Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

compile by SHURAIHU USMAN
BANGON DUNIYA
Littafi na Daya 1
Na Ibn Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com
,,,,#BANGON;;;;#DUNIYA PART 1A,Bayan gushewan yakin Duniya bayan mutuwar sarki Kurungu kura maicefanen almuru birida gatari kashemegona kowa yabishi xaiyi asara inbayi takudiba toxaiyi taransa duniya taxauna lafiya andaina yake yake Bayan gushewar shekaru tururu sai abinjiya yadawo xubadda jinI yayawaita yake yake yawanzuakowani sassa na duniya hakan tafarune sakamakon kururuwan bokaye cewa akwai Sarkan Sarki Kurungu tafadi ayanki Nahiyar Shammace yayin fadansu nakarshe da samarin askandariya itawannansarka itace sirrin sarki kurungu Karfinsa tsafinsa hatsabibancinsa duka,sunta,allakane awannan shu,amar sarka Masana suntabbatarda cewa badan Axifaa tainasaran cire wannan sarka awuyan Sarki Kurunguba toda baxatai nasara akansaba komai tsanani tofa shine bokaye sukai Shelaaduniya cewa duk wanda yamallaki wannan sarka na Sarki Kurungu mutun ko,alja tofa xaixama gagarabada kuma sai yagallabi aljanu da mutanen duniya sannan sai yamulki duniya bakidaya dankari wannan furuci shine yahassala maxaje gamida tunxura manya jaruman duniya bokaye sarakuna aljannu da mutane suka kwallafa ransu akan wannan Sarka sukai rantsuwa sai sunmallaketa koda xa,amaimaita yakinduniya sannan xasubi Sarkan dun inda tadosa kodako Takai BAGON DUNIYA Dan daxon sadaukan aljannune suka sauka adajin nahiyar Shammace domin mallakan Sarkan sarki gurungu, sarkace memutukar hadari domin dayawa dagacikin mutaneda aljannu sunganta amma abin takaici daga sukaimatahannu xasudauka sai tabace kokuma mutum yakama da wuta take zaikone kurmus wani gawur tacce aljani mai suna Gusruf yasauka anahiyar Shammace inda yakama neman Sarkan shida tawagarsa inda suka dukufa wajen neman Sarkan saida suka shafe kwanaki dari tara da sittin suna binkican Sarkan kwatsam alja Gusruf yai arangamada ita akogon wani Dutse yamika hannu xaidauka Sai sarka tarikida taxama,kumurcin maciji takawo mai sara caraf aljani Gusruf yakaima macijin raruma yadamki kan maciji dankari aisai yaji kamar yadamki wuta wani masifaffen xafi yarashi bisa tilas yasaki maciji Baidandarabayakaima macijin raruma yarikida yaxama wani murgujejen xaki namma aljani yafadamai kai saida Sarkannan tarikida sama dakala dari daga nau,in abubuwan bantsoro amma aljani Gusruf yaki tsorata,yature sai yadamki sarkannan akarshe Yainaran rike Sarkan tatabbata ahannunsa Yajiwani sabon karfi yashigeshi yajicewa kamar xai iyayakan mutanen duniya aisai yatakarkare yakwarara ihu ihunda yakarade Duniya bakidaya Duwatsu sukamafarfashewa bishiyoyi sukarika kakkaryewa rafuka sukarika toroko sunatsiri asama dabbobi aljannu damutane suka shiga ciki tashin hankali lokacin da aljani Gusruf yabayyanaafili sai aljanu sukarika yimasa sujjada inda namun daji suka kewayeshi alfahari yashigeshi girmankai yakamashi yaji kamar shine ke mulkin duniya totundaga rananda,aljaniGusruf yamallaki wannan sarka yashiga tashin hankali domin miyagun aljannu da shaidanun mutane marasa adadadine suka rika kawomai hari domin surabashida Wannan Sarka watarana yana cikin tafiya sai yaji ankira sunansa yawaiga sai yai arbada Mahaifiyarsa tana xubar hawaye Gusruf yanufeta damurna yanacewa kiyi farinciki mahaifiyata naxama xakaran duniya dominnamallaki Sarkar ajali Sarkar Sarki Kurungu maiduniya mahafiyarsa tadakamai tsawa tace kaiwawa mahaukaci lallai katsaya a indakake kada kariso guna kagogamin masifaGusruf yace haba mahaifiyata keda xaki murna meyasa xaki nuna bacinranki tace kai wawane yakaidana inamai baka umurni amatsayina na mahaifiyarka lallai kajefar da sarkannan aljani yakwarara ihu yace ina baxai yuwuba tace tokuwa xaka mutu kasani yakai dana lallai ita wannan sarka babu wanda xai iya kwanaki talatin da ita batareda ya hallakaba tabbas hatsabibancin sarkan da kwankwaman dake jikinSarkan,yawuce sanin mutanen duniya Aljani Gusruf yace to,itakenan babu wanda zaiyi amfanida ita bayan mutuwar sarki Kurungu tace akwai mutukar xaka iya tsira daga miyagun harin da jama zasukawoma natsawon kwanaki talatin tokuwa Sarkan xata xama mallakinka har abada saidai baxaka iyaba danalallai akwai manyan sarakuna da hatsabiban bokaye da jarumai da sadaukai mata da maza dakuma miyagun halittun duniya daga jinsin mutane da aljannu daxasu tunkariduk wani mahalukin da Sarkannankehannunsa tadaga murya tace tabbas babu wani mahaluki daxai iya kubuta daga sarrin wannan miyagu halittu naduniya Aljani Gurdus yakalli sarkannan yakalli,mahaifiyarsa yace yake mahaifiyata Shin,ita wannan sarkan a,inatadace daxama aljana tace zata xaunane kawai awuyan wani karamin yaro maisuna KAIRUF shima kuma zata xaunane awuyansa domin shine xaikaita maxauninta jurhum, aljani Gusruf yace inane Jurhum tace wani kogon tarihine dake BANGON DONIYAaljani Gusruf yace shin yaron jarmine ko hatsabibine koko wani Shahararran matsafine aljana tacekasani yakai dana shi wannan yaroba jarumibane kuma ba matsafibane sannan baida wata hatsabibanciko baiwa aljani Gusruf yakwarara ihu yace haba mahaifiyata tayaya xaikubuta daga sharrin sarakunan aljannu da mutane sadaukai da Jarumai miyagun halittu duk bazasu kyaleshiba aljana taidariya tace tabbasyaro kairuf xaikasance cikin masifada bala,i gamida tashi hankali tabbas matsafa da sarakuna zasudanamasa tarko domin bokaye Suntabbatar dacewa duk sarkinda yainasaran kame yaro kairuf har yaron yaikwanaki Talatin amasarautansa to sarkan zataxama mallakin wannan Sarki Aljani Gusruf yace tokuwa Kairuf baxaiyi nasaran kai Sarkan BANGON duniyaba Aljana tace zaikaita Domin xaisami kariya daga wasu jaruman maxaje bakwai wanda akemusu lakabida DAKARUN ZUMUNCI tabdiiijam nayi kicin#BANGON;;;#DUNIYA PART ONE BAljani gusruf yakalli mahaifiyarsa yace ya ummina shin suwaye Dakarun xumunci tadakamai tsawa tace kai wawa kacire sarkannan kajefar tunkafin Bala,i yasauka akanka aljan Gusruf yacire Sarkan awuyansa yakamar xaijefar amma sai yakasa kayya rashin sani lallai yafidare duhu domin dayasan masifan daxata sameshi datuni yaiwurgida itaaiyana kallon Sarkannan saikawai yaji saukan takobi ahannunsa kil asare hannun masifa wanda yasarehannun daban wanda yawuce Sarkan daban domin aljani Barma shine yakille hannun Gusruf itakuma matsafiya Mandubiya tawafce sarkan taisama turkashi wannanshi akekira balbalin bala ii domin lokacinda Mandubiya tai sama da Sarkannan hatsabiban mutane da,aljannufiye da miliyan guda sukaiFiffike subi bayanta domin sukwace sarkannan nanfa akasa tsere aljannu sukasata atsakiya sai gurnani sukiyi itakuma tanatsaye asararin Samaniya tanarike da Sarkar ajali Wani aljani yadakamata tsawa yace kekaramar shaidaniya maxaki mikomin sarkannan tunkafin mutuwarki tariskeki Mandubiya tabushe,dadariyatace kai wawa kasani rayuka fiyeda miliyan gudane awanna guri kuma kowa burinsa dayane yamallaki wannan Sarka tadaure fuska taceto bubu mairabani da wannan sarka saidai innamutu aikafin takai karshen xancanta tuni wani Sadauki yasokamata mashi akirji yafasa kijintakwarara ihu tasaki Sarkan, Sarkan tasulmiyo kasa hoho namfa bakidaya aljannu da mutane akabiyotakowana kokarin yakama Sarkan domin taxama mallakinsa aisai yaki yasarke ashiga masayan takubba gamida feshida wuta, sama tarikice tai jajur karajin maxa da hargowa yagauraye ko,ina gawawwaki sai rikitowa kasa sukeyi, abisa rashin sa,a sai Sarkannan tafada kogin Bahar Xum wani katon kogine wanda yake cike dakwankwamai dahatsabiban Halitu marasa adadadi dankari Sarkan nafadawa ruwan yakama toroko yanawani xillo gamida turiri yarikide yai Jajur nanfa Tawaga tawagan Sarakunan aljannu suka Kafa ssansanin maxaje agabar tekun Bahar Xumm sannan kowani bangare yaja daga babu wanda ya,isa yashiga wannan sai Mutanensa,wannan buri shine yahaifar da yaki maitada hankali inda akarika asaran rayukan maxaje gamida xubarda jini kuma Akarasa ma,iya kusantar ruwannan domin duk wanda yatunkari Bahar Xhumm toyaxama tarihi domin hatsabiban mutane xasumai ruwan kibau tuni bakin tekun yaxomo gabar mutuwa domin duk irin kisan da akema jama,a tobabu karaya dada kutsokai Aljannu da mutane sukeyi burinsu,dayane sumallaki Sarkan ajali, Sarkan sarki Kurungu yayin da ake tsakiyar wannan bala ine sai akaji akwarara wani sakaran ihu wanda yakarade dajin bakidaya hankalin aljannu da mutane yakara tashi yadugunxuma kawai sai ahangiwani Dunkulallan farin Haske daga sararin samaniya yana yowa kasaBakidaya yaki yatsaya cik kallo yakoma Sama hankalin Jama,ar aljannu da Mutane yaisama sannu ahankal hasken yadira akasa aisai wani murjejen katonBasamuden Sadauki,yabayyana shida tawagarsa na dakaru dubu goma Sadaukin yakwarara ihu yadakama jama,ar gurintsawa yacekai tsinannu tanbadaddu maiguri yaxo saimai tabarma yanade domin Sarkan ajali mallakinane,nine magajinta Kai wani Sarki daga sarakunan Bil,adama yadakamai tsawa yace wayekai kumamekake takamadashi daxakace Sarkar,ajali nakane Sadaukinnan yabushedadariya yace sanina bala,iine ganina masifane jin sunana kawai kansanya kasa girgixa yanuna Sarkinnan da yatsa take wata wuta taje takone sarkin da mutanensa bakidaya Sadaukinnan yakara kecewa dadariya yace shin akwai mai bukatan sake sanina koko tsoro yakamaku kamarmata Wannan kalamai yafusata Sarakunan aljannu da mutane,aisai maxaje sukai kuwwa gamida kururuwa sukai kan sadaukinnan dankari Sadaukin yadunkule hannu yadaki kasa takekasa takama rawa tana girgixa jama,ar aljannu damutane sukarika ruftawa suna hallaka kaico yaki yasarketsakanin jama,a da Sadaukinnan nanfa yarika sauke musu kwandon bala,i yarika sare kawunansu gamida barke tunbinsa hakama dakarunsa suwanxu suna daukan rayukan,aljannu da mutane kamar barnar iska tsananin masifa duk inda sadaukinnan yasagaba saika maxaje sundare shikuma sai yafesa musuwuta take sukone kurmus wani lokacin hartashi sama yakeyi yana mayayyafin wuta idan hatsabibancinsa kuma tamotsa sai yakasukamar kashi dubu tako,ina shine kexuvar da maxaje kayya yaki yai yaki gururi yahargitse yadame aikoda masifa tai masifa sai Dakarun aljannu da mutane sukajada baya gamida gyara tsayuwansu kowani bangarena Sarakunan aljannu damutane Sadaukinnan yaimusu mummunan barna tabbas Sadaukinnan yafurgita maxaje inda sufara mai kallon Iblishi amaimakon Dan,adam sadaukinnan yakarema jama,ar dake kewayan tekun Bahar Xhomm Kallo yaga kowanne afusace yake domin yaimusu mummunan barna Sai yabushe da dariya akarke yakwarara ihu yacekai jama,ar aljannu da mutane shin xakui mubaya,ane agareni koko saina Koneku bakidaya Wani sarki daga sarakunan aljannuyace kaiyaro barimurna karanka yakama xaki shine ajalinka wanene kaida xamuimaka mubaya,a Sadaukinna yakwarara ihu yanuna sarkinnan dayatsa takewasu gayyar kananan kwari bakake masutashisuka yanyame sarkinnan shida Jama,arsasukacinye namanjikinsu sukacinyi kasusuwan tabdijan tsoro yakama kowada kowa Sadaukinnan,yadagaMurya yace kai tsinannu lallai kusani nine Sarki KAUSHATU dan,KAN,ANA tunku maikai yaro makisa,Bakaki karya maxaje Jinkan Sarki Kurungu Kura maicefanen almuru biri dagatari kashe maigona kowa yabishi xaiyi asara kobaiyi takudiba zairasa Ransa Wohoho aijama najinhaka aljannu da mutane Sai suka xubarda makamansu suka xubekasa sunama Sarki Kausatu d Kan,anaTunku,maikai yaro Makisa Sujjada TADIJAM ABINJIYA YADAWO NAFECE¥#BANGON DUNIYA PART 1C¥ Bakidaya dakarun aljannu da mutane sukai mubaya,aga Sarki Kaushatu dan,kan,ana yadubesu yabushedadariya yace lallai kunacikin yardata kumakuna cikintsarona take maxaje sukahada Sahu Sarki Kaushatu yace kowa yasaurara yanxunnan xamu sanya fararen aljanu kwararru afanni yankayi ateku su Tsunduma tekunnan domin Dauko Sarkar ajali take yasabi karanto wasu kalamai na surkulle take saiwasu aljannu masumutukar tsawo suka bayyana yawansu yafi karfin irga sukai gaisuwa Ga Sarki Kaushatu Yacekai gwanayen Ruwa lallai kuwatsu acikin tekun Bahar Xum kunemomin Sarkar ajali atare aljanunnan sukace angama Jikan Kurungu kawaiSaisuka afka cikin ruwanan take sukunna nutso cikin ruwa akadaina ganinsu take Ruwan tekun yarika toroko yana ammbaliya aljannuna sukadama ruwannan yai bakinkirin saida aljannunnan sukadauki tsawon sa,a uku sunaneman Sarkan ajali amma babu labari suka futo babbansu yadurkusa agaban Sarki Kaushatu yace kagafarcemu yashugabammu lallai munxagaye ilahirin wannan kogi amma babu alaman Sarkan Ajali acikinsa aisai Sarki Kaushatu yakwarara ihu yace karyane lallai yau komai dake cikin wannanteko sai yabayyana take yasabi karaonto tsatsuba yanacika yana batsewa yanawani damdam yafara canxa kala yaibaki yai kore idanunsa sukai jajur sai yatakarkare yafasa ihu yanuna tekun dawata jar sanda dake hannunsa dankari Tsafi gaskiyar maishi take wani jan haske yafita ajikinsandarnan yafantsama acikin tekunnan take ruwan kogin yakama konewa yana tsotsewa sannu ahankali sai anemi ruwannan akarasa tekun takekashe kaikace anshekara darine rabon goginda ruwananfa jamar,aljannu da mutane sukasha mamaki gamida tsorata domin ganin manyamanyan halittun ruwa kananansu da manyansu sunbayyana tsiraransu akwaryan tekunnan take Sarki KAUSHATU yadakama halintunna tsawa yanacewa kai kananan kwari kukoma bisa tudu domin xangabatarda binkice take halittunan sukai waje Sarki Kaushatu yajefa wani Farin Dutse atsakiyar tekunnan kawai sai Wani hoton katon kifi yabaiyana acikin Haske saigashi yabaina lokacin da Sarkar ajali tafada tekunnan wannan kifinne yahadiye sarkan kuma yafuta aguje dawani irin sauri tafiya tamkar walkiya tsabar tafiyar Kifinnan yana gudun Sa,a biyar acikin dakika,biyar, sai hasken yabace Sarki Kaushatu yakwarara ihu yace yaku jama,ata Tsinannan kififi Maisuna Surkum shineyahadiye Sarkan ajali lallai tafiyarsa tainisan banmamaki domin shu,umin kifine akwai wasu Shaidanun,aljannu guda bakwai dasuke taredashi sune suke ixashi ahalin yanxu yatunkari Bahar Jabal lallai muna bukatan mukama Wannan kifi kafin ya,isa Bahar Jabal domin gurine mai mugun hadari Sarki Kaushatu yaitsawa ga jama,asa yace maxaje kufara kera jiragen ruwa domin mubi bayan Shu,umin kifi Surkum, takeruwan kogin yadawo halittunciki sukoma inada aljannu da mutane suka fara kda manyan bishiyoyi domin kera jiragen ruwa Acan Kasar Sham kuwa sarakunan kasashe Dubune suka taruababban dakin taro domin tattaunawa akan Bayyanar Sarkan ajali lokacinda Sarakuna suka xaxxauna Sai Sai Sarkin Kasar Sham maisuna Sarki Jahuru yamike bayan yagabatarda Gaisuwansa ga manyan Sarakuna da manyan bokaye da maxajem fama Sai yafara bayani yana cewa yaku Taron Sarakunan duniya masu kaunar xaman lafiya dakwanciyar hankali lallai kusani Tsinannu bokaye sunkunnoma Duniya bala,i tahanyar bainama Al umman aljannu da mutane cewa Duk wandayamallaki Sarkan ajali xai shahara kuma xaitunbatsa saiyagagar kowa aduniya akarkema saiyamallaki duniya atafin hannusa sai yajuya mutane da,ajannu sanransa, tokusani tundaga ranar datsinannun bokayennan sukaima duniya wannanshela Shaidanu da aljannu dodanni da mutane dakuma nau,in hatsabiban halittu dabazasu irguba suka baxama gamida watsuwa adoran kasa karkashin kasa cikin koramu rafuka dakuma tsuburai da manya manyan duwatsu sakoda Lungunan wannan Duniya suna neman wannan Sarka amma saida sukai shekaru dari hudu sunaneman wannan sarka ammababu wanda yataba koda kuskurenganinta harwasu sun hakura kwatsam sai wani tsinannan aljanni mainaci da tsanani binkice yasamota towannan al,amari shineyakara bijiro da wutar masifan datanemi takwantawa domin hatsabiban sarakunan aljannu da mutane bokaye da Sadaukai sun watsu adoron kasa danmallakar Sarkan ajali Gashi annobar Duniya yabayyana Shima yashiga sahunneman Sarkan wani Jarumi yamike yace ya sarki Jahuru shin wanene annobar duniya Sarki Kaushatu yace jinka bala,i saninka masifa Sarki KAUSHATU DN KAN,ANA TUNKU MAI KAI YARO MAKISA jikan Sarki Kurungu Dankari ai jin an ambaci wannan masifa sai Jama,ar taron bakidaya suka mike gamida bude baki cikin tsananin tsoro da fargaba Sarki Jahuru yace yakujama,a yanxu menenemufuta wace hanya xamubi domin kubutarda Duniya daga fadawa bala,ida masifa Shiru babu wani mai motsi can sai wani boka dattijo shekarunsa xasukai dari dahayani yanasanya dadoguwar riga yanadatarinkasumba fari sol yanarike wata bakar Sanda yamike yace nine Boka Barnuhu ibn Marhu nakasan Jumki yacigabada cewa lallai masifa tatunkaro duniya kuma dole mudakatarda ita yace lallai yaxama dole muma mufuta neman Sarkan ajalikamar yadda shaidanu suka baxamanemanta idan harmukai nasaran mallakarta to munceci duniya daga fadawa Masifa sarki jahuruyace to xamu futane bakidayammu koko yaya Boka Barnuhu yace aa Zamu hada tawagace nadakarunXumunci ta futantun jarumai sadaukai goma Shabiyu Wani sarki yamike yace kowa yana bukatan futa wannan aiki tayaya xa,asami Mutun shabiyu Boka Yace xa,afudda dakarun Xumuncine tahanyar gasasarkin yacewace iringasa Boka yace dukmai sha,awar kasancewa aciki tawagarBANGON DUNIYA PART 1D Sarkinnan yadubi Boka yace wace gasace wannan Boka Barnuhu yace,duk jarumi ko sadauki dayake son kasancewa daya dagacikin tawagardakarun Xumunci tosai yashirya shirin tunkara Jabalul Maut domin mallakan daya dagacikin Miyagun takubba goma shabiyu dake kogon tsafi dankari aijin wannan batu na Boka Barnuhu saimanyan sarakuna da sadaukai da jarumai naduniya suka mike atare sukwarara ihu Sarki Jahuru yadakama bokaBarnuhu tsawa yacekai mahaukaci shin kasan abinda kakefada koko kahaukacene Boka Barnu yace inacikin hayyacina wani sarki yace amma kasan balbalin bala in dake Jabalul Maut kuwa Boka Barnuhu yace lallai akwai masifu da bala o,i awannan tafiya maitaken tafiyan ajali amma kusani Mutukar mukabari Sarki Kaushatu yamallaki Sarkan ajali tosai munfuskanci Masifar daba,atabajin labarintaba lallai sai sarakunan duniya sunkoma bayin Sarki Kaushatu domin yama Mutanen Duniya tanajin gamida tattalin axaba marasa adadadi bakidaya dakin taron yaitsit domin,anshiga halin gaba kura baya xaki can sai wata Sarauniya tamike tace nice Sarauniya Eelaa mai mulkin Kasara Sham shin tayaya Dakarun xumunci xasu tallafi duniya Boka yace indan har asamu jaruman fama dasu iya tunkaran Jabalul Maut sukasamo miyagun takubba goma shabiyu to sune za,asanya musu dakarun xumunci kuma sune xasushiga daji domin bayaro Kairuf Kariya Sarki Jahuru yace wanene Yaro Kairuf Boka Barnuhu yace shiyaro kairuf shine kadai yaron da Sarkan,ajali zata iya zama awuyansa tsawon shekara guda kusani ahalin yanxu Sarkan ajali tananan yawo aruwa tanufi Bahar maliya kuma xataci gaba dayawo aruwa to ahakane Sarkan yata shiga wuyan yaro kairuf tofa daxaran Sarkan tabayyana awuyan yaron Sarki Kaushatu da sauran miyagun halittu da hatsabibai daga aljannu damutane xasushiga farautansa domin mutukar wani yainaran kama yaro Kairuf yatsareshi tsawon Kwanaki talatin to Sarkan xataxama mallakinsa Boka yacigabada cewa to Su Dakarun xumunci xasu kasancene masuba Yaro kairuf kariya sannan suyaki duk wani hatsabin sarki da yainasaran kamashi sukwaceshi susashi ahanya taxuwa bangon Duniya domin indai ainasaran kai Sarkan Bangon duniya ajefata awutar dalma dake Riyar wuta to duniya xata xauna lafiya domin xata narke tabi ruwandalma dake cikin rijiyar aikodajin wannan bayani Sai Sarauniya Eela tace tonine farkon jaruma daxata tunkari Jabalul Maut domin zama daya dagaciki Dakarun xumunci kuma,ina mairantsuwa da jarumtata sainaraka yaro Kairufharbangon Duniya Daganan sai Sai Sarki Sahal yace nima inacikin wannantawaga sai Wata mace tamike tace ni Gimbiya Atine yar mamanasallama rayuwata dan samama Duniya Sauki Sai yarima Anwar saiSadauki Badar sai yarima Auxar sai Gimbiya Miraa sai Jarumi Rafi,atasai Sarki Amirur Jaishi daganan saisadaukai da jaruman sarakuna sama da dubu saba,in sushiga wannan gasa tasamo miyagun takubba tuni maxaje suka hausahu cikin damaran yaki BOKA Barnuhu yadagamurya yace yaku dakarun fama kusani wanna tafiya nine jagoranta sannan xamu fara tayafine mudubu Saba,in ammafa dakyar mutum dubu talatin su isa Jabalul Maut sannan idan mushiga kogon tsafi tofa dakarun Xumuncine kawai xasu iya fotowa araye bakidaya maxaje suka amsa dacewa lallai munbada rayuwarmu domin yayammu da matammu kannimmu da iyayammu surayu Boka Barnuhu yace tomujeee mutunkari mutuwa domin samama duniya sauki take Runduna tai yammacin duniya tafiya taitafiyamaxaje sukarika ratsa koramu daduwatsu harsu riski wani wadi mai kyan yanayi gamida dausayi maidadi aisunasanya kafafunsu awannanwadi sai,akwarara wani sakaran ihumaifurgita maza tunitawaga taja tatsayadomin sauraran abinda xaibiyo baya can saisuka hango wata bakar runduna maidauke da Sadaukai kimanin miliyan sittin tatunkarosu gadangada Boka Barnuhu yace maxaje kushirya shiri gwabxa yaki domin gatawagar Sarki Zalimu dan,axlamu nan ai yanarufe baki bakarRundunan nakarasowa Sarki Axlamu yaitsawa yacekai tsinannu lallai kusani yau tabaci muku domin kunyi kicibis mugun gamo kunadaXabi biyu kodai kumika wuya kuxama dakaruna domin inkara karfi wajan neman Sarkan Ajali kokumain yakeku ikarkasheku bakidaya Tuni Gimbiya tune yarmama kura mai ajalin garke taiwaje tace karya kake lallai kasani yadda kakeji da hatsabibanci jarumta gamida tsafi muma hakane saida mubuga aga wanene xai mutu kuma wanene xairayu Ran sarki Zalimu yabaci yakwarma ihu yaima dakarunsa tsawayace ku,afkama tsinannunnan kukashesu bakidaya kayya dakaru sukwarara ihu nanfa yaki yakacame akama musayan takubba karfe yahadu da karfe guri yahadu yayamutse afara asaran rayuka gimbiya tune yarmama tarika xarya tana kifarda maxaje kamar marnan iska sarki Sahal yakutsa cikin abokan gaba yadinga sauke kawunan makiya masifa tai masifa kura tacure tai sama adaina ganin komai sai ihun maxaje da karan haduwan takubba gamida Feshin jini can ihun maxaje yalafa sannan karan takubba ya lafa adainajin motsin komai sai tukuki da tarin bakar kura sannu ahankali kura tayaye haske yabayyana dankari ai bakidaya dakarun Sarki Xalumu dan axlamu babu sauran mai numfashi ganin haka Yakwarara Ihu yace kaitsinannu lallai baxambarku tabbas sai nasanyaku acikin ukuba da bala,i sai yaigirgixayatashi sama kamar tsuntsu yalulaka yabace acikin gajimare Boka Barnuhu yace dukda munrasa Jarumai dubu goma munyi nasara akan wannan shaidanin amma tabbas xaidawo, acan kuma bakin kogin Bahar Xum dakarun Sarki Kaushatu dan,kan,ana sungama kera jiragen ruwa guda miliyan daya sutsunduma cikin ruwa domin bin bayan Sarkar Ajali tsananin Shu,umanci sarkaushatu inkaduba shinexagani inkaduba bayama shine atsaye{BANGON DUNIYA PART 1E} Jiragen ruwa sukamike acikin Bahar xum sai tafiyasuke maxaje na rafka ihu gamida kururuwa suna saran,iska da takobi basuda wani buri face Fatan aukuwar bala,i suna sha,awar xubarda jini dagwada karfin dantse ga abokaningaba dayake tafiyace da akeyinta bisa alkaluman tsafi tuni sun tsallake Bahar Xumsunfada Tekun Xurum ai tafiya kandan sukayi sai akaji Sarki Kaushatu dan Kan,ana jikan Kurungu mugun kifi kada naganinka yakwana da yunwa yadaddage yakwarara ihuyanacewa kai maxaje matuka jiragen ruwa daga jinsin aljannu da mutane mudafe datuki domin Gakifi Kurdum can agabammu kuma haryanxu Sarkan ajalina taredashi tananan acikinsa take Dakaru sukaiduba gabansu kawai sai sukahango ruwa nawani toroko yanaxillo yanakara gaba da sauri alamun tafiyarKifi Kurdum maxaje sukasa ihu dakururuwa sutunkari wannan Kifi Abinka da harkan tsafi tuni Sucimma kifi sukewayeshi babu hanyarda xai iya guduwa kifin yabayyana asaman ruwa girma kifi yayigirman Giwa girmansa yawuce misali domin ganin girman kifinkawai ya,isa yasa Xuciyar maxaje tabuga abinkada shu,umim kifi sai yarika kallon maxaje daya bayandaya kamar yana irgasu Sarki Kaushatu yakwarma ihu yace kaiKifi Kurdum lallai abisa umurnina inacewa ka amayoda sarkan daka hadiya mutukar kana bukatan kacigabada rayuwa cinkin Salama Kifin yai gunji kawai sai yanutse cikin ruwa nanfa dakarun Sarki Kaushatu sukama dawur dawur da idanu Sarki Kaushatu yace maxaje lallai kukasance cikin shiri domin komai xai iya faruwa,lallai dayuwam xa,amutu kwatsamsai Kifi Kurdum yayo sama yafuto daga cikin ruwa asamansa akwai tsinannun aljannunnan guda bakwai masu sarrafashi suna rike dawasu bakada kwari dankari aisai suka fara sakin kibau gadakarun sarki Kaushatu dan Kan,ana Kamar saukan ruwan sama nanfa sushiga babbakealjannuda mutane ihun maxaje yagauraye ko,ina aljannunnan bakwai surikita Jama,ar sarki Kaushatu kisa suke bashara,a nanfa masifa tasamu gindin xama wutar yaki taruru mutuwa tarika shawagi akammaxaje tana wafce rayukansu tana watsasu kiyama tsabar masifa na aljannunnan bakwai sai sudaka tsallesubar kan kifin sudira ajiragen ruwan dakarun Sarki Kaushatu sufarma maxajeda sara dasuka sutarwatsa jirgi sukashe jama,ar ciki subankama jirgin wuta yakone kurmus shikansa Kifi Kurdum saboda Shu,u,manci tako,ina feshin wuta yakeyi bakida hancinsa da fuka fukansa yana kone abokan gaba kaiya aikoda Sarki Kausatu yaga balbalin bala,i damasifa da ake saukema dakarunsa sai yakwarma ihu maitsananin kara da rudarwa yaxare takobi yai girgixa take yarabu xuwa gida bakwai kowani daya yafuskanci aljani guda dankari nanfa yaki yasauya salo domin wata sabuwar masiface akwantota tsakanin aljannunnan da Sarki Kausatu yaki yasarke maitada hankali
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment