Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

4/18/20, 8:16 AM - Messages to this chat and calls are now secured with end-to-end encryption. Tap for more info.
4/19/20, 7:41 PM - +234 706 361 7906: ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ


An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐ŸŒš๐ŸŒš๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€
BANI CE BA๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐ŸŒš๐ŸŒš๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€
(aljanace)

By hassy soja




Bisimilahi rahamani rahim
Da suna allah mai rahama mai jinkai



Sadaukarwa ga mahaifina Allah ya jikan sa ya masa rahama ameen.



Page 1----5

------------------------ wata yarinyace bazata wuce shikara goma zuwa shaษ—aya ba naji tana cewa inna dan Allah kiyi hakuri wlh bani bace inna tace hmm shigeya mayya ni zakiye ma karya eh to shikenan bari malam yadawo wlh ya biyani ehe bata rufi baki ba sai ga malam yadawo kasuwa yayi tsaye yana kallon yar shi ya juya yana kallon inna uwani sai yace haba uwani yanxu sabida Allah abun da kikeyi ya kyauta kenan eye ai ko inna uwani tace ehe malam ni kake gayawa magana saboda tayi mani laifi na mata fada shikenan ni bani da ikon na aje abu sai a ษ—auka to shikenan to wlh bazan yarda da wannan ba ehe tana jijiga jikinta sai wuce dakin ta
tana fanata faman faษ—a duk ta ajiye abu sai anษ—auka


Allah sarki malam ya tausaya ma yar sa malam adamu kenan yace rufaida zonan yarinyar da akace wa rufaida ta taso tazo wajen babanta rufaida na kuka tace abban dan Allah wace ce mahaifiya ta aiko duk in da hakalin sa yake yata shi yace kiyi shiru 'ya ta wlh nima ban san ida take ba Amman kiyi hakuri insha Allah zata dawo kin ji ta ษ—aga mai kai




Dare mahuta bawa misali karfi 2:30 wata dariyace naji hhhhh hhhhhh hhhh dariya tayi tsawon miti 50 gaba ษ—aya gidan sai da ya amsa wa saboda dariyar sanan wata kalar hallita ta bayana tana saukowa a kasa saida gidan ya girgiza saboda yau ta fara bayana tafiya take sai da takusa kawowa ta kalli dakin rufaida ta fara magana kamar haka

RUFAID KIYI HAKURI INA TARI DA KE BAZAN BARI ACUTAR DA KE BA
Daga nan sai ta nufa dakin inna uwani ta iske inna uwani bisa gado tayi ษ—ai ษ—ai tana minshari nanta ke ta kalli malam tasa masa wani kalar bacci sai ta jiyo wajen inna uwani tana nuna ta da yatsa aiko akayi sama da inna uwani nanta ke inna uwani ta falka sai ta kalli sama ta komar da kanta kasa taga bata sama kuma bata kasa nanta ke ta saki ihu wayyo Allah na wayyo uwata wayyo ubana wayyo malam kazo kace ce ni wayyo ni uwani dan Allah inna aljannah kiyi hakuri wlh bazan kara zuwa gidan yalwa ba inna aljanna dan Allah kiyi hakuri bani kara zuwa bata karasa ba aka buga ta da kasa akayi sama da ita aka sako sai da ta suma sanan ta qyaleta nan tabace bat itace bata falkaba sai da gari ya waye



Gura ren karfe goma innah uwani ta falka babu sallah babu salati sai ihu koda ta duba taga gari yayi haske shine take kiran ai ashe ma mafalki ne nayi amman fa nasha wuya ai sai tayo waje ina kike munafa mayya kawai to kurwata tafi karfin ki badan nacika jaruma ba nayi yaki da aljannun ki aida kin karni barkar munafuka kawai kina inane wai hazaka Rufaida tazo jikin ta na kerma ta duka tace innah ina kwana wani mugun kallo ta watsa mata tace da ban kwana ba kina gani na muguwa maza tashi kiban abinchi na kuma kibani kudin goro na aiko sai hawaye wlh innah ba,a sai da ba kuma kuษ—in sun faษ—i eye innah ta kwalalo ido waje tace shigiya bari na kwaci kuษ—ina take ta jawo icce tayo kanta gadan gadan...........





Idan naga ruwan comment zanci gaba



Daga alkalamin โœ๐Ÿปyar mutan gusau
4/19/20, 7:41 PM - +234 706 361 7906: ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ



ยฎ๐ŸŒ
FAFIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..๐Ÿ“š๐Ÿ“š
{Kungiya Domin,wayar da kan mata farin jini writer's domin ci gaban mata.}

โ‡{F J W A}โ‡ ๐Ÿ“



๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐ŸŒš๐ŸŒš๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€BANI CE BA๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๐ŸŒš๐ŸŒš๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€
(aljanance)

By hassy soja





Bisimilahi rahamani rahim
Da suna Allah mai Rahama mai jinkai





A gaskiya INA godiya ga yan uwa agaskiya wannan comments naku da addu,oin Ku naji dadi Allah yabar zumunci amin



Sadaukarwa ga mahaifina Allah ya jikan Sa ya mass rahama ameen.





Page 6------10

----------------------------ba tunani komai kawai ta fara dukan ta kamar Allah ya ai kota tayi mata lilisi sai da ta ji mata ciwo tabarta ko hannuta bata iya dagawa san nan han kalin ta ya kwanta sai surfa mata zagi take




Allah sarki Rufaida nan ta barta ga rana ga ciwo sai da ta kusan shude awa biyu sannan ta fara jan jikin da kyar ta kai gurin da zata samu ruwan da zata tai makawa kanta tunda babu mai tai makon ta malam Ne baya gida kuma makota basu isah su shigo ba balle tasu masu tausayin ta haka dai tasamu ta Dan watsa ma kanta ruwa take taja wata irin ajiyar zuciya tana mai tausayin kanta ta tunanin shin INA mahaifiyar ta takene ta barta cikin irin wannan halin haka tasamu ta koma inuwa tana Dan futawa Dan tasan babu hana inna Uwani Dora mata tallar wake da shinkafa






Inna Uwani kuwa ayau cikin wani irin farin ciki take tunda tasamu ta rama cutar da Rufaida me mata gashi yau mlm bai dawo ganin ko ta tafi makaran ta ba duk da ko yana nan bazai iya komai ba sai dai ya tausaya was yarsa ita yanzun ma mlm mamaki yake bata tunda har zai iya tanka mata Dan ta jibgi mayyar yarsa



haka inna Uwani tazo gurin Rufaida babu kunya babu tsoron Allah tace ke shegiya mayyar banza zoki Dora Mani girki na kar rana tayi kona ida ke take Rufaida jiki na kyarma tace to innah






Haka Rufaida ta gama komai ta dauki tallah sai gurin tallah inda tasaba zuwa gurin kakan ta mlm shu,aibu tana zuwa mlm shu,aibu ya qura wa jikar tasa Ido yana goge kwallah daga boye batare da ta gani baya kira almajiran Sa suka sauke ta take kuwa aka fara sayen abinchin yana qarewa takoma inda mlm shu,aibu suka fara karatu gashi Allah yabata kwakwalwa suka gama karatun yaci gaba da bata hakuri had lokacin sallah yayi tashi ga cikin gidan kaka ninta tayi sallah lokacin zuwa gida nayi ta kama hanya gaban ta na dukan ukku ukku








*************************A Garin Abuja kuwa


Royal LAND City ke nan wani qaton gidane naji nagani nafada na bugawa a jarida gidan ambassador kabir shu,aibu Muhammad ke nan gidane na alfarma bazaka taba cewa ana samun matsala a irin wannan gidan ba matan Ambassador kabir shu,aib Muhammad Biyu gidane da ya tara iyaye da yayan su Hajiya saudatu ita CE ta fari tanada "ya"yan ta hudu Biyu maza Biyu mata Ridwan Ne babba sai ralat sai two win hassan da husaina sai mace ta Biyu Hajiya makal tume mace ke nan makira batada mutumci ko kadan kuma batason talaka kai ko iyayen mijin ta bata son gani yana da yarsa Biyu nafisat da karema suma duka halin ta Ne da su sabanin hajiya saudatu ga hakuri ga kawaici gashi kowa natane sai dai ada take iya Jan wani ajikin ta badan da yanzun Dan ko ambassador albarka ya kawo wani




Hajiya kaltume mace CE mai biyar bokaye domin ta yadda da boka Dan tukunya fiye da zato sharudda babu Wanda bai gin daya mata ba koma hakan take bin Duk abunda ya sakata shi yasa take mallake da gidan da mai gidan ke harda abokiyar zaman ta da yayanta in banda Ridwan mai bakar zuciya gashi boka Dan tukunya yace shine zai zame mata matsala shida matar Sa wadda yafi qauna a duniya shiya Sa ta kasa ta tsare tana son jin ko ganin wadda yake so Amman har yanzun shuru shine tayi alkawarin sai dai ya Auri yar gaye mai yawon tallah Dan tasan bazata iya da ita ba tunda yan kauye jahillai Ne ace warta fa








Mundawo gidan mlm adamu inda inna Uwani take jin cewa fa yau take sallah dan ta mori mayyar CE warta




Inda Rufaida take kokarin daukar tallar dare zuwa kasuwa haka ta dauki tallar sai gidan kakan ta gurin mlm shu,aibu yau kam ta dori aniyar sai taji cikakken tari hinta kuma sai taji shin INA mahaifiyar ta ta kene kuma ya take da shi kakan nata ta na zuwa ta aje abin cin tayi cikin gidan gurin yin sallah



Koda ta dawo sallah ana nan ana cinikin tuwon ta zauna kusa da kakanta suka gai Sa




Inna Uwani kuwa hat tayi bacci babu ruwanta da amanar da ke kanta gashi mlm adamu yayi tafiya



Can cikin baccin NATA taji anwani irin daketa da wani irin sha hararren Marin da sai da ta sako hitsari aikuwa sai ehuu take tana kiran yau sai taga ubanda yayi Mani wannan Marin ai sai ta dauko filah tana CE shegiya mayyar banza yau dukan da namaki bai ishe kiba yau zaki ci ubannnnnnnnn ai bata ida ba tayi to zali da katuwar mage ta kai girman icce ta daga kai sama ta fara Koran kuka ganin Mu bamu ka ganin Ku ba wayyo Allah wayyo uwata wayyo ubana wayyo mlm wayyo kakata kizo ki gani abunda nake gani bata kara Sa ba akayi sama da ita aka sako ta kasa inna Uwani race Dan Allah wlh karya nakeyi dazu nace ni jaruma CE da wasa nake hhhhhhhh Uwaniiiiiiiiiiiii kici gaba da dukan Mu kings aike jaruma CE kooooo wayyo karya make yi aka dauke ta da mahauka con mari take ta sume aka kara mata ta farfado uwaniiiiii hhhhhhhhhh kitashi kirama mana bake munyi maki kashedi baki jiba to yanzun zanyi maganin ki take aka kara daukar ta akayi saman kwano da ita akace sai ta dira da kafarta race wlh bazan iya tashi ba aiko anayi mata wata uwar tsawa sai dai naga Uwani har ta dire dayi daki da gudu ta haye gado da sun kule wai ita ta tsira Ashe ba agado take ba saman wannan magen Ne take wannan magen tayi gir Giza wadda taxa Mayan dakin Uwani zubowa Uwani taji rufin dakin zai yo kanta sai ga Uwani ta zabura sai tayi Ido Biyu da inda take take takoma somewa sai magen ta bace bat


Uwani atashi lfy duk da nasan kin leko inda kika so leka baiwar Allah







Agurin su Rufaida ta gyara zaman ta tace yauwa yau kam mlm kaci ka alkwari INA son jin tarihina baki daya kakan yace tabari sai da safe race ita kam yanzun take so




Malam ya gyara zaman Sa yace yanzun kuwa zakiji wacece ke Rufaida ta natsu tana jiran malam take malam yace




Asalin tarihin ki Rufaida................









Wai nagaji




Daga alkalamin .........โœ๐Ÿป
Yar mutan gusau


Comments and share
4/19/20, 7:43 PM - +234 706 361 7906: ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ

*๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€BANI CE BA๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€*

๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ๐ŸŒฒ

(Aljana ce)

BY
Hassy soja


ยฎ๐ŸŒ
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..๐Ÿ“š๐Ÿ“š*
_{ฦ˜ungiya Domin, wayar da ฦ™an mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_

โ˜…{ F J W A}โ˜…๐Ÿ“

https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/




Bisimilahi rahamani rahim Da suna Allah mai rahama mai jink'ai.




*ina mika sakon ban girma ga daukacin shuwa gaban non kunyar Farin jini Allah yakara d'aukaka Amin*




```Bayan Nance da kaiba YAya Muhammad na group din Hafsat Hausa novel na face book Allah yakara girma ```





_Sadaukarwa ga mahaifina Allah ya jikan Sa ya mass rahama Ameen._





Page11-----15

Asalin labari
******************kamar yanda kika sani suna na malam shu'aibu ni dan A sali wannan karama hukumar malum fashi ne koda natashi naganni A wannan karamar hukumar


Koda nataso natashi da tarin ilimin addini Wanda Allah yabani gashi inada matana Biyu muna zaman lafiya dasu dak kuma hakuri da juna inda uwargida na ta rasu gurin haihuwar fari gaskiya mun zautu da wannan mutuwar bayan wata shidda mata ta wato delu tabiyu ta Haifa Mani yaro namiji nayi godiya ga Allah da irin wannan kyautar inda yaro yaci sunan Sa kabiru cikin ikon Allah daga kabiru bamu kara samun haihuwa ba to dama bamu da muba tunda Allah yabamu daya ai mun gode


Kabiru yataso yaro mai kokari da hazaka cikin ikon Allah kabiru Nada shekara goma cif ya sauke al,Qur'ani da wasu littafai kuma gashi yana mugun son boko hana shawar ci Aminina wato malam husaini inda yabani kwarin gwiwar cika wa kabiru burin Sa haka kuwa nasan Sa bokon.




Bayan kabiru yagama secondary sai gashi Allah mai iko yabawa delu ciki munyi murna sosai

Bayan wani lokaci takkatun kabiru sun fito kuma sunyi kyau shine yasamu tallafi daga Dan karamar hukumar Mu inda yatura shi cikin katsina karatu


Kafin tafiyar kabiru yasha kuka haka ya hakura yatafi muna karfa fa masa gwiwa haka yara bu dashi da abokin Sa wato adamu Dan gidan malam husaini domin kuwa ba karamar shakuwa ceba a tsaka nin su



Bayan yan tafiyar kabiru da wata daya delu ta sauka lafiya inda ta Haifi yarin yarta wato Asma,u kyakyawar gaske kuma ga nutsuwa da hukuri kuma akwai son karatu har Asma,u ta shekara shidda sannan kabiru yadawo da aikin Sa domin sai da yasamu aiki yadawo inda yayi murnar ganin kanwar Sa gashi ta girma




Bayan dawowar kabiru shakuwa sosai ta shiga tsaka ninsa da kanwar sa haka ya samu Aminin Sa wato Adamu inda yasamu Adamu da iyalin Sa.



aka kabiru ya kare hutunsa ya koma inda take Aiki domin na yadar masa .



Bayan komawar kabiru da mahaifin Adamu ya rasu dama mahaifiyar Sa ta dade da rasuwa A gaskiya munji mutuwar ban anraba gado duk da yake Adamu shi kadai yake A gurin iyayen Sa sai ya dauke ni matsayin uba Agare Sa .



To ganin yawan dukiyar da yasamu ta gonaki da dabbobi mutane sukayi tabinsa da yayan su Amman baya kulawa .



TSAU-TSAYI BA ,A SA MASA RANA



Haduwar Uwani da Adamu domin kuwa zan iya cewa tsotsayi ne saboda Uwani ta kasance jarababbiya gashi bata ganin darajar kowa


Uwani ta kasance yar macece kuma domin tun tana aciki mahaifinta ya rasu yabarta aciki bayan an haifi Uwani dangin ta sunso karbar ta Amman mahaifiyar ta tace bata yaddaba har sai da ransu ya baci sukayi babu su babu ita idan matsala tasamu tace ta yarda




Haka Uwani ta tashi babu mai kwabarta idan tayi Abu duk da dangin Baban ta sunce ba ruwan su Amman haka nan suka hakura suke mata fada idan tayi Abu Amman haka uwarta zata ce suna yimata hassada babu runsu da ita Uwani bata da halin mai kyau haka ta hadu da kawar ta yelwa suna tsula tsiyar su



Tun suna A hanya suke biyar bokaye idan sunga Abu suna so to dole su samu domin bazasu barka a haka ba



Can cikin yawon su suka hadu da Adamu suna ganin shi suka tunada labarin Sa da suka sani shi mai tarin dukiya Ne haka suka gaisa da shi shi basa komai a ransa ba .



Bayan koma warsu gida suka shirya sai gurin bokan su .


Bayan kwana Biyu Adamu ya dage shifa Uwani kawai yake son aure koda yazo Mani da zancen nanu masa ilar ta Amman ya dage harda kuku ganin irin kukan da yake dole na hakura duk da nasan da wata a kasa.



Bayan Auren Uwani da Adamu haka kawai ya saki uwar gidan Sa domin mun bincika babu laifin zaune babu natsaye .



Adamu kullum cikin sai da dabbobi yake narasa INA yake kai kud'in .



Bayan wani lokaci Adamu ya fara Neman Karin Aure Amman da zaran Uwani taji to lallai Auren ya fasu anyi hakan sau da yawa haka Allah yasa wata bazawa ta yarda da Auren ganin itama ta taki wani Abu cikin ikon Allah akayi auren lafiya duka duka watan ta Biyu a gidan hauka ta kamata haka suka rabu haka yakara Auro wata ita kuma duka duka sati Biyu tace shakure mashi wuya tace in bai saketa ba sai ta kashe shi dole yasake ta .

Daga nan ko ya nemi Aure ba,a bashi ganin irin halin da yake ciki Ne yasa nabashi Auta wato Asma,u yayi murna sosai Asma,u kam daga jin wannan zan cen sai ko ta fadi Ashe wai dama tanada Aljannu bamu sani basai wannan lokaci sukace bazata Auri Adamu ba sabo da Uwani daker suka hakura suka bari akayi Auren da sharadin bazasu bari acuci Auta ba .



Bayan Auren Adamu da Asma,u Auta lafiya lau take har kokin ta Uwani ganin Auta lafiya sai take shish shige mata har dakin ta take zuwa cikin ikon Allah sai ga Auta ciki ya bayyana ai kuwa hankalin Uwani inyayi dubu yashi Adamu kuwa murna ba,a magana saboda wannan Ne farko a gurin Sa .




Ranar haka Uwani tace zata je gida Adamu baisan INA zata ba ai kuwa sai gidan yelwa domin itama tayi Auren bayan taje Ne Tafada mata cewa wannan mayyar fa ciki gare ta .



Yelwa ta mike tsaye tabugi kirji tace cikiiii fa kikace Uwani kina aikin mi Uwani tace yanzun dai mutafi kawai gurin boka suka kama hanya sai gidan boka .



Wani mugun daji Ne ga duwar watsu ga Itace masu duhu sosai abun gwanin tsoro Amman fa su babu wani tsoro a gare su duk miya gun kukan da ke tashi i kafin suje Inda zasu aka daka masu tsawa aka fara magana kamar haka.



Kai Azzalumai matsiyata Ku dakata anan gurin kuma nasan mi kuka zo da shi to kusani kada Ku kara kawo wannan matar domin idan muka matsa akanta da aiki tofa laillai duka mun shiga tsaka mai wuya domin ba ita kadai bace wan can aikin da mukayi akanta saura kadan yaza me muna illah kutashi Ku fita kuma duk inda kuka tafi haka za,a fada maku kada kudawo sai bayan ta haihu haka suka kafafun su suka koma gida .



Bayan wata Tara Auta ta Haifu ta haifi yarta mace kyaky kyawa da ita .



Malam shu'aibu ya nisa yace him kin san wace ce aka Haifa Rufaida ta girgiza kanta tace a,a malam sai malam yace to ba kowa bace bayan ke Rufaida malam yaci gaba da cewa .



Bayan Auta tayi arba,in da haifuwa sai ta koma dakin ta .





*TASHIN HANKALI*


Malam Adamu yana zaune shida Auta suna Renonki kawai sai Auta ta mike ta dafe kanta da taji ya amsa mata da sauri da sauri ta fara magana cikin karaji tafara taci gaba da cewa

Please Login or Register in order to submit comment