Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dukkan alamu abin dunia berufe mishi idoba ahakade harya hau babban titi cike da tunanin tsohon shima mlm gdn yanufa*

*****************************
*Shin wane ne annur??*
*****************************

Asalin mahaifinshi wato alhaji imran dn jahar katsina ne tafannin daura mahaifinshi mesuna alhaji suleiman shene sarkin daura yanada mt daya mesuna hajia sadia allah ya azurtasu da yara 2 alhaji mubarak shine babba yanada mt daya wadda suka hadu da ita a india yaje kasuwanci sukahadu sukayi aure allah be basu yayaba har zuwa yanzu hajia janan tadamu sosai amma alhaji mubarak yana kwantar mt da hankali ahakade suke rayuwarsu cikin so da kaunar juna
Shima alhaji imran yahadu da hajia hassana ne a katsina yaje wurin abokinshi se allah ya hadasu tabashi lbrnt asalinta su yn saudia ne mahaifinta alhaji saifuddin ya hadu da mahaifiyarsu hajia safia asanadin taje aikin hajji suka hadu sukayi aure suka haifesu su yanbiyune kafin dg bisani suka samu sabani suka rabu hajia safia ta taho da hassana 9ja shikuma alhaji saifuddin tabar mishi hussaina daga nanfa alhaji imran suka fara zuba zazzafar kauna shida hassana kafin dg bisani akasamusu ranar biki tare akasa dana hussaina akadaura musu aure suka tare hassana a 9ja hussaina a saudia allah ya azurta hassana dasmun ciki cikin ikon allah tahaifi danta namiji anyi matukar murna dasamun wannan da musamman ta fannin me martaba ba'amagana hajia hussaina ana fd mt ta tattaro tayo 9ja ranar suna yaro yaci sunan me martaba SULEIMAN hajia hussaina tace arinka kiranshi da annur anyi suna naban mamaki
Byn suna dasati 1 alhaji muhammad (wato mijin hussaina) yamatsa ta taho gida bdn tasoba hk ta taho cikin kewar danta ANNUR
Ahaka rayuwa taci gb ANNUR yatashi ckn gt duk da hkn besa ya sangarceba tinda suka haifi annur basu kr haihuwaba sunje har ksr wje ance musu mahaifar hassanace tasamu matsala dg nan suka sawa zuciarsu dangana har annur yakai shekara 10 hajia hussaina ba lbrn ciki ko bari bata tabayiba duk inda hnklnt yakai seda yatashi saboda tanason yara hkde taci gb da addu'a allah yabata masu albarka
Hajia hassana tana matkar son dnt annur amma arayuwarta ta tsani talaka yarabeta tanada kawa 1 tal hajia samira akusa da gdn hassana itama gdnt yake kunsanse hali yz dy ake abota awannan bangarenma hkn ne dan itama hajia samira tatsani talaka (talaka bawan allah πŸ˜ͺ) hajia samira tanada yara biyu umar da fa'iza tana matukarson fa'iza dan hk duk tabi ta lalata tata sabanin umar baruwnshi tin fa'iza tna krm take matukar son annur kmr ranta shikuma inda wadda yatsana fa'izace ko ganinta bayasonyi itako momi bala'in sonta takeyi (ksncwr tanason diya mace) kusan tin fa'iz tn krm agidansu annur take wuni saboda son datake mishi(ni kuma nace son maso wani koshin wahala ☹)
Alokacin da annur yacika 13 alokacinne allah yabawa hajia hussaina ciki murna wurinsu hajia hassana ba a mgn ahaka har allah yasauketa lpy tasamu diyarta mace me shegen kyau ana fadawa hajia hassana nan da nan ta taho 9ja
Anyi suna nagani nafada yarinya taci sunan NANA AISHA HUMAIRA bakaramin so hajia hassana takeyiwa diyar yar uwar tataba byn suna da kyar ta iya tahowa cike da son yarinyar da begenta
Alokacin data shika shekara 1 alokacin allah yadaurawa hajia safia wani mummunan ciwo me firgitarwa bashiri hajia hussaina tayo 9ja tareda diyarta HUMAIRA wadda tin tana karama komi najikinta GOLD ne batasa kyn kasada 30 milliyon(kaji manya alla yasa mudaceπŸ‘ )kwanansu uku allah yasa jikin hajia safiyya yayi sauki kwarai dan ganin hk sesu hajia hussaina sukayi shirin zuwa inda suka fito saudia dama kuma alhaji muhammad yatakura akan yana kewar diyarshi
Sundauko hanya zuwa airport se allah yakawo musu wani mummunan hadari tayarsu tafita nan da nan hannun motar yabude hajia Hussain tayo waje shima direban nata yasamu fitowa nan da nan akayi asibiti dasu ana zuwa asibiti direba yace ga garinku nan ita kuma hajia dukta karairaye tako inan nan da nan cikin kidimewa alhaji muhammad yayo 9ja nanfa yansanda suka fara neman HUMAIRA amma babu ita dan motar takone kurmus yansandar suka tabbatar musu da da ita motar ta kone dan ansamu zobenta na GOLD amotar kowa yayi bakin cikin rashin HUMAIRA yarinya me shiga rai gashi alokacinma tafara tafiya yarinyar tanada shiga rai alhaji muhammad da lbrn ya isa gareshi kussn haukashewa yayi da kyar akasamu knsh
Seda hajia hussaina tayi kwa 3 sannan aka samu ta far fado tana farfadowa sunan humaira kawai take kira tana fusge2 da hajia tasamu labarin rasuwar diyar tata karamin hauka tayi dan tana zaune tana sambatu seda taimakon malamai da kyar akasamu tasawa zuciarta dangana amma taki yarda da diyarta tamutu dan cewa tayi tanaji ajininta cewa diyarta tana raye daganan tasawa zuciyarta itada 9ja har abada dan tayi mt mummunan tabo
Daga nan basu kara haihuwaba har hajia hussaina nanfa suka dau son dunia suka daurawa dansu tilo ANNUR
Cikin gt ANNUR yatashi harya kammala karatunshi shi mutumne dabe dogara da abinda iyayenshi sukedashi yana business dinshi aiko allah yasa mishi hannu bakaramin kudi yayiba ko kuma ince yakeyima dan koshi knsh besan yawan kamfanonishiba anan gida dama kasashen waje
Ana hk allah yabawa alhaji nasarar samun shugabancin 9ja nan suka koma abuja dazama atunanin annur tinda yabar kn zesamu yasamu saukin fa'iza tadena damunshi amma sema abinda yakaru dan har abuja take zuwa tai wjn sati 1 dan taga annur shiko yatsanima ganinta danya tabbatar har bin mz takeyi gashi bt shigar arziki sedai kullum tana cikin wando dariga me shara 2 duk surarta abayyane (allah yashirya zuri'ar musulmi amin) sukuma iyaten nashi kullum cikin sonjin lbrn ANNUR zeyi aure shiko annur bema taba ganin mace yace yanasontaba danshi mata basa gabanshi dukda binshi dasukeyi
Abangaren hajia hussainama awannan zaben da akayi mijintane yasamu nasarar hayewa kujerar shugaban kasa kullum hajia cikin addu'ar allah ya bayyana mt diyarta kuma farin cikinta humaira (nima ina tayaku da addu'aπŸ™‚ )
Kundeji wane ne annur masu krt

Bari indawo kan labarin nawa

Abangaren su INTISAR
Mlm yanashiga gida tin kafin yakaraso yaji hajara tana gurma uban ashar tare dafadin wlhy tlhy yarinya yaukoda ubanki kike kwana sekin biyani kudina ko kuma indaki kudina kuma kifita kinemomin kudina shegiya yar matsiya.... Dai2 nan mlm ya iso tare da dakatar da ita kul hajara karki kara zagar mini diya.....

*Karku gaji kuci gaba dabina asannu zakusha lbr πŸ˜‰*

*Bazangaji da fadinba masoyana inasonku kuna raina ina addu'ar allah yabar kauna amin πŸ‘*

πŸ“šSAADATU BINTU ABDULLAHI πŸ“
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{17/4/2017} 10: 10 a.m.

πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπŸ“


*PAGE 5⃣*


Mlm yaci gaba da fadin duk abinda zakiyi zan dauka hajara amma karki tbmn yarinya nanfa tashiga girgirje 2 tana tafa hannu tanafadin wlhy mlm dole abiyani kudina inba hkb sedai duk bala'in daza kayi 2 sena daki kudina kuma abiyani abun... Kafin takai karshe sukaji sallama dagowa intesar tayi wadda tinda iya (wato hajara) tafara fadan bata dagoba kanta yana kasa se zubda hwy tajeyi dasauri takaraso me sallamar khausarce tarungumeta tana fadin ina kk shigane *ukti* bata bt amsaba seji sukayi iya tadauke intisar damari tana fadin ke dan ubanki ina kudina mlm cikin bcn rai dan be lura da sadda tayi marinba saukarshi kawai yaji tass!!! cikin bacin rai yace hajara kibini asannu wlhy kin kusan tsinka igiyrki ta aure cikin isa da dg murya tace seme inna tsinka dan allah mlm inka isa kasakeni ynz meye acikin auren nk auren kaddara auren talauci kullum cikin bkn talauc.... Dg mt hannu mlm yayi alamar dakatarwa tare da fdn narikekine in kina bkt ga hanya kifita abinki amma inayi miki gar gadi na karshe kd hannunki ya krt tabamin yrny inba hkn ba.. yana kaiwa nan yafice zuwa zauren gd nan tashiga tsirfafo ruwan matsifa da bala'i tana zazzago ambaliyan ashar (ni sedama tasamin ciwan kai ksncwr bnsn hayania seda kakus *sadia mmn abdul* tamikomin panadol tare da holandia me sanyi nadaura sannan nacigaba agaskiya ina alfahari dake kakus😜)
Itako khausar ckn sanyin murya tace ayi hkr iya akufule tajuyo knt tana fdn kee inkinga na hkr to wlhy kudina aka biani inba hkb bzn yardaba wlhy cikin sanyin murya khausar tace nawane kdn cikin zumudi tace 100 ce nan da nan khausar tazuge katuwar jkrt taciro sabuwar 1000 tamika mt dasauri ta fusge kmr wadda akace ita da wanine cikin zumudi tace yarnan ba canji khausar tace no kibarshi nabakine nanfa tace kin taimaketa wlhy dataci dukan abanza ahofi dan mlm nsn beda koda kudin daze biani se cika baki abanza kawai khausar batabi ta kantaba takama hannuna muka wuce ckn dakin daya kasance namune nida hafsat dakine dan mitsisi me dauke da yar wata yaloluwar katifa wadda da ita kara tabarma se jakun kunan kayanmu se jakun kunanmu na isilamiyya dana boko ararrataye ko leda babu adakin se wani siminti dukya faffashe duk ramuka dakin (allah yayi mn tsari da talauci amin😭)
Hannuna cikin nt ta zaunar dani adan gefen katifar tana sharemin hawaye dan hr lkcn ina zubda hwy tacemin *ukti* kidena hawaye wlhy hawayennan nk yana tsotsamin zucia kituna da hadisin manzon allah (S*@*w) dake cewa duk tsanani yana tare dasauki nande tarinka yimin natsihohi har naji zuciata tayi sonyi kmr kankara harda murmushina inason khausar dukda sa'atace 17 year muke amma tana da hknl bata barina da bacinrai ina alfahari da ita matuka (hk akeson kawaye allah ya hadamu da kawaye na kwarai amin ) nande nbt lbrn yadda akayi bndwo gida dawuriba tayimin allah yakyauta na gaba na amshe da amin... Kafin nakarasa faskekiyar wyrt me kirar I PHONE tayi kara ahnkl tacirota ajk dan murmushi ng tayi dt kalli fuskar wyr dg nan ta danna wyr ta kara akunnenta cikin harshen turanci suka gaisa cikin shaukin so da kauna inajin tace yaya ahamad nsn da bbbn yynt take wy ahaka hr sukayi sallama ckn fara'a tajuyo da kllnt gareni tare da fdn yaya yana miki ya jiki nace ngd tace kinki br ku hadu da yaya ahamad koh kuma nsn inya gangi seya soki wlhy yadda kikeda kyawunnan dana samu aunty kuma nsn za'a haifamin yara masu kyaun tsiya wlhy kinada fitinan nan kyau intisar cikin zolala takarasa mgnr nadanyi murmushi tareda fdn ke rufamin asiri kune masu kyau tace hmm bazaki gane irin kyaun naki bane kin hadu *ukti* murmushi kawai nk binta dashi duk da itama me kyauce amma kullum cikin yabon nw kyaun takeyi harcewa tky da lrbw zasu ganni dase sunce ni jininsuce nidai intana fdn hkn dariya kawai nkyi ko aisilamiyyama ansha fadamin hkn
Cikin nishadi mukasha hira kfn dg bisani tamike tare da fadin br inwuce gdy *ukti* allah yabaki lpy pls karkiyi aikin whl kizauna kihuta tafadi hkn tare da manna mt kiss πŸ’‹ agoshi cikin jin ddn kulawar datake nunawa akina nace insha allah tncx 4r kia *ukti* na tashi da nufin rakata ta dktr da ni tare da fadin bnsn ki whl *ukti* kije ki huta tafuce abinda cike da sona da kaunata nima inasonta (se sukasa natuna da *bestie na HERLYMAH ISA* allah de yabarmu tare dani da bestie na meson farin cikina amin * u are alwys in my hat my bestie😍😘)*


*****************************
Shin wacece INTISAR???
*****************************

Nataso naganni acikin gidan danake tare da mahaifina da iya da hafsat tin ina karama iya take kyarata da nunamin tsana nataso cikin maraici ksncwr mahaifiyata tarasu hk mahaifina yake fadamin kullum ckn kuka nk tin ina karama har tasowata nk cikin kuncin rayuwa har allah yasa nagama primary scul nafi hafsat da aji 2 ksncewar ita bata son zuwa mkrnt setaga dama inma mlm yamatsa mt se iya tayita fmn ruwan matsifa wai ancika takurawa diyarta tin hafsat tn krm ta iya doja nikuma nksnc bn taba daukar na 2 sedai na1 ksncewar inada hazaka ina gm primary amakarantar kwabnati nk karatun ksncwr bamu dashi mlm almajirine beda kudi tsedai rufin asirin uban giji da cuku2 mlm yayimun nasamu nashiga mkrntr gaba da primary wato scondry nasamu nasarar shiga j.s 1 ita kuma hafsat tana 5 dukda ita katuwace dan in aka gammu tare sha akeyi tagirmeni kuma nagirmeta dashekara 1ni inada krmin jiki in takaice mk yanzu hafsat ko mkrntrma bata zuwa se bin samari yan wiwi da masu kwabo wando rabin duwawu awaje (waishine wayewar allah yashiryamu amin)kullum cikin natsiha mlm yake awajan hafsat amma abanza bantaba tsayawa da samariba ksncwr mlm yace in krt zanyi kada ya kuskura yaganni da wani iya kuwa kullum cikin dauramin tallar goro takeyi tin kafin inkai hk inban tsiyarba tayimin dukan tsiya har kawo yanzu dana gima bata dena dauraminba dukda mlm yanayi mt fada amma abanza data fakaici idonshi seta dauramin dole inje inba hkb insha duka da zagi ina cikin kunshi 😭
ahalin ynz de ina s.s. 2 nakusan gama scondry sauramin 1 year dama nayi sauka tin inada shekara 15 inada hazaka fiye da tunanin me krt tin muna kanana muke tare da khausar munason juna matuka gidansu ba nisa danamu mahaifinta yayi minister a'abuja me suna alhaji lawal yanada kudi sosai yanada mata wato mahaifiyarsu khausar me suna hajia fiddausi mutuniyar kirkice yara biyu kawai allah ya azurtasu dashi ahamad da khadijat wato khausar tin ahamad yana karami yabar ksr yaje wurin wan mahaifinshi asaudia yana krt tinda yake zuwa bamu taba haduwaba amma khausar tana bashi lbrna ina alfahari da khausar

Masu karatu kunji wacece intisar πŸ˜‰


Bari in dawo kn lbrn nawa

Abangaren ANNUR
Dawannan tunanin annur ya isa gidansu Hon yakeyi nan da nan megadi yafito ya wangale mishi get din gidan tare dabashi hkr ka gafarce yallabai wlhy nazaga ne naje rage mr da murmushi annur yaca bkm tare da danna kn mtr gidan tin kafin yakarasa shiga gidan yaga motar tata hkn ya tabbatar mishi datazo gdn azuciyarshi yace sarkin naci kyayi kya gama inda aka tanada dan ajiye motocin gdn anan yafaka motar tare da fitowa beyi gigin zuwa ko gaida mom dinshiba dan baya son hayania kai tsaye bangarenshi yanufa yana shiga bandaki yafaďa yasakarwa knshi ruwa seda yayi 20 mint sannan yafito daure da tawul akugunshi hannunshi rike dawani karami yana goge knshi dashi shiryawa yayi gajeran wando yasa da best dan bacci yake bukatar yadan kwanta kenan har bacci yafara daukarshi turo kofar dkn da akayine yasashi saurin farkawa se alokacin yatuna besama dakin keyba tsaye take bakace bata dawani kyau kuma bt da hanci ga ido kmr na cainis ammafa tasha bilicin dan harwani kore takeyi ftr tata dan tsabar bilicin cikin shigar data saba rigace iya guiwa gata shara 2 duk ilahirin jikinta abayyane yake dn gsky da rigar kwanda babu gashi fant ne kawai se bra ajikinta yana dagowa tasakar mishi murmushi tamke fuska yayi kmr be taba dariaba cikin bacinrai yace......

Kashh.... Semun tsake hadewa ajigaban kuci gaba da bude inanuwanku kusha lbr πŸ˜‰

πŸ“šSAADATU BINTU ABDULLAHIπŸ“
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{18/4/2017} 11: 33 a.m.

πŸ“šSAADATU BINTU ABDULLAHIπŸ“

PAGE 6⃣

Cikin bacin rai yace ba akoya miki sallama bane agidanku ko kece baki da hnkln daza kiyima mutum sallama yana kaiwa nan yaja tsaki ko ajikinta bataji haushin mgnr daya fada mtba karasowa tayi cikin dakin har zuwa kan katafaren gadon nashi cikin kissa da iya kwarkwasa tace haba my dear danna shigo dakinka laifine kuma inasone inbaka mamaki shiyasa nashigo kawai tafadi hkn tare da shafa mishi fuska kabe mata hannu yayi tareda fadin nace miki ina bukatar ganinkine dazaki bani mamaki ko nataba ce miki kizo gidanmu ne dalla malama fitar min adaki kuma wlhy duk randa kika kr shigomin daki ba sallama duk abinda nayi miki ke kikaja Norsens kawai tsawar dayayi mata bakaramin firgitata tayiba arazane tamike danta san hlnsh beda wasa ficewa tayi adakin tana zubda hwy dan bakaramin sonshi takeba direct dakin momy tanufa tanashiga tafada kan momyn tana zubda hawaye arazane momy take tmbyrt lpy kike kuka waya tabaminke? tafadi hkn tare da shafa mata kai (tasha ataci men)fa'iza cikin shashshekar kuka tace mom annur bayasona momy wlhy in ba annur bzn iya rayuwaba tana kaiwa nan tafashe da kuka cikin muryar kwantar da hnkl momy tace yi hkr fa'iza tadago mt fuska yadda zasu kalli fuskar juna tace waya haifi annur? Cikin rashin fahimta fa'iza tace kece momy tace toh kisawa ranki kin auri annur kingama kinji share hawayenki cikin murna fa'iza tace allah momy cikin tabbatarwa tace insha allah nanta shiga murna harda mannama momy kiss akumatu tare da kara lafewa ajikinta ita kuma taci gabada shafa mt kai tareda kwantar mt da hnkl

Cikin bacin rai yamike da niyyar barin gdn dn bysn takura ko kdn ysn inya zauna seta isheshi da takura shi kuma beson hayania yashirya cikin wani danyen boyel (light blue)dan kasar saudia akalla kudin bowel din ze Kai 2 million yadakko bkr huka zanna bukar yasa tareda feshe jikinshi da daddadan turarenshi yasa black takalmi me wurinsa yatsa taredasa agogon hannu na GOLD (wayyo yan grp din aunty sa'adatu novel ku haskomin farin mtm cikin kaya light blue da hula baki gabakin takalmi hmmm natabbata sekun rola ni kuma inmuku kwalo ince kwalelenku 😜) tattara systerm dinshi yayi tareda wayoyinshi da mukullim motarshi cikin isa da kasaita yafuto harabar gidan inbanda kukan tsintsaye babu abindake tashi dasauri daya dg sojojin dake gadin gidan (kunsan gdn shugaban kasa zagaye yk da sojoji masu tsaro) aguje yazuro yana fadin barkada futowa sir tareda makewa yace barkadai mubarak (sunanshi kenan) cikin hanzari yakarfi abubuwan dake hannunshi yabarshi dagashi se key kawai tare suka isa wurin wata katuwar mota yaddan tabude yashiga mubarak yamika mishi woyoyin da systerm din ya amsa ya ajiye amazaunin dake kusa dashi tareda bude abinda ke tsakia tsakanin mazaunin direba damazaunin kusa dashi kudine cike da wurin daga yan dubu2 bandir2 se kudin kasashen waje yan dubu2 yamika mishi bandir 2 (ni kuma nace shide hannunshi abude yake beda rowa kmr kawata mmn khady😜) cikin ladabi mubarak ya amsa nan yashiga kwararo godia tada motar yayi nan da nan akawangale mishi get din gdn tareda kwararo mishi addu'ar dawowa lpy
Tafia yake ahankali yana shan sanyi a.c. gawani daddadan kamshi dk tashi acikin motar gakuma wata sanyayyar waka ta turawa natashi parking yayi awani katafaren *ostrich* fitowa yayi cikin isa yashiga *Ostrich* din fitowa yayi hannunshi dauke daleda 2 me tambarin *ostrich* din yashiga motar yatada babban gidanshi inda yake hutawa yanufa hon yayi nan da nan kmr ana jira akawangale mishi get din gidan wani dan tsohone bede sufa sosaiba cikin girmamawa yaketa fadin barkada zuwa yallaba2 cikin sakin fuska yace barkadai dannakan motar yayi cikin gidan yasubhanallah! agaskia gidan bakaramin haduwa yayiba (idan natsaya lissafa muku kyawunshi semu shekara bangamaba ku haskominshi yan grp din aunty sa'adatu novel) parking din motar yayi a awata rumfa da aka tanada dan parking din motocin gdn wanda cike yakeda motoci akalla motocin gdn zasu kai 10 fitowa yayi tareda dauko wayoyinshi da systerm dinshi da ledojin cikin taku dai2 yake tafia nan da nan ma'ai ktn gdn suka iso suka shiga diban gaisuwa kudi yadibo dama dasu yafito dg motar yan dubu 2 bandir 5 yamika musu nan da nan suka shiga kwararo godia tareda addu'ar allah yakara lpy
Kai tsaye Cikin gidan yashiga YASALAM! ashe kyau nacikin gidan wayyo allah kyawun baze misaltuba kai tsaye wani kayataccen falo yashiga falon yaji kujeru pink and White ga dan karamin chainis kafet me ratsin pink and white atsakiyar falon gawani katafaren tibi na bango se kamshi ke tashi afalon (kudi na inda suke) benen yahaye shikanshi abin kallone komi yakayatu dakunane sunkai 7 asaman tareda wadansu falo dy daga cikin dakin ng yashiga agaskia dakin bakaramin haduwa yayiba yaji wani abu waishi kaya katafaren gadone na ameriaca yaji katuwar katifa damadubinshi agefe shi kanshi madubin abin kallone ga katuwar wadrop dinshi amanne ajikin bangon dakin wani daddadan kamshine ke tashi adakin( kdn daga cikin kyawun dakin dan baze misaltuba) abubuwan dk hannunsh ya ajiye tareda cire kyn dk jikinshi ya fada bandakin dake manne adakin wanka yayi tareda dauro alwala (ksncwr lokacin magrib yayi harya wuce)agurguje yafito dg bayi kasancewar karar wyrshi dayaji katsowa yayi yadauki wyr tareda fadin barkada war hk dad daga daya bangaren ya amsa da barkadai my son baka kara bakazo nagankaba ko baka dawo gida bane cikin ladabi yace nadawo dad nayi tsammanin kana hutune shiyasa banshigoba yace OK sundan taba hira irinta da da uba kafin dg bisani sukayi sallama cike daso da kaunar juna (hmm iyaye masu dadi kowa yarasa iyaye yayi kuka)
wadrop din dkn yanyfa yabude kayane cike dashi tab kama daga kana nan ky da manya kananan ky yasa marasa nauyi dadduma yashinfita yatada sallah ya idar yadauki dan karamin alkur'aninishi yafara karantawa cikin kira'a me dadi tareda bawa kowani harafi hakkinshi har aka fara kiran sallar issha'i yatashi yabada ita sannan yayi addu'o'inshi yashafa tareda mikewa yatattara daddumar yamaidata mazauninta shima kur'anin maidashi wurin zamanshi yayi yazauna agefen gadonshi tareda dauko ledojin yabude hadaddiyar kazace taji kyn hadi tagasu yaci yakoshi ya daurada sanyayyar holandia yashiga toilet yawanke hannunshi dasabulu me kamshin cetroberry yayi brush yafito yacire ky yasa kyn bacci riga da wando (light blue )masu tsantsi yakashe wayoyinshi tareda fadawa katafaren gadonshi yayi addu'o'inshi nabacci tareda kashe wutar dkn nanfa fuskar yarin yar nan yafara mishi gizo agaskia yarinyar tanada fitnan nan kyau ga gashi har gadon baya lissafo surarta kawai yakeyi (hmm tohfah) da tunaninta bacci yayi awan gaba dashi (hmmm inayi mk ftn tashi lafia ANNUR)


Bari inga wace waina ake toyawa abangaren INTISAR

Kwance take tana bacci jikake tass!!! Andaka mata wani uban duka afirgice tafarka dan ganin wanda yadaka mata dukan nanfa sukayi ido biyu.....


Kadaku gaji kuci gabada bina asannu zakusha labari zan bayyana muku menene BOYEYYEN AL'AMARInπŸ˜‰

Ina godia da dumbin soyayyarku gareni dakuma addu'o'inku gareni (ANTY SA'ADATU GRP) ina rokon allah yabar kauna 😍😘


πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULAHI πŸ“
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{21/4/2017} 2: 10 a.m.

πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπŸ“

PAGE 8⃣

Mlm ya amsada dasauki yace allah yakara sauki amin barima inkirata kugaisa yafadi hkn tareda komawa cikin gidan dama kuwa shi gogn yanason hkn bajimawa suka dawo tare atamface ajikinta tasa hijjab milk colour bakaramin amsarta hijjab din yayiba duk da bawata kwalliya bace afuskarta amma tayi kyau gawani annuri dake fita afuskarta
Karasowa sukayi cikin ladabi ta sugunna tagaidashi ya amsa mata cikin sakin fuska mlm yawuce masallaci dan harma antada salla juyowa yayi gareni tareda fadin ya jikin akunyace nace dasauki yace ai naga alama duk kurjewar tawarke allah yakara sauki nace amin sekawai yatsinci kanshi dason kallonta be kara tabbatarda kyakyawa bace ita se yau masha allah allah yayi halitta yafadi hkn azuciarshi muryatace tadawo dashi duniyar tunanin daya afka ina fadin bari inshiga gida nagode yace ok ina dan zuwa yafadi hkn tarea bude motarshi ya dauko wata katuwar leda cike takeda kyn marmari yamikomin nace a'a nagode yace ki amsa aiba rokana kikayiba nace inna amsa za'ayimin fada agid.. Ban karasaba naga khausar cikin shigar uniform din isilamiyya nasan biyomin tayi takaraso tayi mana sallama muka amsa tagaida annur ya amsa cikin sakin fuska nace *ukti* harkin shirya tacemin ehh bazakije bane? nace zani mana nakama hannunta najuyo tareda cemai ngd se anjuma har munyi nisa sekuma mukaji yana kiran *ukti*!! atare muka juyo da hannu ya nuna alamar khausar yake kira ta isa wurinshi ni kuma na isa gida abuna mika mata ledar yayi tareda cewa kitafinmata dashi dan allah *ukti* kausar ta amsa tace toh

2 Comments On BOYEYYEN AL'AMARI
avatar
nafeesat-yusuf

1 year ago

Reply

Continuenation pls

avatar
shuraihu

1 year ago

Reply

Replying to nafeesat-yusuf

We will complete it soon Insha Allah

Please Login or Register in order to submit comment