashi dubu dari 5 yace suraba da masu aikin gidan nanfa yashiga kwararo mishi godia ahankali yatuka mtr yabar cikin unguwar


Cikin kwarewa atuki harya iso getdin gdn hon 1 yayi aka wangale mishi getdin gdn gikin isa yafaka motar yafito ckn taku dai 2 nan da nan masu aikin gdn suka shiga kawo mishi gaisuwa kowanne seda ya amsa gaiwuwarshi tareda binsuda dubu dari dari cikin murna suke mishi godia


Bangarenta yanufa dai2 lokacin yaci karoda baabaa talatu ta fito dg bngren nata hannunta daukeda farantin abinci dg gani ba ama ci abncnba risinawa tayi ckn ladabi tagaidashi ya amsa shima ckn ladabi nan tk fada mishi yau kwata2 momy takasa cin abinci nanfa hnklnshi yatashi har rawa jikinshi keyi ya amshi farantin hannun nata yashiga katafaren falon nata hangota yayi cikin yello din after dress kantaba dankwali gashin knta yasauko har kafadarta daka gnt ksn tana ckn damuwa da sallamarshi yakaraso inda tk batamasan yashigoba tasunduma akogin tunaninshi akunne yarada mata barkada hutawa my swt mom cikin mamaki tadago hadida dn damuwa zagayowa yayi yazauja akusada kafafunta yanadn matsa Mata kafarta taredayi Mata kalamai masu dadi kn kace kwabo bacin ranta ya gushe yabata abinci abaki hrt ci takoshi yakama hannunta tareda ce mata pls mom kiyafan cikin dn damuwa tace kana fushi dani ko my son cikin muryar rarrashi yace wlhy momy ba fushi nayi dakeba kawai abnd kikayine bnji dadinshiba momy tace akn yar talakawa yar Matsiyata annur pls momy kadakisawa ranki dn Allah nande yayita rarrashinta harta sauko sannan yawuce bngrenshi dan ya huta



Shiryawa nayi cikin Brown din riga me siton da kyalkyali ajikinta sauri nky yi dan inje gdnsu khausar dan yaune yaya ahamadi ze dawo Milk din hijjab nasaka tareda Milk din takalmi plat nayi matukar gyau dukda ba kwalliya nayiba nafito daniyar tafiya kawai se mukaci karoda hafsat ta soyo manja adn kwano kdn yarage tazuba min mnjn cikin bacinrai nc hb hafsy kinfa kusan zubamin cikin tsiwa tadaga kwanon tareda cewa bari inzuba mk inga yanda zakiyi tatsiyayemin mnjn ajikina allah yasoni bazafi nabude bk zanyi mgn naji Ta kwalla wata uwar kara wayyo Allah iya manjana tazubarminda manjana!! Cikin hnzr iyata pito tana fdn ubanwaye yazubar mk da mnjan? Iya wannan me idanun mayunce nan iya takaraso tadaukeni dawani gigitaccen mari dasauri nadafe kuncina ina zubda wani zazzafan hawaye cikin matsifa iyake cewa waike wace irin mayyace yar iska kawai yazakizo gdn masu gd kitakurawa yar.... Batakai krshba muryar mlm takatseta ke hajara Lil dinki!!! Banason shashanshi nanfa tahau Ta dire matsifa tashiga tsirfafowa be kulataba yakaraso gareni yakamamin hannu ........



Kuyimin afuwa rashin jina Da vakuyiba kwana 2 ngd dakulawarku masu kirana kuji lpy Ta damasumin mgn ta prvt LUV U ALL

πŸ“šSAADATU BINTU ABDULLAHIπŸ“
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{10/5/2017} 10: 14 p.m.

πŸ“šSAADATU BINTU ABDULLAHI πŸ“

PAGE 1⃣2⃣

Yakamamin hannu zuwa dakinmu yayita lallashina harna samu hawayena yatsaya nacanza hijjab muka fito atarΓ© har muka Isa zaure bngnsu atsakar gdnba nidai azuciyata ina mamakin irin wannan kiyayyah da iya take nunamin

Har kofar gd yarakoni taredayimin addu 'ar dawowa lpy naji ddn addu 'arshi gareni ina alfaharida mahaifina (nima ina alfahari Da iyayena ina rokon allah yakara musu lpy Da tsawancin kwana allahumma ami)

Sauri sauri nakeyi Dan nasan Nataro fdn khausar setace banzoda wuriba yau nsn zamuyita datunanin hkn harna Isa get din gdn kwankwasawa Nayi babame gadi yabudemin muka gaisa kaitsaye bangaren momy nayi cikin sallamata nashiga katafaren falon momy cikin fara 'a naji momy daga ciki ta amsamin taredacemin shigo nashiga zaune take cikin atamfa rigada zani dinkin ya amsheta farace sol gadokon hanci ga idanu ga diri bazama kace itace mmn khausarba fuskarta daukeda Dan madaidaicin glass daka ganta ksn macece Me cikar kamala kudi sun zauna tadan gishin gida akujera Me zaman mutum uku cikin ladabi nasugunna nagaidata cikin SO Da kauna Ta amsamin taredacemin yasu iya Da Mlm nace Mata lpy q yace ingaidaki inyi mk godia da abin arziki mungode Allah yakara arziki cikin sakin fuska tace ami bkm aiyiwa kaine anzama daya muna ckn hk khausar tashigo flon ko kallona batayiba kuma nsn taganni wurin momy takaraso tana fdn momy sun isofa yana airpot aje adaukoshi cikin farin ciki momy tamike tareda fdn bari direba yakaini mutaho tadashi cikin shakwaba khausar tace momy zanje har momy takai kofa tajuyo tareda fdn kingama komi ne? A a momy nidai zanje momy tace pls kizauna ki karasa kindesan hln yayanki bayason Me aiki ta Taba mishi girkinshi koh so kiyi hkr yanzu zamu karaso nidai inajinsu Da kyar momy Ta rarrasheta sannan mom tawuce cikin matsifa tadawo kaina akoma ngd cikin muryar rarrashi nace sowie *ukti* uzurina ya tsayar dani tuba nakeyi kaina bisa wuya murmushi tasakarmin tace hmm Ai dolema in hkr dade bakizo bn dakinsha jaraba Da hkde muka karasa kicindin farfesun kasa kawai nace bari inyima cikin yan muntuna nayimai duk kamshi yabude gdn cikin zolaya khausar tace allah yabani irin iya girkinki *ukti* kedaikomi kika Taba sΓ© yayi dadi murmushi kawai nayi cikin yan mintuna muka hada komi akan daining table Na babban flon gdn muka koma dkn khausar tashiga wanka ni kuma nadauko alqur 'ani Me girma nafara maraji 'a ckn kira ar hafs Me dadin fita semukaji sallama ababban flon gdn dagajin hkn khausar tafito ko gama fidda kumfar jknt batayiba tana ihu yeee my big bros!! Zata futada tawul najanyota nabata hijjab Da kyar tagamasa hijjab din tafita asittin nidai murmushi kawai nayi naci gabada karatuna


Wani kyakyawan saurayine black beauty zaikai misalin shekara 28 yana sanyeda kananan kaya bakaramin amsarshi kyn sukayiba.......

*SHIN WANENE*???

Sekun biyuni asannu zaku ganΓ© inasonku!!!

Kuyi hkr Da wannan fans ina rokon Allah yabarni daku har aljannah Firdausi
LUV U ALL 😍😘

Gaisuwa gareku manyan masoyana

Hajma SQ
Mmn Abdullahi kakus 😜

SΓ© aminaina πŸ‘―
Mmn Amatullahi
Mmn sadip
Mmn ammar

Bazaku lissafufa kuna rainah

Inarokon allah yakara dankon soyayya tsakanina daku 😍😘

πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHI πŸ“
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{12/5/2017} 9: 10 a.m.


πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπŸ“


PAGE 1⃣5⃣


Tabe baki khausar tayi tareda fdn wlhy ba inda zakije se anjuma nsn ABBAH bazeyi mk fadaba


Bdn nasoba nazauna agefen katafaren katon gadon daya kara kayata kyawun dkn


Se yamma muka shiga kchin muka fara hada girkin dare tuwan shinkafa mukayi miyar alayyahu kn kace kwabo kmshi yacika kab ilahirin gdn

Muna cikin hada farfesun kan rago ya ahamad yafuto flon yaji kmshi yacika gdn kasa jurewa yayi kai tsaye kchin din yayo


Muna cikin aiki mukaga mutum abayanmu


Sannunku Da aiki siss


Atare muka juyo muka amsada yawwa

Khausarce tace barkada fitowa

Ya amsada kai yau zanci dadi

Murmushi kawai nayi

Khausar sarkin surutu itace tace kai bbn yaya sΓ© kunnenka yayi rawa yau

Daria yayi tareda barin kichin din

Mukaci gabada yin aikinmu har muka hada drinks kala uku da drink din kwakwa dana cocumber Dakunun ayah


Muka gama komai muka gyara komi muka hada kulolin da komi adaining

Dai2 lokacin sallar magrib yayi wanka mukayi tareda dauro alwala khausar tabani wata after dress tace insa baka me matukar kyau tasha ston agaban rigar


Nace *ukti* kibarshi in maida kayana basuyi dattiba


Hade fuska tayi tareda fdn *ukti* kidenamin hk pls kisa kawai


Yadda naga tabata raΓ­ yasani nasa kawai


Ya subhanallah!!! Kmr danni akayi kyn bakaramin amsata sukayiba


Mukayi sallah khausar tace inzauna tayimin kwalliya nanfa tashiga yimin kwalliya nan Da nan nafito kmr balarabia Ni kaina nsn nahadu

Itama tashirya cikin after dress pink tayi matukar kyau



Nantace tace muyi hoto hmm muka shiga daukar hoto mundauki hoto yakai 100 inma befiba ko wanda khausar tadaukeni ni kadai ze kai 50 (nidai sakin baki nayi ina mamakin kyawun yarinyar kmr diyar larabawa seda mmn Abdullahi tarufemin bakin Dan kdn yarage kuda yafada πŸ˜‚)

Itako khausar se yaba kyawun danayi takeyi tace bari indaura hotonki adp wasapp da Facebook

Nidai murkushi kawai nakeyi ina kuma tunanin fdn dazansha agidah wurin iyah nsn abbana bazeyimin fadaba sedai iya

Itako nan Ta hau online tasa hotona kan kace kwabo mutane wurin 400 sunyi like a Facebook wasapp kuwa fans nata sΓ© tambayarta suke ina tasamu balarabia setace *ukti* dintace hartama gaji da basu amsa tarufΓ© datanta


Dana gaji nace *ukti* bari intafi gd


Khausar tace haba *ukti* kibari muci abinci mana

Nace kinsan allah nakoshi wlhy kinsande yanda cin abincina yk

Tinda taji nace wlhy tabarni tamike tareda fdn bari indauko key din Mota sΓ© inkaiki

Nace haba ukti bafa nisa kibari nawuce kawai


Tace No nisena kaiki har gidah


Shiru nayi Mata harta fice adakin

Cantadawo hannunta daukeda kuloli 3 da key ahannunta


Kallonta nayi ckn mamaki nace inazaki kai wa innan kulolin newai?

Kece nan zaki tafi dashi momyce tace inzuba mk naki akula kitafi dashi

Dande naji tace Momy ne shiyasa nayi Mata shiru

Muka fito atare ababban falo mukaga ya Ahamad yana zaune shida momy muna fitowa yasauke dara2Γ± idanunshi akaina seda zuciyarshi tayi wani kyakyawan bugawa

Momyce tace zaki wuce ko kigaidamin abbanki mungode Allah yayi muku albarka yabaku mazaje nagari

Bance komaiba nadΓ© sungunnar dakaina lasa


Khausar ce tace amin

Momy tace ita bata amsaba seke iyayen rashin kunya koh?

Ya ahamad ne yamike tareda fdn khausar biyoni bangarena

Khasar tace toh tareda binshi bangren nashi


Ba afi minti 5 dashigartaba Wani ihu naji tayi Me tattare da murnah tashigo dakin dagudu janye dawani akwati Dan madaidaici hannunta dauke dawasu manyan wayoyi masu launin Pink kirar I PHONE


Kan momy tafada tana fdn momy kalli wayoyin da ya ahamad yatsiyo mana nida *ukti* dina kala daya momy wannan sabuwar I PHONE dinnance da ake tallarta a t.v.

Momy tace kai yan gtn ya ahamad kunji dadinku masha allahu wayar tayi kyau


Tasowa khausar tayi tareda rungumeni tana nunamin wayar agaskia wayar tahadu

Tanunamin Dan madaidaicin akwatin tace tsarabatace da ya ahamad yakawomin

Agaskia shi kanshi akwatin abin kallone ballema aje abindake cikin akwatin


Muna cikin hk ya ahamad yashigo flon yazauna akn kujera kusa da momy


Naje nayi Masa godia becemin komiba sedai ina kallon irn mayataccn baccin dayake bina dashi


Nayima momy godia sannan muka Fito nida khausar tazuba kayan amota harda kulolin muka shiga tatada motar


Muna tafe muna hira

Khausarce tacemin dama inada wani SIM card mtn yanama ckn motar nan bari insa mk Tafaka motar

nace kincika zumudi wlhy tace najidin yanzu zan bude mk wasapp insaki agrp dina na clases ladys da Facebook duk zan bude mk


Nidai nayi mata shiru ina mamakin wannan zumudi Na khausar

Kan kace kwabo tasa SIM card din tabudemin wasapp da Facebook kasancewa akwai kudi kimanin dubu 10 asim card din banida mutane


Tabani wayar tanunnunamin abubuwa nayi Mata godia tasamin lmbrt sannan tatada mtr


Muka Isa kofar gdnmu takunna Light din motar tareda budemin akwatin tsarabar daya ahamad yayi mana


Wasa tsadaddar tsarkar kwal nafara hangowa tareda wani hadaddan takalmi Me matukar kyau kala 4 ne takalmn duk marasa tsini se after dress kala 4 Pink da yello Da black Da Brown Da Milk sun matukar hadu sewasu tsadaddun atamfofi suma kala 4 masu matukar kyau sewasu mayafai suma kala 2 dawasu madaidaitan fos kala 4 masu matukar kyau nama kasa ganin karshen kyn iya wadanda na iya gani kenan ammafa ba karya kynsun hadu wlhy

Wayan da ya ahamad yabani kawai tabani tacemin *ukti* zan aje mk kyn nasan inkikaje gd dashi daukewa za 'ayi yatashi daga naki itama wayar kadaki bari adauke pls *ukti*


Nace Mata tohnm ngd my dear tace bkm *ukti* kinwuce hkn awurina


Muka fito atarΓ© hannunmu daukeda kuloli azauren gdnmu mukaga abbana yana karatu mukayi sallama yasaida krtun ya amsa mana taredacemin sannuda zuwa yar amana (dama yakancemin hkn wani lokaci)

Nace barkada war hk abbah yace yauwa


NA nuna mishi tsarabarda ya ahamad yamana nida khausar (amma banfada mshi na akwatinba) yaji dadi sosai yacewa khausar ayima ya ahamad godia


Tace bkm tareda ajiye kulolin damuka Fito dasu

Narakata motarta seda tatada motar sannan nadawo muka rabu cikeda kewar juna



Zaure nadawo wurin abbah na yayimin natsiha akan yadda zan tafida wayar


Yar amaΓ±a kinsan waya wata abace da idande kika bita ba yadda yakamataba zatakaiki zuwaga wuta
Inkuwa kika bita yadda yadace zatakaiki aljannah
Kibi asannu yar amana kadakibari kisabawa ubangijinki kinji



Naji dadin natsihar dayayimin tareda dumbin alfaharinshi acikin zuciata.....




LUV U ALL 😍😘


πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHI πŸ“
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{11/5/2017} 12:14 a.m.


πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHI πŸ“

*Nasadaukar Da Page dinnan ga wa innan mkrnt guda biyu*


*Hajia kumsat aminu lere (mmn Sultan) ma aikaciya alibati redio tareda babbar gaisuwa gareki allah yaraya Sultana*


*Da hajia khadijat Ahamad fate (meyin mukarkada afiridom redio ) tareda gaisuwa buhu2 Allah yakara girmah*


PAGE 1⃣3⃣


Yayi matukaryin kyau yanazaune Da almar gadia atattaredashi yayi doguwar mika tareda fdn momy wai yaushe dady ze dawo? Se nex week kasan saga america dubai yaj.....


Tinkafin momy takarasa tashigo flon aguje tafada knshi tana farin cikin ganinshi shima farin ckin yakeyi matuka Da kyar momy tarabasu danya kamata yayi wanka daΓ± agajiye yk yahau samanshi khausarma tanufi dknt danta shirya itama momy sama tanufa danta gabatarda salla


Kananan kaya tasa ajikinta Red bkrmn amsarta sukayiba tayi matukar kyawu tafeshi jknt Da turare masu dadin kamshi nidai inata karatuna sedatagama tazo tsaitin kunnnena tace toh hafiza muje falo koh? Seda nakai ayar danake sannan nadako nace mt inna gama zanzo tace ok tafice abinta nikuma naci gabada karatuna cikin suratul nisa'i


Yana shiga bedrom dinshi bathroom yafada yatsillibo wankanshi yafito yashirya ckn kananan kaya sun matukar amsarshi yarama sallolin da akebinshi yafito zuwa flon yazo dai2 kofar dkn khausar yasa hannuda niyar tamurda dakin yaji zazzakar muryartata tana tashi wow!! Agaskia ze iya cewa be tbjn daddadan murya irin tataba seda yakasa motsi na yn lokuta....



Dai2 lokacin khausar taji shirun yayi yawa tamike danufin zuwa dknt tadauki phone dinta takirashi tayi kicibis dashi akofar dkn nata dasauri Ta Isa takama mishi hannu tana fdn ya ahamad kadade dayawa ckn nuna kulawa tafadi hkn shikuma ckn dadi yace natsaya inyi sallahne my Sis da hk suka karaso kan daining tabla taja Masa kujera daya yazauna akai tace mezan fara zuba mk tana fdn hkn tana bubbude kulolin kalomin abincin Da aka shirya Masa nan da nan kamshi yacika flon yace duk abinda kikaga yadace dani my Sis nanta zuba mishi dambun kuskus yaji kyn lmb dana gina jiki tatura mishi gbnsh yafaraci ahnkl khasaur tanufi kichin tadauko mishi lemukan dasuka hada mishi tafara zuba mishi na cocumber yana ckn ci momy tasaukΓ³ kasan tana fdn au cinyewa zakuyi kubarni ko? Khausarce tace Mu mun Isa ki karaso inzuba mk nk wly sΓ© kunnanki yayi rawa Momy murmushi kawai tayi tace Allah yasa itama aka zuba mt nt tafaraci kenan can tace khausar ina inteesar ne? Wlhy momy karatu tky Mom takara cewa jeki kigani inta gama tazo muci abinci khausar tace toh tareda yin hknyr dkn nata


Dai2 lokacin data shigo nagama karatuna takamomin hannu tareda radamin akunne yau zakiga ya ahamad dina bata bari nabata amsaba seda jinai tayo hnyr flo dani cikin sallama nashigo flon


hmm sallmar tatace tasashi saurin dago dara2n idanunshi


Dai2 lokacin nadago nawa idanun



Alokaci daya muka saukesu akan junah


Ya subhanallhah!!!.......



Kucigaba dabina asannu zan bayyana muku *boyeyyen AL amarin*

Ina karajin ddn yadda kuke karamin karfin gwiwa bxn mance Sakina (grp din aunty sa adatu novel) inarokin Allah yabar kaunah

LOV U ALL 😍😘


πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπŸ“
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{11/5/2017} 9: 9 a.m.


πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHI πŸ“


PAGE 1⃣4⃣


Yasubhanallah itace kalmar daya furta azuciyarshi agaskia babyn tahadu ze iya cewa be Taba ganin me kyawuntaba masha allahu Allah yayi halittah


Muryartace tadawo dashi dg duniyar tunanin daya afka


Barkada isowa ya ahamad

Cikin sarkakkkiyar murya ya amsada barkadai yakuke *ukti* kullumse Sis tayimin mgnrk


Dai2 lokacin na Isa kan kujerar daining din murmushi kawai nabishi dashi


Khausar tace mezansa mk *ukti*? Cikin jin kunya nace nakoshi *ukti*

Kafin tayi mgn ummah tace aiko baki isaba Maza zuba mt kuskus din itama

Nanta zubamin kuskus din saboda kada momy tayi mgn ne nadanfaracin kuskus din amma duk atakure nk Dan kallonda Yaya ahamad ykmn yasani natsargu itama khausar tasa nt kuskusdin tanataci abinta


Can Yaya ahamad yature abincin khausar tace Bari inzuba mk farfesun kaza yace kizubamin kdn sis dn nafara koshi momy ma tace azuba mt kdn duk tazuba musu farfesun kzr danayi


Yaya ahamad ne yafara kai farfesun bakinshi hmmm nan yafara zuba uban santi momy Dan allah waye yayi farfesun nan nsnba khausar bace


Murmushi momy tayi itako khausar wata uwar daria tasaki wlhy momy santi yky momy ma dariyar tayi tareda fdn dauko pilΓ³n kujera asa mishi waigi shima dariyar yayi momy ma se lokacin takai farfesun bknt hmm itama tafara zuba ubn santi


Harni seda nayi daria khausar ma darΓ­a tayi sosai

Nan sukayita zuba uban santi


Yaya ahamad ne yasha mur tareda klon khausar sis pls waye yayi farfesun nan ?


Murmushi khausar ty tareda nunani da yatsa gata nan ya ahamad


Yakara kallona tareda fdn dole abaki tukuici *ukti* agaskia kin iya girki


Murmushi kawai nayi da hk har muka gamacin abncn nidai ahnkl nakeci har muka kammala dakin khausar na nufa


Shiko ya ahamad dakinshi yanufa tareda fdn ina bukatar hutu Mom bari in huta Mom tace ahuta lpy yahaye sama abinshi


Khausar ma tace Mom nima bari inje wurin *ukti* dina Mom tace toh masu *ukti*


Tana shugowa tagannin sanyeda hijjab nace bari inwuce gd zanyi aikine *ukti* cikin matsifa khausar tace dakinzo gdn nan kmr ana sungulinki kinsan Allah bazaki wuceba yanzu se anjuma semunyima ya ahamad girkin dare


Cikin alamar roko nace pls kiyi hkr kinsan hln iya wly fada zatayi nima zny girki


Taba baki khausar tayi tareda fdn.....



Kuyi hkr da wannan my fns😍😘



Kuci gabada bina asannu zakusha lbr πŸ˜‰

Gaisuwa gareki my frnd Fadilah Umar kina raina ❀

πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHI πŸ“
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{12/5/2017} 1:10 p.m.


πŸ“šSAADATU BINTU ABDULLAHIπŸ“


PAGE 1⃣6⃣


Tareda dumbin alfaharin dashi acikin zuciata

Nashiga gida nabar masa kulolin awurinshi danni bazanciba banajin yunwa

Harna Isa dakinmu banga iya ba dama ina tsoron haduwarmu cikin sanda nashiga dakin har adakin banga hafsatba nasan tatafi yawonta kilanma ba'agidan zata kwanaba dama inada alwala sallar isha'i natada nayi shafa 'i da wutiri sannan nacire kayana nasauya wata doguwar riga pink ta bacci doguwace mara nauyi najawo Dan murfin kofar bansa sakataba dan nasan kilan hafsat tadawo cikin dare ko asuba nakwanta kenan wani ruwa me karfi yasauko nadan kunna datar Wayana ina kunnawa naga *ukti* tayimin mgn tayi addin dina agrps 2 taturomin hotunan damuka dauka Ta prvt taresacemin indaura a dp Natura matada toh senaga taturomin da yagajiyar aiki nace mata bagajia nadaura hoton adp kmr yadda tacemin sannan nasauka dama ankawo wuta kuma khausar tabani chajar wayar nasa chaji nakwanta Dan bacci nakeyi nayi addu'ur ina nasha kankace kwabo bacci yatafi dani (inayi miki fatan tashi lpy *intisar*)


Juyi kawai yakeyi akatafaren kayataccen gadonnashi wanda zanin gado yakara fito dashi hmmm bacci yakeso yayi amma baccin yaki zuwa kyakyawar beauty face dintace takeyi mishi gizo hmmm kyawawan idanunta su suke kara suma dashi shin me hkn yake nufi?? Betabajin makamancin hkn ga diya maceba amma wannan tadabance agaskia babyn tasawa agaban motace YASALAM!! Kyawunta yana kara rikirkita mishi lissafi yadauko katuwar wayarshi yakunna datanshi yahau Facebook hmmm hotunanta yagani wajan 10 khausar tabazasu a Facebook nanma yakara rikicewa duk seda yayi save nasu a gallery tunanintane fal acikin zuciyarshi har asuba be rintsaba dukda dumbin gajiyar dake tattare dashi amma bacci yagagari idanuwanshi duk kwarewar satar bacci amma kwarewar tasa batayi tariba ga YA AHAMAD tashi yayi yadauro alwala yagabatarda raka'atanin fajir sannan yafuta zuwa masallacin dake kusada gidansu yayi sallar asuba cikin Jam'i yanadawowa yafada gadon nashi nanma da tunaninta bacci barawo yayi awan gaba dashi (nidai waka nashiga rerowa SO SINADARI SOYAYYA HADI NA ALLAH πŸŽ·πŸŽ»πŸ’ƒπŸΌ)


Kuyi hkr da danwannan fands

LUV U ALL


πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHI πŸ“
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{13/5/2017} 8:10 a.m.


πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπŸ“


PAGE 1⃣7⃣


( Nidai waka nashigayi SO SINADARI SOYAYYA HADI NA ALLAH πŸŽ·πŸŽ»πŸ’ƒπŸΌ)

*Bari in tattara yankoma tsaina in koma bangaren annur*

Yauce ranarda Dady ze dawo wato *alhaji imran*

Tinda safe *hajia hassana* taketa shirin tarbar mijinnata dakanta tatsaya akichin din tana sanyeda rigada siket na material yayi matukar Fito matada siffarta tayi kyau matuka tana zaune akan wata lallausar kujera da akasamata ita akichin din hannunta rikeda wayayarta tanadan dubawa idanuwanta daukeda dn siririn farin GLASS masu aiki sunkai su wajan 10 akichin din kowada nasa aikin itako tana bada odar abinda za a tanadar mata.

Wayar dake hannuntane tayi ruri cikin nan wayar ta bayyana sunan me kiran Da manyan harufa HAJIA SAMIRA daga wyr tayi

daga daya bangaren hajia samirace zaune tadaura kafa daya kan daya fa'iza ta kwantarda kanta acinyarta cikin Dan murmushi tace hajiata ykk?

Itama momy murmushin tayi tareda fdn lpy q Aminiyata ya iyalin naki?

Lpy q ya shirye 2n tarbar shugaban kasa ?

Gashinan munatayi aminiya yame gdn naki?

Lpy q shima baya kasar


Allah yadawo dashi lpy


Amn

Hajia samira takarada cewa wai ya maganar tamune aminiyata wlhy diyarki dukta damu kullum cikin yimin kuka itade *annur*


Murmushi hajia hassana tayi tareda fdn ki kwantar matada hnkl wannan maganar bata waya bace sedai munhadu

Hajia samira ta amsa da ok

Daganande sukayi sallamah cikin SO da amincewar junah

hajia hassana taci gabada bada odar abinda za ayi mata kan kace kwabo an hada mata komai adaining tabla din babban falon me gidan an kammala komai cikin tsafta sewani daddadan kamshin turaren wuta yake tashi aduk ilahirin gdn. Wani wanka hajia hassana tadauka cikin wata danyar shadda doguwar riga me fitin din jiki agaskia bakaramin hatsabibin kyau tayiba sewani zuba kamshi takeyi na tsadaddun humra yan dubai (aiseta koma kmr yarinya yar shekara 25) nan aka zauna cikin shirin tarbar me gdn


Kwance yake akwanakin nan tunaninta yana addabarshi dayawa babu abinda idanuwanshi suke kwadayin gani kamar kyakyawar fuskarta harwani rama yayi tsaboda tunaninta betaba jin hknba akn wata diya mace waishin mekeneman samunshine??? Gaba daya yasusuce kullum addu 'arshi Allah yasake nuna mishi kyakyawar fuskarta datunaninta fal azuciyarshi tarados yayi wnka tareda dauro alwala yagabarda sallar azahar tareda addu'ur insa daya saba shiryawa yayi cikin kananan kaya sunyi matukar amsar jikinshi fadima batawa sajennan daya kewaye kyakyawar fuskarshi ya kwanta luf 2 feshe jikinshi yayida turare taresa manna dan tsiririn agogon gwal atsintsiyar hannunshi



Manyan mutanene cikeda airport din don tarbar me girma shugaban kasa adalin talakawa wanda suka hada da me girma gwamnan Abuja Da gwamnan kaduna dame girma sarkin kano Allah yajada ranka iya wadanda na (iya hangowa kenan)tako ina sojojine da yansanda anbaza tsaro cikin isada kasaita yafito daga katon jirgin da aka tanada danshi nan da nan yansanda suka mara mishi baya nan yabi gwamnonin da sarakunan yabi kowa sukayi musabaha sukayi mishi murnar dawowa lpy yaji dadn hkn yashiga motarshi suma yansandan suka mara mishi baya gabanshi yansanda da sojoji hk bayanshima hk katafaren gidanshi akayi dashi


Dai2 lokacin jiniya tafara tashi akatafaren gdn cikin katsaita yafuto acikin mota nan da nan *annur* yafito cikin murnar dawowar Dadyn nashi dasauri sauri ya isa yarungumeshi cikin kewar juna shiko Dady se kare mishi kallo yake ya hango damuwa a idanunshi daganan suka dunguma cikin katafaren bangarenshi momyce zaune tana jiran isowarshi cikin murna tamike tareda fdn wlcm my dear daganan *annur* yace Dad kahuta lpy yabar flon yakoma bangarenshi dan barinshi yahuta


Yana fita hajia hassana tarungume Mijin nata taredayi Masa kalaman love tajashi suka shiga cikin bedroom dinshi tataikaka mishi yarage kayan jikinshi tataimaka mishi yayi wanka tashiryashi cikin kaya marasa nauyi yayi sallah sannan taja hannunshi tacika mishi cikinshi yakoshi sosai sannan tatayashi bacci suka huta matuka sannan tabarshi yahuta sosai


Kafin yatashi taysake wani wankn tashirya cikin rigada siket na cot lace me matukar tsada tayi matukaryin kyau


Shima yatashi yayi wanka tasake shiryashi

Hajia hassana macece wadda tasan hannunta ta iya tafiyarda

2 Comments On BOYEYYEN AL'AMARI
avatar
nafeesat-yusuf

1 year ago

Reply

Continuenation pls

avatar
shuraihu

1 year ago

Reply

Replying to nafeesat-yusuf

We will complete it soon Insha Allah

Please Login or Register in order to submit comment