Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dannasan *Ukti* zata kirani kar taji shiru

Yan dube2 nashiga yi domin kuwa nan pos tace daukeni inda kika ajiyeni ๐Ÿ˜ณ

Nan nashiga dubawa ina fadin innalillahi wa'Inna ilairraju'un domin bala'in *Ukti* nakeji dannasan nabani๐Ÿ™†๐Ÿฟ


Duk iya duba wata har wajan danayi wankin bangankiba........ ๐Ÿ˜ณ





๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHI๐Ÿค๐Ÿป
๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘



{21/4/2018} 8:34




๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป



PAGE2โƒฃ6โƒฃ

Duk nabi nabircike domin nasan *Ukti* seta kusa cinyeni yau
Hakanan nagaji da nemana nakoma na kwanta ina addu'ar Allah yasa ba bacewa tayiba

Karar wayrshiceta tasheshi daga haddadn barcin dayakeyi tare d dumbin mafarkanta cike da shaukin so d kauna

Jawo wayr yayi yana magagin barci bema lura da sunan me kiranba yakara akunne

Daga dayan bangaren cikin so da kauna da iya kissa tace hello dear

Jin muryar tatane bema gama gane wake mgnba yace cikin isa da muryr barci pls wake mgn?

Daga dayan bangaren taji zafin jin duk da voice dinta amma yanason ce mata be gane me mgnba

Amma kasancewar ba ayin fushi da Wanda ake so tace cikin kissa haba my only nicefa wadda kake kauna

Cikin Bacin rai yace domin yadago me wayr ke banason rashin hnkl bana hanaki kirana da safeba kuma ubanwa yace miki ina sonki

Nan hawaye yafara bin kuncinta tace cikin so da kauna haba my alawa pls kasoni wlhy in babukai bazan iya rayuwaba ๐Ÿ˜ฅ

Cikin jin haushi yace ke jahilar inace wlhy kinci sa a kin kirani ina mafarkin abar kaunah yau dana nuna miki ni wanene kuma last warning wlhy karki kara kirana
wlhy inma kina mafarki ki farka kona rasa matr aure bazan aurekiba mara hnkli kawai๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜‚


Yana kaiwanan yakatse wayr ranshi abace yana karajin tsanar yarinyr har can kasan hat dinshi๐Ÿ˜œ


Wani irin kuka tashigayi tana rantse rantse wlhy *Annur* kai nawane kai mijin *fa'iza* ne wlhy kai nawane ni kadai kmr yadda nakasance an haliccenine dan kai

Tana kaiwa nan tarushe da kuka

Kukannatane yajawo hnklin *haji samira* wadda take kan daining table tanayin brkfst aguje tarugo tafado dakinnata tatura kofar tana fadin sha lelena waye yatabaminke meya sameki fadamin inji

Nan takara rushewa dawani uban kukan tana kundumo ashar mum wai *Annur* haryana fadamin yana mafarkin wata yar iska matsiya ciyar yarinya mum ni wlhy so nake akasheta dazan ganta wlhy sena kasheta takara rushewa da kuka

Wani irin tashin hnkli *hajia samira* tashiga tazaro uban ido daman idon yasha uban zara2 gashin ido tana fadin nashiga uku ni samira kadafa kwabata tayi ruwa tafadi hkn tare da karasawa tarungumeta

Itako *Fa'iza** se uban kuka takeyi

*Hajia samira* taci gaba dacewa karki damu inde boka dan tatsitsi se kaifin aiki da bakaken aljanu wlhy inde yana raye sekin aure *Annur* kin fanjama da dukiarshi kuma ki haifa mishi yara kizama fitilar gidan dan shugaban kasa kuma babban mutum wlhy sekin aureshi kisa aranki


Murna *Fa'iza* tashigayi tanajin dadin yadda mum tayi Mata promise domin tasan wacece mahaifiyar tata itame fadi da cikawace


Nan sukayi shawar sati nasama zasuje garin sakkoto inda boka dan tatsitsi yake can cikin wani kauyen sakkoto cikin wani dajin bameyi


Kwance yake adaya Daga cikin kujerun dake katon falonshi Wanda yaji kayan alatu amma tunaninta ya addabi zuciarshi ji yakeyi tmkr zuciarshi tafito fili don sonta


Daga wayarshi yayi yakira kanwar tashi tare dace mata tazo yana karamin falonshi


Daga daya bangaren tace to ya *Ahmad* dama tashirya tsaf shirin zuwa gyaran kafa domin yau weekend ne tana sanye da Riga da siket dinkin yayi matukar yimata kyau seta fito tmkr ba itaba tayane kanta da mayafi Marun kasancewar dama akwai ratsin Marun ajikin atmpr haka takalmintama marun ne


Ta iso bangarennashi kai tsaye karamin falonshi tanufa cikin sallamarta

Yatashi zaune tare da amsa mata sallamar yayi mata izinin shigowa


Tashigo tatsugunna tagaidashi cikin ladabi ya amsa mata tazauna adaya daga cikin kujerun domin ganin yadda yanayin dan uwannata yacanza


Cikin wani yanayi tace Ya *Ahamad* duk ka rame wlhy jia muke mgn da mum da dad suke cewa kwana biyu dukka canza kmr bakaiba dukka rame mum tace ta tmbyeka kace mata bakomi wlhy Ya *Ahamad* duksun Shiga damuwar ganinka awani yanayi nadaban and nima kasani adamuwa wlhy ๐Ÿ˜ญ

Taja dogon numfashi kana takara raunana fuska taci gaba da fadin pls Ya *Ahamad* dan girman allah kafadamin damuwarka pls

Yace cikin wani yanayi wlhy swt sis ina cikin damuwa kuma kece kusan maganin damuwata

Zaro idanu *Khausar* tayi tace ni๐Ÿ˜ณ Ya *Ahamad*


Yazamo daga kan kujerar yayi zaman dirshan akan kafet idanuwanshi sukayi rau2 yaci gaba da fadin pls swt sis taimakamin zakiyi pls wlhy ina cikin wani hali..........



*Kubini asannu dan jin yazata kaya*๐Ÿ˜œ



LUV U ALL๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜




๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป
๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘



{23/4/2018} 7:55




๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป



*Allah yataimakeki mmn shaheed nima kina rainah*๐ŸŒน๐Ÿ˜ƒ




PAGE2โƒฃ7โƒฃ

Ya matso daf da ita yakamo hannayenta yaci gaba da fadin *Sis nasan kinason farin cikina nasan kinason naci gaba d rayuwa nasan kinason walwalata pls my sis kisamaminsu

Khausar takara bude kunnuwanta danjin me yayannata yakeso agareta tace *Ina bukatr ganin walwalarka da nishadinka da farin cikinka saboda kaima kanason farin cikina pls Ya Ahamad ka gaggauta fadamin ta yadda zanyi nasamo maka duk wadannan abubuwan daka fadi wlhy zan sama makasu


Yadaura dacewa *Ukti*dinki itace farin cikina dan girman Allah kisan yanda zakiyi namallaki zuciarta wlhy inasonta sonta ta jinin jikina yake


*Khausar* tadago takalleshi cikin mamakin yadda duk yayannata ya susuce akan *Ukti* cikin farin ciki tace *Wow Ya ahamad naji dadih domin wlhy Ukti matar aurece wlhy Ya Ahamad ka aureta kahuta domin batada matsala gason addini am happy Ya ahamad๐Ÿ’ƒ


Cikin farin ciki *Ahamad* yace *yauwa my lovely sis wlhy uwa uba gata da kyau kmr balarabia

Murmushi *khausar* tayi domin yau tana cikin farin cikin *Ukti* zata zama matr yayanta

*Ahamad* yadaura dacewa kinga lovely sis kiyi yadda zakiyi nasamu shiga azuciarta knji

Tace *insha allahu big brother ai kamasa aranka kasamu Inteesar


Wani irin lallausan murmushi yasaki me dauke da wani ni'imataccen farin ciki yace *Wow dole nayi miki tukuicin wannan alqawari naki

Yamike tare dacewa kijirani ina zuwa

Murmushi tabishi dashi tareda hango rnr aurennasu

Kai tsaye bedroom dinshi yanufa yajawo durowar gadonshi cike take da kudi bandir2 harda kudin kasashen waje yadauko bandir biyu

Tana zaune afalon yafito yamika mata kudin dubu Dari biyu

Yadaura dacewa kiyi manage kiyi saloon

Ta amsa cikin murna tare dacewa big brother jiafa kayimin trnfr a accnt dina ngd Allah yabaka *Inteesar*

Cikin jin dadin addu'arta yace amn my sis

Tamike tareda dura kudin ajakarta

Yace ina zuwane haka?

Tace zanje saloon ne awankemin kafa

Yace ke kadai zakije?

Tace zan bia ta gidansu *Ukti* muje tare inata kiran wayrta dama tin jia bata dauka bansan meya faruba

Yace okay Allah yasa tana lpy

Tace amn

Yace sis inason itama ayi mata saloon din awanke mata kafa zanyi miki trnfr din 1 milyon ynxu zakije alert inbe isaba kiyimin mgn nakara miki pls agyarata sosai

Tace angama big brother insha Allah za a gyarata sosai

Yace yauwa adawo lpy

Tace tanks dan uwa


Taje tayima mum sallama tayi mata fatan dawowa lpy

tafito harabar gidan tashiga farar mota me azabar kyau

Me gadi yawangale mata get tafita tanajin nishadi azuciarta



*** *** ***
Wanka yayi yashirya tsaf cikin kananan kaya kasancewar yau ana zafi

Farar T-shert ce tareda bakin jeans wanda sukayi mishi matukar kyau agogon danyar azurfa yasa atsintsiyar hannunshi yayi matukar fito datsantsar kyaun hannun nashi

Nanfa yafito tmkr wani gwold domin ko makiyi ze tabbatr da guy din me tsadane

Gashin kanshi yayi baki wuluk sajen dayayima fuskarshi kawanya yakwanta yayi luf hnklinshi akwanshe

Fuskarshi na fitr da Annuri yafito se zuba kamshin tsadaddan turarenshi yakeyi

Futowa yayi hannunshi dauke da mukullin motarshi

Kai tsaye bangaren mum dinshi yanufa sallama yayi ababban falonta

Kwance take akan kujera me zaman mutum uku wato 3siter sanye take da doguwar riga marun tayane kanta da black din gyale kasancewar akwai ratsinn black ajikin rigar fuskarta dauke da glass fari tayi matukr haduwa tmkr dawisu

Tana kallon film din larabawa daka ganta zaka tabbatr film din yana nishadantar da ita domin har fara'a takeyi tana nishadi


Sallamar tashice tasata dawo da hnklinta kan kofar shigowa tareda amsa mishi sallamar tana fadada fara'arta

Shigowa yayi yatsugunna yagaidata

Ta amsa cikin jin dadih tare da mishi izini yazauna

Zama yayi tare dace mata (cikin harshen larabci)

Mum Yakika tashi?

Tace lpy qalau son wai kunyi waya da dad dinka kuwa jia yayi tafia jahar legos zasuyi meeting

Yace no mum nibansanma yayi tafiaba

Tace ai kasan abazata tafiar tazo mishi

Yace okay Allah yadawo dashi lpy

Ta amsa da amin

Tacigaba dacewa wai ya mgnr shugowar motocin dakayi oder ne daga America?

Yace ai mum inajinma senaje inason bude wani company ne na hada motoci dadai company dayawa nakeson budewa na hada abubuwa

Tace Kai my son duk company dinka na America basuyi maka yawaba gaskia yakamata abarsu haka


Yace toh mum addu'arki nakeso

Tace Allah yataimaka

Yace amin

And mum inason insha Allah zan karasa saudia in duba Mum dina tacan

Tayi murmushin jin dadih tace wow gaskia daka gyauta son Allah yataimaka


Yace amin mum nizan fita

Tace Allah yatsare

Yace amin tareda mikewa

Haryakai bakin kofa mum tace son inka dawo inason mgn dakai


Yace tohnm mum

Yafito yashiga bakar motarshi haryayi mata key seya tuna yabar pos din tata adakinshi kuma itace tushen fitr tashi

Komawa yayi yadauko pos din tare dasa wayar tata aciki

Yafito yafada motar tini me gadi ya wangale mishi get din yana shararo mishi addu'ar Allah yakaishi lpy

Kudi bandir ukku yan dubu2 yamikama me gadin tare dacewa kuraba dukkanku masu aikin gidannan

Jikinshi narawa ya amsa tareda kwararo mishi godia

Jan motar tashi yayi kai tsaye layinnasu yanufa

Adaidai kofar gidansu yafaka motar fitowa yayi yaharde hannayenshi akirjinshi

Seda yakai minti biyu atsaye

Can wani almajiri yafito

Kiranshi yayi da hannunshi AL'AMARI yazo

isowa yayi gurinshi tareda tsugunnawa yagaidashi

amsa mishi yayi tare dacewa *dan Allah yarinyar gidannan zaka kiramin

Almajiri yace toh yallabai wacce aciki๐Ÿค”

*Annur* yadanyi tunani can yace *Inteesar*

Almajirin ya wangale baki tareda cewa toh yanufi cikin gidan

Iya na zaune tana saka danwake hafsat na zaune da gajeran wando ajikinta da yar riga iya mono tana latsa wayrta nikuma ina zaune ina wanke kwanonin da aka siya danwaken ina kikkifewa


Sallama almajirin yayi tareda cewa wani me mota yana sallama da *Inteesar*

Atare dukanmu muka dago hadda iya itama hafsat duk suka zaro idanuwa๐Ÿ˜ณ

Iya taja wani uban tsaki tare dacewa...........




*Takunce me bukatr shawarwarinku*

*ina jiran shawarwarinku akan lambata 09036421950*

*Nagode da kaunah*

*Masu nunamin so karku damu ina kara tabbatr muku kuna rainah*๐Ÿ‘„


LUV U ALL๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜




๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป
๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘




{27/4/2018} 1:23 pm



๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป





*Masoyana da wadanda nasani d wadanda bansaniba ina tabbatr muku kuna rainah*๐Ÿ‘„




PAGE2โƒฃ8โƒฃ

Ke dan ubanki yan iskan naki har gida suke biyoki dan tsabar iskanci๐Ÿ˜ก

Hafsat ta amsa dacewa hmmm Iya ai dande ina rufa mata asirine amma wlhy nataba ganin wani dan iska yadauketa amota sunje Hotel๐Ÿ˜ณ


Dagowa nayi arazane ina kallon Hafsat

Hafsat tamatso kusa dani ta dunguremin kai tare da fadin ke dan ubanki karya nayi kika saukemin na mujiya๐Ÿ˜‚


Iya tahau tafa hannu innalillahi ke Hafsat Ashe iskancinnata haryakai haka amma ba laifinta bane laifin malam ne domn shine yadaure mata gindi gashi wataran zata kwaso mana abin kunya ๐Ÿ˜•

Almajiridai be wuceba yana tsaye girgiza kai yayi domin yasan halinsu yan Sharrin da kuma yadda suke takura mata

Iya ta kalli inda almajirin yake tace dan ubanka kaima kaje kace bazata zoba

Almajiri yajuya sululup2 yawuce abinshi domin yasan bala'in hajara bakowa tabariba kuma agaskiya baze iya tunkarar babban mutum hakaba yace ance bazatazoba dan haka yawuce abinshi

Shidai yana tsaye harya gaji da tsayuwar azuciarce yana tunanin ko batananne


Dai2 lokacin yaga wata farar mota tafaka akofar gidannasu fitowa tayi idanuwanta suka sauka akanshi azuciarta tace wow guy dinnan ya hadu kmr aturai๐Ÿ˜œ

Hanyar gidan tanufa tana tafe tana waiwayenshi

Da sallamarta tashiga gidan

Ina tsugunne ina jin bakin cikin wannan bakin Fentin da iya sukeson shafamin sallamartace tasani dago kaina nasauke mata dara2 idanuwana


Nan iya tashiga wangale baki (domin iya akwai son kudi)

Tana fading lale2 sannu da zuwa hajia khausar

Cikin sauri tamike jikinta narawa tabata kujera

Khausar tagaidata tare dacewa no iya basena zaunaba ina saurine

Takalleni tare dayimin murmushi


Iya taje tadebowa khausar ruwa akofin malam๐Ÿ˜‚tace hajia ga ruwa


Khausar tace ngd iya nasha ruwa banjin kishi๐Ÿ˜œ pls alfarma zakiyimin

Iya tawangale jajayen hakoranta tare dacewa haba hajia aiki fadi ko menene anyi miki mu asuwa za a nemi alfarma garemu

Murmushi *Khausar* tayi tareda fadin *Ukti* nakeso tarakani zanje saloon๐Ÿ˜Š

Jiki na rawa iya tace haba wlhy bkm hajia adawo lpy

Takalleni tare dacewa ke mike kutafi maza adawo lpy (Shegiya naira)๐Ÿ˜‚

Namike nawanke kafada domin daman ban jima da fitowa daga wankaba nafada aikin wanke2 ๐Ÿ˜‚


Nashiga daki nacanza kayana nasa atampa doguwar Riga me ratsin red and blue nasa hijjab blue da takalmi blue

Banyi wata kwallia ba powder kawai nashafa nasa man baki nafesa turare

Nafito se zuba kamshi nakeyi

*Khausar* takalleni tasakarmin murmushi

Ita kuwa *Hafsat* wata uwar harara tawatsamin ๐Ÿ˜cike da bakin cikin kyaun da Allah yayimin

*Khausar* tazuge Jakarta taciru dubu hudu tamikama iya

Nanfa iya ta fisge kmr dambe๐Ÿ˜‚tashiga kwararo uwar godia harda hawayen muna funci wai takai shekara hudu bata rike dubu biyu tata takantaba๐Ÿ˜‚

Itadai Khausar kallonta kawai takeyi takara Ciro dubu biyu tamikama *Hafsat*

Iya tazaci ita ake bawa har tana tuntube garin amsa๐Ÿ˜‚

Se itama *Hafsat* tayi wuf kmr zata ture uwar ta amshe bako godia๐Ÿ˜ฌ

Tana fadin kai iya nifa banson haka haba anfa baki naki kina neman kwace nawa ta gatsine hanci๐Ÿ˜

Itadai *Khausar* daria abun yabata domin dabadan *Ukti* ba datayi musu daria

Kamo hannuna tayi muka fito

tacemin waike *Ukti* ina wayarkine inata kiranki


Nace ammm....... Eh ..... Tana ......


Dai2 lokacin muka fito kofar gidan idanuwana suka sauna akan fuskarshi

Shine dalilin dayasa nakasa bama *Ukti* amsa koda dama bansan mezance mataba

Yana tsaye ya harde hannyenshi akirjinshi domin yau yadau aniar in be gantaba koze kai dare seya zauna zaman jiranta

Kallonta yashigayi har yana neman rasa hnklinshi domin shi ma'abocin son hips ne ajikin mace segashi ita dukda zumbulelen hijjab din datasa be hana aga hips dinta ba domin ko ahijjab bayyana kamshi yakeyi

Azuciarshi yakara godia ga uban gijin dayayi wannan halittar me tsananin kyau

Nan dunkulelen sonta ya mulmula akahon zuciarci

Acikin yan dakiku yagina mata katon gida me dauke da kayan shakatawa tareda falo 10 acikin babbar birnin zuciarshi๐Ÿ˜œ

Kokarin dauke kaita nayi domin kallon nashi danayi yasa naji wani irin yanayi me wahalar misaltuwa

Kara tsugunnar da kaina kasa nayi muna kokarin wucewa Khausar narike da hannunta

Cikin sanyin murya yayi mana sallama

Muka amsa amma nakasa dagowa nakalleshi

Suka gaisa shida *Khausar* yace pls dan Allah inbazaki damuba ki aramin 2 mnt mana inason mgn da ita. Yafadi hkn tare da nunani da yatsa

Kwarjininshi duk yafi yacika gurin da baki dayan Layin๐Ÿ˜œ

*Khausar* tace cikin fara'arta dukda batasanshiba ai bkm gatanan. Tamatsa tabamu guri tashige motarta


Yakalleni tareda sakarmin fara'arshi yace toh ina wuni ni nagaidaki

Nadan karayin kasa da kaina Nace ai karami shike gaida babba kaga ni zan gaidaka

dadinta mgnr nata tadaki dodon kunnenshi domin har zuciarshi yaji mgnr

Yace ai naga kina nuna kmrma baki taba ganinaba and kinamn rowar face dinki

Azuciata Nace kaji mutum to nasankane inbanda Daka bugeni ๐Ÿค”

Amma afili nayi murmushi kawai

Ya gano banason yawan mgn dukda shima miskiline amma yatsinci kamshi dason yimin mgn (shaukin love)๐Ÿ˜‚


Yace okay ammm...... Damade ajiyarki Nazo kawo miki

Nadanyi Jim nadago nakalleshi da lumsassun idanuna nace ni ๐Ÿ˜ณwlhy ban baka ajiaba


Yace hmmm kwantar da hnklinki irin wannan zaro idanu haka toh maidasu pls kar ayimin asararsu

Nadanyi murmushi azuciarta na maimaita kar ayimin asararsu kuma๐Ÿค” meyake nufi da hakan?

Yace Inadan zuwa

Yabude murfin motarshi nakusa da direba

Juyowa naga yayi nan nakara kasa da kaina domin banason mu hada ido inajin wani yanayi

Kusa da ita yamatso tareda mika mata pos din yace amsa ajiarki


Nadago da idanuwana mezan gani senaga pos dina ๐Ÿ’ƒ

Nasa hannu na karba tareda tunanin toh ina yasamu

Kmr yasan abinda nake tunani

yayimin bayanin yadda akayi yasamu pos din

Naji dadih nayi mishi godia

Yace no bkm amma ina bukatr alfarma agareki

Cikina yaduri ruwa nazaro idanu

Wace alfarmar ? Kuma kaga *Ukti* tana jirana

Yace yeah nasani amma pls kibata hkr kibani only 1mnt sena fada miki

Nagyara tsayuwata nadaga mishi kai

Yace bantaba tunanin haka kikeba banyi tsammanin haka halinki yakeba

Nazaro idanuwana๐Ÿ˜ณ bakina na rawa nace.........


*Masuyimin fatan alkhairi ngd masu nunamin hassada irinsu ta annabi (Khadijat) toh kumade ngd*๐Ÿ˜‚



LUV U ALL๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜


๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป
๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘



{9/5/2018}1:49pm




๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป



*Dumbin so da kauna nadauka namika muku kyauta soyayyarku a blood dina take YAN GRP DIN BOYEYYEN AL'AMARI FANDS ngd da kaunah rabbih yakara mana dankon LOVE*๐Ÿ‘„๐Ÿ’ƒ



PAGE3โƒฃ0โƒฃ

Yana shirin Yatarwatsa zuciar jarumin

tareda addu'ar Allah ya mallaka mishi zuciarta

Toh muma zamu saka a addu'ar tareda fatan Allah yabaka *INTEESAR* amin


Acikin yan kwanaki biyu *Annur* ya susuce yafita ahayyacinshi domin hatta cin abinci yagagareshi tunanintane abincinshi kallon pic dintane mahadin gishirin numfashin shi gaba daya yazama bashida abokin hira se kallon hotonta

tin mom tana tasashi gaba tana tmbyrshi abinda yake damunshi amma kullum shiru ba amsa kullum amsar dayace bakomi

Gashi wannan karon alhaji yadade akasar waje be dawoba

Gaba daya ita kanta mom dukta rude tafita ahayyacinta har wata rama tayi tilon shalelenta ba lafia domin itadai gani takeyi tmkr bashi da lafiane ๐Ÿ˜ญ


*** ***
SAUDIA
*** ***
Sanye take da milk din doguwar riga tasa baby hijjab baki tayi matukar kyau amma fuskarta cike take dam da damuwa

Ahnkli take taka matattakalar kmr me ciwon kafa

Tana takowa ahnkli tasa kafarta ana hudu nanfa tazame tafadi sedai karar faduwarta akaji

Karar faduwar tata tajawo hnklin masu aikin gidan Da gudu suka rugu ganinta akasa yatada hnklinsu

Dasauri wata yar dattijuwa takaraso cikin hanzari ta tallafota tana ihu

Jin ihun nasu yatasheshi daga barcin dayakeyi domin yau weekend ne yana gida

Fitowa yayi cikin hanzari akwance yaganta male2 rai ahannun Allah dasauri yakarasa gareta yana kiran sunanta Habibaty pls kitashi karki barni๐Ÿ˜ญ

Sungumarta yayi yasa akafadarshi

yafita harabar gidan cikin hanzari sojojin dake tsaronsu daya daga cikinsu yazo yabude musu daya daga cikin motocin gidan nanda nan yasata amazaunin baya yadaura kanta acinyarshi yanajinta ko numfashi batayi cikin hanzari sojan yashiga yaja motar

Awani katafaren hospital suka faka motar tsayawa lissafa kyan hospital din bata lokacine domindai agaskia seda nasaki baki domin asibitin yakeru

Dasauri yaballe murfin motar yafito yauko jiran abude mishi beyiba yasun gumota cikin hanzari yashiga cikin asibitin da ita

Dai2 lokacin Dr khaleed yafito daga tiyata nan sukayi ido hudu cikin hanzari aka amsheta akayi emergency room da ita suka shiga suka fara bata taimakon gaggawa

Hankalinshi atashe yake shi kadai yake sharce hawaye wani nabin wani domin bayason yarasata kmr yadda suka rasa farin cikinsu wato HUM@IR@H yanada tabbacin damuwar rashin HUM@R@H itace silar faduwar matar tashi yarasa yaushe masoyiyar tashi zata cire dmwr wadda takomaga mahaliccinta ๐Ÿ˜ญ

Kuka yakeyi tmkr karamin yaro azuciarshi yana addu'arh Allah yasa kada masoyiyarshi tabarshi domin bazai iya rayuwa babu itaba

Duk iya kwarewar Dr khaleed aiya aikin likitanci awannan fannin abin yaci tura domin duk iya yinshi yakasa dawo da numfashinta ๐Ÿ˜ญkwata2 tadena motsi

Cikin hanzari Dr khaleed yafito yana sharce zufa

Da hanzari Alhaji Muhammad yanufoshi yana tmbyrshi ya jikinnata nasan ta tashi ko Dr pls kacemin ta tashi? tmbyrshi yakeyi tmkr zautacce

Cikin kwantr da ahnkli Dr khaleed yace karka damu ercalency pls kakwantar d hnklinka zata tashi yanxu zan kira wani Dr ibnu ma'azzam ne yataimakamin adawo da numfashinta (cikin harshen larabci suke magana)

Girgiza kai kawai yayi yana zubarda hawaye

Dasauri yadanna lambobin Dr ibnu mu'azzam yakirashi tareda rokonshi yazo cikin hanzari

Cikin yan mintoci ya iso asibitin fuskarshi sanyeda glass Dan dattijone domin akalla zaikai 40 years farineshi Sol balaraben usul

Yana isowa suka dukufa awurin kokawar dawoda numfashinta amma kash abunya gagara

Akarshedai suka gane tariga tarigamu gidan gaskiya.....

Kuka sosai Dr khaleed yakeyi Dr mu'azzam nabashi hkr shi kanshi Dr khaleed besan yazaiyi wurin tarbar Alhaji Muhammad dawannan zancenba

Dr ibnu mu'azazam ne yayanke shawarar tunkararshi

Da sallamarshi ya iso Inda yake yanata safa da marwa

Daga ganin yadda fuskarshi take cikeda damuwa hkn ya tabbatrwa da alhaji Muhammad ba lafiya Dan haka yayi saurin tmbyrshi tamutu koh?๐Ÿ˜ญ

Nasiha Dr ibnu mu'azzam yashiga yimishi

Girgiza kai alhaji Muhammad yakeyi cikin wani yanayi numfashinshi na neman daukewa yace inta mutu kawai kafadamin karka damu

Daurewa Dr yayi yace muyi hkr Allah ya amshi kayansh....

Begama jin abinda yake fadiba duhu yaziyarci idanunshi yafadi akasa sumamme........


LUV ALL๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜



๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป
๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘๐ŸŒ‘




{5/5/2018} 7:52 am




๐Ÿ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIโœ๐Ÿป



PAGE2โƒฃ9โƒฃ

Nashiga uku๐Ÿ™†๐Ÿฟโ€โ™€halina name? Menayi maka?

Yayi wani murmushi tare dacewa eh kinsacen zuciata๐Ÿ˜˜

Ajiyar zucia tasaki sare da rufe fuskarta

Nan yashiga mata kalaman soyayyah

Itadai azuciarta tunanin yadda zasuyi soyayyah takeyi shinko beyi la'akari da ita talaka bace

Cikin karfin guiwa yace pls kice kema kina sona?

Tazaro idanu๐Ÿ˜ณtare dacewa kasan soyayyah tsakaninmu bazata yuba kagadai yadda nake banida komi niyar marasa........

Daka mata tsawa yayi tareda cewa karki kuma fadin hakan dominni ke nakeso baruwana da rashin arzikinku shin kinsan cewa shi so baruwanshi da talauci koda akan bola kike rayuwarki wlhy nidai inasonki

Yasauke gwauron numfashi kana yadaura dacewa kece rayuwata wlhy inasonki pls ki yarda kisoni

Nidai sebinshi nakeyi da idanu dukda bansan wayeba amma nasan iyayenshi masu kudine

Dayaga nayi shiru seya tsugunna har kasa yace Dan Allah kisoni wlhy rashinki dai2 yake d rasa rayuwata tin farkon ganinki nakamu d kaunarki

Waige2 nashigayi domin naga alamar mutuminnan zai taramin mutane

Nace Dan Allah katashi atsugunne kada mutane su zaci ko wani abune pls katashi

Kara tsugunnawa *Annur* yayi yace inhar bakice kina sonaba bazan tashi daga nanba

Nazaro idanuna nace nashiga ukku๐Ÿ™†๐Ÿฟโ€โ™€ Dan Allah katashi

Yace Dan Allah kice kinasona

pls katashi zance

Yamike tare dacewa toki fadi


Da sauri nabar gurin nashige mota


Dasauri *Ukti* taja motar tanata turo baki๐Ÿ˜‚

Shiko tsayawa yayi yadau lokuta atsaye sannan yaja tashi motar jiki babu kwari domin gani yakeyi kmr bana sonshi


Nakalleta nace *Ukti* turo baki kikeyi to menayi miki?

Tayi banza dani

Niko *Ukti* ?

Nanma tayi banza dani

Nace pls *Ukti* kiyi hkr nabata miki lokaci

Tace bakomi aiduk abinda kukeyi ina kallonku

Nayi murmushi

Tace *Ukti* gaskia guy dinnan yana sonki wlhy kuma yahadu

Nace koh *Ukti*?

Tace yes *Ukti* ammafa banason yature govenatinmu

Nace kmry

Tace yayanama yana ciki fah

Nace cikin rashin fahimtar inda tadosa Bnganeba

Tace Ya ahamad ma yatsunduma asonki wlhy *Ukti*

Naja numfashi azuciata ina tunani dominni ban dau ya ahamad amatsayin masoyiba dominni gaskia aya nadaukeshi bana tunanin kunyarshi zatasa na iya soyayyah dashi

Amma afili nace Allah yazaba mana abnda yafi alkhairi

*Ukti* tace ameen amma insha allahu ya ahamad ne alkhairin

Nidai murmushi kawai nayi

Muka isa wurin saloon din aka gyara kowa nan take bani kudin da ya ahamad yabata yace takawomin

Nakalli uban kudin data ajemin nace *Ukti* yazanyi da wannan kudin nidai kawai ki ajiye agunki


Tayi2 dani na amsa naki amsa nace ta ajiyemin


Tace toh akwai lokacin dazan baki kayanki

Se wajan yamma muka dawo gida tasaukeni akofar gidanmu tawuce gida itama


Kai tsaye gidansu yanufa zuciarshi dauke da tunani2 gaba daya zuciarshi cike take da damuwar anya zata soshi?


Hon yayi akatafaren gidannasu cikin hanzari baba me gadi yazo yabude mishi get din yadanna kan motar

Wurin da aka tanada dan parking yanufa yafaka motar

Yafito kai tsaye bangarenshi yanufa

Fadawa kan katafaren gadonshi yayi yakwanta rigingine yana kallon silin zuciarshi naraya mishi shin inya rasata yazaiyi da rayuwarshi

Ya tabbata inya rasata bazai rayuba domin itace rayuwarshi

Dawannan tunanin yadauro alwala yanufi masallaci

Ana idar da sallah yanufo gida nanma bangarenshi yanufa

Lambobin Baba talatu yadannan

Cikin ladabi ta dauka tareda cewa ranka ya dade barka da hutawa

Yace brkadai baba talatu

Tace kana bukatr wani abune agaggauta yimaka

Yace tumbinane yayi kasa asamamin abinci cikin sauri

Tace angama yallabai

Seda yafara ajiye wayar sannan itama ta ajiye


Cikin Sauri tashiga kitchen tashirya mishi tuwan shinkafa miyar kubewa danya dominshi yanason abincin gargajia

Da talia da miyar kwai wadda taji nama da kwai

Tahada mishi da farfesun kayan ciki

Da farfesun naman sa

Dana kan akuya

Tayi mishi drinks din gwanda

Dana kwaiba Dana kankana da kunun aya


Nan cikin minti uku tasa aka shirya mishi abangarenshi akan daining table

Yana zaune afalo yanata aikin tunaninta ta iso ta tsugunna har kasa

Allah yataimakeka angama shirya maka komi akan dainin table

Yace okay sannu da kokari


Yadauko kudi akusa dashi dubu

2 Comments On BOYEYYEN AL'AMARI
avatar
nafeesat-yusuf

1 year ago

Reply

Continuenation pls

avatar
shuraihu

1 year ago

Reply

Replying to nafeesat-yusuf

We will complete it soon Insha Allah

Please Login or Register in order to submit comment